Showing 126001 words to 129000 words out of 182667 words
bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kal
a-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta l
ambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=q
r
***********
Qamshinta ya sake shaqa Yana Bude Idanuwansa da suke bayyanarda abinda yake ji a zuciyarsa akanta.
Hannunsa ya Saka ya juyo ya da ita Yana kallan kyakkyawar fuskanta data kasa dagowa ta kallesa sbd yanda take Jin kirjinta na bugawa
Hannunsa ya sake sakawa Cikin tafin hannunta ya hade da nasa Yana Dan fizgota kadan Cikin nutsuwa zuwa garesa Yana mata Mayen kallan tsananin kewan da yayi nata Dana Arfat.
Kasa barin tayi kirjinsu ya hade tayi baya tana dago Idanuwanta dayake jira
n ta dago ya kalla ta kallesa.
Wani Mayen feeling kallanta ya sakar masa ya Dan sake Wani lazy murmushi Yana sake janyota ta sake yin baya tana dagowa ta masa Wani kallo fuskanta na Dan kamewa.
Sake sakin murmushi yayi mara sauti Yana kama hannunta a
natse ya jata suka nufi inda VIP room na vip customers nasu.
Kwace hannunta tayi tana juyawa Dan duba Ashley da Arfat da batason Yama hadu dashi sedai Bata gansu ba ta sake juyawa dayan bangaren basa Nan.
Bata Ankara ba ya isa vip room din da ita ya
shige tareda Tura kofar ya saketa jikin kofar Yana mata wata kyakkyawar rumfar data hada hada kirjinsa da nata ya saukar da Idanuwansa a kirjin nasu ya masa Wani irin kalla kafin ya dago Idanuwan ya zubawa fuskanta data qi yadda ta kallesa
Ya gangaro da
Idanuwan kan dogon hancinta dayake maqale da Wani kyakkyawa gold nose ring daya kashesa kafin ya gangaro da idanun akan lips dinta da sukai Dan ja alaman akwai abinda Tasha me sanyi ko taci Babu jimawa.
Lumshe Idanuwansa yayi kasala na saukar masa ya Sa
ka hannuwansa a bayanta ya dagota daga jikin kofar ya mannota jikinsa kirjinsu yayi kyakkyawar haduwan data sakasa sauke wata fitinanniyar ajiyan zuciya Yana rintse ido ya Bude Yana rungumeta gabaki dayanta ahankali Cikin jikinsa Yana Jin zuciyarsa kaman z
ata Bude.
Haka kawai taji wasu hawaye masu zafi sun tsinko mata ta Saka hannuwanta zata turesa ya dagota ya Kalli fuskansa kafin ya kama fuskanta yana kallan hawayen.
Sakin fuskanta yayi tareda matseta jikin kofar ahankali Cikin nutsuwa yakai bakinsa
kan kunnenta da wata lafiyayyan murya me Wani irin sautin daya sakata rintse Idanuwanta da qarfi tana fashewa da Wani Kuka mara karfi ya furta
"Kinsa illan da wannan hawayen zai iya yi kuwa??
hmmm My Halal" qarasa maganar yayi Cikin qara qanqatar da m
uryansa Yana shinshina wuyanta Dake buso masa wani fitinanniyar qamshinta.
Kuka ta sake fashewa dashi tana rasa abin fada sbd duk ta rikice da tinani abubuwa da yawa Ciki harda zafi da daci harma da sanyi da Kuma sanin cewan shine uban 'danta data Haifa
.
Kukanta ya sakasa fiddo handkerchief daga aljihunsa batareda ya rabu da jikinta ba ya dago fuskanta yafara goge mata hawayen Yana sake matseta jikin kofar sbd qamshinta Dake Neman bugar dashi kaman yasha Wani abin.
Juyar da fuskanta tayi tana tures
a daga jikinta Amma sam ko gezau baiyiba saima sake kashesa da qamshinta keyi.
Ta bayanta ya sake rungumota bayan ta juya baya zata fice ya Sako kansa Cikin wuyanta ya sake furta mata kalman My Halal data sakata rintse Idanuwanta da suka Dan sauya da ku
kan datai kafin tayi Wani yunqurin ya Dora lips dinsa fatar wuyanta ya sakar mata Wani lafiyayyan kiss din daya Saka gashin jikinta miqewa gabaki daya sbd sanyin lips din nasa da yanda yayi mata kiss din.
