Showing 12001 words to 15000 words out of 182667 words

Chapter 5 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

21

rudewa take Neman yi sbd kwarjininsa Daya cikasu hakama Dr Dee miqewa tsaye yai batareda sanin ko waye dinba Amma dai yasan koma waye shi din yanada martaba d

a kwarjini tareda Matsayi tinda har su Dr Zakeer suka rakosa.

##MAMUH#

#BESTLOVE

#JAMAAL JEEY SEELAH

#AMJEEY

#ROMANCE

#HOTLOVE

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJ

ER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

65

Sanye yake da black Dior loose fit tshirt da guntun wide leg wandon

AG Shima black sai slippers Suma dai black dinne,

Kallo Daya siddeeq yayi masa yayiwa Allah godiya Daya halacci JEEY din a cikin wadatacciyar ni'iman rayuwa sbd wahalan rayuwa take zata narkar da fatar JEEY din yake Gani da a cikin marasa arziki ya fito

sai gashi Allah me yi kowa a inda yaso.

Dining din ya nufo Yana kallan time din agogon palon kafin ya dawo da kallansa kan dining din.

"Barka da fitowa" siddeeq ya fada Yana komawa ya dauko masa ruwa da drinks tareda fresh tangerines masu kyau cikin

bowl masu Dan sanyi ya ajiye sbd JEEY din yanada wuya yaci abinci ya gama baisha oranges ba dai tangerines din dai yafi buqata sbd ya saba ne tin yana yaro mum dinsa ce ta saba masa da hakan.

Zaunawa sukai kusan a tare Yana cewa

"An samu Wani bayani

daga binciken inda su family dinta suke??"

Fara serving na abincin sukai siddeeq na cewa

"No Babu wani bayani a yanzu Amma dai na bawa Wanda zai tafi Nasarawa komai da zai ishesa ya nutsu sosai ya binciko sai aje a taho dasu.

Gyada Kai yayi ahank

ali cikin gamsuwa da zancen Yana daukan roban ruwa ya Bude yakai bakinsa yasha a natse batareda ya tsaya zubawa a cup ba.

Abincin da Akai ya kalla,

Penne pasta ce dataji cheese da qananun Naman Kazan broiler,

Zuba masa siddeeq yayi tareda white rice

kadan ssaiya zubawa kansa White rice din da sauce din kidney dayake gurin Dan bazai iya cin cheese ma shi Kam kusan cimar JAMAAL din ya kowace iri ya kasa sabawa ko iya cinsu Dan abubuwane da Bai taso shi Kam Yana cinsu ba so bazai iya koyan cinsu lokaci

Daya ba.

A natse JEEY din yake cin abincinsa siddeeq ma abincin yakeci Yana sake duba wayarsa kafin ya dago ya Kalli JEEY din yace

"Sister Ashley gobe zata bar Ward din da AM take take"

Kalman AM din da siddeeq yayi amfani da ita ne ya Dan Saka sh

i dakatawa daga tauna abincin dayake bakinsa na seconds kafin ya Dan dago ya Kalli siddeeq din da idanuwansa masu haske sosai tukuna yaci gaba da cin abincin bayan ya gyada Kai alaman yaji.

Siddeeq kuwa tin daga ranar da Ameenatou ta zama matar JAMAAL d

in Bai sake kiranta da Ameenatou din ba sbd ta zama matan maigida Kuma ubansa Dan haka AM din shine sauki saukin abinda yake kiranta.

Harsu suka gama cin abincin bayanai ne Daya bayan Daya na dukkanin abubuwansu da JEEY din ya bari yaci gaba da kulawa y

ake jero masa a natse tareda yanda ake kulawa dasu sosai Dan kuwa dukiyar Dad Omar din da kusan su Dad Mam Basu San da ita ba itace JAMAAL din yake kulawa da ita ya saka wainda Babu Wanda yasan dukiyar waye suke juyawa siddeeq na kulawa da sauran Wanda Hak

an ya Saka siddeeq din duk da ana cikin tashe tashen hankalin nan yayi nasa kudin daidai misalin Dan kuwa harkokin na tafiya cikin nasara da yanda ake son Dan Shima siddeeq din yanada iliminsa sosai da qwarewa akan Aiki Dan nesa ba kusa ba yafi Haroon sani

n aiki da kwarewa.

