Showing 63001 words to 66000 words out of 182667 words
aka dauke Ameenatou din dag
a yau,
A file,a suna,a rayuwa,a hauka,a alluran asibitin a gurin kowa da kowa likitoci da nurses tareda mahaukata Yan uwanta itace Ameenatou Omar daga yau,
Abari ubanta yaci gaba da Saka ana kasheta da alluran hauka batareda yasan waye yake kashewan ba d
a hannuwansa kafin daga karshe su BB idan sun samu sa'a su cika masa Aikinsa na son kasheta idan an kawo gawarta janazah yagani da idonsa wacece Ameenatou din,
Duk Wanda ya kirata da wani suna bayan Ameenatou a asibitin a aikasa inda kowa yake gudun zuwa
wannan umarni nane,
Nagama magana da duka manyan asibitin akan wannan miqata kawai ne ya rage."
Aliyah data kasa fahimtar komai sbd Batama yaddarwa kanta cewan itace ake magana a kanta tinda sunan AMEENATOU din uncle OMAR taji ana fada Dan haka Bata mo
tsa ba bare tankawa jiran takeyi ya gama da bullet yayi tasa maganar da zaiyi da ita.
Bullet kuwa numfashi ya sake Yana gyada Kai yace
"Angama Ranka ya Dade"
Wasu shegun kwayoyi ya ajiye akan table din gabansa batareda yace komaiba yana Kuma zaune
a natse ba hayaniya.
Bullet ne ya matso ya dauki kwayoyin qananu sosai guda shida ne a ciki
Ya dago ya Kalli Mam din.
Ganin Mam Baice komaiba yasan me abinda yake nufi Dan haka ya budesu a take Yana kalla sbd saninsa baa wuce Shan Daya da Rabi ko a
gurin namiji bare mace Amma tinda shida Mam ya ajiye to tabbas shidan yake nufin a Bata.
Ita Kuma ganin bullet ya dosota da kwayoyin taji gabanta ya Fadi hankalinta ya fara tashi ta juya ta Kalli Mam din da sauri tana kokarin ambatar sunansa ya miqe ya
bar palon.
Da sauri ta miqe itama tana kallan bullet da tashin hankali me tsanani da tsoro tace
"Menene?
Meyake faruwa?
Me zakayi?
Kwala sunan Dad Mam din tayi da karfi tana shiga tashin hankali babba Dan jikinta har wani rawa ya fara.
Kwayoy
in haukan bullet na cocaine da kwayoyinsu Mam din da suka haukatasa tini suka motsa Dan haka ba Imani ko kalilan a ransa ya fizgota tareda shaqeta jikin Bango Yana kallan rigar jikinta.
Hakurinsa ya Saka ya kama gefen rigar ya yagasa Yana kallanta da ja
jayen idanuwansa,
Babu abinda zaiyi da ita Amma dole Yana buqatan yi mata Hakan sbd cike aiki.
Ja idanuwanta sukai tareda fitowa kaman zasu fado sbd shaquran da yayi mata,
Bude Baki tayi tana kokarin shidewa ta mutu ya yada ledan hannunsa Daya da
bakinsa ya watsa mata kwayoyin gabaki dayansu cikin bakinta tareda sakin wuyanta taja Wani azababben numfashin Daya Saka kwayoyin wucewa cikin maqoshinta zuwa cikinta gabaki dayansu a take.
Zubewa tayi qasa tana riqe wuyanta cikin tsananin azaba tana Ta
ri tareda Jan numfashi cikin wahala da azaba.
Tsayawa yayi kallanta Yana gyara gaban rigarsa data riqe datana kokarin sheqewa.
Tarinta lafawa yayi ta dago jajayen idanuwanta ta kallesa tareda Bude Baki zatai magana Wani irin jini kaman Wanda aka tunk
udo daga cikin cikinta ya tunkudo da qarfin gaske daga bakinta idanuwanta na kakkafewa jikin na wata irin jijjigan data Saka bullet din Baya sbd kada ta tabasa.
Fitowa Mam yayi hannuwansa da qaramin towel Yana goge hannuwansa Daya wanke daga toilet na q
wayoyin daya taba.
