Showing 117001 words to 120000 words out of 145491 words
nan zai zo a hannun matarka shashasha ƙaramin biri abin wasan yara a tsakkiyar kas
uwa”. Ya yanke wayarsa.
Haukacewa ne kawai Alh. Sulaiman baiyi ba da kalaman Daddy masu ƙona zuciya. A wani irin birkice ya
ɗ
aga wayar ya naka a ƙasan tiles. Dai-dai nan amaryarsa ta shigo hannunta
ɗ
auke da leda. A
ɗ
an tsorace da ganin yanayin nashi t
a ajiye ledar tana fa
ɗ
in, “Saƙone aka kawo a baka, yanzu maigadi ya kaw....”
Yanda ya juyi a fusace ya hanata ƙarasawa. Har ya juya shima da nufin baida lokacinta sai kuma ya juyo tare da wani irin fisgar ledar. Zazzageta ya shigayi cikin tsumar jiki.
Babu komai a ciki face Flash drive. Cikin rawar jiki data ruhi ya kai zaune da
ɓ
ar yana mai janyo laptop
ɗ
insa ya saka flash
ɗ
in jiki. Gaba
ɗ
aya ya manta da kasancewar matarsa a wajen yay playing video
ɗ
in da ke cikin Flash
ɗ
in. Ba komai bane face fuskar m
ahaifiyar Lulu tana kuka da fa
ɗ
in wannan shine kundin manyan laifuka na shi a ciki. Tana roƙon ko bayan babu ranta iyayensu su sani shine yayma Sultana fya
ɗ
e....”
Ai bai ma kai ƙarshen video
ɗ
in ba ya buga wata irin kuwwa da hanka
ɗ
a Laptop
ɗ
in ƙasa
itama ta kifu. Amaryasa data gama jin komai cikin firgita ta buga ihu itama tana neman hanyar fita a guje. Cikin tashin hankali yay tsalle
ɗ
aya ya ta
ɗ
ota ta zube ƙasa. Idanunsa a rufe ya kai mata wata irin wariyar shaƙa. Tuni idanunta suka juye ta fara ƙaƙ
arin mutuwa.
“Mi kika ji?!! Na ce, “Mikika ji!!? Dan uban uwarki”.
Kanta take jujjuyawa alamar bataji komai ba. Wawan mari ya
ɗ
auke fuskarta da shi ta bayan hannu da sake maƙureta. “Idan ma kinji ko kin gani wlhy wlhy wlhy ki zama kurma. Idan b
a haka ba da hannuna zan kashe ki, na gina rami a tsakkiyar falon nan na bizneki. Kuma har abada babu mai sake jin labarinki ko tambayata ina kike. Baƙar mayya mai leƙe-leƙen masifaa!!”. Ya ƙare maganar da yarfar da ita ƙasa. Ya wuce bedroom
ɗ
insa a birkic
e. Babu jimawa sai gashi ya fito. Har lokacin tana kwance a wajen yabi takanta ya fice abinsa. Umarni ya bama maigadi akan kada wanda ya fita a gidan. Daga haka ya birka motarsa da kansa yau ya fice a bala'in guje....
*_
★
UK
★
_*
Cikin tashin ha
nkali Lulu ke kallon Smart. Dan duk abinda ke faruwa tsakanin Alh. Sulaiman da matarsa akan idonsu ne kasancewar sun saka direct camara a jikin Alh. Sulaiman batare daya ta
ɓ
a farga ba. Sun yi wannan aikinne kuma a lokacin da ya tafi jiyya bayan jami'an tsa
ro sun sake sa akan kidnapping
ɗ
in Lulu da yayi. Sun ha
ɗ
a baki da likitansa aka saka masa camara a gefen kunne ta wajen wuyansa a zuwan wani tabon theatre da akai masa ne a wajen wai na'urar na rike jijiyar kunnensa. Wannan aikin Uncle Yousuf ne, sun za
ɓ
i
saka masan ta yanda bazasu gansa ba sai dai suga abinda yake aikatawa saboda yanayi na yau da kullum irin na
ɗ
an adam. Wanka da makamantan hakan. A kuma duk lokacin da zai shiga
ɗ
aki da matansa ko aikata wata Masha'arsa da karuwansa sukan tsaida gani daga
wajensu domin kiyaye dokar ALLAH. Ta wannan direct camara suke sanin duk wani motsin Alh. Sukaima batare da shi ya farga da hakan ba dan yana kallon abinda aka saka masan ne a yanda aka fa
ɗ
a masa cewar tana riƙe jijiyar kunnesa da ta samu matsala.
