Showing 45001 words to 48000 words out of 182667 words
shine Dr JEEY SEELAH da suke ji.
Sister Ashley kuka takeyi sosai tayi harta rasa karfin yin wani tana zaune tareda siddeeq Wanda yake yi
Yana Bata hakuri duk bayan mintina suna jiran tsammani da abinda Allah zaiyi.
A ciki kuwa duk yanda Dr JEEY da Dayan likitan Daya koma kaman Nurse a gaban Dr JEEY din tareda sauran nurses sunyi iya kokarinsu Amma Allah yayi hukuncinsa ya karbi ransa
Babu yanda suka iya bayan fara rubuta bayanai shikuwa Dr JEEY fitowa yayi zuciyarsa a matiqar jagule da cikakken tausayin Ashley.
Sister Ashley na ganin fuskan Dr JAMAAL ta rintse idanuwanta batareda ta iya budewa ta kallesaba sai data hadiye Wani yawu
me kauri kafin ta sake kallansa.
Shikuma siddeeq ya fara kalla da idanuwansa da suka Dan sauya kafin ya dawo da kallansa kanta,
Siddeeq na ganin Hakan yasan Menene ya faru Dan haka Shima sister Ashley din ya kalla lokacinda Dr din ciki ya fito shine
ya Bude baki Kai tsaye ya sanar mata tareda Bata hakuri ya wuce.
Kuka me karfi take Neman sakewa Amma yaqi fitowa sai kawai ta Yanke jiki ta zube a gurin tana fasa wahalallen kuka Mai tsima zuciya da tausayi me tsananin gaske.
Siddeeq ne ya biya qasa
n Yana Bata hakuri duk ba Jinsa takeyi ba.
JEEY ne ya Bada duka abinda zaa buqata na daukan gawan zuwa gida sbd a ranar ayi jana'izansa.
Karfe biyu da Mintina gawar ta Isa gida hakama shine da kansa ya ja sister Ashley din ya Kaita gida sbd lokacin Y
an uwan mijin da suke kusa tini suka cika gidan da abokan arziki anata kuka da tashin hankalin rashinsa.
Yana ajiyeta gida ya wuce tareda siddeeq Daya iso gidan a motan da aka dauko gawan.
Asibiti yaso zuwa sbd Ameenatou Dake ita Daya Amma hakanan ya
daure ya bari lokacin janazah din yayi suka halarta shida siddeeq kafin suka sake yiwa sister Ashley gaisuwa daga can asibitin suka wuce Siddeeq ya ajiyesa ya wuce gida.
Office dinsa y fara shiga ya ajiye wayarsa da laptop dinsa kafin ya fito ya nufi d
akinta Kai tsaye.
Itada wata nurse ne a dakin suna rigimar abincin data qi ci kwata kwata a yau din sbd rashin Ashley Dan rigima ta wuni tanai musu Kuma su Basu iya lallabata ba kaman Ashley
Masifa da fada suke mata sosai Wanda ya sake rikitar da ita.
Bai shigo dakin ba daga kofan dakin ya tsaya Yana kallan yanda aketa fama da ita Amma taqi yadda taci abincin.
Numfashi Mai dumi ya sauke mara sauti tareda takowa ahankali ya shigo dakin Yana kallanta da idanuwansa da suka jima Basu ganta ba.
Itam
a idanuwanta da suka fada ta dago ahankali tareda kallansa batareda ta firgita ko matsawa ba harya iso gabanta ya tsaya ta Dauke idanunta akansa ahankali tareda Bude bakinta cikin tsananin sanyi tace
"Ameenatou sister Ashley takeso,
Ameenatou batason
kowa"
Lumshe idanuwansa yayi ahankali cikin Wani irin sanyi da nutsuwa batareda yace komaiba sbd sautin nata Daya shigesa.
Nurse na Jin Hakan ta juyo ta kallesa cikin rawan Kai tace
"Dr tin safe muke fama da ita kwata kwata batacin komai sister As
hley kawai takeso Kuma sister Ashley Mai gidanta ne ya rasu yau din..."
Hannunsa daya ya miqawa Ameenatou din batareda ya tsaya sauraron nurse din ba Yana kallanta.
Kwata kwata taqi juyowa ta Kallesa bare nurse din saima Kwanciya datai tareda dunqule
wa guri Daya tana rufe idanuwanta.
