Showing 33001 words to 36000 words out of 182667 words

Chapter 12 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

57

ta yadda zai tayar da ita daga baccin.

Har sister Ashley ta iso office din tayi knocking kofar ahankali Bai tayar da Ameenatou din ba hakama itama Bata tash

in ba Dan haka batareda tinani ko shakkan komaiba ya dauketa bayan ya saka mata farar shirt dinsa datai mata Fadi da yawa sosai a jikinta ya fito da ita.

Kofa ya Isa ya Bude sister Ashley Dake tsaye bakin Kofar da sauri ta dago ta kallesa tareda kallan

Ameenatou din ta dauke kallanta akansu sedai bata matsa ba Dan bazai yiyu tabarsa ya tafi da ita a hakan ba kowa zai iya ganinsu kuma hakan bame yiyuwa bane dan haka ta dago ta rokesa akan ya jira takawo kujera ta turata da ita.

Kaman bazai iya jiran ba

Amma Kuma Shima tinanin ba yanzu ne lokacinda ya kamata kowa yasan Yama San Ameenatou din ba Dan haka ya koma ciki da ita sedai Bai sauketaba tana jikinsa har lokacinda sister Ashley ta dawo da kansa ya Dorata Akai tareda gyara mata zama ya kwantar mata d

a kai kenan ta bude idanuwanta akansa.

Sister Ashley saurin zagayowa gabanta tayi sbd ta ganta kada tafara rikice musu akan bazata bita ba,

Shima kallan face dinta yakeyi Yana jiran Rigiman da zata fara akan tafiyan da zaayi da ita sai gashi bata ma

motsa ba bare wata rigima sedai hannunsa daya data miqa nata ahankali ta kama tareda girgiza masa Kai alama batason tafiya.

Numfashi mara sauti ya sake tareda Dan dauke kansa tukuna ya dawo da kallansa kanta tareda Dan rankwafowa ahankali kan dole ya Ka

i hannunsa kan hannunta datake riqe dashi ya shafa cikin Wani lazy voice da rashin son maganar yace

"Please ki tafi da ita zan dawo anjima,

Ina buqatan tafiya gida Ina dawowa I promise zan taho gurinki okay???"

Girgiza Kai ta sake tana Dan sake riqe

hannuwansu Dake hade.

Sister Ashley ce ta matso tareda dafa kanta tana shafawa cikin kulawa da lallabawa tace

"Babyn sister Ashley zatai brush da wanka harma da gyara Kai ko? Sai daga Baya Dr JEEY yazo ko???

Girgiza Kai tayi tana Bude Baki tace

"Haroon....

Dauke kallansa yayi daga bakinta Yana Dan zame hannunsa yace sister Ashley din ta tafi da ita kawai.

Janta sister Ashley tayi tana cewa bazataba tana kokarin tashi sister Ashley din ta danneta suka fice take tafara rigima harda fasa kuk

an da Yana jiyosa daga inda yake tsaye ya sauke numfashi ahankali Yana zuba hannuwansa biyu a aljihun wandonsa harya dena jiyo hayaniyarta da sister Ashley alaman sun shige block nasu.

Juyawa yayi ya dauki key na motansa da wayarsa sai jacket dinsa da

laptop ya fito.

Motansa da ita kadaice ta banbanta da dukkanin tarin motocin asibitin na likitoci da nurses da duka staffs nasu dai ya nufa ya shige Babu Bata time ya fice daga asibitin fuskansa sanye da Prada goggles black sbd bayason Koda tsautsayi ya

Hadu da Wanda zai ganesa har a sheda Yana Nan.

Gidansa ya nufa Kai tsaye sbd bacci yake buqata Dan kansa ya sake yanda ya kamata.

Yana Isa clearner dinsa na gama Aikinsa ya fice Dan haka bedroom dinsa ya nufa Kai tsaye ya tube ya fada toilet yayi wa

nka dasu brush da abubuwan daya Saba ya fito underwear da sweatshirt kawai ya Saka ya haye gado ya kwanta tareda lumshe idanuwansa take bacci yayi gaba dashi.

*****A asibiti da familyn Dr Dee kuwa harma da dukkanin ma'aikatan lafiyan na kusa kusa a ci

kin Lagos din sun wayi gari da baqin cikin mutuwarsa sakamakon kwayoyin Daya Sha da sukaiwa kwakwalwansa karfin gaske duk akan sauyin aikin Daya samu ya kasa yadda da kaddara yasha abinda ya kashesa a banza.

