Showing 72001 words to 75000 words out of 145491 words

Chapter 25 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

44

/>
ɗ

in da yafi so da ƙauna kuma gashi a cikin masu zawarcin nasa. Amma sai bai Zafafa ba ya bar ma UBANGIJI komai sai su Uncle Yousuf da keta kaiwa da komowa shi da Coach

ɗ

insu na Queen City da duk manya

n masu fa

ɗ

a ajin club

ɗ

in.

     Sosai mahawara ta

ɗ

auki zafi a tsakanin manyan clubs guda uku da suka riƙe wuta fiye da sauran, dan kowa ya gagara janyema kowa. Sannan duk sun zuba manyan ku

ɗ

a

ɗ

e akan Smart

ɗ

in masu girgiza zuciya. Abu kamar wasa ƙaramar m

agana ta sake zama babba. Dan manyan gidan jaridu na duniya musamman a fanin ƙwallon ƙafa sunyi ƙur da idanunsu akan wannan batu domin ganin wazai

ɗ

auki wannan lu'u-lu'un a cikin juji. An buga an turza an kai matuƙar kai ruwa rana kowa yaƙi sakarma

ɗ

an uwa

nsa, dole aka tafi mataki na biyu wato jin ra'ayin Smart game da wane team yafi sha'awa shi a ransa. Tun farko Smart nada ra'ayinsa dama, amma ya za

ɓ

i barma UBANGIJI za

ɓ

insa. Har a yau da aka kai wannan matakin na jin ra'ayinsa bai ji zuciyarsa ta canja da

ga abinda ta ke so ba tun yana da ƙuruciya. Dan haka bai wani basu wahala ba ya fa

ɗ

a musu za

ɓ

insa wato *_ARSENAL FC_*. hankalin sauran clubs biyun da sukai gogayya da Arsenal

ɗ

in ya

ɗ

aga, a take suka ƙara ku

ɗ

i akan wanda suka saka a farko, amma dai Smart

nakan bakansa Arsenal

ɗ

in dai, dole suka haƙura dan aikin gama ya gama Arsenal tayi nasarar siyensa da ku

ɗ

i kimanin dala Miliyan arba'in.

        Duk wani masoyin Smart a wannan rana yana a cikin matuƙar farin ciki mara misali, Ammah duk dauriyarta sai d

a tai hawaye lokacin da Uncle Yousuf yay kiransu yake sanar musu al'amari fa ya kai girman da aka da

ɗ

e ana fata. Sai kuma addu'ar cigaba da samun nasarori ga Smart

ɗ

in. Amma wannan tsanin kam an haye sama ƙololuwa.

     Sun

ɗ

anyi zaman meeting meeting d

a ƴan cike-cike na tsarabe-tsaraben da aka san ƙwallo da shi su da Manager

ɗ

in sa Uncle Yousuf da shi kansa Smart

ɗ

in. Kafin dai a ƙarƙare ya saka hannu a ƙarshe. Da ga haka akaje matakin duba lafiyarsa ciki da bai. Alhamdullah nan ma normal an samesa da c

ikakkiyar lafiyar jiki dama ta sassan jiki. Bayan kammala wa

ɗ

an nan ya ziyarci Arsenal camp domin yin hotuna da gabatar da shi ga teammate

ɗ

insa. Ya samu tarba fiye da yanda yay zato da tsammani ga teammate

ɗ

insa. Dan tunda suka shiga cikin camp

ɗ

in bakins

a bai bar ambaton ALLAH ba. Kwarjininsa da hasken musulunci ya sake ƙawatashi a garesu da girmama mutuncinsa. Sunyi hotuna da duk abinda ya dace a wannan ranar kafin a wuce mataki na gaba. Wato gabatar da Smart Mawashi ga fans.

