Showing 153001 words to 156000 words out of 182667 words

Chapter 52 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

23

Kaine kayi sanadin mutuwar Dan 'uwanka lameenu Seelah sbd dukiya wanda hakan ya Saka kayi Dana sani ka Saka danka ya rabar da dukiyar kokuwa Yaya zancen yake na gaskia"

Pa dinsa ne yayi saurin tare zancen Yana korar Yan jaridar wa

nda tini sukai wallafa wannan tambayar tareda rashin amsar Mam din tafara yawo.

Pa Jan Mam yayi ciki wanda Yana shiga Ciki key din mota ya dauka Ya fito ko ganin gabansa bayayi ya fito ya fada motar ya tayar hannuwansa na wata irin rawa sbd yafi shekaru

ba adadi rabonsa da tuqa mota da kansa.

Cikin Wani irin mugun gudu yaja motar ya fice.

Dad Omar da Baya qasar Amma daidai lokacinda Ahmed ya nuna masa abinda yake faruwa a waya take ya saki Wani lafiyayyan murmushi yasan Kai tsaye aikin Jamaal ne.

Baiji komaiba sbd yasan a wannan lokacin maganar aurensa da aka daura da Aleena zai iya fita Dan haka yacewa Ahmed a aika jami'an tsaro gidan Jamaal sbd Aleena Kuma a bada umarni daga garesa duk wanda yazo ko waye Kar abari ya shiga duk Kuma Wanda yayi

rigima da hakan ko waye a rufesa saiya dawo qasar wannan umarnin daga garesa ne me qarfin gaske a sakarwa hukuma kudi sbd tin yanzu Mam yasan muhimmanci da karfin dukiyar daga lokacinda ya fara rasata yasan hakan.

Aikuwa Ahmed baiyi wata wata ba ya sak

arwa hukuma wasu qazaman kudi tareda bada umarnin ko zuwa Mam yayi gidan Kai tsaye su kamasa su rufe batareda sanin kowaba sai Jaden ya dawo qasar.

Wannan umarnin ma Omar baisan dashiba Ahmed ya badasa Dan haka take aka Kai jami'an tsaro aka zuba a baki

n makeken gidan Jamaal batareda ma Aleena ta sani ba tana Ciki hankalinta kwance.

Jamaal kuwa Koda ya aika nasa securities din gidansa sbd Mum dinsa tini suka sanar dashi sun tadda wanda sukafi qarfin gaske zagaye da gidan yanaji Shima ya sake murmushi

me shegen kyau sbd yasan Dad Omar ne San haka Shima ya juyo ya Kalli 'yar Dad Omar din datake gefensa tana Shan Wani lafiyayyan smoothie a jikinsa daga ita sai farar vest dinsa take ya hadiye mata wasu yawu Yana Jin kaman sonta zai Faso kirjinsa Dan haka w

anda yake bakinta tana kokarin hadiyewa ya hada da bakinsa Yana Shanye mata tareda karbe sauran smoothie din ya zube rabinsa gabaki daya ajikinta tareda zaunar da ita kan kafafunsa Yana kallan yanda smoothie din ke tafiya a fatar jikinta daya zarewa Riga y

a dago ya mata Wani kallo kafin ta Saka harshensa Yana shanyesa a jikinta Cikin Wani lafiyayyan sanyi.

Yanda yake shansa ajikinta ya sakata sauke Wani bayyannen numfashi me tana rungume kansa da kyau Idanuwanta na juyewa.

#MAMUH

[6/4, 8:05 AM] MG: *_A

rewabooks@Mamuhgee_*

137

Mam Kai tsaye gidan jadens ya fara nufa zuciyarsa har Wani dagowa takeyi sbd yanda take bugawa hannuwansa na wata irin rawa Yana qanqame steering mota kaman zai ballasa sbd Jin yake kaman yabi takan duka mutanen Dake giftawa hany

arsa ta zuwan.

Babu abinda Idanuwansa ke Gani Suna qara ja sai katin daurin auren Omar da Aleena da Kuma takardun notice din tashinsa da ma'aikatansa da pa ya nuna masa....