Tini media da sauran kafafen yada labarai s

uka ringa yada labarin mutuwar rasa da abinda ya kashe din Dan haka da yawan ma'aikatan asibitin musulmai suna gurin halartan jana'izansa da zaayi da yamma bayan angama aune aune da komai an bawa Yan uwansa shi.

****Mam seelah Dake zaune a cikin palon

sa zaune cikin farar jallabiya lallausa me tsadan gaske Yana Shan tea mara zafi sosai Yana Dan duba sakwanni a wayarsa kai tsaye yaci Karo da labarin mutuwar Dr Dee wanda ya sakasa sauke numfashi ahankali a natse yana sake karanta Sunan likitan.

Labarin

mutuwan Dr Dee din ya karanta tsaf a natse Yana kallan har hoton da aka Saka na gawar lokacinda aka samesa a cikin motansa.

Cup dinsa ya dauka ya qarasa shanye tea dinsa a natse kafin ya jingina bayansa jikin kujeran dayake zaune ya dauki waya ya Nemo

sunan number da zai kira ya saka kira.

Ana daukan wayar daga can bangaren cikin tsananin girmamawa bullet yace

"Barka da Safiya Sir Mam"

Batareda ya amsa gaisuwanba Kai tsaye yace

"Ina buqatan ganinka batareda sanin ko Kai kanka ba"

Numfashi

bullet ya sake Dan yasan me Hakan ke nufi Dan Hakan yace

"Angama ranka ya Dade"

Kashe waya bullet yayi Yana kallan budurwansa Dake gefensa tana bacci ya tabbatarda baccin takeyi kafin ya miqe ya fice.

Mam ma cigaba yayi da abinda yakeyi Yana amsa

wayoyinsa wasu kuma ko ankira baya amsawa.

Karfe goma da kusan arbain Mam ya fito drivernsa Dake shirye Yana jiran fitowansa koyaushe ya taso da wuri ya Bude masa mota Yana masa barka da fitowa Hakama sauran securities din gidan duka sunzo sun masa bar

ka da fitowa ya amsa Yana shigewa motan suka fice.

Yana barin gidan Shima Daddy lameenu ya fito da nasa drivern suka wuce Yana karanta labarin mutuwar Dr Dee din Shima hankalinsa kwance ransa fes.

Daddy lameenu Kai tsaye office ya nufa shikuwa Mam Ka

i tsaye Wani gurin ya nufa.

Kai tsaye gidan drivernsa suka nufa batareda yace komaiba sbd tin a waya Muji yasan inda zasu.

Suna Isa har cikin gate suka shige da motar inda suka tarar da bullet tsaye haraban gidan Yana jiransa.

Yana ganin motan Mam

din ya qaraso da sauri Yana masa barka da zuwa cikeda girmamawa.

Mam din Bai fito motan ba ya dauke glass ahankali tareda dagowa ya Kalli bullet din kallan tsaf kafin ya Bude Baki yace

"Qwayar data kashe Wani likita a Daren jiya kwayarmu ce sbd itac

e kadai me Saka bleeding ta guraren Nan uku,hanci,kunne da Baki harma da idanuwa,

Babu Wanda yake Siya batareda saninku ba Dan kune Basu bayarwan,

Menene bayanin?

Meye dalilin Daya Saka Lameenu Baku aikin kashesa??

Menene a tsakaninsu?

Numfashi bull

et ya sauke tareda Dan gyara tsayuwansa yace

"Ranka ya Dade haryanxu dai ban tabbatarda abinda yake tsakaninsu ba Amma dai Dr Dee din likitan asibitin mahaukata ne kaman yanda kake zargi tin farko Kuma Ina kyautata zaton acan ne Ameenatou take hakama In

a kyautata zaton duk da JEEY Baya kasar shine ya daukesa daga asibitin"

Wani murmushin kwanciyan hankali Mam ya sake Yana dauke kallansa daga bullet yace

"Sunan Dr Dee Dana Gani a kallo Daya daga wayar Lameenu a ranar Daya kira ban kwana ba na San li

kitan asibitin mahaukata ne Kuma daga ranar Babu abinda yake faruwa a cikin asibitin Wanda ban saniba ciki harda JAMAAL dayake asibitin,

