Showing 3001 words to 6000 words out of 182667 words
Aikinsa ne Kuma aiki na kammala zasu batar da sahunsa dan duk abinda zai
saka Mam sanin sunyi abubuwa ba da sani ko izininsa bazasu taba barin wannan shedan ba koda ta ran mutum ce se sun kaudata dan gwara ya kashe iyalan lameenu kaf daya kashe rai daya daga cikin rayukan da mam ke tsananin so a gurinsa yanzu dinma tsautsayi ne
yariga ya cisa na shiga wannan barnar ta lameenu suka hainci Mam batareda saninsa ba suka aikata illa ga Haroon gashinan sun kasa samun nutsuwa a tsorace suke,
Shi kansa Lameenu kwata kwata Baya cikin cikakkiyar nutsuwan wannan ta'adin da sukai Kuma yan
ata Dana sani sedai shima kaman yanda idan Mam
ya fara aiki ba ja da Baya Shima bayajin zai ja da Baya daga abinda ya fara tinda idan ba lalata komai daga duk abinda zai Saka Mam mallakar dukiyar Omar ta hanyar sirikarsa ba to Yana mallakarta ma zai iya sa
nin komai daga ranar sunsan qiyamarsu ta gama tsayuwa
hanya BB ya bawa Dr Dee ya wuce ciki shi kuwa Ben kofar ya tsaya daga waje Yana tsaro.
Daga ciki kuwa Dr Dee na ganin Daddy lameenu seelah cikin girmamawa ya iso fuskansa a sake Yana gaidasa ci
kin mutuntawa sosai.
Daddy lameenu kuwa sbd jansa a jiki Shima fuska ya sake sosai tareda miqa masa hannunsa dayake daure da wata tsadaddiyar ogogon Rolex Yana masa barka da zuwa.
Tsananta sake fuska sosai dr Dee yayi Yana miqa hannunsa suka gaisa da
Alh lameenu seelah Yana Jin dadin samun gayyatarsa zuwa gunsa,
Gurin zama Lameenu ya nuna masa Yana cewa,
"Please Sit Dr,
Barka da zuwa,ya ayyuka ya fama?
BB pls a kawowa water,tea or coffee Kokuma Idan akwai abinda yakeso ya fada a kawo masa."
"No am ok bana buqatan komai thank you" Dr Dee ya fada fuskansa a sake Yana Dan ajiye wayoyinsa a gefensa cikin nutsuwa Dan Shima din da abin duniyarsa bawai talaka bane ko mara karfi Yanada nasa arzikin daidai matsayinsa masu yawa ga Kuma matsayi me gir
man gaske dayake dashi a asibitin da Ameenatou take Dan kuwa shine kusan babba gaba Daya a asibitin.
#MAMUH#
#DR JAMAAL JEEY SEELAH
#AMEENATOU JDEN SEELAH
#MAM SEELAH
#LAMEENU SEELAH
#OMAR SEELAH
#WEALTH/POWER
#BESTLOVE
#HOTLOVE
#ROMANCE
*_Z
AFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA
ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] M
G: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
60
BB ne ya matsa Baya ya dawo gefen Alh Lameenu ya tsaya Ya Kallesa kafin ya zauna a natse Yana sake gaisawa da Dr Dee din Yana bayyanarda girmamawansa sosai tareda nutsuwa kafin Shima Alh Lameenu ya sake sakewa
suka gaisa sosai Yana tambayarsa aiki suna shiga zantukan rayuwa Dana ayyuka da yanda businesses na mutane ke tafiya kafin a natse cikin Kwanciyar hankali ba boye boye Daddy lameenu ya Kalli Dr Dee daidai lokacinda BB ya miqe tsaye ya ajiye masa Yan 100 10
0 doller a kan table din gabansa kusan bundle biyu zuwa uku batareda yace komaiba.
Alh Lameenu dinne ya Kalli fuskan Dr Dee a sake Yace,
"Akwai patient danake buqatan dukkanin bayanan komai akanta tareda sani akan girman matsalanta da duk abinda ya s
hafi komai dayake cikin file dinta na matsalanta."