“Wannan mahaukacin fa zai iya kashe matar nan. Ya kamata muyi wani abu”. Lulu ta fa
ɗ
a cikin tashin hankali itama ganin yanda Kawun nata ya
fita a hayyacinsa. Murmushi kawai Smart yayi yana
ɗ
an lumshe idanu da zamewa ya kwanta. Kamar bazaice komai ba sai ku
ma zuwa can ya firzar da iska yana bata amsa da, “Babu abinda zai maita, wannan hargagin da kikaga yanayi na rashin mafitane kawai da ru
ɗ
anin da yake a ciki. Amma ba itace a gabansa ba yanzu Daddy ne da ke sai kuma mu da yake son sanin su wanene. Ina mai t
abbatar miki yanzu haka gidan Daddy zai je”.
Da sauri Lulu ta ce, “What! Gidanmu fa kenan?” sai kuma ta fisgo computer
ɗ
in gabanta ta sake bu
ɗ
ewa batare da jiran amsar Smart
ɗ
in ba. Ilai kuwa sai ga Alh. Sulaiman na kwa
ɗ
a gudu a saman titi. Cikin
ƙ
anƙanin lokaci sai gashi a anguwarsu, a ma ƙofar gidansu. Sai dai ya gagara ƙarasawa saboda jami'an tsaro da ke zagaye da street
ɗ
in ma gaba
ɗ
aya musamman jikin gate
ɗ
in gidan nasu. Wani irin duka ya kaima steering
ɗ
in kamar zai fasa ihu. A haukace yay re
verse ya koma ganin jami'an tsaron sun yo kansa.... Bata ma san lokacin data kwashe da dariyar data saka Smart bu
ɗ
e idanu yana kallonta ba...
___________________
★
Abubuwa tako ina suna cigaba da kwa
ɓ
ema Alhaji Sulaiman Garko. Domin kuwa da zam
an meeting na maganin matsala da yayi musu. Dan kullum a cikin yinsa suke. Kowace hanya sunbi domin ganin sun cutar da Daddy ko zuri'arsa al'amarin ya gagara. Yanda Daddyn ke zagaye da jami'an tsaro lamari ba'a cewa komai. Sun kai hari gidan su Smart shima
dai, sai dai anyi rashin sa'ar samun gidan a baje sai masu aikin gini. Iya bincike kuma kowa a anguwar sai yace bai san inda suke ba a yanzun. Fahimtar kamar raina masa wayo sukeyi ya sakashi komawa gida rai a
ɓ
ace neman mafita. Kowa bai nema ba a matansa
ya nufi sashensa kamar zai tashi sama. Wani irin kallon
ɓ
acin rai yabi falon da shi, ganin yanda ya barsa a harmutsensa haka ya dawo ya tadda abinsa. Abinka da mai zuciya a kusa, tuni ransa ya sake
ɓ
aci. A dai-dai nan Hajiya Turai ke shigowa sashen nasa.
Ganin ko'ina a harmutse ga shi yanata faman huci ya sata zuba masa ido. Sai kuma cikin dauriya ta ce, “Alhaji lafiya kuwa kake miya sameka haka?”.
“A'a a cikin turnuƙun yaƙi nake? Ke ban san iskanci fa da rainin wayo”.
“Ikon ALLAH, ALLAH ya b
aka haƙuri da ga tambaya”.