Sake figar motarsa yayi sbd yau ta tabbata ta bayyana a duniya Omar ya haifaw

a Jamaal sbd ace 'dan daya Haifa da cikinsa ne yai masa hakan to tabbas yaga mummunan kaddarar datafi ta kisan dayake Yi sbd Jamaal shine abinda yafi so fiyeda duka dukiyar daya mallaka din sedai Kuma duniyar ma yanai mata so da kaunar da Bai hadata da kom

ai idan aka cire Jamaal din Dan zai iya komai Babu wanda bazai iya kawarwa a duniyar Nan bayan Jamaal Amma ace Jamaal dinne zai karya kafafunsa dayake tsaye akansu sbd auren Aleena da Omar tareda dukiyarsa daya rabewa mutane a banza sune qafafunsa biyu day

a karya a Lokaci daya wanda bazai taba yadda ba,

Ayau din yafison yayi kisan Omar a bayyane idan yaso komai zai faru ya faru.

Tin daga farkon anguwar jadens mansion aka zuba wasu mahaukatan securities masu kalan kayan soldiers din da babu Imani ko ra

hama a fuskansu Dan Babu wanda fuskansa Bata nuna zai iya taka kan Mam din ya yanka ya cinye namansa ba Dan haka tin a farkon layin Akai juya dashi suka Saka masa kan motarsa ta juya kafin shigabansu da kusan dinkuna shida ne a fuskansa ya Kalli Cikin Idan

uwan Mam da suka qara Wani irin mummunan ja yace

"Jaden baya qasar kwata kwata tsaron gidansa a hannuna yake yanzu bana magana biyu cire Kai nakeyi a gaban kowa Babu wanda ya isa ya sake kalla bare magana so Vamos"

Baya yayi Yana kallan Yaransa yace

"Mintina biyu suka cika Bai bace daga anguwan ba kwata kwata a fasa masa kansa kaman yanda ake fasa kwakwa a bawa Alingo(dog) kwanyarsa ya cinye.

Wani 'dacin gaske ne ya gauraye bakin Mam daya bushe take sbd yanda zuciyarsa ta qame da tsananin baqin

Ciki da bacin Rai Dan haka ya dago ya Kalli fuskokinsu yaga Babu abinda zasu iya aikatawa daga abinda suka fada wanda yasan irinsu tinda Shima yayi taadancin yasan sarai yanda asalin rashin Imani yake.

Wani tsayi sukai Babu me alaman zaiji tausayi ko s

hakkan daukan ransa take a gurin Suna kallansa dole ya tada figi motarsa Cikin quncinsa dayake sake gauraya bakinsa dacinsa na tsananta Idanuwansa har Wani yaji sukeyi sbd tsananin radadin dayake gauraya a cikinsu.

Gidan Jamaal ya nufa gurin Aleena sbd

bazai taba barinta da auren Omar ba,

Idan har Jamaal zai iya masa wannan tozarcin to tabbas yafison duk yanda yake tsananin son Aleena din ya rabata da duniyar kowa ya rasata Dan bazai taba iya kallo ta zama cikakkiyar matar Omar ba.

Yana kaiwa tin dag

a nesa ya hangi securities Amma bai tsayaba sbd idan Omar ya dauki matakin Hanasa isa gidansa wannan gidan 'dansa ne daya haifa Babu wanda ya isa ya Hanasa isa gidan.

Kai tsaye ya tinkaro gidan Yana isowa gate din dayake zagaye da securities Tako Ina ts

ayar dashi Akai Suna manta matsayinsa da irin power din daya riqe wanda kowa yake binsa kaman zaa masa sujjada idan ya fada Abu Amma a Cikin awanni qalilan hakan ya kauce sbd labaran koina sai yawo sukeyi take a buga sa a wanda baida komai a ynzun,

Billio

naire din daya tashi safiyar yau Cikin Tarin arzikinsa da dukiyarsa tareda girmansa kafin yamman ya koma wanda baida komai.

Kai tsaye suka basa umarnin juyawa ba Damar shiga gidan umarni daga Jaden sbd iyalinsa datake Ciki idan zaiso gidan dansa ya bari

sai iyalin Jaden tabar gidan Kuma idan 'dan nasa ya dawo.

Wannan Kalmar itace tafi komai masa tsananin ciwon gaske ya Bude motar ya fito Cikin tsananin zafin zuciya jikinsa na wata irin tsika ya dauke shigaban jami'an tsaron dayake gurin da Wasu lafiya

yyun Mari guda biyu a take Yana cewa duka saiya saukesu daga matsayinsu.

