Showing 81001 words to 84000 words out of 145491 words

Chapter 28 - Furar Danko complete

Unknown   

27 Aug 2026

19

yanzu ta dage da irin abubuwan gargajiyar nan ganin sun amshi fatarta da ƙyau. Ga kamshin da yanzu ya kama jijinta

kuma duk dai irin ha

ɗ

in su khumra data raina a da ne. Koda ta dawo gida batayi wasa da su ba, yayinda Mommy ma a kaikaice take ta bata nata sirrikan. Hatta da iya Tabawa ba'a barta a baya ba. Da ga ita sai AA zata wuce. Taso suje da Ummita amma Daddy yace

ta bari sai da ga baya, idan ma harda iya Tabawa take so duk zai ha

ɗ

o mata. Dariya tayi da fa

ɗ

in, “Haba Daddy sai kace wadda zataje zama. Su bari kawai mu dawo danni ko Aliyu da zaku bari a gida zan barsa”.

        “A'a bazai yiwu ba kije da shi shima ya

huta. Tafiya babu abokina ai bazai mun da

ɗ

i ba”. Yay maganar yana lakace hancin AA dake tsale-tsalle a jikinsa. Murmushi kawai Lulu tayi daga haka suka cigaba da shirinsu musamman ma shi AA da komai sai an masa.

       *_UK LONDON_*

  

   Tafe y

ake a nutse kan ƙafafuwan sa. Da ka gansa kaga tsayayyen mutum mai cike da jatumta da lafiyar ga

ɓ

ai. A komai nashi babu hayaniya babu

ɗ

agawa duk da wasu kan fassara shiru-shirunsa da girman kai tun bai zama wani ba. A duk sanda yake da uzuri na fita ya kan

fi buƙatar takawa da ƙafarsa in har wajen da yake son zuwan babu nisa. Kamar dai yau da ya fita zuwa shopping na ƴan abubuwan buƙatarsa. Ya riga da ya kai wani matsayi a yanzu da fuskarsa ta zama ba

ɓ

oyayya ba musamman a cikin birnin London. Hakan yasa a d

uk sanda yake da buƙatar irin fitar nan yakan sakaya fuskarsa da abinda zai

ɓ

adda masa kamanni. Kamar dai yau, ya saka facemask da glasses, ya kuma

ɗ

aura p-cap duk dai cikin son kaucema idanun jama'a dan yaje ya dawo batare da kowa ya damesa ba. Alhmdllh h

ar ko yaje ya dawo babu wanda ya ganesan, garama a cikin mall

ɗ

in da yaje biyan ku

ɗ

i kasancewar dokace sai anga fuskarka da yaja nurse mask

ɗ

in ƙasa mai cire ku

ɗ

in

ɗ

in ta wani zaro ido bakinta a washe zata ambaci sunansa yay mata murmushi da mata alama zip

abaki. Dole tai shiru amma murmushi da farin ciki yaƙi barin fuskarta, har da

ɗ

an leƙensa da zai wuce, sai da ya fice gaba

ɗ

aya take fa

ɗ

ama sauran ƴan uwanta da ke wajen harda masu cewa basu yarda ba. Wasu kuma suka biyo bayansa. Ya riga ya zargi za'a iya

yin hakan dama sai yana fitowa ya canja hanya. Wannan yasa suka sake tabbatar mata basu yarda ba. Ba komai ya sasu jin basu yardan ba sai dan mall

ɗ

in nasu ƙarami ne, a ganinsu Smart Mawashi yafi ƙarfin zuwa nan yin shopping. Irinsu ma sunfi son yin onlin

e shopping a manyan mall ai.

