Showing 171001 words to 174000 words out of 182667 words
faruwa ba sbd ya Riga yabarwa Dad Omar din yaji da komai.
Haka aka nade Mam din da idonsa daya aka kaisa asibitin qazanan mahaukatan Dake w
ajen gari aka basa daki bayan an cike masa komai.
Yanaji Yana Gani baya iya magana bare motsawa aka ajiyesa da Ido daya tsiyaye aka barsa Cikin dakinda gwara wata bolar dashi sbd tsananin wari da sauro ga Kuma wasu ruwa Dake kwance gefen dakin wainda ha
r sunyi baqi da alama ruwan sama ne ke zubowa idan anyi Suna taruwa aciki.
Ko ficewa Basu gama yiba sauro da quda suka fara yayyabesa daga kwancen dayake.
Sama ya Dan kalla ahankali yaga Babu ko ceiling take wasu hawaye masu radadi da Ciwo suka ganga
ro gefen Idanuwansa Yana rufe Idanuwansa yanajin wasu irin qwari ja shigewa rigar jikinsa da ko ita Bai samu an sauya masa ba duk jinin daya zubar mata ya bushe yayi Wani irin baqi.
Duhun dakin kadai idan dare yayi wata azabar datake firgita ruhin dan A
dam dayake cikinsa ne,
Sanyi jikinsa yayi Yana sake rintse Idanuwansa hawayen cikinsa suka gangaro sbd yasan har abada bazai taba qara moruwaba sbd shi kadai yasan azabar dayake ji a jini da jikinsa.
Dare nayi gurin ya dauki tsit bayan kukan sauron m
asu yawan gaske dayake tashi a dakin Babu sautin komai,
Wasu azababbun cinnaku ne ke cizonsa Tako Ina azabarsu na ratsashi Amma baya iya ko motsa ko yatsansa bare Wani abin
Ga Wani irin duhun da ko a Lokacin da suke shiga gino zinari a Cikin duhun Rami
me zurfi da tsayin gaske Bai Kai wannan ba sbd wancan akwai hasken fitila Amma ayau ko wanda zai kunna masa hasken fitila Babu,
Wannan duhun duhu ne da Yan uwansa Dake kwance kabari Kila sunfisa samun rahamar hasken kabari akan wannan dayake Ciki.
Ha
ka ya kwana Babu sauki ko rahamar ubangiji ko daya har gari ya waye sai guraren 10 aka shigo aka Bude dakinsa Wani qazamin dattajo ne da yake a Buge ya zauna ya tayar dashi zaune ya fara Tura masa abincinda ta ringa dawo masa sbd azabar dayake Ciki ta Fi m
asa abincin Dadi da saukin wucewa a cikinsa.
Ganin hakan me basa abincin ya Saka hannu ya dame tuwo da miyar kaman kunu ya zuba musu ruwa suka sake sakewa ya maqure bakinsa ya dura masa shi gabaki dayansa a bakinsa ya wuce cikinsa.
Yana fita amai ya
fara feso masa har jikinsa har qasa take gurin ya lalace da Wani irin qarni da qazantar Aman Amma Babu wanda yazo ya sake dubasa haka Nan ya wuni Cikin aman tareda ruwan qazanta.
Haka ya wuni sai dare aka sake zuwa basa abinci Nan ma Babu Bata lokaci Ak
a dura masa ya sake feso Wani Aman Cikin azabar ciwon Ciki Mai tsananin azabar daya sakar masa gudawa.
Anan ne aka zo aka daukesa suka wanke masa jikinsa Shima bayan ya wuni Babu wanda ma yasan halinda yake Ciki bayan wari da qazantar sun ma fara bushew
a a jikinsa.
Lokacinda suka zaune dashi a bakin Wani fanfafo Cikin qazanta suka fara sheqa masa ruwa qarnin amai Dana jinin rigarsar daya bushe Dana gudawar suka fara Wani mummunan tashi a jikinsa take suka suka rufe hancinsu Suna sake Dan yin baya daga
jikinsa suka sheqa masa ruwa kaman Wani Dabba.
Wani irin kukan baqin Ciki da qunci ne ya taso masa Yana rintse Idanuwansa.
Suna gamawa Wani gajeran wandon dinki suka Saka masa suka kaisa dakin hakanan suka kwantar dashi suka tafiyarsu.
