Showing 81001 words to 84000 words out of 182667 words

Chapter 28 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

9

Dan bayan muamalantar mahaifinsa ma bare ita Amma dai Kuma dukiya me sunan dukiyarsa Kam t

ana cinta iya ci sbd ya sakarwa Dad dinsa kudin fitar hankali sbd janyesa daga qazantacciyar dukiyarsu kafin rayuwarsa ta daidaita Dan har yanzu rayuwarsa a empty take sbd Babu abinda ya barwa zuciyarsa sani kadai.

Shi maganar aure duk iya yanda mum din

sa taso yayi auren babu ma mace a gabansa Dan haka ita kanta a yanzu ta bar maganar auren nasa sbd Yama wuce matsayin da zata zabar masa mace Dan basa gabansa kwata kwata ko a kalla.

Dad dinsa kuwa baima taba tinanin kawo maganar Wani auren a kansa ba s

bd shi kansa a shirye yake zaman juran dawowan Ameeenatou hannunsu Dan haka baiga lokacin batawa ba gurin auro wata macen ga Jamaal Dan kaman yanda ya sani Jamaal bazai taba auren wata macen ba idan ba Ameeenatou din ya Gani ba Dan haka Babu maganar ma mac

e bare Wani auren Shima a kansa.

*****Daddy lameenu dayake zaune Shima a palonsa Yana waya da Wani likita Dake Angola akan ciwon matarsa datake zaune a wheelchair shekara biyu kenan tana fama da paralyze sanadin bacewan Aliyah shekaru uku yanzu Babu lab

arin komai duk iya bincike da batar da dukiyar da sukeyi ankasa samun komai dangane da inda take Dan haka daga shi har mum Sarah din Babu me isashiyar lafiya sbd ciwon zuciya dayake cinsu a tsaye har yakai ita ta yanke jiki ta koma hakan

Shi kuwa abin ya

zamar masa masifa da tashin hankali sbd tsananin tsoron gurin binciken Neman Aliyah Mam ya Gano Wani Abu gameda abinda suke boye masa sbd Neman Aliyah kacokam dinsa a hannun Mam yake sbd shine yake komai da tsari ya karbi ragamar komai Dan haka lameenu ji

ra kawai yakeyi a Nemo masa Aliyah Dan haka ya samu Damar barwa BB komai na ci gaba da illata rayuwar Ameeenatou Dake asibitin mahaukata a wannan shekarun..

A tsawon shekaru uku dinnan Babu maaikata ko nurses da likitocin da Mam yake barin su Dade sosai

a asibitin yake sakawa ana sauya musu asibiti sbd jimawansu sosai zai iya Saka a gane wata ba Ameeenatou bace Dan haka Saida ya sauya maaikata da yawa daya tabbtarda Babu wanda suka rage a asibitin wanda suka San wancan asalin Ameeenatou din Dan haka ya b

arsu a yanzu duk wanda yake asibitin Ameeenatou Omar din da suka sani itace Aliyah wadda haka su BB suka ringa bin duk wainda aka sauya aka kawo da makudan kudi Suna Basu sunan Ameeenatou Omar ana banka mata alluran da suka gama yiwa aliya mummunan illan d

a har abada bazata taba moruwa ba sbd nata haukan ma ta maidata kaman matacciya a kwance take komai a kwance take yinsa bata motsawa shiyasa aka dauketa daga dakin aka maidata Wani block da Babu mutane sosai a acikinsa sai masu irin nata haukan,

Dakinta a

rufe yake kana dosowa Wani irin wari da tsami ne zakaji Yana Neman kasheka Dan haka ma su kwata kwata baa Wani treating nasu sai bayan kwanaki ko satika sbd gurinsu naya tafiyuwa a haka ita Mam ya gama da shafinta sbd ko a yanzu mahaifinta yasan inda take

ya daukowa bazata taba dawowa daidai ba har abada.

#MAMUH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 4

00

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*

_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/19, 11:11 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

101

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa

ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale

and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima n

amu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

********

***

Bacci sosai tayi ita da Arfat sai yamma ta tashi,

Sallah tafara yi kafin ta sake wanka ta sauya kaya zuwa boot cut jeans Blue da milk turtleneck top da suka zauna daidai jikinta siraran cinyotinta suka fito tsaf a cikin jeans din ta zauna dakin bat

a fito ba ta kunna laptop tana duba ayyukan dake jiranta da Bata duba ba.

