Showing 51001 words to 54000 words out of 182667 words

Chapter 18 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

13

hannunsa kan table din gabansu batareda ya sake gaisawa dasu din ba bayan wadda

sukai da safe da suka Hadu.

Kallan takardun sukai a tare kafin Dr Ibrahim ya dawo da kallansa kan Dr Zakeer din

Shikuwa Dr Charles takardun yake kalla har lokacin Yana Kai hannu ya dauka Yana cewa

"Menene?

Results din waye?"

Bude takardun yakey

i Yana fara karantawa.

Yana gamawa ya dago ya Kalli Dr Ibrahim Dake jiran Jin Menene kafin ya dawo da kallansa kan Dr Zakeer cikeda mamaki me girma yace

"pregna....""

Katsesa Dr Zakeer yayi da qarasa masa da cewa

"Yes,patient 6, Ameenatou Omar"

Dr Ibrahim Dake Neman shiga duhu akan rashin ganewa ne ya karbi takardun ya fara karantawa a bayyane.

Ajiye takardun yayi tareda dagowa ya Kalli Dr Zakeer cikin son Bude zancen sa kyau kan kowa ya sake yace

"Ciki ne a jikin patient dinmu?

A wann

an asibitin?

A cikin asibitinmu?

Cikin haihuwa fa,

Cikin haihuwan 'dan mutum fa??ko dai na aljanu ne??

Tayaya zaa samu wannan mummunan masifar Rana tsaka a asibitin Nan??

Kun San me Hakan ke nufi??

Kunsan license dinmu ne gabaki dayanmu ya hau Wani m

ummunan siradi kuwa na rayuwa da mutuwa?

Kaiii innalillahi."

Dr Zakeer ma dayake cikin mummunan tashin hankalin share zufansa yayi sbd sanin Suma makomarsu irin ta dr Dee ce kenan,

Tayaya zaa samu patient dinsu da ciki?

Tayaya zata samu ciki a qarqas

hin kulawansu?

Me zasu fadawa Wainda suka kawota?

Me zasu fuskanta daga lokacinda zancen cikin ya fita Dan hukun Hakan me girma ne tinda mahaukata ne basa iya gane Wanda yayi musu Cikin sbd tabbas tabbas dole daga cikin ma'aikatan asibitin ne dole aka sa

mu Wanda yake lalata patient tinda angansu Basu da hankali shiyasa ake hukunci me

tsananin da zai lalata career din aikin mutum gaba Daya to su yanzu da baa San ta inda zaa San ina wannan masifar ta bullo ba.

Dr Charles daya fisu shiga shock kallan resu

lt din yayi Yana cewa

"Menene abin tsayawa fargaba da tashin hankali har Wani yasan da cikin bayan a cire mata shi asiri rufe Babu sanin kowa,

Kokuma tsayawa zamuyi tinanin abin yi har nurse dinta tasan da cikin zancen ya fita,

Kuna sane da Dr JEEY SE

ELAH ne ya Saka aka dauke Dr Dee daga Nan daukewan wulaqanci data Saka sa kashe kansa bayan sunansa ya gama Baci akan qwayoyin da aka samu a tareda gawarsa,

Dr JEEY na sanin maganar anyiwa wannan patient din ciki a asibitin Nan zai tabbatarda careers na m

utane da dama a cikinmu sun lalace,

Ku kalla nurse Fahat Wanda bibiyan yarinyar kawai ya gwada yi Amma Ina yake yanzu???

Akwai Wanda ya Isa yayi magana akan Hakan??

Dukkaninmu munsan lafiya kalau Fahat yake Amma dare daya haukan ta samesa dole muka bi y

arima muna Shan kida bare yanzu ace ciki,

Ciki na haihuwa fa??

Raping dinta fa kenan akeyi da alama ba so Daya ba akwai Wanda yake Kwanciya da ita a cikin ma'aikatanmu ko likitoci ma ko nurses ko clearners koma ward attendence duk zai iya faruwa ace Wani

daga cikinmu ne."

