Showing 147001 words to 150000 words out of 182667 words
bayacin cake Amma idan tayi nata Yana ci.
Sun zauna dinner a natse ba hayaniya Cikin kwanciyar hankali sukai suka gam
a ya miqe siddeeq ya bisa suka nufi office dinsa na Cikin gida ya zauna Yana masa bayanin abubuwan daya fara hadawa wanda Jamaal ya gyada Kai Yana cewa yayi kyau.
Wayarsa ya fidda ya Saka Kiran Ameeenatou wadda a daidai wannan lokacin tana tareda babbah
a palonsa Suna fitarsu tana ganin Kiran tasan numbernsa ce Dan haka taqi dauka ko kallan wayar Bata sake yiba harta tsinke.
Babbah wayar ya kalla yace
"Ba kiranki ne akeyiba budurwan Babbah?
Girgixa Kai tayi tana kasa kallan babban tace
"Loka
cin daukan wayana ya wuce sai gobe idan an sake Kiran zan daga"
Murmushi yayi Cikin Jin dadin yar budurwansa ta zama mace ta musamman yanda yake fata tin tana yarinya Dan haka ya share Kiran Shima Suna cigaba da firarsu dadah ma ta shigo tareda Ashley d
a suke dakin dadah tin dazu Suna tasu zancen suka zauna Suna cigaba da firar gaba dayansu.
Sai 10 suka baro bangaren su babbah suka Dawo dakinsu sukai Shirin bacci lokacin tini Arfat yayi bacci Sarrah na dakinsa zaune tana gadinsa.
Tana Shirin bacci
ta nufi dakin nasa ta kwanta tareda shi a gadonsa bayan ta sallami Sarrah ta tafi dakinta.
Washe gari da safe Didi da Mum Nur suka tafi Abuja Wani Taron da suka wakilci jdens.
Gidan tsit yake hakama Ashley tayi Shirin Aiki ta fita.
Ita kadai ta
rage sai ARFAT wanda Shima dadah zaibi zasu fita tareda babbah zuwa auren Abokinsa Tin na wancan zaman da sukai a Lagos kafin rasuwar su Abdul.
Shirya Arfat din tayi ta takasa har mota driver na jiransu Cikin lafiyayyar motar babbah sabuwa da drivernsa.
A dawo lafiya tayi musu suka wuce ita Kuma ta koma Ciki Dan Shirin office.
Tana juyawa ana budewa motarsa qatuwar gate din mansion din ya shigo.
Taga shigewanta Cikin kayan baccinta Riga da wando masu Dan kauri da santsi.
Parking yayi tareda f
itowa Cikin nutsuwa da Wani irin kwarjini da kamewa ya nufi Cikin gidan bayan ya amsa gaisuwan securities da suka taho sukai masa.
Bata Riga ta hau sama ba kitchen ta nufa ta Saka a hado mata Madara me zafi da sponge cake dayaji whip cream a qaramin pla
te an jero mata su a tray ta fito sbd batai breakfast ba.
Tana fitowa kitchen Yana shigowa qamshinsa ne yafara sauka Cikin hancinta ta dago a natse ta Kalli kofar tagansa Cikin class da Wani irin kwarjini yana tinkarota fuskansa me tsananin kyau da Hask
e tareda lafiya tana daukan Idanuwanta.
Baiyi tinanin samunta a palon ba Dan haka ganinta ya sakasa Jin zuciyarsa na warwarewa daga nauyi da damuwan datake Ciki gabaki daya
Ya zuba mata Ido Yana jifanta da kallan daya sakata ita dauke nata Idanuwan da
ga kansa tana qarasa fitowa tsakiyar palon daidai Nan Shima ya qaraso Ya Kalli abinda yake hannunta ya dago hannunsa daya ya miqa mata Yana cewa
"Hi,good morning Mrs Jamaal Seelah"
Wani kallo tai masa kafin ta Kalli hannunsa tukuna ta daga hannunta d
aya ta miqa masa tana Bude Baki a sanyin sauti tace
"Morning Dr"
Kame hannunta yayi tareda janyota gabansa suka hade sosai ya ja qamshin dayaketa jiran ya shigesa ko karfin jikinsa ya dawo.