Bai sake tanka mata ba, itama saita fara ƙoƙarin tattara falon. Ta
ɓ
a Laptop
ɗ
in sa da tayi ya sashi tunawa da Flash
ɗ
in dake jiki. Cikin tsawa ya ce, “K bani ita nan!”. Bata musa ba ta miƙa masa zuciyarta na sake shiga mamaki
nsa. A fisge ya amsa. Sai dai me babu Flash
ɗ
in a jiki. “Ina Flash
ɗ
in jiki yake?”.
“Flash kuma? Ni banga wani Flash ba, a gabanka fa na
ɗ
aga ta”. Wani irin kallon zan kashe ki na binne anan ya shiga binta da shi. Hannu ya miƙa mata alamar bani. Sai
duk ta sake dabircewa. “Wai Alhaji kana lafiya kuwa. Wlhy ban
ɗ
aukar maka wani Flash ba. A gabanka fa na
ɗ
aga Lap-top
ɗ
in nan ba wani waje naje da ita ba balle kace.”
Babu zato babu tsammani taji saukar mari har biyu. Kafin ta gama dawowa a hayya
cinta ya sake miƙa mata hannu da tsananin tsawa yace, “Turai!! Bani”.
“Wlhy tallahi Alhaji ban
ɗ
aukar maka komai ba. Wai yau ka fara zama dani ne? Koka ta
ɓ
a ajiye abinka ka nema ka rasa da har zaka
ɗ
aga hannu ka maran!”.
“An mareki ko
zaki rama ne?”.
“Bazan rama ba, amma zan barka da ALLAH”. Ta fa
ɗ
a tana ficewa fuuu. Mutumin naku tuni zuciyarsa neman fitowa take ta baki, amaryarsa da ya bari a falon nasa ta kuma ji komai ce tazo masa a rai. A harzuƙe ya nufi sashenta, babu ko salla
ma ya banka ƙofar ya shiga. Baiko kalli ƙanwarta dake gaishesa a falo ba ya wuce bedroom
ɗ
inta kamar zai tashi sama.
“Wlhy aunty ba ƙazafi bane ba naga komai fa da idona, kuma na fa
ɗ
a miki ƙanwar nan tasu data rasuce ma fa a video
ɗ
in,
ɗ
ayar kuma
ƙanwar tasu ce ta
ɗ
auka mahaifiyar yarinyar nan da ake cema Lulu....”
Wa
ɗ
an nan kalamai da suka nema fasa zuciyar Alh. Sulaiman ne ke fitowa da ga bakin amaryarsa. Abinda kuma yaji na tabbatar masa taga komai da komai kuma ta fa
ɗ
a ma wadda suke wayar.
Ta bu
ɗ
e baki zata sake magana idonta ya sauka a kansa. Zabura tayi, kafin ya iso gareta ta kwasa da gudu ta shige toilet ta banko ƙofar. Yana dannawa tana dannowa har dai ALLAH ya bata sa'a ta murza key. Wasu manya-manyan ashariya ya fara mulmula mata yan
a jijjiga ƙofar tamkar zai cireta. Itako duk da a tsorace take fa
ɗ
i take, “Wlhy ko zaka kasheni bazan bada ba”.
Ashariya ya cigaba da ingiza mata da tabbatar mata wlhy sai ya kasheta.......
✍
️
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA M
ARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at
👇
1487616276
Acc
ess Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan
👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan
👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*
🥰
Zafafa
🫶
🔥
*_ALLAH ya
gafartama iyayenmu
😭🙏
_*
𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠
📲
🫗
𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍
𝘿𝘼𝙉𝙆
'
𝙊
.....!!