Sanyi ne M
e karfin gaske suka fara ratsa fatarsa zuwa namansa har zuwa qashinsa suna ratsasa cikeda azaba da qaiqayi Amma ba halin motsawa.
***A daidai wannan lokacin Omar na tareda Dr Aleena wadda sukai tafiya a safiyar zuwa Abuja shi da ita da Ahmed gurin Wan
i Taron manyan likitocin da zaayi na qasa Wanda tana Cikin manyan baqin likitoci masu Mahimmanci da aka gayyata sbd shi Omar din daya Saka sunanta sbd ta daukaka a qasarsa kaman yanda takeda daukaka a tata qasar akan aikinta.
A lafiyayyan luxury Bangalo
re dinsa suka sauka Wanda yake tsare da securities da luxuries Tako Ina hankalinsu kwance.
Ahmed bangarensa daban a gidan Dan haka Shima a nasa bangaren ya sauka hankalinsa kwance.
JAMAAL ma dashi a Cikin Manyan likitocin da aka gayyata Dan daga suna
n Mum dinsa sai nasa Dan haka Yana Abujan sedai bama tare suka taho ba Dan yaso tahowa da tasa halal din Amma Sam ko muryanta taqi barin ya sake ji daga ranar bare ganin fuskanta Dan ba qaramin fushi da zafi ta dauka dashi ba Dan haka duka yake Cikin dacin
zuciya.
Siddeeq ma duk yanda yaso magana da Ashley ta samu Damar fitowa da am din Dan su dauketa kawai su tahowarsu ya kasa samun Damar wannan maganar da ita sbd babbah daya Saka musu mugun Ido musamman Ashley din dan yafi qin yadda da ita akan kowa ma
Dan haka ya Saka mata Ido tareda rantsewa akan duk Wanda ya kamata tana waya dashi shi zai aura mata ko waye sbd maganinsu.
Fatmah ma hakan ya fada mata hakama gabaki dayansu ya sakasu dawowa sashensa ya Kuma hadesu a daki daya sbd su duk abinda zasuyi
su shirya Babu shegen da zai zauna zaman shiryasu tinda ba Wanda ya hadasu fadan da hassadar tareda qyashin da zage zagen.
Fatmah kusan zaucewa take Neman Yi sbd ganin su Dad Omar da Dad dinta ko ta kan zancensu Basu sake bi ba alaman hukuncin babban y
ayi musu daidai Dan haka ta sake dagewa da rokon babbah tana Neman tuba da bazata sakeba Amma ko bi ta kan tubanta baibiba.
Ameenatou dai batada ta cewa bayan komawa salihar gaske sbd Cikin kaman Yana jiran asan dashi sai laulayinta ya dauke tsaf Bata C
iwon komai ko Wani amai saima fitowa dayek kokarin farawa sbd tasowa da mararta tafara Yi hakama fushin datake cikinsa akan Jamaal din Bai saukoba ko kadan sbd kunce mata zani a kasuwa ne yayi duk da tasan a gunsa shi ba komai bane tinda bature ne Amma mey
asa baima fara fada mata yasan tana dauke da Cikin nasa ba Wanda itama harga Allah taji tana tsananin son Cikinsu yanzu sbd na Arfat Bata hankalinta ta dauki Cikin ya Renu a Cikinta har haihuwansa.
Ashley dai itama taitayinta ta shiga ta Dena waya da ko
wa se babbah baya gidan dan sanin rantsuwarsa akan duk Wanda ya kamasu Suna waya shi zai aura musu indai auren ya halasta tsakaninsu.
Hafiz da dadah ne ke tausaya musu matiqa musamman Fatmah data kasa Dena Kuka haryanzu gaba daya ta shiga Wani mummunan
hali akan abubuwa da yawa Ciki harda Dad Omar data batawa Dan tasan zuciyarsa ta sosu ko yayane da jin abinda tayi hakama iyayenta fushi sukeyi sosai da ita ga Ameenatou da batajin zata sake ganin mutuncinta ga Jamaal din datai abin akansa ma Ashe mahaukac
iya ya dauketa ga Babbah da dauren sadakansa gabaki daya ta rasa inda zata Saka kanta a Cikin dakin ma Ashley da Ameenatou Babu me mata magana mugun zama ne sukeyi gashi kowannensu bai Saba da kwanciyar qasa ba idan ma ka Saba sanyin AC kadai da tiles ya d
auka zai iya illata rayuwarka Dan haka bame yafewa haka suke shigewa lafiyayyan gadon dakin Anne suyi bacci Cikin Rufa daya.