Tana cikin aikin Arfat ya tashi nasa baccin ya sauko gadon Yana cewa

"Mommah Arfat zaije toilet"

Dago fararen idanuwanta tayi ta kallesa cikin tsananin kauna tareda yin gefe

da laptop din ta miqe tsaye ta ka)wo9ma hannunsa suka shiga toilet yayi fitsarin ta sake masa wanka ta fito dashi tareda daga wayarta ta kira sarrah ta hawo sama ta miqa mata shi taje ta sake shiryasa cikin kaya masu dan nauyi navy blue sai a lokacin suka

sauko qasa tana gaba tana waya sarrah na biye da ita dauke da Arfat da zaa bawa Abinci.

Mum Nur ce kadai a palon qasa zaune tana waya Aunt Didi tana kitchen tareda Dadah da Bata iya zama ba aiki suna Taya chiefs din Dake musu abinci Aiki.

Mum Nur ce

ta karba Arfat din ta zaunar dashi akan qafafunta tana kissing gashinsa me tsayi tana magana da Ameenatou akan Graduation dinner dinsu da zaayi daren gobe da kuma tafiyar da zatai Miami Gurin Dad dinta su qarasa abinda yakaisa itada hafiz su dawo tare.

Sarrah kitchen ta nufa tafara aikin hado abinda Arfat zai ci.

Sunanan zaune Hafiz ya shigo dashi suka qarasa firan Yana yi Yana amsa waya hakama firan duka a lafiyayyam turanci suke yinta sbd Mum Nur din Bata fiya hausaba hakama Suma kusan Hakan ya jim

a da shigarsu harsun Saba.

Da daddare gabaki dayansu a dining din main palon gidan sukai dinner suna gamawa kowa ya wuce dakinsa Hafiz kuwa fita yayi Dan Baya dawowa sai kusan 12 na dare.

Washe gari Bata fita koina ba tana bangarensu Dadah acan ta

yi zamanta sai yamma masu mata Shirin fitan da zatai dinner party din suka iso aka hau dasu har sama a dakin Arfat.

Sai data gama duk abinda zatai da wayoyinta kafin ta sake wanka ta fito sanye da bathrobe fara qal a jikinta fatanta Yana sake daukan ido

ta zauna suka fara shiryata.

9 suka fito tana sanyeda doguwar fit padded Rualler maroon data kwanta ta zauna jikinta daidai sai veil da aka daura mata a kai ya lafe hade da gashinta.

Simple diamond necklace ne a wuyanta da earrings suna shining a ha

nkali sai wayarta kawai ko jaka Bata dauka ba hakama makeup dinta simple and nude ne Babu wani hayaniya.

Hafiz ma cikin simple Armani's suit blue ya shirya ya fito daure da a

Mum Nur da aunt Didi ma duka sun fito a shirye kaman halfcst dasu Babu Wand

a ba sarkan diamond ne a wuyansa ba sai Fatmah ce ta fito karshe sanyeda Riga da wandon Balmain na mata da wedges suka fice.

Arfat gurin dadah aka barsa Dan tini yayi bacci hakama Sam baa fitan dare dashi sbd kiyaye lafiyansa daga sanyi wannan dokan Dad

Omar ne sbd idan ma Yana gida Arfat Baya zama gurin kowa sai gurinsa sbd shine Asalin Buddy dinsa kaman yanda yake fada.

Sai dare sosai suka dawo anyi dinner anyi komai

Washe gari Kuma Akai graduation din gabaki Daya aka watse.

Kwananta biyu tana

Hutu Bata fita koina ba saida tai sati tukuna tafara fita office hankali kwance.

Fara fitanta office ya Saka ta fara zama busy Dan haka Bata Wani zama gida sosai sai dare take samun time din Champ dinta Amma da safe sai ta ajiyesa school take wucewa of

fice din.

Girma ake Bata sosai sbd sanin matsayinta,

Hatta daga Nigeria ma sosai take samun calls daga wasu manyan Ma'aikatansu Dan gaitada da son samun shiga,

Wasu Kuma da yawa manya masu taka nera da dollar yanda sukeso sun fara nuna shaawan Sonta

Amma Kuma sanin waye Omar Jden da yanda turai ta ratsashi bazai iya aurawa yarsa dattijo ba,

Wasu Kuma masu shigowan matasa ne masu dollar da nera lafiyayya Amma Kuma duba da yanayin rayiwanta da itama Sam Babu alaman namiji na gabanta Sam ya Saka suke

fakewa da zama abokan business kawai.

Babbah da Dadah ne tareda Arfat da mum Nur suka tafi Umrah ita Kuma da Hafiz suka wuce Miami sbd Dad dinta dayake Jiransu acan akan sabbin shares Daya Siya da sunanta suna baqatanta Dan signing nasu shares din Dan

haka ita da Hafiz suka tafin sbd komai Daya danganceta shine yake hannunsa.

