Showing 102001 words to 105000 words out of 182667 words

Chapter 35 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

22

fita Mam yasan yai nasara akansa sbd wannan auren yayi masa tsanani Ciwo da radadin da Babu wanda zai gane me yake ji,

Mam ya samu yanda yakeso,

J

AMAAL kuwa ya Rusa yardar dayake masa tareda quntata masa sosai daya boye masa hakan har sai yaushe zai sanar dashi kenan da Mam Bai fada ba duk da Mam din ya fada ne da wata manufa.

Hankalin Mum Nur tashi yayi dole ta kira wayar uncle Ahmed ta sanar da

shi ya taso ya sauko samansu ya nufi na Omar din ya haye tareda AM da itama mum Nur ta kirata.

Riqe hannuwan Dad dinta tayi tana tsiyayo hawayenta datake ta dannewa tinda abin yafaru ko zata ji sanyi itama tace

"Dad kada ka Damar da kanka Ciwo ya sam

eka please,

Bazan taba karban wannan aurenba Nima,

Bazan taba son auren ba dama me auren,

Haroon kawai naso Kuma nakeso Kuma zanci gaba da so Kuma ya Riga ya tafiyarsa Dan haka bazan taba aure a Cikin SEELAHs ba,Dan haka Dad pls karka bari Ciwo ya samek

a akan hakan....""kukan datake riqewa ne ta fashe dashi zuciyarta haka kawai take mata Ciwo da radadin data rasa na menene.

Dad din da zuciyarsa Ciwo take masa sosai ya Bude Idanuwansa da sukai jajir ya zuba mata sbd shi kadai yasan auren Nan me yake nu

fi,

Jamaal yayi masa laifi me girma Kuma ya karya zuciyarsa Amma duk da hakan a Cikin tsananin so da kaunar dayake masa Babu wanda ya ragu sbd a jininsu take shida Jamaal din sedai Kuma duk son dayake masa bazai taba barin wannan auren ba bare karbansa

dole a warwaresa sbd a yanzu ne ma yarsa da 'danta suke Cikin hadari me girman gaske sbd Arfat da Bai gama tabbatarda jinin Mam dinne ba Kuma koya tabbatar bazai taba barin kowama ya sake kokarin sani ko Neman mahaifin Arfat ba bare sanin gaskiyar Dan baza

i taba barin Susan ma Arfat ba har gwara Jamaal din ya gansa Amma Mam dai Kam bazai taba ganin Arfat ba inshallah zai nesantasa da duk inda zai gansa.

Amma kafin Nan ma auren Nan Bai yadda ba Kuma bazai taba yadda ba dole a sakar masa 'yarsa Dan har aba

da a yanzu bayajin zai iya hada zuria dasu Mam

A baya ya aminta da auren AM din da Haroon dinne sbd tana tsananin sonsa da Kuma Jamaal ma dayayi alkawari kala kala Kuma da tinanin zasuyi nesa da mahaifinsu ne Amma a yanzu ko shi Mam bazai yadda bayan aure

n 'dan sa yayi nesa dashi Dan haka Shikuma bazai jefa 'yarsa da jikansa a tsakanin zakunan da junansu ma Basu bari Dan kuwa Yana ganin ciwon lameenu yasan uban aikin ne yake Aiki akansa.

Uncle Ahmed ma da Mum Nur Dake gurin abinda suka sake fada kenan k

ada ya Saka damuwan auren da Babu wanda ya karbesa Kuma ai 'yarsu ce baa aure dole,dole zaa sakar musu ita tin kafin ma kowa yasan da auren.

Ajiyan zuciya Dad din yayi a Dan wahalce sbd yasan waye Mam Dan tin Suna zannuwan goyon iyayensu suke tare har g

irma Babu abinda zai Saka ya bari a saki auren Cikin sauki,

Hakama yasan waye JAMAAL tin Yana jinjirinsa har yanzu,

Babu abinda zai sakasa sakin wannan auren musamman idan da gaske shine uban Arfat,

Jinin Mam ne, 'dansa ne duk Wani zafin Kai da dakewa

tareda Magana daya da rashin sakarwa Wani halin mahaifinsa ne ya dauko

Tsarkin zuciya da rashin son zuciya tareda Tsayawa akan gaskia duk kaifi da 'dacinta da qin yadda da zalince ne ya banbantasa da ubansa Amma idan ka cire wannan shine asalin magajin

ubansa,

Jamaal bazai saki auren Nan yanzu ba Amma Kuma Shima zai nuna musu tsayuwa akan magana daya da nuna iKon shine ya haifi 'yarsa yake Kuma da ikonta duk da yasan sun shammacesa daya zamana akwai auren Amma Kuma ya Dena barin Mam na samun yanda yake

so daga garesa har abada Dan haka idan har jininsa ne Shima yake yawo a Cikin na AM to bazatai auren Nan ba.

