Showing 117001 words to 120000 words out of 182667 words
don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawa
i. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flu
sher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensiv
e love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan mun
a aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu
ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Uncle Ahmed ne yayi amfani da maganganunsa masu kaifi da cikakkiyar manufa ya daure Ashley tsaf dasu ta rasa zabi bayan
amincewa da buqatansu a zahirance Dan haka take aka zube mata cheques din kudin tareda karban passport dinta da komai Dan hada mata komai na tafiya a Cikin qanqanin lokaci da Kuma sakawa James ya samar mata gida a Abuja a gobe zata bar gidan ta koma Abuja
kafin a kammala komai na tafiyarta.
Zuciyar Dad Omar sanyi tayi yaji kaman nauyin dayake kanta ya sauka Dan haka Suna shiga mota Saida ya sauke ajiyan zuciya me dumi tareda zare glass dinsa Yana rintse Idanuwansa Cikin Jin nutsuwa.
Tada motar uncle
Ahmed yayi ya figeta suka bar gurin tareda kama hanyar barin garin.
Daidai titin ficewa daga abeokuta Suna wucewa da gudu motar su Jamaal na shigowa abeokuta din da gudun Suma.
Saida sukai Nisa siddeeq ya sake kallan motar da bar abeokutan ta mirror
kaman yanda Jamaal ma yaga motar bayan wucewarta wadda babu wanda a cikinsu Bai San motar gidan JDENS ce sedai yanayin dayake cikeda zuciyarsa Bai barsa ya tsaya sake kallan motar ba sbd Jin yakeyi kaman Yana hanyar karban wata jarabawan ce sbd ganin Ashle
y tamkar Wani dadadden burin dayakeson cikawa ne sbd son dayakewa AM Bai cikaba idan Babu Ashley a tareda su sbd itace ta takawa sonsa rawar ganin daya samu kansa a cikinsa bayan bayajin akwai macen da zata iya shiga Ina fadeela ta shiga harma ta wuce sbd
a yanda ya rasa fadeela ya kusan zaucewa sbd tabar duniyar gabaki daya, ita wannan ba duniyar ta bari ba hannunsa ta bari Amma inda zaucewa yayi da yafi masa akan halinda ya shiga sbd seda yakai allura yakewa kansa da kansa ya samu Idanuwansa su rufe yaji
sassaucin abinda yake ji,har Dan iska ya zama yayi yawon clubs Koda zai Dena Jin abinda yakejin sedai ganin mata ma cinawa zuciyarsa wuta yakeyi dole ya zabi janyewa daga mutane gabaki daya ya kebe kansa a Wani gidansa daya saya a California can Cikin wood
s Babu mutane shi kadai ko siddeeq da Mum dinsa dole kyalesa sedai suke kawo masa ziyara sedai siddeeq dole Shima ya tattara ya dawo California din shida Mum a Cikin gari har tsawon shekara daya haka sukai wannan zaman kafin da daqyar da addua da roko suka
samu ya fito yafara dawowa JAMAAL dinsa.
Dan haka tayaya zai bari Ashley da itace kadai ce ma a bangarensa yakejin tana yiwa AM so da kaunar da Babu sirki,
Duk mewa am wannan son bazai taba barin ya bar hannunsa.
Suma akwai wanda yake jiransu shi s
uka dauka suka wuce gidan Kai tsaye ya kaisu har kofar gidan,
Suna parking JAMAAL ya rintse Idanuwansa ahankali zuciyarsa sanyi me nutsuwa hakama siddeeq ajiyan zuciya ya sauke a bayyane Suna fatan Allah yasa Ashley dinsu ce da suke Nema ba wata ba.
Sallaman Abiola Siddeeq yayi akan ya jirasu bakin layin zasu taho idan sun gama.
Siddeeq dinne ya fara Bude motar ya fito hakama Jamaal Bai jira Abiola Dake kokarin Bude masa ya Buden ba ya fito.
Sister Ashley Dake zaune inda su Dad Omar suka barta t
a zubawa cheques din dasuka bar mata gabanta Idanuwanta sunyi jajir kukane tayi Mai tsananin Ciwo da radadin gaske sbd Bata taba dauka tsananin kaunar datakewa Ameeenatou ba zata zama ta abinda zaa biyata da kudi ace tabar qasarta sbd hakan,
A yanda tak
e Jin Ameeenatou kaman ita jininta ce,
Kaunar Ameeenatou da Jamaal a jininta suke sbd bazata taba iya yin abinda zai cutatar dasu ba Amma Kuma a yanzu an dorata akan zabin cutatar da daya tabar daya...
