Showing 123001 words to 126000 words out of 182667 words
a nasa bangaren idan Ameeenatou ta karbi Jamaal to tabbas zai tsaya ganin ta samu Jamaal din kaman yanda idan ma ta rufe Ido zatabi babbah da Dad dinta to tabbas bazai bari tayi Nisan da zatai Dana saniba ko baqin Ciki,
Tin farko shi Mai ts
ananin son Mai sonta da gaskia ne shiyasa ya kaunaci Haroon da qarfinsa Dan haka zaici gaba da kaunar Jamaal da tsaya masa Dan bazai taba ganin illar wanda yayiwa Ameeenatou abinda Babu wanda zai mata a duniya tinda basa Nan,ya tsaya mata ya Bata cikakkiya
r gata da kariya a lokacinda Bata tareda kowa nata kowama Bai San inda takeba,Dan haka shi Hafiz idan har akwai a duniya wanda zaiwa 'yar uwarsa hakan ya Bata kariyar da sune yakamata su Bata Basu Bata ba basama Nan to baida wanda ya fi masa a gurin zama c
ikakken cancantar Matarsa da 'dansa.
Da wannan tinanin ciwon kansa ya tsananta ya rintse Idanuwansa Yana son yin baccin da kansa zai sake din bayan ya rage qarfin AC din dakinsa.
****Su JAMAAL ma Koda suka isa gida Jamaal jikinsa yakeji sosai Dan h
aka Kai tsaye Mum tafara dubasa hankalinta na tashi siddeeq na mata bayanin abinda ya faru itama take taji zuciyarta ta karaya sedai Kuma bayan ta gama duba Jamaal din ta basa magani Wani wahalallen bacci ya daukesa ta zauna tafara tinanin wasu abubuwan da
Omar ke gujewa wanda itama tana guje musu din sbd shedancin Mam karshe ne.
Tasan Yana tsananin son duk Wani abinda zai fito daga jininsa musamman a yanzu da Jamaal kadai garesa Dan haka zai kaunace Arfat fiyeda yanda suke tsammani sbd jininsa ne 'dan J
amaal dinsa Amma Kuma hakan bazai Hana yayi amfani da Arfat din ba sbd ko yayansa daya Haifa Yayi amfani dasu Dan haka Arfat ne ma daidai amfaninsa sbd shine key na juya rayuwar Omar da dukiyarsa yanda yakeso Dan hakan ne itama take tsoro da shakkar sanins
a Dan haka a qasan ranta ta fahimci Omar ta Kuma San yayi hakan ne sbd kauna da kulawansa ga Jamaal din tinda ai ba zai boye masa har abada.
Sai safe guraren 10 da Rabi Jamaal ya sauko har lokacin jikinsa da fuskansa ba walwala ko kadan sai kamewa.
Ganin hakan Mum ta zauna dashi da Siddeeq ta musu nasiha da bayani a tsare akan abinda ta fahimta ya Saka Omar din yin hakan Dan haka kada suji komai wata kaunar tana Saka ka batawa masoyanka indai zaka Basu kariya ko musu abinda zai amfanesu a gaba.
J
amaal kaman yanda tsarin rayuwarsa a duk tsananin lamari Yana kebe kansa Dan ya hadiye komai sbd fuskantar lamari a natse a nasa tsarin Dan haka Koda ya tashin bayajin komai bayan tsayuwarsa a maganarsa ta farko,
Babu saki a aurensa kaman yanda shi magan
ar Arfat kaman a rubuce yake ai karban dansa kawai dai bayason disrespecting Dad Omar ne zai barsa ya cike time din daya dibar musu su sauko din idan ba hakan ba zai bada mamaki sbd zai taho da Dad din nasa a gaban Dad Omar ya fadawa Dad dinsa Arfat dansa
ne jinin SEELAHs
Bayan ya fada hakan Kuma ya karba dansa zai ajiyesa a gidansa yaga idan Dad dinsa zai tabasa Dan ya nuna musu Babu 'dansa ko matarsa a Cikin abinda aka fara Kuma ake kan Yi yanzu,
Duk wanda ya sakosu a Ciki a Lokacin ne zai dawo musu da
Jeey dinsa.