Kallanta Yayi Yana nufar inda wayarsa take y dauka Yana zaunawa yace
"Ku qarasa aikin ku miqata"
Allura bullet ya fitar ya qarasa gurinda take kwance tana mummunan jijjiga har lokacin ya durqusa gabanta tareda Saka hannu ya dann
e kanta a qasa Babu shakka ko tinanin Munin kwayoyin da aka afka mata ya soka alluran cikin Naman wuyanta tareda danna mata ruwan cikin Syringe din da suka Saka komai nata sanqarewa a take kaman gawa,
Wasu azabbin Hawaye ne masu zafin gaske Wanda bama h
awayen bane a zahirance ruwan azaba ne suka gangaro Dan kuwa Babu abinda Bai tashi aiki daga jikintaba bayan ranta dayake Nan Bai fita ba sai idanuwanta da suka qafe basa iya rufuwa.
Jinin dayake zubawa bakinta ahankali ya Dena sai gashi Yana gangarowa
ta cikin kunnuwanta da hancinta a hankali.
Dauke Kai Mam yayi daga kallanta Yana duba wayarsa sedai yanda jinin ke fitowa ta hanci da kunnenta tareda jijjigan datai kafin jikinta ya tsaya cak ya sakashi ajiye wayarsa gefe Yana karantar yanayinsa a matiq
ar tsanake yanayin Haroon irin Hakan Yana dawo masa dan a irin wannan mummunan yanayin ya tsinci 'dansa.
Wani sarawa kansa yayi Yana sake zurfafa kallo da tinaninsa,
Shigowan Sako ne a wayarsa ya sakashi miqewa zai nufeta Dan tabbatarwa sai gashi sunan
Dr zayyan ya bayyana kan wayarsa shine ya tiro masa sakon.
Bai Budeba Saida ya sake karance yanayinta tsaf kafin yace su wuce da ita din bayan kammala shiryata.
Cikin rashin Imani da tausayi bare Tinawa ko kallanta a mace bullet da yaronsa Daya suka
goge duka Wani jinin Daya Bata jikinta kafin bullet ya sake shaqa mata cocaine da take tayi cikin kanta Amma k motsi Batayi Dan kaman Babu rai kwata kwata a jikinta.
Mota suka Sakata tareda zaunar da ita kaman mutum suka dauko Jakarta da wayarta Dan ko
nawa.
Karfe Daya da Rabi na Daren suka shigar da ita asibitin Wanda kafin Daren ne tini aka sauya md da wasu daga cikin likitocin Da Mam ya buqata Hakan Dan haka Koda gari ya waye ma'aikatan asibitin sun tashi da sabuwar patient dinsu me suna Ameenatou
Omar wadda da yawa sunyi mamakin sunan Daya Zak Dana patient din Data bar dakin haka zalika ita nata haukan a abinda aka sanar dasu Shan qwayoyine ya juyar da ita haka gaba Daya ta koma kaman mutum mutumi.
Kafin goman safe tini aka rufe case din Ameenat
ou gabaki Dayansa tareda sabuwar Ameenatou sbd likitoci tini suka fara binta da alluran ganin ko zata dawo daidai daga gawa-mutum Data koma Kuma har lokacin idanuwanta a Bude suke basu rufeba.
********Sakon Dr zayyan Daya shigo wayar Mam ba komai bane
face results din Haroon da bayanan kwayoyin da suka samu a cikin jininsa lokacinda Yana Raye da Akai masa wannan mummunan abin tareda yawan adadin wadda suka samu a jinin nasa,
Binciken Jamaal NE da Shine yayi masa kusan duka test din a lokacin tareda
results dinsu na duka awon da sukai masa lokacinda ya koma hannunsu Poland duka komai Siddeeq ya hada ya bawa Dr zayyan akan ya turawa Mam din da nufin yayi mantuwa ne JAMAAL zai turawa.
Mam Bai Bude sakon ba sai dare Dr zayyan ya kira wayarsa Kai tsaye
lokacin Yana zaune Yana kallan Wani news hankalinsa Kuma na ga tinanin irin rawar da lam yake takawa a gabansa da nufin bai saniba,
Me Lameenu ya daukesa?
Yana tinanin duka wannan shekarun dasuka debo Yana aikata Barnar datafi tasa shi Lameenun zai iy
a lalata masa aiki ne na burin shekaru??