Idan har ta zabi tafiya Dan bawa Ameeenatou da Bab
ynta kariya to tabbas ta cutatar da Jamaal wanda tasan a duk inda yake nemanta yakeyi,
Hakama idan ta zabi zaman zata Saka Ameeenatou da baby hadari.
Wani Sabon kukan Mai ratsa zuciya mara sauti ta sake sbd rayuwarta gabaki daya ta hargitse ta juye ta
koma abar tausayi,
Bata kowa Bata komai,
Iyayensu sun rasu daga mamarsu har baban,yayyunta kuwa kowa ba baya abeokuta din kowa da inda yake rayuwarsa Babu ruwan Wani da Wani Dan kusan shekaru biyu kenan ma ko dayansu Bata sake Gani ba a wayar ma basa kir
anta sbd addininsu da ba daya ba Dan haryanzu taqi riddah ta koma christian din dasuke mata barazanan idan Bata komaba ma kasheta zasuyi Dan gwara su San Bata Raye.
Batasan Ina zata Saka rayuwarta ba gashi yanzu qasar akeson ta bari ta bacewa kowa taje
rayuwa a inda batada kowa batasan komaiba.
Tafin hannuwanta ta rufe fuskanta dasu lokacinda Wani sabon Kuka Mai radadi ya taho mata tana Jin inama itama ta mutu tabi Abdulra'uf da duka sun huta da wannan rashin madafar.
Buga kofar gidan Akai ta dago
jajayen Idanuwanta da har suka fara kumbura sbd itama fara ce sosai sbd asalinsu Igbos ne.
Kasa motsawa tayi ta rintse Idanuwanta hawayenta na sake qaruwa.
Siddeeq daya kasa hakuri sake buga kofar yayi tareda shigowa sbd kofar a Bude take ya Bude bak
insa muryansa a natse yace
"Hello"
Dago jajayen Idanuwanta tayi Cikin farban data shigeta me karfi ta Kalli kofar tsakar gidan daga Dan sitting room din datake zaune zuciyarta Cikin tashin hankali ta furta "SIDDEEQ"
JAMAAL ne daya Sako Kai a bayan
sa qamshinsa ya bayyana a tsakar gidan Dan qarami wanda ya sakata miqewa tsaye qafafunta na rawa sbd muryan Siddeeq da kunnuwanta suka dauko mata da Kuma qamshin da tafi kowa sanin Kona waye sbd shine a jikin Ameeenatou dinta a Koda yaushe tabaro gurinsa.
Takowa tayi a hankali qafafunta na rawa kaman yanda zuciyarta ke rawa ta nufo kofar palon ta miqe hannu ta dauke labulen take numfashinta ya kusa daukewa tayi baya ahankali tareda dauke wuta sbd shock da Wani irin farin da sanyi sbd ganinsu Dan batasan
ta yanda zata bar qasar ba batareda taga Jamaal ba zuciyarta takasa nutsuwa da yin hakan ko kadan sbd Jamaal ne nata a kaf ahalin Ameeenatou ita Jamaal tasani shi takeso shi take bi.
Siddeeq ma ajiyan zuciya me karfin gaske ya sauke Idanuwansa na tsayuw
a akan Ashley din datake tsayen bakin kofar hawayenta na tsananta gudu Kan fuskarta.
JAMAAL ma Idanuwansa take suka sauya ya zubawa Ashely din Idanuwansa sauyin rayuwarta da quncin datake Ciki a bayyane yake ta koma kaman wata tsohuwar mace sbd baqin Ci
ki da wahalan rayuwa.
Ahankali siddeeq ya Bude Baki Shima ya ambaci sunanta Cikin baqin Cikin ganin rayuwarta data matu Yana tinkaro palon.
JAMAAL ma Saida ya hadiye abinda yake ji kafin ya Tako ya nufo palon Shima suna shigowa ta kasa riqe kukanta t
a fasa shi ahankali tana godewa Allah a Cikin zuciyarta daya kawo mata JAMAAL din a daidai wannan lokacin da batasan tayaya zata iya barin qasar ba saninsaba ta gaya masa Koda yabar Ameeenatou tana dauke d Cikin dasu Dr Ibrahim suka do zubarwa.