Akwai Abu Daya danake son Sani tak Wanda ya Saka Lameenu fara yin Abu batareda sanina,

Dole akwai abinda ya jagoran

ci Hakan,dole akwai abinda yayi Daya basa qwarin gwiwan Hakan hakama akwai abinda dole dole yasaka BB zaban aikata Hakan batareda shakkan idan ya sani Mai zai biyo Baya ba,

Wannan abin nakeson sani koma Menene shi,

Ta bangaren Ameenatou Omer Jden Kuma

inason ka tabbatarda Jamaal yasan komai gameda abinda ya faru asibitin da baya nan sbd inason ta wannan bangaren Lameenu yasan jinina jininane da gaske dan kuwa da alama ya manta JAMAAL ni ya dauko sak ba kamar haroon bane daya dauko sanyin halin uwarsa,

Idan zai iya yi a boye to tabbas zan Saka ido na Kalli yanda JAMAAL zai kifarmun dashi batareda na Bata lokacina ba kafin na gama abinda yake gabana na waiwayosa."

Numfashi bullet ya sauke Yana gyara tsayuwansa yace

"JEEY ya gama sanin komai kama

n yanda kace a sirrance"

Gyada Kai Mam yayi tareda sallamansa suka fice daga gidan,

Saida sukai kusan awa da fita kafin bullet din ya fice daga gidan ya tafiyarsa.

Kai tsaye office suka nufa suna Isa Dad Lameenu ma ya fito zuwa office din Mam din

da duk a tsarge yake da yanda labarin mutuwan idan tajewa Mam din da Kuma yanda zai daukesa Kokuma lura da wata sheda ko alaman kwayoyinsu ne Akai amfani dasu.

Tare suka Isa office din Mam din suna gaisawa da tattaunawa akan tafiyan da Mam din zaiyi a s

atin zuwa Greece,

Mam a natse yake sake yiwa Lameenu bayanin yanda zasuyi da baqinsu da suka iso ranar Yana qarawa da zancen a tabbatarda an shigowa da sauran kayansu daga Ashalawa.

Daddy lameenu Dake tsarge ganin Babu alaman ma Mam ko a labari yaji

ko ganin mutuwan Dr Dee take ya sake Shima Suka shiga harkokin gabansu gadan gadan kawai ba damuwa ko tinanin komai.

#MAMUH#

#AMEENATOU SEELAH

#JEEY SEELAH

#MAM SEELAH

#LAM SEELAH

#OMAR SEEELAH

#THE SEELAHS

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!

_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_

*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#Zaf

afaBiyar

79

Wani kyakkyawar murmushi ta sake tana Dan jujjuyawa sbd tsotsan dayake mata a hannu yake Sakata Jin wani irin waiwayi kaman ana mata cakulkuli shikuma Hakan datakeyi ne yake sake kashesa baisan lokacida ya fizgota ba Yana kallan cikin idanuwa

nta kafin cikin Wani slow da wani irin sanyi ya gangaro dasu kan lips dinta da zagayen bakinta har kan doguwar hancinta da duka ta lalata.

Na hannunta ta dago ahankali zata Saka masa a Baki ya riqe hannun batareda ya dauke idanuwansa akan bakinta ba ya

janyota jikinsa suka sake mannuwa kirjinta sukai masa wata irin sokan data Sakasa lumshe ido Yana budesu akan kirjinsu Dake manne Yana Jin kaman zai yaga duka abinda yake jikinta yayi Watsi dasu.

Harshensa ya Saka akan lips dinta ba tsammani taji yayi m

usu lasan data Saka tsikar jikinta gabaki dayanta tashi a take

Ta dago idanuwanta ta kallesa zata Bude Baki tayi magana ya rufe bakinsa da Saka harshensa cikin bakin ya laso Wanda yake cikin bakinta Yana sake zagayota da hannunsa Daya ya sake mannota jiki

nsa da karfi suka sake wata irin haduwan data Sakasu sauke numfashi me sauti a tare Yana sake zira harshensa cikin bakin nata cikin sanyi da wani irin mayen salon ya sake laso cikin tsakiyan bakinta Yana lunshe ido cikin wata irin yanayi me wuyan fassara,

Zaro bakinsa yayi daga cikin nata din Yana kashe waje bakinta Yana lumshe idanuwa sbd ya kasa tantance taste din chocolates Dana yawun bakinta Dake hade da zaqi da qamshin chocolates din kala kusan uku.

