Showing 96001 words to 99000 words out of 182667 words

Chapter 33 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

35

daya dawo da 'yarsa.

Shidai koma yayane hakan ya masa daidai sbd Jamaal bazai taba sake barinsa ba daman sbd Aleena yake barinsa Kuma Aleenan yanzu gatanan duka Suna guri daya,tayaya bazai bari

Yan media su San da hakan ba a fadawa duniya 'dansa ya dawo gurinsa,

Sauran Kuma surprise na gaba.

Budewa Mum dinsa mota yayi da kansa Yana kokarin sake hannunta ta shiga Wani Dan jarida ya jeho masa tambayar data sakasa dakatawa cak daga shi har Mum

din da Siddeeq ma dayake kokarin budewa Jamaal din mota Shima.

Siddeeq ne ya fara juyowa ya Kalli Jamaal

Itama mum dinsa shi ta kalla kafin ta Kalli Mam dayake bayyanar da nasa mamakin Shima a fili na tambayar duk da daga garesa labarin ya fita.

"Da

gaske ne Dr JAMAAL Seelah ka Dade da auren 'yar Omar jden tin baa San ita din 'yar sa bace???

Tsawon shekaru nawa ne da auren??

Menene gaskiyar zancen?"

Dan jaridar ne ya sake jeho tambayar wadda hatta sauran yan jaridar amsar suke jira Cikin mamaki

Mai tsanani dukkaninsu suna sake jeho tambayar da a yanzu ne suka fara jinta.

Zafin daya taso zuciyarsa ya hadiye a hankali tareda Dan sauke numfashi a boye kafin ya qarasa Saka Mum motan ya rufe mata da kansa kafin ya juya y shiga kofar da Siddeeq ya B

ude masa batareda yace komaiba.

Siddeeq ma motar ya shiga securities ma suka rurrufe motocin suna Koran Yan jaridan take aka tada motocin suka wuce anata yada zancen Mam seelah da kansa yaje airport tarbon 'dansa Jeey seelah daya Bata ba labarinsa sai y

anzu tareda tsohuwar matarsa uwar yayansa biyu Haroon seelah da Jamaal Seelah.

Tinda suka kama hanyar gida babu me magana sbd mamakin inda zancen ya fita ya shiga kunnuwan Yan jarida da bakinsu,

Tayaya Dad Omar zai tsinci maganar a bakin Yan jarida,.

Ba hakan yaso ba sbd ba abin rushing bane yaso yafara sanin asalin komai a kansu na sirrin dayake Jin akwai a boye sbd hakanan ya kasa nutsuwa da yanda Dad yanda ya sameta kawai ya sanar masa Bai sanar dashi komaiba sbd a yanda yasan power dinsa dole zai

San yayi Aiki a asibitin data zauna din Amma Kwata kwata Bai masa maganar ba idan Kuma Bai saniba to tabbas Shima Neman sister Ashley yakeyi Kila sbd yasani bazai wainda suka ringa haukatar masa da 'ya ba wanda yasan shima Yana Ciki.

Yanzu Kuma Dad din

sa ya lalata komai a yanda zancen Nan ya fita yasan ba shakka daga Dad dinsa ne Kuma dole Yana da manufa da hakan wanda Shikuma a yanzu Babu wanda aka Haifa da zaiyi using matarsa Dan cimma wata manufa Koda kuwa Dad dinta ne bazaiyi amfani da ita Dan cimma

manufofinsu na yaqin da tin kafin a haifeta suke abinsu Bata saniba,

Shima zaiyi yaqin Amma tabbas saiya tabbatarda Bata cikinsa.

##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kad

dara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'

ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/23, 2:04 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

109

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci a

mma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai vari

eties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Bab

u ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwid

e

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

**********

Tin kafin su isa gida a motan siddeeq yafara wayoyi Yana kokarin Hana labarin fita ko kadan Amma ga alama hakan ba lallai ya samu ba sbd Mam ne da kansa ake magana.

Jam

aal har lokacin baice komaiba sbd Baya buqatan magana ko hayaniya da Dad din daga isowansa Kuma siddeeq yasan abinda ya kamata Dan haka magana ma sakawa Kai ciwon Kai ne kawai.

Mum dinsa ma daya San batasan tashin hankali ta lafe jikinsa hannunta har lo

kacin riqe Cikin nasa Ya Dan juyo ya kalleta itama shi ta kalla zatai magana ya katsesa ta hanyar Bude bakinsa a natse da sauti mara qarfi yace

"Its okay,Siddeeq will handle everything"

Gyada masa Kai tayi tana sauke ajiyan zuciya sbd batason ko kada

n Jamaal din na shiga hayaniya da Dad dinsa duk da tafi kowa sanin waye Mam din Amma tinda ya Riga ya haifesa ya gama dashi.