JAMAAL d
a Siddeeq dukkansu sunsan kukan ganinsu ne takeyi da samun sassaucin abinda yake zuciyarta na shekarun sedai Idanuwansu da suka sauka akan cheques din dayake ajiye a taburin robar Dake tsakiyar palon ya sakasu kurawa sunan dayake rubuce baro baro akan cheq
ues din duka biyu Ido siddeeq ya dago ya Kalli JAMAAL Shikuwa Jamaal din Idanuwansa take suka sake sauyawa ya dago ya Kalli Ashley wadda itama cheques din ta kalla hawayenta suka sake gangarowa tana sauke ajiyan zuciya.
Silalewa tayi ta zauna tareda Cir
o wayarta Dake inda ta tashi batareda ta iya Bude bakinta ba kawai ta kunna recording komai na maganarda su Dad Omar sukai da ita tin daga lokacinda ya sanar da ita shine mahaifin Ameeenatou ta Saka recording din sbd ajiyewa Jamaal din koman dadewa yaji da
kunnansa.
Ahankali maganganun komai ke sauka kunnuwansu shi da Siddeeq tin daga farkon zancen har bayyanar Cikin Ameeenatou da yanda akaso ciresa da Kuma accident dinta da rasa nata babyn datai tin Bata haifesaba Cikin ya bare har zuwa offer din Dad Om
ar din kafin uncle Ahmed ya Dora da kaman threatening nata sukeyi akan hakan.
Dagowa tayi da jajayen Idanuwanta ta Kalli Jamaal sai alokacin ta iya Bude Baki Cikin rawar murya tace
"Bazan taba iya boye Maka Ameeenatou tabar asibitin tana dauke da cik
inka a jikinta ba,.tayi Kuka tayi Ciwo tayi hauka duka akan rashinka daga karshe tin tana asibitin tafara warkewa sbd so da Dama takan zauna da hotonka a hannunta idan na bata a waya ta zuba Maka Ido
Akwai ranar data fadamun date na ranar data fara haduw
a d Haroon a ranar nafara sanin tafara dawowa daidai sedai Wani lokacin ta Dan sake juyewa.
A karo na farko da Jamaal ya dago Idanuwansa da sukai Wani mummunan ja ya zubawa Ashely tinda ya sunkuyar da Kai akan abinda Dad Omar yayi masa zuciyarsa na brea
king Cikin tsananin Ciwo da zafi me radadin gaske sbd Bai dauka zai taba samun hakan daga uban dayasan radadi da ciwon rabuwa da 'danka jininka gudan jininka,Jin date din Ashley din ta fada ya sakasa dagowa sbd date dinsa ne na karshe daya bar Nasarawa dag
a ranar yabar Nigeria gaba daya.
Shi kansa Siddeeq take yasan ba Haroon ne wannan lokacin a nasarawa Jamaal ne Dan haka ya sake tambayar Ashley date din Cikin sauri da shock...
Sake fadan date din tayi jikinta a matiqar sanyaye tana sauke numfashin K
ar karshen zancenta gameda komai na Cikin Ameeenatou datakeson sanarwa Jamaal kafin ta juya ta shiga dakinta Babu Bata lokaci ta fito da Wasu takardun data dauke a tareda ita na Cikin Ameeenatou din ta juyewa Jamaal gabansa sbd Yana Cikin alkwarin datai sa
i ta bawa Jamaal scanning da takardun awon Cikinsa da hannunta.
Bazai iya motsawaba bare iya budewa da kansa sbd Yana Cikin mummunan halin da shi kadai yasan me yakeji a Cikin zuciyarsa Dan haka siddeeq ne ya Bude komai Shima hannuwansa na rawa ya doraw
a Jamaal din a hannuwansa Yana kalla.
Bin komai yafarayi da Idanuwansa da suka game rikidewa zuwa Mummunan ja zuciyarsa na sake karyewa gameda 'dansa da abinda Dad Omar ya shirya masa batareda ya sani ba sbd kawai Yana shakkar Dad dinsa yasan da Arfat w
anda baisaniba ko shi baya kaunar Dad din nasa yasan da Arfat din yanzu batareda sun dawo hannunsa ba...
Tayaya Dad Omar zaiyi tinanin zai iya barin cuta ko daga mahaifinsa ce ta tinkari Ameeenatou da 'dan dayake nasa???
Damqe takardan hannunsa yayi
tareda dagowa ya zubawa Ashely Idanuwansa Cikin tsananin cunkushewan murya yace
"ARFAT shine sunan babyn Ashley..
Hasu hawayen sanyi da farin Ciki ne suka gangaro mata tana Dan rintse Idanuwanta kafin ta dago ahankali tanason ambatar sunan Ameeenatou
Amma ta kasa sbd kunyar kanta da Jamaal din akan abinda ya faru.