Kayan hannunta tayi saurin nuna masa da Idanuwanta tana c
ewa
"Easy Dr,mu anan bama barna"
Wani Mayen murmushi ya sake Yana dago fararen Idanuwansa masu kyau ya zuba mata kafin ya kama hannunta daya ya Dora mata akan tray din da hannunta dayane kadai yake riqe dashi ya Kalli Cikin Idanuwanta da itama shi ta
kalla ya daga mata girarsa daya da sautin daya kusan sakata sakin tray din yace
"Ok Nima bana barna lady am so zamu ga waye zaiyi barnar idan ta kama"
Riqe tray din tayi da hannu biyun tana kokarin matsawa daga kusan da sukai ya juyar da ita tareda
rungumeta ta baya ya ziro kansa wuyanta kafin tayi motsin komai sai Jin bakinsa tayi a kunnenta ya saukar mata Wani sanyayyan ajiyan zuciya Mai dumi kafin yace
"Yaya kike??
Meyasa jiya Baki daga wayana ba?
Kinsan nayi kewanku kuwa?
Rawa tray din ha
nnunta yafara Dan haka ta sake qanqamesa da kyau tareda hadiye Wani ajiyan zuciya me sanyi kafin ta Dan juyo gefenta ta kallesa daidai daman yana jiran hakan Dan haka kissing kawai ya sakarwa lips dinta Yana sakar mata Wani murmushi Yana qarasa zagayeta da
hannuwansa Cikin Wani arnen salon daya Saka tray din hannunta kufcewa sedai dayake yasan zaayi hakan a shirye yake ya riqesa da sauri tareda hannunta Yana juyowa ya Kalli fuskanta murmushinsa na qaruwa yace
"Ohhh lady am na dauka gidan Nan bakwa barna
kikace¿"
Rasa abin cewa tayi sai kawai ta sakar masa tray din tana cewa
"Ko yanzu ai barnar Bata faru ba kayi saurin riqewa ne Dan Koda baka riqe dinba ba faduwa zaiyiba sbd Ina riqe dashi ai"
Yanda tayi maganar ne ya kashesa da Sabon sonta Dan ha
ka ya janyota jikinsa gabaki dayanta Yana zagayeta da hannunsa daya yai kissing hancinta kafin yace
"Koma me kikace ni Abu daya na sani shine I love you Ameeenatou Omar Jaden,
Ko Ameeenatou babbah zance ne ma wai?" Ya qarasa zancen Yana Jan qamshin jik
inta duk da batai wankan safe ba kamshine kawai me sanyi ke fita jikinta.
Zamewa tayi tana cewa
"Breakfast zanyi zan fita office so bye"
Hanyar wucewa sama take kokarin bi dauke da tray din ba zato taji ya dauketa gabaki dayanta da tray dinta a ha
nnu yayi saman da ita sbd wata irin tafiyanta data juya zatai data kashesa kaman zai rasa notin kansa biyu a gurin Cikin uku.
#MAMUH
[6/3, 1:02 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
135
Koda Mam yabar airport din tin a mota ya Kalli pa dinsa yace
"Meyake
faruwa ne??
Menene suke fada?
Numfashi pa din ya sauke Yana Bude tablet din hannunsa Yana dubawa sosai Amma Bai samu komai ba Dan haka ya dago ya Kalli Mam din yace
"Ranka ya Dade Babu komai Dana samu a internet tukuna dai so inaga akwai inda suka s
amu wrong information gameda Kai.
Shima numfashin ya Dan sauke Yana gyada Kai sbd yasan daman zance ne kawai tinda hakan bame taba yiyuwa bace Dan haka ya watsar da zancen.
***Su kuwa su Jamaal Suna sauka Abuja Kai tsaye gidansa suka nufa wanda Bab
u abinda Babu na Jin Dadi da kwanciyar hankali tareda luxuries koina.
Kafin su isa tini siddeeq ya kira ya saka aka Kai cleaners biyu suka gyara koina duk da komai fes yake daman aka kunna ac dasu qamshi koina tareda kunna su fridge aka zuba ruwa da dri
nks wainda shine yayi ordernsu da kansa sedai Akai delivery dinsu suka karba suka jera komai suka fice daga gidan daman kafin zuwansu tuni siddeeq ya biya kudinsu sbd kafin su taho ake payment a kamfanin daka daukosu.
Kai tsaye gida suka nufa da motar d
a aka kawowa siddeeq har airport sbd siddeeq ne kadai yake yadda ya jasa idan har ba shine zai tuqa motarba.