Siddeeq dayaga yanayin Jamaal din take ya shirya musu tafiyarsu daya kamata su tafi Amma ya dakatar sbd abubuwan dasuka faru Amma ayanzu da kan Jamaal yake buqatan sake warwarewa gwara su tafi din sbd akwai Mahimmancin zuwan Jamaal din da ka
nsa Dan haka Shirin tafiyar kawai yayi a daren yau zasu wuce.
Shi kansa Jamaal yayi Naam da tafiyan kawai sbd zai bawa gidan Dad Omar din Hutu na kwana biyu.
Mum dinsa ma kwanciya hankalinta yayi da hakan da kanta ta kaisu har airport tareda driver s
uka dawo.
A gidan jdens kuwa sai 11 kowa ya fara fitowa.
Ameeenatou ce ta fito ta karshe tareda Arfat dayek biye da ita Yana tsallen surutun special Aunt dinsa datace masa zata nuna masa.
Dakin Ashley suka nufa tayi knocking ahankali tareda bude
wa ta shiga daidai Ashley din ta gama waya da Siddeeq ya sanar da ita sunyi tafiya.
Zubawa Arfat Idanuwa Ashely tayi tanajin jikinta gabaki daya na sakewa da ganin Jinin Jamaal dayake bayyane a tattareda babyn gabanta.
#MAMUH#
[5/24, 6:22 PM] MG: *_Ar
ewabooks@Mamuhgee_*
121
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan
kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in
nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROP
S wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar
aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
I
nfection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 15
00
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano
, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki
iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Hawayen farin Ciki Mai tsanani ne ya ciko Idanuwanta tana kallan Arfat din fuskanta na bayyana hak
an,
Takowa tayi tana nufosa Shima tsayawa yayi Yana kallanta da Blue Idanuwansa gefen momma dinsa.
Ameeenatou data sake fuska tana kallan Ashley gyada mata Kai tayi tana cewa
"NUHU ARFAT hs name"
Dawo da kallanta kan Arfat tayi Ciki kulawa da s
akewan fuska sosai tana nuna masa Ashley tace
"Arfat,your special Aunt Ashley,
Say hello"
Sakin fuska yayi Yana kallan Ashley din ya maimaita sunan special Aunt Ashley da bakinsa kafin ta ware masa hannu ya tafi kuwa ta masa kyakkyawar runguma tana
Maida hawayenta na farin Ciki sbd murnanta tai yawa,
Babynsu ne wannan na asibiti,.
Babynsu ne da suka Sha gwagwamarya akan samuwarsa da renonsa.
Wani kaunarsa itama taji ya mamayeta Dan haka ta dagosa tayi kissing hannunsa tana shafa fuskansa ta ta
mbayesa Yaya yake
Ya amsa Yana kallanta Cikin sakin fuska.
Dagowa tayi ta kalli Ameeenatou Dake kallansu tana murmushi cikeda kauna da kulawa kafin ta Bude Baki tayiwa Ashley din barka da tashi.
Sarrah ce ta sake dawowa dakin dauke da lafiyayyan bre
akfast din Ashley din ta ajiye akan table tareda gaidasu cikeda girmamawa ta juya ta fice.
Tana ficewa zaunawa sukai anan sukai breakfast tare Arfat Yana jikin Ashley da kanta ta ringa feeding dinsa da kanta Suna magana da Ameeenatou din Cikin nutsuwa d
a kokarin sakewa da juna.
Saida suka gama suka sauko qasa Sarrah Kuma ta hau Dan tattara inda suka gama din.
Kai tsaye bangaren Dad suka fara zuwa suka gaidasa ta sake gaisawa da Mum Nur da Dad din harma da uncle Ahmed da Didi
Fatmah ma duka an gaba
tar musu da Ashley din daman a gurin breakfast Dad ya fadawa kowa matsayin Ashley a familyn daidai yake Dana kowa sbd inshallah ta zama tasu sune familynta ayanzu kaman yanda itama sune nata familyn a yanzu.
Babbah yayi mamakin hakan sedai Kuma Dad din
ya sanar dashi sunyi magana da Ashley batasan waye uban Arfat ba Dan haka kawai kaman yanda suka rufe zancen basa tayarwa sunbarwa Allah.
Babbah yayi farin Cikin ganin Ashley sbd Yana kaunar duk me kaunar budurwansa musamman ita datai Wani irin zaman ts
akani da Allah da ita.