Basu tsaya sauraron sauran fadansa ba suka kamesa take tareda Saka masa handcuffs suka turasa a mota daman dalilin tafiya dashi din kawai suke jira sbd umarnin Ahmed jaden Dan haka

suka turasa mota suka tafi dashi.

Suna isa headquarters baa bari kowa yasan da waye aka taho ba sbd Yan jarida da mganar mutane aka turasa Wani shegen cell aka rufe.

Nauyi kirjin Mam yayi me balain zafi sbd bakinsa ma ya kasa budewa yayi magana Wani

Azababben nauyi da tauri ne ya toshe maqoshinsa sbd a rayuwarsa ko talauci Bai wulaqantasa hakan ba sai Omar sbd yasan aikinsa ne wannan dai baiyi zubewan da a wuni daya da karyewansa zaa masa hakan ba.

Ana samun tabbacin an daure Mam din aka rage secu

rities din gidan Jamaal da Jaden mansion.

Siddeeq kuwa daya samu cikakkiyar labarin kama Mam din sai Bai sanarwa Jamaal ba Kuma Bai bari ya sani ba Dan koyayane zuciyarsa zata iya Jin Wani iri Dan haka sai kawai ya bada himma suka qarasa cigaba da rarra

be dukiyar sbd koda Mam zai fito ya zamana Babu komai daya rage masa bayan kayan sakawansa sbd babban illan da Jamaal yayi masa shine kaf dukiyarsa ta qasashe daban daban dayake boyo ya Dade da hadesu ya Kuma samu signature dinsa akansu tinda dadewa Dan ha

ka kaman ya kunnawa kaf dukiyar Mam din Ashana ne a Lokaci daya yayi masa qunar wutar daji dasu.

Omar kuwa Jin Ameeenatou ma Bata Lagos din tana Abuja gurin Taro ya sakasa Jin hankalinsa ya sake kwanciya sukai watsi da maganar Mam saiya dawo a sakesa tu

kuna.

*******Cikin kwanciyar hankali Jamaal ya sake Yana rayuwar Jin dadinsa da Halal dinsa wadda itama kwantar da hankalinta tayi musamman da Ashley ta samesu abujan bayan su Mum Nur sun koma anan suka sake shiga sabuwar rayuwar kwanciyar hankali musam

man da Siddeeq da Ashely da suka San kan shiririta take suka Bude babin yawon Jin Dadi kawai sai dare yayi su kasheta da zazzafan love wanda Babu inda basa Yi a gidan musamman a bakin pool Nan sukeyin na bayan asuba.

Siddeeq da Ashley dole suka Saba da

ganin abubuwan da suka Fi karfin Idanuwansu Wani lokacin sedai Kuma dayake sun Saba da kasancewan Jamaal bature yasaka basa Wani damuwa sbd shi din baya damuwa da rungumar matarsa a gabansu ko kissing dinta.

Satinsu biyu a Abuja kafin suka dawo Lagos sb

d Dad dinsa da zai dawo Hafiz da Fatmah kuwa a ranar da suka isa Suma a ranar suka dawo daga France Dan haka gidan ya cika kusan lokaci daya cikeda kewan juna sukaci abincin dare a tare gabaki dayansu.

Fatmah da Hafiz Koda suka dawo fada sukeyi Sam Bata

masa magana sbd fuskewa da yayi ya karbe id cards dinta da passport ya hanata tafiya dataso Yi da qawayenta Australia.

Dan haka Sukai fada dole yayi mata suka dawo gida Tina daga can yake riqe da hannunta har suka shiga jirgi.

Tin Suna can su Dad Om

ar sukasan da fadan Dan haka suka basa go ahead din yimata duk yanda yaga ya kamata ya dawo da ita gida.

Babbah ganin irin haske da sauyawan da Ameeenatounsa tayi farin Ciki ya rufesa sbd hutun dayakeson ta samu yau bulbul sai yanzu yaga ta samesa sbd A

iki da boko duk ya tsotse masa 'yar budurwansa Dan haka kaman zai maidata Ciki haka ya ringa tarairayanta.

Dadah ma kaman zata Bata nono haka takeji sbd sunyi kewanta.

Arfat ma yayi kewan mommansa Dan haka duk suka dabaibaiyeta da kauna.

