Showing 51001 words to 54000 words out of 145491 words

Chapter 18 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

31

ai sai dai ya bama wani labari yanzu. Lulu akwai jan aji

, koda wasa bata yarda ta zama a ƙasa ba akan al'amarinta. Lokacin da zasu w

uce Usman ya ce ai shi Smart a barshi anan tare zasu wuce gida, suje su ya fara kaisu masauki sai ya dawo ya samesa. Mamy da Ammah kam dama tuni sun fice zuwa

ɗ

ayan

ɗ

akin gidan. Itama Ummita sai ta zare jikinta cikin dabara wai bari ta wanke kayan baby dat

a jiƙa

ɗ

azun. Harara Lulu data fara tsarguwa da wannan ƴar zare jikin da ake

ɗ

ai-

ɗ

ai tabi Ummita da shi, sai dai batace komai ba dan Ummitan ta fita tana mata dariya...........





*_

😂

Kar naji wani yace komai kuma ehe. Musamman ma dangi dangi Sm

art

ɗ

innan.

🙈

Koda yake akwai su aunty fa

🚴🚴

_*

     

_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiy

ya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





4





.......Shiru

ɗ

akin yay bakajin komai sai

ɗ

an ƙarar room hitter kasancewar sanyin da ake zubawa. Zaune yake cikin kujerar nan cike da ƙasaita

ɗ

ansa rungume a jikinsa ya zuba masa idanu kawai tamkar ma

i son gama haddace halittar jikinsa gaba

ɗ

aya. Yayinda ita kuma take zaune a gadon jiyyarta ta miƙe ƙafafunta dake cikin blanket hannunta riƙe da sabuwar tab da Usman ya siya mata jiya. A zahiri wayar take kallo da sarrafawa, sai dai a ƙasan zuciyarta mama

kin irin canjawar da Smart

ɗ

in yayi take har yanzu, tamkar fa ba drivern nan nata ba, ya wani goge ga tsadaddun kaya wanka iya wanka, koda yake tun ma yana a drivern sa ita shaida ce ya san sirrin saka kaya, sai dai na yau

ɗ

in dabanne, dan ko faratansa ka

kalla kasan ya samu canjin rayuwa. Dama can bamai hayaniya bane shi, amma yanayin nasa na yanzu ya sake sakashi a wani matsayin zafafan maza masu aji da jan ajin. Kai itafa ALLAH da'ace a hanya taga mutumin nan maybe bazata iya shaida shi

ɗ

in bane ba duk d

a kamaninsa na nan a tare da shi, sai ƙyawu da kwarjininsa mai bayyana cikar kamala da haiba da ya sake bayyana. Numfashi taja a hankali ta fesar, sai kuma taja ƙaramin tsoki da ya sakashi

ɗ

agowa a hankali da ga kallon babyn nasa da yake yi ya sauke mata f

irgitattun idanun nasa da take kira na macizai. Duk da bashi take kallo ba sai da tsigar jikinta ta tashi ta kuma ji kaifinsu a cikin jininta. Sai kawai ta sake

ɗ

aure fuska.

Cikin son ta kallesa da deep voice

ɗ

in nan tasa acan ƙasan maƙoshi ya furta

, “Ashe haka kika

ɗ

auki darasin nan nawa da gaggawa

ɗ

aliba ta? Ai ban san ke

ɗ

in zaki kasance duka

ɗ

auka ba haka, ga result na first class na gani kam”.

       Sosai ta danne zuciyarta wajen nuna masa tamkar bama ta jisa ba balle ta fahimce shi. Amma duk

da haka sai da ta

ɗ

an saci kallonsa ta gefen ido. Wani murmushin ƙasaita ya saki tare da miƙewa

ɗ

auke da babyn ya isa zuwa gareta, kafin tayi wani yunƙuri ya kai zaune a bakin gadon har jikinsu na gogar juna. Babu wanda baiji shock a jikinsa ba amma kowann

e ya basar. Kaifafan idanun nasa ya zuba mata yana mai kai hannunsa ya

ɗ

ago ha

ɓ

arta ta yanda zai kalla fuskarta sosai da ƙyau. Suna ha

ɗ

a ido sai kawai ta lumshe idanun nata da ture hannunsa zuciyarta na wani irin harbawa, ita ka

ɗ

ai tasan mi take ji game da

shi, amma bata so tayi giving up, not now. Ƙoƙarin sake riƙo fuskar tata yake yi ta buge masa hannu a karo na biyu.

Murmushi yayi mai sauti, tare da fa

ɗ

in, “Baki son gani na ne?”.