Sake kallan Dr Dee yayi Yana mayar da bayansa jikin kujera ya jingina a natse Yana Dora kafarsa Daya kan Daya cikin Kwanciyar hankali kafin yace,
"Ko Hakan zai iya yiyuwa Dr Dee??"
Numfashi Dr Dee
ya sauke Yana mayar da nasa bayan ya jingina Shima a natse kafin ya dago ya Kalli Alh Lameenu din kafin ya ka mayar da kallansa kan dalolin Dake gabansa a shimfide.
BB da Shima a natsen yake amsar Dr Dee din yake Jira kallan Dr Dee din yayi Wanda Shima
BB din ya kalla,
Numfashi ya sake saukewa tareda sakin murmushi me Fadi da sanyi Wanda ya Saka su daddy lameenu din sakin murmushin Suma ba tareda damuwan komaiba.
Dr Dee wayarsa ya Ciro daga aljihunsa Kai tsaye yana Neman numbern da zai kira harya
ganta.
Saka kiran yayi tafara ringing har tsawon lokaci kafin aka dauka cikeda girmamawa kafin ya amsa gaisuwan da Akai masa Kai tsaye yace
"akwai patient danake buqatan cikakkiyar bayani akanta a ayau so Ina buqatan file dinta a office dina kafin na
iso akaisa desk dina,
Kallan Alh Lameenu yayi a natse yace,
"Wat's the name???
"AMEENATOU JADEN SEELAH or AMEENATOU NUHU BABBAH Kokuma AMEENATOU JAMAAL SEELAH "
Sunayen a jere kaman yanda Alh Lameenu ya fadosu haka ya fada yace kafin ya shigo
Akai masa file dinta office ya kashe wayar.
Wani shegen murmushi Alh Lameenu ya sake Yana kallan Dr Dee Wanda yake dariyar Jin dadin Shima Yana Koro masa bayanan da suke sake kashe alh Lameenu din da dadi Dan kuwa yasan kudi shegune Amma Bai dauka Dr De
e zai zama Dan Kai tsaye haka ba Babu Batawa Kai lokaci bare dalolin gabansa su huce Dan haka da zafinsu BB ya matso ya tattara ya zubasu a cikin farar envelope me sunan SEELAHs a jiki ko rufewa bataiba ya ajiye gefen Dr Dee din Wanda sai a lokacin ya buqa
ci ruwa aka kawo musu Nan suka shiga fira sosai kaman sun Saba sbd take aka kulla alaqa.
Daga office din Alh Lameenu Kai tsaye asibitinsu Dr Dee ya nufa,
Yana Isa office ga mamakinsa babu file din Daya buqata take ya kira ya sake tambaya da sauri incha
rge na record office ya iso ya sanar masa file Daya buqata Bai taba dawo musu ba Yana gurin Dr Adams sbd patient din tasa family dinsa ce Dan haka komai nata shine yake kulawa dashi.
Sallamarsa Dr Dee yayi tareda daga wayarsa ya kira office din Dr Adams
din Kai tsaye.
Cikin sa'a kuwa Dr Adams na cikin asibitin Bai Riga ya fita ba Dan haka Yana daukan wayar cikin girmamawa ya gaida Dr Dee din sbd shine a gaba dashi.
Babu Bata lokaci Dr Dee ya buqaci files din patient din Dake special A block duka sb
d kawar da zargi ko tinanin komai daga Dr Adams din.
Da farko Dr Adams baiyi tinani ko zargin komai ba Dan haka ya tattara duka files nasu Dake office dinsa ya fito dasu da kansa yakai har office din Dr Dee din sbd Daman zasu tattauna matsalan wata sabu
wan patient dinsu dake jiwa kanta rauni sosai Dan nata ciwon yayi tsananin gaske gashi itama special patient ce sbd matar babban mutum ce itama.
Ajiye files din yayi akan desk tareda zama Yana sake gaida Dr Dee cikin sakewa
Shima cikin sakewan yake am
sawa suna fira cikin sabo da girmamawa kafin Dr Adams yafara jero masa bayanin patient din Yana nuna masa file dinta.
