Showing 30001 words to 33000 words out of 182667 words

Chapter 11 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

71

daga jikinsa Amma ya kasa Bata Daman Hakan saima sake tarota yayi jikin nasa Yana dafa bayansa da kofan wardrobe din dakin sbd tsayuwansa Dake Neman ga

garansa,

A yanda suke manne din duk wani bugun zuciyarta ahankali yake Jinsa a kirjinsa tareda laushi da tudun kirjinta da yake tantance awonsu tsaf a batareda yasan Yaya Hakan ke faruwa,

Numfashinsa yaji Yana Neman fara samun matsala Dan haka ya zar

e hannunsa Daya daga jikinta ya ratsashi tsakiyansu Dan Bude rigarsa ya zare ya sake mata.....

A fatan kirjinta daidai tsakiyansu hannunsa ya sauka take ya tsaya cak tareda rintse idanuwansa ya budesu a jeme suna sauya kala,

Kasa motsawa yayi ya qara

hannun gaba ko Baya Saida yayi mintina biyu ahakan kafin ya sauke numfashinda ko shi baiji sauyinsa ba yaci gaba da zare botiransa sedai GA babban tashin hankalinsa Bude botiran ya Saka kirjinsu haduwa Kai tsaye skin to skin

Abinda yaji tsininsa ya sauka

a lafiyayyar fatansa take yayi saurin sakinta zaiyi Baya da kansa Dan kansa bazai iya dauka ba Yana yin Baya jajayen idanuwansa suka sauka abinda Bai taba Gani ba a fili kaf rayuwansa Koda kuwa a films ko hoto ne ko makamancin hakan take yaji kansa na hay

aqin da Babu wuta zare rigarsa idanuwansa na qarasa jemewa kaman mara lafiya ya nufeta yana kokarin saka mata ta dago idanuwanta dake cikeda bacci har wani lumshewa ciki sukeyi ta kallesa take kansa ya qarasa kuncewa ya janyota tareda juyawa ya zira mata r

igar ta baya tana lafewa jikinsa Shima ta bayan ya rungumeta batareda ya Saka bottoms na rigarba sedai Fresh kirjinta suna cikin rigar.

Qamshinta yake shigarsa ahankali Yana basa relief na attack daya kusan samunsa a lokacin haka Shima Yana buqatan samu

n nutsuwan da zata Saka bugun zuciyarsa dawowa daidai.

Sun jima a Hakan tana jikinsa har Saida jikinta ya sake gaba Daya a nasa alaman tayi bacci zuwa lokacin kansa ya Dan sake sedai ciwon dayake masa sosai Dan haka ya dauketa ya nufi gado da ita ya kwa

ntar a hankali sedai kusan rabinta tana jikinsa Dan zagayosa tayi taqi saki ahakan baccin nata yayi karfi shi kuwa ciwon Kai ya Hanasa ko motsawa.

Gap da asuba bacci ya daukesa Dan haka baima samu sallan ba sai daga baya ya farka,

Idanuwansa ya Bude

a hankali batareda ya motsaba sbd tana cikin jikinsa sosai,

Dumin numfashinta ne yake sauka a cikin wuyansa ahankali Yana tayar da tsikan jikinsa ahankali.

A wahalance ya dora idanuwansa da sukai nauyin baccin Daya tashi da Kuma na mutuwan da jikinsa

yayi yana kallan fuskanta Dake bacci a natse ta shige jikinsa ta nade kaman baby,

A yanzu da Haroon Yana raye a jikinsa ne take wannan baccin,

Ita kanta idan tasan ba Haroon ne Wanda take kokarin haukatanwanba tana Neman turasa illata rayuwansu gaba Day

a Dan kuwa komai zai lalace ne daga lokacinda Wani abin ya faru batareda sunada cikakkiyar sanin juna ba,

Tayaya zata Kalli duka wannan abubuwan da wannan alaqan idan ta dawo daidai??

Shi kansa Bai shirya fara rayuwa da kowaba a yanzu Amma Kuma ya rasa

tayaya Shima zai fuskanci Hakan idan suka samu kansu.