Hannuwanta masu chocolates din ta Saka ta qanqa

me rigarsa tana sauke Wani nannauyan numfashin Daya Sakasa Bude jajayen idanuwansa sbd wata fitinanniyar tsotsan da yayiwa gefen lips dinta.

Wuyanta yakai hannunsa Daya Yana shafawa kafin ya mayar da bakinsa akan tsinin hancinta ahankali ya fara lasansa

hannuwansa na gangarowa cikin rigarta data fara yayewa sbd mutsu mutsun datake yi.

Akan shafaffen cikinta tafin hannunsa ya sauka daga shi har ita a tare suka sauke ajiyan zuciya Yana shafa cikin tareda Bude idanuwansa da kyar ya Kalli fuskanta datake

hade da tasa idanuwanta a rufe tana kasa budesu sbd bacci baccin dataji tanaji da abinda yake faruwa da ita a yanzu din.

Tsakiyan kirjinta ya kalla daidai lokacinda yake zira hannuwansa Daya zuwa kirjinta Dayan zuwa tsakiyan bayanta cikin sanyi da wani

irin feelings masu karfin gaske.

Hancinsa ya hade da nata Yana gogawa cikin sanyi da mutuwan jiki kafin ya Saka hannuwansa biyu ya kama gaban rigar baccin Dake jikinta me kauri ya yawa daga sama har zuwa gurin cikinta datake zaune akan kafafunsa suna fu

skantar juna.

Strapless Bra ce nude color kadai jikinta Wanda ta riqe Kirjinta da kyau suka zauna a cikinta daidai sedai sun fito ta sama sbd rashin hannuwanta......

Jajayen idanuwansa Dake sake shigewa ciki da wata irin kasala da zazzafan feelings y

a zubawa kirjin nata Yana kallan bra din data mugun daukan hankalinsa kafin ya dago hannunsa Daya ya Dora akan saman inda suka fito tareda Dan lumshe ido Yana sake matso jikin sosai zuwa nasa.

Idanuwansa ne suka sauka akan Wani qaramin chocolate Daya sa

uka kadan akan kirjinta gurin yaga rigar dayayi ya hadiye wasu empty yawu daga maqoshinsa idanuwansa na sake sauyawa

Ba zato taji saukan dumin bakinsa da harshensa akan tsakiyan kirjinta Daya raba Kirjinta nata guda biyu,

Qanqamesa tayi tana Neman ja

nyewa da sauri Amma Bai Bata Daman Hakan ba ya sake mannota kirjinsa da karfi Yana balla hooks na bra dinta ta zame ta Fadi tsakiyansu ya sake Wani mayen numfashinsa dayake Neman yankewa sbd hannunsa Daya sauka akan abinda rayuwarsa Bai taba tabasa ba ko J

insa a hannunsa yasan yaya yake.

Bakinsa yakai ya sake hadewa da bakinta Yana hanata maganar datake furtawa na sunan Ashley datake Kira tana zamewa.

Tsotsan bakinta yakeyi cikin salon Da kanta ya kasa dauka Yana yiwa cikinta zuwa kirjinta wata irin s

hafan Dake Sakata gigicewa tana Neman fasa kuka sbd tini ya qarasa barka rigar jikin nata yayi Watsi da ita yabarta daga ita sai qaramar short a jikinta.

Dagata yayi cak tareda nufar daki da ita bakinsa na yawo a tsakanin wuyanta da kirjinta.

Gadon

sa ya kwantar da ita tareda dakatawa daga abinda yakeyi yayi shiru idanuwansa na rintsewa.

Sakinta yayi tareda janyewa gefe ya zauna Yana Bude idanuwansa da sukai jajir ya juyo ya kalleta itama nata fuskan ya sauya sosai hakama kirjinta da suke fresh ka

man wasu fruits ya kasa kallan ya janyo abin rufa ya rufa mata tareda miqewa ya shige toilet ya rufe harda Saka lock daga ciki.

Ruwa ya sakarwa kansa Yana sauke ajiyan zuciya da numfashi me zafi a jere Yana rufe ido.

