Showing 177001 words to 180000 words out of 182667 words

Chapter 60 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

59

ba Bata lokaci jirginsu ya daga zuwa Costa Rica.

Babbah Koda su dadah suka dawo Babu yarsa take zuciyarsa ta fara kumbura

Mum Nur na ganin hakan tace Dadah ce idan itama sadakar zaiyi da it

a Suna Cikin Yan rakiya akoda yaushe.

Dad Omar da uncle Ahmed yi sukai kaman basusan abinda yake faruwa ba su Mum Nur suka silale sukar bangaren gabaki daya.

Dadah babbah ya ringa kalla Yana sauke ajiyan zuciya Yana rasa abin fada sbd ya rasa me zai

Mata ko fada mata Dan haka sai ya koma kaman Sabon bebe idanuwa kawai yake zubawa dadah Yana sauke ajiyar zuciya gashi dare yayi sosai bare ya fita yaje ya daukota su dawo gidan Idan ma yayi hakan yasan taadanci kawai zashi su shimfida shi da Jamaal din Da

n yasan bazai basa itaba karshe ya fada masa abinda zai Saka daga can ayi emergency room dashi tinda Jinin Mam ne ai Amma ai bawai qinsa yakeba shi Mam ne kwata kwata bai yadda dashiba Kuma bazai taba yadda dashi ba Dan haka bazai taba samun nutsuwa da kwa

nciyar hankali da wannan aurenba matiqar ba qasa ce ta rufe idon Mam ba sbd can kawai yasan baa dawowa idan an tafi.

Da asuba suka isa Ameenatou tayi wani irin laushi sbd Kuka da damuwa tini zazzabi ya galabaitar da ita Dan haka a tarairaye ya isa da

ita.

Lafiyayyun honeymoon suites suka kama tin kafin isowarsu Dan haka Kai tsaye dakunansu aka Kai kayansu Wanda dakunan suke kusa da juna Dan haka kowa dakinsa ya wuce da matarsa hankali kwance Banda Ashley da duke take Cikin wani irin awkward yanayi t

ana rasa ta yanda zata fara iya kallan siddeeq a matsayin mijinta a daki daya.

Suna shiga kuwa siddeeq din Kai tsaye toilet ya shige yayo wanka ya fito daure da towel a qugunsa Wanda kallo daya Idanuwanta da suka sauka kansa ba zato tai masa ta dauke Id

anuwan daga kansa sbd ganin qaqqarfan jikinsa dayake bayyane Hutu na magana a fatarsa Dake kaman fresh.

Ba shiri ta miqe itama shige toilet din tana daidaita bugun zuciyarta dayake qaruwa.

Kafin ta fito ya shirya Cikin wasu kayan bacci masu tsantsi y

ayi sallah ya gama Yana addua kaman Wani black balarabe.

Itama daure da towel take Amma ta rifo jikinta da Wani towel din sbd kunya Kuma sharp sharp ta shirya kafin ya gama adduar ya juyo harta Saka Riga da wandon baccin masu tsantsi sbd kaf kayan Dake

akwatin lv dinta Babu Wani abin arziki kunyace ma ta kamata da ganin kayan Cikin Kuma Dr Aleena ce da kanta ta hada kayan.

Bata Saka bra ba tana kokarin Saka budaddiyar Riga akan kayan Dan tayi sallah ya juyo Yana kallanta sbd qamshin turaren data shafa

jikinta daya gauraye dakin Yana yiwa hancinsa wata fitinannen shiga har zuwan Cikin qwanyar kansa dayaji kaman tana motsawa.

Fuskanta ya kalla ita Kuma ta kasa dagowa ta kallesa tana qarasa Rollin gyalan da zatai sallah dashi.

Akan rigarta Idanuwans

a suka sauka yanda yaga kirjinta sun San mitsa da Kuma shape din tsininsu Dake tsaye qyam alaman ba bra a jikinta ya sakasa dauke Idanuwansa Yana wucewa ta gefenta.

Yana wucewan sallah ta tayar tana sauke ajiyan zuciya.

Tana idarwa ruwan lemon juice

masu dumi ya kawo mata ta karba ahankali ta fara Sha harta Shanye kafin ya karba cup din ya ajiye tareda nasa daya gama Sha ya miqe ya kashe wayarsa bayan yace taje ta kwanta ta huta kawai.

Tana kwantawa bacci ya dauketa take hankali kwance sbd tinanin

ba kwantawar zaiyiba.

