Showing 174001 words to 177000 words out of 182667 words

Chapter 59 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

46

jinsu a

wayar har Lokacin kashe wayarsa yayi zufa na feso masa Tako Ina Cikin motarsa hannunsa na rawa ya qarawa ac din motar karfi tareda juya kan motar zuwa gidan.

Ko kallanta babbah baiyiba daidai lokacinda dadah ta fito kitchen da sauri sbd kukan Fatmah di

n ya Maida kallansa kan Ashley data gama jiqewa da zufa sharkaf Cikin wide leg jeans din dayake jikinta da qaramar Riga mara nauyi Idanuwanta sun sauya tana Neman Hana hawayen Dake kokarin taruwa a idonta saukowa.

Kai tsaye babbah yace

"Kefa Ayshatu

da wane gogan ne ake wayar??

Shiru Ashley din tayi tana sake jiqewa da zufa tana dagowa ta kallesa zata shimfida karyan da mace ne take wayar

take ya hango karyan zata shimfida masa Dan haka ya jefa mata maganar da zata sakata fadar gaskia yace

"Ko

kema Hafiz dinne a hadaku ku biyu a aura masa duka ma Kun hutar damu saiku cigaba da......

Cikin tashin hankali Ashley din ta katse babban da cewa

"Wlh babbah ba Hafiz bane siddeeq n....

Rufe bakinta tayi da sauri tana kallan babban da sauri Cik

in firgici

Ameenatou ma Cikin tashin hankalin ta rintse Idanuwanta tana ayyana shikenan.

Babbah kuwa sake cewa yayi

"Dakyau Ayshatu Allah dai ya biya Hafiz da Siddeeq yayi Muku albarka ku dukan"

Zamewa qasa Ashley din tayi itama da sauri hannuwa

nta na rawa tafara rokonsa tana fashewa da kukan itama sedai Baima tsaya sauraron su ba ya miqe yabar palon Yana duba kwanan wata a wayarsa Dan ko sati bayason su mayar batareda an daura auren ba sbd kada ma Wani lamarin ya gifto.

Ameenatou ma shiga tsa

nanin tausayinsu ya sakata fara hawaye tana rungume Ashley dinta duk da tasan best candidate for aurenta sbd kusan komai na halayensa irin na Jamaal dinta ne so zata samu farin Ciki da kulawa sosai a hannun siddeeq da Jamaal.

Fatmah kuwa dole dadah ta j

anyota jikinta ta rungume tana rarrashinta da kokarin kwantar mata da hankali lokacin ne Hafiz ya shigo a natse Yana kallan yanda manyan Yan mata dasu masu ilimi da wayewa suke Kuka kaman gidan mutuwa.

Daidai Didi ma ta shigo palon ta tararda rikicin ta

ke taji Wani sanyi da farin Ciki a boye ya rufeta sbd Hafiz shine wanda hankalinta Yafi kwanciya dashi akan duk Wanda zaa samo a daurawa Fatmah din Dan haka ita Kam Bata ga abin Kuka ko tada hankali ba.

Barin jikin dadah Fatmah tayi ta nufi hafiz ta rig

e hannuwansa duka biyu tana sake fashe masa da Kuka tana cewa ya fadawa babbah ba soyayya sukeba.

Daidai Nan babban ya sake fitowa ya kallesu yaga yanda ta cukuikuye Hafiz din Shikuma Yana kokarin kwantar mata da hankali take ya dauke Kai Yana sake cewa

"dakyau" ya ficewansa.

Hafiz sakin Fatmah din yayi ya fice Yabi bayan babban Dan suyi magana.

Mum Nur ce itama tazo tana shiga farin Cikin zancen itama Dan tsaf hakan yayi mata Dan haka rarrashinsu da kwantar musu da hankali itama tafara yi tana Jin

duka ta Dena Jin laifinsu saima kaunarsu.

Haka aka wuni a gidan ana zuba bori karshe dai Koda zancen ya isa kunnen su Dad Omar take ya amince ba musu uncle Ahmed ma kusan farin Cikin da Didi tayi shi yayi Yana sakawa babbah albarka da qarin Nisan kwa

na.

Dr Aleena ma hakan ya mata Dadi Dan haka a bakinta su Jamaal suka samu zancen.

