Showing 165001 words to 168000 words out of 182667 words
da kansa ya tarbesu sai Ayesha wadda itama take shirye Cikin doguwar riga kwance a jikinta d
a silk scarf daure akanta.
Da farin Ciki suka tarbesu Suna musu barka da zuwa lokacin Jamaal ya sauko ya fito palon Yana sauke Idanuwansa akan Dad din ya rungumosa yana juyar da Idanuwansa da sukai Ciki take akan Ameenatou Dake gefen Dad din itama shi d
in ta kalla Idanuwanta na narkewa kaman zata narke masa agurin take ta kashe jikinsa sbd ganinta kadai kashe duk wata wutar jikinsa yake musamman ya azabtu daga jiyan zuwa yau dabai ganta ba Kuma Bai jita ba.
Sakin Dad din yayi Yana yiwa su Mum sannu da
zuwa Cikin nutsuwa da Wani irin ajinsa da kwarjinin dayake cike musu Idanuwa da kyansa.
Dr Aleena ce ta sauko qasan itama ta nufo palon tana musu sannu da zuwa Cikin nutsuwa sanye Cikin daguwan rigar data qarawa haskenta kyau sosai itama Idanuwanta aka
n Mum Nur tana sake fuska sosai suka Dan rungume juna kafin sukai Ciki.
Siddeeq ne a baya da Ashley Suna kallan juna magana na cin bakin kowannensu.
Gaba zatai tabi bayan Dad dinta ya riqo hannunta tareda dawo da ita baya ya hada bayanta da kirjinsa
ya rungumeta Yana lumshe Idanuwansa.
Ashly na ganin hakan itada siddeeq sukai gaba Suna Dan tare hanyar sbd kada Wani ma ya juyo.
Daukanta yayi kaman babynsa Arfat yabi wata hanyar da ita zuwa samansa batareda yace komaiba sbd saiya samu nutsuwa daga
gareta zai ita zaunawa cin abincin.
Itama dayake zuciyarta na Cikin tsananin kewansa Bata iya motsawaba sbd tasan Babu abinda zaiyi mata bayan ya samu sassaucin quncin da zuciyarsa ta shiga daga jiyan zuwa yau Dan haka zagayo wuyansa tayi da hannuwanta
biyu sbd basa daman nutsuwan.
#MAMUH
[6/6, 11:26 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
145
Ashley ce data sauko taji maganar ta Kalli Fatmah din zatai magana Ameenatou ta tareta ta hanyar cewa
"Menene naki a Cikin duk yanda nake daukan Cikin,inace nine n
ake dauka Kuma nake haihuwar"
Cikin takaici Fatmah tace
"Babu komai nawa a Ciki Amma keda kikeda komai a Ciki na dauka zaki fara tsayawa kisan mahaifin cikinki na farkon kafin ki sake kwaso Wani...."
"Duka wannan ba matsalarki bace Kuma bakya Ciki
n wainda suke dole da Susan mahaifin 'dana sbd bakida alaqa da hakan bake ba kadai ko wanda suka Fiki banajin sunada alaqa da sanin hakan,nice dole Kuma nice na San waye uban Dana"
"Wane Dan ne kikasan ubansa?" Sukaji an fada daga bayansu Cikin mamaki d
a sauti me tattareda bawa maganar Mahimmanci.
Ashley ce tayi saurin juyawa gabanta na faduwa da karfi ta Kalli babban dayake tsaye bakin kofar kafin yafara shigowa palon gabaki daya a natse.
Ameenatou rintse Idanuwanta tayi Suna sauyawa zuwa ja zuciy
arta na nauyi batareda ta juyoba.
Fatmah kuwa wasu hawaye ne masu tsananin zafi suka ciko Idanuwanta sbd kalaman Ameenatou da suke a bayyane zaginta ne tayi itada iyayenta da kalaman data fada.
Tsayuwa babbah yayi a gaban Ameenatou din bayan ya Kalli
Ashley ya Kalli Fatmah ya tsayar da kallansa kan Ameenatou din lokacin Hafiz Shima ya shigo palon ya tsaya Yana kallan yanda duka sukai cirko cirko babbah Cikin mamakin abinda yaji yace
"Ameenatou kikace kinsan uban 'danki?
Da sauri Hafiz ya Kalli A
shley wadda ta rasa abin cewa bayan hawayen Dake Neman ciko Idanuwanta.
Dadah ma da bataji abinda Ameenatou ta fada ba Saida babbah da a maimaita tambayar ta Kalli Ameenatou din da sauri.