Menene amfanin rayuwar da mace zata ringa kallansa a matsayin waninsa tana kiransa da wani Sunan da ba nasa ba kama shi da Babu macen dama take cika ganinsa,

Motsawa tayi ahankali cikin jikin nas

a da Babu Riga har lokacin

Rufe idanunsa yayi ahankali Yana sake budesu akanta kaman zai samu amsar tambayan Dake ransa daga gareta Amma ba Daman Hakan sbd batasan kanta ba bare sanin Asalin menene yake ranta,

Kaman wadda aka tayar ahankali ta Bude ida

nuwanta tana Dan sake rufewa kafin ta budesu a fuskansa Dake kallanta,

Bai dauke idanuwansa ba kaman yanda itama a lokacin take kallansa,

A rungume yake da ita zagaye da jikinta itama a zagayen take dashi duka dumin zazzabin data kwana dashi a Daren

ya shige jikinsa Dan haka baida kwari Sam Amma Bai nuna Hakan ba saima lumshe idanuwansa da yayi tareda sakar mata Wani numfashinsa me dumi da nutsuwa a fuskanta data Sakata rufe ido ta Bude tana tashi daga jikinsa ta sauko gado tana Jin fitsari Amma taqi

magana Saida ya lura da Hakan ya miqe jiki ba qwari ya kama hannunta yakaita har cikin toilet ya fito.

Babu Riga a jikinsa ya fito office ya dauki wayarsa ya koma cikin dakin yana kunnawa sbd Yana buqatan siddeeq yazo ya daukesa zuwa gida Dan bayajin z

ai iya driving har zuwa gida.

Siddeeq na dauka kai tsaye ya sanar dashi yana buqatansa a asibitin ya kashe wayar ya ajiye.

Jinta shiru cikin toilet din ya sakashi nufan kofan hakama Karan ruwa kawai yake ji Dan haka ko knocking baiyiba ya Bude toilet

din ya shigo.

Dafe kansa yayi Yana rintse ido cikin Wani sabon ciwon kan sbd ganinta a tsakiyan toilet din ta jiqa tin daga kanta har kafanta tsiyayan ruwa takeyi kuma har lokacin shower na zubowa a kanta.

Akan rigarsa dake jikinta fara ta lafe jiki

nta ta bayyanarda asalin yanda halittan kirjinta zuwa ta cikinta idanuwansa suka sauka ya sake dafe Kai Yana Jin idan baiyi gaggawan yin abinda zaiyi ya tattara yabar asibitin da yarinyan nan ba zata iya kisan mutum biyu.

Karasowa yayi ya miqa hannu ya

kashe shower din kafin ya kamo hannunta yaba kallanta da idanuwansa har zuwa jikinta Daya kasa qarasa kalla.

Towel ya dauko ya dawo gurinta Yana fara goge mata kanta sedai kwata kwata sanyin take gudun yayi mata illa Dan haka dole yakai hannunsa kan rig

ar jikinta Yana rasa yanda zaiyi ya cire mata Amma ganin tafara rawan sanyi ya sakashi dole Bude gaban rigar tin Bai gamaba ta qarasa kwabe Rigan da kanta da sauri yayi saurin Dora towel din a jikinta Yana rasa ta yanda zai daura mata shi ya tsayu batareda

ya fadi ba.

Daqyar ya iya nuna mata ta zare dogon wandon jikinta kaman bazata iya ba sai gashi ta zaresa gaba Daya hadda pant din dayake jikinta.

Kallansu yayi Yana dawo da kallansa kanta da wuri Kuma har lokacin hannuwansa duka biyun na riqe da tow

el din Daya daura mata ba daidaiba Dan Bai iyaba Kuma Yana saki qasa zaiyi.

Rudewa kansa yake Neman yi gashi ruwan kanta sai tsiyayowa sukeyi suna bin wuyanta zuwa kirjinta har akan hannuwansa.

#MAMUH

#DR JEEY SEELAH

#OMAR SEELAH

#AMEENATOU SEELAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875

MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:2

8 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

77

Sister Ashley datake ta gadin time Taga gari yayi haske Sosai Dr JEEY din Bai kirata ba Kokuma ya kawo Ameenatou din tini ta kasa hakuri ta nufo office din nasa ta tsaya bakin office din batai knocking b

a ta Saka Kiran wayarsa.