      Duk wani masoyin A

rsenal ya halarci babban stadium

ɗ

insu da ke a cikin birnin London. Wasuma da ga ƙasashen ƙetare suka zo domin ganin sabon yaron na Arsenal da za'a gabatar saboda soyayyar da sukema club

ɗ

in. An cika matuƙa da har sai da Smart ya dinga jin kansa na sara ma

sa. Ga kuma masu kallo a television. Amma ya daure bakinsa na cikin ambaton ALLAH ya fuskanci masoya. Wani irin ihu da stadium

ɗ

in ya

ɗ

auka lokacin da yake shigowa fuskarsa

ɗ

auke da sassanyan murmushi yana mai

ɗ

aga musu hannayensa biyu yay dai-dai da wanda

su Mubeen suka

ɗ

auka suma a cikin falon gidansu da Lulu ce kawai babu tana can

ɗ

akinta tana barci. Hatta AA na a hannun Daddy dan har shi ake wannan kallo. Fitowa tai a ru

ɗ

e, sai dai ganninsu duk suna kallon ƙwallo a tv kuma duka gidan ya sata tsayawa tur

us cikin dafe kai da jan tsaki. Babu ma wanda yasan tanayi dan hankalinsu bama ya wajen. Cikin jin haushi ta juya ta koma duk da tayi mamakin ganin harda Daddy da su Iya Tabawa wai ake kallon ƙwallo yau a gidan. Abu ne ita dai da bata ta

ɓ

a gani ba. Ta dai

san Mubeen nayi da su Hussain idan sun zo. Amma kosu Amrah ta sha jin suna fa

ɗ

a da Mubeen idan zai kalla ƙwallo ya hanasu su kalla film. Amma wai yau sai gashi ƙwai da kwarkwatar gidan ta gani. Abinda ma Lulu bata lura da shi ba shine harda masu wanki duk

suna a falon, dan suna da ga ƙasa ne zaune yasa bata gansu da ƙyau ba... Kamar yanda a gidan Daddy suke kallo a gidan su Smart

ɗ

in ma hakane. Dan su Mubarak ne suka cika gidan da abokansu da samarin anguwa. Yayinda ba'a bar Abba a baya ba da ga shi har Amm

ah da sauran yaran gidan sun cika a falonsa danƙam dan shi yasa a tattaro kowa yazo. Ran Umma da Mama a mutuƙar

ɓ

ace yake. Zuciyar Umma bata nema fitowa ta baki ba sai da aka nuna Smart na shigowa cikin tsakkiyar tarin tawagar turawan nan yana

ɗ

an wasa da

ƙ

wallo, stadium

ɗ

in ya

ɗ

auki ihu kamar zai tsage. Sai kuma sanda aka

ɗ

aga rigarsa mai lamba tara yanda suka

ɗ

auki ihu mai jijjiga kunne ita zuciyarta suke jijjigawa, dan a bazata kawai sai ta fashe da kuka. Da farko babu ma wanda ya lura da ita sai da Huwa

ila ta ce, “Ummah ke kuwa miya sakaki kuka? Ko duk farin cikin ganin Yaya Hydar

ɗ

inne?”.

     Lokacinne hankalin kowa ya koma kan Umma. Sai dai kafin ma wani ya iya cewa wani abu ta miƙe cikin rangaji kamar wadda tasha tai marisa ta nufi ƙofar fita. Ƙayat

accen murmushi Abba da Ammah suka saki kusan lokaci guda. Yaranta dama duk wanda ke wajen zasu

ɗ

aga hankalinsu su bita Abbah ya ce kowa ya koma ya zauna, idan kuma wani ya bita sai ransa ya

ɓ

aci. Dole sukabi umarninsa. Da ga baya ma abinda ke faruwa ya

ɗ

au

ke hankalinsu kowa ya manta da batun wata Umma can....