🫗
𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏
𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍
𝒄𝒆
🤙🏻
𝕭𝖔𝖔𝖐
𝖙𝖜𝖔
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓
5
️
⃣
4
️
⃣
.......Hankalin ƙanwarta da ke jiyosu a tashe ta dannama ma
haifiyarsu kira. Tana
ɗ
agawa ta sanya mata kuka da fa
ɗ
in suzo dan gida babu lafiya. Ga mijin auntyn ta nan zai kasheta. Wannan kalmar ta kisa ta
ɗ
aga hankalin mahaifiyar tasu, babu
ɓ
ata lokaci kuwa sai gasu sun iso. Iya ƙoƙari iyayenta sunyi Dan ganin ya k
wantar da hankalinsa an sasanta komai amma yaƙi sauraresu. Ya kuma babbake ƙofa yana jiran ta fito. Dole mahaifinta yay kiran Baba Garko. Baba Garko yaso ƙin shiga maganar, sai da ya jiyo manya-manyan ashariya da munanan kalaman bakin
ɗ
an nasa ta cikin way
a sannan ya shiryo yazo. Karo na farko kenan da suka ha
ɗ
u tun bayan badaƙalar auren Lulu. Da ƙyar aka fidda amaryarsa a gidan bayan yasha mari a hannun Baba Garko. Sam bakinsa bai mutu ba, fa
ɗ
i yake sai ya kasheta idan bata bashi abinda ke wajenta ba. Itak
o tana rantsuwar bazata bada ba. Ana tsaka da wannan rikici itama Hajiya Turai ta fito ƴan aikinta janye da akwatuna. Bayan ta gaida Baba Garko cikin girmamawa yake tambayarta mike faruwa a gidan haka. Tana kuka ta sanar masa iya abinda ta sani, harda mari
n da itama yay mata. A cewarta tasan itama amaryar tasa babu abinda ta
ɗ
auka masa, ya jefa abunsa wani wajene kawai ya huce a kansu, dan haka ita gida Sokoto zata wuce. Baba Garko bai hanata ba dan shi yama rasa abin cewa gaba
ɗ
aya.....
*_
★
UK
★
_*
Watan Aunty Bilkisu
ɗ
aya da sati uku cir aka sallameta da ga asibiti. A lokacin Lulu nada wata biyu da sati guda a UK. Doctor
ɗ
in da ke tsaye akan lamarin aunty Bilkisu ce ta duba Lulu a ranar da tazo yin planing.
Kamar wadda aka matsi bakinta a ranar
sai take tsokanar AA dake ta tsale-tsallensa a
ɗ
akin dan yanzu yayi ƙafa. Cikin ƴar dariya take cewa Lulu ta bata fine boy
ɗ
in nan nata dan ita dai tana sonshi. Lulu tai murmushi kawai da fa
ɗ
in cewa ta bata. Dariya ta sakeyi da cewar karfa daga baya tazo t
ace zata amshe, tunda taga ita matsoraciyace tana gudun samun wani cikin. Nan ma dai Lulu sai tai
ɗ
an murmushi kawai ta basar gabanta ba fa
ɗ
uwa dan Smart na a
ɗ
akin sai dai waya yake yi. Likitar nan da neman magana ta sake cewa abinda ta saka mata bai dai
bata matsala ko?. Da sauri Lulu takai dubanta inda Smart yake tsaye AA na jikinsa ya riƙe masa ƙafafu. Ido suka ha
ɗ
a da shi, tai saurin janyewa zuciyarta na wani irin rawa, dan tunda ta yaye AA baida magana sama da ALLAH yasa ta samu ciki. Kanta ta dafe ta
na rumtse idanu, sai kuma ta
ɗ
ago ta kalla doctor
ɗ
in da tuni ta maida hankali akan Nurse
ɗ
in dake cirema aunty Bilkisu abu a jiki suna magana. Addu'a ta shiga yi a ranta ALLAH yasa kada parrot
ɗ
in likitar nan ta sake magana. Yayinda take satar kallon Smar
t ta gefen ido. (ALLAH yasa mutumin nan bai ji ba) take ta ambata a zuciyarta. Lokacin da ya kammala wayar yana takowa inda suke jitake sayin takun nasa tamkar yana yinsa ne da bugun zuciyarta. Bai nuna mata yaji ba, duk da yanayinsa ya sauya. Dan ko kallo
nta baiyi ba ya ƙarasa gaban aunty Bilkisu rike da hannun AA. Tambayarta yake badai tajin komai ko. Ta tabbatar masa da Alhmdllh. Kansa ya jinjina cikin lumshe ido, tare da juyawa ga doctor yace yana son magana da ita. Cikin tashin hankali Lulu da ke kallo
nsu ta gefen ido ta
ɗ
ago gaba
ɗ
ayanta. Nan
ɗ
in ma bai kalli inda take ba ya sa
ɓ
i
ɗ
ansa a hannu sukabi bayan Doctor
ɗ
in. Da sauri ta motsa zata bisu, aunty Bilkisu ta kirayi sunanta cikin katse mata hanzari. Dan ita sam bataji furucin Doctor
ɗ
in ba lokacin
hankalinta nakan Nurse. Dole Lulu ta dawo badan taso ba. Sai dai gaba
ɗ
aya jitake komai ya tsaya mata cak, hatta iskar da take shaƙa da fesarwa bata gamsar da ita. Kusan mintina goma Smart ya dawo
ɗ
akin, daga ƙofar
ɗ
aki ya dakata yana fa
ɗ
a musu su sameshi
a waje. Aunty Bilkisu ce tayi ƙarfin halin amsa masa. Lulu kam jitai tamkar an ƙarasa zare mata jijiyoyin jikinta.