Hafiz ne da dadah ke Dan rarrashinsu Suna tarairayansu Amma Didi ko gaisuwan Fatmah din Bata amsawa itada Mum Nur Ameenatou ma
Mum Nur tayi fushi da ita akan maganar data fadawa Fatmah sbd tsakanin Dad Omar da Ahmed yanzu Yan uwantaka ce data Fi ta jini karfi Dan kuwa kowa a tare ya gansu a tare ya sansu Kuma alaqa ce data Riga ta zama family bazata taba gogewa ba sbd kaf gidan h
ar Ahmed din kowama yayansa da matarsa da Jaden suke amfani a sunansu kaman yanda yanzu duka harsu Hafiz duka an qara jdens a karshen sunayensu so maganar iyaye da rashin daa ba dabia ko hali bane.
Anyi Taron kwana uku din a Abuja an gama a ranar Jama
al ya dawo Lagos tareda Siddeeq Banda su Mum dinsa da ba yanzu zasu dawo ba sai sun kwana biyu sbd wasu manyan kwararrin likitocin da Omar zai hada da Dr Aleena.
Duk Yanda Omar da Aleena din suke ganin yayansu sun girma Basu San sunada sauran lokacinsu
ba sosai Saida suka kasance da juna a kwanakin sbd wata lafiyayyan sanyayyan soyayya ce me karfi da kwanciyar hankali suke gudanarwa hankali kwance.
Omar Jaden Bai baro Abujan ba Saida maganar aurensa ta fita duniya tasan matarsa ta biyu wadda ta fita t
areda maganar auren 'yayansu,
Ya gabatar da Dr Aleena second wife dinsa da Kuma son dayake mata itama kaman yanda yakeson matansa duka Dan haka take aka ringa daukansu hotina ana yadawa Kuma kowanne Suna tareda juna kusan ma duk inda zasu hannunsu Yana
riqe da juna hotinan ke fita sbd ita dai baturiya ce hakan ba komai bane gareta hakan Shima tinda kusan haihuwansa ne kadai baayi baturen ba Amma Shima turai dinne kawai.
Bayan dawowan Jamaal duk yanda yaso yaga halal dinsa hakan Bai samu ba Dan Babu
fuska a gurin babbah Dan haka dole ya fara lallaba babban sbd sai yanzu yake fahimtar zare hannun da Dad Omar yayi yabarsa dashi yasan karfin zuciyar gaske ne dashi saiya masa tasa karfin zuciyar akan son dayakewa 'yarsa zai gane shi kwata kwata ma baisan
meye kunyar sirikin da ake magana ba indai akan a Hanasa halal dinsa ce musamman yanzu datake fama da laulayin babynsa a karo na biyu.
Ganin take taken Hafiz akan son fitar da Yan matan zuwa Wani gurin su samu su Sha iska kansu ya sake ya Saka babbah
taka masa Burkin karya kuskura ya shiga Cikin masu karban hukuncin sbd shi kansa me laifin ne sosai a gurinsa sbd duka halinda Ameenatou take Ciki ya sani shine suka Taru suka ci amanarsa aka barsa a iska qaton ga Babbahn mahaukata ko?
Ya kiyayesa sbd Yan
a laifi daya wlh dashi zai hada ya Basu baqin mamaki.
Hakan ya Saka Hafiz Dan kama kansa sbd yasan babban idan ya Riga ya dauki zafi akan Abu bare yanzu laifi ne akan duka wainda yake ganin sun Saka 'yarsa taci amanarsa Dan Bai yadda yin kanta bane zuga
ta yake ganin anyi Kuma ba kowane yayi wannan aikin ba bayan Ashley da Siddeeq da Jamaal din kansa harma dashi Hafiz din.
#MAMUH
[6/5, 4:18 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
147
Siddeeq ne ya turowa Ashley txt a kusan karo na Kila Dari Amma Bata basa rep
ly sbd Shima fushin ya shafesa Dan haka shima baida nutsuwan Dan kusancinsa da Ashley din ya Saka ma yakejin duk ya shiga damuwar rashin daga wayar tasa da fushinta Dan haka ya dage gashi Kuma Jamaal na son magana da AM duka dole sai Ashley din ta basa had
in Kai Dan haka Bai denaba a wuni hakai zaita kira Bata dauka Yana bi da txt tinda shi yasan tana karantawa so da sauki ko Bata bada reply dinba indai ta Gani.