Shima lafiyayyan gadon ya hau ya Kwanta tareda shigewa rufar Yana ji qamshinta na kokarin illata zaman lafiyarsa ahakan bacci ya daukesa jikinta na haduwa da nasa batareda tasaniba Shikuwa ajiyan zuciya kawai ya sauke Yana janyota

jikinsa ya rungume Wani numfashi me sanyi na qwace masa sbd bazai iya Wani nuqu nuqu ba sbd zama da Jamaal Shima Dan kai tsaye ne.

Su Jamaal dinma wanka sukai shikam tareda halal dinsa yayi wankan sbd batada kuzari sosai na yiwa kanta Dan haka shine yay

i musu wankan sukai sallah suka shige gado baccin gajiya da kewan juna.

Sai guraren 12 dukkaninsu suka tashi Kowa wanka yai suka shirya Cikin qananun kaya dukkaninsu suka fito a balcony din daya hada dakunansu suka zauna aka kawo musu lafiyayyan breakf

ast sukaci Ameenatou na jikin Jamaal din kwance sbd har Lokacin rigima take masa na bazata zaunaba sbd Babbah.

Dariya siddeeq kawai yayi mata dan yasan babbah din nacan Kila ya kusa cizon duwawunsa sbd fitina.

Suna gama breakfast din sallah suka koma

sukai daga gurin sallan ne Babu wanda y sake fitowa.

A daidai wannan lokacin siddeeq ya janyo matarsa a jikinsa sbd qamshinta ya Hanasa zaman lafiya hakurinsa ya qare ga wata irin shiriyar datake masa wadda take kashesa musamman Wani kyau da hasken dat

a qara fatarta na daukan Idanuwansa.

Jikinta ya mannota Yana shaqar qamshinta tareda lumshe Idanuwansa Yana ambatar sunanta Cikin Wani Mayen sautin namijin da baitaba sanin kowacce mace ba.

Fuskanta ya kama Yana kallan dogon hancinta zuwa lips dinta

dayake da Dan duhu kadan me kyau.

Itama dago fuskarta tayi tai masa kallo daya zuciyarta na bugawa da sauri ta sunkuyar Kai ya tarota tana dago fuskan ya hade fuskansu Yana goga hancinsa da nasa Yana sake shaqar qamshinta kafin ya Dora lips dinsa akan n

ata ahankali Yana zagayeta da hannuwansa zuwa jikinsa da kyau sukai wata irin mannuwar data sakasa zira harshensa Cikin bakinta Yana Bude bakinta ya harshen tukuna ya fara mata wata lafiyayyan kiss Yana sauke numfashi masu nauyi da dumin gaske a fuskanta Y

ana qamwameta jikinsa.

Yanda yake kissing dinta yanajin abubuwan da Bai taba ji ba ya sakasa rikicewa gabaki daya Yana dauketa cak gaba dayanta kaman Wani babyn roba ya rufi gado da ita Yana binta da Wasu zafafan Kisses da shafa tareda rabata da kayan j

ikinta Yana Neman zaucewa Da abinda yake ji.

Zazzafan abubuwan dayake bin jikinta masu rikitarwa dasu ya saka jikinta fara rawa tana qanqamesa Dan Neman ceto sbd karfi ne take Gani asalinsa Yana Neman nuna mata wanda take Jin kaman bazata iya dauka ba A

mma Kwata kwata ba alaman zata samu kubutar ko ceton sbd yanda ya fara kokarin maidata macensa Cikin samun yanda yakeso.

Maidata cikakkiyar macensa yayi Cikin karfin dayafi karfinta sbd matashi ne dayake Cikin cikakkiyar karfi da lafiyarsa Dan haka ta

yi matiqar Jin jikin kaman Wadda yau take fara haduwa da namiji sbd daqyar take iya daga hannunta ma bare qafafunta Dan haka da kansa dole ya koma aikin tarairayanta sedai taji jikinda zazzafan zazzabin wahala ya rufeta take Dan haka tana jikinsa har dare

yayi dole aka Nemo likitan daya dubata karshe dai haka suka kwana da Dan sauki sauki.

Koda gari ya waye ta Dan warware Dan haka kasa riqe kansa yayi ya sake sakancewa da ita wanna Karan tafi gurxuwa a hannunsa Amma hakanan ta daure sbd dole ta Saba da h

akan ta lura sbd Abdulra'uf kwata kwata Basu Wani zauna sosaiba Kuma ba mabuqaci bane gashi ya girmeta sosai sosai sabanin siddeeq din dayake kan lokacinda da karfinsa haka shi matashi ne akan Abdulra'uf din.