Kallan siddeeq Jamaal yayi zaiyi magana siddeeq din ya katsesa Cikin nutsuwa da kwanciyar hankali da cewa

"Am 100 percent happy and okay with it"

Rungumesa Jama

al yayi Yana cewa

"Congratulations to us tohm,and luv you my personal person, Siddeeq and Jeey for life bro"

"Thank you hero"

#MAMUH

[6/5, 4:18 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

148

Kwana biyu shiru su Jamaal sukai a nasu bangaren sbd nasu Shirin

Wanda ya Saka Mum Aleena dawowa dole.

Dad Omar ma Suna dawowa ba Bata lokaci Aka buga katin dauren aure bayan an gama zaman Neman auren an amince da komai da kowa.

Lafiyayyan gida a maqale da mansion din aka fara ginawa Hafiz Wanda dole sukai shiru s

uka zubawa sarautar Allah Ido akan auren da ko zasu mutu sunsan Babu fashinsa.

Fatmah ma data Hana kanta zaman lafiya ganin Babu abinda zai Hana auren dole ta dangana.

Ashley hadda kwanciya rashin lafiya tayi kwana biyun Amma haka ta gama ciwon ta mi

qe Babu alamar fasa komai itama dole ta dangana gashi daga ranar Bata sake daga wayar siddeeq dinba sai dai yayi text ta kalla ta share jiki a sanyaye.

Su Mum Nur Wani gyaran gaske aka fara yiwa amaren harma da Ameenatou da Mum Nur keson ta tare itama D

an tasan Jamaal bazai taba barinta ba kaman yanda Taga shirunsa tasan komai zai iya yiyuwa.

Dole bikin daman an sakasa wata daya me zuwa ne sbd Shirin komai Cikin nutsuwa.

Gabaki daya familyn mata Paris suka tafi sukai shirye shiryensu acan kafin dag

a Nan suka wuce Dubai acan Akai gyaran amaren da Babu wacce Bata sauyaba hatta mum Nur da Didi gyaran sukai take suka koma kaman wasu Yan mata amaren sbd Suna sunada kyan jiki.

Ameenatou kuwa kasancewan akwai Ciki a jikinta sai ta fisu yin haske sosai s

ai Ashley wadda itama take fara sosai Fatmah kuwa daman chocolate beauty ce,skin dinta brown ne me shegen kyau da lafiya ga Hutu dayake Ciki tin haihuwa haryanzu.

Duk wata siyayyar da zasu sunyi,

Hafiz da kansa ya bada mahaukatan kudin da zaa hadowa

Fatmah din lefen alfarma Wanda yaji sarkokin gwal bama guda daya ba da tsadaddun komai.

Satinsu uku suka dawo Nigeria Dan haka Suna dawowa aka fara bikini da zai hada duka wasu shegun qasa da manyan mutane Tako Ina.

Kwanansu hudu da dawo aka kawo lef

en Ashley Dana Ameenatou Wanda ya girgixa mutane aka ringa yawo da bikini kawo lefen kawai da Akai Wanda shi kansa bikin kudin da aka kashe masa zai Gina gida da furnitures din cikinsa.

Babu abinda ya banbanta lafiyayyan lefen Jamaal Dana siddeeq Wanda

Mum ce ta dauki manyan Nigerian designers na Hausa da sukasan al'adun Hausan da maman fadeela da Ayesha ta fita dasu waje sukaiwa dukiya zubarwan da kusa su kansu masu siyayyar duk budewan idonsu da kudin da suke cikinsu Basu taba hado kayan lefen irin wan

nan ba.

Sarkokin gold Dana diamonds kadai dasuke Ciki Saida aka ringa yawo da hotinansu.

Ta bangaren sauran surutar sakawa kuwa da sauran kayan baa magana.

Acan gidan Jamaal din kuwa Suna barin qasar aka daga gidan aka sake budesa sosai da Wani ir

in girma aka Gina part biyu iri daya masu girman gaske da walwala Cikin qanqanin lokaci Suma aka kammala gyaran sedai komai dayake gidan uncle Ahmed ne yayi SA sbd komai iri daya aka siyawa su ukun wanda kowannensu har Fatmah gidanta yake dauke da palours

guda kusan uku uku da bedrooms da zasu Kai hudu hudu Dan haka luxuries ne kawai ta ko Ina sbd ba qananun kudi aka zubarba aka zuba musu luxuries din.