Sun samesa a inda yace
ɗ
in, Nurses
ɗ
in da sukaima aunty Bilkisu rakkiya biye da su. Suna tsaye har sai da suka shiga mota sannan suk
a juya ciki. Aunty Bilkisu ya kalla ta mirror yace ta saka belt, daga haka bai sake magana ba ya tada motar batare da yace itama Lulun ta saka ba. Hakan ya mata ciwo, dan in har zasu fita shi da kansa ma yake saka mata belt amma yau ko arziƙin ta saka
ɗ
in
ma bata da. Jiki a sa
ɓ
ule ta saka tana mai karanto sunayen ALLAH a ranta, zuciyarta fal tunanin mi yaje yayo a wajen doctor
ɗ
in. Rashin amsa ya sata jan bakinta tai shiru. Cikin ƙanƙanin lokaci suka iso gidan, ya
ɗ
auki
ɗ
ansa yay shigewarsa. Sai itace ta ta
imakama aunty Bilkisu da Iya Tabawa data fito dan ita suka bari a gidan. Baya falo sai AA kawai da ya fara karakainar
ɓ
arnar da yafi ƙwarewa a kai. Da'alama anan ya ajiyesa ya shige. Dole ta cigaba da daurewa suka zube a falon suma. Suna nan zaune ya fito
cikin shirin fita, tayi mamaki dan tasan a irin wannan lokacin yana a gida baya fita ko ina. Tana son masa magana tana tsoron ya ya
ɓ
a mata mai zafi. Duk da dai bai ta
ɓ
a kwatanta hakan a gaban wani ba. Aunty Bilkisu ya cema tasha magani ta kwanta, da ga hak
a ya
ɗ
auki AA suka fice.
“Wai shi wannan mike damunsa? Naga tunda ya gama wayar nan ya wani canja gaba
ɗ
aya kamar wanda ke'a cikin
ɓ
acin rai?”. Aunty Bilkisu ce mai maganar tana kallon Lulu. Murmushin ƙarfin hali ta saki da fa
ɗ
in, “Ƙila wani abu
mara da
ɗ
i aka fa
ɗ
a masa a wayar aunty, kin sanshi da zurfin ciki. Idan bashi yaso a sani ba ba fa
ɗ
a zaiyi ba”.
“Aike naga ma da sauƙi Mawaddat. Amma a sanin da naima Hydar akan shiru-shiru banyi zaton zai iya sakewa da mace haka ba. Dan da idan yan
a abu saika
ɗ
auka yana jin ƙyanƙyamin mutane ne ma. Ka fa
ɗ
a masa magana ashirin ya baka amsar
ɗ
aya sauran in zata kasheka ne ma ta kasheka babu ruwansa”.
Dariya zancen aunty Bilkisu ya bama Iya Tabawa. Lulu ma sai tai murmushin ƙarfin hali kawai....
Tsahon lokaci basu dawo gidan ba. Lulu ta kasa samun nutsuwa sau uku tana