Showing 6001 words to 9000 words out of 182667 words

Chapter 3 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

58

da JEEY an

Dan samu sassaucin lamarin.

Duk da Hakan JEEY dole yafara shirin tahowa sedai kusan tafiyan tasa Bata samu tabbatuwaba Saida kusan lokaci me Dan tsayi ya qara ja Wanda yayi daidai yanzu da watanta uku acikin asibitin Wanda Kuma yayi daidai da samun s

aukin jikin mum dinsa data farfado ta samu lafiya ba laifi sedai a Bata iya tafiya hakama kusan abubuwa da yawa Sai anyi mata.

****Barin Dr Adams daga asibitin harya zama labarin Dan tini aka maye gurinsa da wani kwararren likitan,

Juyewan hankalin A

meenatou din ya daidaita a yanzu akan farko da hauka tayi tuburan sbd qarfin alluran da Dr Dee ke Banka mata Wanda kusan so sukai ta mutu tabar duniyar gaba Daya Amma Hakan Bai samu ba gashi Babu ikon kasheta ta wata hanyar bayan wannan Indai a cikin asibi

tin ne sbd tsananin karfi da dokan da asibitin suke dashi Dan haka dole sedai ta hanyar alluran da sukafi karfinta na haukan da sukewa patients dinsu kadai zaa iya kaudata sbd Hakan ne kadai zai Saka mutuwanta ya zama clean Babu zargi ko bincike.

Daddy

lameenu shi ko a Hakan ma yayi masa Dan haka yace abarta hakanan tinda yasan bazata moru ba kawai dai Dr Dee ya lura sosai ya Bata dukkanin hankalinsa da anga tafara dawowa daidai aci gaba da aikata mata abinda yakamata.

Kudi sosai ya sakarwa Dr Dee ya ba

r masa kulawa da komai ya Maida hankalinsa kan harkokinsu da suka fara dawowa daidai sbd Mam Daya dawo aiki Shima sbd ya warware huldodinsu na Ashalawa tini Mam ya Bude wuta aka ci gaba da harka gadan gadan cikeda sabuwar rashin tausayi da rashin Imani Dan

shi a yanzu baida baqin cikin mutuwar kowa tinda ya rasa nasa.

Maganar JEEY a zuciyarsa kuwa tana Nan daram Babu abinda yakeji a yanzu cikin ransa Daya Kai girman son 'dan nasa da tsananin buqatansa Amma tinda yasan Hakan a yanzu bame yiyuwan bane Saiy

a ajiye gefe tinda yasan duk inda Omar yake zai warke ua dawo Wanda dawowansa zata dawo masa da 'dan sa tinda a yanzu duk abinda yayi Omar yariga yayi Jamaal tinda sirikinsa ne Kuma Magajinsa ta anan gaba.

Lameenu bayan abinda yayiwa Haroon da Ameenatou

Babu wani abu na rayuwarsa Daya taba aikatawa batareda sanin Mam ba ko bisa umarninsa,hakama Baya iya aikata komai ko gudanar da komai na rayuwarsa

batareda Mam din ba shiyasa yake a gigice da yanayinda Mam ya shiga a lokutan da suka wuce amma ayanzu da M

am ya dawo daidai yafi kowa farin ciki da jin dadin harkokinsu da suka dawo kan hanya hakama su BB ma sun shiga farin ciki da Kwanciyar hankalin ganin dawowan Sir Mam daidai Dan kuwa kusan shine shugaban gasken Amma dukkaninsu a kiyaye suke da duk abinda z

ai Saka Mam sani ko fahimtar wani abin daya gudana.

******Watan Ameenatou uku harma da sati Daya Babu Wanda ya sani a Babin rayuwanta na yanzu bayan sister Ashley da siddeeq Kuma su kadai ne suka rabarta kwata kwata Bata yadda ko kusanto inda take k

owa yayi bayan su din gashi shi siddeeq din bama ya cika ganinta ba yanzu sbd dokokinsu kullum qaruwa sukeyi.

Kama hannunta sister Ashley tayi bayan ta iso bakin gadon nata tana kallan kafafunta data kame guri Daya taqi sakko kafafun qasa har lokacin sb

d taqi yadda da Babu ruwa a qasan dakin.