Shiru dukkaninsu sukai kowa na shiga nazari Dan sune manyan asibitin sai md Wanda Shima dole a sanar dashi asan mafita Dan kuwa daga kan likitocinsu har asibitin gabaki dayanta zaa iya sokesu.

Dr Charles ne ya buqaci abari ya sake

aunata da kansa ya Gani Dan su sake tabbatarwa kafin su Sako md acikin zancen tukuna,

Naam sukai da Hakan Dan haka aka bari aga me sakamakon ze bayar.

Babu Bata lokaci Dr Charles ya koma office dinsa yayi abinda zaiyi kafin daga baya ya nufi dakin Am

eenatou din.

Koda ya Isa sister Ashley na hanyar zuwa dakin itama Dan haka cikin girmamawa ta gaidasa suna qarasawa tare Yana tambayarta jikin Ameenatou din ta amsa masa da ba laifi tana samun lafiya zazzabi ne kadai yanzu yake Sakata gaba ko ya tafi Sa

iya dawo.

Dan juyowa yayi ya Kalli sister Ashley din wadda itama tayi wani irin zuru zuru da ita

Yayi mata kallan mintina kafin ya dauke Kai suna shiga dakin tareda wata sister fareeda data biyo Dr din.

Ameenatou na kwance lafe a gadonta tana Jin y

unwa Kuma Bata son komai bayan fruits Dan yanzu su kadai takeso take Kuma ci sosai wanda itama sister Ashley sbd yawan siyansu da yanda Ameenatou Kesha yasa dole suka zama tata cimar itama Dan haka tare suke Sha ba sauki.

Har Dr ya iso gabanta ya tsaya

Yana mata kallan tsaf Bata dago ta kallesa ba Danma ciwo ya Sakata laushi sosai da yanzu tafara rigimar kada ya matso inda take.

Tambayoyi yakewa sister Ashley akan yanayin jikin nata da yanda take Ji harma da tambayoyin da suka Saka sister Ashley kalla

nsa cikin mamaki da gabanta daya Dan Fadi.

Bata amsa tambayar ba Sbd sister fareeda Dake tsaye tana kallansu,

Shima bayason fareedan ta fahimci wani abin Dan Haka ya kalleta tareda turata Wani aikin Dan bazasu kowa ya San komaiba bayan sister Ashley wa

dda itama Dan ta zama dole ne.

Sister fareeda n wucewa ya juyo y Kalli Ashley din ya sake maimaita Maya tambayarsa.

"When last did she see her period???

Sanyi jikin sister Ashley ke Neman yi sbd faduwan da gabanta ke tsananta yi,

A Sanyaye tace

"If na Tina daidai last month bataiba Amma na bayan na manta na last month din dai bataiba shi na Tina daidai,

Dr akwai Wani abin ne daya Saka wannan tambayar??

Shiru yayi Yana sake kallan Ameenatou din Baya buqatan qarin bayanin komai a matsayinsa n

a likita Kai tsaye yaga ciki a tareda ita sedai Kuma a tsakanin rayuwa Da rashinta dasuke ciki yanzu suna buqatan binciken kwakwaf akan cikin Dan tabbatarwa.

Sister Ashley ce ta kama masa ita suka fito zuwa office dinsa Wanda kafin ya fito tin dazun ya

Saka aka kawo masa komai scanning zai mata Kai tsaye yaga abinda yake cikin baro baro ba Wani tsayawa jiran result din awo.

Ita kanta sister Ashley gabanta faduwa yakeyi sosai hankalinta na tashi sai zufa take tsiyayowa idan har ciki ne jikin Ameenatou

kaman yanda ta fahimci su Dr din na zargi,

Me zata ce musu idan suka tambaya ya Akai hakan?

Mema zai biyo Baya ya faru Idan cikin ya tabbata?

Wane hali asibitin zata shiga idan zancen ciki akewa patients dinsu ya fita?

Dukkaninsu dai suna cikin hadar

i kenan,

JAMAAL dinma datake da tabbacin shine me cikin tayaya zata sanar dashi maganar cikin Kokuma fada musu shine uban cikin bayan alkwarine akanta na bazata fada shine mijin Ameenatou din ba.