Shiru Ameenatou din tayi tana kasa dagowa ta Kalli babbah sai
hawayen Dake Ciki Idanuwanta da sukai ja sosai.
Fatmah da zuciya ta gama dibanta kallan Ameenatou din Tayi Cikin radadin kalaman da suka kasa ficewa daga kanta tace
"Zaki fada ne ko na fada masa tinda kince ni da iyayena bamuda hurumi ko iKon sanin m
ahaifin danki?
Dawo da kallanta tayi kan babbah tace
"Babbah Wani Cikin ne a jikinta na haihuwa sai ta hada duka ta fada Maka waye uba......." Wani lafiyayyan Marin daya sauka fuskanta ne ya Saka sauran maganarta katsewa tana ganin wasu mahaukatan t
aurari.
Dad dinta ne tareda su Dad Omar dukansu suke tsaye a bayanta.
Didi ma Wani Marin ta Kuma sauke mata tana son magana Amma zuciya ta cita sbd yanda take maganar kaman hade da rashin kunya ga Babbah.
Hawayen Dake cikeda Idanuwan Ameenatou ne
suka gangaro mata tana rintse Idanuwanta tareda yin baya tana kasa dagowa.
Babbah wata nannauyan ajiyar zuciya ya sauke me sanyi kafin ya dago ya Kalli kowa daya bayan daya yaga dukkaninsu shi suke kalla batareda kowannensu ya shiga mamakin abinda aka f
adan ba hakama Babu shock ko alamansa a tattareda kowannensu Dan haka Shima saiya Danne yaqi shiga shock din sbd magana ce da baikamata ya dauka da Mahimmanci ba Shima Dan haka Fatmah din ya kalla wadda ke Kuka sosai tana tallafe da fuskanta kafin ya Maida
kallansa kan Ameenatou datake hawaye sosai tana bayan dadah ya sake sauke ajiyan zuciya sbd iskan dayaji ya cike masa Ciki kaman ma ya kumbura a take a gurin.
Cikin sanyi da nutsuwa Babu wasa ko kadan ko sakewa a Cikin maganarsa yace
"Ameenatou mene
ne yake faruwa nakeson ji daga bakinki?
Meya hadaki da Fatmah take wannan maganar?
Me Kuma kunnuwana suka Jimin akan uban Arfat??
Uban waye uban nasa da kike cewa kin sani?
Kin sani fa kike fada Ameenatou?
Kuka ta fashe dashi Mai tsananin tsima zuci
ya da baqin Ciki tareda kunyar kanta da yau take ganin asalin kame fuskan babbah.
Dadah ce ta kalleta tana cirota daga bayanta tace
"Me yake faruwa akace ba Kuma zakiyiba"
Ashley ce ta motsa zatai magana babbah ya kalleta Babu rahama ko daya a fus
kansa yace
"Ayshatu ki kiyayeni a daidai wannan lokacin Kuma idan kin jira ai kanki zanzo"
Shiru Ashley tayi jikinta na sake nauyi da shiga Wani mummunan fargaba.
JAMAAL ganin kowannensu yayi shiru ya sakasa matsowa gaban Ameenatou ya Ciro handker
chief dinsa zai share hawayenta ta ture hannunsa da karfi tana sake fashewa da kukan.
Kallan babbah yayi yanason ya sanar dashi duka amsoshin tambayarsa Amma Dad ya girgixa masa Kai sbd babban girman da zaa bawa babbah shine barinsa yayi magana da Ameen
atou din da kansa.
Hafiz ne ya dage gefen Ameenatou din ya Kalleta kafin ya Kalli babbah ganin yanda ransa yayi mummunan Baci yace
"Babbah kayi hakuri Nima nasan waye baban Arfat din tare muka boye hakan sbd kada ranka ya sake Baci tinda haryanzu b
aka yadda da aurensa ba"
Tari ne ya kufcewa babban ya dago ya Kalli hafiz Yana cewa
"Wane auren?
Tanada auren ne daman?
Inace anbar maganar auren dayake kanta ma bare Wani auren"
"Jamaal da Bai iya wannan kwana kwanan zancen ba Jin yayi ya kasa
riqe zancensa sbd kukanta dayake cizon zuciyarsa ya Kalli babban Cikin nutsuwa da girmamawa irin tasa yace
"Duka abinda suke son fada shine Arfat 'dana ne,nine mahaifinsa"
Qin kallansa babbah yayi Yana kokarin Danne abinda yakejin Yan taushe kirjinsa
ya juya ya Kalli Dad Omar wanda ya sauke ajiyan zuciya Yana kallan babban Cikin tsananin Jin nauyi Shima.