Murmushi me sanyi sister Ashley tayi tareda dauko slippers dinta na Valentino masu taushi ta ajiye qasa tana cewa

"Sauko ko saka Babu wani ruwa a qasan."

Maqe kafada tayi tana sake kame kafafunta idanuwanta

na qasan har lokacin.

Ajiye roban ruwan da Ameenatou din Tasha ta rage tayi gefen gadon tana qarasowa ta kama kafafun cikin kulawa zata sauko mata dasu Dan Saka mata slippers din, Ameenatou tayi saurin janyewa tareda yin Baya ta kame tsakiyan gadon tan

a zubawa sister Ashley idanuwan batareda tace komaiba.

Rokonta sister Ashley tafara yi sbd kanta zataje ta wanke mata kaman yanda ta Saba duk sati tana wanke mata Kai ta gyara mata farce harma da kunnuwanta duk sai an tsaftace mata.

Sanin ba zata sau

ko dinba ya Saka sister Ashley juyawa taje ta kirawo cleaner akazo da mopper dole aka hau mopping din dole Wanda babu ruwan komai aka ringa matsewa ana nuna mata.

Saida suka share Mintina sosai ana goge koina a dakin kafin sister Ashley ta kalleta ciked

a kulawa tace

"Kingani an goge?

Zaki yadda yanzu muje ayi wankin kan??

Dago fararen idanuwanta ta dago daga kallan qasan ta zubawa sister Ashley din tareda gyada Kai ahankali tana miqa mata kafafunta tace

"Shoes"

Cikin Jin dadi da sakin fuska

sosai sister Ashley ta Saka mata takarman tana cewa

"That's my sweet girl"

Ana Saka takarman clearner ta fice daga dakin tana murmushin Rigiman Ameenatou da kusan ta banbanta data sauran Dan da patient din da dakinta yake kusa Dana Ameenatou dinne da

yanzu ta ringa ihu tana tsalle da Watsi da pillow akan ruwa ya cika dakin zai kasheta.

Saukowa gadon tayi sister Ashley ta kama hannunta suka nufi toilet bayan ta dauki basket din da komai da zasuyi amfani dashi Yana cikin.

Normal shampoo ne ba Wani

me tsadan ko kyau ba,

Kujera ta janyo mata ta Roba ta zaunar da ita tareda zare mata kayan jikinta ahankali ahankali ta barta daga ita sai halfvest me taushi data kwanta jikina sai qaramin wando gajere da Shima da baida nauyi.

#MAMUH#

#BEST LOVE

#AM

EENATOU

#DR JEEY SEELAH

#ROMANCE

#THE SEELAHS

#THE JADENS

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 4

00

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*

_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

62

Wanke mata kanta tayi fes batareda ta Bata matsala ba kaman yanda ta Saba sbd bataso Amma hakanan yau ta tsaya da lallabawa aka wanke ta taim

aka akai wanka suka fito da ita ta dauro mata qatuwar towel.

Goge mata kan tayi da kyau tareda jikinta sai data fara shiryata tsaf cikin uniform dinta marasa nauyi kafin taci gaba da goge mata kan ahankali sbd Baa shigowa da duk wani electric Abu asibit

in bangaren patients Dan haka duk sukai wankin sedai suyita gogewa tana fecewa da harya Bushe ta gyara mata shi.

Kafin su gama clearner din Dake mata wankin Ameenatou din ta kira tazo ta kwashi kayan da suka jiqa ta fice dasu Dan wankewa.

Duk abinda

zai Saka a taba kan Ameenatoun Bata so Dan haka kwata kwata taqi yadda a gyara kan haka ta ringa fadan zafi take Ji tana qin tsayawa karshema guduwa tayi daga kan gadon Cikin sa'a kofar dakin a Bude take ta fice.