Bata fito shock dinba ta sake Dora mata Wani laf
iyayyan a gefen kunnenta take taji Wani yar akan gashin jikinta da suka tashi da Wani irin mugun karfi da tsoro ta fisge jikinta tana Bude kofar da qarfi ta fita hannuwanta ba Dan rawa da zufa.
Tana fitowa siddeeq ta hango tareda Ashley Suna fira da dar
iya da sakewa Arfat na jikinsa Yana Jin kaman zai hadiyesa yayi masa wata siyayyar rashin lissafi sbd mahaukatan kudin daya zubar na turarukan Arfat din.
Juyowa sukai Suna kallanta fuskarta a matiqar hade hakama a Dan rikice duk da ta boye hakan.
Sid
deeq kan JAMAAL dayake tafe bayanta ya Maida Idanuwansa Yana kallan yanda yake Shima a kame Babu abinda ya damesa.
Suna isowa ko gaisawa Bata tsaya tayi da Siddeeq ba ta wuce Batama jisa Yana magana ba.
Murmushi Mai aji kawai Jamaal din ya sake Yana
kallan Arfat cikeda wata irin Azababbiyar kauna take ya ware masa hannu Arfat din kuwa yazo da gudu ya fada jikinsa ya daukesa yayi sama dashi siddeeq kuwa ya ringa musu hoto.
Ashley ma Cikin kauna da kulawa suka sake gaisawa Suna yiwa Arfat wasa kaman
zasu hadiyesa dukkaninsu su ukun.
Sanin tana Cikin rabuwar tinani hade da bacin Rai ya Saka ya Kalli Ashley bayan yabi inda Am din tabi da Mayen kallo me nutsuwa da tsafta yace tayi driving da kanta karta bari am din tayi.
Cikin sakewa tace Dr ka tab
amun Baby kenan naga fushin ya dawo Kuma.
Murmushi kawai yayi Yana sake kallan kofar fita Yana cewa
"Babyn naki ce yanzu batason Jamaal Haroon inaga Arfat kadai takeso yanzu"
Dariya siddeeq yai Yana kallan boss din nasa.
Har mota siddeeq ya biy
o Ashley da Arfat bayan an zuba uban siyayyar da Akai musu din a baya sai Kuma wata jakar daban da Siddeeq ya miqawa Ashley Yana nuna mata Am din da fuskanta take a matiqar daure da Ido alaman daga Jeey ne ya juya ya Basu guri Ashley ta Saka am fitowa suka
sauya mazauni ita ta tada motar taja suka bar gurin.
Har suka isa Babu me magana sai Arfat dayake cakuda am din da zancen handsome Dr Jamaal Yanata fada mata Yana sonsa yace Kuma zai ringa zuwa Yana ganinsa sun zama buddies.
Saida sukai parking am t
a juyo ta Kalli Ashley tanason magana Amma ta kasa Dan haka Ashley ta sake murmushi me hade da dariya tana cewa
"Karki damu Babu maganar komai Dana fada masa a yanzu din gameda Arfat."
Ajiyan zuciya ta sauke tareda sake murmushn dole tana cewa thank
you.
Ciki suka nufo su Sarrah suka fito suka dauko kayan suka shigar musu dasu har sama.
Hutawa sukai sukai wanka sukai sallan magrib da ake kira kafin Ashley ta sauko zuwa kitchen duba aikin da Sarrah tace tazo ta duba idan komai yayi sbd Didi Bata
Nan.
Tana isa kitchen din Cikin girmamawa masu Aikin sukai mata barka da zuwa tana Dan dubawa Sarrah aikin datakeyi tace ta duba mata.
Am Bata sauko ba sai datai ishai ta sauko sauko sanye da Riga da wanko masu Dan Fadi kadan da kauri sedai yanda suk
aiwa jikinta kyau kaman baby Kuma iri daya Dana Arfat sedai nata blue nasa white kafafunta slippers ne farare masu Dan Fadi ko hula Babu a kanta ta sauko tana waya da p.a dinta Dake mata Wani bayanin tafiyar aikin data kamata zuwa Macau next week.