Kaman ba Ameenatou din ba haka take biye dasu a Sanyaye

ba hayaniyar komai har suka Isa office dinsa inda suka tarar da Dr Ibrahim da Dr Zakeer a tsaye suna jiransu.

Kwantar da Ameenatou din sister Ashley tayi tareda kallan fuskanta cikeda tausayi da damuwa me tsananin gaske tana adduar Allah yasa Babu abind

a

duka suke tinanin duk da ta San zaiyi wuya Dan sai yanzu din take gane ciwo da yawan cin abincin Ameenatou din da cin fruits dinta abinda suke nufi.

Ameenatou din ma sister Ashley din take kalla idanuwanta duk sunyi laushi sbd laulayin gaske takeyi ta

yi laushi sosai ga ciwo ga rashin hankali.

Hannuwanta takai ta janye rigar jikin Ameenatou din cikinta ya bayyana Wanda kallo Daya dukkaninsu sukai masa suka ga harya fara kumburowa ba kaman cikin budurwa me shafaffen cikin da suka sani ba,

Ita kanta s

ister Ashley da hankalinta Bai taba Bata komaiba bare ta lura ba sai yanzu din Taga cikin harya fara tasowa.

take Wani zufa ya karyo mata hakama su Dr Zakeer din wainda suka zubawa screen ido suna kallan abinda yake cikinta lafiyayye ba matsalan komai n

a sati 9.

Shiru sukai sister Ashley ma shiru tayi Hawaye na ciko idanuwanta.

Dr Charles Ameenatou din ya zubawa idanuwansa kaman zai Gano fuskan uban cikin dayake jikin nata.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsut

sar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 091

66221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

87

*_AISHA's C

OLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala ind

a zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da

asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing produc

ts

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

************

Kai tsaye sister Ashley Dr Ibrahim ya kalla bayan an tayar da Ameenatou din ta gyara mata rigarta yace

"Ashley ba tare

da bata lokaci ba kinsan me muka tabbatar yanzu ko??

Kasa magana tayi sai ajiyar zuciya data sauke tana kallansa kafin ta gyada Kai.

"Kinsan daga Inda cikin Nan ya fito???

Maganar siddeeq Tina akan Bibiyan rayuwan Ameenatou din akeyi tin tana ciki

n mahaifiyarta har zuwa yanzu Dan haka komai girma ko qanqantar Sirrinta kada ta bayyanawa kowa shi idan ba shi kadaiba ko JAMAAL din da kansa ya Sakata sauke ajiyan zuciya tareda kallan Dr Ibrahim din tace aa.

Dr Charles da bayason zancen yayi tsayi sa

llamarta yayi yace su tafi sbd yasan dai su da aka kawo ta asibitin kusan watanni da yawa baa kawota da ciki ba, idan ma da ciki aka kawota to da yanzu ta jima da haifesa haryayi wayo babyn Dan haka magana Daya ba qarinta Babu raginta shine ciki a asibitin

su Akai mata shi Kuma ko waye yayi Hakan lafine yayi babba da zai lalata musu asibitin kwata kwata.

Rabuwa sukai kowa cikin tashin hankali da tinanin mafitar gaggawa kafin koda tsautsayi Abar cikin Wani ya Gani.

Dr Zakeer yafi kowa shiga damuwan da

tashin hankali a cikin doctors din sbd kusancinsa da Dr JEEY zaiji tsoro da kunyar ace ansamu irin wannan

Barnar asibitinsu da Kuma yanda yasan JEEY din bazai bari a rufe ba sbd bawa kowa haqqinsa su Kuma idan Akai Hakan cikinsu zatai Dan Babu me Sha bare

asibitin.

Sister Ashley data shiga tashin hankalin dayafi nasu Dr Zakeer sbd ciki a jikin Ameenatou shine abinda bata tinani ba ko kawowa a kai da tinaninta,

Ina Ameenatou Ina ciki itada take Hakan?

Ta Ina ma maganar cikin zata fara bayyana ga mutane?