Shiru yayi itama nurse din ajiye cup din hannunta tayi tareda juyawa ta ficewanta.
Ya jima a gurin tsaye kafin ya juya ya fice,
Bai jima ba ya dawo dasu biscuits da chocolates da apples ya ajiye mata akan drawer ya
juya ya fice.
Kaman ta sani Babu jimawa ta Bude idanuwanta Taga kayan da kanta ta tashi taci iya cinta tana Kiran sunan Ashley harta gama ta koma tayi kwanciyarta take bacci ya dauketa.
Karfe goma Sha Daya ya dawo dakin ya sake dubata a Karo na kusa
n uku yaga baccinta yayi nauyi ya gyara mata rufa ya fice.
Washe gari Saida yaje ya dubata kafin y daga asibitin zuwa gida.
A yau ne ya kamata ya wuce Greece din da aka gama komai na tafiyansa Amma Kuma bayajin zaiyi tafiyan a yanzu da sister Ashle
y bata asibitin hakama idan ya tafi yabar siddeeq ba amfanin Hakan tinda siddeeq Baya shiga bangaren marasa lafiya Dan haka Babu me iya kulawa da ita kenan.
A cikin qanqanin lokacin ya fasa tafiyarsa dole siddeeq ya Siya ticket a ranar ya tafi a maimako
nsa shi Kuma ya tafi ya sakewa sister Ashley gaisuwa tareda Bata kudi masu yawan gaske.
#MAMUH
#EMJEEY
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankw
ason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number
don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
84
Karfe 9 na dare ya Isa asibitin sbd abubuwa da yawa da suka riqesa yau din sosai na tafiyansa dat
a fasu zuwa ta wucewan siddeeq da sauyin abubuwan da aka samu.
Ameenatou a yau din a matiqar gabalaice take sbd azaban data Sha a hannun nurse din datake kulawa da ita,
Taqi cin komai taqi yadda dasu ko kadan Dan haka daureta Akai a gado aka Bata abinc
i wanda ya Sakata haukace musu gaba Daya ciwonta ya tashi sukai kaca kaca daga ita har nurses din Wanda ya Saka Akai mata alluran da aka Dade baayi mata ba sedai wannan Karan batai mata irin mugun kashewan datake mata ba Dan haka a kwance ta wuni Bata ko m
otsawa sai idanuwanta da sukai jajir.
Yana zuwa dakin abinda yafara Tararwa kenan a cikin Daren ya sauyawa nurses din biyu da suka wuni da ita gurin aiki batareda tsayawa komaiba.
Ita kuwa karfe goma Sha biyu da Mintina goma Sha hudu ya dawo dakin ya
dauketa da kansa ya tafi da ita office dinsa.
Yana shiga Kai tsaye bedroom ya wuce ya kwantar da ita ahankali tareda gyara mata kanta a pillow.
Rufeta yayi ahankali tareda zuba mata idanuwansa Yana mata Wani sanyayyan kallo me nutsuwa.
Ya Dade a
Hakan kafin ya sauke ajiyan zuciya tareda miqewa ya koma Office dinsa Yana waya a natse.
Aiki ne sosai a gabansa Wanda da shine zaiyi Amma yanzu siddeeq ne zaiyi Dan haka yake hada aikin ya tura email din siddeeq din kafin ya Isa zuwa gobe ya gabatar da
shi.
A office din yake zaune hankalinsa gabaki daya akan aikin sedai duk bayan mintina Saiya miqe ya shiga bedroom din ya dubata ya dawo.
Ahaka ya raba Daren sosai Yana aikin da yawon dubata har kusan 4 tukuna bacci ya Dan fisgesa dayaso Sakasa latti
Amma Kuma sbd sallah da samun maidata dakinta kan time ya Sakashi qin barin baccin yayi karfi.
Da asuba Yana dawowa sallah ya zauna bakin gadon ya janyota a hankali zuwa jikinsa ya rungumeta cikin sanyi da nutsuwa tareda ambatar sunanta da kulawa Dan t
ayar da ita.
Bata motsa ba sedai idanuwanta data Bude ahankali ta kallesa jiki a Sanyaye Babu karfi ko kadan.