Ya jima a Hakan harya samu ya d

awo daidai ya fito daure da towel ya taddata zaune ta tashi daga kwancen Daya barta tana kallan hotonsa Mum dinsa Dayake gefen gadon Dayan gefen Kuma na Haroon ne.

Tana buqatan a wanke mata hannuwanta da fuskanta Dan Hakan ya dauko towel yazo ya daura m

ata batareda yabari yaga jikinta na ya Kam hannunta suka wuce toilet.

Rasa yanda zaiyi yayi daqyar ya iya dubaran wanke mata fuska da hannuwanta tareda goge mata su sukai brush ya fito da ita.

Rigarsa ya fitar ya Saka mata batareda ya mayar mata da b

ra ba sbd baisan ya ake mayarwa ba.

Ruwa sukaje y bata ya dawo da ita y kwantar sai alokacin ya samu Daman Saka kaya ya dawo office ya dauki ruwan me sanyi ya Sha tareda zaunawa Yana dafe kansa sbd baiso y samu kansa a irin wannan yanayin ba da da'ace f

eelings na jikinsa sunfi karfinsa da baisan ina matsalolim zasu tsaya ba.

Kansa ciwo ya dauka sosai Dan haka daqyar yaga asuba ya zareta jikinsa ya wuce masallaci daga can Bai dawo dakinba ya kira sister Ashley yace taje ta dauketa ta kaita dakinta.

Daga masallacin Shima Bai komaiba rufe office din kadai yayi ya wuce gida sbd sosai yakejin ciwon kan harma kaman da yanayi na zazzabi Dan hai yasan stress ne da rashin samun nutsuwa.

Yana Isa gida Bacci yayi sosai sai Daya tashi yasha magani yayi wank

a yayi Sallah tukuna ya fito.

Abinci yaci ya sake shigewa Bai fitoba sai dare Dan sosai yake Jin zazzabin da ciwon kan daurewa kawai yakeyi.

A ranar Bai koma asibiti ba gida ya kwana sbd Yana gap da Dena kwana asibitin gaba Daya.

Sister Ashley dat

ai jiran zuwansa Baizo ba daga Baya ta kira siddeeq ya sanar mata Dr JEEY din bayajin dadi take t shiga tinanin rigimar da zasusha yau din akan rashin zuwansa gurin Ameenatou.

Hakanan yaqi zuwa asibitin ma washe gari kwata kwata sai yamma y shiga Bai Ku

ma bari sun Hadu ta gansa ba ya gama duba patients dinsa ya fito y tahowansa gida.

Ameenatou kuwa tin Daren jiyan ta haukacewa sister Ashley gaba Daya da fitinar Nemansa gashi Yama kashe wayoyinsa baa Wani samu ga siddeeq yayi busy sosai gurin bincikesa

ga Mam ma Baya qasar yayi tafiya Saiya dan hakan ya dage kafin ya dawo ya samu y hada bincikensa.

******Kwata kwata duk inda Ameenatou din zata gansa ya rufe hanyar duk rigimarta da tashin hankalinta se tayi bacci yake zuwa dakinta ya dubata ya fice

sbd Hakan shine daidai duk da tana basa tausayi da rigimarta da Kuma irin yanda sister Ashley ke masa bayanin ko baccin arziki ya Dena fitina da rigima kawai ko abinci bataci sosai.

Kusan sati biyu Ya hanata ganinsa Dan haka rigimanta da Saka abin datai

a rai ya Sakata Kwanciya zazzabi me karfin gaske Wanda dole ya sakashi barinta ganinsa.

Da yamma ya iso asibitin ya dubata tareda mata allurai da Bata magani da kansa Yana tsaye ya Saka sister Ashley ta Bata tea sedai taqi Sha sham hakama taqi kallansa

fushi takeyi.

Duk yanda sukaso taci abincin taqi ci duk rarrashinta da lallabawan da sister Ashley tayi taqi cin abincin dole da kansa ya zauna Shima zai Bata tea din taqi Sha tama qi yadda ko tabata yayi.

Numfashi ya sauke me sanyi ahankali kafin

yace sister Ashley ta lallasheta tasamu taci Wani abin zai dawo anjima.

Harya fice Bata juyoba fushi takeyi sosai.

Cikeda mamaki ya Isa gidan Shima Dan abinda Bata saniba Shima duka wannan kwanakin zazzabin yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login