Kallansu yayi daya bayan daya kafin ya Bude Baki ahankali tareda kallan Ameeenatou a hankali yace

"AM kimun alkwarin bazaki taba karban auren

Nan ba komai tsanani idan bada amincewata ba,

Kimun wannan alkwarin bazaki taba barin Jamaal ya samu daman karbeki daga gareni ba ya kai karkashin mahaifinsa sbd duka wannan yaqin daga lokacinda kika koma cikakkiyar sirikarsa ya gama cinyemu,

Ya gama da

mu,

Karki bari Mam yayi nasara akanki AM,

Ina kaunar Jamaal tamkar yanda nake kaunarki Dan kafin samuwarki Jamaal shine sanyin zuciya da idaniyata a matsayin 'da,

Zan iya nemawa Jamaal auren kowacce 'ya a fadin duniyar Nan Amma tawa 'yar Ce bazan iya ba

sa ba

Shima ba Dan bana sonsa ba ko Wani halinsa sai Dan sbd mahaifinsa da Kuma shirun daya mun yamun laifukan da bazan fadesu duka ba harma da wainda ban tabbatar ba Dan hakan ne na zabi qin auren Nan gaba daya magana daya ba sauyi."

Shiru dukkanin

su sukai Mum Nur zuciyarta na harbawa da Jin shakkar Saka AM wannan alqawarin sbd basusan me gaba zata bayar ba duba da tsananin kamannin JAMAAL da Haroon harma Jamaal din yafi Haroon ta kowanne bangaren,

Hakama JAMAAL namijin da babu yarinyar mace da zat

a iya resisting dinsa idan ya matse rayuwarta Dan haka sai take ganin Saka alqawarin a Ciki lamarin zaiyi Muni ko girma Dan haka ta Kalli AM din da hawaye masu dumi ke gudu akan fuskanta.

Dad Omar din ta kalla zatai masa maganar ya janye maganar alkawar

i sai maganar AM din ta Riga tata da cewa

"Nayi Maka alkawari,

Nayi Maka alkawarin Dad bazan taba zama sirikar Mam Seelah ba"

##MAMUH#

********

ASHNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyat Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kull

um??

kina son kisan wace sanaa ce wanna kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058

Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.

*****

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Bil

lyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MT

N/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/21, 1:22 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

112

*_HONEY DROPS_*

Albishir! Albishir! Albish

irrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin danda

no kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace fig

ure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shir

ya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawa

r dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k

Breast firming sabaya 4k

Breast enl

argement and hips sabaya 4k

Echoes of forever 3k

Her royal highness 2500

Milky vjay cake 3500

Ever bond 3k

Eternal flame 2k

Love nectar 2k

Cleanser pro 2500

Endless seduction 1500

Intensive love 1500

Swan 3k

Mowa’s secret 4k

Sugar queen 7k

Clo

ud9 4k

Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna

maraba da masu siyan daidai ko sari.

Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka

08167888934 ko

07026039714.

Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka

https://www.instag

ram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

***********

Cikin sanyi Mum ta Kalli Dad Omar tace

"Ko Babu alkawari itama bazata taba yadda ta tafi gidan Mam aure ba,

Dan haka a janye maganar alkwarin Amma dai tasani Babu ta

Babu familyn SEELAHs din.

Uncle Ahmed ma da zuciyarsa take cikeda nauyin Abubuwan da zasu iya biyowa baya wanda Shima Yana Cikin wainda suka sheda suka tabbatarda waye Mam akan abinda yakeso ya kuma San zai iya kawar da kowa da zai masa shamaki da abind

a yakeso Dan haka wannan karan sun shirya masa ko Mai aikin Mansion din jdens bazai taba ba Kuma aure dai Kam basayi.

Girgixa Kai Dad Omar yayi tareda tabbatar musu da bayason maganar rikicin auren ya fita a duniya ta jisa duk da yasan Mam saiya yadawa

duniya maganar auren Dan haka zasuyi shiru kawai bazasu daga tasu maganar kashe aurenba duniya ta sani sbd mutuncinsu dana yarsa harma maganganu zasuyi yawa akansu musamman 'yarsa data taba ciwon hauka.

A Cikin tsakiyar daren uncle Ahmed ya kira Wani li

kita Hafiz ne ya fita tareda securities suka taho dashi ya duba Dad Omar din sbd sosai jikin yaso rikice musu.