Siddeeq ne da kansa ya ajiye mata hoton Ameeenatou da Arfat a gabanta Yana cewa
"Suna lafiya kalau Kuma rigimar auren akeyi yanzu sbd Babu wanda ya karbi auren bare yadda dashi musamma
n Ameeenatou din da kanta da Dad dinta"
Dagowa Ashley tayi da sauri ta Kalli Jamaal da kwata kwata bayajin kansa daidai zuciyarsa Ciwo take masa sosai da radadin gaske kafin ta Maida kallanta kan siddeeq daya fara Koro mata bayanin komai ya dora da abin
da duka suke buqata a yanzu sbd Babu maganar tafiyarta koina daga Nan gida zasu wuce da ita..
#MAMUH#
[5/23, 2:34 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
119
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kull
um hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba da
rajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo
ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mall
ake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura
ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her ro
yal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gu
mba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarm
u ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_sourc
e=qr
***********
Magana ta Bude Baki zatai sukaji tsayawar mashin a kofar bayan gidan dayake gidan kofa biyu ne dashi kafin ayi magana mota ta tsaya itama.
Siddeeq ne dayake tsaye ta gurin window Taga motar Hafiz ce da Wani me okadan daya kawo su
gidan.
Cikin tsananin mamaki da Sabon tashin hankali ya matsa jikin window din yaga tabbas Hafiz ne Yana sake dubawa dakyau yaga Ameeenatou tana fitowa daga mota.
Dawowa yayi gurin Jamaal ya fada masa tareda kallan Ashley yace tafiya zasuyi zasui mag
ana idan suka hade a Lagos sbd yasan Ameeenatou bazata taba barin Nan din ayau batareda Ashley ba.
JAMAAL da Babu abinda yake buqata a yanzu bayan ganin Mum dinsa ta dubasa sbd tsananin Ciwo yakeji sosai a kirjinsa harya baya iya tinanin komai.
Dagow
a yayi ya Kalli Ashley ya Bude Baki Cikin siqewan murya yayi maganaganun data ji sanyi ta Kuma fahimci me yake nufi ta gyada masa Kai ahankali tana share hawayen da suka gangaro mata tareda kallansa ta masa nata alkwarin tareda basa tabbacin komai.
Sidd
eeq ma kallanta yayi ya gyada mata Kai Cikin kulawa da Saka mata katin Jamaal dayake dauke da numbers dinsa uku biyu na Jamaal din se na ukun tasa ce sbd shine wayar Jamaal ta uku a koina.
Ta kofar da suka fice ta gaba ce Dan har Saida motarsu ta tashi
tukuna su Hafiz suka iso kofar bayan Adekunle daya kawosu gidan Suma ya buga kofar Yana Kiran sunanta Cikin zaqewa duk da ba Wani saninta yayi ba Amma sbd ya nuna musu ya Santa sosai da sukai tambayar gidan ya Saka shi kiranta Kai tsaye.
Shiru tayi tana
kasa motsawa zuciyarta na bugawa sosai sbd yanda zata fuskanci Ameeenatou a lafiyanta kalau,
Batasan Yaya zata amsheta ba Dan haka jikinta yayi sanyi zuciyarta na bugawa sosai da yanda take Jin kaman taje ta janyo Ameeenatou din jikinta ta rungumeta.
Kasa fitowa tayi Saida ta jima a tsaye tana jinsu kafin ta Tako a hankali ta iso kofa ta daga labulen kofa ta Sako kafarta tsakar gidan ta fito daidai Nan Adekunle ya turo kofar.
Idanuwanta Basu sauka akan kowa ba sai akan Ameeenatou Dake tsaye bayan Ha
fiz itama tata zuciyar bugawa takeyi kaman zata fado kirjinta sbd abubuwa biyu...
Na farko ayau zata iya sanin waye mahaifin 'danta na biyu Kuma ganin Ashley din datake Jin kaunarta kusan kaman uwa da yar uwa.
Hawayen farin Ciki me tsananin gaske ne
suka gangarowa sister Ashley tana kallan Ameeenatou din a natse batareda ta motsa ba farin Cikinta Yana bayyana a fuskanta.
Itama Ameeenatou din kasa riqe abinda takeji kala kala tayi hawayenta suka gangaro tana rintse Idanuwanta daga kallan data ga Ash
ley na mata da hawaye.
Duk yanda ake fada mata Ashley na tsananin sonta tin ayanzun tafara shedan da hakan sedai bataji dadin ganinta a yanayin datake kallanta ba.
Hafiz na ganin janyewa yayi tareda Ciro kudi masu yawan