Ba tare data sake iya kallonsa ba a tunzire ta ja tsaki da fa

ɗ

in,, “Aliyu bana son damuwa, wannan rayuwa ta ce, ka fita kamar yanda na buƙata tun farko please. In ma saboda wannan

ɗ

an kazo kasa a ranka baka da alaƙa da shi, koma kana da ita to yafi ƙarfinka danni da ga yau da ga yanzu na datse alaƙar taku har abada.”

        Wani irin murmushi ya saki mai ƙayatarwa tare da tsurama babyn ido, sai kuma ya

ɗ

ago yana kallonta cikin lumshe idanunsa da bu

ɗ

esu duk a lokaci guda. Cikin murya mai taushi ya ce, “Mawaddatan'warahmah! Kin ta

ɓ

a ganin inda aka raba jijiya da ƙashi

n baya aka cigaba da rayuwa akan ƙafafu? Duk wanda ya kalla wannan ajiyar ALLAHn yasan zufan Aliyu Hydar Mika'il Idris Mawashi ne ai. Shi

ɗ

in jinin jikina ne, ke da kika haifa min shi kuwa jijiyar ƙashin bayana ce, taya kike tunanin zan rayu a lokacin da b

abu jini a jikina babu lakar ƙashin baya? Please ki kalla cikin ƙwayar idanuna ko sau

ɗ

aya ne, maybe ki karanci abinda ke a cikin zuciyar Aliyu Hydar

ɗ

in ki. So

ɗ

aya yake miki tak da in sha ALLAHU wata

mace bazata sake samun kwatankwacinsa ba. Ko so kike s

ai na kai ƙasa gaba

ɗ

aya zaki yarda da ni?...”

       Harga ALLAH kalamansa sukarta suke. Sannan yamutsa mata illahirin jinin jikinta sukeyi. Duk wani ƙwarin gwiwar ta a garesa neman su

ɓ

ucewa takeyi. Cikin sanyin jiki da rauni ta

ɗ

ago idanunta cike da ƙwa

lla, sai dai bata iya kallon cikin nasa idanun

ɗ

in ba kamar yanda ya buƙata ta maida su ta duƙar.

           “pleaseee!”.

     Ya fa

ɗ

a a hankali cikin wani irin salon jan “e”

ɗ

in ƙarshe data saka tsigar jikinta mimmiƙewa gaba

ɗ

aya. Sai kawai ta samu kant

a da sakar masa kuka da fa

ɗ

in, “I say live me alone please Aliyu. Kace ka sakeni bayan ka keta min haddi akan abinda na bada tsahon shekarun rayuwata na hankali ina karewa, mi kuma ya rage da kake buƙata a gareni yanzu? Ko

ɗ

an numfashin da ya sauramin kuma

shima so kake sai ka rabani da shi zaka huta? Ka barni dan ALLAH, ka cigaba da zama a nesa da ni ni yafi min I beg you” ta ƙare fa

ɗ

a cikin ha

ɗ

e hannayenta waje guda alamar roƙo

🙏

.

       A hankali ya kwantar da yaron gefe

ɗ

aya, tare da matsawa kusa da it

a. Jikinta ta janye baya tana sake fashe masa da kuka. Ƙoƙarin riƙota yake tana buge masa hannu. Bai damu ba ya riƙota ya saka a jikinsa ya rungume tsam. Tana ƙoƙarin masa magana cikin kuka da fisge-fisge ya hanata kowacce irin dama ta hanyar manne lips na

shi cikin nata. Wata irin nannauyar ajiyar zuciya ya saki yayinda ita kuma ta sake sake masa kuka da san ƙwatar kanta. Sai da ya tabbatar ya saka jikinta yin laushin da ta daina ƙoƙarin raba jikinta da shi sannan ya saketa dan jikinsa ya fara kar

ɓ

ar al'ama

rin. Da sauri taja jikinta gefe ta dunƙule waje guda tana fa

ɗ

in, “Mugu ALLAH sai ya sakamin”.

Murmushi yay da lumshe idanunsa ya bu

ɗ

e a kanta. A nutse cikin firzar da huci ya ce, “Muguntar mi nayi ni da halalina kuma. Mawaddat believe me duk wanda y

a fa

ɗ

a miki na sake ki ƙarya yay miki, har abada Aliyu bazai ta

ɓ

a rabuwa da Mawaddat ba koda ana min azaba da bulalai ina tu

ɓ

e a tsakkiyar sanyin ƙanƙara. Har abada Aliyu zai cigaba da kasancewa matsayin mijin Mawaddat ne koda bazata cigaba da rayuwa da sh

i ba.”