         Ɗayan hannunsa da babu kaya ya fiddo da ga cikin aljihu wandonsa ya saka security

ɗ

in ƙofar. Sai da computer ta ambaci sunansa sannan ƙofar ta bu

ɗ

e kanta a hankali. Numfashi ya

ɗ

an furzar yana tura kansa cikin gidan b

akinsa da sallama duk da yasan shi ka

ɗ

ansa ne a gidan nasa. Tuni ya samu canjin wajen zama. A inda yake nan gida ne shi ka

ɗ

ai a ciki madaidaici mai ƙyau da tsarin birgewa, dan yana

ɗ

auke da abubuwan more rayuwa da

ɗ

an adam kan buƙata koda da sha'awa ne. Ya

cire takalmansa a inda yake ajiyewa yasa slippers na zaman gida, tare da hanging rigar

sanyinsa sannan ya ƙarasa shiga. Ya

ɗ

an bi falon da kallo ganin fitila a kunne ga wani baƙon ƙamshi, sai dai bai kawo komai a ransa ba ya

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

u da ta

ɓ

e bakins

a tunda yasan dai bayan Uncle Yousuf da yasan security

ɗ

in gidan babu wanda zai iya shigo masa, sai ko Ahmad, maybe ya manta ne da zai fita bai kashe fitilan ba. Kayan shopping

ɗ

in nasa ya kai duk inda ya dace sannan ya nufi bedroom

ɗ

insa hannunsa riƙe da

jacket

ɗ

insa da ya zare ya

ɗ

an sagalota a kafa

ɗ

a. Tafiya yake a hankali kamar cikin kasala da gajiya yana latsa waya da alama akwai abinda yake sonyi ko kira. Cikin rashin maida hankali ya tura ƙofar

ɗ

akin da ƙafa ya shiga tare da sake turata da ƙafa ya ru

fe. Dai-dai nan take fitowa daga Bathroom sanye cikin rigar wanka pink da tazo da abinta. Sosai gabanta ya fa

ɗ

i da ganin mutum ya shigo mata kai tsaye a inda batai tunanin ganin wani ba, duk da tun shigarta bathroom

ɗ

in ta shiga halin tsarguwa amma ta dake

. A bedroom komai need yake babu tarkace babu abinda aka bari a waje da zaisa ka zargin akwai mai amfani da

ɗ

akin sai a toilet

ɗ

in ne, sai dai wani tunani da yazo mata ya sata gamsuwa tai wankanta hankali a kwance.

        “Who are you Man?!”.

     Ta f

a

ɗ

a cikin fa

ɗ

a da son dake razanar da tayi. Shi kansa gabansa ne ya fa

ɗ

i, ya

ɗ

ago da sauri dan yasan bai bar kowa a gidansa ba shi dai, amma sai ga muryar mace a tsakkiyar kansa a cikin

ɗ

akin barcinsa bama falo ba. A karo na biyu ƙirjinsa yay wata irin jij

jiga ganin wadda bai zato ko tsammani ba, wayarsa da ke neman su

ɓ

uce masa a hannu yay saurin damƙewa, sai kuma ya

ɗ

an ja baya ka

ɗ

an gannin tayo kansa da masifa hannunta

ɗ

auke da wani deco.. da ke ajiye a bedside drawer

ɗ

insa. Duk da yana a cikin yanayin ru

ɗ

ani sai da ta so bashi dariya amma ya dake, yo abinda ta

ɗ

akko

ɗ

in ko buga masa tayi mizai ji duk da glass ne. Tana gab da zuwa ina yake ya ce, “Please Relax Ladyy”.

     Cak taja ta tsaya zuciyarta na harbawa da masifar ƙarfi dan ko'a magagin barci wann

an deep voice

ɗ

in bazata layance mata ba. Cikin rawar lips da ta murya ta furta, “Aliyu!”.

         Idanu kawai ya zuba mata ta cikin glasses

ɗ

insa na kusan sakanni talatin, kafin a hankali ya kai hannu yay ƙasa da mask

ɗ

in fuskarsa tare da zare glasses

ɗ

in. Idanun ya lumshe a hankali tare da sake bu

ɗ

ewa yana mai kamo gefen lips

ɗ

insa da haƙori. Kallon nasa da yanda gaba

ɗ

aya ya canja fiye da ganin datai masa a lokacin haihuwar AA a Canada ya sata jin kamar jiri na neman kwasarta zuwa ƙasa ne ma. Shima yan

a jin fiye da abinda take ji

ɗ

in, sai dai ƴan mazan a tsaye suke banda a ƙwayar idanunsa bata iya hango komai da zata iya bama fassara. Son tabbatar da ba aljana bace ko mafarkin da ya saba harta fara masa gizo ya sashi kauda idanunsa a kanta ya fara waige