Suna gamawa siddeeq ne ya fita ya Siya sauran dukkanin abubuwan da JEEY din zai buqata a asibitin da zai fara shiga gobe sai dare ya dawo ya kawo masa yabar wainda zasu tafi dasu cikin mota,

Masallacin dayake gaban Houston Astrt da

Dan tafiya suka tafi da mota acan sukai sallan magrib da ishai daga can ya dawo da JEEY din gida shi Kuma ya wuce nasa gidan da motarsa Daya bari gidan JEEY din.

Ya shigowa gidan Kai tsaye laptop dinsa ya kunna ya fara duba sabon reports na mum dinsa d

a akace an Turo masa na yau din.

Yana gama dubawa Dr Adrian ya kira suka jima suna magana akan mum din sbd saukin data fara samun shi kansa yafara basa mamaki Dan kuwa baiyi tinanin saukin zuwa haka sauri sauri ba daga bayan Nan bayan sun gama Shan wuya

.

Godiya yayiwa Dr Adrian din kafin ya kashe ya kira Aunt dinsa ta bangaren mum din wadda take tareda ita itama Muslim ce Dan yanzu dangin mum din tasu ya kasu ne akwai musulmai akwai Christians Amma dai baa qyama ko gudun juna sbd sun yadda da Addinin

raayi ne kowa yayi Wanda ya yadda dashi.

Ya jima Yana magana da Aunt Mariam Yana kallan Mum dinsa ta screen din laptop dinsa sbd vcall ne,

Zubawa Mum dinsa idanuwansa yayi suna Dan sauyawa Yana Jin kewanta da kaunanta me tsananin gaske Dan har yau b

an dandana son datakai wadda yakewa Mum dinsa ba,

Rasuwar Dan uwansa yabar Wani mummunan gibi a rayuwarsa da har abada bazai cike ba hakama radadi ne da harya mutu bazai taba Dena Jinsa ba sedai ciwo da radadinsa ya ninku ne sbd Mum dinsa datake cikin w

annan halin sbd rashin 'danta datai,

Shi kadai ne yasan irin yanda mum ke tsananin son Haroon sbd Bai rayu da ita ba,

Bai zabeta ba ya zabi Dad dinsa,

Da wannan ciwon a cikin zuciyarta take rayuwa kowace Rana,

Babu rana ko Daren da Bata kewa ko marar

in son kasancewa da 'dan nata ba tin daga ranar Daya zabi zama da mahaifinsa akanta harya tafi ya barta da wannan ciwon a ranta.

A yanzu mata biyu ne a rayuwarsa masu mahimmancin da zai iya komai akansu,

Da mahaifiyarsa da ko rayuwarsa zai iya Badawa a

kan sai macen da har 'dan uwansa ya rasu itace a bakinsa itace burinsa itace ya yadda yabi bayan hanyar mutuwarsa akanta yakuma rasa,yancinsa,jin dadinsa,iliminda daga qarshema rayuwarsa duk akanta.,

Alkawari ne ya daukawa Haroon da Dad Omar bazai taba

barin kowace irin cuta kusantota ba matiqar yanada Iko da Rai da lafiyan hanawa sai Kuma Wanda Allah yariga ya kaddaro mata kaman wannan matsalan ta gabansu a yanzu Dan kuwa Bai taba tinani ko hango Hakan zai iya faruwa gareta da gaske ba daga ya tafi ya d

awon duk da abubuwan duk Basu tafi yanda akeso ba.

Sallama yayi dasu Aunt Mariam din ya rufe laptop din ya bar palon tareda nufan kitchen Kai tsaye ya dauko ruwan Daya ya wuce bedroom dinsa ya ajiye ruwan ya nufi toilet.

Ruwan dumi ya sakarwa kansa s

una bin fuskansa zuwan jikinsa suna sauka qasa idanuwansa a rufe sbd duk lokacinda wainnan tinanin suka dawo masa nauyi kirjinsa keyi tareda basa zafin Kai.