Sister Ashley tashi tayi tabi bayanta t

ana kiranta da sunayen datasan zasu Sakata dawowa masu dadi Amma Sam Bata tsaya ba saima hanyar dakin ziyaransu data nufa tinda can kadai ake tafiya da ita idonta a Bude idan siddeeq ze taho Amma idan zaa tafi dasu dakin checkups nasu rufe Idanuwansu akeyi

sbd suna ganin an dosa hanyar zasu fara ihu da hauka suna qwacewa Basa son zuwa ko kadan Dan duk haukan patient akace dashi aka dawo dashi alluran da akeyi musu sai mutum ya kwana biyu jikinsa amace komai Baya iya yi bayan kallo da idanuwa sbd ba qaramin

jigatasu takeyi ba duk karfin haukanka kuwa.

Sister Ashley da Taga inda Ameenatou ta dosa saita waske ta mayar da abin nasu wasa sbd zaa iya dauka jikinta ya rikice ne Dan haka dole ta Maida gudun nasu wasa suka ringa guje guje sai ga Ameenatou din na d

ariya a karo na farko bayan zuwanta asibitin Dan sedai ta Dan murmusa Shima kirgaggune murmushin nata.

Yanda Ameenatou ke dariya ne ya Saka sister Ashley tsayawa tana kallanta gashi Babu komai a kanta bayan uniform din jikinta hakama har lokacin kanta a

kwai sauran ruwan.

Farin ciki ne ya cika sister Ashley din Da ganinta a Hakan Dan haka ta fidda wayarta daga aljanunta ta fara yiwa Ameenatou din video da hotina Dan turawa siddeeq Daya kwana biyu batareda anbasa Daman ganinta ba.

Akwai sauran patien

ts da yawa Dake filin wasan na marasa lafiyan sunata wasansu kowa da kalan wasan dayake yi kaman Yara wasu Kuma kwance kawai suke a qasa sunata juyi a a qasa suna dariya wasu kuwa maganace suketa yi ba kakkautawa su kadai suna dariya wasu kuwa zaune suke s

hiru kaman lafiyansu kalau,

Wasu kuwa masu gata kaman Ameenatou akwai nurses Dake tareda su suna tayasu wasan sbd lokuta da dama nurses harma da likitoci da clearners komawa sukeyi kamar basuda hankalin tukuna su samu Daman communicating

dasu Kokuma su

samu Daman Basu magani ko wani abin daban hakama a gurin tayasu wasan ma saika koma kamansu.

A yau ita kanta sister Ashley tayi mamakin yanda Ameenatou din tayi Kuma haka suka jima a filin da aka warewa marasa lafiyan Dan shaqatawan tana Taya Ameenatou

duk abinda tayi cikeda farin ciki da kulawa sbd yaune kadai Ameenatou ta sake irin Hakan Dan su Basu ma taba zuwa filin ba koyaushe daga toilet sai dakinta sai idan siddeeq yazo sai Kuma idan zaa tafi da ita dakin checkup.

A Haka kanta ya bushe Kuma sai

magrib suka koma daki Kuma still bayan sun koma qin yadda yayi a gyara gashin dole haka tabarta dashi ta tafi duba sauran patients din block din da itace zata dubasu.

Tana fita Ameenatou ta koma ta kwanta tareda lafewa kan shimfida kaman ba itace ta ga

ma dariya ba dazu.

Tana Nan kwance Babu motsin komai bare Wani aikin har tsawon lokaci dare ma yayi kafin sister Ashley ta shigo Tama dauka tayi bacci Dan haka Kai tsaye kan ta nufa bayan ta shigo da maganinta da alluranta tareda Wani nurse namiji.

K

allansa tayi tana cewa

"Pls tinda tayi bacci bari na gyara kan na kame mata sai anata magani coz tana tashi bazata bariba"

Ameenatou din ya kalla kafin ya Kalli gashinta baqi sosai Dake kunce din har ya dan sauka kan pillow din da kan nata yake sai f

uskanta ta sake haske sosai akan wanda take dashi sbd gashin Dake tsefe,

Gangarowa yayi da idanuwansa akan bakinta dayayi wani Dan ja sbd Shan lips dinta datakeyi tana cizonsu idan Babu kowa sbd ita kusan shine abinda yake bayyanarda juyewan kanta idan

bawai Kai sani ba Kokuma tayi Wani abin da zaka ganta zaune to wannan shine abin farko da zai sanar da Akai ba lafiyayya bace.