Amsawa Dr Dee keyi Yana duba files din Daya bayan Daya a tsanake har ya gama Babu file din dayake tsananin buqatan ganin Dan haka ya da
go ya Kalli Dr Dee din batareda nuna komaiba da kulawa yace
"Duka duka iya patients din special block A kenan?Coz Nan duka 8 files ne and a record Kuma munada 9 patients a block din so meya samu Dayan file din ko patient din zance???
Dagowa yayi ya z
ubawa Dr Adams idanuwansa Yana jiran qarin bayani batareda tsaurarawa ba.
Numfashi Dr Adams ya sauke Shima batareda nuna fargaba ko Wani damuwa ba yace
"Dayan patient din is my patient, she's family,
Case nata Yans hannuna ne tin kafin Nan so file n
ata Yana office nawa"
Numfashi Dr Dee ya sauke Yana gyara zamansa yace
"Ok ba damuwa but dole zaka barwa Wani case dinta tinda kace she's family Kuma kasan me Hakan ke nufi so idan ka koma office ka Aiko min file dinta zan bawa Wani kwararren likitan
case dinta."
Dagowa Dr Adams yayi da sauri ya Kalli Dr Dee din zuciyarsa na shiga shakka da fargaba tareda tinanin ta yadda zai iya yarda case din Ameenatou ya koma hannun Wani bayan yasan komai zai iya lalacewa hakama tayaya zai iya bari JEEY ya dawo
ya tararda matarsa ba a yanda ya bar masa ita ba tinda idan har tabar hannunsa to tabbas zasu iya dorata akan drugs Wanda ba Bata time zai juyar da ita da gasken ba kaman wannan dayake temporary ba tinda wata na qarewa zata saketa ta koma daidai gashima du
ka duka a wannan lokacin baifi 6days watan ya qare ba.
Ganin yanayin Dr Adams ya Saka Dr Dee Dan sake fuska cikeda kulawa da nuna kaidar aikinsu kenan ya sani dole Wani likitan ne zai kula da Wanda yake family gunka sedai bazaa yi Maka iyaka da shiga ca
se dinba kaima Amma dai Kuma bazaka karba ace Kai kadai ba.
Sanin Dr Adams ma yanada matsayi babba Kuma mugun kwararre ne a aikinsa ya saka Dr Dee kwantar da Kai cikin nuna kulawa Kai tsaye yace,
"Ka Aiko file din zan dubasa a Daren Nan zan karba cas
e din nata da kaina yanda hankalinka zaifi Kwanciya coz zan iya cewa Ina ganin mahimmancinta gareka tin yanzu din."
Babbar matsalan dayake gudu kenan Dr Adams ta fitar Ameenatou hannunsa duk tsawon wannan lokacin daga zuwanta,
Sanin zata iya cike kwan
akinta ta dawo daidai kaman yanda JEEY ya buqata ya sakashi karban case dinta gashi Kuma a yanzu datake gab da dawowan daidai ana Neman samun matsala haka zalika Kuma bazai taba iya Hana Dr Dee karban case dinba tinda aka Riga da aka fara maganar.,
Shi
kansa Yana cikin manyan Dake karfafa girman dokan da Dr Dee ke magana,
Me zai fadawa Dr Dee idan yashiga file din ya tararda Babu komai face information da Dan sauran tests da ba'a rasa ba na lafiyanta da Basu ma shafi hauka ba kwata kwata na tabbacin laf
iyan jiki da jininta ne da suke fes ba cutar komai a tattare da ita.
Hakama me zai fada akan patient din zaman asibitin kawai takeyi Bata kan kowanne drug,
Bugu da qarin matsalan shine idan suka San alluran da Akai mata shi kansa laifi ne Mai girman ga
ske Dan kuwa shi kansa yayi mamakin Fitaccen kwararran likitan Poland ace da kansa yayiwa macen datake dauke da igiyoyin aurensa irin wannan alluran duk da baisan dalilinsa ba Amma yasan koma menene dalili ne me Girma kadai zai Saka JEEY SEELAH yin Hakan.
Jin shirunsa ya sake Saka Dr Dee maimaita abinda ya fada din tareda basa tabbacin inshallah zai duba lamarinta yanda ya kamata Dan haka ya kawo masa file dinta kafin gobe.