***************

Black Lamborghini ce tayi parking a haraban asibitin ALEENA BOZEMAN,

Bude kofan motar Akai tareda fitowa gabaki Dayansa cikin nutsuwansa da kamewansa data

rabasa da kusan Rabin abokan Aikinsa a yanzu sbd komai nasa ya sauya daga Dr JEEY din da suka sani Dan yanzu kamewansa da rashin sakewansa da mutane ya wuce tinaninsu,

Kwata kwata Baya maamalantar mutane sosai sbd bayason hayaniya ko yawan surutu,

Ya

Dena aikin asibiti kwata kwata sai dace kawai ake samun damansa idan case ya zama babba yaxo ya duba musu sbd Bayama zama guri daya,

Yawon qasashe kawai yakeyi yanzu sai business dinsa Daya bunqasa fiyeda na iyayensa a yanzu Amma Sam ba shine akan busi

ness dinba ma siddeeq ne akan komai,

JAMAAL SEELAH ayanzu Wani JAMAAL dinne daban ba Wanda suka saniba,

Mum dinsa ta warke kaman Bata taba ciwo ba ganin tana kwance zata rasa 'danta Daya Dan haka ta dage da dauriya da fighting da rokon Allah

Allah y

a tayar da ita ta warke fes Abinta ta fara taro danta daga damuwan da zata iya kashe mata shi sbd tasan idan zai rasa ransa ahakan bazai taba fadan abinda yake ransaba,

Siddeeq ne ya sanar da ita komai Dan haka itama saita Hana kanta damuwa akan yawon taf

iye tafiyansa kasashe bayason zaman gurin Daya Koda Hakan zai sake masa zuciya.

Ya samu sauyin rayuwa Dana kamanni sbd irin hasken Daya qara na asalin baturensa da wani lafiyayyan gashin fuska Daya Tara me tsananin laushi da kyau Daya qara masa sosai

kaman bazaka iya dauke idanuwanka daga kansa ba,

Komai nasa ya sauya tin daga kan,

Halaye,yanayin gudanar da rayuwa,

Sake budewa sosai a jikinsa Sbd geamin da nutsatsiyar Hutu da daulan rayuwan Asalin luxury life dayake cikinta na komai Daya sake zau

nuwa a rayuwansa.

Dukkanin wannan sauyin Abu Daya ne Bai sauya ba daga zuciya da rayuwarsa Wanda yake zaune boye cikin ransa shine Neman Ameenatou da Neman Ashly da Bai denaba Kuma bayajin Hakan zai tsayu har sai ranarda yayi ido biyu da dayansu.

A B

aya Yana communicating da Ahmed akan lafiyan Dad Omar da tana hannunsa Amma daga lokacinda ta bata daga asibitin Kuma lokacin ne ya samu tabbacin samun lafiyan Dad Omar din Bai taba barin sun sake magana ba sbd radadin dayake Ji a zuciyarsa na bacewanta a

hannunsa batareda ya sadata da mahaifinta ba.

Qarin abinda ya Saka Dad Omar a nasa bangaren Baya samunsa shine yanayin rayuwan Hutu da yawon dayakeyi ya Saka idan ba siddeeq da mum dinsa ba to duk Wanda ya nemesa Baya samunsa Saiya bi ta hanyarsu,

Ko

Dad dinsa Saiya nema siddeeq ko mum din yake samun Daman magana dashi sai idan shine yaso ya nemesa da kansa.

Ash Ralph Lauren Riga da wando da loewe jacket,

Wayarsa ce kadai a hannunsa ya nufo cikin asibitin duk inda ya wuce sai qamshinsa ya sauya

iskan gurin da qamshin Paco Rabanne dinsa Da shine abinda kadai Bai sauyaba daga sauyin dayawa komai na rayuwarsa.

Doctors din Dake jiran isowansa ne bayan request da suka ringa turawa na buqatan zuwansa tin last month sai yanzu ya samu Daman sauka Pola

nd din Dan haka fitowa sukai gabaki dayansu Dan tarbansa da masa barka da zuwa suka dunguma zuwa ciki Asalin office din mahaifiyarsa dayake ba Wani zama zaiyiba a qasar yanada tafiya Miami a satin dan haka Kai tsaye baya buqatan Bata time zai duba musu cas

es din a kwanaki kadan yabar qasar.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi t

afiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/20, 10:15 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

103

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya n

esa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Ha

jiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na

musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

***********

Lameenu ya y

arda da gaskia ya yarda da Mam zai Nemo Aliyah a duk inda take hakama su BB basuyi qasa a gwiwa ba sunanan Suna Nemanta Basu Dena ba kaman yanda Basu Dena hallaka Ameeenatou ba Dan kuwa a matse suke data mutu Amma taqi mutuwar Dan haka Basu sararaba sunana

n Suna Yi sbd sunsan kowane lokacin a yanzu zaa iya samun labarin mutuwarta.