Yau ma txt yayi mata wanda ya saka jikinta sanyi sbd itama tana Cikin damuwar daurewa ne ka
wai takeyi tana sharewan sbd daga shi har Jamaal su San sun tabasu.
Zubawa sakonsa Idanuwanta tayi kafin ta sauke ajiyan zuciya tana dagowa ta Kalli Ameenatou Dake zaune ta zubawa tv Idanuwanta itama kewane sosai a Cikin ranta Amma Kuma fushinta yaqi sa
uka ko kadan.
Kiransa siddeeq ne ya shigo wayarta bayan sakon nasa Dan haka sake sauke ajiyan zuciya Ashley din tayi tana daukan wayar sbd babbah bayanan Yana gurin sallan laasar masallaci su Kuma suna palon a zaune Suna Dan kokarin ragewa kansu damuwa,
dadah Kuma tana kitchen tareda Mai aikinsu Suna girki.
Ganin sunan siddeeq a wayar Ashley kafin ta daga ya Saka Fatmah Dake kusa da ita sauke ajiyan zuciya sbd ganin kwana biyun Dad dinta Ashley din yake kira yaji Yaya suke sbd Ameenatou ta kashe wayar
ta gabaki daya ta ajiye ita Kuma Fatmah din Baya kiranta kwata kwata ya Dena Dan haka Ashley dince dole wadda zai kira yaji Yaya suke Dan haka hankalin Fatmah baya kwance sbd Tino rantsuwar babbah duk Wanda ya kamaka kana waya dashi shi zai aura Maka.
D
uk wayar Ashley tayi ringing hankalin Fatmah tashi yakeyi sbd kada Kiran Dad dinta ya shigo daidai babbah Yana kusa Dan haka yanzu ma da Kiran ya shigo sai dataga siddeeq ne taji nutsuwanta ya dawo daidai musamman da Ashley ta dauki wayar Dan haka take taf
ara adduar Allah yasa babbah ya dawo daidai lokacin ya samu tana wayar da Siddeeq tinda ba Wai girmansa tayi ba sedai suzo shekaru daidai da ita sbd Jamaal ya girmesu dukansu.
Tana daukan wayar ajiyar zuciya me qarfin gaske Siddeeq din ya sauke Yana a
mbatar sunanta Cikin sanyi sbd Bai dauka zata iya fushi haka sosai dasu ba tsawon kwanaki.
Amsawa tayi a sanyaye Cikin sanyin murya tana cewa
"Meyasa bazaka tsaya a iya txt din ba sbd kasan hukuncin da babbah yake jira?"
Ganin hakan Fatmah ma data
keson waya tini tana tsoro ta dauki wayarta ta turawa Hafiz txt din Dan Allah ya shigo mata da Maganin daya siyo mata last time na ciwon Kai datake tsananin fama dashi a kwanakin sbd Kuka data kasa denawa ya qare sbd itada Ashley suke Sha dan Ashely dince
ma ta rubuta masa ya siyo musu shi.
Tana Tura masa txt din saiga kiransa ya shigo wayar kofa ta fara juyawa ta kalla batajin motsin dawowan babbah ba Dan haka ta dauki wayar tana sauke ajiyan zuciya.
Tambayarta yayi me zatai Kuma da maganin bayan da
i komai ya Dan lafa gwara karta fiye shan magani musamman irin wannan zai iya zamar mata illa ta kasa Dena shansa.
Hawaye ne suka ciko Idanuwanta Cikin sanyi tace
"Nidai inaso zan Sha kaina sosai yake Ciwo ko bacci bana iyawa idan nasha zan samu sauk
in da zanyi baccin,ka siyo min kawai"
"To idan ban siyo bafa?"