Hafiz Cik

in mamaki ya Kallesu Shima ya sake sauyawa sosai kaman Wani lafiyayyan halfcast haka ya koma ga class da wayewa tareda kudi takoina da suka gama ratsasa Dan haka sake kallansu yayi da mamaki bayan angama dinner Suna zaune palon babban su duka yace

"Wai

yanzu babbah wannan qatuwar budurwan kuke was wannan tarairaya kaman Wanda tayi tafiyan shekara baku ganta ba Gani nida nayi tafiyan kusan wata nawa ko kallon arziki na kasa samu."

Kallansa babbah yayi Yana washe hakoransa gaba daya bayan ya sake kallan

Ameeenatou yace

"Kai yanzu kake maganar qatuwar budurwa ake tarairaya baka Kalli kanka qaton gardi da Kai kake cewa a tarairaya,

Banason Saka Ido fa,ka dawo zakabi ka Saka mata Ido ka dameta har sai yar qibar datayo ta tsiyaye sbd surutunka."

Yasan

babbah bazai taba sauyawa akan Ameeenatou ba komai tsufan da zaiyi da girman da itama zatai Dan haka murmushi kawai yayi Yana kallan dadah da itama Idanuwanta basa gajiya da harara indai akan maganar Ameeenatou ce to zata iya wuni Bata gajiba tana hararar

mutum.

Ashly dataga haka sai ta shigarwa Hafiz tana cewa

"Babbah Hafiz fa ma gaskia yakamata ayi tarairayansa sbd nidai idan kowa baiyi kewansa ba to ni nayi sosai"

"To ai saikiyi tarairayansa shekenan an huta da Saka idonsa"

Babbah ne ya fada

hakan Yana kallansa cikeda kaunarsa Shima.

Fira sukai sosai harma da Didi data taho Nan din suka sake bajewa a palon Suna fira sai dare sosai kowa ya nufi dakinsa.

Suna hayewa sama wayarta ta tararda misscalls dinsa harma da txt sai kawai ta share t

a wuce toilet tayi wanka ta fito tayi shirin bacci ta shige Cikin jikin Arfat da zai kwana dakinta.

Bacci me karfi ne ya dauketa sedai da tsakar dare tashinta biyu tana sauya gurin kwanciya sbd haka kawai takejin gajiya da baccin.

Washe gari da safe

ma Bata tashi da wuri ba sbd bazata fita Aiki ba Dan haka kawai batason fita koina.

Gida suka wuni tareda kowa da kowa Dan babu wanda ya fita Aiki Suna hutawa luxury life kawai.

Jamaal ma Bai fita koina ba hutawa yayi gida tareda nasa familyn daya ha

da sbd Maman fadeela Kam tini ta zama tasa hakama Ayesha ta saki jikinta tinda dai tsakani da Allah Taga Suna kauna da kulawa da ita hakama tin farko ba halin Mum dinta Allah ya Bata ba Dan haka ta sake

Mum Aleena ma sbd kaunar da Ayesha tayiwa Haroon

da Yana Raye ya sakata kaunarta da gaskia daga zuciya Dan haka tini suka zama family hankali kwance.

Dr Aleena na son zuwa duba Arfat da Ameeenatou data dawo Amma Sam batason zuwa su fuskanci juna da Nur wadda tasan da auren Kuma Bata damuba sbd Omar ba

i boye mata ba Kai tsaye ya sanar da ita maganar daura auren wanda Yana can Jamaal Kai tsaye ya hada auren Kuma aka daura.

Daga ita har Nur har Omar Babu wanda suka hadu a face to face tinda aka daura auren.

Ita Nur Bata damu ko kadan da auren ba sbd

tasan tarihin son dayake tsakaninsu Dan haka ko Bata yadda da aurenba ba Dena son Aleena Omar zaiyiba kaman yanda itama ta manyanta ba auren kowa a kanta tin rabuwarta da Mam sbd Omar ne Dan haka ba amfanin tada hankali hakama Suna Cikin arzikin da idan k

aso Damar da kanka ne zaka sakawa kanka kishi da tashin hankalin da bazaka sake Jin dadin rayuwar da Allah yayoka a Ciki ba bare kaman yanda tasan bazata bawa Aleena da Omar ciwon Kai ba Suma bazasu taba Bata ba hakama nata kalar tsananin son da Omar yake

mata daban da wanda itama Aleena yake mata hakama itace farkon matarsa a duniya girmanta daban yake har abada so ba abin damuwa gareta take ta amincewa auren wanda baa daura ba Saida ta amince din and ta samu girman da batai tinani ba a idon Jamaal da shi

kansa Omar din harma da Dr Aleena da Uncle Ahmed da babbah wanda Shine yayi wakilcin Omar Jamaal yayi na Aleena sedai har akai aka gama ba fuska daga babbah zuwa ga Jamaal Wanda murmushi kawai abin yake sakasa sbd kauna da tausayin babbah Dan tsananin son

dayake wa Ameeenatou ya Saka Jamaal kaunarsa me girma da tsafta sedai Yana tausayinsa sbd yasan ya gama lalata masa Aiki.