Sai Daya gama wankan ya wanke bakinsa da mint mouthwash ya fito da towel dinsa da baya wani zam

a.

Shirin bacci yayi ba Riga jikinsa dagashi sai underwear da wata Riga mara nauyi gabanta duka a Bude ya haye gadonsa yayi kwanciyarsa bayan yayi addua.

Washe gari karfe goma na safe ya fito a shirye cikin Brown Paul Smith fit shirt da fit AG

jeans sai agogon Bottega veneta black dayake hannunsa Koda ya fito siddeeq ya iso yana gidan a dayan palon yana aiki a laptop hakama cook tini ya iso yayi breakfast ya jere a dining.

Fitowansa kusan daga siddeeq har cook din qamshinsa ne kaman yanda ya

Saba ya sanar dasu fitowansa Dan haka cook dinne yafara fitowa kallo Daya yayi masa yayi qasa da idanuwansa cikin girmamawa ya masa barka da fitowa tareda gaisuwa ya juya ya koma kitchen.

Siddeeq ma cikin girmamawan ya gaidasa Yana masa barka da fitowa.

Breakfast sukai sama sama kafin suka fice Kai tsaye fuskansa sanye da Black Prada goggles sbd ya saba Baya iya shiga Rana Bai rufe idanuwansa ba.

Siddeeq ne ke janye da sabuwar motar JEEY din mrcs Beymach Kai tsaye asibitin suka nufa.

Koda suka I

sa asibitin Sister Ashley tagama fidda rai Allah yasa evening shift ne da ita Dan haka ma da safen taqi shigowa asibitin kwata kwata Amma tasan Ameenatou na can ko wanka Kila bazata yadda kowa ya kusantota ba idan ba ita din ta Gani ba Dan haka akwai yiyuw

an tana can ko wankan Bata samu ba bare brush da sauran su.

##MAMUH#

#AMEENATOU

#JEEY

#SEELAHS

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwaso

n Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don

yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

67

Sister Ashley ya sake kalla da alaman Yana buqatan taimakonta a gurin batareda ya furta ba itama Kai

tsaye ta fahimci Hakan sbd qaramar kyakkyawar runguma Ameenatou din tai masa ba Wanda tasan banbareta daga jikinsa kai tsaye zaiyi wuya amma bata tsaya tinanin hakan ba tayo kansu da sauri tinani kala kala fal cikin kai da ranta ta miqa hannunta a natse k

an Ameenatou din tareda ambatar sunanta cikin tsananin kulawa da tausasa harshe zata janyota

Sake qanwamesa tayi da sauri har lokacin Hawaye ne ke gudu daga idanuwanta ta rintsesu da karfi tana girgiza Kai da karfi tana sake mannuwa da bayansa kaman zata

tsaga bayan nasa ta shige.

Rintse idanuwansa yayi sbd ba qaramar runguma tai masa haka zalika kukanta sauti yake qarawa har lokacin girgiza Kai takeyi da karfi a bayan nasa tana Ambatar sunansa can qasan maqoshinta da Baya fita sbd kukan datakeyi.

Si

ster Ashley kallansa ta dago tayi tana sake Kai hannuwanta duka biyu kan Ameenatou din zata banbarota ba tsammani ta sakar mata Wani irin ihun kuka wannan Karan tana kokarin dawowa gabansa ta qanqamesa yayi saurin juyowa da Sauri ya zareta daga jikin nasa

tareda yin Baya kadan kafin yayi yunqurin magana ta sake shigewa jikinsa kai tsaye wannan karan ta gabansa ne ta shige kai tsaye ta zura hannuwanta duka biyun bayansa ta qanqamesa tana sake fashewa da sabon kuka.

