Showing 9001 words to 12000 words out of 182667 words
sallama suka fito gabaki dayansu tareda sanar dasu gobe zaiyi repo
rting yafara aiki.
Sosai su Dr Zakeer da sauran manyan harma da MD din asibitin da suka iso suka bayyanarda farin cikinsu da Jin dadin samun Daman aiki da babban kwararran likita kamansa duk da kusan ba qwarensa kadai ne abinda yasaka ake girmamasa ba d
a kiyaye masa sanin su waye SEELAHs ne,
Sunan SEELAHs nada Wani irin girma da matsayi na girmamawa da kiyayewa sbd tarin arzikinsu da power da suke da ita me karfi.
Dr Dee yafi kowa shiga rawan jiki da rikicewa lokaci Daya Amma Babu Wanda ya gane Hakan
ko Lura sbd kwarewansa a iya mu'amalantar Jamaa dan haka zubawa Jamaal idanuwansa yayi Yana son Tantance bature ne ko bahaushe Dan Nigeria Kuma da gaske shine JAMAAL 'dan Mam Seelah tak Daya rage Wanda idan ya fahimta daidai kusan shi da mahaifinsa ne ko
sunansu Alh Lameenu Baya kaunar a ambata idan suna tare sbd kada ko a wasa sunansu ya Hadu da sanin alaqan Dake tsakaninsu dashi bare Ameenatou.
Siddeeq ne ya Bude masa kofar gefen zaman banza na gaba ya qaraso a natse ya shige Yana Ciro wayarsa ya Saka
Kiran wata number Yana shigewa motan da kansa ya rufe Siddeeq ya zagaya ya shige ya tayar da motan Wanda su Dr
Zakeer ke bi da idanuwansu Har lokacin iskan Bata koma musu daidai ba da sauran qamshinsa Daya bar musu.
Sister Ashley Dake jiran fitowan sir
siddeeq akan maganar sauyin gurinta batama San sun fito ba sedai motar data hanga tana ficewa harabar asibitin tasu me tsawon katangar da baka ganin waje tabi motan da idanuwanta da suka sauya sbd tashin hankali da damuwan rashin madafa Dan kulawa da Amee
natou kaman Wani sabon aikine me albashi me tsoka da Bata kaunar rasawa ko kadan Dan haka duk ta shiga damuwa hakama har cikin ranta Allah ya Saka mata kaunar Ameenatou din Dan haka hankalinta be kwanta ba da yanda ciwonta yake tashi da dare dole akwai abi
nda yake faruwa a block din datake son sani Dan haka kwata kwata batada nutsuwan barin Ameenatou a daidai wannan lokacin.
Daga asibiti kuwa Kai tsaye Masaukin JEEY din suka nufa Wanda yake a Houston Astrt Victoria Island kafin ma a qarasa Isa estate din
nasu na Houston Astrt suke guda hudu a guri daya masu shegen tsaro da securities hakama kowanne gida kusan yanada nasa securityn na musamman hakama ba hayaniya sam a gidajen dan dabam dbam ne nasu JEEY din sune na marasa yara daga me shi shikadai se me ma
ta su kadai akwai Wanda na masu yara ko family da yawa ne dabam.
Tin wancan zuwan nasa ya Siya gidan Amma Baima shiga ba aka samu tashe tashen hankalin da yabar qasan Kuma ko yanzu Bai dawo da niyar zaman ba ya dawo ne sbd Tafiya da Ameenatou kota halin
Yaya so tinda sun kasa samun sallaman tafiya da ita Dan haka dole Yana buqatan Aiki a cikin asibitin na Dan lokaci Dan samun Daman dawo da ita daidai Dan su samu sallaman tafiya da ita sbd duk yanda zaiyi kafin yazo a sallametan su tafi Abin ya gagara sbd
kanta ya juye sosai hakama shi kansa yanada hanyoyin amfani dasu ya tafi da itan idan yaso Amma Kuma a yanzu da abin yayi tsanani haka dole Saiya nutsu ya karanci yanda ake treating nata tareda alluran datake Kai da magani yasan girman matsalan da nisanta
yanda yana tafiya zasusan ta inda zasu fara tinda tako ina sallaman taqi samuwa.