-waige. A saman gadonsa ya hango abinda yake neman a kwance yana barcinsa da alama ya gaji dan yayi wani baje-baje da ƴan kafafu da hannuwa yana zuƙar iskar sabuwar ƙasar Babansa da fesarwa cikin kwanciyar hankali. Karo na farko ya saki murmushi ganin wand

a ya bari a jinjiri ya fara zama mutum, dan girman jikin AA yafi watanninsa yawa kasancewar ya

ɗ

akko har tsawo irin na gida. Duk wanda ya kallesa yasan su

ɗ

in jini

ɗ

aya ne dan kamaninsa sun sake bayyana kansu matuƙa a tattare da yaron. Lulu da ke jin wani

yamm-yamm kamar zata zube ƙasa a hankali ta furzar da iska mai nauyi tare da jan jikinta baya a hankali ta koma bakin gado ta zauna cikin dafe kai. Wato ta fahimci Daddy da Uncle Yousuf wayo sukai mata kenan kawai. Shiyyasa taita fama da shi su fara zuwa U

.S amma ya dage su fara zuwa UK yana da abinda zaiyi mai muhimmanci. Takun sawayensa ya sata

kallonsa ta gefen ido, ganin kamar inda take yayo ya sata

ɗ

agowa sosai tana masa kallo mai kama da harara. Sai kawai ya basar ya wuceta zuwa inda yaronsa yake.....

....





_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_

*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*

FURAR DANKO

Billyn Abdul

-ZAFIN KAI

Mamuhgee

-TABARMAR ‘KASHI

Safiyya Huguma

-BAKON MUNAFIKI

Miss xoxo

Duka

hudu 1k

Uku 800

Biyu 600

Daya 400

Pay at

👇

1487616276

Access Bank

Bilkisa Ibrahim Musa

Sai katura shedar biyanka anan

👇

09032345899

Idan katin waya ne kuma saika tura anan

👇

09033181070

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE

!!!_*

*THANKS FOR CHOOSING US*

🥰

Zafafa

🫶

🔥

*_ALLAH ya gafartama iyayenmu

😭🙏

_*

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠

📲

 

🫗



𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍



𝘿𝘼𝙉𝙆

'

𝙊

.....!!

🫗

          

𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏



𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍



𝒄𝒆

🤙🏻



𝕭𝖔𝖔𝖐



𝖙𝖜𝖔

𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓

3





8





........Tatta

ɓ

a shi ya shigayi idanunsa na cika da kwalla, sai kuma ya rankwafa da ƙyau daga zaunen da ya kai ya manna masa kiss a goshinsa da kumatu duk biyu. Kamar AA yasan mi ake ya wani juya abinsa ya kwanto a hannunsa. Murmushi yay mai kama d

a ƴar dariya, sai shima kawai ya kai kishin gi

ɗ

e ya rungumesa a jikinsa sosai yana sakin ajiyar zuciya masu nauyi da shafa lallausar sumar kan yaron da Lulu ta hana a aske, sai gyaran fuska ake masa. Yaja kusan mintuna biyu a haka kafin ya

ɗ

ago idanunsa ya

dubi Lulu da ke satar kallonsu. Kanta tai saurin maidawa gefe cikin ta

ɓ

e fuska. A karo na farko yay magana cikin

ɗ

an sakin murmushi. “Irin wannan bazata haka Madam?”.

       Mikewa tai tamkar bata jisa ba zuwa inda akwatin kayansu yake, dan

ɗ

aya ta

ɗ

akko

jal ita da AA, kayansa ma sunfi yawa dan nata basu wuci kala uku ba sai kayan barci. Sai da ta zuge zip

ɗ

in tana ƙoƙarin

ɗ

aukar kaya sannan ta bashi amsa da “Sai yanzu kasan da ni?”. Bata jira amsarsa ba ta wuce closed

ɗ

insa hannunta riƙe da kayan data

ɗ

a

uka taja labulen da aka sa a wajen wai dan karya kalleta.