Dad Omar daya rasa abinda zai musu sbd angama komai motoci ya siyawa kowannensu har Jamaal da Siddeeq d

in

Angwayen mota iri daya ya Siya musu Rolls-Royce phantom fullsize luxury car sai Matan su uku ya Siya musu Bentley continental gt farare tas.

Babbah da baisan duk wannan hidimar ana yinta ne da yarsa ba sbd ganin ma Cikinta harya Dan fito ana ganins

a ya barshi akan sunayi ne duka Dan shawo kansa ya sauko shiyasa Akai su lefe da sauransu duk da Abu daya ya sani Babu wanda zai dauki yarsa ya bawa Wani idan ba shi yaso hakan ba.

Ba sosai ma Ameenatou ta sake a bikin ba sbd Cikinta dayake a dan bayyan

e Dan qarami dashi da Kuma boyon da sukewa angwayen Dan ko Ashley taqi bawa siddeeq daman ganinta hakama sisters dinta sunxo bikin sedai haka suka koma kaman Yan kallo sbd ita Kanta Ashley din tayi musu Nisan da sedai kallo da fatan qarin daukaka su da ita

Danma tana Basu kudi sosai.

Sunga Siddeeq Shima Wanda suka buqaci ganin mijin yar uwarsu ko yayane kafin su wuce Dan haka Yana ganinsu Shima kudin gaske ya Basu tareda Saka driver ya maidasu har Abeokuta.

Dad Omar ma yayi musu alkhairi hakama babbah

ya musu alkhairi Dan haka da farin Ciki suka koma batareda sun tsaya har a gama bikinba sbd basuga irin tasu jamaar ba agurin manyane masu abin duniyar gaske Tako Ina a zagaye da shaanin.

Ranar daurin auren da farin Ciki tareda hidima families din suka

tashi musamman dayake haddata maauratan sun dangana sun Dan sake.

Karfe 12 na rana dubban Jamaa suka sheda daurin auren SIDDEEQ ALEEY SEELAH kaman yanda Jamaal ya basa last name dinsa Tin da dadewa Da Amaryansa AYSHATU ADRIAN JDEN(Ashley)

Sai Kuma HA

FIZ NUHU JDEN da tasa Amaryar FATMAH OMAR JDEN.

Yanda Akai daurin auren Cikin Taron Manya da aminci aka Kuma watse a farin ciki.

Medias da maroqa tareda Yan jarida Tako Ina Dan haka koina haska angwayen daukosu akeyi Cikin shigar alfarma da kowa yasa

n kudi ne kawai yake magana ta ko Ina a jikin 2 families din.

JEEY SEELAH kuwa kusan yafi agwayen daukan Idanuwan mutane da cike musu Ido sbd yanda shigar daurin auren tayi masifar Yi masa kyau Yana sanye da sky blue tsadaddiyar soft shadda Mai babbar R

iga da hula sai agogon diamond na BottegaV dayake hannunsa qamshinsa ne nutsuwa sai tashi yakeyi.

Siddeeq da Hafiz ma sky blue shaddodin ne a jikinsu sedai nasu design daban da nasa iri daya sunyi Wani irin kyau.

Daga can gida kuwa a ranar amaren zas

u tare Dan haka ana gama daurin auren yamma na Yi aka fara Shirin Kai kowacce gidanta.

Ameenatou Kuka sosai tayiwa babbah kafin daqyar ya amince ta fita aje Kai Amaren day ita.

Da farko Sam Sam Bai aminta da fitartaba sedai yaga yanda ta nuna tuba da

Kuka sosai ga Kuma Cikin dayake jikinta da bayason Wani ciwon ya sameta Mum Nur da dadah suka Saka Baki ya amince.

Tausayin kansu taji itada Ashley sbd da baa barta ta Rakata ba Jin sukai kaman sun rabu kenan Dan haka ana barinta taji Wani irin sanyi d

a farin Cikin data dauki lokaci batai ba.

Shirya Amaren Akai sosai Cikin shigar alfarma wadda kusan anko sukai su ukun da kayan da Mum Nur ta dinka musu.

Babbah da kansa yayi musu huduba tareda dad Omar da uncle Ahmed kafin su dadah da Mum Nur ma suk

a Dora da tasu tukuna aka fito Kai Amare.