Parking Siddeeq yayi a lafiyayyar haraban gidansu dake zagaye ko a cikin estate din ya juyo ya kalli JEEY din da har lokacin fuskansa baa sake take ba sbd abubuwan da ya s
un zafafa kansa ciki hadda rashin sanin inda hafiz da baida lafiya ya iya daukan Babbah ya tafi dashi sbd shi kansa Hafiz din yasan dole Baya iya tafiya a daidai tinda kariya nawa ce a jikinsa Amma ace siddeeq din Bai sanar dashi komai yanda ya kamata ba s
ai yanzu dayayi zuwan da Babu Shiri.
Numfashi ya sauke ahankali kafin ya Bude Baki bayan ya Dan juyo ya kalli siddeeq din a natse da sauti mara karaji yace,
"Babu Wanda zai San Ina qasar kota Yaya,
Duk abinda zaisaka asan Ina qasan a toshe sa tukuna
ba yanzu zan dawo ba."
Gyada Kai siddeeq yayi Yana cewa
"Babu matsala duka na gama da wannan"
Gyada Kai yayi tareda Bude motan ya zira kafafunsa ya fice ya nufi kofa.
Password na Bude kofan ya saka ya Bude ya shige lafiyayyar palon da Akai tsa
rinta daidai da yanda siddeeq yasan Yana gudanar da rayuwarsa hakama koina an gyareda tsaf da safen kafin saukansa Dan Bai sanar dashi Yana hanyar tahowaba Saida ya shiga jirgi ya sanar masa Kuma ya kashe wayan dan haka Babu Bata lokaci gari na wayewa kafi
n ya iso da safen nan aka gyara koina tareda yin shopping na dukkanin abubuwan buqatansa Daya San dole dasu yake amfani.
Sanyin AC ne ya gama gauraye palon da qamshin turarensa Daya Hadu dana humidifiers da burners da suka gama aiki tinda safen duk da B
ai fiya son irin wainnan qamshin ba.
Kai tsaye hanyar bedroom dinsa ya nufa ya shige Yana kashe wayarsa Dan Yana sauka Bai wani huta ba suka wuce yaga Wanda zai Gani akan case din asibitin daga can ya wuce asibitin Dan haka yanzu hutawa yake buqata kans
a ya sake kafin yasan ta inda zai Saka a fara Nemo masa su Babbah.
Yana shigewa Kai tsaye wayarsa ya ajiye ya nufi closet ya zare kayan jikinsa ya jefa a laundry ya janyo towel daga inda towels dinsa suke a jere ya daura a qugunsa ya shige toilet.
Si
ddeeq na shigowa Kai tsaye kitchen ya nufa ya zauna energy drinks din da aka kawo tin kafin isowan JEEY din a fridge tareda ruwa masu yawa kafin ya fito sbd Cook din Daya iso ya basa Daman shiga kitchen bayan ya gabatar masa da komai ya fito ya fice Dan Sh
ima gidansa Dake kusa zai tafi ya huta kafin lokacin gama abincin yayi Kuma yasan JEEY dinma a yanzu hutawan zaiyi Baya buqatan kowa.
Wanka ya fito qamshin Liquid soap din his majesty Yana tashi daga jikinsa fatansa sai daukan ido takeyi kaman ta lafiya
yyan mace.
Baya zama gaban mirror sedai ya tsaya Dan haka daga tsayen ya goge jikinsa da towel ya shafa lotion na his majesty din sai body splash me sanyin gaske.
Underwear kawai ya Saka sai armless transparent freesize ya Dora jallabiya Akai yayi Sa
llah Yana idarwa ya zare jallabiyan ya haye lafiyayyar gadonsa dataji wasu tsaddadun beddings ya kwanta bayan ya kashe hasken dakin.
Ya manta raban Daya samu Daman kwantawa yayi baccin Hutu kawai sai yau din duk da Baya cikin nutsuwan zuciya Amma dai ya
kwanta din Dan samun sakewan Kai harma da zuciya.