Da ƙyar ya iya danne dariyarsa yana mai lumshe idanu, ya dai fahimci kishi ake da AA

ɗ

insa kenan. Mintuna ka

ɗ

an ta fito sanye da wando da riga marasa nauyi, sai dai yanda suka bi jikinta da

fidda mata surarta fes ya saka zuciyar ƴan maza motsawa. Ga Lulu hakan normal ne, ita batayine dan wani birge miji ba, tun fil azal wannan shine dressing nata. Batare data kallesa ba ta wuce gaban mirror

ɗ

insa dake cike da turarruka da mayukan gyaran gashi

sai abinda ba'a rasa ba. Gashinta taƙe ƙoƙarin tifkewa. Kwanciya ya gyarama AA tare da miƙewa, dai-dai tana tattare gashin cikin hannunta bayan ta zare ribbon

ɗ

in data

ɗ

aurosa da shi sukai ido hu

ɗ

u da shi a bayanta. Yay wani tsaiwar ƙasaita irin na isassu

n maza yana kallonta da mayatattun idanun nan nasa. Sosai ta ƙara jin ƙirjinta ya motsa, tai azamar janye idanunta tamkar bata ganshi ba. Idanun ya rufe ya bu

ɗ

e a lokaci guda yana

ɗ

an ƙara matsawa jikinta daf ya mata runfa, sai kuma ya ƙarasa rungumeta a h

ankali tare da

ɗ

aura kansa a kafa

ɗ

arta. A tare suke ja numfashi da sauke ajiyar zuciya mai nauyi. Yanda yake wani bin wuyanta da shinshina idanunsa a lumshe ya sata jin tana neman zubewa a ƙasa, saurin riƙo hannayensa duk biyu da ke zagaye da ita a saman c

ikinta tai, hakan ya sakashi sake ƙanƙameta tsam-tsam kamar za'a ƙwace masa ita ya wani busa mata numfashi a cikin kunne....

     Harga ALLAH bazata iya

ɗ

aukar wannan salon nasa ba, dan haka tai ƙoƙarin jan jikinta da saurin fa

ɗ

in, “Wai nikam minene haka?

” cikin rawar murya data lips. A cikin kunnenta ya ra

ɗ

a mata “Saƙon barka da zuwa mana. Haka ya kamata ki tarbi mijinki _My Final Choice_”.

    Kanta ta matsar gefe tana taune lip

ɗ

inta na ƙasa, cike da basarwar nan tata cikin son janye jikinta ta ce, “Ka

ma nemo Final Choice

ɗ

in naka bana son iyayi”.

         Sake ruƙota yay sosai yana murmushi. Idanunsa ƙyar a kanta ta cikin mirror

ɗ

in ya ce, “Kowa yasan na nemo abita ai tuni. Dan duniya duk ta san Mawaddatan'warahmah ce Heart controller

ɗ

in Aliyu Hydar

Mika'il Mawashi”.

    “Kai dai ka sani”.

  Ta fa

ɗ

a tana janye jikinta a nashi. Bai hanata ba ya saketa tare da har

ɗ

e hannayensa a ƙirji. Kallonsa tayi ta

ɗ

auke kai da rusinar da idanunta. A hankali ta ce, “Malam matsamin na wuce”. Dan ya tsare mata ko

ina. Bai matsa

ɗ

in ba, bai kuma daina kallonta sama da ƙasa ba. Kallo irin mai haka mutum sukuni

ɗ

in nan da ji iska ma na maka wahalar shaƙa. Ƙoƙarin ra

ɓ

asa tayi ya tare, ta sake komawa

ɗ

ayan

ɓ

angaren, nan ma ya tare, ta koma tsakkiya nan ma ya tare. Sai k

awai ta zabga masa harara tana tunzura baki. Hannayensa ya warware da ƴar murmushi har sannan a fuskarsa ya

ɗ

an matsota, baya ta matsa ta manne da mirrorn. Shima sai ya dafe hannayensa a mirror

ɗ

in ta gefe da gefenta ta koma tsakkiyarsa, ya ranƙwafo sosai

yana busa mata numfashinsa a fuska. Ga son su ha

ɗ

a idanu da yake faman yi. Cikin daburcewa ta furta “Aliyu!”.