Sosai Smart ke jin farin ciki a ransa mara misali dan harda hawayen farin ciki ganin yanda wa

ɗ

an nan

ɗ

unbin al'umma suka amshesa da taruwa domin shi. Bakajin komai sai ambaton sunansa a wajen

, _Smart Mawashi, Smart Mawashi_ dai. Yanda ma suke ambaton Mawashi

ɗ

in abin dariya. Abinda ya ƙara tabbatarwa da mutane Smart Mawashi ya amsu yanda a yinin ranar kawai an saida copy na rigar JC mai

ɗ

auke da sunansa kawai ta kai kimanin dubu hamsin. Wannan

al'amari ya matuƙar

ɗ

aukar hankalin mutane da gidajen jaridu. Yayinda masu fashin baƙi akan harkar ƙwallon ƙafan keta nasu aiki. Gida Nigeria musamman arewaci kuma garin Kano sun

shiga matuƙar alfahari da ganin

ɗ

an su yau a wani mataki na rayuwa da sai

ɗ

a

n baiwa mai Sa'a kawai ne ke takawa. Hatta da social media babu abinda ke kai kawo sai hotunan Smart Mawashi da tarihin rayuwarsa. Hatta da hotunan bikinsa ranar sai da suka dawo sabbi a yawon media. Sai a lokacin ne Lulu tasan wainar da ake toyawa. Ita ka

sa ma fassara al'amarin tayi sam. Cikin sauri ta shiga bincike-bincike a media. Sai ko gashi ta ga duk abinda take buƙatar. Tsabar yanda al'amarin ya dakar mata zuciya bata iya furta komai ba. Dan datace ma zata tsananta tunani ko maganar Smart

ɗ

in matsana

ncin ciwon kai da tsanarsa da take ji ke dawo mata sabuwa. Dan ma Alhmdllh zuwa yanzu akwai

ɗ

an sassauci a a al'amarin kasancewar addu'a da aka duƙufa yi babu dare babu rana. Yau

ɗ

in ma dai ta yini da ciwon kan, dan har dare tana kwance tana fama har sai d

a Daddy ya shigo yay mata addu'oi....



Bayan Smart ya fito da ga stadium hirarsa da ƴan jarida ta zama abu na biyu da ya sake zama babban topic a kansa a wannan yini. Ya bada tarihin rayuwarsa da yay matuƙar ta

ɓ

a zukatan mutane harda masu hawaye

, dan ma ya

ɓ

oye kaso tara cikin goma ya bayyana abinda yake da buƙatar duniya ta sani ne kawai. Ya bayyana irin yanda ya tashi da son ƙwallo a zuciyarsa da taimakon da Abdull-Hameed Coach yay masa a rayuwa da matsalolin da ya samu da ga baya. An masa tamb

aya akan dalilinsa na za

ɓ

ar team

ɗ

in Arsenal duk da sauran clubs biyu da suka riƙe wuta a zawarcinsa sun sake ƙara ku

ɗ

i amma yace Arsenal

ɗ

in dai. Sai yay murmushi da fa

ɗ

in “Arsenal club ne da tun yana yaro yake matuƙar so, sannan club ne mai

ɗ

unbin tarihi

da kuma ya ajiye tarihi da tarin masoya a

duniya, sannan club ne one of the best in the world. Sannan yana da ƴan wasan da yake matuƙar so da kallo a matsayin madubinsa a cikin club

ɗ

in irinsu Terry Herry. Patrick Vieira da sauransu.......”





_LABA

RAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka hudu 1k

Uku 800

B

iyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

*THANKS FO

R CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





4





........A

ɓ

angaren Ummah tana shiga

ɗ

akinta ta sake tsagewa da kuka, a haka ta hau neman layin Hajiya Naqiba.

      “Na shiga Uku Aminiya Abban Salim ne ya mutu?”. Cewar Hajiya Naqiba a rikice jin Umma na

ɓ

arza kuka.

