Showing 36001 words to 39000 words out of 182667 words
fama dashi kawai dai nasa na ciwon Kai
ne Daya kasa sakinsa.
A gida yayi ishai dinsa kafin ya fito a shirye cikin qananun kayan Balmain brown siddeeq ne ya Kaisa asibiti bayan sun biya ya Siya mata abubuwan daya fahimci tanaso su chocolates da Cookies dai da sauransu suka Isa asibitin.
S
iddeeq na ajiyesa ya juya ya wuce bayan ya kira sister Ashley ya sanar da ita yau Dr JEEY din asibitin zai kwana sbd yanayin jikin Ameenatou din.
Kallan Ameenatou din sister Ashley tayi Wanda Yanzu tagama yi mata Shirin bacci cikin Riga da wandonta masu
kauri hadda kanta da farcenta duka ta samu ta lallaba Ameenatou din yau ta gyara mata tinda jikin ya Dan yi sauki.
Qamshinta ta shaqa itama da kanta tana tinanin ko ta sauya mata kayan kafin suje gurin Dr JEEY sbd qamshin wannan din yayi sanyi da dadi
sbd me tsada ne a cikin shoppings dinta da akeyi koyaushe.
Kiran mijinta ne ya sake shigowa wayarta Dan haka ma taji sauki yazo mata akan tasamu tafiya gida itama yau din basai ta kwana asibitin ba tinda ga Dr JEEY din yau zai kwana,
Dan haka fasa sa
uya mata kayan ma tayi da niyar suje su dawo daga office din nasa Dan haka tana Kaita zata barta taje gida idan yaso tayi sammakon dawowa ta mayar da ita block.
Ameenatou na ganin sun fito ta maqale kafada tana cewa
"Ameenatou batason Haroon"
Sis
ter Ashley na Jin Hakan tayi dariya tana cewa
"Aikuwa yau dai Ameenatou tayi hakuri taso Haroon sbd sister Ashley itama zata gurin nata Haroon din Yana buqatanta"
Suna isowa office din sister Ashley tayi knocking
dayake Bai rufeba sai ya Basu izini
n shigowa kawai.
Bude kofan sister Ashley tayi ya shigo riqe da hannun Ameenatou din wadda ta matse fuska tana qin fitowa bayan sister Ashley tana cewa
"Ameenatou batason Haroon sister Ashley"
Kalman data Sakasa dagowa kenan ya zuba mata idanuwans
a Dake karanta Wani file a hannunsa zaune cikin nutsuwa.
Sister Ashley da Batada time din batawa sauri takeyi sanar dashi zata gida tayi tareda basa tabbacin dawowanta tinda asuba ya amsa tareda yi mata Saida safe ta juya ta fice tabar Ameenatou na fara
tada rigimar bazata zaunaba.
Kofan ya taso ahankali Jin rigimanta yafara yawa ya rufe kofan tareda juyowa ya kalleta da mayun idanuwansa Da yayi kwanaki Bai kalleta dasu ba.
Kallan Dayake mata ya Sakata sauya rigimanta zuwa cewa
"Haroon ya Dena k
allan Ameenatou batason"
Fada takeyi tana turesa tana dukan kirjinsa tana son fara kuka sedai abinda Bata saniba shine bazai iya daukan Hakan ba Dan haka ya riqe hannuwanta biyu ahankali tareda kallanta da qyar ya Bude Baki ya furta
"Ameenatou bazata
sake ganin Haroon ba JAMAAL kadai zata Gani"
Jin Hakan ta fasa Wani lalataccen kuka tana cewa
"Ameenatou tanason Haroon"
Wani fitinanniyar murmushi CE ta kufce masa batareda ya shirya ba kafin ya jingina jikin bangon kofan dakin da ita Ya dora
kirjinsa akan nata yakai hancinsa cikin wiyanta ya shaqo kamshinta a natse tareda lumshe idanuwansa ya bude ido ya kalleta ta bude baki a hankali ta sake furta
"Ameenatou na son Haro...." Bata qarasa ba ya Saka bakinsa kan nata Yana Bata lafiyayyar deep k
iss din data dauke numfashinsa gaba Daya tareda zura hannuwansa cikin rigarta.