Koda suka isa gida securities tini suka wangale gate din gidan motarsa data Dad din kadai suka shige harabar gidan sauran a waje

suka tsaya sbd na mansion din Mam ne Dan haka can suka shige kawai.

Suna parking Mum Atee da Ayesha Dake jiran isowansu a gidan tareda masu aikinsu fitowa sukai tarbonsu Cikin farin Cikin dayake ba har zuciya ba sbd sanin waye Aleena a gurin Mam,

Duk

da basuda aure matsayin Aleena daban a gurinsa Cikin matan duka duniyar Dan itace ta haifar masa rayuka biyu dayafi so duniya fiyeda tasa rayuwar hakama itace macen dataso shi tsakaninta da Allah har ranta take sonsa.

Daga gefen danta Mum din tasa ta ga

isa dasu Mum Atee tana amsawa da thank you a welcome din da ake musu,

Shima Jamaal din Bai saki uwarsa ba har Saida suka isa Ciki yakaita har sama bedroom dinta tukuna y sauko ya koma nasa palon ya haye samansa.

Siddeeq kuwa kayan Mum din ya Saka mas

u Aiki suka Kai sama har bedroom dinta aka jere mata komai aka sake gyara koin kaman tana Poland dinta sbd duk abinda aka Saka gidan na wanda zaiwa Mum din da Jamaal daidai ne siddeeq yayi wannan aikin sbd a wannan Dan lokacin Shima yayi yawon jirgi kaman

tsutsu Dan haka Shima yanzu ya samu nutsuwa tinda zasu zauna guri daya.

Bangaren Jamaal kuwa tini yayi masa gyaran daya San shine daidai raayinsa da rayuwarsa da kansa yayi aikin,

Closet dinsa a cike take da dukkanin kayansa tin daga kan kananu da ka

ftans, designers kuwa kaman baa San zafin kudin ba Dan kuwa wardrobe dinsa gabaki daya designers ce originals daga kamfani.

Shoes,clips, toiletries, cosmetics da komai na amfaninsa Babu abinda ba designers ce take bugun juna ba.

Shi kansa siddeeq yan

zu a gidan zai zauna sbd part dinsa me zaman kansa dayaji wata sabuwar kudin aka Gina da sunasa tareda zuba luxuries Shima abubuwan da sukai masa daidai raayinsa da buqatansa ya zuba hakama wardrobe dinsa Shima duka designers ne Dan Shima a yanzu kudin sun

zauna masa iya zaunuwa.

Tsit gidan yayi bayan komawan Dad dasu Mum Atee mansion dinsu ta kofar garden din gidan zuwa nasu garden din daya hade Mansions din.

Hutawa masu gidan keyi Babu wanda ya fito sai dare lokacin masu Aiki tini suka gama shirya

dining da koina suka fice zuwa dakinsu.

Siddeeq ne yafara fitowa cin abincin ya nufi dining room din Yana kunna wayarsa dan duba halinda ake Ciki yaga labarin ya Riga ya fita Amma ba sosai ba sbd kokarin da yayi na Hana fitar tasa Dan haka zaiyi wuya y

a isa kunnune Dad Omar ko Wani daga Cikin jdens din kafin JAMAAL ya tinkari Dad Omar da kansa.

Mum ce itama ta sauko sanyeda doguwan jallabiya black daya masifan mata kyau sbd farinta tana qamshin English perf me shegen tsada da sanyi itama.

Tana gan

in siddeeq ta sauke ajiyan zuciya tana Jin dadin ganinsa ta sake tana sakin murmushi tana qarasa saukowa ya miqa mata hannunsa ta kama ta qarasa saukowa Yana mata sannu Cikin tsananin kulawa da kauna sbd uwa yake jinta kaman yanda takejinsa kaman Haroon di

nta data rasa sbd shine ya zama kaman kariya daga kowanne cuta ga 'yayanta duka biyun,

Tana masa kauna me tsafta da karfi sbd sanin zai iya bada ransa ga 'danta hakan ya Saka take masa tsaftatacciyar so kaman yanda take kaunar danta Babu qabilanci ko kada

n.

Dining room suka nufa Suna magana Shima Yana dariyar abinda take fada masa din.

Suna zama Mum din ce tafara juyawa sbd qamshin Paco Rabanne daya shiga hancinta tasan JAMAAL dinne ya shigo.

Shi dinne sanyeda Off-white Nikes gashin kansa me sants

i a kwance hakama na fuskansa a kwance kwance yayi duhu sbd farinda yakeda dashi sosai.