Qarin abinda ya Dan saka hankalin lameenu kwanciya ta Wani fannin shine sauyin rayuwar da JAMAAL seelah ya samu na qauracewa Nigeria kwata kwata batareda sunsan daliliba Amma k

oma wane dalilin ne Hakan yayi masa Kuma ya samu tabbacin qasar da Jamaal dinma yake takamaimai baa saniba koina zama yakeyi sedai Kuma fargabnsa ta Wani bangaren shine yanda Jamaal din yake sake takeso a arziki da dukiya harma da Suna duk da haryanzu Suma

suna Cikin daularsu Amma nasa din yafara tsonewa lameenun ido.

Wayar dayake Yi CE ta subuce masa adaidai lokacinda flat screen tv din datake gabansa Yana kallon labarai da sauransu ta hasko masa fuskan Omar jden seelah Cikin wata irin Kamala da tsantsa

n iliminsa dayake bayyane a tareda shi Yana jero bayani wa Yana jarida da duniya ma Gabaki daya 'yarsa magajiyarsa hasken idaniyarsa AMEEENATOU JDEN SEELAH wato

Lady AM jden.

Fuskan Ameeenatou din aka hasko fes Takoma tamkar wata halfcast kwata kwata i

dan ba sanin sosai Kai mataba Kuma aka hada Maka da bayanin itace din baka bazaka taba ganeta ba sbd sauyinta yayi yawanda ta tashi daga Ameeenatou tabbas ta koma AM din.

"Innalillahi wainna alairhir rajiun"

Ganin lameenu daukewa yayi take yaga baya

ganin komai sai dishi dishi hakama hannuwansa rawa sukeyi sosai.

Kirjinsa yakeson Kai hannunsa ya dafe sbd zuciyarsa Dake Neman fasowa kirjinsa Amma ko hannun baya iya dagawa haka ya ringa jijjiga Yana son magana ba Dama ya zube g agurin.

Siyam 'daya

r yarsa data rage masa kadai ta shigo palon sbd zata fita office riqe da tsadaddiyar Original Tomford bag sai wayarta da key din motarta a hannunsa tana zuba qamshi tana shigowa taga daddynta a qasa Yana jijjiga kaman me farfadiya take tayi watsi da kayan

hannunta tana ambatar sunansa da karfi tareda isa gurinsa da sauri tana komarin kamasa.

Wayarta ta dauka jiki na rawa ta kira Dad Mam ta sanar dashi take ya Aiko aka daukesa zuwa asibiti Shima Babu Bata lokacin ya isa asibiti sbd heart attack ne ya samu

lameenun lokaci daya me qarfi.

Cikin qanqanin lokaci Ciwo ya Maida lameenu kaman matacce Dan kuwa sosai lamarin yazo take ya koma kalan tausayin sbd Na'urorin da aka saka masa hadda oxygen.

Wannan Sabon tashin hankalin ne ya rufe familyn seelahs mus

amman Mam kaman yanda kowa yake Gani sbd yanda ya nuna damuwa da tashin hankalinsa a fili ta bangare daya Kuma da gasken Yana kaunar lameenun sedai kauna Bata Hanasa aika mutane da Dama ba Dan haka Shima bazai tausaya masa ba duk da mutuwars yakeso yanzu b

a wahalarsa da nakasarsa ya koma gashi a kwance Yana ganin komai Amma bazai iya komaiba bayan cigaba da samun heart attack.

*********

A gurin su babbah kuwa Suna ganin labaran sunyi farin sosai da Jin dadin hakan sbd Omar ya fito ya nuna 'yarsa a y

anzu ta wuce qananun qwari su tabata dan ko ba da dad dinta ba a yanzu karfin dukiyar datake qarqashinta ma Wani kariya ne dazai Saka da yawa suyi shakkan kusantota idanma sun samu wannan damar Dan ko a Nigeria suka dawo ta wuce matsayin da kowa ma zai iya

fadan sunanta ba respect.

*******Ana watse Taron ta gaisa da mutane sosai anan Dad din ya ringa sake introducing dinta a manyan business tycoons billionaires partners dinsa tana gaisawa dasu Cikin sakewa da wayewa ba damuwan komai.

Ta samu manyan

connections wanda duke real deal a duniyar riches ita da hafiz wanda Shima Dad ya hadasa da mutane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login