A bangaren su Jamaal kuwa Babu abinda ya f

aru a tsakaninsu sbd ganin yanajin jikinta Saida sukai kwana biyu ta warware sosai harta koma itace me jinyar Ashley da kwana biyi yake Jin jiki harta warware tafara sabawa tana sakar masa jikin yanda yakeso.

Ranar da suka cika sati daya a garin a ranar

itama nata gogan ya waiwayo cikeda tsananin kewanta datai masa illa.

Zaunar da ita yayi akan mirror bayan ta fito wanka daure da towel Shima towel dinne a jikinsa iya qugunsa ya zare towel dinta daga sama Ya zubawa qaramin Cikinta fararen Idanuwansa da

suka sauya yana dagosu zuwa kirjinta daya sakasa numfashinsa kusan daukewa daga kirjinta ya Kai fuskansa a Cikin wuyanta yafara lasarta ahankali zuwa samanta ya Kalli lips dinta dayayi missing ya lasa tareda lumshe Idanuwansa Yana Jan Wani irin Mayen numf

ashi me dumi kafin ya lashi fatar wuyanta Suna sauke numfashi me sanyi a tare shida ita.

#MAMUH.

[6/6, 11:45 AM] MG: *_AMEENATOUH_*

by

Mamuhgee

150

Hannuwanta masu sanyin wanka ta Saka tareda zagoyo wuyansa tana sake sauke Wani malalacin numfashi

n daya saukan masa a fatar wuyansa ya Saka kansa Cikin wuyanta Yana lashe bakinsa daya Bushe take sbd dumin jikinta daya qamar masa da ruwan jiki.

Harshensa ya Saka Cikin kunnenta yayi mata Wani irin sanyayyan lasar data sakata saukar da tafin hannunta

a tsakiyar bayansa tana Bude Idanuwanta da suka Bude daqyar tana sake mannuwa da kirjinsa da Babu Riga take ya Bude Baki daqyar ya ambaci sunanta Cikin Wani Mayen sauti Yana gangaro da fuskansa zuwa kirjinta.

Bakinta ya sake hadewa da nasa itace tafara

kissing dinsa tana zagayo qugunsa da hannuwanta duka biyu da saukansu kan fatar jikinsa kadai kunce kansa yakeyi.

Kissing din juna sukeyi kaman zai mayar da ita cikinsa itama kaman zata Bude masa zuciyarta yaga illan da sonsa yayiwa zuciyarta.

Laushi

da qamshin dayake tashi a fatar jikinta ya Saka hancinsa Yana Jan qamshin kaman Yana Jan cocaine sbd yanda Yana Jan numfashin a fatar jikinta Yana bin jikinta da hannunsa daya Yana shafarta kaman Wanda bayason komai ya tabata kafin ya Saka dayar hannunsa

ya kamo fuskanta ya sake hadewa da tasa ya Dora bakinsa ahankali Yana sake kama bakinta Yana mata Wani tsotsan datake jinsa har Cikin kanta ta kame towel dinsa da qarfi sbd faduwan da zaiyi daga qugunsa.

Hakan datai ya Saka jajayen Idanuwansa budewa aha

nkali ya Kalli a galabaice Yana zagaya hannuwansa a kirjinta sbd saukan hannunta riqe towel din mararsa tayiwa Wani shafar daya dauke duka wutar jikinsa.

Wata kyakkyawar lasa yayiwa kirjinta zuwa Cikinta take taji yawun bakinta ya dauke tareda numfashin

ta daqyar ta iya Bude Idanuwanta da sukai mata kaman an Saka gam sbd daqyar suka Bude ta Bude bakinta Saida ta Saka bakinta Cikin kunnensa numfashinta ya sauka a Cikin kunnen Wanda ya tayar da gashin jikinsa gabaki daya tsaye ya rufe Idanuwansa ahankali Ya

na miqa hannunsa ya damqe gefen mirror din sbd idan ya damqeta a wannan lokacin da abinda yaji zai iya ballata.

Da Wani siririn muryan daya sake sakasa damqe mirror ta Bude Baki tace

"Water"

Dagowa yayi ya Kalli bakinta da tai maganar dashi Idanuw

ansa jajir sbd Bai taba sanin zata illatasa haka da muryan Nan ba.