Lips din nata ya zubawa idanuwansa zuciyarsa na bugawa Dan kuwa kaf asibitin yanaga ba shi kadai ba Babu Wanda ya taba Ganin

Ameenatou a wannan yanayin sbd tsananin kiyayewan da sister Ashley keyi akanta ya Baci shiyasa kusan ta tare asibitin ko gida Bata wani zuwa sai dace ta koma kusan da ranar shift dinta da ba ranar ba koyaushe tana asibitin.

Baiji abinda sister Ashley k

e fada ba sbd Nisan da yayi a tinanin da kallan halittar dabai taba tsayawa ya Gani a gurin mata da yawa ba sbd rashin time dinsa Shima sosai a waje kullum Yana asibiti.

Sister Ashley data hau gadon janyo Ameenatou tayi gabaki Daya jikinta ta Dora kanta

akan kafafunta tareda daukan band mara matsewa zata kame mata kan kawai Dan tasan Babu Daman gyarawa yanzu dare yayi Dan kusan 9 ne na Daren.

Kaman kan nata yayi daidai da Bude idanuwan Ameenatou din tareda qwacewa da sauri tana tashi zaune sedai Bata

Ankara ba tayo qasa sbd bakin gadon ne take..

Sister Ashley cikin tsananin sauri tayi saurin miqa hannuwanta zata Kamota sedai kafin nata hannun ya Isa Nurse Fahat ya tare Ameenatou din da hannuwansu duka biyun harma da jikinsa Wanda ya Saka Ameenatou s

higa shock da tsoron da Bata taba shiga ba ta fasa ihu me qarfi tana kwacewa tana Kiran sunan Ashley da siddeeq.

Ihunta da fizge fizgenta cikin ruwan jiki me tsanani sbd Babu Wanda ya taba kusanto kusa da ita idan ba mutum biyun Nan ba ya bawa Nurse Fah

at Daman Riqeta cikin jikinsa sosai Yana hada jikinta da nasa da kyau da sunan riqeta yayi ciwonta ya tashi sosai.

Sister Ashley da sauri ta sauko tana cewa ya saketa Bata yarda kwata kwata kowa na rabarta ciwon tsanani yakeyi.

Hannuwa takai tana cir

eta daga jikinsa shikuma yaki sakinta sbd zuwa lokacin ihunta da fizge fizgenta ya tsananta Wanda ya saka sauran nurses Dake kusa yowa dakin da sauri harma da likitan dayake block din sbd ihun dayake tsananta ba dadin ji.

Sister Ashley ma da Bata Saba g

anin Hakan daga Ameenatou ba hankalinta tashi yayi sbd duk yanda wani zai rabeta tana ihu da wannan fisge fisgen Amma na yau din yayi tsanani.

Fahat kuwa kasa sakinta yayi ya sake qanwameta jikinsa Yana cewa ayi saurin kawo allura.

Ta bangare Daya Wa

ni irin yanayi me zafin gaske yakeji Yana yawo jininsa da jikinta Dake cikin nasa Dan kuwa Bai taba tinanin akwai mahaukaciyar Da zai taba Jin Hakan Dan ya taba jikinta ko hada jikinsa da nata ba sai yau din gashi duk da tashin hankalin qamshi ne me sanyi

mara karfi ke fitowa daga jikinta Yana shiga hancinsa Dan haka sauran nurses da likita na shigowa yayi saurin sakinta sbd Ashley data sake cigaba da banbareta daga jikinsa hakama yanayinsa ya fara bayyanuwa.

Sauran nurses dinne suka taru suka kamata tar

eda sister Ashley sbd zuwansu gabaki Daya ya qarasa juyar da kan Ameenatou din gaba Daya ta zare bayan ihu da fisge fisge Babu abinda takeyi.