Hmmmm dukiyar Omar tasa ce kaman yanda yake sake tabbatar da Hakan,
Babu Wanda ya Isa ya shiga tsakaninsa da burinsa na mallakar dukiyar Omar wadda ta Sakasa komawa Mam din dayake a yanzu.
Ameenatou da lam ke k
okarin illatawa sbd Abu biyu ne ya sani,
Sbd dukiyar Omar da Kuma tsoron zamanta Sirikitarsa shi Mam din.
"Tabbas lameenu dole kaji tsoro ko shakkar barin Hakan Dan kuwa Omar a hannuna yake tinda yarsa tana auren "Dana,jinina,tsatsona,
Ameenatou itace
mukullin arzikin Da duka jinin Dana zubar Dan share fage Bai iso gareniba sai data shigo hannuna,
Ameenatou ayanzu ko ubanta Daya haifeta bazai iya rabasa da ita ba Dan kuwa Babu Wanda bazai iya batarwaba akan ta shigo hannunsa ta dawo gidansa ta zauna
a qarqashinsa a matsayin sirikarsa da zai iya komai akanta Dan itace key na tarin Zinariyar Daya Sha jini Babu adadi akanta,
Dan haka kafin mahaifinta da Jamaal su San inda take Yana buqatan Rigan kowa samunta Dan dawo da ita gida a karkashinsa sbd shi
gowarta hannunsa zai basa Daman mallakan Abu biyu dayafi tsananin so da buqata a rayuwa wato 'dansa JAMAAL da dukiyar Omar harma da mutuwar Omar din.
#MAMUH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848
107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:36 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
93
*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason ki
yi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rah
usa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo kark
i bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products
👇
Location: LAGOS
We del
iver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
**************
Kallan wayar gefensa yayi ganin sunan Dr zayyan ya Sakasa daga Kiran sbd lokacin daukan Kiransa ya wuce hakama Babu wanda yasan ya dawo kasar.
Dauka
n wayar yayi cikin nutsuwa da Kwanciyar hankali.
"Ranka ya Dade,Sir ya gida?ya family?
"Lfy kalau alhmdlh Dr,
Yaya aiki?
"Alhmdlh Sir,
Am Daman sir akwai Sako Dana Turo Wanda ba naka bane na Dr JEEY ne an Dan samu matsalan sunane danajebfr turaw
a sbd SEELAHs din dayake Daya,
Ina fatan ranka ya Dade please basai ka duba ba zaka iya gogewa kawai
Sakon is confidential, very very personal Sir."
Numfashi me sanyi Mam ya sauke cikin nutsuwa yace
"Kace na JAMAAL ne??
"Yes Sir"
"Its okay,b
an duba sakon ba Daman so zan gogesa"
Godia Dr zayyan yayi Yanawa Dad din sallama ya ajiye wayar.
Mam kallan wayar hannunsa yayi tareda ajiye gefensa yaci gaba da kallan dayakeyi sedai hankalinsa kwata kwata ya shiga akan me sakon ya kunsa na JEEY di
n Kuma anan asibitinsu Nigeria,
A saninsa JAMAAL bazai iya sake wata alaqa da asibitinsu ba indai ba abinda ya shafi Haroon bane, to Kuma Haroon ya rasu meyene nasa,Kokuma Menene Jamaal yake nema a asibitin tasu.
Kodai kaisu qasa yake kokarin yi boye
??
Juyowa yayi ya Kalli wayarsa yanajin zuciyarsa na shiga shakka Dan kuwa yasan fiyeda Hakan Jamaal zai iya,
Shi kansa yasan Jamaal din Saiya kaisu qasa koman Daren dadewa Dan haka yakeson daidai score dinsa da duk Wanda ya tabasa kafin wannan lokacin
tareda mallakan abinda yakeda burinsa tin kuruciya kada suyi wahalar banza da dakon zunubin banza har lahira Dan kuwa idan Basu samu dukiyar Omar da itace sanadin duka wannan abubuwan to tabbas sunyi dagon banza.
Hannu ya miqa ya dauki wayarsa tareda N
emo sakon ya budesa Kai tsaye Yana tattara nutsuwansa ga karanta koma Menene.
Bude sakon yayi tareda fara karantasu Daya bayan Daya Yana kasa fahimtarsu da kyau.