Karfe uku cook ya gama girka komai daidai irin girke girken da Jamaal din ze iya ci daidai Dana can qasar sbd bayani da siddeeq Daya masa na kalan cimar JAMAAL din.
A dining ya jere komai tareda cutl
erys da komai harma da cups duk Saida ya ajiye komai kafin ya tafi saikuma gobe.
Yana fita Bai wuce ba a gurin securities ya Jira Saida siddeeq ya taho bayan la'asar shirye cikin qananun kaya marasa tsayi sai qamshi yakeyi Shima me sanyi sbd yar nutsuwa
n Daya samu ta dawowan Mai gidan nasa ya miqa masa id card na shigowa kullum batareda an dakatar dashi ba ya wuce shikuma ya qarasa yayi parking.
Fitowa yayi motan Yana kunna wayarsa da Shima take kashe ya nufi ciki.
Dagashi sai JEEY dinne suka San pas
sword Dan haka Kai tsaye ya Saka ya shige Yana duba sakwannin Dake shigowa wayarsa harda na sister Ashley akan tana buqatan magana dashi sbd daga daren yau dole zata koma inda aka maidata kuma akwai tazara daga block din su Ameenatou zuwa block da aka maid
ata bare ta ringa zagayowa.
Numfashi ya sauke ahankali tareda qarasawa dining Bai taba komaiba kallan yanda aikin cook din yayi ya wuce kitchen ya dauko ruwan Roba Daya da milk drink me sanyi ya fito daidai fitowan JEEY Wanda qamshin Paco Rabanne ne yaf
ara iso masa yasan ya fito Dan haka Yana ajiye kayan hannunsa kan dining ya dago idanuwansa Ya kalli hanyar bedroom din.
#MAMUH#
#JEEY SEELAH
#JAMAAL SEELAH
#DR JAMAAL JEEY MAM SEELAH
#JAMAAL
#JJ SEELAH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_M
amuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_
ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiya
r
63
Akan gadon datake dauke aka gangarota aka dawo da ita dakinta har lokacin Fahat na gurin cikeda bayyanarda kulawa da damuwa akan Ameenatou din.
Shine ya warware daurinta tareda mayarda belt din inda suke boye jikin gadon kafin ya daura mata ruwa
da sauran abubuwan da dole zaayi mata sbd yanzu saita kwana biyu ahakan Bata dawo daidaiba Dan ko ruwa a yanzu bazata iya Sha da kanta ba sai anbata.
Bayan ya gama komai cikin kulawa yayiwa sister Ashley sallama ya fice zuwa wani aikin yabar sister Ashl
ey tana zare mata kayan jikinta ahankali sbd goge raunikanta da mata dressing dinsu.
Har lokacin idanuwan Ameenatou din a Bude suke Amma Bata ganin komai hakama Bata Jin komai bare Kuma motsawa sedai idanuwan sunyi jajir hawayen azaba ne kadai ke gangar
o musu ahankali.
Ita kanta sister Ashley cikin damuwan da sanyin jikin take tana goge mata ciwukan da cottonwood.
Sai dare sosai kusan Daya saura kafin sister Ashley ta fito dakinta tareda rufe mata sbd doka ce Babu Wanda aka yadda bayan 1 na dare a
gansa gurin patients idan ba Wanda babbar matsala ta tasowa ba sbd tsaro da kiyayewa Dan haka 1 nayi gurinsu tsit zaka jisa Dan yawanci da dare ana Basu maganin bacci ne.
Masifar Dake cikin alluran da akai mata Baya barinka kowanne irin Abu bayan komawa
nka kaman gawa da ido Bude Dan haka yanda ta barta haka ta taddata da asuba.
Daga Nan kwance ta goge mata jikinta Dan Babu maganar wanka sai tafara sakinka tukuna.
Tana gama goge mata jikinta ta Saka mata wasu uniform din daban ta mayar da ita ta kwa
ntar,
Daga Nan kwancen ta zauna bakin gadon ta gyara mata gashinta tareda tattara mata ta Dan kama sama sama ba sosaiba sbd daman baa kamawa sosai ga wainda ma basuda gashin aske musu kawai sukeyi su huta sbd fisgan gashin sukeyi suna illata kansu kokum
a qazantar tayi musu yawa amma ita datake dashi sosai gamawa takeyi da band mara karfi kuma sakwa sakwa baa kamewa sosai.