Hakan da Omar yayi ya tabbatar masa da abinda ake fadan gaskia ne.
Juyawa yayi batareda yace komaiba zai bar gurin JAMAAL ya Bude Baki Cikin sa
nyi yace
"Babbah kayi hakuri ko yanzu Wani Cikin ne a jikinta"....
Saurin juyowa dadah tayi da karfi ta Kalli Ameenatou Wanda ta sauke Kai kukanta na tsayawa.
Babbah kuwa kafafunsa kasa daukansa sukai ya juyo Yana kokarin riqe shock dinsa ya Kalli
Ameenatou ta Bude Baki muryanta na rawa da Kuka tace
"Babbah Dan Allah kayi hakuri wlh sharrin Shedan ne"
Sarewa kafafunsa sukai yayi Wani mugun zama a kujeran Dake kusa dashi rigarsa na jiqewa da Wani irin gumin gaske.
Da sauri Hafiz ya nufesa
Jamaal ya datakar dashi ya isa gurinsa shida siddeeq dayayi saurin daukan magazines Dake ajiye a table da alamar Wani yayi karatunsu ya bari a gurin suka fara masa firfita Jamaal na kokarin dubasa sbd da alama attack yake kokarin samu.
Ameenatou na gan
in hakan itama ta matso gurin babban tana durqusawa gefensa sbd a zuciyarta ko Arfat tanajin kaman Bata masa tsananin kaunar datakewa babbah ba sbd shine uwarta Kuma ubanta shi kadaice jini dangin mahaifiyata,
Shine Wanda rayuwarsa ta kuruciya ta qare a
gurin tsananin so,reno da dawainiyar mahaifiyarta ya Kuma qarar da manyancinsa a tsananin sonta fiyeda rayuwarsa da Kuma dawainiyarta Dan haka Bata hada sonsa da komai a rayuwarta ba.
Tsabar rikicewa babbah ganin yayi kaman ma baya Gani sosai take jini
nsa ya haye sama.
Jamaal na ganin hakan ya fara basa taimakon gaggawa Yana Hanasa shidewa.
Ganin hakan kowa ya shiga tsoro da tashin hankali sbd da gaske dai babban ya rikice.
Mum Nur tsoronta kada babban zuciyarsa ta buga su shiga uku.
Kamasa
dole Akai zuwa bangarensa aka kwantar dashi a kujera Jamaal ya dubasa da kyau aka samu bugun zuciyarsa dayake yawan da baa so ya dawo daidai ya masa abinda zai masa suka samu ya rintsa badan ya samu sassaucin abinda yakeji ba sai Dan dole yayi baccin idan
ba hakan ba zai iya samun bugawan zuciyar.
Bayan sun fito dadah zubawa Ameenatou Idanuwa tayi Yana karantar yanayinta ta tabbatarda da gasken dai Cikin ne.
Numfashi ta sauke ahankali tareda kama hannun Ameenatou din sukai dakinta bayan ta kira Ashley
itama.
Zaunawa sukai ta kallesu su duka biyun Cikin nutsuwa tace
"Ayshatu da gaske Cikin ne kenan?
Numfashi Ashley ta sauke tinda dai ankai karshen zance kowa ya sani ba Damar boyewan
Gyada Kai tayi tana dagowa cikeda kunya.
Mamaki ne ya sa
ke kama dadah ta juya ta Kalli am din tana mamakin yaushe hakan ta faru bayan tana tareda su.
Samun nutsuwa da farin Cikin Jin Jamaal ne mahaifin Arfat Kuma Cikin na yanzu ya saka mamakin nata taqaituwa da Jin kwanciyar hankali sedai tasan babbah Kam sa
i anyi fama Dan haka kallan Ameenatou din ya sake Yi kafin ya janyota jikinta tana cewa ta Dena kukan hakan kada Wani ciwon ya shigo Kuma.
Ashley kallan Dadah tayi tace
"Dadah Dan Allah ki rarrashi babbah kada zafinsa ya haura wlh nidai nasan nayi ku
skure Amma bazan sake ba."
Dariya suka so sakata musamman Ameenatou da duk tayi Sanyi ga zazzabi tana ji me qarfi sbd kukan datake fama dashi tin ranar da Cikin ya bayyana a Cikinta har yau din Amma Kwata kwata batajin ma zazzabin bayan babbah tinda su
Dad sun sani tin jiya su.