"Nidai ka siyo wlh bana iya bacci duka kwanakin Nan,ka siyomin Dan Allah.." hawaye ta sake kaman Yana ganinta tana sake narke murya kaman zata fasa Kuka"
Shigowan babbah da Babu wanda
ya lura sai Ameenatou wadda ba itace take wayar ba Amma Jin tayi gabanta yayi mummunan faduwa gashi da alama Yana tsaye hankali kwance Yana jinsu da kallan Ashley da Fatmah din wanda babu wadda ba a narke take magana ba musamman Fatmah da gata ya riga ya g
ama lalatata Ashley kuwa Cikin Wani Dan Jan aji da basarwa take maganar.
Ameenatou data gama shiga mutuwar jiki da tausayinsu duka biyun sbd ankarar dasu ta Bude Baki Cikin sanyi tace
"Babbah sannu da dawowa"
Fatmah Cikin tsananin tashin hankali t
a juyo tana sakin wayarta batareda ta kashe ba hakama Hafiz ta can din yaji lokacin da Ameenatou ta ambaci sunan babbah din Dan haka tsit yayi zuciyarsa na Neman tsinkewan Shima Amma ya Dake sbd Fatmah ta sake ajiye wayar ba lallai yagane wayar takeyiba Da
n haka ya Dan saurara yaji abinda babban zaice.
Ashley ma Jin maganar Ameenatou din Tayi saurin kife wayarta gefenta itama batareda ta kashe ba Kuma Shima siddeeq din a kunnensa am ta ambaci sunan babban Wanda ya sakasa kallan Jamaal Dake tareda shi ya
Bude Baki a natse yace
"Babbah ne ya shigo"
Kallansa Jamaal yayi da fararen Idanuwansa Yana cigaba da karanta Mahimmin bayanin da aka turo masa ta iPad yace
"Allah yasa yaji dakai take wayar nakai masa sadakin auren kawai a daura ni na samu hanyar
daukan tawa matar musan inda mukai Dan naga tsohon Nan nata so yake na Saka ayi kidnapping dinsa saina nabar qasar da Matata na Saka a sakesa.
Siddeeq dinma kallan Jamaal din yayi da fararen Idanuwansa Yana Saka maganarsa a zuciyarsa Dan bata matsuguni
sbd Bai taba tinanin soyayya da Ashley ba bare ta aure sedai akwai wata irin shaquwa da kauna a tsakaninsu shi da ita harma da kusanci Bai taba kawo sonta a ransa ba sedai idan har aurenta zai Saka Jamaal ya samu Damar samun macensa ya dauketa su tafi to
tabbas zaiso ace babban yajisu Shima Dan Babu abinda bazai iyaba sbd farin Ciki da samun abinda Jamaal ke so,
Take yaji ma fatarsa daya babbah yajisu ya Kuma tabbatarda shi dinne yake wayar da Ashley Dan haka daga wayar yayi ya sake Saka kiranta hankali k
wance batareda Jamaal yasan ya sake Saka Kiran bane sbd bazai barsa ba tinda ya fada ne Amma shine farin Cikin siddeeq Yana Cikin abinda shine nasa farin Cikin.
Acan kuwa babbah takowa yayi Cikin nutsuwa da kwanciyar hankali Yana Jin nutsuwa da farin
Cikin wannan lokaci Dan haka qarasowa yayi ya zauna kan kujeran zamansa ya dago ya kallesu cikeda nutsuwa farin cikinsa na bayyana.
Fatmah na Gani Hakan Cikin firgici da tashin hankali tareda son wanke kanta tace
"Babbah bada kowa nake waya ba ni da
Hafiz ne wlh tallahi Kuma magani ne zai tahomin dashi sbd shi kadaine yasan Wanda nakeso..."
"Dakyau" babbah ya fada Yana kallanta Yana qara dorawa da
"Hafiz dai nawa na Nan gida kike magana ko??
"Gyada Kai tayi da sauri Dan sake wanke kanta tace
"Eh Hafiz ne Allah babbah ni kama duba wayar wlh Ba Wani bane"
"Ba saina duba ba ai Fatmah sbd kin Riga ke kinyi naki mijin Abu me sauki ma basai mun tsaya yiwa Yan Wani wajen bayanin mun tashi Yi Miki aurenba Kinga a Cikin gida ma zaa gama komai ca
n ku qarata da maganin dayasan kinaso harma sa sauran duka abinda kikeso"
Zubewa qasa Fatmah din tayi da sauri gaban babban tana fasa Kuka me karfi da rokonsa ta tuba Dan Allah karya mata auren dole bataso Shima Hafiz din bayaso.
Hafiz dayake