Tana gurin tsaye siddeeq Shima ya iso ganinta ya sakashi dakatawa batareda ta bude office dinba tinda akwai key hannunsa ya kalleta cikin mamaki suka gaisa da juna tana mamakin zuwansa tinda safen shikuma Yana mamakin Abinda tak

eyi a bakin office din tinda safe.

Itace ta fara basa bayani da cewa

"Ameenatou bata koma ba Kuma time Yana tafiya cleaners na buqatan na Bude musu dakinta su gyara"

Sai alokacin siddeeq ya fahimci Ameenatoun na cikin office din haryanxu kenan Dan

haka ya fasa Bude dakin ya fiddo wayarsa Yana Saka Kiran JAMAAL din Shima Yana cewa

"Bayajin dadi ne inaga shiyasa ya Kirani Nima da asuban"

Kiran sukeyi Wani bayan Wani Amma Babu Wanda aka dauka nasa.

Daga cikin toilet din kuwa janta yayi a a ya

nda suke towel a hannunsa suka Isa gurinda brushes sababbi suke a jere da sauran abubuwan ya dauko Daya ya rasa ta yanda zai fasa bare Saka toothpaste.

Janyota yayi ahankali ya hadeta da kirjinsa tareda zagayeta da hannuwansa ta yanda towel din bazai fa

diba sbd kirjinsu dayake hade ya dannesa,

ta bayanta ya miqa hannayensa ya Bude brush din ya Saka toothpaste dinsa na Ayyeims me kyau da tsada ya na kokarin juyo da ita tayi brush din ta maqalesa tana dariyan da baisan ta Menene ba hakama hankalinta kwanc

e cikin Wani irin farin ciki take dariya tana sake maqalesa sbd murnan shine da kansa ya rungumeta Dan haka abin yayi mata farin cikin ne ke Sakata dariyan data Sakasa bin dimples nata Daya da Kuma yanda farin cikinta ya bayyana na gaskia.

Kaman Mai tab

a Ganin dariyan kowace irin halittan ba ya tsaya Yana kallanta a natse jikinsa na qarasa rasa kuzarinsa,

Ahankali ya dago brush din a Hakan tana jikinsa ya Saka mata a Baki Yana kallan idanuwanta da nasa idon yayi mata alaman tayi brush batareda ya iya

magana ba.

Hannuwanta biyu ta Saka ta karbi brush din tafara gogewa a bakinta tana kallansa Yana binta da wani mayen kallan Daya sakata yin brush din tana dariyan dayake kara mata kyau.

Duka jikinta da nasa daidai ta Bata gurin brush din Dan haka dol

e yayi dubara ya daure mata towel din kafin ya wanke mata Baki Yana gamawa yayi amfani da towel ya goge mata jikinta sosai koina kafin ya fito da ita ya koma sharp sharp duk da ba kuzari a jikinsa sosai yayi brush da alwala ya fito.

Tana tsaye har lokac

in a gaban mirror dinsa tana taba abubuwan gurin haryayi sallah ya gama Babu kaya a jikinta da tare zaiyi sallan da ita gashi Yanason yaji idan sister Ashley tana nuna mata yin sallah Ko yayane ta ringa yi din.

Yana idarwa ya miqe tareda dauko rigarsa m

e Fadi ya Saka mata akan towel din jikinta ya kamo hannunta tareda nufo office da ita Dan daukan wayansa ya kira sister Ashley tazo da kaya ta Saka mata.

Suna fitowa palon Ta gane tafiya zaayi da ita ta kwace hannunta a hankali tana Bata fuska farin cik

in dayake cikeda fuskanta Yana bacewa.

Yana ganin Hakan cikin galabaita ya furta

"Not again please Ameenatou"

Dawowa yayi gabanta ya tsaya tareda zuba mata fararen idanuwansa da sukai laushi sosai ya rasa yanda zaiyi ko fada Dan haka ya kama hannu

nta ya janyota jikinsa ahankali yai mata wata irin sanyayyar runguman da Bai taba mata ba tareda sauke mata wani lafiyayyan numfashi a cikin kunnenta Daya Sakata qanqame rigarsa ya lumshe idanuwansa Jin Hakan kafin ya shaqi qamshin rigarsa Dake jikinta Day

a hade Dana jikinta suka qarasa kashe masa jikinsa da wani shegen mayen sautin da Babu karfi ko kadan a ciki me sanyi da kasala yace,

"Please Ameenatou,

I'm not okay,

Kije gurin sister Ashley zan dawo anjima I promise,kinji??

Shiru tayi batareda ta

motsa ba ko cewa komai Amma dai da alama ta yadda Kokuma jikinta yayi sanyi.

Ajiyan zuciya ya sauke a jeme kafin ya dago kanta tareda sakinta ya kama hannunta ya zaunar a kujera ya dauki wayarsa Bai tsaya duba tarin miscalls nasu ba ya Saka Kiran siste

r Ashley din ba delay ta dauka take.

Kafin tayi magana cikin nutsuwa da rashin hayaniya ya sanar da ita ya kawowa Ameenatou din kaya.

Take sister Ashley ta juya ta dauko kayan ta kawo ta shigo har office din Ameenatou din na zaune gefensa kaman gum t

a qaraso tana kallan Ameenatou din cikin mamakinda Bata bayyanar ba ta boye abinda cikin ranta.

Miqewa yayi ya shige ciki Dan dauko sauran kayanta Koda ya dauko ta gama Saka mata kayan yana fitowa ya bawa sister Ashley din suka fice yana bin Ameenatou d

in da idanuwansa da babu kuzari a cikinsu ko kadan har suka fice.

Suna ficewa ko zama baiyiba ya dauki wayarsa da abinda zai dauka ya fito ya nufi mota da siddeeq ya koma tin dazu Yana jiransa Dan ko office din Bai Saka kafa ba.

Har suka Isa gida Bay

a magana sbd Hutu kadai yake buqatan kansa ya sake.

Suna Isa gida ruwa me Dan dumi kadai yasha ya shige.

Wanka yayi ya Saka dogon wandon bacci me tsantsi Bai Saka Riga ba ya kwanta ba jimawa bacci me nauyin gaske ya daukesa.

****Sai lokacin sa

llah ya farka ya sake wanka yayo alwala yayi Sallah ya fito cikin short Dior loose sweatset ash,

Fresh fatansa ce ta sake fitowa da Kuma baccin Daya samu din Daya basa abinda yake buqatan na sakewan Kai da Jinsa daidai.

Qamshinsa Mai sanyi siddeeq ya

shaqa daidai shigowansa kenan gidan barka da fitowa yayi masa Yana nufan kitchen ya dauko ruwan da drinks ya Dora a dining sbd Wanda cook ya ajiye sun Dade da hucewa.

A Palo JAMAAL din ya zauna saida ya gama wayoyinsa da likitocinsu na can ya karbi upd

ate na komai kafin ya kashe ya kirasu Mum itama ya ganta kafin ya taso ya taho dining din ya zauna suka fara cin abinci suna magana da siddeeq akan maganar binciken kwayoyin daya fara.

Suna gamawa siddeeq ya fice bayan cook ya gyara koina ya wanke dishe

s din ya tafi Shima sai Kuma gobe.

Karfe Biyar na yamma ya sake wanka ya shirya ya fito a shirye cikin black loewes da fcap din Calvin Klein black sai face mask da farin glasses ya nufi wata qatuwar babbar mall yayi parking bai shiga ba yana zaune cikin

motansa yayi amfani da wayarsa shopping din komai dayake buqatan aka fito dasu aka Saka masa a bayan motansa yayi making payment din already ta wayan Dan haka ana sakawa yaja motan ya bar gurin.

Bai wani saba zuwa shopping irin wannan din da kansa ba D

an haka randomly yayi selecting wasu abubuwan kawai Dan baisan ya zaiyi ba.

Yana Isa asibitin siddeeq ya rigàsa Isa Dan haka shine ya shiga da kayan gabaki dayansu zuwa office dinsa sedai Yana ajiyewa ya Bude da niyar jere masa Yana cin karo da biscuits

masu girma da tsadan gaske harma dasu chocolates da sauri ya dago ya Kalli JAMAAL din sbd yasan kwata kwata Baya cin irin wainnan abubuwan.