Jamaal barin gidan yayi Dan Basu Damar daidaitawa Amma da Arfat ya tafiyarsa hakam idan cikinma sunqi amsa kaman yanda sukaqi amsar auren mamaki zai bawa kowa.
Fatmah kuwa Kuka takeyi kaman ran zai fita sbd Jin Jamaal ne uba
n Cikin Kuma yasan da hakan yabarta ta tsaya gabansa take sanar dashi Ameenatou nada 'dan shege Ashe kallan sakarya ma yake mata duka wannan lokacin.
Gasu Dad take kowa ya dauki mummunan fushi da ita Jin itace ma tafara fadawa Jamaal Ameenatou na da Dan
shege.
Wannan kalman ta girgixa kowa musamman iyayenta duk da Dad Omar yayi kokarin Danne fushinsa sbd Ahmed daya bayyanarda nasa sosai da Mummy dinta.
Ta bangaren babbah ma zuwa dare Yana warwarewa haukace musu yayi da kowa gidan fada ne yakeyi sos
ai akan mummunan cin amana da taadancin da Akai masa Yana zaune da 'yarsa an sake cutarsa an mata Ciki a karo na biyi bayan an San zaman dagar da yayi na Raba auren sbd matiqar b Jin yayi ance Mam ya rash an rufesa da qasa ba bazai iya bada yarsa a zuriar
gidan ba Ashe kallan Mai saman ruwa suke masa,sun cucesa sunci amanarsa.
Ameenatou da Ashley dayace auren dole zai Mata idan Bata fidda miji a satin ba zaune zuke gabansa Suna kuka musamman daya sake tabbatar musu da ita Ameenatou bazata sake fita aikin
kowa ba saita haihu ya kaiwa Dr Aleena abinda ya Haifa ita Kuma Ashley ba ja da Baya auren dole zai Mata koma da waye ya samu Kuma ya bada umarnin Maza Maza a dawo masa da Arfat.
Gabaki daya gidan dauke wuta sukai tareda kama kansu sbd ba qaramin zafi
babbah ya dauka ba Dan Babu wanda ya ragawa hadasu yayi har Omar din yaci musu mutunci bayan hakuri Babu abinda suke basa sbd tabbas kowa yasan an masa laifi.
Jamaal kuwa damuwansa gabaki daya ta koma ne akan matarsa datake fama da kanta Kuma ana sake s
akata tsoro da Kuka gashi ko wayarsa Bata dauka kwata kwata ta Dena yadda kota Yaya ya ganta Dan haka yake Cikin tasa gagarumar damuwar.
Fatmah ma tsananin fushin da uncle Ahmed yakeyi da ita yanke shawaran maidata France karatu yayi babbah na Jin hakan
yace ba inda zata a hadasu duka ai musu auren sadaka shine kadai zai daidaitasu.
Take uncle Ahmed ya amince da hakan hakama Dad Omar Dan haka Fatmah na Jin hakan tafara Kuka da birgima tana rokon babbah ya taimakesu sun tuba.
Ashley ma tayi rokon ba
bbah da Neman tuba harta gaji.
#MAMUH
[6/6, 11:26 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
144
Kowa kasa gasgata abinda yake faruwa yayi Dan haka har Lokacin tsit gurin yayi siddeeq ne ya taso daga inda yake kafin ya iso Jamaal ya miqe suka rungume juna siddeeq
na cewa
"Congratulations to us Dr"
"Thank you Sir Siddeeq"
Dariya siddeeq din yayi zuciyarsa koina cikeda farin Ciki.
Uncle Ahmed ma dai daya tabbatarda zancen gaske ne kallan Jamaal din yayi Yana miqewa suka rungume juna Yana cewa
"Congrat
ulations son"
"Thank you uncle"
Maman fadeela ma Cikin farin Cikin ta tayasa murna ta Taya Dr Aleena da Omar ta zubawa Idanuwanta tana karantar yanayinsa da kowa ya kasa ganewa duk da tasan bazai taba qin cikin daya kasance daga Ameenatou dinsa ne da
Jamaal sedai labarin Cikin yazo ne Kai tsaye katsam sbd abune da Babu wanda ya taba tinani ko kawo tinanin hakan ma.
Mum Nur Ameenatou Dake Kuka ta kalla mamaki na kasheta duk Tama rikice sedai kukan nata ya sakata komawa gefenta ta janyota jikinta.
Fatmah Kuka kawai itama akaji ta fasa Wanda ya zaka kowa kallanta itama sedai Babu mema iya tambayar abinda ya sameta sbd har ga Allah mamaki kowa yake cikinsa sosai Didi da batasan ta sake jeho tambaya ba cewa tayi
"Garin Yaya ne wai aka samu Cikin ba
yan tana gida a gabanmu Bata tare koina ba.???