Kasa komai tayi sbd damuwa da tsoro harma da tashin hankali,.ita kanta Ameenatou din jikinta Babu inda yakeda kuzari kwance take Bata iya ko motsawa Tayo laushi sosai ido kawai take bin sister Ashley din dashi har Saida sister Ashley din ta rasa abin y

i ta fasa Wani irin kukan ciwon dayake cinta itaka da ranta,

Ta Dade cikin qunci da baqin ciki Wanda ciwon haukan Ameenatou din ke kwantar mata da hankali tana rage mata radadin dayake ranta Amma a yanzu da basuda mafita duka su biyu dan haka take kuka

radadin dayake danne da ranta tsawon lokaci harma Dana kadaicin datake cikinsa na rashin kowa,

Dangin mijinta tini suka watsar da ita Daman ba wani kaunarta ko buqatanta sukeyiba sbd zamanta Christian Kuma sun kasa karbanta bayan ma ta musuluntar.

Kuka

n datakeyi ne ya sake idanuwan Ameenatou datake kwance tana kallanta itama nata idanuwan cika da Hawaye suna gangarowa batareda kowannensu yayi magana ba.

Se dare ta sake Kiran wayar JAMAAL data kasa samu gaba Daya wuni ranar,

Bata samu ba ko lokacin D

an Hakan ta Saka Kiran Siddeeq Shima Bata samu ba Dan haka ta bari zuwa da safe.

Jiki mace ta tafi bayan Ameenatou ma tayi bacci,

Daga ita har su Dr Zakeer Babu Wanda ya samu baccin kirki sbd cikin.

Washe gari su Dr Zakeer Babu Bata lokaci suka sa

mu md da zancen take ya fisu shiga tashin hankali sbd sanin girman Barnar da masifun da zasu iya shiga masu girma akan Hakan,

Girman matsalar shine inda patient ce lafiyayya Hakan ya faru da ita wannan Wani case dinne daban Dan akwai raayi da ganin dama

Amma su asibitin mahaukata tsari da dokoki tareda tsaurinsu daban Dan tamkar Yara ne kanana aka Tara musu aka Basu Amana me karfi da girma Kuma ansan duka irin Hakan zataita faruwa Wanda Kai tsaye fyade ne da cuta me girma tinda basuda hankali shiyasa sam

un asibitin mahaukata da irin wannan laifin nada tashin hankali sosai Dan hakan ne hankalinsu yayi mummunan tashi.

Duk yanda suke tinanin magance matsalar a boye sunyi sa Amma kowanne mafita da tasa matsalan da zaa iya samu.

Haka suka sake wuni cikin

wannan tashin hankalin da masifar,

Hakama sister Ashley takasa samun daga JAMAAL din har siddeeq,

Bata sake shiga tashin hankali da tsoro ba sai da su Dr Zakeer da MD suka kirata Kai tsaye suka sanar da ita zaa cire cikin jikin Ameenatou din batared

a kowa ya sani ba kuma har abada karta kuskura tabari kowa a duniya yaji bare dr JAMAAL yasan da maganar.

Tashin hankalin dayafi na farko sister Ashley ta shiga da wannan maganar Dan haka ta sake haukacewa da Neman su JAMAAL Amma kaman Hakan bazai taba

faruwa ba,

Ameenatou kuwa kaman kada asan da cikin jikin ya Kara rikicewa takai bayan Kwanciya Babu abinda take iyawa hakama zazzabi me karfi kullum dashi suke kwana dasu suke tashi takai Saida su Dr Charles da kansu suka bata Daman ringa kwana da ita a

dakin Dan basa son a yanzu kowane nurse ko Wani likitan Yana rabarta sbd kada tsautsayi yasa ma Wani ya San me ake ciki Dan kuwa sun yadda suyi komai ciki hadda ko kamawa tayi su banka mata alluran da zata sakata tafiya har ita har cikin to amma hakan zai

saka asan da ciki a jikinta kafin ta mutu sbd zaiyi zuba hakama sister Ashley idan ba harda ita zasu hada ba to bazata taba barin hakan ba dan haka sukai watsi da wannan shawarar ta dr Charles suka zabi ta dr ibrahim a cire cikin sai a tsananta bincike da

tsaro asiri rufe.