Baiyi dogon musu ba sbd babu abinda zai iya fada a lokacin bayan cewa ok kawai
ya miqe ya fice daga office din.
Dr Adams baiyi niyar bayarda file dinta ga kowaba Kuma baida niyar bayarwa din Dan haka dole ya nema JAMAAL akan ya dawo da gaggawa ya karba patient dinsa daga asibitin gabaki daya kafin tabar hannunsa barinta asibitin
yayi wahala.
Duk yanda Dr Dee yaso tsanantawa ya karba file din a Daren dole hakura yayi sbd kada Dr Adams ya fahimci zalamarsa ga Hakan Dan haka ya bari sai washe gari yabar asibitin gabaki Daya.
Dr Adams kuwa kasa ma barin asibitin yayi yafara koka
rin Neman JEEY sedai kwata kwata Baya samunsa,
Siddeeq ya kira ya sanar masa Yana son magana da JEEY akan kwanakin Ameenatou din sun kusa cika na Alluranta.
Siddeeq da tini ya kusan kammala komai na barin qasar da ita kaman yanda JEEY yabar masa komai
zuwa lokacin Dan kowanne time ma zasu iya tafiya Dan haka sai Bai raba hankalin JEEY din da maganar ba ya sanar masa inshallah kafin lokacin ya cike zasubar kasar kawai so ma yakeyi kafin ta dawo daidai sun riga sun bar qasar dan tana dawowa daidai komai z
ai iya dawowa 'danye.
Ganin siddeeq Basu fahimci abinda yakeson fahimtar dasu ba yasa Dr Dee cigaba da kokarin Neman JEEY din da kansa sedai ba wannan time din dan tini duk yanda yaso kaucewa dr Dee abin ya gagara dan shima dr Dee ganin duk yanda zaiy
i ya karbe patient din daga hannun dr Adams yayi amma dr Adams yaqi yadda komai nata ya shiga hannun wani take abin yafara tsanani dan kuwa manyan asibitin kusan tini suka shigo zancen.
Qarfi da Iko aka nunawa Dr Adams Wanda ya tabbatar masa da akwai ab
inda yake faruwa Wanda shi Bai saniba sbd a cikin kankanin lokaci abubuwan sukai nauyi ba zato ba tsammani kwatsam aka daukesa daga asibitin gabaki Daya aka turasa wata qasar ma.
#MAMUH#
#BESTLOVESTOTY
#AMJEEY
#HOTLOVE
#ROMANCE
#BABY
#AMEENATOU
#JE
EY SEELAH
#JDENS
#SEELAHS
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
G
uda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BI
YAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
61
Daukesa da Akai daga asibitin cikin kankanin lokacinda Baya yiyuwa ayi Hakan ya Sakashi shiga tashin hankali da damuwa ta bangaren Daya ma JEEY sai a lokacin yake samun bayan
in komai Dan haka take ya bawa siddeeq din umarnin karban Ameenatou din daga asibitin su wuto sbd komai na tafiyansu ya kammala.
Ga sabon babban tashin hankalinsu shine case yabar hannun Dr Adams kwata kwata Dan haka ba shine me Iko ko Daman sallamarta
ba komai ya dawo hannun Dr Dee.
Dr Adams yayi tashin hankali dasu sosai sedai Babu yanda ya iya sbd karfinsa da akafi Wanda akaso lalata career dinsa dole yanaji Yana Gani yabar qasar yabar Ameenatou a hannunsu wadda tin kafin tafiyarsa aka fara Banka m
ata allurai da magungunan daya Riga yasan juyewan hankali ya Riga ya zama dole gareta haukan gaske yanzu tariga ta tabbata gareta.
Baqin ciki da kunyar JEEY ya sakashi kasa jiran JEEY ya iso ya tattara ya tafiyarsa Dan yasan ba Hakan sukai da JEEY ba to
Amma ya zaiyi karfi aka nuna masa tareda abubuwan da suke kama da ana threatening din safety na familynsa dole ya Yanke komai da zai hadasa da JEEY ya tafiyarsa.