    “Ba garama mutuwar ba zan haƙura dole Amin

iya. Ashe malamin nan yaudarata yake shima duk irin maƙudan ku

ɗ

in dana zube masa. Gonata ta gado fa na

ɗ

aga na sayar na bashi ku

ɗ

in aikin nan amma ace wai duk a banza nayi, yau sai ga shegen yaron nan mai taurin ran tsiya a tsakkiya Turawa kamar zasu cinye

sa dan soyayya. Wai wani ƙungiya na kwallo asinal yake ko uwarmi ne ma oho musu suka sayeshi da wani uban ku

ɗ

i da har yanzu ma zuciyata da ƙwaƙwalwa ta sun kasa ha

ɗ

awa dai-dai, wai zai musu ƙwallo na shekara biyar. Shike nan na mutu Aminiya, duk wahalar da

nake akan yaron nan dai abanza take cigaba da tafiya”.

        “Tofa babbar magana, wai shi Hydar

ɗ

in ne yakai wannan matakin na shiga ƙungiyar Arsenal? Shin ko shine ma

ɗ

azun Maheer ke ban labari cikin zumu

ɗ

i wai wani matashi Smart

ɗ

an Kano ya zama babb

an gwaska a duniya, yanzu hakama yana nan gidan Alhaji Sammani wai suna kallo ko ana nunashi”.

              “Matsiyaci haihuwar asara shine. ALLAH ya tsinewa uwarsa ma bashi ba. Na tsani matar nan fiye da yanda na tsani mutuwata, duk irin wahala da kai-k

awon da nake a kanta da fa

ɗ

i tashi kullum abbanza suke tafiya. Narasa wace irin baƙar tambaya ke ga Hafsatu”

      “Humm Aminiya kar kice haka, kin manta nasarar da kikaci ta tsahon shekaru yaron nan ko filin ball bai iya shiga, ga tsanar da Abban Salim y

ay masa. Sannan a yanzu haka fa akwai asirin dake jikinsa wanda ya gagara zama da matarsa waje

ɗ

aya....”

           “Na fara ji a raina asirin nan bai kama shegen yaron nan ba, matar tasa kawai ya kama dai kamar, kuma mayen yaƙi sakinta. Malam yana

ɓ

oye m

ana ne kawai”.

     “Tunda dai har ya kama matar tasa ai ya wadatar damu. Ki kwantar da hankalinki dan ALLAH yanzu ma bamu makara ba. Wajen Na-zuru zamu koma tunda dama shine yay masa wancan ƙullin goron na farko, irinsa zai sake mana ko ya shiga filin ya

yanke jiki ya fa

ɗ

i basai muga ta ƙafafa ba. Sannan kisa ranki a inuwa, wannan maƙudan ku

ɗ

i da kikaji ba nashi bane ba, haka naji Maheer nacewa da nake masa fa

ɗ

an shi miyyasa bazai zo ya koya ƙwallon ba.”

        “Kai dan ALLAH wai da gaske kike? To kudin

na waye?”.

    “Ni ban sani musu ba, kamar dai yace wai ko kungiyar daya bari ne ai da ku

ɗ

in, shi za'a yanka masa nasa albashinne.”

               “Kai amma har na

ɗ

an jin sanyi, shegiyar uwarsa sai muga ta hura hanci, ashema ku

ɗ

in na wasu ne shasha

ɗ

an

ya koma bawan turawa bata farga ba”.

     Dariya suka kwashe da shi kamar suna kusa da juma....

     Niko na ce, “Hummm!”.

 



Sosai abinda Umma tayi ya tsayama Abba a rai, har ya shiga dogon nazari akanta. Sai dai baicema kowa komai akan hakan ba.

Itama baice matan ba. Ya dai

ɗ

auki

ɗ

ammarar saka ido a lamarinta domin tabbatar da abinda ransa ke raya masa...

          



Ammah kam ko'a jikinta, dan ita zuwa yanzu lamarin Ummah bai wani damunta sosai. Face dagewar da tai da addu'a ita da zuri'arta d

omin kariya da ga sharrinta. Dan duk yanda Gwaggo Sa'adah taso

ɗ

aukar mataki ta hanata, acewarta su jira sakamako na zuwa akan kowa.....