#MAMUH#
#AMEENATOU
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason
Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don
yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
78
Wani silent numfashi ya sauke ahankali cikin nutsuwa tareda dauke idanuwansa akanta Yana zare hannunsa
daga cikin nata ya dauki wayarsa ya turawa sister Ashley text akan ta kawo maganinta akwai Wanda zai sauya mata dasu batareda ya rubuta a cikin file dinta ba.
Babu jimawa sister Ashley ta dawo office da maganin tayi knocking.
Miqewa yayi ya nufi kof
ar ya Bude tareda juyowa ta shigo ciki.
Ameenatou na ganinta ta sauko daga inda yabarta zaune tayi gurinsa da gudu ta riqesa tareda boyewa gefensa tana kallan sister Ashley da dariya a fuskanta ta fara maqe kafada tana leqo sister Ashley din tace
"B
anason sister Ashley,Haroon Ameenatou takeso....."
Kalamanta na karshen ne suka shigesa Bai juyo ya kalleta ba ya miqawa sister Ashley datake kallan Ameenatou din kafin ya saci kallansa Dan ganin yanda ya amshi zancen Dan ko Haroon Dan uwansa ne akwai s
osuwan Rai matarsa ta ringa Kiransa da sunansa.
Maganin ta miqa masa tareda file din Ameenatou din Dan cire sunan wancan maganin acikin file din.
Karba yayi ya nufi kujera ya zauna ya bude file din Yana dubawa a natse cikin kamewa,
Sister Ashley h
annun Ameenatou din ta kamo ta janyota gurinta sbd barinsa yayi rubutun da zaiyi tana cewa
"Babyn sister Ashley oya zo Nan ki bar Dr yayi rubutu tukuna"
Qwacewa tayi tana maqe kafada ta koma gurinsa da gudu ta haye kafafunsa tayi zamanta harda riqe r
igarsa kafin tace
"A a Ameenatou gurin Haroon takeso batason gurin Sister Ashley"
Kallan fuskan JEEY din tayi tareda cewa
"Haroon ma Ameenatou yakeso ko??
Kasa cewa komai yayi sai idanun Daya dago ya zuba mata yana mata Wani mayen kallan Daya S
aka sister Ashley Dan dauke Kai sbd Ameenatou tana Neman janyowa kanta abinda bazata iya dauka a wannan yanayin datake ciki sbd zaman datai akan kafafunsa Saida ya Saka pen din hannunsa Dan kufcewa amma Bai bari ya fita daga hannunba ya damqesa.
Mayar d
a Idanuwansa yayi akan file din zaici gaba da abinda zaiyi ta Saka hannuwanta biyu ta kamo fuskansa da tafin hannuwanta dasuke qamshin Wani fitinanniyar turaren Oud me tsananin qamshi da sanyi da sister Ashley ta shafa mata har a tafin hannuwanta suka shig
a hancinsa ya dakata daga karanta komai sbd upside down da rubutun suka koma masa batareda ya motsaba.
Juyo da fuskansa tayi gurinta tana Bata fuska ta sake maimaita masa tambayanta,
Silent numfashi ya sauke a natse kafin ya ajiye pen din dayake hann
unsa ya Dora hannunsa Daya akan nata hannun zai janye hannuwanta daga fuskan nasa ta ture hannunsa tana sake matso da fuskanta gap da tasa har numfashinta na shigarsa sosai ta sake maimaitawa akan sai Haroon yace yana son Ameenatou.
Sai alokacin ya Kall
i cikin idanuwanta batareda yace komaiba sbd idan har tambayarta Haroon ne to har abada baida wannan amsar dazai Bata ba sbd shi JAMAAL ne ba Haroon ba Dan haka bazai taba amsa tambayar da Bada sunansa tazo ba.
Hannuwanta duka biyun ya kama tareda janye
su daga fuskansa Ya Bude Baki ahankali cikin nutsuwa yace
"Ameenatou pls.,"
Sister Ashley dai Jin tayi duk tana Neman rudewa da tsayuwa a gurin Dan haka ta Dan sake dauke Kai daga kallan gurinsu din tana tinanin dole tafara yiwa Ameenatou fada da koy
ar da ita kame Kai daga matsewa Dr JEEY din Dan kuwa karta janyowa aikin da bazasu iya daukaba gabaki dayansu.