Daukanta yayi cak ya fito da ita zuwa palon ya zaunar da ita akan dining table lafiyayye Dake gurin ya nufi fridge ya dauko mata robar ruwa mara sanyi sosai ya dawo dashi gabanta ya tsay

a tareda kallan Cikin Idanuwanta ya Bude ruwan yakai robar bakinta ta Bude bakin Cikin Wani irin sanyi da slow din daya sake kashesa ya zubawa maqoshinta da ruwan ke wucewa Ido.

Hannunsa yakai ya shafi wuyanta zuwa maqoshin ahankali da Wani shegen salon

daya Saka ruwan dawo mata ba shiri ta feso masa su a fuskansa masu yawan gaske.

Lumshe Idanuwansa yayi sbd yanda sanyin ruwan suka ratsasa Suna sake kunce kansa ya fiddo harshensa Cikin mutuwar son komai daya fito daga gareta ya lashi ruwan fuskan tasa

Dake gangara ya sake rufe ido ya Bude a kanta tareda sake miqa mata ruwan a bakinta.

Kallansa tayi da Idanuwanta da suka sauya itama tareda Saka hannu ta ture robar ruwan tana kallan ruwan fuskansa ta karbi robar ta ajiye gefe tana yiwa fuskansa kallan

dayake sake saka Idanuwansa sauyawa.

Kan towel dinsa ta Saka hannu tareda fizgosa jikinta daga zaune kan dining din ahankali kaman yanda yake mata ta mannesa da jikinta tana dagowa da binsa da Wani Mayen kallon daya kashesa da mamaki.

Kirjinsa tafar

a shafawa ahankali tareda yin sama ta kama fuskansa da hannuwanta biyu ta hade fuskansu guri daya Saida tabi ruwan fuskansa Dake gangara har Lokacin kafin ta Kalli Cikin Idanuwansa Shima ita yake bi da Wani Mayen kallo

Ba zato ta saukar da harshenta kan f

uskansa tafara lasar ruwan tana lumshe Idanuwanta cikeda tsananin sonsa dayake Neman Faso zuciyarta itama.

Kiris ya rage ta rabasa da ransa sbd daqyar ya riqe numfashinsa daya kusa ficewa daga kirjinsa Dan haka ya gyara musu zaman dining din sbd kada

su zube tinda itace a zaune shi a tsaye gabanta Dan haka daga dining din yayi ya Dan Yi mata rumfa sbd saura kiris ya zube mata a gurin sbd dumi da Wani irin electric shock dayake samu daga harshenta.

Ruwan ta lashe tas kafin ta Bude Idanuwansa tai masa

Wani kallo Shima ita din yake kalla

Batareda ta saki fuskarsa ba ta taho da fuskanta ta Dora bakinta akan nasa tareda lasar lips dinsa ta lashe bakinta tareda lumshe Ido tukuna ta Saka bakinta Cikin nasa kafin ma tafara tsotsansa tini ya haukace mata sb

d take ta gama kunce masa notikan Kai ta zautasa gabaki daya da abinda tai masan.

Wani irin kissing sukeyi numfashinsu me qarfin gaske Yana fita a tare musamman shi dayake Jin idan Babu ta bazai taba iya rayuwa ba.

Kukan shawaga da Dadi ta sakar masa

wanda ya sakasa kwantar da ita a dining din Yana mata abinda ya sakata watso da gabaki dayan kayan dining din qasa tana Jan Wani numfashi me qarfin gaske tana riqe kansa.

Anan yafara sakasu cikakkiyar shauqin love din tana sake haukace masa a gurin.

Saida sukai Nisa ya sake dagota Yana kissing bakinta tukuna suka sake Nisa,

Daukanta yayi zuwa lafiyayyan gadonsu Yana tsallake towels dinsu da suka watsar a qasa.

Kwantar da ita yayi Cikin nutsuwan yake bin fatarta da Wasu kisses masu dumi da suke

sakata qanqame pillow datake Kai tana lumshe Idanuwanta Cikin sanyi da mutuwar jiki tareda numfashin dayake tayar da tsikar jikinsu duka.

Kasancewar akwai Ciki a jikinta dagota yayi tareda zaunar da ita akan qafafunsa Yana Bata Damar zaunawa da kyau kaf

in yaci gaba da binta da wasannin da suka fi karfin kanta kafin suka fada duniyarsu ta maaurata Yana binta da Wasu zafafan Salo Amma masu sanyi sbd Cikinta sedai Jin yayi ma kaman zai zare sbd yanayin daya sameta Dan haka Shima zagewa yayi ba tsayawa ya ri

nga mayarda da kewan da yayi mata a Cikin kwana biyu suka zare su dukan Wani lafiyayyan love ne kadai suke bugawa hankali kwance ba damuwar komai.