Lumshe fararen idanuwanta tayi dake cike da nauyin bacci ta Bude Baki a Sanyaye tace
"Ameenatou Ashley takeso batason Haroon"
Lumshe i
danuwansa yayi tareda karban zancen ta hanyar gyada mata kai cikin murya mara sautin Shima yace
"Yes Ameenatou batason Haroon"
Gyada Kai tayi itama ta sake maimaitawa tana motsawa ahankali.
Dagashi har ita kaman wainda Wani abin ya sama Babu me do
gon karfi ya kamata da hannunsa suka nufi toilet yayi mata brush ya fito tayi fitsari da kanta ta jiqa jikinta kaman yanda ta Saba ya cire mata kayan Yana dauke kallansa daga gareta.
Da towel a jikinta suka fito ya Saka mata rigarsa ya zaunar da ita da
kansa ya Bata tea da biscuits taci ta koshi ya kamata suka nufi dakinta hannunsa cikin nata hakama Dayan hannunsa dauke da apples guda biyu manya.
Suna is dakin ya cire rigarsa Dake jikinta ya Saka mata uniform dinta batareda ya Saka mata bra ba sbd Bai
iya ba baisan Yaya zai Saka mata din ba.
Magani ya Bata da kansa ya Kuma rubuta a file nata tareda kwantar da ita take ta koma baccinta.
Rufeta yayi tareda shafa fuskanta ahankali ya furta
"Ameenatou na son Haroon"
Juyawa yayi ya fice Kai tsa
ye Bai wani Dade ba Shima ya tafi gida.
Bai Dade sosaiba ya dawo asibitin anan ya wuni Yana sintirin dakinta da office dinsa har yamma kafin ya tafi gida.
*****Haka ya ringa kulawa da ita shi kadai a cikin kwanakin,
Kullum kafin ya dawo da ita d
akinta da safe Saiya Bata abinci taci tukuna yakaita dakinta ya tafi gida,
Da Rana shine yake sake Bata abinci hakama dare sbd kwata kwata Bata yadda da kowa Yana kusantarta,
Duk yanda take gudunsa da cewa Bata sonsa hakanan ta hakura sbd shi kadaine W
anda yafi mata sauran Dan haka ta hakura dashi din,
Tayi sanyi sosai kwata kwata ta Dena walwala batada kuzari ko Rigiman ma ta Dena sbd rashin ganin Ashley ya tabata sosai duk da wasu lokutan Saiya kira sister Ashley din a waya sunyi magana take yadda
dashi shi kansa,
Shi kansa kusan komai nasa ya tsaya sbd kulawa da ita da hidimanta Dan haka a yanzu yaji Babu abinda yake buqata sama da komai bayan samun lafiyanta subar asibitin.
Sati uku da kwanaki Amma komai ya cake masa sbd hidimanta Dan kuwa a
yanzu ankai lokacinda tsoronsa ma datake Jin ta Dena sbd ganin Babu Ashley dinta ba siddeeq..
Sister Ashley kuwa mijinta na cika sati ukun tafara kokarin dawowa aikinta sbd ba Wani sani take dashiba akan musiluncin tinda ba dadewa tayi da musuluntar ba
ga rayuwar Lagos din data taso cikinta data shigeta batasan ma da zancen takaba ba dayake kanta.
Ta sanar da JAMAAL din zata dawo Aiki yace ba yanzu ba sai taji bazata iya zaman kadaicin rayuwar ba ita kadai ba kowa,
Kowa ya tafi ya barta kullum kaman
Mayya ita kadai a gida damuwa na Neman illatata.
Karfe goma da Rabi y shigo asibitin cikin Gajerun kananan kayan Burberry milk da black yayi haske sosai sbd Raman Daya Dan yi na wahalan da Bai Saba ba a rayuwansa wadda yaketa yi a ayanzu gashi Siddeeq
da shine komai nasa Bata tareda dashi hakama ba yanzu ne zai dawo ba Dan Hakan ne ma duk ya sake sanyi bayason hayaniya ko wata sabuwar damuwa da matsalan ko kadan ga jikin Mum dinsa kwanakin ya Dan tashi Dan haka Shima a cikin damuwan yake sosai dannewa k
awai yakeyi.
Weekend ne Babu mutane sosai a asibitin hakama hadarin Daya Hadu me karfi ana iska sosai ya saka kowa kokarin shigewa da wuri.