Sabon tashin hankali siddeeq ya shiga Wanda Bai taba tinanin samun kansa acikinsa ba sbd a
yanzu tabin hankalin gaske ne Ameenatou take ciki Wanda Babu wani sauki sai abinda Allah yayo,
Sister Ashley itace nurse da Dr Adams yabawa Amanan cigaba da kulawa da Ameenatou,
Siddeeq ya kukan baqin ciki me tsananin gaske na sheda wannan mummunan
ranar sedai kwata kwata ya kasa bayyanewa JEEY abinda yake ganin Ameenatou din acikin sbd acan din Baya cikin Kwanciyar hankali Shima sbd mum dinsa da abubuwan sai sake lalace a sukeyi haryanxu basa samo kanta ba,
Wannan ne ya Saka siddeeq taqaitawa Jamaa
l halinda take ciki ya Maida dukkanin hankali da kulawansa akanta kafin lokacinda JAMAAL din yake jiran ya samu kan Mum dinsa ko yayane sai ya juyo ya dawo shi ya dauketa da kansa daga asibitin da take suka tsananta dokokinsu masu karfin gaske akan patient
s dinsu kwata kwata ma andena bari ziyara sai manya ko waye Kai bakada Daman ganin patients dinsu a yanzu.
Wannan ne yayiwa Daddy lameenu daidai yanda yakeso sbd a yanzu ya gama komai burinsa ya cika Ameenatou ta zama cikakkiyar mahaukaciyar da bazata t
aba moruwa ga Mam ba Dan bazata taba mallakar dukiyar mahaifinta Omar ba bare Mam da 'dansa JAMAAL su mallaki dukiyar Dan haka baida sauran damuwa a yanzu.
Ta bangaren Dadah kuwa samun fara samun saukin Hafiz ya Sanyata dawowa kusan daidai Dan itama jin
yar kanta takeyi a kwance Dan haka tana fara ganin alamun sauki da Rahama ta fara warwarewa sedai abin farko da Hafiz ya buqata bayan dawowansa daidai shine su tafi Subar garin gabaki Daya su koma gida suyi jinyar Babbah.
Dayake itama dadah din a matse
take da su farfado din Subar garin datake Jin kaman siqewa zatai da numfashin datake shaqa a cikinsa kullum Babu musu ta amince sedai Kuma Ameenatou da zasu tafi Babu ya Saka zuciyoyinsu shiga tashin hankali mafi girma Amma sanin tana asibiti inda Babu me
iya cutatar da ita ya Saka su amincewa da tafiyan nasu idan Hafiz ya warware zai taho ya tafi da ita itama suyi jinyarta.
Siddeeq duk yanda yaso hanasu tafiya gagara lamarin yayi Dan haka Babu ma saninsa suka nema sallama a asibitin ta Babbah suka tatta
rasa suka tafiyarsu ba tareda ya saniba sai daga baya Wanda Hakan ba qaramin sabon tashin hankali ya sakashi ba Dan kuwa Shima Neman Juyewa yaji kansa nayi
Amma hakanan ya daure yaci gaba da tsayuwa tsayin daka akan Ameenatou dasuke kokarin daukewa subar q
asar da ita.
Bayan barin Dr Adams Babu yanda Jamaal beyiba Dan samun sallaman Ameenatou din batareda ya baro Mum ya taho ba Amma kwata kwata Hakan ya gagara samuwa gashi da gaske sba sauke Dr Dee Banka mata allurai kawai yakeyi da suke Neman wuce hankal
i Dan kuwa sosai tayi Wani irin laushi rayuwanta ya koma abin tausayi gaba Daya dole JEEY yafara kokarin barowa ya taho ba shiri shikuwa siddeeq kudin gaske yake sakarwa sister Ashley Dan ita kadaice wadda ya yarda da ita a cikin asibitin akan Ameenatou Da
n haka ta hanyarta suka samu allurai da maganin da ake bawa Ameenatou suka ragu sosai sbd itace me sauya maganinta tareda qin yi mata allura lokuta da dama idan itace zatai Dan haka suka Dan samu sassaucin azaban tashin hankalinsu harma ya sanar