#MAMUH#

[6/4, 8:05 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

138

Da daddare Suna zaune Suna fira a palon Babbah bayan sun gama dinner tana j

ikin dadah kwance bacci me dadin gaske ne takeji ya dauketa.

Wayarta na dakinta ta baro yayita kira Bata dauka ba Dan haka ya taho Kai tsaye gidan.

Hafiz ne da sukai waya yayi masa iso har palon Babbah Dan gaidasa.

Suna shigowa babbah ya Dan kame

fuska Yana amsawa batareda sakewa ba harya gama gaisuwansa a taqaice Shima Idanuwansa na kan Halal dinsa datake kwance jikin dadah bacci takeyi hankalinta kwance kaman baby.

Yanda yake mata Wani kallo ya Saka babbah cewa dadah ta tadata su tafi itada As

hley su wuce sama.

Ahankali dadah ta tadata cikeda kulawa.

Tana Bude Idanuwanta akansa suka fara sauka haskensa ya sake mata yawa hakama yau kamanninsa da Arfat take ganin Suna bayyana.

Wani sanyi da tsananin sonsa ne taji Yana taso mata Yana kash

e mata jiki Babu abinda takeso kaman jinta kwance jikinsa tana shaqar qamshinsa me sanyi da sanyaya zuciyarta.

Ashley ce ta zungura kafarta da hannunsa daya Cikin fuskewa sbd yanda ta lafe tana yiwa Jamaal din kallan da kana kalla kasan tsananin sonsa t

akeyi.

Tashi tayi zaune tayi Taga Idanuwan babbah akanta Yana jiran tashinta da ficewanta.

Batace komaiba ta miqe tareda zira slippers dinta masu laushi ta nufi kofa tana mantawa da yiwa su babban Saida safe Shima babban Bai damu da hakan ba sbd tafi

yanta kawai yake buqata.

Hafiz murmushi kawai ya sake sbd yasan abinda yake faruwa tinda ita dashi din Babu abinda suke boyewa juna tini yasan tin a Macau Suna tare har zuwanta Abujan Kuma Shima Bai fadawa kowaba shiru yayi abinda shiyasa Shima ya zama

Dan hannun Damar JAMAAL SEELAH.

Suna ficewa Shima Jamaal sanyayyar ajiyan zuciya ya sake a boye Yan sauke wani kyakkyawan murmushin daya Saka gaban babbah mummunan faduwa sbd ganin kamar kamanninsa da Arfat wanda baitaba lura ko kadan ba.

Ganin dukka

ninsu kaman turawa haka suke ya sakasa tinanin kawai hakan ne ya Saka sukai kamannin bawai Dan hadin jini ko Wani abin b daban.

Shima sallama yayiwa babbah din tareda ajiye masa envelope dayake dauke da Yan 100 100 dollars wanda babban baima lura da ya

ajiye masa din ba Saida ya fice tukuna Kuma yace bayaso mayarwa zaiyi

Dadah ce da Hafiz suka Hanasa sbd rashin dacewan hakan.

Shi kuwa Yana fitowa daman Basu qarasa part dinsu dinba Dan haka Yana kawowa daga bayansu ya rungumota Yana sauke ajiyan zuci

ya da cewa

"Ya Rabb have mercy on me I love babyn Babbah fiyeda yanda zuciyana zai iya dauka"

Kissing din gefen fuskanta yayi Yana sake cewa

"I can't take ths anymore baby aban Halal Dina kawai"

Ashley Dake gefensu cewa tayi

"Wlh Nima na gaj

i da karyan Nan da kame kame da gadin zance a baka na huta Dr"

Dariya yayi mara sauti Yana sake rungumeta yace

"Me kikace matar Jeey??

Kallansa ta dago tayi tana zamewa daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login