3bedrom bungalow ne da Siddeeq ya zubarda kudin gaske gurin ginawa guda biyu a guri daya shi da ubangidan nasa sai qaton swimming pool dayake da
ga gefen kowanne ta baya inda kowa baya ganin na kowa sbd samun Damar hutawa da iyali idan ta kama.
Kai tsaye Cikin nasa aka wuce da kayansa kafin shida am din suka isa suka shige har lokacin hannunsa n riqe da nata itama Lokacin tana sanye ne da shades
sbd Rana.
Suna shigewa siddeeq ma nasa gidan da duka tare aka gyara ya Bude ya shige Yana sauke ajiyan zuciya sbd hutawa sosai zaiyi Dan acikin kwana biyun gurin hada kan dukiyar Mam da zasuyi zakkarta Yasha wahala da rashin bacci ba dare b Rana sai da
ya hadasu.
Kafin ya kashe wayoyinsa ordern lafiyayyan abinci kusan kala uku zuwa hudu yayi musu tareda zabar time din da zaa kawo abinci sbd yasan ko ankawo yanzu ba yanzu duka zasuci ba sbd yasan kaman yanda yake buqatan hutawa JAMAAL ma Yana buqatan h
utun sbd sun aikatu Dan haka ya zabi zuwa karfe uku haka tukuna yayi payment na komai ta online din da address ya kashe wayarsa ya fada toilet Dan wanka Yana fitowa wanka lokacin sallan azahar yayi ya gabatar da ita ya zube a lafiyayyar gadonsa tareda kash
e hasken komai ya ragewa AC karfi.
Suma acan Waya me Mahimmanci Jamaal din yakeyi wadda ta Sakasa zaunawa palo Yanayi Yana duba abinda aka turo masa ta email Yana Yi Yana Dan kallanta cikeda kauna da kulawa.
Ita Kuma duk yanda taso matsewa kasawa t
ayi dole ta miqe ta nufi hanyar datasan bedroom ce ta shige ta nufi toilet.
Bata jimaba ta fito harma da alwalarta.
Sallah tayi a dakin batareda ta fitoba bayan ta duba Qibla.
Tana gamawa wayarta ta fitar daga handbag dinta ta kunna.
Kiran dadah
ne yafara shigowa tana Gani ta saki ajiyan zuciya sbd ta dauka Kiran babbah ne Dan haka miqewa tayi ta isa bakin window din dakin ta Bude ta dauki wayar sbd iskan dazai Dan ringa shigowa ya taimakawa wayar da yar iskan da zata Hana dadah Jiyo muryan Jamaal
ko da tsautsayi duk da dakin a rufe yake.
Barka da hanya tayi mata tana tambayarta Yaya abujan tareda aikinta.
Amsawa tayi tana Sako wata maganar Dan kawai da maganar yaya aikinta tinda tasan ba shi tazo Yi ba.
Kashe wayar tayi bayan sun gama tan
a kokarin juyowa jiran babbah ya shigo wayarta ta dauka tana sake fuskewa Cikin shakkar kada yaji ko zargin komai.
Suna fara magana Jamaal din na shigowa bedroom din Ya nufota Kai tsaye tareda rungumeta ta baya Yana sauke ajiyan zuciya ahankali zaiyi ma
gana ta juyo a jikin nasa da sauri tareda Dora masa yatsants akan lips dinsa tana masa Wani kallo.
Kallan Idanuwanta Dake masa Wani kallo yayi kafin ya Kalli bakinta Dake magana tukuna yayi kissing yatsarta Dake kan lips dinsa kafin ya zagayeta da hannu
wansa Yana sake matsota jikinsa yakai bakinsa gefen fuskanta yayi kissing kafin ya saketa ya juya ya fice sbd sallah.
Kai tsaye master bedroom dinsa dayake daban da sauran bedrooms din gidan ya nufa wanda saima ka Dan taka stairs zaka isa duk da ba up b
ane Amma dai anyi sama da bedroom dinsa kadan.
Yana shiga sallan ya fara Yi Shima bayan yayo alwala kafin yayi wanka daga baya yana fitowa Kai tsaye ya fito daga bedroom ya nufi kitchen daure da towel din dayake daure halfwaist.
Ruwan sanyin ba sosai
ba ya dauko tareda drink dinsa da Baya rabuwa dashi ya fito zai koma bedroom dinsa sai gata ta gama wayar ta fito.