A bangaren su babbah suka wuni Cikin kauna da kulawan dadah sai Rana bayan azahar Hafiz ya fito ya shigo palon su dadah sanye da guntayen kaya lafiyayyan fatar jikinsa na daukan Ido ya zauna cikinsu a tare sukai lunch dukkaninsu
Ashley na ganin kauna da kulawan dayake ta sakata hawaye tana hadiyewa sbd tsakani da Allah suke nuna mata kauna da kulawa.
Har dare suna bangaren su dadah sai da sukai dinner gaba daya gidan a tare dining room suka sake tattaunawa da Ashley Dan ta sak
e da kowa Dad Omar yace ta shirya washe gari akaita siyayyar abubuwan buqatanta.
Mum Nur ma haka ta sake Janta a jiki Cikin sakewa da magana hakama Didi
Su dadah kuwa already tafara Dan sakewan dasu a wuni daya.
Suna hayewa sama wanka kowannensu yay
i tareda sallan ishai da Akai tini kafin Sarrah ta dauki ARFAT daga dakin Ashley takaisa dakinsa tai masa Shirin bacci ta dawo dashi dakin sbd Ashely tace abarsa ya kwana gurinta.
Ameeenatou tana gama Shirin bacci kwantarwa tayi duk da tanada aikin data
so dubawa a laptop Amma sai safe.
Washe gari AM Bataso zuwa office ba Amma akwai meeting da zasuyi dole tana buqatan halarta Dan haka Mum da Ashley dinne suka fita tareda driver a Cikin lafiyayyar motar data Saka Ashley sauke ajiyan zuciya.
Suna is
a Mum Nur gurin hutarwa VIPs ta nufa ta zauna ta bawa Ashley card tace duk abinda idonta ya sauka Akai tana buqata ta dauka.
Siyayya sosai sukai wadda tayi yawan daya bawa Ashley tsoro sbd data Dan kwatanta ta dauka Mum shirme ta dauki siyayyar Dan haka
da kanta ta tashi ta dibar mata asalin designers din gaske suka zubar da kudi suka dauki kaya wanda sedai motar gurin ce ta Kai musu kayan gida su daga Nan gurin siyan kayan native suka nufa anan ma wasu mahaukatan laces masu kudin gaske ta dibar mata da
atampopi ready made din kwarai suka sake zubarda kudin kafin suka nufo gida.
Suna dawowa a gajiye Babu abinda sukai abinci suka zauna suka ci Koda Ashely ta isa dakinta tini Sarrah ta gama jere komai ta tsarasu hatta shoes da bags da Tarin uban undies d
in tini ta gyara komai ta jeresa.
Wanka tayi ta fito ta nufi dakin Arfat lokacin Sarrah na tareda shi tana tayasa wasa da books dinsa na drawing.
Yana ginin Ashley ya dawo gurinta suka dawo palon saman suka zauna kallan cartoon tana biyewa wasansa.
Sai yamma Ameeenatou ta dawo gida a gajiye tareda Hafiz da Fatmah wadda itama gabaki daya ta lafe sbd jiran inda tashin hankalin maganar data fada zata fara bullowa sbd tasan Jamaal bazai yadda da aurenba ayanzu a dayan tinaninta Kuma shirun dayayi ya
fasa auren ne Shima yabarsa.
A jere motocinsu suka shigo Mansion din kowa yayi parking ya fito sukayo Ciki.
Samanta ta wuce Kai tsaye sbd gidan tsit su Dad tasan basa Nan Mum Nur Kuma tana samanta Didi Kuma tana kitchen ta sani.
Tana shigowa palon
su na saman Arfat Dake tsalle jikin Ashley da gudu ya sauko yayi gurinta Yana ambatar sunanta.
Cikin farin Ciki ta rumgumesa tana kissing gefen fuskansa tayi gurin Ashley tana mata magana.
Bata Wani zaunaba ta wuce daki Saida tayi wankan tai sallan l
aasar ta shirya ta fito Cikin skinny jeans da shirt me Fadi tazo ta zauna Sarrah ta kawo mata abinci anan ta zauna tanaci Suna magana fira da Ashley harta gama.
Cikin kwanaki kalilan Ashley ta Sabu da familyn duka ta sake a cikinsu ta koma yar gida so
sai ake kaunarta ba banbanci ta zama yar gida hakama itama bata Wani son zaman banzan saukowa takeyi ta tafi kitchen tareda Didi suke aikinsu masu Aiki na kamawa sbd didi karshe ce a bangaren girke girken zamani Dan certificate dinta na girkin sunkai kusan
hudu Dan haka Ashley ta saki jiki tana koya sai ya zama sun dinke sosai da Didi Dan har fita sukeyi su kadai da mota idan gidan ya watse kowa na gurin Aiki.