        “Aiko dole ka rabu dani, dan inada kalar mijin da nake so in ma auren zanyi amma ba irin ka ba”.

     “Ohh just keep your mouth up Mawaddat! Idan ma mafarki kike to ki farka wlhy, kuma duk sanda kika sake ambatar min kalmar wani namiji na

rantse miki sai na darje wa

ɗ

an nan silly lips

ɗ

in naki ta yanda bazasu sake bu

ɗ

uwa da sunan magana ba”. Ya fa

ɗ

a cikin hasala da birkice mata tamkar wani bajimin bahagon matashin zaki. Har Babyn da ke a gefensu yana barcinsa na

ɗ

an zabura shima dan tsorata.

Da sauri ya

ɗ

aukesa ya mannasa da jikinsa yana mai lumshe idanunsa da suka ka

ɗ

a sukai jazur a ƙankanin lokaci. Duk tsaurin ido irin na Lulu ita kanta sai da ta firgita. Dan tsantsar tartsatsin wutar bala'in kishi ta hango a cikin birkitattun idanun nasa.

Ta gefen ido ta saci kallonsa, dan ya miƙe yana jijjiga yaron saboda mutsu-mutsun da ya cigaba da yi. Ganin ya fara ƙushin-ƙushin

ɗ

in kuka ya dawo gabanta cikin takun ƙasaita da hasala. Saman cinyarta ya ajiyesa babu alamar wasa a tattare da shi cike da ba

da umarni ya ce, “Shayar min da yaro abincin sa”.

       Ɗago idanunta data ƙanƙance tai cikin hasala da mamakin ƙarfin halinsa. Sai dai hararar da ya wurga mata cikin tashi hasalar ya tabbatar mata wannan fa ba Aliyun baya bane data saba yima yanda taso.

Sai ma duk taji tana neman daburcewa. Shiko ganin bata da niyar bama yaro abinda yace kawai ya kai zaune gab da ita kansa tsaye ya tura hannunsa a rigarta ya fiddo, zaro idanunta tai a wani irin razane, sai dai shi ko'a jikinsa

dan kallo ma bata ishesa ba

hidimar gyara yaron yake da ƙyau ya saka masa a baki. Shiko

ɗ

an albarka ya cafke abinsa da sauri har sai da tai ƴar ƙaran jin zafi. Sai dai ta gagara ture uban da

ɗ

an dan duk ya kanainayeta ga numfashinsa da ke sauka a jikinta wani irin harmutsa mata liss

afi yake neman yi gaba

ɗ

aya.  Da ƙyar ta iya fisgo kalmar, “Aliyu wai miye haka bana son wulaƙanci f.....”.

          Fuskarsa ya matsar gab da tata ta yanda ta kasa ƙarasa abinda ta faro fa

ɗ

ar, ya wani busa mata iska a fuska da wata irin murya acan ƙasan

maƙoshi ya furta, “Naga dai namu ne ai ni da shi. Dan haka bama son hayaniya karmu ƙware”.

      “Takaici, haushi, kunya, duk suka kanainaye Lulu a lokaci guda. Ga wani irin neman rikita mata lissafi da kusancin nasu ke neman yi. Shima kansa a wahalen ya

ke da kusancin nasu, dan da ƙyar yake danne zalamarsa da ha

ɗ

iyeta..... Lips

ɗ

inta da ke rawa-rawa ta bu

ɗ

e zatayi magana sallamar Ummita ta katse ta, Ummita da ta shafa'a da kasancewar sa a

ɗ

akin bata jira an amsa mata ba ta shigo, hakan ya sashi jan jikins

a baya da gyara mata yaron cike da basarwa. Ita ma Ummitan sai tai saurin juyawa zata koma cikin ru

ɗ

ewa tana fa

ɗ

i, “Ya ilahi dan ALLAH kuyi haƙuri, wlhy na shafa'a”.

      Smart ne cikin

ɗ

an furzar da iska mai nauyi ya furta, “Karki damu dawo abinki”. Bad

an Ummita taso ba ta dawo, sai dai kanta a ƙasa ta ajiye bowl

ɗ

in data shigo da shi mai

ɗ

auke da gasashen nama da yaji kayan ha

ɗ

i da Mamy ke ha

ɗ

ama Lulun duk bayan kwana biyu. Zata juya Lulu dake hararar baby da babansa ta dakatar da ita da fa

ɗ

in, “Ummita

anko samo zam-zam

ɗ

in?”.

     Kanta a ƙasa ta ce, “Eh Yaya Usman ya sayo tun

ɗ

azun ai, harma da zumar”.