       “Uhmyim Mawaddat!”.

    Ya amsa mata kafin ma ta gama rufe bakinta, sai taji ma ta sake daburcewa dan yanda yay kiran sunan nata da amsaw

a acan ƙasan maƙoshi da busa mata numfashin yasa ƙafafunta ma suka fara rawar son kasa

ɗ

aukarta. Ɗago idanunta da suka tara ƙwallar da ita kanta bata san dalili ba tayi, hakan ya bashi damar

ɗ

aura lips

ɗ

insa akan nata kamar dama abinda yay target kenan. Ka

fin tai wani yunƙuri ya tallafi kanta da ƙyau da hannun damarsa,

ɗ

aya hannun kuma ya saukesa akan bayanta. Sam bata da wani sauran ƙarfin yin wani yunƙuri, dole ta haƙura dan tasan wani buyaginta bazai sa ya fasa ba in dai shi ne, sannan ita kanta kawai ƙa

rfin hali ne tana buƙatar mijinta. Jin tsaiwar na neman gagararsu yay ƙoƙarin tattarota zai

ɗ

aga. Da sauri ta tattaro nata

ɗ

an hankalin waje guda itama ta kai masa

ɗ

an duka a gefen cikinsa....

        “Ouch!”.

    Ya fa

ɗ

a yana sakinta yana dafe wajen. Sa

i kuma hankalinta ya tashi ganin yanda ya duƙe, cikin rikicewa ta ruƙo hannunsa dake riƙe da inda ta bugesan duk da dai ita tasan ka

ɗ

an ta masa. Muryarta har rawa take wajen fa

ɗ

in, “Please kayi haƙuri ALLAH ban san zai maka zafi ba, wayyo ni”.

         Sa

ke langa

ɓ

ewa Smart yay kamar gaske, ta kamashi ta jinginar da mirror

ɗ

in tare da

ɗ

an daga rigarsa tasa hannunta a wajen tana murza masa a hankali. Sake langa

ɓ

e murya yay yana fa

ɗ

in, “Wayyo zafi Ammah kizo ta targa

ɗ

a miki ni”. Harga ALLAH Lulu ta

ɗ

auka da g

aske yake, dan haka ta sake ru

ɗ

ewa har idanunta na tara ƙwalla, duk yanda yaso riƙe dariyarsa hakan na neman gagara, dole ya saketa dai-dai tana kwantar masa da kai a kafa

ɗ

arta.

      Galala tai tana kallonsa ga hawayen da suka cika mata ido na neman fara

zubowa. Cikin son danne dariyar da ke ƙara tunƙuro masa ya ce, “Dama haka kika damu da Aliyu? Madam!”.

       Hararesa ta ballara masa da ra

ɓ

awa ta gefensa ta wuce tana jan ƙafa da ƙyar dan ji take tamkar zata zube ƙasa ma. Shima sai yaja nasa jikin yana

murmushi zuwa ƴar ƙyaƙyƙyawar kujerar dake gefe da

ɗ

an table mara tudu dai-dai ita da zaka iya miƙe ƙafa a kansa ya zauna yana sauke numfashi da ƙaramar dariya. Sai da ya bada kusan mintuna biyu hankalinsa ya dawo jikinsa sannan ya tashi zaune da ga kwant

ar da bayansa da yay ya bu

ɗ

e idanunsa a kanta. Tama kwance kusa da AA ne idanunta a lumshe ta wani dunƙule jikinta waje guda kamar wata baby. Ƙaramin murmushi ya saki

da miƙewa ya fara zame kayan jikinsa da fa

ɗ

in, “Ya kamata ki fara cin abinci kafin ki kwa

nta barcin ko”.

     Shiru kamar bazata amsa masa ba, sai can a takaice ta ce, “Ba buƙata”.

   Bai sake cemata komai ba ya nufi bathroom.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login