A rayuwarsa kaf bayan mahaifiyarsa data

haifesa Babu macen da a taba runguma a jikinsa Kokuma jikinsa ya Hadu sosai da nata sai yau,

Bai taba sanin Yaya tudu ko yanayi da fasalin Jin jikin mace yake a jikinsa ba sai yau duk kwata kwata Babu wani abu dayaji Kokuma ya Tantance Yana ji din akan

Hakan sbd shi hankalinsa kwata kwata na akan yanda ta cukuikuyesa ne Wanda Sam Sam Baya son Hakan hakama komai zai zo ne Kokuma yazo a bisa abinda baiyi tinanin ko kadan zai yiyu ba Dan kuwa Bai taba tinanin Haroon da tinaninsa suna Nan daram cikin Kai da

zuciyarta ba Dan Hakan zai iya samun matsala da kasancewansu tare sbd tinanin shi din Haroon ne hakama Babu wata hanya ko mafita Daya me yiyuwa da zai sakata fahimta ko yadda da ba shi din bane duk duniya idan zata taru kuwa Dan haka take yaji kansa yayi m

ugun sarawa tareda daukan zafi Dan kuwa Babu ta yadda zaman mata Haroon din.

Sister Ashley datake kallan yanda idanuwansa suka sauya da tinanin dayake ransa batareda tasan Menene ba Amma ta tabbatarda na 'daci ne ga kayan jikinsa data cukukuye tana sake

yamutsasu da qanqamesa tana cigaba da girgiza Kai a kirjinsa batason Jin komai Bata Kuma son komai sai shi din Dan haka duk yanda sister Ashley taso tayi ta kasa cireta karshe Wani numfashi mara sauti ya sauke me dumi a hankali sai a lokacin ya motsa tare

da dago hannuwansa duka biyun Yana kokarin kaiwa kanta ya cireta daga jikin nasa Amma Kuma hannuwansa kwata kwata Basa kaunar yin Hakan Dan raayinsa ne mace idan ba patient dinsa bama Baya tabawa hakama sbd baida raayi kwata kwata ko shaawan hulda da mata

ko mu'amalantar duk wani abu daya hada da taba jikinsu ya saka bai zabi zama likitan mata ba.

Ameenatou kaman kowace mace ne a gurinsa ta wannan fannin sbd idan ba Dan tana macen da haroon yafi komai so ba kuma 'ya daya tak jinin Dad Omar dinsa da babu

abinda zai saka ko kusantar inda take yayi sbd Raayinsa da kaidarsa.

Akan Bayanta ya Dora hannuwansa ahankali zai janyeta sabuwar Nurse din da aka sauya da sister Ashley ta shigo dakin dauke da maganin Ameenatou din na dare da idanuwanta akansu cikin ma

makin Abinda ya tayar da ciwon Ameenatou din,

Cikin yar rikicewa ta Kalli JAMAAL din Daya dago idanuwansa ya kalleta a Dan fizge Yana dauke kallansa tace

"Barka da dare Dr"

Bai amsa ba ya dauke hannuwansa daga jikin Ameenatou din sbd ganin ta nufi

gefen gadon dakin ta ajiye maganin hannunta da alluran data shigo dasu ta nufosu tana kiran sunan AMEENATOU din itama.

Idanuwansa akan magani da alluran da nurse din ta ajiye ya kafesu Yana kalla

Wani irin ihun da Ameenatou ne ta zuba ya saka shi dawo

da kallansa kanta da sauri sbd karfi da yaji dasuke cireta daga jikinsa.

Ihunta ya Saka Fahat Dake hanyar isowa dakin isowa da sauri tareda wata nurse Dake dakin kusa Dana Ameenatou din.

Suna shigowa dukkaninsu ganin Dr JEEY din a dakin ya Sakasu Da

n dakatawa suna kokarin gaidasa Amma hankalinsa Baya kansu Yana kan Ameenatoun dataqi sakinsa tana rikicewa gaba Daya kaman Wanda take kwance tin safe Bata ko iya motsi ba.

Ganin yanda aketa Neman fizge fizge da ita tana kwacewa hakama gaba Daya ta riki

ce Tama Fi karfinsu sister Ashley din da Basu taba tinanin tanada wannan taurin kan da karfinba Dan kuwa Wani irin riqone tayi masa Daya Saka bottoms na gaban rigarsa fara fizgewa suna zubewa qasa sbd ana janta taqi sakinsa hakama gaba Daya ta haukace musu

.