Kallo daya tayi masa ta Dan dauke Idanuwanta sbd ganin yanayinsa
Itama kitchen din zata nufa Neman ruwa ko abin Sha sai kawai ya riqo h
annunta Dan Bata na hannunsa wanda take taji ta fasa Shan ruwan sbd irin kallan dayake mata ta juya zata koma dakin data fito ya dauketa cak da ruwan a hannunsa da drink ya wuce bedroom dinsa da ita.
Suna shiga ajiyeta yayi bayan rufe kofar da kafarsa k
afin ya nufi table ya ajiye kayan hannunsa Yana wuceta yana cewa yayi ordern kayanta zaa kawo kowanne time.
Da kansa ya zare mata duka kayan jikinta daura mata towel ya kaita har Cikin toilet zai mata tace bataso ta koresa daqyar.
Wanka tayi itama ta
ji jikinta ya Dan sake mata taji dadin wankan tukuna ta fito daure da towel dinsa na Maza da yayi mata nauyi sosau sbd girmansu yafi na wanda take daurawa Dan haka kasa dauresa tayi sosai ta fito riqe dashi daga saman tana qin kallan inda yake sbd tinda ta
shiga toilet din tana jinsa yake waya sbd ba qaramin tsoro da shakkar abinda zai faru a Taron Manya sukeyiba wanda daga karshe da kansa ya nuna musu komai Dad dinsa da kansa ya buqaci a bayar sbd duniyar gabaki daya ta fita kansa tinda ya rasa Dan uwansa
Rabin jikinsa late lameenu Seelah.
Wannan ne ya Saka kowa ya saki jiki tareda kwantar da hankalinsa
Hakama ta bangare daya siddeeq ya tanadi Yan jarida masu zafi da rashin tsoro da zasu halarci Taron Incase idan Mam ya iso gurin sune zasu watse kansa
da tambayoyinsu Dan haka JAMAAL din yake busy da wayoyi sbd kaf dukiyar Mam tin daga zuwa me girma har qarama Suna hannunsa cif cif ya hada takardunsu tsaf,
Wainda suke buqatan Saka hannunsa Dansu zama nasu su bayar shi kadai yake jiran su ya samu Saka ha
nnun Dad din ya qarasa gamawa da labarin dukiyar SEELAHs gaba daya sai wadda ya Tara da halal ita kadai zata rage wadda zaa kira da SEELAHs Kuma itace zata tsarkake musu sunan SEELAHs daya Dade acikin qazantar jini sbd shi kadaine Seelah dazai rage wanda y
akeson ya wanke sunan Dan nasa Yayan suci gaba da amfani dashi Cikin tsafta da aminci.
Tinda ta fito Idanuwansa suka sauka akanta ya mata Wani kallan you are really my Halal baby
Kafin ya dawo bayanta ya tsaya tana gaban mirror Yana cigaba da wayar d
ayake Amma Idanuwansa na kanta ta Cikin mirror.
Itama shi ta kalla din ta Cikin mirror tana miqa hannunta ta dauki body splash dinsa na Intenso ta shafa a jikinta sedai yanda take shafawan ya sakasa riqe hannunta daya Yana Kai hancinsa fatar hannunta da
ta shafawa zuwa wuyanta ya shaqi qamshin yaji kaman a jikinta yau yake fara sanin dadin qamshin turaren Dan haka da Idanuwansa ya mata nuni data barshi hakan idan ba so take ta kashesa da ransa ba sbd qamshi a jikinta kowanne iri ne kashesa yakeyi.
Kash
e wayarsa yayi tareda ajiyewa kan dresser Yana juyo da ita ya karbe man data dauko da dayar hannun zata Dan shafa ya maida ya ajiye tareda cewa
"Hutawa zakiyi you can skip that"
Kallansa tayi Cikin sauti mara karfi sbd fushin datakeyi dashi har lokac
in akan tafiyar tace
"A hakan zan huta din ba kaya??
Kallan jikinta yayi daga qasa zuwa sama kafin ya tsayar d Idanuwansa akan kirjinta datake riqe da towel din data kasa daurawa sbd kauri da girmansa.
Murmushi me sanyi ya sake kafin ya janyota ji
kinsa Yana cire hannunta daga kan towel din wanda ya zake ya Fadi take ba Bata lokaci.