Sake dawowa Baya yai yafara karantawa dakyau Yana fahimtar duka results ne da awo awon H
aroon da abubuwan da aka samu a jininsa kafin rasuwarsa,
Daga karshe Kuma results din Dr Dee ne guda Daya da results dinsa yazo daidai Dana Haroon Shima akan abinda ya kashesa da abinda yakusa kashe Haroon din koma yace 'dansa ya Dade da mutuwa yawon ka
wai yakeyi hadarin mota ya qarasa mishi shi,........wait wait wait wait.. accident din auren Haroon mota ce ta takasu,Kuma drivern motan a gurin mutane suka rufesa da duka suka kashesa,Motar Omar Haroon yabi.........
Ajiye wayarsa yayi hannuwansa na dau
kan rawa sosai zufa na tsinke masa,
Ruwan Dake gabansa ya dauka yakai bakinsa yasha.
Daya bayan Daya yake sake jera abubuwan kansa cikin tinaninsa,
JAMAAL kenan yana tinanin illata Haroon Akai duk tsawon wannan lokacin?
Yana sane kenan yake bincike
nsa a boye Dan Ganowa,
Kwayoyin da suka kashe Dr Dee sune suka kashe Haroon?
Menene hadin kwayoyinsu?
Kwayar data kashe Dr Dee yanada tabbacin kwayarsu ce Amma Bai taba kawo tinanin ko a mafarki ba 'dansa na cikinsa kwayar ce tayi masa illa,
Meya had
a haroon da wannan kwayoyin?
Kota Yaya kwayoyin Nan suka Isa ga dansa BB Ya sani Kuma zai bayyanarda saninsa Dan kuwa Koda Haroon ne da kansa ya Siya yasha Saiya tabbatarda Wanda ya siyar masa din yabisa inda yake,
Idan Kuma Wani ne ma ya illata masa shi
to bayanin dai duka dayane.
Wayarsa ya daga cikin nutsuwa ya Saka Kiran Lameenu Yana daidaita kansa tareda bayyanarda nutsuwansa a sauti.
Lokacinda Kiran ya shiga wayar Lameenu Yana zaune tareda matarsa mum Sarah suna magana tana zuba masa fresh Mad
ara me sanyi a cikin bowl din fruit Dake gabansa.
Kallan wayar yayi Yaga sunan Mam,
Da mamaki ya sake kallan wayar sbd saninsa Mam Baya kasar,
Sake dubawa yayi da kyau sai yaga Whatsapp call ne Dan haka ya dauki wayar Yana ambatar sunansa da cewa
"Ya sauka ne??
Dan murmushi Mam yayi Yana jeho masa gaisuwa suka gaisa suna shiga zancen abubuwa daban daban tsawon lokaci kafin Mam yace
"Ina Poland tareda Jamaal yayi rashin lfy nazo dubasa Amma bamu Hadu ba sbd zafin kansa yaqi sauka har yanzu,
Amma Kuma na samu Wani zance me daure Kai akan rasuwar Haroon a bakin Siddeeq batareda sun San naji Hakan ba,
Jamaal Yana zargin mune muka kashe Haroon Dan haka bincike ake masa sosai,
Binciken ba abin damuwarmu bane sbd nasan Babu Wanda ya Isa ya kashe
'dan Mamman Seelah idan ba Allah ba,
Amma abin mamaki anan shine Dr zayyan naji ya kira siddeeq Yana sanar dashi sun samu hada results din Haroon Dana Wani Dr da akace ya rasu kwanaki.............
Ruwan Madarar da aka zuba cikin fruit salad dayake Sha
ne ta biyo ta hancinsa da karfi cikin sarkewan tashin Yana dire bowl din har Yana zubewa a shaqe yana dedeta muryansa yace
"Me yake kokarin yi da results din Wani daban Kuma??
Meye amfani ko dalilin Hakan?
Haroon ya Riga ya rasu yabar Dan uwansa ya kw
anta lafiya,
Kuma yasan dai Babu yanda zaayi mu illata Haroon da kanmu sbd shi 'dan mu ne"
Murmushi me sauti tareda ajiyan zuciya Mam ya sauke Yana sakewa a natse yace
"Nabari su hadasa da results din Dan Nima inason Jin Menene sakamakon"
Zufa la
m ya share Yana miqawa Mum Sarah hannu ta Sako masa tissue ya sake goge hancinsa da ruwan Madara ke fitowa ciki har lokacin.