Babbah ma ciwon zuciyarsa yaso Tashi Amma ya daure ya cirewa kansa quncin sbd bazaiso ya Kwanta Ciwo sbd Mam ba,

Abu daya ya sani shine Bab

u uban da zai Saka ya bawa JAMAAL SEELAH yarsa,

A halinda ake Ciki shi yanzu yafi son ma ayi tashin duniya kowa ya huta Dan wlh yaqi kawai yakeso ayi kowa ya dauko makami ayi yaqin tashin duniya,

Su Mam ba finsa iya taadanci sukai ba ko finsa iya dauka

n Rai kawai shi Bai taba bane Kuma baya fatan ya dauki ran kowa sbd imaninsa da nasu ba daya ba Amma da kisan ba laifi me girma bace da tini yayi gaba da gaba dasu Mam yasan ko Bai kashe su duka lokaci daya ba to zai kashe dayan qwallon Dan taadan daga bay

a yaji da Mam.

Kuma babbar Saar da akaci shine manyanci da tsufa daya Riga yazo masa Koda su mam sukai musu duka taadancin da sukai da a Lokacin kuruciya da samartakansa ne da wlh Shima 'dan tawayen zai zama sai ayi kashe kashen da dalili.

Kwana ba

bbah yayi a zaune Shima zuciyarsa na radadi da zafi cikeda masifu kala kala yanajin idan Mam ya kutsosa da yawa wannan karan zasu San nasa kalar taadancin yafi nasu,

Likitan ma bayan ya duba Dad Omar anyi anyi babbahn ya bari a dubasa yaqi bari qarshe S

hima Ameeenatou din ya Saka tai masa alkawarin bama zata sake tada maganar auren uban kowa dayake kanta ba kodai a warwaresa ko ya dauketa su tafiyarsu inda idan Mam ya isa ya samesa acan ya nuna masa kalan nasa Shan jinin da zai iya Shima sbd shi bayama S

aka baturen 'dan nasa sbd kansa da gangar jikinsa bazai iya daukan abinda zaayita Yi dinba hakama haka kawai aure da turawan da kowanne lokaci zasu iya tattarawa suce sunbar qasar sun koma qasarsu Dan yasan JAMAAL da Dr Aleena bazasu taba iya zaman har aba

da anan ba har gwara Haroon shi ansan bazai taba rabuwa da mahaifinsa ba, Shikuma kafirin mahaifin nasa bazai taba iya barin qasarsa ba sbd anan yakeda power ta barnarsa ana Gani ko an Sani a rufe.

Acan bangaren Didi ma dakin Fatmah ta kwana tana lallab

ata sbd Kar asan abinda yake zuciyar Fatmah din sbd Kuka takeyi sosai kaman ranta zai fita sbd tashin hankali da baqin Cikin da Bata taba jinsa ba,

JAMAAL ake maganar igiyoyin aurensa Suna kan AM ba tin yanzu ba tin shekaru,

Ko wata macen akace Yana

aure ko Shirin aure zuciyarta kusan bugawa zatai Amma ace Ameeenatou yake aure gaba daya,

Wace irin masifa ce wannan?

Meyasa AM koyaushe take shiga gabanta?

JAMAAL Seelah datake Jin komai zata iya zama ko Yi akansa.

Kuka takeyi sosai tana Jin zuciy

arta na sake shiga zafi da tafasa harma da baqin Cikin kasancewar itace a qarqashin Ameeenatou sbd itace asalin 'yar Omar ba ita ba duk a bayyane gurinsa ba banbanci.

Hafiz ma a zaune ya kwana Yana rasa lamarin kawama da tinanin kamawa ace kwatsam auren

Wani ne akan AM batareda saninsuba tsawon shekaru,

Nauyi zuciyarsa tayi tana Dan daukan zafi da ciwon ace Ameeenatou aka daurawa aure Babu ko dayansu Babu saninsu sbd duka masifun rayuwar da aka jefasu,

Wani Ciwo yaji ya sake mamayesa

Rasuwar Yaya

Abdul ta dawo masa sabuwa sbd Shima ayau da Yana Raye da ciwon da zaiji da radadin hakan zaiyi yawa sbd koyaushe shine me fadar shine zai zama waliyin auren Ameeenatou,

Shine zai aurar da ita ga duk wanda takeso yakaita gidan mijinta,

Yayi mata alkwarin

aurar da ita ga wanda takeso Koda kowa bayaso ya Kuma miqa masa ita idan har baida kowacce irin illan da zata cutatar da ita ko illar da musulunci ya Hana.