         *_6 MONTH'S LATER_*        

  

     Abubuwa da yawa sun faru masu tafiya da nasarori da kalubale a ciki

n wa

ɗ

an nan watanni da suka kasance kusan tara da haihuwar Lulu. Ƙalubalenta na farko mai kuma girman gaske shine shiga tsakaninta da mijinta uban

ɗ

anta da akai ta hanyar sammu mai ƙarfi. Nasararta ta farko komawa islamiyya neman ilimin addini tuƙuru tare

da maida hankali matuƙa duk da ta koma bakin aikinta. Sai wannan ga

ɓ

ar ta kuma samu nasarar kafa ƙungiyar da take buri data samu tallafin ƙarfafa gwiwa da ga iyayenta da kakanta har ma da ƴan uwan haihuwar makaifiyarta. Nasara ta uku kafa business

ɗ

inta da

ta jima tana buri na turare, tana kawosu daga ƙasashe

daban-daban, ana kiran ƙaton shagonta da suna *_LULU's ƘAMSHI_*. Nasara ta hu

ɗ

u ƙyaƙyƙyawan yaronta da kamaninsa ke ƙara fitowa dana mahaifinsa nata ƙara wayo gashi cikin ƙoshin lafiya da kuzarinsa. Alh

amdullah kuma yana a cikin kariyar UBANGIJI shikam. Dan duk da irin hare-haren da su Umma suke kawo masa ALLAH ya kiyaye abinsa yaron nan ko gezau. A yanzu haka ya fara miƙewa ya

ɗ

an dafa kujera alamar dai yana son taka ƙafa. Ana kaisa wajen Ammah ya yini

abinsa, kasancewar yana shan koko kuma gashi baida damuwa akwai haƙuri yasa sai ya yini lafiya sannan a maidosa. Itama su Asma'u kanzo su yinin mata anan. Su aunty Bilkisu kansu kan zo suga AA da gasiheta lokaci-lokaci. Itama kuma tana zuwa gidajensu har t

a yini. Can gidan ne dai bata iya zuwa. Dan kota gwada hakan baya yiwuwa. Wannan abu na cimata rai dan tana so da ƙaunar Ammah a ranta. Wannan soyayyar da ga ALLAH ce. Shiyyasa itama Ammahn kan leƙosu lokaci-lokaci musamman idan ance AA na mura haka ta haƙ

ora. Sosai shaƙuwa ta shiga tsakaninta da dangin Smart. Dan hatta samarin su Mubarak sukan zo gareta a

ɓ

oye batare da sanin iyayensu mata ba. Duk watan duniya ku

ɗ

i kan shigo account

ɗ

inta da ga Aliyu, sannan akan kirata da number ƙasar England. Sai dai kot

a

ɗ

aga ba'a magana, sai ita zata dinga hello-hello da ga ƙarshe a yanke kiran. Takan ji haushi tace bazata sake

ɗ

agawa ba. Amma da an kira bata iya haƙuri sai ta

ɗ

aga

ɗ

in...

     



A gidan su Smart kam nasarori da ƙalibalen suma dai basu tsallake su ba.

Sai dai Alhmdllh a

ɓ

angaren Ammah babu abinda zata cema UBANGIJI sai godiya. An tsaida Ranar auren Maryam da Ahmad. Yayinda

ɗ

aukakar da ALLAH ya bama Smart ta sake fiddota a cikin ƴan uwa dama jama'ar gidan har da dangin Abbah. Smart ya dakatar da Abbah f

ita kasuwa duk watan duniya ya yanka masa albashi shi da Ammah a cikin albashinsa da ake biyasan duk sati-sati. Sannan Ahmad zai kawo kayan abinci bisa Umarnin sa. 

        Wannan abu na ƙara

ɗ

aga hankalin Umma har ma da Mama. Sai dai banbancinsu ita mam

a kan balbale nata yaran da fa

ɗ

a ne akan suma su san ciwon kansu su dinga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login