Wani kukan da basuyi zato ko tsammani bane ta fasa musu a gurin tana dukan kirjinsa tana cewa
"Haroon bayason Ameenatou,
Nidai sai Haroon
yace yana son Ameenatou"
Sister Ashley cikin rudewa ta dago tana Ambatar sunan AMEENATOU din tana kokarin tahowa ta janyeta.
Ameenatou na ganin Hakan ta shige jikinsa tareda qanqamesa tana sake fasa kukan batason sister Ashley ta tafi da ita.
Rint
se idanuwansa yayi ya Bude Yana rasa abinda zaice ko zaiyi,
Sister Ashley ma dakatawa tayi tana kasa karasawa ta kallesa tace
"Dr kodai zan tafi da ita ne yau din tinda rigima takeji??
Cikin jarumta ya gyadawa sister Ashley din Kai Yana cewa
"Y
es pls" sbd yau dai Kam zaiso ta tafi gurin sister Ashley din ta kwana Dan kansa yafara daukan nauyi zaiyi kwana a zaune da ciwon Kai.
Tahowa sister Ashley tayi tana son kamata Amma taqi yadda ta maqalesa fiyeda yanda yayi tinanin zata iya hakama kukant
a karuwa yakeyi sosai tana cewa Bata son sister Ashley Haroon takeso.
Sister Ashley na ganin ta rikice ta dakata zatai magana ya dago a kasalance yace
"Ki barta kawai"
Son yake ta dago daga jikinsa ya sallami sister Ashley Amma San taqi dagowa sai
kukan takeyi tana cewa Haroon bayason Ameenatou.
Sister Ashley cewa tayi yabar file din idan tazo daukan Ameenatou ta tafi dashi ta juya a silale ta fice tana kasa kallan Dr JEEY din da Ameenatou ke jijjigawa tana dukan kirjinsa.
Sister na ficewa ri
ntse idanuwansa yayi Yana Jin yanda take cakudasa tana rigima sosai,
Bude idanuwan da suka sauya yayi ya Kai kirjinsa data balle bottoms na gaban rigarsa kusan guda uku sbd rigima Kuma taqi dakatawa sai sake Kai hannuwanta takeyi a fatan kirjinsa data b
ayyana...
Babu abinda yayi bayan rintse ido Yana shanye duk wata rigima da fitinar tata tana Ambatar sunan Haroon......
"AMEENATOU na son Haroon......."
kasawa yayi ya Bude idanuwansa da suka sauya sosai tareda yiwa hannuwanta biyu kyakkyawar riqo y
a fizgota ya manne da kirjinsa tareda zagayeta da hannunsa Daya ya saka Dayan ya kamo fuskanta Kai tsaye ya hade bakinsa da nata ya kamo harshenta da nasa cikin wani irin Salo Mai karfi da sanyi yafara tsotse harshenta da yawun dayake cikin harshen...
S
ake manneta yayi da jikinsa kaman zasu hade a jiki Daya hancinsa na sake shaqan qamshinta hakama yanda yake kissing din nata Bai bama basa Daman tantance banbancin dandanon nasa bakin da nata Dan haka ya gyara zamanta a jikinsa batareda ya saketa ba Yana c
igaba da yimata Wata irin fitinanniyar tsotsan data Saka jikinta rawa daga farko kafin jikinta ya mutu gabaki Daya a jikinsa Wanda Hakan ya sake kashe duk wani sauran
dauriya da kamewan Dake jikinsa ya Bude idanuwansa da sukai ja a wahalce ya Kalli idanuwa
nta Dake Bude tana kallansa cikin wata azabbiyar sonsa dake cin duka jiki da jininta.
Bai saketa ba kaman yanda bakinsa yake cikin nata har lokacin Yana kokarin controlling kansa daga wutan datake ci jikinsa.
Sakin bakinta yayi ahankali tareda hade g
oshinsu hancinsa da nata na gogan juna idanuwansa a rufe Yana sauke numfashi me dumi ahankali Yana sake zagayota da hannuwansa kamshinta na sake zuzuta wutarsa.
Shiru tayi kaman ruwa ya cinyeta tana kallansa da kaman Taga sabon mutum sedai Kuma itama la
fewa ta sake yi cikin jikinsa tareda zura hannuwanta cikin rigarsa ta rungumesa.
Sun jima a Hakan Yana dawowa daidai kafin ya saketa ahankali tareda zareta daga jikinsa Ya miqe ya nufi ciki ya shige tana biye dashi kaman gum har kofan toilet zata bisa c
iki ya dakatar da ita ta hanyar rufe toilet din harda lock.
Bai jima ba ya fito Yana goge fuskansa da qaramar sabuwar towel,
Tana tsaye bakin toilet din inda yabarta tsaye
Kallo Daya yayi mata me kyau Yana gangaro da idanuwansa akan lips dinta da su
kai Dan ja duk da ba wani tsotsan yayi musu sosai ba.
Dauke kallansa yayi akansu Yana wucewa gaba ta sake biyosa tana cewa "Ameenatou zata ci tea da abinci"
Dakatawa yayi Yana ajiye towel din hannunsa tareda fara mayar da botiran gaban rigarsa data b
alle ya kalleta kafin yana gamawa a natse da wata murya mara nauyi yace
"Zaki je sister Ashley ta Baki tea da abinci??
Girgiza Kai tayi tana maqe kafada tace
"Haroon zai bawa Ameenatou tea"
Numfashi ya sauke me dumi Yana Jin yau kwata kwata bay
ason kwana asibitin sbd yanayin dayake ciki Amma Kuma yasan tafiyansa Wani tashin hankali ne za'a kwana anayi da ita.
Shiru yayi tsawon seconds kafin ya miqa mata hannunsa Daya ya kama da sauri tana murna suka fito.
Kayan Da siddeeq ya Saka fridge na
siyayyar da yayi mata ya dauko mata Yana daga wayansa da aka kira Poland Wani likitan Mum dinsa ne.
Hankalinsa rabuwa biyu yake Neman yi Dan haka ya Ciro mata komai ya zube mata su gabanta Yana daga wayar tareda zuwa ya kunna laptop dinsa da sauri Dan
yanzu zasuyi meeting akan wata matsalan da suka samo.
Zaunawa yayi tareda kashe wayarsa ya ajiye gefe sbd ya vidconf zasuyi.
Natsuwa yayi cikin kamewa tareda Dan kame fuska Yana sauraron bayanin da kowanne likita keyi akan matsalan.
Sosai hankalin
sa yayi nisa akan abinda yakeyi din Dan haka baima San me takeyiba sbd tana gefe zaune tana cin abinda ya zube mata din.
Suna gap da kammalawa Babu zato sai jinta yayi a jikinsa riqe da chocolates kusan uku a hannunta dataiwa cin Yara duka jikinta ta Ba
ta hakama bakinta da hannuwanta.
Bakinsa ta Saka masa Kai tsaye cikin Jin dadinsa sosai tana cewa
"Haroon zaiji Wannan"
Riqe hannunta yayi Yana Dan kawai da fuskansa daga tura masa datakeyi Dan tini tafara Bata masa fuska dashi.
Kan screen na l
aptop dinsa ya mayar da Idanuwansa cikin Dan basarwa da fuskewa yake kokarin cigaba da bayaninsa sedai dukkaninsu Ameenatou din suke kalla Wanda take son dole sai ta sakawa Dr JEEY din chocolate a Baki.
Duk yanda yake kawar da Kai qin hakura tayi dole y
a Bude bakinsa ya karba cikin Dan fuskewa yacewa su Dr Lucas,
"My wife" a taqaice Yana Dan nunata.
Cikin sakewa suka bisa da congrats kawai suna mamakin da zuwansa Nigeria har yayi aure.
Kasa Dena basa duk abinda taci takeyi sai tura masa su takey
i a Baki Wani Yana karba Wani Yana kaucewa dole yayi sallama ya rufe laptop dinsa gaba Daya Yana janyota jikinsa ya zaunar Yana kallan yanda ta Bata jikinsa da yanda ta Bata bakinta.
Sauran dayake hannunta ta Saka masa a bakinsa ya Bude bakin ahankali y
a karba tareda riqe hannunta ya hada dashi cikin bakinsa Yana tsotsan na hannun a natse.
#MAMUH
#DR JEEY
#MAM SEELAH
#LAM SEELAH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_
Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJE
R kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
80
Bude idanuwanta tayi da sauri tana Jin Wani sanyin na ratsa jikinta s
bd hannuwansa Dake yawo tsakanin cikinta da cibiyarta.