Qarasowa yayi Yana sakarwa Mum dinsa nitsatsen murmushi me sanyi da nutsuwa ya rankwafo ya Dora bakinsa a hankali gefen goshinta ya Bata kiss Yana zaunawa kujera kaf

in ya Kalli siddeeq Dake son tsokanarsa da kallan dayake masa akan maganar dazun ta Yan jaridan.

Wani kallo ya watsa masa Yana cewa

"Karka fara,

Nasan Kuma zancen dole zai iya kunnen Dad Omar so gobe Mum acan zamuyi dinner tareda su zanyi magana da

Dad Omar din"

"Hakan ya kamata kayi magana dashi kafin Dad Dinka ya Riga Omar bazaiji Dadin hakan ba,hakama itama AM din zancen zaije mata a Wani irin sbd Abu ne da batai tinani ba Kuma jinsa daga sama baiyiba."

Siddeeq ma Naam yayi da hakan Dan haka

suka fara cin abincinsu Cikin nutsuwa,

Siddeeq Tuna fried rice yaci da Salad din Nikakken nama,

Jamaal da Mum kuwa chicken vegetable Farfalle sukaci dataji cheese Suna gamawa Jamaal fita yayi tareda siddeeq zuwa Wani gurin da suke sakaran samun Wan

i labarin inda zaa iya samun Ashley.

Basu dawo gidan ba sai dare Dan haka kowa shigewa yayi.

Samansa ya haye ya wuce bedroom dinsa Kai tsaye yayo wanka ya Saka silk pyjamas ya kwanta bayan yaje ya duba Mum dinsa tayi bacci tini.

Washe gare sai Ran

a suka fito breakfast Suna gamawa siddeeq ya dawo bakin aiki

Masu aikin gidan kaf dinsu ya sallama bayan ya Basu albashin wata daya duk da aikin kwana biyu xuwa uku kawai sukai Amma Sam bazai iya barinsu ba sbd ba shine ya daukosu aikin da kansa ba daga

bangaren Mum Atee suka fito.

Suna barin gidan kafin yamma ya kawo wasu da suka Fi waincan din kwarewa da ingancin kamfanin daya daukosu din Dan haka take suka fara Aiki bayan sungama sauraron dakokin yanda masu gidan suke musamman me gidan da kansa da

bayason hayaniya.

Tareda Dad dinsa sukai lunch din Rana a mansion dinsa sbd Mum dinsa data sakasa hakan daga Nan suka shiga Mum dinsa ta duba daddy lameenu dayake gida kwance hakama mum Sarah.

Suna fitowa mum din ta wuce gida shikuma ya sake fita t

areda siddeeq.

Da daddare ansan da zuwansu cin abincin daren a jdens Dan haka aka shirya table da wadatatten abincin kala kala masu kyau da lafiya da kyan Gani sbd komai kana Gani kasan cooks din kwarai ne a gidan.

Tareda Dad dinsa zasu tafi sbd fa

mily dinner akace hakama Kai tsaye ya sanar da tareda shi din zasu tafi sbd Shima Yan buqatan zuwa ganin Dan uwansa da yimasa barka da zuwa an Dade baa hadu ba lokacin haduwan yazo Dan haka a mota biyu tsaf suka shirya suka nufi gidan jdens din.

Mam din

da mum Atee ne a mota daya sai Jamaal din da Mum dinsa da Siddeeq a daya Ayesha bata biyosu ba sbd Batama gida Amma daga can zata wuce jdens din.

Mam Bai fito ba Saida ya biya ya duba lameenu Kuma ya sanar dashi inda zashi,

Lameenu na kallo Mam din ya

wuce zuciyarsa na Wani irin radadin daya rasa yanda zaiyi ya motsa bare iya tashi akan kafafunsa,

Yasani akwai abinda Mam yake masa wanda yake Hanasa tashi bare iya magana Yakoma kaman Wani nakasashe,

Bazai yadda Mam yayi ajalinsaba sedai suyi n juna

Amma kafin Nan kaman yanda haryanzu Bai nuna masa komaiba Shima zai tashi ya illatosa ta inda Bai taba tinanin ba Amma dai kafin Nan zuciyarsa kullum Cikin matsananincin tsoro me firgitarwa yake akan bayyanar Ameeenatou jden sbd baisan wace Ameeenatou dinn

e a asibitin d suke kokarin kashewa ba gashi su BB na can suna kokarin kasheta baida ko lafiyar kiransu yace su dakata a dubo masa sbd yasan waye Mam...da wannan tsoron me tsananin gaske yake kwana yake tashi Kuma akansa yake son tashi ko iya magana a dubo

masa idan ba Aliyansa bane.