Sister Ashley kasa yadda tayi da maganar cire cikin Amma Kuma tinda sune manyanta sunfi karfinta take ma suka fara Shirin dauketa daga asibitin gaba Daya Dan Haka hankalinta ya tashi ta nuna tamince dan kada a dauketa daga asibitin ta

bar Ameenatou da komai zai iya faruwa akan cikin Nan ko qarasa tasan zasu iya.

Ranar tafiya da ita da Ameenatou din zuwa inda zaa cire cikin Akai Dan haka Duk ta sake shiga tsaka me wuya,

Tashin hankali da damuwa da rashin mafita ya Saka ciwo itama sak

ota gaba takai har kwance daqyar take iya dawainiya d Ameenatou wadda itama take kwance ciwon take fam dashi Wanda ba iya na laulayi kadai ba hadda na kan nata.

Ranar da sauran kwana Daya da zaa tafi cire cikin sister Ashley tin tsakar dare take Kiran S

iddeeq da JAMAAL bata samu,

Bata taba tinanin rubuta musu text ba sbd maganarta ganin takeyi tafi karfin text saidai maganar Baki da baki,

Bata Ji dadin bayyanar ciki a jikin Ameenatou ba Amma Kuma batason ayi mata abortion tinda Allah yariga yasa an

samu din hakama me cikin baisan dashi ba ace ancire,

Qari Kuma Rabon da zaa Haifa din shine zai taimakawa auren ya tabbata Kila bayan warkewan Ameenatou.

Washe gari tinda safe bayan ta tagama yiwa Ameenatou komai ta Bata tea Tasha harma da bread

Wanka

Tayo mata suka zauna tana shiryata tanajin zuciyarsa na sanyi hakama jikinta.

Ameenatou ma yau jikin nata a Sanyaye yake itama Dan haka fararen idanuwanta da suka rame sosai take bin sister Ashley din dasu har tagama mata komai ta gyara mata gadonta da

kanta kwantar da ita tareda dauko

apple biyu ta ajiye mata gefenta sbd fita zatai asibiti taso zuwa Kai kanta sbd ciwonta tsananta yakeyi itama Amma gidan umman fadila Data taba Jin anguwan datake a bakin siddeeq zata tafi sbd daga yau dinnan idan Batai w

aya da JAMAAL ko Siddeeq ba komai zai iya faruwa duk da ta sadakar idan taje ta dawo ta Barwa Allah a cire cikin itama Ameenatou din ta huta da abubuwan da zasu iya biyo Baya idan maganar cikin ta fita har ga familynta ko na JEEY din.

Da zata juya ta fi

ce riketa Ameenatou tayi ahankali tareda dago idanuwanta dake cikeda Hawaye ta kalleta cikin sanyi da nutsuwa tace

"Ameenatou Ashley takeso,

Ameenatou batason kowa Ashley da JAMAAL Haroon takeso"

Juyowa Ashley din tayi ahankali ta Kalli Ameenatoun k

afin ta sauke numfashi me sanyi ta dawo ta rankwafo tana shafa kanta zuwa fuskanta tace

"Sister Ashley itama tanason babynta Ameenatou Amma zataje ta kira JAMAAL din Ameenatou,

Ai kinason ya taho ko?

Gyada Kai tayi ahankali tana Dan lumshe idanuwa.

Cikinta sister Ashley ta kalla taji jikinta ya sake sanyi,

Cikin kulawa tace

"Ameenatou tanason babyn da zata ringa goyawa ko??

Shiru tayi tana kallansa Dan batasan me take nufi ba Bata gane komaiba.

Hannunta sister Ashley ta kama ahankali ta

Dora akan cikin ta Kalli cikin idanuwanta tace

"Ameenatou tanada baby anan,

Ameenatou zata samu babynta idan ya girma,.kinaso ko??

Batareda tasan me Hakan ke nufi ba ta gyada Kai tana taba cikin.

"Kada Ameenatou

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login