"Hakan ma shine daidai muna buqatan samun results din kafin JAMAAL din Amma sbd kada Akai masa abinda zai ruguza mu batareda mun
saniba"
Murmushi Mam ya sake sakewa Yana cewa
"Dayake shi din jinina ne Magajina zai iya samun Hakan Amma bayan shi kansa ganin akwai Wanda zai taba Mam Seelah tabawa irin wannan ya miqe kuwa?"
Dariyan karfin hali lam ya sake Yana janyo Wani zanc
en.
Sallama sukai Mam Yana ajiye wayarsa gefensa idanuwansa na sauyawa sosai sbd ya karanci abinda yakeson karantar.
Lameenu seelah yayi wautan datafi shiga ruwa da hular dutse.
Wayarsa y dauka Kai tsaye ya kira bullet yace a Saka ido a gidan Dr z
ayyan a Gani idan zaa Kai masa hari a gidansa.
Hakama a tanadar masa kwayoyinsu zaiyi gwajin overdose da normal dose ga mutum biyu Daya overdose Daya normal dose Kuma a cikin ahalin seelahs zaiyi kwajin idan har ayau ankai farmaki gidan Dr zayyan zancen
ya sake Bude masa da kyau.
Yana kashe wayarsa miqewa yayi ya shige ciki Yana Jin Asalin jininsa na Seelahs na Wani irin tafasa da kunar da Bai taba samun kansa a cikiba,
'dan cikinsa ake maganar anyiwa mummunan illan da tai kusan sanadinsa koma tayi
din Dan ko baiyi accident ba mutuwar zaiyi sbd kwayoyin bazasu taba barinsa ya rayun ba,
Tabbas zaiyi gwajin abinda yagani a ranar da Haroon dinsa ya ringa aman jini da kusan mutuwa,
Zaiyi gwaji ga mutane biyu da Hakan zai girgiza kowa Dan tantanve yawa
n adadin Wanda suka durawa 'dansa kafin ya waiwayi Wanda yayi aikin gaba daya.
Lameenu kuwa tinda ya ajiye wayar yake Neman wayar BB Amma kwata kwata Baya samu Dan haka dole bullet ya kira Kai tsaye sbd idan gari ya waye komai zai iya faruwa idan Dr z
ayyan ya aikawa JAMAAL sakamakon komai zai iya faruwa Wanda yasan sanin JAMAAL kadai zai iya zautashi bare Mam ya sani.
Mum Sarah Kuma itama tashin hankalin take Neman shiga na Neman Aliyah da aketa yi tin dazu Babu zancenta Babu labari,
Siyam kuwa ma
Bata qasar sai satin zata dawo Dan haka hankalinta ya tashi tanason sanar masa Amma ganin Halinda yake ciki na Kaida kawo Yana hada zufa ya Sakata kasa sanar masa taci gaba da Kiran Aliyahn.
*********Sai dare sosai suka Isa lokoja lokacin Ameenatou
tayi Nisa sosai a bacci,
Taxi suka dauka har kofar sabon Dan qaramin gidan dasuke haya Hafiz ne ya Bude gidan bayan ya sallami me motar suka shiga Ameenatou na qanqame hannun Babbah sbd duhun datake Gani tafara Kiran sunan jamaal Dana sister Ashley.
Da sauri Hafiz ya qarasa ya kunna wutar tsakar gidan Yana cewa gashinan ya kunna mata haske.
Rintse ido tayi tana Jin kaman zata tsorota Amma yanda suka zagayeta kowa na kokarin rarrashinta ya Sakata fasa rikicewa ta Bude Baki a hankali cikin sanyi da k
asala tace
"Ameenatou zatayi fitsari,
Kuma Ameenatou zatasha tea"
Dadah ce ta zare mata qaramar hijab din kanta tareda kama hannunta zuwa toilet din tsakar gidan dayake fes takaita Tayo suka fito.
Babu maganar gyara a tsakar dare Dan haka salloli
sukai Dadah tayiwa Ameenatoun wanka Hafiz ya kawo tea