Ameeenatou tayi busy sosai a kwanakin sbd ayyukan gabansu itada hafiz Dan Shima kusan Saida yay
i tafiyar kwana uku ya dawo.
ARFAT ma shaquwa ce Mai tsananin gaske ta shiga tsakaninsa da Ashley sbd irin Azababben kaunar datake masa yanzu a gurinta ma yake kwana itace ke masa kusan komai Dan haka ita yakewa shagwaba yanzu.
Bata rufa sati hudu a
gidan ba Dad ya Siya mata lafiyayyar motarta Allah ya taimaketa ta iya tuqin sbd lokacin Abdulra'uf Yana Raye yayi mota kafin suka siyar daga baya.
Rayuwar Ashley ta sauya daga sister Ashley zuwa Ashley Ra'uf Cikin qanqanin lokaci.
Ta dawo fresh di
nta tayi kyan Gani haskenta ya bayyana sosai ta samu kwanciyar hankalinta da nutsuwa.
JAMAAL kuwa da Siddeeq kusan babu ranar da basa waya Amma Babu wanda yasan da hakan sbd su kansu gidan mamakin jinsa tsit sukai tsawon lokaci Amma dai Babu wanda yayi
maganarsa.
Ameeenatou ta samu kanta Dan haka ta shirya hutawa zatai na sati biyu kafin ta fara fita aikin.
Kwananta biyu Bata fita koina ba tana hutawa a gida sai ranar na ukun suka shirya itada Ashley da Arfat suka fita yawo.
Riga da skirt ne a
jikinta na Wani simple lace se shegiyar tsada daya kwanta ba nauyi ko kadan maroon kala sai black a jikinsa kadan kadan.
Qaramin veil ne a jikinta wanda ko handbag Bata fito da ita key din motarta ne kadai sai wayarta sai Kuma card dinta dayake Cikin j
akar Ashley wadda itama kanta Ashley a account dinta zaa samu lafiyayyun kudi yanzu sbd Dad dayake sakar mata yanda ake sakarwa kowa.
Arfat ma sanye yakeda nosemask da fcap da glasses me kyau sbd Hana kamanninsa fita.
Ashley kuwa doguwar rigar kuwait
a ce a jikinta da qaramar veil suka isa spa Akai musu gyara suka fito Kai tsaye zuwa siyan turarukan Ameeenatou din da suke kokarin qarewa.
Suna shiga Kai tsaye bangaren da Ameeenatou ta nufa ba shi Ashley da Arfat suka nufa ba jansa tai suka nufi gurin
na babies masu tsadar Dan Siya masa Shima.
Ko taku biyu batai ba daga inda zata nufa taji mutum a bayanta.
Duk qamshin turarukan Dake gurin Saida kamshinsa ya shiga hancinta
Take ta sake tsayawa cak tareda kasa juyowa sbd jinsa a bayanta gap qamshi
n na sake shiga hancinta da kyau.
Numfashi take kokarin saukewa bugun zuciyarta na Dan sauya taji saukar hannunsa Cikin tafin hannunta ya hade tafin hannunsa da nata ya matse ahankali Yana ziro kansa ta wuyanta ya shaqi sanyayyan qamshinta ya lumshe far
aren Idanuwansa da sukai mugun missing dinta ya Dora lips dinsa a kunnenta Saida ya sauke Wani shegen numfashin daya sakata qame hannunsa dayake hade da nata batareda ta sani ba ya sake lumshe Idanuwansa Jin hakan kafin ya Bude Baki da wata shegiyar murya
da ita kadai zata iya jinta ya furta
"Heyyy wifey"
Siddeeq na ganin hakan ya juya ahankali yabar gurin Yana tafiya Neman inda Ashley take da Arfat.
Ita kuwa Jin tayi Wani zafin jiki Yana Neman rufeta da sauri ta motsa zata janye ya riqeta tareda q
arasa zagayeta da hannayensa Yana Dora kansa a kafadarta Yana sake shaqar numfashinta.
##MAMUH
[5/24, 6:22 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
122
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hant
ara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki
ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na
bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga
tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zam
a borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal hig
hness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever