Showing 66001 words to 69000 words out of 182667 words

Chapter 23 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

70

da bread tareda kwai aka Bata Tasha tea sosai Amma bataci kwan ba tana gamawa tafara neman Jamaal kafin ta rikice bacci yayi gaba da ita.

washe gari da safe gyaran gidan dadah tayi tareda gyare daki

n Ameenatou din tsaf tai mata wanka ta Saka mata kayanta ta zaunar da ita tana binsu da kallo kowa na faman yimata hidima kaman zasu cire mata ciwonta a rana Daya lokaci lokaci tana Ambatar a kira mata Jamaal da sister Ashley.

Abinci dadah ta Dora Babba

h kuwa gefen Ameenatou Shima Akai masa shimfidar ya zauna Yana tayata duka shiririta ko rikicin da zatai

Hafiz kuwa wankin kayansu da suka dawo dasu yayi harma Dana Ameenatou din Yana gamawa ya fita aiki Super market din dayake Aikin yamma.

##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MU

SAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:36 PM

] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

94

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku

samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba ha

rma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasu

wanci damu...

Join our group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

***********Karfe 8 na safe siddeeq yayi parking motarsu a kofar gidansu Bab

bah tareda fitowa motar Yana gaisawa da Jamaar dasuka tarar kofar gidan suna firar safe.

Shima fitowa yayi idanuwansa a sauye sosai sbd ciwon Kai da rashin baccin da baiyiba,

Bai iya kallansu ba ko barin Suma su Kallesa da kyau ya amsa gaisuwansu Yan

a wucewa gaba sedai ko kofan gidan Basu Isa ba aka sanar dasu Babu kowa a gidan.

Dakatawa yayi batareda ya juyo ba

Siddeeq ne ya juya Yana tambayarsu a natse suka basa tabbacin Babu kowa tsawon lokaci hakama gidan tini su Babbah suka siyar dashi Babu W

anda yasan inda suka koma.

Rintse idanuwansa da suka qara ja a take a gurin Jamaal yayi kalaman da ake fada suna ratsashi da radadi.

Juyowa yayi sai a lokacin ya Kalli mutanen ya bude baki yace

"Tsawon Wane lokaci suka siyar da gidan?

Babu me com

municating dasu?

Waye yasan inda suka koma?

Wane anguwa a cikin Nasarawa suka koma kokuwa wane gari suka tattara suka koma??

Babu me amsar tambayarsa ko Daya sbd yanda ya jerosu a tare cikin tsananin tashin hankali da buqatan amsa kawai ya sake rudar

dasu akan tambayar Amma tinda Basu da sani haka suka sanar dashi babu ko Daya.

Wani jiri ne ya dipesa sbd BP dinsa da yayi raising take,

Da sauri cikin tashin hankali siddeeq ya riqesa tareda Bude masa mota yace ya koma Amma Sam Bai yadda da Hakan ba

idan ba gidan ya shiga ya Gani da idonsa cewan basa ciki ba.

Da kafa yayiwa kofar gidan bugu Daya ta Bude ya shiga gidan Kai tsaye Siddeeq na biye dashi sbd ganin Baya Wani Gani sosai zai iya faduwa,

Ga rashin lafiyansa da Bai gama warwarewaba ga tash

in hankalin rashinta da rashin baccin dayake tareda shi.

Kofofin dakunan gidan ya ringa shiga Daya bayan Daya Babu komai sai qura da qadangaru.

Rintse ido yayi Yana yiwa Baya kirjinsa na tsananta Wani irin nauyi da radadin da Bai taba jinsa ba a rayu

warsa,

Ina suka tafi da Ameenatou?

Ina suka boyeta?

Meyasa zasuyi masa Hakan?

Meyasa zasu dauketa batareda sani ko izininsa ba.

Siddeeq dayaga Yana Neman kasa tsayuwar da sauri ya qaraso ya kamasa suka fito ya sakashi mota sedai ko tafiyan Mintina

biyu basuyiba jikinsa ya rikice da mummunan zazzabin Daya Saka har Wani rawa jikinsa yakeyi me ban tsoro.

Masaukinsu ya nufa dashi da sauri tareda Neman likita a waya Babu jimawa likitan ya iso yafara dubasa tareda basa taimakon gaggawa jikin ya Dan sa

mu sassauci Amma ciwon Kam Yana Nan.

Ganin Hakan siddeeq ya fita bayan Jamaal din ya samu bacci ya bazama cikin mutanen dayasan dukkaninsu sunyi Hulda da muamala dasu Babbah da Hafiz harma da Marigayi Abdul ya ringa tambaya da bincike ko zai samu Wani D

an bayanin dazai taimaka musu Gano inda su babban suke Amma Sam Babu wani bayani ko kadan.

Haka ya wuni Shima a wahalce ya raba hankalinsa biyu tsakanin Jamaal dayake kwance da bincikesa.

Sai dare ya dawo ba Wani bayani Shima Bai Wani jima a zaune ba

ya wuce dakinsa sbd zazzabin dayake cinsa na wahala da damuwa me tsananin gaske.

Washe gari daga shi har Jamaal acikin ciwon kowannensu ya daure suka sake bazama nema Jamaal kansa na Neman kuncewa Dan Bayan tashin Haroon dayake na mutuwa bai taba rasa

abinda yakejin zai iya zauncewa ba idan ba ita din ba,

Jin yakeyi Yana zarewa daga cikin kansa,

Jin yakeyi kaman ya cinnawa koina wuta sbd rashin sanin inda take.

Duk yanda yaso dannewa ciwon da zucuyarsa keyi ya kasa dannuwa ba tsammani ciwo me tsana

ni ya kwantar dashi Wanda ya Saka dole Siddeeq daukansa suka koma Abuja kwanansu Daya a can suka wuce Lagos suka dasa sabon bincike acan.

Rama da sauyin da JAMAAL SEELAH yayi a cikin kankanin lokaci ya Saka hankalin Mam tashi tareda Siddeeq Dan haka kow

annensu ya sake haukacewa gurin Neman inda su Babbah suke.

Mam yafi kowa sanin Babu Dan ta'addan dayakai Babbah Dan kuwa ya iya boyon da wlh bazaka iya gane inda yake ba sai idan kaddara ce ya Sakaka haduwa dashi sbd sune shedan Hakan,Saida sukai shekar

u ashirin suna Nemansa kafin Allah ya kawo musu kaddarar haduwa dashi,

Sbd Jamaal da nasa burin Shima bazai taba iya zama ba batareda ya Nemo Sirikitarsa ba Dan kuwa har abada sirikitarsa bazatai rayuwar talauci da garari ba.

Lameenu da hankalinsa yake

kwance cikin Jin dadinsa baisan abinda yake faruwa ba sbd a ranar Daya kira BB Bai samuba bullet ne da kansa ya bugar da BB yakuma Kashe wayarsa Dan yasan shi Lam din zai kira idan Bai samu BB ba hakan ce kuma ta faru dan haka yana kiransa ya sanar dashi

akwai sakon da dr zayyan zai turawa jamaal yaje ya tabbatarda sakon bazai taba zuwa ba koda daukan ran zayyan dinne ayi.

"Ba case Boss" yafada masa tareda kashewa.

Mam bullet ya kira ya Sanar masa komai.

Numfashi me sanyi Mam din ya sauke yace mas

a yayi abin ya kamata yayi akan aiken ya kashe wayarsa.

A tsakiyar Daren bullet yakaiwa Lam laptop Dake dauke da results din aciki da wayoyi biyu da Suma duka akwai result din a ciki sai takardun results din da akai printing duka Wanda aka turawa Mam ne

suka rarraba a wayoyin da laptop tareda printing ya sanar da Lam ga komai nan babu copy ko daya a hannun kowa harshi dr zayyan din.

Hakan yayiwa Lameenun daidai Dan haka da hannunsa ya fasa laptop da wayoyin ya hadasu guri Daya da takardun ya kona tuku

na yaji sanyi.

Wannan ne ya Saka ya jisa daidai ya dawo da hankalinsa kan Aliyah da akace Bata dawoba Batama kwana gida ba tin jiya.

Kasancewan tana Hakan wani time din ya Saka Bai kawo tinanin komai akan 'yarsa ba seda dare ya Kuma yi sai gashi Ku

ma Tayo sakon tafiyan gaggawa ce ta kamata ya wuce South Africa motanta ma tana office a aika a dauko akwai key a hannun pa dinta.

Daddy dinta da mummy Sarat ya turawa Dan haka hankalinsu ya Dan kwanta sbd ba yanzu ne ta Saba Hakan ba.

Damuwan yana

yin JAMAAL data rashin ko information Daya me amfani da zai kaisu inda Babbah suke ya Saka Mam barin lam tukuna Dan daman ko Bada wannan tashin hankalin ba a tsare yake lamarinsa bazai taba lam ba Saiya fara gwajin dosage da sukai amfani dashi ga dansa tuk

una,

Bazai illata lam ba ta hanyar tabasa Amma yayi alkawarin cikin qanqanin lokaci zai rabasa da dukkanin abinda yakeso duniya tin daga kan mutum har takarmin sakawa.

*********Duk yanda suke tsammanin JAMAAL nada karfin hali da dauriya lamarin yakai

Wani matakin da dole Mam ya sanar da Siddeeq ya lallaba Jamaal din su koma Poland yayi jinyar acan idan ya warware ya dawo Kuma yayi masa alkawarin kafin ya dawo bazai taba zaunawa batareda angano su Ameenatou dinba.