Harta Saka abin gyara gashi ta fece mata ta kame idanuwan Ameenatou din a Bude Amma har lokacin Bata gane waye a gabanta hakama Bat
a iya ko motsawa.
Tea ta hada mata me kauri sosai Wanda baida zafi ko kadan hakama baida sanyi me dumi kawai ta Saka spoon tafara Bata a baki bayan ta tayar da ita ta jinginar jikin gadon ta Saka napkin a wuyanta zuwa kirjinta sbd Rabi kusan duk dawowa
yakeyi so zai lalata kayanta.
Tana gama Bata ta ajiye cup din tareda zare farin qaramin towel din ta goge mata Baki da fuskan gaba Daya ta mayar da ita ta kwantar ta fice bayan ta Saka mata ruwan alluran baccinta cikin drip data sake daura mata Babu Bat
a time idanuwanta suka rufe baccin wahala ya dauketa.
Ficewa sister Ashley din tayi sbd attending sauran patient din Daya bayan Daya.
Har yamma bacci takeyi Bata Bude idanuwanta ba sai gap da magrib Wanda yayi daidai da zuwan Nurse Fahat dakin tare
da sister Ashley ya duba Ameenatou din Yana sake bayyanarda kulawansa Yana tambayar sister Ashley jikin Ameenatou din.
Babu tinanin komai sister Ashley tace
"She's ok for now kawai dai time na cikakkiyar sakin alluran ne baiyiba but idan time din yay
i she will be okay kawai dai Daman fa ita baa rabanta ne batason kowa na zuwa kusa da ita,so please next time Karka bari kazo kusa da ita batareda Kun Saba ba"
Murmushi yayi Yana yiwa Ameenatou din Wani kallan Dayake Saka zuciyarsa sanyi Yana sake zagay
a idanuwansa koina akan kyakkyawar fuskanta data fada lokaci Daya kaman Wanda take kwance tsawon lokaci tana jinya yace
"Ai inshallah zamu Saba da ita sbd naga duk naji damuwan sbd nine jiyan ciwon ya taso gashi yanzu zatai kwana biyu a Hakan."
Murmu
shi itama sister Ashley tayi cikin kulawa tana Dora hannunta kan Wani raunin dayake wuyan Ameenatou din ta shafa ahankali sbd ganin gurin yayi ja tace
"My Beautiful Baby Bata son sabawa da kowa bayan ni sai Siddeeq dinta idan kanason ta sabu da Kai ka r
inga tsayawa daga nesa nesa tukuna ahankali ahankali idan tana ganinka zata iya sabuwan da Kai but for now dai pls keep ur distance."
Murmushi yayi Yana kallan fatan wuyanta da sister Ashley din ke shafawa cikin kulawa kaman zata cire mata ciwon shikuwa
Jin yakeyi kaman zaiyi fitsari a wando sbd Wani irin yanayi da hakan ke sakar masa Dan haka ya juya ya fice Yana Dan Bude kafafu kada yabarsu a matse sister Ashley zata iya ganin Wani abin.
Yana fita sister Ashley taci gaba da suba sauran raunikanta ta
na Dan hura mata tana ambatar sunanta kaman baby qarama Dan kusan baby take Jin Ameenatou din Dan ko Babu ciwon haukan Taga alaman Ameenatou din tamkar baby take sbd Wani abin datakeyi ko da akwai hauka to akwai azaliya.
Haka ta ringa kulawa da ita a
kwance kaman me paralyze tsawon kwana biyun harta warware ta dawo daidai haukanta sedai Kuma babban tashin hankalin Daya sake samunsu shine ko kwana batai da dawowa daidai dinba cikin tsakiyar dare abin ya sake tashi a cikin daren Babu tashin hankalin da
B
asu shigaba sbd na ranar ma abin ba sauki haka aka sake taruwa akanta aka sake mata alluran wanda kusan dukkaninsu sunsan ba qaramin hadari bane yin alluran acikin sati biyu ma bare daya to bare kwana biyu dayi mata ita yau ma an sake.