Da securities sosai da motocin alfarka aka fito da Amaren zuwa gidajensu.

Babbah dadah da Mum Nur ya bawa amanar 'yarsa yace yanda sukeje da ita su dawo Mai da ita suka amince.

Fatmah Dake kusa aka fara ka

iwa gidanta mijinta ya karbeta da hannunsa ya karba da hannu biyu tareda shigarda ita jikinsa ya rungume itama hawaye tafara tana rufe fuskanta a kirjinsa kukanta na fidda sauti mara karfi

Duk sai ta Saka jikinsu Mum din yin sanyi musamman Mum dinta data

ke sake Saka musu albarka tana Jin farin Cikinta na qaruwa.

Arry ma da akazo dashi rungume yar uwarsa yayi Yana Allah ya sakawa auren albarka kafin ya rungume Hafiz.

Ameenatou ma hawayen farin Cikin ganin Dan uwanta yayi aure daga qarshe dai suka gan

garo mata ta rungumesa tareda Fatmah din tana cewa tana tsananin sonsu sosai Allah ya sakawa auren albarka ya Kuma Saka musu tsananin son junansu.

Kukan kunya da sanyin jiki Fatmah ta sake tana sake rungume Ameenatou din kafin suka saki juna Hafiz na ka

llan Ameenatou din cikeda kulawa da tsananin kauna ahankali yace

"Ki kula, Allah ya saukar Dake lafiya"

"Amin yaya Hafiz" tace tukuna suka baro tareda komawa mota Dan Kai Ashley wadda tayi Sanyi laqwas kaman ba ita ba sbd batada sauran energy na mag

ana ma.

Suna isa SEELAHs kuwa su Mum Aleena ne da maman fadeela suka tarbesu da farin Ciki anan bangaren su Mum din kenan.

Suma siddeeq din suka bawa matar ya miqa hannuwansa biyu ya kama nata Yana sauke ajiyan zuciya me sanyi tareda yiwa su Mum Nur

din da dadah godiya.

Jamaal tinda suka shigo gidan akan Idanuwansa matarsa ta fito motarda Amarya Ashley take tana sanye da da Wani navy blue lace daya masifar kwantawa jikinta da lafayar da itama take navy blue din da touch na Ash.

Ba kwalliya a fus

kanta Amma tayi wani irin haske me sirkin kalan butter tana daukan Idanuwan duk Wanda zai kalleta.

Wani zazzafan kishinta ne ya tsaya a maqoshinsa yanajin zafin jiki na sauka jikinsa da kansa.

Rufe Idanuwansa yayi daga sama dayake Yana kallanta ta ba

lcony ya Bude ahankali ya zubawa qaramin Cikinta daya Dan fito Idanuwansa Yana kalla Yana Jin zuciyarsa na shiga Wani ha'ulain yanayi na rashinta da yayi kwanaki masu yawa.

Numfashi ya sauke tareda juyawa ahankali ya Kalli tickets dinsu na tafiya a dare

n Nan Wanda duka duka baifi awa uku ba jirginsu ya tashi na tafiyar da zaiyi da matarsa batareda tsayawa jiran izini ko Nema umarnin kowa ba sbd bazai iyaba ita Kanta duk tayi Sanyi sbd rashinsa ga fushin datake Yi dashi kaman zai zauce haka yakeji Dan hak

an ne ma suka karba passports dinsu itada Ashley suka gama komai na tafiya a yau din.

Angama komai sun bada amarya Ashley zasu fito Jamaal ya sauko daga sama Cikin shigarsa ta tafiya tsaf Idanuwansa akan Ameenatou data dago itama tai masa kallo daya ta

dauke kanta ya gaida su Mum suka amsa Cikin kulawa.

Kallan dadah yayi Kai tsaye yace

"Dadah please ki barmun halal Dina I can't do without her,

Babbah bazai ban ita ba saita haihu ta Kuma haihuwa a gidan tukuna,

Banason mu haife muku duka 'yayanmu

a gidan sbd inason babies da yawa so please dadah ki tausayawa mana ni da 'yayana ki ban Ameenatou dinki, please dadah,

Mum Nur please kema ki duba lamarin Nan sbd my Halal bazata bar gidan Nan ba tariga tazo so Amma nafison ace Nima an bani itane kaman y

anda aka bawa kowa matarsa Dan haka Nima a taimaka aban tawa a hannuna kada na sake Dora laifi akan laifi gurin Babbah sbd bada ita zaa komaba gwara aban.