Kai tsaye dakinta yafara zuwa ya dubata ya tararda ita jikinta yayi dumi alaman akwai dan zazzabi a jikinta.
Bude idanuwanta tayi itama ahankali ta zuba masa sbd kwance take cikin kadaici a dunqule guri Daya Bata motsin komai.
Shima Baya iya hayaniyan Dan haka hannunsa Daya ya Ciro daga aljihunsa ya miqa mata batareda yace komaiba.
Kaman bazata motsaba ta
yi shiru sai Kuma ta cira hannunta Daya ta kama nasa din ya tayar da ita zaune ya zira mata takarma a kafa ya janyota suka fito.
Office dinsa suka nufa kafin su Isa ruwa me karfin gaske ya barke
Take ta firgita ta qanqame hannunsa da gefen rigarsa shik
uma yayi saurin janyeta jikinsa Yana qarasawa da gudu da ita suka shige ya rufe kofar.
Tsayuwa yayi tareda cirota Yana kallan jikinta Daya fara jiqewa.
Itama jikin nata take kalla tanason cewa ruwa Amma batace komai dinba sbd hakanan yanzu bata iya R
igiman,
Janta yayi zuwa ciki Ya Ciro towel yazo dashi gabanta ya tsaya zai cire mata kayan jikin nata sai Kuma ya dakata ya dago ya kalleta da idanuwansa itama shi din ta kalla a narke cikin sanyi.
Remote din AC ya dauka ya fara rage sanyin dakin sbd
ganin tana qanqame jikinta alaman sanyi.
Tasa rigar yafara cirewa ahankali ya jefar tareda dagowa ahankali ya kalleta itama har lokacin shi take kalla idanuwanta na cikowa da Hawaye haka kawai Wanda ya Sakasa dakatawa daga zare mata kayan dayaso yi jik
insa na mutuwa sbd yasan me ta Tina take hawayen.....
Gangarowa hawayenta sukai ahankali ta rufe ido cikin Wani irin radadin rashi da kadaicin dayake damunta ta ambaci sunan sister Ashley a qaramin sauti.
Sukarsa kalaman sukai musamman yanda ta furta
su cikeda damuwa da tausayi,
Hannunsa yakai ahankali ya zare rigarta ya jefar qasa farar halfvest dinta ta bayyana tareda farar fatarta me lafiya da daukan hankali.
Juyawa yayi tareda Bata Baya zai bar gurin batareda ya qara yi mata kallo Daya ba se
dai ko taku Daya baiyiba ta rungumesa ta Baya tareda fashewa da kuka me ratsa zuciya hannuwanta na rawa ta sake maimaita masa sister Ashley takeson Gani.
Rintse idanuwansa yayi sautin kukanta da haduwan jikinsu tareda saukan hawayenta fatar jikinsa suna
kashe duka wata jarumtarsa da karfin halinsa tareda tsananin kewanta da yayi ya juyo gaba Daya ya rungumeta jikinsa tareda zagayeta da hannuwansa Yana Bude idanuwansa da suka sauya.
Kukan ta sake sakewa tana Dora tafin hannunta a tsakiyan bayansa Wanda
ya tayar da tsikan jikinsa gaba Daya.
Sauraron kukanta yakeyi Yana rasa ta yanda zaiyi akan buqatanta na son sister Ashley din,
Ganin kukan ya kasa tsayawa ya dagota daga jikinsa tareda zaunawa kan couch ya zaunar da ita kan kafafunsa Ya kalli fuska
nta kafin ya dauki tissue yafara share mata hawayen Yana kallan fuskar tata da kyau.
Bakinta tayiwa wata rufewan data Sakasa kasa riqewa yakai bakinsa kan nata ya fidda harshensa ya lasa lips dinta ahankali yaja Wani numfashi Mai tafe da ajiyar zuciya m
e karfin data Sakata dakatawa da kukanta ba shiri tana kallansa cikin mamaki.
Hannuwansa ya Saka ya zagayota dasu tareda mannota da kirjinsa suka hade Yana Bude idanuwansa Dake sauyawa da kyau.
Kwacewa tayi zata miqe ya sake dawo da ita jikinsa shi k
ansa jikinsa mutuwa yakeyi Yana son Hana kansa Abinda yake kokarin yin Amma zuciyarsa na kasa riqewa.