          “Yauwa dan ALLAH ha

ɗ

o a fidarsa kin sanshi ba ƙoshi yake ba ya gado ci irin na ub....”

     Sai kuma ta kasa ƙara sawa ta murgu

ɗ

a baki kaw

ai. Murmushi Smart ya saki, a hankali ya furta, “Ai dama ƙyawun

ɗ

a ya gaji Ubansa. Baki ji har sunan bai bari ba ya gado. Ashe haka kike son sunan nan amma baki ta

ɓ

a fa

ɗ

a min ba?”.

       Harararsa tai cikin takaici tana jin kamar ta shaƙurosa. Sai dai ba

tai magana ba dan sai ma yanzu take jin haushin kanta da tace a saka mata sunan. Baki Smart ya ta

ɓ

e ka

ɗ

an shima da

ɗ

aukar bowl

ɗ

in naman ya bu

ɗ

e, guda ya cira da

ɗ

an tsinken da aka sako a ciki ya kai baki yana lumshe ido. Hakan ya saka Lulu zuba masa nata

idanun batare da ta lura da abinda take yin ba har ya bu

ɗ

e nasa da suka wani

ɗ

an shanye tare da yin luww kamar mai jin barci. (He looks so handsome) zuciyarta ta ayyana mata. A fili kam sai tai saurin fara janye nata tana wani ta

ɓ

e baki. A kasalance shima

ya janye nasan yana jan ajiyar zuciya.........





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Hug

uma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_k

arki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻





𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

2





5





.......Sai kawai ya miƙe zuwa jikin window ya ƙurama waje idanu yana kallon shuke-shuken fruits da ganyayyakinsu ke sake ƙawata ƙamshin wajen. Da ƙyar ya iya samu ya dai-daita kansa a wajen har Ummita ta s

higo

ɗ

auke da zam-zam mai ha

ɗ

e da zuma a

ɗ

an wani kofi da ƙaramin spoon. Tana ajiyewa bata zauna ba ta fice. Nannauyar ajiyar zuciya ya sake sauke a karo na babu adadi da takowa ya dawo gaban gadon, komawa yay ya zauna a inda ya tashi tare da amsar yaron d

ata janye a jikinta tana gyara riga. Amsarshi yayi yana goge masa baki, ita kuma sai ta miƙe masa

ɗ

an cup

ɗ

in. Cikin

ɗ

an tura baki a ranta tana fa

ɗ

in (Kaima ka

ɗ

an

ɗ

ana wahalar da nake ci a kansa)

A mamakinta babu musu ya amsa. Kamar kuma dama can w

anda ya saba da rainon cikin nutsuwarsa ya

ɗ

ibo ruwan zam-zam

ɗ

in mai ha

ɗ

e da zuma ya zubama yaron a baki ka

ɗ

an sai gashi yana

ɗ

an motsa bakin da yamutsa fuska. Hakkanne ya saka Smart sakin murmushi har ya

ɗ

ago ya kalli Lulu da itama dai kallon nasu take y

i. Kauda idanun nata tai ta maida kan bowl

ɗ

in namanta ta fara ci. Cikin

ɗ

age gira ya ce, “Wannan dai ƙwa

ɗ

ayinki ne ya gado Madam”.

      Da sauri ta ce, “Wa

ɗ

in? ALLAH ya sawwaka mi muka ha

ɗ

a da shi da zai gado ni, ha

ɗ

uwa a duniya rabuwa a cikinta”. Sosa

i maganar tata ta bashi dariya, amma sai baiyi ba yay murmushi ka

ɗ

an yana girgiza kansa. Ganin yasha sosai ya goge masa baki ya gyara masa kwanciya a

ɗ

an gadonsa. Lulu ya kama tana kallonsu, amma yana juyowa ta kauda kanta gefe. Kusa da ita ya koma ya zaun

a gaf, batare da yayi magana ba ya amshi tsinken da take cin naman ya tsira shima ya kai bakinsa, sake tsiro wani ya kai mata baki, idanunta ta zuba masa batare data bu

ɗ

e bakin ba, shima kallon nata yake a yanayin kasala, dan haka ya

ɗ

an lumshe nasa idanun

da ka

ɗ

a mata kansa alamar ta amsa. Kamar mai jin ciwo akan lips

ɗ

in ta motsa su da ƙyar shi kuma ya saka mata naman. A kusan tare suka sauke nannauyar ajiyar zuciya su duka. Da ga haka ya cigaba da bata yana ci, sun ci kamar lauma uku a bazata ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login