Ganin faffadan kirjin Dr JEEY din dayake fari tas Babu ko alaman irin gashin kirjin Nan ma ya fara bayyana har zuwa gurin cikinsa dayake murde da wasu irin lafiyayyun Abs dinsa da zallan geamin ya budasa ya Saka Nurse Fahat qarasowa da sauri tareda da

yar Nurse din suka nufosu

Yana isowa baiyi wata wata ba ya miqa hannuwansa kanta zai kamota ya cirota bakinsa na ambatar sunanta cikin sautin Daya sarkesa batareda ya shirya ba sbd hannunsa dayaji an rike Kai tsaye batareda kalman komaiba.

Dagowa yayi

da sauri ya Kalli hannunsa da aka riqe basai ya dagoba ganin baturen hannun dayake riqe da nasa ya sakashi sanin komai Dan haka Saiya hadiye Wani yawu tareda kokarin waskewa Yana ja da Baya kadan Yana kasa kallan Dr JEEY din Wanda yake masa kallan qyama d

a mamakin da nufinsa Kai hannuwansa zaiyi jikinta ya cirota.

Su sister Ashley ma kokarin sanyi jikinsu yakeyi da ganin Hakan suka fara kokarin rage fizgota sedai Kuma a cikin borin idanuwan Ameenatou din suka sauka kan Fahat take ta fasa ihu jikinta na

daukan rawa take ta qarasa rikicewa gabaki dayanta tana fizge fizge tana qarasa yaqa rigan Dr JEEY din gaba Daya

Take dukkaninsu hankalinsu ya tashi harda shi fahat din Bai tsaya komaiba ya fara kokarin janyo gadonta su dorata Akai a daure Yana warware b

elt din Dake nade,

Hakan ya qarasa tado haukanta gaba Daya tafara ihu tana Wani irin fizgewa zuwa lokacin ma ta sakesa gaba Daya haukan takeyi sosai.

Cikin kankanin lokaci nurses suka Karu a dakin take aka kira Dr Dee Wanda take ya Bada umarnin kafin

ya iso a daureta a gadon gashinan tafe.

Jin Hakan Nurses suka Saka Wani irin karfin Dayafi nata tana cikin Wani irin mummunan yanayi suka danneta a gadon Fahat tini ya fara kokarin daureta da belt duk JEEY din na tsaye na kallansu idanuwansa na wata

irin sauyawan data Saka dogon hancinsa yin wani irin ja a take.

Rintse idanuwansa yayi ihunta da kukanta da karfinta yafara karewa sbd tsananin tsoro da tashin hankalin abinda tasan za'a yimata a duk lokacinda aka daureta a gadon Wanda ba itaba duk pati

ent aka dauresa a gado suna gane abinda zaayi Wanda azabarta Bata misaltuwa a garesu.

Yanda kukanta ke ratsa kunnuwansa Ya taba zucuyarsa da wani irin dacin Daya sake sauya fuskansa gaba Daya.

Hannun Fahat ya riqe Kai tsaye batareda sun San Daya iso

gurin ba Saida suka ga farin hannunsa ya ratsosu ya kama na Fahat din a Karo na biyu.

Dukkanin nurses din gaba dayansu dagowa sukai cikin tashin hankali da sauri suka kallesa sedai Babu Wanda gabansa Bai Fadi ba da mummunan yanayin da suka Gani a fuskan

sa take sister Ashley tayi saurin sakin Ameenatou din tana Dan matsawa Baya.

Fahat ma sakin belt yayi Yana kallan fuskan JEEY din cikin tsananin mamaki da shakku me girma.

Sauran ma tini suka saketa sedai kafin suyi wani motsin Dr JEEY hannuwansa biy

u ya saka ya kamo Ameenatou din gabaki dayanta Yana Riqeta da kyau sbd idanuwanta Dake rintse tana ihu tana fisge fisge cikin ficewa hayyaci.

Zillewa take Neman yi yayi mata wani irin kyakkyawar riqo Yana hanata fizgewan.

Da sauri nurse Fahat ya sake

karfin halin motsawa kaman zai matso Amma Bai matso din ba Yana kallan yanda take qarasa yagalgala rigan jikin Dr din da sauri sauri yace

"Dr zata iya Maka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login