Wani kallan da uncle Ahmed yayi mata ne ya sakata rufe Baki da abinda ta fada sbd batamasan ta fada dinba sbd rikicewa da mamaki.
Hafiz ma Cikin farin Cikin ya Kalli Dad Omar yace
"Dad congratulations
to us"
Maida kallansa kan Jamaal yayi Yana yar dariya yace
"You better be ready for whats coming sbd ba ruwana nima Dan kallo ne a gurin tsohonta,
Congratulations Allah ya kawo babies masu albarka"
Murmushi Jeey yayi Yana cewa
"Baban Nan nata
Ina shakkar hukuncinsa duk da Nima na koya irin hukuncin nasa if Baku Saka Baki ya hakura ba bacewa zamuyi kawai"
Dariya Hafiz yayi Yana cewa
"Hmmmmn yafika qwarewa anan sbd kafin kayi tinanin bacewan harya Kai inda zai bacen shi,
Amma shawaran s
hawo kansa daya ne.,
Matso da fuskansa yayi kusa qasa qasa sbd kada su Dad su ji yace
"Ka tabbatarda ka qarasa gamawa da 'yarsa duk fushinsa baya iya hanata abinda takeso"
Kallansa Jamaal yayi Yana Wani shegen murmushin ka tabbata hakan?
Murmus
hi Hafiz din yayi Yana cewa
"U welcome"
Kan Ameenatou JAMAAL ya Maida kallansa Yana mata Wani shegen kallo Mai sanyi da nutsuwa Yana Jin kukanta na sake ratsasa.
Dad Omar ganin kukanta da yayi tsanani Cikin tsananin qunci da kunya takeyinsa dole y
a sauke numfashi ya Bude Baki Yana kallanta yace
"Ya isa hakan kada kukan ya Sako Miki Wani ciwon tinda kinsan yanayinki yanzu din"
Maganarsa ta Saka kowa sauke ajiyan zuciya Banda Jamaal Dake jiransa ya tayasa murna.
Juyowa yayi ya Kalli Jamaal d
in dayake murmushi Yana kallansa yace
"Ka shammaci babanta sbd bazan ce ni ka shammata ba so wannan ba ruwana ba layina bane so congratulations Son"
Rungumesa Jamaal yai yana cewa
"Thank you Dad,Allah ya qaro Nisan kwana da lafiya"
"Amin son A
llah ya Muku albarka Kuma dukanku ya sakawa abinda zaa Haifa albarka"
Amin kowa ya amsa dashi Banda Ashley da kaman ruwa ya cinyeta satar kallan Dad din takeyi shi kuwa kallo daya yayi mata yasan tasan da komai.
Ameenatou dai dole Dr Aleena ta Janta
zuwa bedroom dinta itada Mum Nur Suna rarrashinta sbd sosai take Kuka tana Jin zafin abinda JAMAAL din yai mata.
Ashley ma silalewa tayi ta bisu Dad da nace mata zaki hadu da Wanda yake daidai Dake ne Ashley.
Tana shiga dakin Ameenatou na ganinta ta
sake fasa Wani kukan mara sauti sosai tana Jin fargaban yanda zasu hadu da babbah idan wannan zancen yaje kunnensa.
Mum Nur rarrashinta tayi tana nuna mata ba komai bane Kuma su Kam sunyi Marna da farin Cikin wannan Cikin.
Dr Aleena data rasa yanda z
ata rarrasheta shafa bayanta takeyi tana fada mata yanda suke kaunarta da duk abinda zata Haifa musu Babu abin damuwa ko Kuka Akai sbd abune da suke tsananin so sukam.
Bayan ta Dan dawo hayyacinta ta rage kukan sosai fita sukai suka barta da Ashley.
Suna fitowa JAMAAL ya Kalli Mum dinsa da Idanuwansa
ta gane abinda yakeson sani Dan haka a hankali tai kissing tsakiyar kansa dayeke zaune gefen Dad din Cikin sauti mara karfi tace
"Karka damu she's okay"
"I love her Mum"
"I know son"
Wucewa
tayi ta gaba Omar ta wuce hanyar dining room Dan Yi musu iso ya bita da Wani irin tsaftataccen kallo.
Dining suka nufa dukkaninsu Banda Jamaal daya fice ya nufi bedroom din Mum dinsa.
Koda ya shiga tana jikin Ashley tana tsiyayo hawaye Ashley na