Kai t
saye dining room take kokarin nufa sbd kowa na can ita kadaice Bata kan table Dan haka tana saukowa ta nufi can tana kashe wayarta.
ARFAT tini yayi gaba da gudu Yana ambatar grandpa da karfi ya wuce.
Daidai isowanta tsakiyar palon kafin ta nufi hanya
r dakin cin abincin Shikuma Yana Sako Kai a palon sanye Cikin hoodie Sartorios Dark blue hannuwansa sanye Cikin duka aljihun wandonsa ya qaro Wani irin haske da nutsuwa tareda kyau a tafiyar,
Hutun gaske yayi bawai business kadai ba Saida kansa ya sake ga
baki daya ya dawo a yau din da safe.
Qamshinsa kadai ta shaqa tasan Yana gurin ta juyo da sauri sbd Bata yadda da hakan ba ta dauka hancinta ne kadai sedai tana juyowa sukai Ido biyu dashi Yana tsaye a bayanta sbd ganinta ya sakashi dakatawa Yana kallan
ta sbd yanda kayan jikinta suka maidata kaman wata sweet16.
Tana ganinsa tayi saurin dauke Kai tana juyowa tareda yin gaba zata wuce da sauri sedai taku biyu yayi ya riqo hannunta Cikin nutsuwa tareda dawowa baya da ita ya hade bayanta da kirjinsa Yana
Kai bakinsa kunnenta yace
"Meyasa kika juyo??
Kallan kofar dining room data shigowa tayi da sauri tana kokarin kwacewa kada babbah ya shigo ya Dan Yana ganinta zai iya kamuwa da paralyze.
Qin sakinta yayi Yana zagayeta da hannunsa daya dayan Kuma
ya shafi wuyanta Cikin nutsuwa Yana cewa
"Uhmm?
Meyasa kika juyo?
Banza tai masa tana sake son kwacewa.
Bakinta ta Bude zatai magana yasan baqar magana zata fada masa Dan haka yakai bakinsa yayi kissing bayan wuyanta tareda sakinta Yana wucewa ga
ba kaman ba shine yayi hakan ba a natse Cikin kamewa da class ya Saka Kai dining room din Yana Dan sake fuska tareda sallama da muryansa me Dadi da class.
Mum dinsa dasuke tare ta dakata ganinsu a hakan itama shigowa tayi palon tana kallan Am fuskanta c
ikeda tsananin farin Ciki da kauna me tsanani tana cewa
"Heyy my love Yaya kike?
Kasa motsawa Ameeenatou tayi sbd mamakin daga inda Mum din ta fito sbd idan har tare suke da Jamaal din taga abinda ya mata kenan.
Kasa dagowa tayi ta Kalli Dr Aleena
din Cikin girmamawa da radadin zucin abinda ya mata ta Bude Baki ta gaidata tareda mata sannu da zuwa Suna wucewa dining room din a tare.
Suna shiga ya dago mayun Idanuwansa ya zuba mata itada Mum dinsa Yana kallan mata biyu dayafi so fiyeda komai a ra
yuwarsa Dan zai iya bada rayuwarsa akansu.
Zaune yake gefen Dad dinta sbd Dad dinne da kansa ya buqaci ya zauna kusa dashi sbd yai kewansa sosai tafiyar Nan da yayi Kuma baiyi communicating da kowaba.
Ganin Dr Aleena Dad ya sake sakin fuskansa sosai
farin Cikin ganinsu itada da Jamaal din na qaruwar masa.
Itama farin Cikin ne ya cika ta na ganin Hadda Arfat Yana table din.
AM kuwa gefen Ashley ta silala ta zauna tana kallan wayarta da Sako ya shigo ta Bude batareda tasan numbern ba tana budewa a
binda tagani a Cikin text dinne ya sakata Dan dagowa tanason kallansa Amma taqi hakan sbd Dad dinta dayake kusa dashi sbd abinda yake Cikin sakon ya tabbatar mata da waye ya turosa.
Fatmah da tinda ya shigo taji duniyarta ta tsaya ta dago Idanuwanta Dak
e cikeda azaban sonsa ta zuba masa tana Jin kaman bazata iya daurewa rashinsa ba idan har Bata samesa.
#MAMUH#
[5/29, 1:13 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
124
Dagowa yayi daga wayar dayake Yi ya zuba mata Idanuwansa kafin ya miqa masa hannunta.