Babban abinda ya
Saka sister Ashley damuwa da sauran nurses din harma da wasu doctors shine ciwonta Baya tashi haka kawai dole akwai dalili sbd sai Wani yazo gurinta take wannan tashin hankalin mara dadin Gani.
Haka aka sake mayarda ita dakinta kaman gawa sister Ashley
tayita fama daqyar kwana biyu ya sake cika ta dawo daidai sedai Kuma Wani abu da sister Ashley ta lura dashi sabo daga Ameenatou din shine kwata kwata ta Dena walwala ta Dena sakewa ta koma shiru ne kadai yake Bata nutsuwa.
Wannan sabon yanayin ne ya Sa
ka sister Ashley damuwa Dan haka ta kira siddeeq ta sanar dashi sedai kafin yazo a ranar ma da daddaren haka ciwon ya sake tashi kafin kace me dai komai ya rikicewa sister Ashley Dan kusan duk bayan kwana biyu haka ciwon ke tashi Kuma duk Saka idonta ta ka
sa Gano Menene yake Saka Hakan faruwa daga karshe dai lamarin ya girmama dole ta sanarwa siddeeq komai akan ta zargin akwai Wanda Ameenatou take Gani da Dare Hakan ke faruwa amma batada tabbaci hakama batada ikon fada ko binciken ita kadai sbd zata iya ras
a aikinta akan tayi zargin tsaro da securities na asibitin.
A ranar da siddeeq yazo daqyar ya samu permit na dubiyan kallo Daya yayiwa Ameenatou din take ya fidda wayarsa batareda damuwa da cameras Dake gurinba ya dauki hotonta tana zaune kan wheelcha
ir din da sister Ashley ta turota Kai tsaye a gurin ya turawa JEEY hoton tareda sauran bayanin da sister Ashley tayi masa.
Ga mamakinsa harya bar asibitin JEEY Baice komaiba gameda sakon hakama Bai kirasa ba Dan haka yaji zuciyarsa tayi nauyi Dan kuwa a
yanzu bayajin zai iya barin Ameenatou asibitin kota halin yayane shi da kansa zai dauketa inshallah.
Ameenatou din ma harya ya gama ya tafi tana zaune Bata iya ko motsawa ba bare iya cewa komaiba bayan fararen idanuwanta data zuba masa.
Bayan tafi
yan siddeeq haka sister Ashley ta koma da ita sukaci gaba da lallabawa tana kulawa da ita.
Washe garin ranar da siddeeq yazo babban tashin hankalin da sister Ashley ta tashi dashi shine laifin siddeeq na hoto da aka kamata dashi itama haka aka sauya mat
a block aka dauketa daga block A din kwata kwata.
Tsaye take a office din Dr Dee ta kallesa cikin son samun yanda takeso tace
"Dr Dan Allah ka Saka hannu abarni A block A dinnan ko Dan sbd patient Dinka Ameenatou kasan Bata taba yadda kowa ya kusanto
ta gaba Daya ciwonta gaba zaiyi komai zai iya faruwa Kuma idan aka cigaba da Bata wannan alluran please Dr"
Daure fuska yayi zaiyi magana Akai knocking kofar office dinsa tareda budewa a natse batareda da jiran izininsa na shigowanba.
Kofan ya kalla
itama sister Ashley kofan ta juya ta Dan kalla sedai ganin doctors dinsu manya kusan guda uku tareda siddeeq ya Sakata juyowa gaba Daya tana musu barka da shigowa kafin ta sake magana JAMAAL dake bayansu yana amsa waya ne ya shigo kai tsaye yana kashe waya
r tasa qamshinsa me wani irin sanyi tareda qamshin tsadansa a bayyane batareda an fada maka kudinsa ba ko sunansa ba ya gauraya iskan office din gaba Daya.
Fararen idanuwansa akan Sis Ashley suka fara sauka yayi mata kallo Daya tareda dauke idanuwan nas
a Ya amsa gaisuwanta Kai tsaye cikin muryansa da Hausa Bata kama ba yanda ya kamata.
Itama duk