Ayau da Abdul din baya Raye shine wannan Alkwarin ya dawo kansa na aurar da ita ga wanda takeso

sedai Kuma kaddararta ta Hana hakan sbd auren ya Riga ya hau kanta Babu saninsu,

Kuma auren yaxo a inda Babu wanda ya aminta dashi bare karbansa,

Aure ne da babu me niyar karba har ita AM din,

Shi a nasa bangaren ya shiga shock da tashin hankali k

aman kowa Kuma Bai aminta ba Shima Amma Kuma bayason ayi gaggawa ko tashin hankalinda zai Saka asan akwai abinda suke boyewa na AM din ta haifi babyn da basusan ubansa ba.

Duka duka shi wannan tashin a gurinsa Abu daya ne abinda AM keso shi zai tsaya ak

ansa,

Idan tace batason auren Nan Babu wanda zai sakata yinsa kaman yanda idan tace tanason auren Koda kowa Bai yarda ba zai tsaya mata akan hakan.

A duka wannan tashin hankalin shi farin Cikinta shine nasa hakama abinda takeso shine raayinsa.

Dadah

kuwa duk inda babbah ya tsaya a raayi anan ta tsaya hakama Kuma batason a daga hankalin AM da wannan zancen tafison Abi komai sannu.

Acan bangaren Mam kuwa hankalinsa kwance yake Babu damuwa ko fargaba komai

Mum Atee ma datason Jin komai Dake bakinsa

Bai ce mata komaiba sbd daman Bata sanin duk Wani sirrinsa sbd Yana sane da hadin bakinta da lameenu da BB,kwanto yayi mata itama sbd daya bayan daya zai bisu bazaiyi garaje ba.

*******

Washe gari da safe gidajen tsit Babu Wani me doguwan walwala ko

motsi kowa ransa Babu Dadi a hakan suka wuni

Dad Omar ma kwata kwata Bai saukoba sai dare bayan ya Dan warware ya sauko sukai sallah a masallacin Mansion din Dake daga waje suka dawo gabaki dayansu hadda babbah da Shima sai magrib ya samu fita sai Kuma

yanzu ishai da suka hade gabaki dayansu.

Dinner suka zauna gabaki dayansu a babban dakin cin abincin gidan harda babbah da kowa da kowa.

Fatmah ma daqyar Didi ta lallabota ta fito Idanuwanta sanyeda farin glass qarami Dan boye Idanuwanta da sukai kam

an zasu zazzago sbd Kuka.

AM ma fuskanta a kumburen yake hakama Idanuwanta sbd kukan datasha.

Arfat da wuni yayi Bai gane kan kowa ba jikin Dad Omar ya lafe Shima jikinsa a sanyaye Dan haka Dad Omar din ya Dan gyara murya a natse Cikin cire komai Cik

in ransa yace kowa ya sake abar zancen sbd anriga angama magana aure babusa hakama kada a sake tada maganar abinda yake gabansu kawai zasuyi,

Su nutsu suyi rayuwarsu ba damuwan kowa ko komai a gabansu,

Bazasu saki ta sauki ba Dan haka kada wanda ya damu

zasu gaji ayi sakin.

Maganganu sosai yayiwa kowa wanda ya Saka suka saki ajiyan zuciya aka tattara maganar auren aka ajiye gefe Banda babbah da zuciyarsa taqi salama akan auren matiqar ba ganin yayi anyi sakin ba hankalinsa bazai kwanta duka ba Amma dai

shim ayanzun kaman yanda Omar ya fada 'yarsu dai tana hannunsu Dan haka Babu me daukanta ko tafiya da ita

Sai sun badata ai zaayi zaman auren.

Fatmah kuwa Jin tayi Cikinta ya sake ginshewa Babu gurin ko shigar ruwa,

Tissue ta dauka ahankali ta g

oge bakinta daga Juice din datasha tana dagowa ta Kalli Mummy dinta datake hanata tashi da Idanuwanta.

AM ma Bata Wani ci abincin ba warm milk tasha da cheese pasta sai apple data dauka tanaci da fruit picker.

Koda suka gama suka bar dining room din

kowa ya Dan sake sbd sunyi kokarin manta kowa suci gaba da rayuwarsu yanda take kaman baayi komaiba.

Fatmah daki ta wuce tana baqin Cikin tayaya zaa jira har sai ranar daya gaji yayi sakin,

To idan zuwa lokacin aka sauya raayi fa akace zaa karba auren

kenan sai AM ta zama cikakkiyar matar JAMAAL din??

Numfashi me zafi ta sauke daga hanci da bakinta tana cewa

"Bazan iya barin har hakan ta faru ba,

Tinda baason auren ai mutuwarsa yanzu shine sauki da samun damarta Dan haka zata saukaka musu komai

Zata tabbatarda a tana fita gobe sai JAMAAL yasan da AM ta taba haihuwa,

Sai ya San tanada 'dan da Babu uba,

Idan yaji hakan Babu ta yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login