Bai qarasa budewa ba ya dauki kayan yakai masa cikin fridge da wasu manyan roban Greek yoghurts masu kyau da tsa

da.

Yana ajiyewa ya dawo gefensa ya tsaya Yana sanar masa bincikensa yafara leading dinsa zuwa ga su BB Dan kuwa Wanda Akai masa hanyar ya Siya a gurinsa shine dealer yaron BB ne.

Shiru JEEY din yayi na tsawon mintina kafin ya dago idanuwansa ya Kall

i siddeeq din yace

"Kafin ka gama bincikowa zuwa gobe na Saka a Aiko results na Haroon da aka taba yi masa test lokacinda ya samu wannan matsalan ta bleeding da ciwon,

Idan yazo ka hada results din da kwayan ka tabbata sun Isa hannun Dad ta wata hanyar

sbd yasan abinda ya kashe 'dansa kafin accident dinsa"

Gyada kai siddeeq yayi Yana tinanin ta inda Haroon ya Hadu da wannan kwayoyin sbd yasan Bai taba saninsu bama bare shansu Dan haka sanin Dad Mam Kai tsaye zaisa su samu Clue na inda Haroon ya Hadu

dasu Dan idan har ta tabbata kwayoyin na kasuwancinsu ne to a qanqanin lokaci zaiyi tracing inda sukai suka Isa ga Haroon.

Patient Dr JEEY yayi dubawa har magrib tukuna ya Samu kansa Kuma harda Ameenatou din ya duba da dubara ya zame ya tafi sallah daga

can Bai dawo ba fita yayi wani gurin sai 9 ya dawo lokacin Kiran sister Ashley ya shigo wayansa akan yauma Ameenatou din taqi cin abinci Dan haka Kai tsaye

ta kawota office dinsa da ido yake binta lokacinda suna shigowa ta kwance hannunta daga hannun sist

er Ashley Tayo gurinsa tana murnan ganinsa.

Sister Ashley ficewa ta juya zatai yace ta kawo masa maganin Ameenatou din zai sbd jiya ma bata sha na daren ba.

Juyawa tayi ta fice Dan kawo masa.

Ameenatou kuwa tana zuwa gurinsa ta tsaya gefensa tared

a kallansa cikin muryanta me sanyi tace

"Haroon ya dawo ko??

Bai amsaba bayan idanuwansa Dake kanta yana Jin kalman sunan Dan uwan nasa har cikin zuciyarsa da kewansa.

Hannu ya miqa mata batareda yace komaiba ta kama ya dagata cak daga zaunen daya

ke ya zaunar akan table din gabansa Wani irin qamshinta na shiga hancinsa ya kalleta a natse sister Ashley tayi mata wanka fes ta gyarata kaman babyn gaske qamshinta me sanyin gaske sai tashi yakeyi.

#MAMUH#

#ARFAT SEELAH

#OMAR JDEN

#BABBAH

#HAFIZ BA

BBAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_60

19473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/

18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

74

Yana rungume da ita idanuwansa a Dan rufe Amma Babu bacci ko kadan a tareda shi har Akai Kiran farko na asuba Akai na biyu ya zameta tareda gyara mata Kwanciya ya rufeta ya nufi toilet ya shige.

Alwala yayo ya fito ya Saka jacket me Dan kauri akan rigarsa ya fice zuwa Masallacin asibitin sallah.

Saida gari ya fara haske tukuna ya dawo har lokacin bacci takeyi sosai hankali kwance.

Time ya kalla kafin ya Dan sake dawowa da kallansa kanta,

Duk yanda take baccin dole tana buqatan komawa dakinta Dan haka wayarsa ya fidda Kai tsaye ya Saka Kiran sister Ashley wadda itama take a tsaye da jiran dawowan Ameenatou din kafin asan Bata dakinta.

Tana ganin Kiransa ta dauka da sauri cikin nutsuwa

tace

"Barka da Safiya Dr"

"Barka,tana buqatan komawa dakinta" ya fada a taqaice Yana rasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login