Shigewa jikinsa tayi da sauri tana zura hannuwanta ta qanqamesa sbd Hanasa ganinta dakyau.
Shi kuwa hakan datai kaman rabasa da numfashinsa yaji tayi sbd Saida yay
i saurin riqe numfashinsa dayaso barinsa gabaki daya sbd ba zato yajita jikinsa gashi ba kaya jikinsa Shima iya towel dinne haryanzu hakama asalin fatar kirjinta da suka sauka kirjinsa shine yaso yayi kisan,
Dan haka Yana samu numfashinsa na daidaituwa
Bude Idanuwansa da sukai Ciki take yayi ya kalleta ta Cikin mirror Idanuwanta a rufe tana sake qanqamesa batareda ta iya cewa komaiba sbd itama hakan saura kadan ya sumar da ita a jikinsa.
Qasa yayo da fuskansa ya Kai bakinsa setin kunnenta da wata mury
an datake nuna ba qaramin kunnasa tayiba yace,
"Kinsan kin kusa kashewa babbah siriki kuwa???
Turesa tayi tanaso tasowa daga jikinsa Amma ta kasa hakan sbd hakan yake jira ya qarewa Albarkatun jikinta kallo sbd ta qarasa zarewa.
Murmushi me hade d
a kunnuwan da yayi ya sake Yana juyota gaba daya ya rungumeta ta baya tareda rufe kirjinta da hannuwansa duka tafin hannuwansa biyu Yana lumshe Ido tareda Wani numfashi me dumi daya sauka a tsakiyar bayan wuyanta ta rintse ido tsikar jikinta na tashi.
S
aukan lips dinsa taji a tsakiyar bayanta tayi saurin qanqame hannunsa dasuke rufe ruf da kirjinta tana rintse ido cikeda dumin dayake shigarta duk da sanyin AC daya gama kama dakin.
Sake Dora lips dinsa yayi tsakiyar bayan nata ya fidda harshensa ya mat
a Wani irin lasan daya sakata Bude Ido fes sbd abinda taji.
Hannuwansa ya zare daga kirjinta Yana sake juyowa da ita suka fuskanci juna ya sauketa cak ya Dora a gaban mirror batareda damuwa da kayan dasuke Kai ba ya tsaya tsakiyar fafafunta tareda kamo
fuskanta Bai tsaya komaiba ya hade bakinsa da nata Cikin Wani irin slow da tsananin kewanta da yayi ya ziro harshensa ya fara lasan lips dinta ya lashe Yana lumshe Idanuwansa Cikin Wani shegen yanayi kafin ya zira harshen Cikin bakinta ahankali wanda Yana
sakawa suka hade bakinsu ruf a tare Suna tsotsan bakin juna a tare cikeda tsananin kewan juna da sukai musamman shi dayake Jin kaman zai zare sbd tsananin sonta da kewanta.
Mannota jikinsa ya sake Yi Yana mata wata zuqan daya Saka jikinta gaba daya dauk
an dumi kaman zata kamu da zazzabi.
#MAMUH
[6/3, 1:02 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
134
Da sauri ta kalleta tana riqe kayan hannunta da qarfi kada zu zube tace
"Wat do you think you're doing?
Saukeni pls,akwai masu Aiki a gidan fa"
"I'm taking
you to your room that's all love,so just relax baby"
Ba shine hawansa na farko ba sbd ya taba Hawa lokacinda da suka taho tareda Mum dinsa lokacinda zata duba Ashley datai Wani zazzabi me karfi kusan tareda ma Dad Omar da Mum Nur suka hawo yasan bedroo
m din Ashley yasan na Ameeenatou din Duk da hakan Bai nufi bedroom dinta da ita ba a palonta ya sauketa tareda kallanta zaiyi magana ta Saka tray din hannunta tsakaninsu tayi musu tazara tana nuna masa kofan sauka da Idanuwanta tana cewa
"Thanks and ple
ase...." Tana sake nuna masa hanyar fita da Idanuwanta murmushin datake boyewa Yana Dan bayyana akan kyakkyawar fuskanta.
Shiru yai Yana kallan boyayyan murmushinta dayaji ya gama da rayuwarsa a Cikin seconds din,
Cikin Idanuwanta ya kalla kaman yand
a take kallansa tana jiran fitarsa murmushinta na fitowa fili
Jan Wani wahalallen numfashi Yayi ya Kalli