Idanuwansa Dake lumshe ya Bude daqyar Ya kalli nata idanuwan Dake yawo a fuskansa jikinta n mutuwa,
Kallan datai masa da idanuwanta masu sake kunnasa ya Sakashi sake mannuwa da ita Yana fincike r
igar jikinta ya watsar qasa Yana kissing fatan wuyanta zuwa kirjinta,
Daidai kirjinta ya dakata tareda tsayar da idanuwansa Akai Yana kallan yanda kirjinta ke bugawa da sauri sauri har Yana dago kirjinta dasuke cikin wata black bra mara adon komai itama
strapless ce ba hannu.
A wahalance ya dago idanuwan ya Kalli fuskanta itama shi ta kallan tana kokarin kwantawa kirjinsa ya Riqeta da hannuwansa da kyar sbd son riqe kansa dayake yi Dan haka ya Dan motsa jikinsa yayi Baya kadan tareda Dan juyawa Yana s
on shigewa Dan Bata wata rigar Dan tini ya lalata na jikinta bazai saku ba,
Yana shiga dakin Kai tsaye closet dinsa ya nufa tareda tsayuwa a gurin ya rintse idanuwansa Yana kokarin sauke numfashin samun nutsuwa ya jita a bayansa ahankali ta lafe bayan n
asa tareda zuro hannuwanta ta zagayosa ta Bude Baki da wata kasalliyan murya tace
"Ameenatou zata Sha tea,
Ameenatou tanason sister Ashley"
Dakatawa yayi daga abinda yake tareda sauke numfashin mara sauti ya juyo ahankali tareda cireta daga jikinsa
ya kalleta cikin zazzabinsa dayake Neman dawowa yama kasa Bude Baki yace mata sister Ashley Bata Nan Dan
haka hannunta ya kama a kasalance suke su dukan ya nufi couch din dakin ya zaunar da ita kafin ya fito ya dauko mata su biscuits da apple ya kawo mata
tukuna ya koma ya dauki wayarsa ya Saka Kiran Siddeeq
Kai tsaye yanajin siddeeq Ya dauka wayar cikin wata kasalalliyan murya da nauyinta ya Saka siddeeq Ciro wayan daga kunnensa ya kalla sunan JMJ Dake jikin wayar ya tabbatarda JEEY dinsa ne ke magana ba
wani ba,
"Inason hada tea" shine abinda ya fada Kai tsaye.
Tashi zaune siddeeq yayi daga lafiyayyar gadonsa dayake Shirin bacci Yana cewa
"Ruwan zafi ne kadai sai kayan tea din Yana cikin third drawer By your left daga gurin fridge"
Shiru yayi
batareda yace komaiba
Siddeeq na Jin Hakanan yasan Bai gane bane Dan haka ya masa cikakkiyar bayani sbd bayason tea da ruwan zafi kadai zaa Saka shiyasa ya tambaya Dan na a zuba ruwan zafi dasu Madara kadai ya iya shikuma yafison nasu abubuwan tea though
akwai tsaddadun tea dinsa Dake jere amma yasan ba lallai tana sonsu ba ko iya shan su.
Tea din ya hada Wanda kusan Dan dai batada lafiyane zata iya shansa sbd komai yayi yawa har gwara shuga sbd zamansa likita da Kuma rayuwansa bayason sugars sosai.
Koda ya kawo mata tea din gaba daya ta lalata jikinta Dan haka da kansa ya Bata tea din ahankali ahankali sbd idan ya Bata zata qarasa lalata jikin nata.
Sosai Tasha tea din da biscuits kafin ta koshi.
Mayar da cup din yayi kafin ya Bata sabon maganin
Daya sauya mata tukuna ya kama hannunta suka je toilet.
Hannuwanta ya wanke mata kafin ya wanke mata fuskanta tukuna ya tsaya ya Kalli kirjinta da Shima yake buqatan a goge mata.
Towel ya Saka tareda basarwa ya goge mata jikinta sosai da koina tukuna
suka fito ya dauko Riga ya Saka mata ya kwantar Da ita ya zauna a couch yafara duba sakwanni a laptop batareda ya sake kallanta ba sbd batai