Ashley ma ta warware fes amarcin kawai suke Sha sbd siddeeq Bai bari ta zauna da kunyar auren ba da rashin

shirin aure a tsakaninsu take ya dage a Cikin kwanaki qalilan ya maida shaquwarsu so Kuma wanda Babu nuku nuku Dan haka ta sake tana narke masa tareda biye masa Suna rayuwarsu cikeda nutsuwa da soyayya ba takura.

Jamaal dayake shi nasa tsarin daban ne

Saida sukai kusan kwanaki Bai bari matarsa ta fito ba sbd bayason ko kadan ta wahala sbd Cikinta da Kuma soyayyar dasuke zubawa Dan kuwa koina love dinsu sukeyi b ruwansu.

Koda sukai sati 7 a garin gabaki dayansu Babu wanda hutunsa Bai nuna yayi masa ya

wa ba,

Ashely da Babu Bata lokaci tafara laulayi me Dan wuya sbd yawan zazzabin datake fama dashi da Kuma Bata iya cin komai se ta zaba take Jamaal ya dubata yasan Ciki ne da ita Dan haka farin cikinsa ya qaru akan nasa Cikin sbd 'dan siddeeq tamkar 'da

nsa ne Dan haka haka suka Taya junansu murna ba kunyar komai suka sanar da Dr Aleena wadda ta tare a jden mansion bayan barinsu bangaren Ameeenatou da Ashley aka sauyawa gyaran daya maidashi kaman wata duniyar me zaman kanta acan saman ta tare Cikin aminci

Dan haka acam gidan su Maman fadeela ne kadai da masu Aiki sai idan su Jamaal din sun dawo Dan sai Kuma Ayesha da Jamaal yace abarta gurinsa.

Maganar Cikin tuni ta yadu kowa na murna anata kiransu ana mata ya jiki Cikin kulawa kaman ta dawo su kula da

ita da kansu sukeji.

Fatmah da Babu Wani ci gaba a aurensu tana Jin hakan taji kaman itace a bayansu Ameenatou ko yaushe gashi zasu haihu abinsu su dukan su barta Dan haka itama ta fara shigar data fara karkato hankalin Hafiz gurinta daman Yanata kokari

n tarairayanta kaman Baby haka yake biyewa shirmenta Amma tana zuba masa rashin ji Dan haka ya tattarata ya watsar ya fuskanci harkan gabansa Kuma tanajin zafin hakan sai gashi yanzu tazo tana masa shagwaba da tabara iri iri karshe ta kunnasa iya kunnuwan

daya kasa riqe kansa ya maidata cikakkiyar macensa Shima Wanda taci uwar azabar data sakata kwanciya Ciwon kusan kwanaki itama Yana tarairayanta karshe qasar suma suka bari zuwa Cyprus Wanda acan yaci amarcinsa son ransa ya morewa matarsa yanda ya kamata i

tama tini ta basa hadin Kai ba sauki honeymoon kawai gashi batada Aiki sai narke masa duk ta sukurkutasa ya gama kamuwa da sonta Mai zafi Tako Ina kaman yanda itama Basu baro ba Saida ya gama koyar da ita sonsa Bata iya komai sai ajikinsa ko gurinsa Dan ha

ka Koda suka dawo mamakinsu kowa ya ringa Yi Amma Kuma lura itama ta kwasa Cikin ya Saka aka ringa tarairayanta tinda itace a kusa har Lokacin su Ameenatou Basu dawoba Suna maganar share wata hudu acan.

Cikinta ya fito sosai Dan so sukeyi saita haihu su

dawo.

Cikin Ashley ma yafara fitowa Kuma ita har Lokacin laulayinta sauki kawai yaji Amma Bata Dena gaba daya ba kaman yanda Ameenatou ita ta Dena laulayin komai.

Duk inda zasu gabaki dayansu suke fita Cikin qananun kayan da zaka dauka basusan ma Ni

geria ba bare Hausa sbd a Cikin dukkaninsu hudun Babu baqi farare ne sosai Musamman oga kwata kwata Wanda shi kana kallansa zakasan baturen ne.

Suna cika wata biyar da sati daya zuciyarsa ta kasa nutsuwa kwata kwata a Yan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login