********Sanin zuwan baqin ya Saka Dad Omar ya bada umarnin Arfat yayi dinner dinsa da wuri a kaisa sama bedroom dinsa yayi zamansa Sarrah tayi masa karatun storybook haryayi bacci amma Kar a fito dashi.

A ransa yafi k

owa sanin waye Mam sbd ko a kallo zai iya gane Arfat 'dan AM ne kokuma jikinsa ne daganan basusan abinda zai iya Yi ba Dan ya lalata musu Suna ko Bata rayuwar Arfat din Shikuma hakan ne abinda bazai taba iya dauka ba sbd Bai hada Arfat din da komaiba a yan

zu.

Babbah ma AM ce da Hafiz ne suka rarrashesa ya fuske Shima ya fito a shirye Cikin wata danyar sky blue tsadaddiyar yadi me taushin gaske wanda Suma Suma su Dad din da uncle Ahmed harma da Arry duka kaftans dinne a jikinsu masu tsadan gaske da taushi

n.

Hafiz ma Wani farin yadin ne a jikinsa harda hulars Akai yayo saida safe da 'dansa ya fito itama AM daidai lokacin ta fito daga bedroom dinta a shirye Cikin fitted doguwan rigan Alliams Black Da koina take shining din black crystals ta kwanta jikinta

daidai sai veil black da Shima yake daure a kanta.

Sanyin qamshinta ya Saka Hafiz tsaya mata suka sauko tare daidai shigowan su SEELAHs din palon.

Idanuwan Mam akan Hafiz da AM din suka fara sauka hakama siddeeq da Mum.

Dukkaninsu dawo da kallans

u kan Jamaal sukai sedai wanda kallo daya yayi musu ya dauke Kai zuwa kan Dad Omar daya dauko Shima Yana musu barka da zuwa Cikin nutsuwa da farin Ciki.

Rungume Jamaal yayi Yana ambatar sunan daya saba kiransa dashi kafin ya sakesa ya Kalli Mam wanda Sh

ima shi yake kalla kowa da abinda yake juyi da tsalle Cikin ransa gurin yayi tsit kafin Mam y sake dariyar farin Ciki me tsanani da sakewa ya ware hannu Ya rungume Omar din Yana cewa

"Har abada mu 'yan uwan jini ne koba da auren dayake tsakanin Yayanmu,

Jinin SEELAHs daya ne ko mun zama maqiya mu din Yan uwan jini ne.

Shiru kowa yayi har Saida Dad Omar ya sake Wani lafiyayyan murmushi Shima Yana rungume Mam din yace

"Har Abada SEELAHs daya ne"

Sakin juna sukai sai a Lokacin AM ta iso gurin tana

tsayuwa gefen Dad dinta lokacinda yake gaisawa da Dr Aleena Cikin tsananin kewan juna da sukai.

Qamshinta me sanyi ne ya shiga hancinsa duk da qamshin kowa dake gurin daban ne ya gauraya amma nata din ya shigesa ya dago Fararen Idanuwansa da suka sauya

ya mata Wani kallan data jisa a jikinta Amma Bata Kalli inda yake din ba ta Dan sake fuska tana gaida gaida Dad dinsa wanda ya washe bakinsa sosai Cikin nutsuwa yace

"Finally na hadu da 'yata Kuma sirikata matar 'dana"

Cak kowa ya tsaya da abinda ya

keyi Banda Jamaal daya rintse Idanuwansa ya Bude Suna sake sauyawa ya matso zaiyi magana Mum dinsa ta riqesa da hannunta daya tana Dan girgixa masa Kai.

Su siddeeq kuwa tsit sukai.

Babbah da shigowansa kenan zancen ya sauka kunnensa ya katse Mam din

da cewa

"Wadda ta tashi zama matar mataccen 'dan ka dai Amma Bata zaman ba..""

Mum ya kalla yace

'yi hakuri madam" sbd zagin Danta da yayi gabanta.

Wani lafiyayyan murmushi Mam yai batareda Jin zafin zancen babbah ba sbd yafi kowa sanin Dan ta'

adda ne babbah me zaman kansa

Yace

"Ba mataccen nake nufi ba rayayyen nake nufi gashinan a tsaye igiyoyin aurensa uku ne cif akan Lady AM jden"

Zare hannunsa daga na mum dinsa yayi ya dakatar da dad din ta hanyar Kiran sunansa Cikin dacin zuciya se

dai kafin yace komai Dad Omar ya dago Idanuwansa da suka sauya ya zubawa Jamaal din wanda kusan kowa ma tsit yayi tareda zubawa Jamaal din Ido musamman ita da Zuciyarta tafara daukan nauyi.

##MAMUH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019 we473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SH

EDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/23, 2:04 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

110

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya k

ala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da

burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our am

azing products

👇

Location:

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login