Hannuwansa guda biyu ya daga a natse Yana jifan Ameenatou din da Wani Mayen kallo kaman kishinta d

a sonta a Lokaci daya zai masa muguwar illa ya miqa Yana jiran su dadah da Mum Nur din.

Mum dinsa ma kallansu tayi tana komawa gefen danta ta Dan shafi gefen hannunsa ta Kalli su dadah a marairaice tace

"Please Dadah,

Mum Nur please and please ku du

ba."

Numfashi da ajiyar zuciya dadah da Mum Nur suka sauke lokaci daya cikeda sanyin jiki da sanin kosu bayar koma karsu bayar Jamaal din ba barin su koma masa da mata zaiyiba hakama Kuma da babbah can gida Yana jiran a dawo masa da yarsa a hannunsa a b

asa.

##MAMUH#

[6/5, 4:18 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

149

Mum Nur da dadah daman sunsan zaayi hakan shiyasa Basu taba cire Am din gurin gyarana Amaren ba sedai Kuma Mum Nur na shakkar balai da masifar Babbah Dan haka ta fidda wayarta zata Saka Kiran

Dad Omar kafin Kiran ya shiga dadah ta kama hannun Ameenatou din data koma bayan Didi ta boye tana shiga tsoron da fargaban babbah duk da Baya gurin.

Ta janyota Cikin kulawa da sanyin jiki tareda tsananin kauna ta Dora hannunta akan na Jamaal din wanda

Cikin Wani Mayen kallo a slow ya Maida Idanuwansa akan hannunta da aka Saka Cikin nasa ya kama da Wani irin nutsuwa yana dagowa ya kalleta.

Ita Kuma dadah ta dago a hankali ta kalla tana kokarin janye hannunta daga nasa sbd Bata yarda da hakan ba Sam b

abbah zata komawa.

Riqe hannunta yayi da kyau vikin kulawa tareda dagowa ya zuba mata Idanuwansa alaman kin Riga kin shiga hannuna har abada bazaki koma gidanku da zama ba Kuma sedai Ganin gida.

Kan dadah ya dawo da kallansa cikeda girmamawa da kauna

rta yace

"Dadah Allah ya Saka Miki da mafificim alkhairinsa"

Amin suka masa gabaki dayansu

Dr Aleena ma godiya tayiwa dadah din sosai dasu Mum Nur din wadda ta koma gefe ta sanar da Dad Omar komai yace su bawa Jamaal matarsa kasarma zai bari Koda

babbah zaiyi masifarsa basa Nan kafin su dawo yayi ciwon zuciyarsa ya gaji ya warware.

Ameenatou Kuka ta fasa ahankali sbd batada karfin duk Wani tashin hankali jikinta tinda aka fara bikin a mace yake da rashin kuzarin da Cikin ya sakar mata Dan haka

duk yanda taso kwacewa bazata zauna ba Bai saketaba jikinta ya sakata tareda mata kyakkyawan runguma har su dadah din suka fice tana Kuka tana Kiran sunan dadah da Mum Nur harda Didi Babu wanda ya juyo haka suka bar gidan suka barsu itada Ashley Dake jikin

siddeeq har Lokacin tana Kuka sosai.

Suna ficewa su Mum Aleena ne suka Kai kowaccensu bangarenta da komai nasu yake iri daya.

Bayan barowansu Siddeeq ne kadai dayake Cikin manyan kaya harda babbar Riga ya sauya zuwa wasu qananun kayan kiton off-whit

e masu kyau ya fito.

Ba wasu kaya ne zasuyi tafiya dasu ba sbd Mum Aleena tini ta hadawa kowaccensu luggage na tafiyar aka fito da kayan.

Jamaal daman a shirye yake hannun matarsa Dake Kuka har Lokacin ya kamo suka fito bayan ya warware mata lafayar

jikinta ya Dora mata doguwar tsadaddiyar after dress a jikinta itama Ashley din hakan ne after dress Mum Aleena t Dora mata akan kayanta bayan ta zare mata tata lafayar suka fito Mum da maman fadeela harma da Ayesha suka rakasu har motocin da zasu kaisu ai

rport sukai bankwana suka shige suka wuce.

Suna isa airport

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login