Bata cika rikicewa ba Amma idan ta rikice Sam Babu sauki ko kyan Gani a lamarinta Dan haka tin lamarin na iya y

iyuwa a iya dakin dole aka danneta akan gado aka daure da belt aka turata zuwa emergency dinsu hakama Dr Dee dole aka kira aka sanar dashi Dan case dinta a hannunsa yake Shima ana sanar masa cikin gaggawa ya taho sbd irin Hakan ne idan abin ya tashi sosai

idan baa sake qarasa juye kanba ta hanyar allura to zata iya dawowa daidai idan tashin hankalin ya lafa shiyasa baiyi qasa a gwiwa ba yayo asibitin hankali tashe.

Koda ya iso lamarin ya gagara Dan kuwa du inda belt yake daure da ita ta jiwa kanta mummun

an rauni Dan duk ya yankata tayi jajir Kuma har lokacin Bata Dena ihu da fisge fisgenba Wanda shine ya Sakata Jin raunikan sosai.

Cikin tashin hankali yake kallan jikinta da yanayinta da Shima ya Sakasa Neman rikicewa da sauri ya buqaci suyi sauri su ka

wo masa alluranta me karfin gaba Daya.

Da sauri aka kawo masa tareda alluran kashe mata radadin ciwukan Dan hadda jini sosai.,

Sister Ashley kuwa hannuwanta har rawa sukeyi gurin Saka gloves ta dauko cotton balls da magani ta hada Dan goge raunikan i

dan an gama.

Kusan kasa yiyuwa alluran tayi duk da tana daure Saida su Fahat suka danneta su dukansu kafin Dr Dee cikin rashin tinanin illan da alluran take qara mata a duk lokacinsa aka sake yi mata ita ya soka mata cikin qwarewa tareda danna ruwan ya

tsiyaye mata cikin jijiyanta take tayi wani mummunan yunquri cikin tsananin azaba da gigitanwar alluran ta fara kokarin fisge fisge amma ba qaramin karfi ne da alluran ba take gabobinta da dukkanin duk wani abu dayake jikinta kasawa yana sakewa yana mutuwa

sai Alokacin idanuwanra da sukai wani irin mummunan ja suka bude ahankali daqyar sedai babu abinda take iya gani bayan dishi dishi sai kuma wasu irin hawaye masu zafin gaske da suke gangarowa ta gefe.

Sai alokacin kowa ya janye hannunsa daga kanta sbd

sunsan Babu wani abu da zata sake yi Kuma.

#MAMUH#

#AMEENATOU

#THE SEELAHS

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo

_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09

033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

64

Sister Ashley ficewa tayi zuciyarta cikeda tinani da shakku da yawa na ganin siddeeq,

Hakama Wanda yake tareda siddeeq ya ta

bbatar mata da shine Kodai 'yayan Ameenatou ko mijinta Kokuma Wanda zata aura Kokuma Wanda yake tsaye akan lamarinta Dan yanda siddeeq yake tsaye Bai zaunaba a gefensa alamace ta Maigidansa ne a zaune.

Tana fita Dr Dee ya sake fuska sosai cikin girmamaw

a duk da a bayyane shekarunsa gaba suke Dana Jamaal din Amma hakanan ya kallesa yana masa barka da zuwa.

Su Dr Zakeer ma zaunawa sukai suna sake gaisawa da Jamaal din Wanda har lokacin idanuwansa na cikin black Versace goggles dinsa Babu tabbacin waye y

ake kallo acikinsu Amma dai farar fuskansa kusan Dr Zakeer yake fuskanta sbd shine wanda tin farko yazo Gani sbd shine sama da Dr Dee din Amma dai kusan matsayi Daya suke duka.

Kallan Dr Dee Dr Zakeer yayi Kai tsaye ya sanar dashi sabon babban likitansu

kenan daga Poland Wanda zaiyi aiki dasu na Yan watanni Yana hada Wani research ne akan PSYCH yana gamawa zai tafiyansa.

DR JAMAAL MAM SEELAH Wanda aka Fi sani da Dr JEEY SEELAH.

Kallan JEEY din Dr Dee yayi da Dan sauri gabansa na faduwa Yana Kuma bo

ye tashin hankalinsa da tinanin dayake Neman shiga ya sake fuska sosai cikin sake bayyanarda girmamawansa ya sake gaisawa da JEEY din Wanda baida Wani bayani me tsayi da zaiyi bayan yi musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login