Da
uke kallanta tayi daga kansa tareda juyawa tana Dan kame fuska sbd Bata son kowanne damuwa yanzu datake Cikin gajiyar nan.
Washroom dinta ta nufa ta shige tareda rufo kofar.
Hannunta ta wanke tareda fuskanta ta janyo towel qarami ta goge fuskanta ta
fito.
Ko data fito ya gama wayar Yana duba Sako.
Wucesa take kokarin Yi ya Kama hannunta daya da nasa hannun daya Yana daukan wayar Ashley data shigo wayarsa batareda ya ambaci sunanta ba suka fara magana ya fizgo Ameeenatou ta fado kan kafafunsa ya
zagayeta da hannunsa daya Yana kallan fuskanta data daure sosai tanason tashi.
Wayarsa yaci gaba dayi batareda yin kalma ko daya da zata sani ko zargin da waye yake wayar harya gama ya ajiye Yana binta da Wani irin kallan daya sakata sake daure fuska sb
d mamakin labarin tafiyarta dayake samu a yanzu a bakin Ashley din.
Hannunsa daya ya Saka ya shafi fuskanta Cikin sanyi da Wani irin salon kulawa kafin ya Bude Baki yace
"Ameeenatoun Jamaal Haroon bazata Kalli Jamaal din bane yau ko saina sakata da k
aina??uhmmm?
Ya qarasa maganar yana zira hannunsa hankali Cikin rigarta ta qasa ya shafi Cikinta dayake a lafe sbd yunwar datake cinta.
Hannunta ta Saka ta Dora akan nasa ta riqesa game Cikin nutsuwa tareda dagowa tai masa Wani kallo tareda Bude Baki
a Karan farko tace
"Banaso,
Aurenka da kake tinanin Yana kaina bawai na amsa bane bare ka samu daman yin abinda kaga dama so please stay within your limits."
Bai taba murmushi me sauti a gabanta ba sai yau sbd yanda zancen ya sakasa nishadi.
May
un Idanuwansa ya zuba mata Yana murmushin ya Kai bakinsa zaiyi kissing bakinta da yayi maganar tayi saurin yin baya da fuskanta tana sake kamewa.
Wani murmushin ya sauke Yana yin sama da hannunsa zuwa kirjinta daga cikin rigar Tayi saurin sake dafe hann
unsa tana dagowa ta zuba masa Idanuwanta da sauya sbd fushi ya sauke lafiyayyan numfashi Yana matsota jikinsa ya fara shaqar numfashinta Cikin hancinsa ya lumshe Idanuwansa Yana Jin Wani energy me sanyi Yana shugarsa ya Bude Baki ya fara sakar mata numfash
in bakinsa Mai cikeda qamshin mint ya daki fuskanta ya shiga hancinta take ta rinte Ido tana daukewa kallansa.
Da sauti mara qarfi dumin numfashinsa na sauka kan fuskanta yace
"You said within my limits,Ina duba iya inda limit din nawa ya tsaya ne..
A daidai bra dinta da hannunsa yakai ya tsaya tareda dagowa ya Kalli Idanuwanta data matse tana riqe hannunsa wannan karan da qarfi duk da riqon ya Hanasa qarasawa da hannunsa kan bra din ba.
Ahankali ta muryanta ya fito Cikin zafi Amma ba sauti sos
ai tace
"You're crossing your limits"
Bakinta ya kalla kafin ya Maida Idanuwansa akan hannunta dayake kan nasa riqe Cikin rigarta.
Akan bakinta ya mayarda Idanuwansa ba zato ya janyota daga zaunen datake a kafafunsa ta fado kirjinsa ya rungumeta t
areda hade bakinsu ahankali ya zira harshensa Cikin bakinta ya kama nata yafara mata lafiyayyar tsotsan data gigita zaman lafiyar zuciya da kwakwalwanta gabaki daya.
Hannunsa dayake Cikin rigarta ya wuce dashi sama Yana sakawa a tsakiyar padded pushup d
inta ya shafi tattausan fatar kirjinta dasuke qyam a bra.
Asalin taste na yawun bakinta da yayi missing kaman kansa zai kunce ya fara tsotsa Yana hadiyewa kaman zai maidata Cikin jikinsa ya matseta jikinsa ya manne da ita Yana lumshe Idanuwansa da suka
Yi Ciki.
Numfashinsa me dumin gaske daya San shine yake kashe mata jiki tin a baya ya sakar mata a fatar wuyanta ya hanata motsawa Yana cigaba da tsotsan bakinta Yana Shanye duk abinda yaci karo dashi aciki.
Jin Kanta na Neman kuncewa ya Sakata dago
hannunta dayake Dan rawa a mace ta Dora akan jikinsa Dan turesa daga gareta Amma hakan Wani Sabon feelings din ya sakar masa ya Bude Idanuwansa a wahalce da suka sauya kaman Wanda yake a buge matiqa ya kalleta da Idanuwan wanda sauyinsu ya sakata kasa kall
ansu itama tayi qasa da Idanuwanta ta Bude Baki a kasalance bakinta na gogan nasa sbd har lokacin Bai janye bakinsa ba daga nataba ba karfi tace
"Stop"
Shima Cikin muryan datafi tata yin qasa yace
"Ameeenatouuuuh,
My Halal,
My crazy baby,
I lov
e you,I love you,I love you,I Love you Ameeenatou Omar Jaden,
I Love you Ameeenatou Nuhu Babbah,
Je t'aime AM,te amor demasiado Am jden,Ina sonki....
Sake Saka bakinsa yayi Cikin nata sbd zuciyarsa kaman zata fashe da irin son dayake Jin Yana mata,
B
ai taba tinanin zaiso mace irin yanda yake ji a ynzunba.
Qanqameta yayi Yana Jin kaman zai hanata fita daga jikinsa har abada sbd shikam bayajin zai irin siffanta abinda yake ji a zuciya da jinin jikinsa.
Kalamansa duk yanda take tinanin tanada saura
n kuzari Saida suka kakkarya mata shi sbd Bata tana jinsu dan kowa bai taba fada mata su ba rayuwarta,
Haroon yasota kaman zai mutu akanta Amma Batajin ya taba Bude Baki ya fada mata wannan kalaman a jere hakan sbd soyayyar da yayi mata kaman soyayya ce d
a yake kaman zautuwa akanta Dan haka Bai taba samun nutsuwan fada mata su a jere ba shiyasa a yanzu taji kalaman sun daketa,
Da gaske Ashely takeyi Jamaal ne wanda tafara Gani a rayuwarta ba Jamaal ba kaman yanda tace date din data fada Jamaal ne a guri
n lokacin ba Haroon,
Da gaske Jamaal uban Arfat dinta ne tafara Gani??
Sake mutuwa jikinta yayi kanta ya tsaya daga tinanin komai bayan rintse Idanuwanta datai tanajin yanda bakinsu yake hade har lokacin Yana kissing dinta Cikin Wani irin sanyi da fitina
nnen yanayin dayake sake rikitar da tinaninta.
Wuyanta yayi wata shegiyar shafa Yana Maida bakinsa wuyan ya Dora lips dinsa yayi kissing dinsa Yana gangaro da kansa kan kirjinta dayake kalla kafin ya Bude gaban rigar ahankali fatar kirjinta Mai tsananin
haske da lafiya ta fara bayyana ta dago hannuwanta daqyar ta Dora akan hannunsa batareda ta dago ta kallesaba sbd navy blue kyakkyawar bra dinta data fara bayyana akan Idanuwansa.
Shi kansa dakatawa yayi ya kasa dago Idanuwansa sbd bayason Taga yanayin
su hakama idan yaci gaban komai zai iya rikicewa Dan haka ya dakata tareda kwantar da kansa akan kirjinta ya rufe Idanuwanta tareda rungumeta Yana ambatar sunanta Cikin Wani qanqantaccen sauti batareda yace komaiba.
Shiru sukai a hakan ita Kanta batada
kuzarin kwacewa a hakan har tsawon mintina kafin ta motsa ahankali tareda janye jikinta ta miqe tsaye Shima miqewan yayi ya kalleta tareda riqe hannunta ya dagosu a hankali yayi kissing kafin yace
"Zanzo anjima idan Baki fito dinner ba ki shirya ganina
har bedroom dinki okay¿
Idanuwanta ta dago ta zuba masa
Ya daga mata girarsa daya alaman he's damn serious.
Sanar da ita