Siddeeq ma yayi Naam da Hakan sbd y

asan Mam a yanzu dayasan Ameenatou matar JAMAAL ce bazai taba iya cutatar da ita ba haka zalika bazai bari kowa yayi Hakan ba sbd Jamaal din sosai yake jin jikinsa.

Duk yanda sukai JAMAAL Baima Basu fuskan aminta da tafiyansa yabar qasar ba batareda ya

Nemosu Ameenatou dinba.

Kudi ya sake sosai anata nema da bincike Amma Babu inda ake samun komai,

Siddeeq kansa ramar yakeyi sosai duka sun tashi daga Yan kwalisar Maza masu class da dukiya sbd tashin hankali da damuwa,

Jamaal Wani irin Sumar Kai d

ata qasumba ya tara ya qara haske sosai ya koma kaman balarabe ba batureba hakama ramarsa ta dan bayyana,

Gaba Daya yanzu Baya kowanne Aiki daga na asibitin harna office bayan yawon masallatan Lagos Babu abinda yakeyi ko zai Hadu da babban a masallaci k

aman yanda Dad Omar yayi,..

Siddeeq da damuwan Jamaal din ta tsayar da tasa rayuwar Shima tinin ya sauya Shima daka gansa zakasan ya sauya komai nasu ya tsaya cak bayan yawo a garin Lagos da kewanta Babu abinda sukeyi.

Hakan yana mugun cin Mam gashi

duk wata hanyar da Lam zaisan abinda ake ciki ya biya ya toshe suna cigaba da huldodinsu batareda ya taba nuna wutar datake cin jini da zucuyarsa ba akan lam din.

A cikin wannan lokacin ne Mam yayi tafiya daga can ya wuce Poland ya taba lafiyar Dr Ale

ena sbd son Jamaal ya dawo Poland din

Aikuwa Hakan Akai lokacinda aka kirasa kan mum dinsa jikinta ta rikice sosai gaba Daya kwana biyu kacal ya qara ya tattara ya tafi Poland din da nufin tsayawa ya samarwa mum din sauki wannan Karan Nigeria zai tattara

da mum dinsa gabaki Daya su dawo inshallah sbd bazai taba iya rayuwa a wata qasar ba Kuma sanin AM tana Nigeria koma inane.

Tafiyarsu ta Saka hankalin Mam kwantawa Amma har lokacin Bai motsaba Yana jiran Lameenu ya illata Aliyah Dake asibitin tukuna Da

n haka ta nasu bangaren komai ya lafa Yana tafiya a tsanake ba hayaniya lokaci kadai Mam ke jira sedai ta bayan fage Yana Tara dukiyarsa da sunayen 'yayansa da tsohuwar matarsa Dr Aleena da nufin Yana ware musu dukiyarsu ne Daya cinye Kuma duka Hakan ba ta

reda sanin lam ba Dan kuwa ya Siya gidaje sosai da motoci tareda filaye ba iya cikin Lagos ba Dan so yakeyi ya rusa lam da kyau.

#MAMUH#

##Am

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kad

dara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'

ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:36 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

95

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci a

mma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai vari

eties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Bab

u ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwid

e

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

***************

Rayuwar su Babbah yanzu ta rufin asiri ce sbd Basuda Wani abin riqe Kai sai Yan dubaru da aikin da Hafiz yayi ya samo kudi,

Lallaba rayuwarsu sukeyi duk da Babu ra

nar da Babbah Baya tsinewa hada zuria da jinin SEELAHs sbd sune sanadin lalacewan ahalinsa Dake zaune cikin zaman lafiya da Kwanciyar hankali gasu yanzu sun qare kullum a sauyin guri yake da boyo,

Yariga ya dauki kaddarar rashin Abdul sbd yasan shikam y

a huta inshallah Yana cikin rahamar Allah Amma a duk lokacinda ya Kalli yanda suke fama da Ameenatou idan rikicin ciwonta ya tashi akan sai ankaita gurin Jamaal ko sister Ashley sai yaji ya sake tsanar duka wanda yake ahanlin seelahs.

Sunsha fama da tas

hin hankali da damuwa akan Ameenatou da ciwonta farko farkon dawowansu da ita har suka Saba suka fahimci abubuwan datake so da Wanda bataso,

Kullum duk tsanani duk rintsi sai Hafiz ya shigo mata da kayan tea da fruits sbd sune abinda take ci Sam sam Bat

a Wani son abinci sai an hada da dubaru da Kiran Ashley take ci..

Duk Wani tsananin so da kulawan da suke Bata a abaya a yanzu data koma haka sai suka ninku sbd ko quda da sunada hali bazasu so ya sauka a jikinta ba,

Tattalinta sukeyi tareda tsananta

nema Dan hada abinda zasu samar mata lafiya,

Hafiz aiki yakeyi tuquru tareda Neman Aiki da takardunsa,hakama Babbah ya sake ya qara samun lafiya sosai yafara fita Neman Shima.

An dauki lokaci Dan haka itama Ameenatou din tini ta sake a cikinsu hankaki

nta ya kwanta Kuma ahankali ahankali sai tana samun sauki kanta na sakewa harma kaman tana tinawa Kokuma kokarin Tina abubuwa da dama na rayuwarta.

Hafiz ya Dade komawa mutum me Tsananin zuciya da son 'yanta Kai,

Abinda ya samesu ya tabasa sosai tareda

sauya masa rayuwa,

Rayuwa yakeson shi da iyayensa da yar uwarsa suyi kaman kowa,

Rayuwa yakeson suyi ta yanci da tsayawa Kai,

Rayuwa yakeson suyi batareda tsoron kowaba ko shakkar kowane lokaci Wani abu zai iya samunsa,

Bazai taba iya yadda suci g

aba da boyo suna yawon garuruwaba sbd suna tsoron rasa rayuwarsu ko Kuma 'yar uwarsa,

Radadi da zafin Hakan sune suke cinsa Akoda yaushe dasu yake kwana dasu yake tashi,

Idan Yanason bawa rayuwarsu cikakkiyar kariya da yanci to dole ya Tara nasa abin

duniyar Shima Dan haka bayaji Baya Gani bayan aiki da Neman kudi kawai.

*******Dadah tinda suke indai zataiwa Ameenatou wanka a zaune take zaunar da ita a kujera da pant da halfvest a jikinta take mata wankan Dan haka Bata taba lura da yanda cikinta ya

ke ba sai yau.

Zaunar da ita tayi taje ta dauko ruwan wankan tana ajiyewa Ameenatou ta zabura da sauri ta miqe tsaye daga ita sai halfvest da wando sbd kyankyason Dayayo cikinta daga karkashin bucket din.

Cikinta ne ya fito sosai fes dashi Wanda duk

dare ta kwanta Bata iya Kwanciya daidai ya ringa juyi kenan tana jujjuyawa sbd rashin Jin dadinsa a jikinta Amma batasan me zatace ba Dan batama San wani abu a jikinta ba na Wani ran.

Makancewa Dadah take Neman yi gurin Bude ido da kafawa cikin Ameenato

u idanuwanta gabanta yayi mummunan faduwan da sauran kiris paralyze ya kamata.

Sake yankewa gabanta yayi ya Fadi tana matsowa gurin Ameenatou din idonta a cikin Wanda yafara tsayi ya fito sosai.

"Innalillahi wainna ilaihirrajiun"

Hannunta dayayi m

ata wani irin nauyi sbd tashin hankali ta daga ta nufi cikin ta Dora Akai tareda dannawa kadan tajisa da taurin gaske,

Kafin ta cire hannunta Akai Ameenatou ta Dora hannunta akan na Dadah din tana cewa

"Babyn Ameenatou inji Ashley,

Ashley tace Babyn

Ameenatou kada kowa ya tabasa.......

Yanke jiki Dadah tayi a bakin toilet din tsakar gidan ta zube qasa zaune jikinta na wata irin rawa sosai zuciyarta na tsananin bugun datake Neman bugawa.

Bakin na rawa tace

"Me kikace?

Zaunawa a kujeran wan

kanta tayi tana cewa

"Ashley tace baby ne anan Kuma babyn Ameenatou ne"

Hannu Dadah ta Dora Akai tanason fasa ihun tashin hankali Amma Kuma batasan ma me zata fada a cikin ihun ba.

Babbah Baya gidan hakama Hafiz bare a taimaketa da radadin dayake

Neman illata ganinta da Jinta,

Rarrafawa tayi ta dafa ta tashi sbd kasa yadda dataji tanayi da wannan mugun fata da mafarkin.

Hannuwanta na rawa jikinta Babu karfi ko kadan ta danne abinda take ji Akai wankan tana kasa kallan cikin Dan tsoro ma takej

i fatanta zancen rashin hankalin Ameenatou dinne kawai take maganar baby a cikinta duk da girman cikin ma ga fada Hakan Amma bazata iya yadda cikin mutum na haihuwa ne a jikin 'yar yarinyarsu ba da batama cikin hankalin kanta.

Kwata kwata ba nutsuwa ko

Kwanciyar hankali ko Daya a tareda dadah suka fito ta shiryata cikin doguwar rigar material da Hafiz ya siyo mata su a kayan sawa tinda batada wasu kayan a tareda su.

Duk yanda taso dafa abincin Rana kasawa Dadah tayi sbd zazzabi ne na tashin hankali ya

rufeta take,

Tea kawai ta hadawa Ameenatou din ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login