Bude Baki tayi cikin tsoro da rawar jiki zatai magana ya Saka bakinsa cikin nata Yana cewa
"I'm sorry AM"
Kissing din dayake mata ya Saka jikinta
sake daukan rawa tana kokarin kwacewa Amma yayi mata kyakkyawar rungumar da suka manne Babu alamar rabewa,
Tsotsan bakinta yakeyi da kyau cikin wata kakkarfan buqatan da baitaba jiba a rayuwarsa,
Wani irin Abu yake Ji me karfi da sanyi lokaci Daya,
Tausayinta da son riqe kansa ne ke yaqi da karfin buqatar tasa Amma Hakan ya kasa riqe kansa.
Yawunta yayiwa wata irin zuqa Yana zare halfvest dinta da hannunsa Daya ya zareta zuwa cikinta ya gangaro da fuskansa zuwa kirjinta Yana Jin numfashinsa na Ne
man barin jikinsa.
Kuka takeyi sosai tana yakushinsa sbd batada kuzarin kwacewa.
Daukanta yayi ya Koma gadonsa da ita cikin nutsuwa da Kwanciyar hankali yake kissing dinta Yana kashe jikinta da wasu irin zafafan kisses da tsotsan datake sake Sakata k
uka jikinta na rawa tana turesa sedai kwata kwata bayajin Hakan.
Bata qarasa gigicewa da tashin hankali da kuka me radadi ba Saida ta sake Jinta cikin azabar data samu kanta a kwanaki ta ringa kuka tana dukansa Amma Bai dakata ba Saida ya qarasa maidata
cikakkiyar macen da bai maidata ba Karan farko.
Koda ya gama tini tayi Wani irin laushi tareda sanyin da Bata iya komai sai hawayen Dake bin fuskanta.
Da kansa yayi mata wanka ya shiryata tareda Bata magani da tea Tasha take bacci ya dauketa a jikin
sa bayan Shima yayi wanka.
Gefen kirjinsa ya zubawa idanuwansa akan yakushin datai masa a yanzu din Wanda ya fasashi sosai yasan Kuma zai bar masa tabon da bazai taba gogesa ba.
Gap da asuba ta farka sbd zazzabi ya sake Bata magani da yoghurt ta koma
bacci.
Karfe Biyar na asuba bayan yayi Sallah Kiran sakon tashin hankali ya shigo wayarsa daga Poland Wanda ya sakashi shiga Mummunan shock.
Fitowa yayi da ita zai kaita daki yabar asibitin sister Ashley tai knocking kofar office dinsa Yana budewa y
aganta baisan lokacinda idanuwansa da sukai wani mummunan Jan tashin hankali take suka rintse ba sbd ayanzu ne lokacinda yafi buqatan sister Ashley a rayuwarsa fiyeda ko yaushe.
Hannun Ameenatou data riqesa gam ya miqawa sister Ashley din Yana Jin Wani
abu me nauyi ya danne kirjinsa yace
"Ki kula da ita,Na bar miki amanarta"
Cikin tashin hankali sister Ashley ta Kallesa zatai magana Amma ganin mummunan yanayin dayake ciki ya Sakata kasawa ta kama hannun Ameenatou data kasa sakinsa duk da azabar dat
ake ciki.
Kasa kallan Ameenatou din yayi sbd idanuwansa da bayason t Gani a yanda suka koma ya juyo tareda kama fuskanta cikin matsanancin karfin hali ya Kalli cikin tsakiyan idanuwanta yace
"Ki bi sister Ashley Zan dawo na tafi Dake I promise Ok?"
Sakinsa tayi ahankali tareda kama hannun sister Ashley din.
Sister Ashley Bata buqatan kudi Dan ko a jiya ya saka mata kudi me yawa Dan haka Saiya Isa zai sake Saka Siddeeq ya Saka mata kudi.
Key din office dinsa sister Ashley ya bawa ya shiga mota
yabar asibitin tin acikin motan ya fidda wayarsa ya Siya ticket.
Cikin sa'a akwai jirgin 10 Dan haka Yana Isa gida Babu Bata lokaci ya shirya ya fita zuwa airport Yana kashe wayarsa.
Yana Isa baifi mintina 30 ba jirginsu ya tashi daga qasar Nigeria
ya daga.
#MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda