Showing 54001 words to 57000 words out of 182667 words

Chapter 19 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

17

ta bari kowa ya taba mata babynta

Dayake Nan kinji??

Dan haka duk Wanda ya taba Miki babynki ki fada masa Ameenatou tanason babynta,babyn sister Ashley kinji??

Sake gyada Kai tayi ahankali tana sake Dora hannunta Kan cikin.

"Sister Ashley tanason Ameenatou"

Wani sanyayyar murmush

i Ameenatou din ta sake mara karfi sbd farin cikin kalaman sister Ashley din daya ratsata cewan tana Sonta.

Itama murmushi sister Ashley din ta sake tana juyawa ta fice.

Tana fitowa asibitin ta samu taxi ta hau ta suka wuce.

Tafiyan Mintina kusan

30 sukai kafin suka shiga anguwan datasan umman fadilan take duk da street din kadai tasan sunansa yanzu ne zatai tambayar gidan.

Suna shiga anguwan wata Motar su BB Na fitowa shine yaga fuskanta,

Dakatar da Bullet yayi daga tuqin Yana cewa

"Juya

naga sister din asibitin Dr Dee da muketa nema Amma ta tare asibiti yau ta fito"

Kallansa bullet yayi Yana cewa

"Itace wadda aka aika mijinta sky sbd tabar asibitin ta zauna gida a kaddamar mata Dan idan tana asibitin gurin Ameenatou Babu Chance??

Cikin sauri BB ya amsa da "eh" Yana bin motar da kallo gashi anguwar Babu mutane sosai Kuma Daman suma umman fadilan suke nema sbd lam Yan zargin tasan inda su Babbah suke Kuma Babbah ne kadai ze iya zuwa ya warware masa auren JAMAAL da AMEENATOU tinda k

awar da ita ko cigaba da juyar da kanta ya gagara gwara ya raba auren maganar gadon ya warware sbd MAM ya Dena maganar dukiyar Omar kwata kwata yanxu a cikin tsaurinsu Wanda ya tabbatarda ba dan komai bane sai ya gama da omar da dukiyarsa tinda 'dansa ya a

uri 'yarsa tak.

******A daidai wannan lokacin kuwa taxi din sister Ashley na barin bakin asibitin wata taxi din ta parker Babbah Dake Baya ne yafara budewa ya fito kafin Hafiz dayake gaba ya biya driver din ya Fito.

Dadah ce tayi ta karshen fitowa Da

n itama bazata iya zama baa taho tareda itaba suka dungumo zuwa gate babbah na kallan sunan asibitin mahaukatan ace Ameenatou dinsa ce a ciki.

Hafiz ne yake riqe dashi Dan baida Wani karfin Dan bawai warkewa yayiba.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH

keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:36 PM] MG: *_Arewabooks@Ma

muhgee_*

#ZafafaBiyar

88

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin fa

rashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki tab

a Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join o

ur group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

*************

Hafiz ne da tafiyarsa ta sauya sanadiyar accident dinsu yake riqe da Babbah din

Wanda shima dai tafiyar ya sauya Amma shi hadda dadewa a kwance Yana jinya sosai qari Kuma ya farfado Bai Jira ya warke sosai ba ya daga hankalin Hafiz da Dadah akan duk inda Ameenatou take ita kadai yake son Gani yakuma dawo da abarsa a hannunsa tinda Ha

roon ya rasu hakama Omar baa San inda yake Yana jinya Rai hannun Allah ba gwara abasa 'yarsa kawai.

Hafiz ne ya sanar dashi labarin Ameenatou na ta samu matsalan kwakwalwa tana asibitin mahaukata Wanda Hakan ne ma ya sakashi barinta anan kafin su samu k

ansu su dawo su tafi da itan tin farko,

Babbah Jin Hakan ya rikice musu Saida suka sake komawa asibiti kusan satinsu Daya suna sake jinyarsa kafin ya matsa aka sallamesu Babu abinda yake son ji da gani bayan 'yar budurwansa,

Yayi kukan da Bai taba yi

nsa ba tin bayan rasuwar Aminatunsa sai yanzu da 'yarta ta samu kanta acikin wannan kaddarar ta fitowa daga tsatson Yan ta'addan da Babu ko sunan Allah a ransu bare tsoronsa,

Yayi baqin cikin hada zuria da SEELAHs Dan kuwa hada jini ne dasu ya kawo Haka

n,

Omar daban yake acikinsu Kuma har cikin ransa yanzu yake kaunarsa sedai bayan shi kaf yanzu Babu Wanda zai iya kalla a siffar musulmi ma a cikin dangin,

Haroon ne jinin Mam Kuma ya rasu Dan haka su ayanzu babu abinda zai sake hadasa ko zaman gari Da

ya dasu harshi har kaf duka ahanlinsa har abada inshallah Dan haka ya daga hankalin a kawosa ya duba yarsa a Basa abarsa suje inda suke su nema mata magani.

Dadah kuwa tin daga ranar da komai ya faru Bata sake walwala ko farin ciki ba Dan itama Allah ne

kadai da girman kulawan da maman fadila ta tsayu akanta tai mata kafin Hafiz ya daukesu suka tafiyarsu ya Hana itama nata kan juyewan Dan tini tafara zautuwa Allah ya tsareta Dan haka itama da radadin rashin Ameenatou da tsoron abinda zai iya faruwa da it

a Babu kowa take kwana take tashi shiyasa Babbah na tashi Bai Wani Jira Saiya warke sosai ba ya buqaci yarsa itama take ta amince da Hakan Dan duk halinda Ameenatou take ciki tana tsananin buqatan iyayenta.

Hafiz kuwa Daman shi Yana Nan da Shirin dawowa

asibitin daukan Ameenatou duk tsawon wannan lokacin Bai manta ba yabari NE su samu Babbah ya tashi sbd duka karfinsu da komai nasu ya qare gurin jinyarsa hatta gidansu dake Nasarawa ya siyar da rabinsa da kudin ne suke amfani har suka qare ya shiga fadi t

ashi da gwagwarmayar duniya Dan Nemo musu abinci da abin jinyar Babbahn.

Gate din asibitin suka qaraso

Securities na gate din suka kallesu

Daya daga cikinsu ne yace musu

"Baba daga Ina??

Ina zaku shiga???

Hafiz ne ya kallesu cikin nutsuwa ya

ce

"Muna da patient a ciki ita muka zo dubawa"

Wani security dinne ya taso ya qaraso gurinsu ya Kalli Dan uwansa cikin yorbanci yace

"Me suke cewa ne??

"Dubiya suka taho" ya fada masa da yaren Shima Yana dorawa da baima taba ganinsu ba sunzo Ku

ma asibitin ta kudi ce sosai ta Ina zasuce sunada patient a ciki.

Wulaqantasu babban securities din sukai ta hanyar cewa

"Baba baa dubiya anan yanzu,lokacin ya wuce Kuma yau din bama ranar dubiyan bane so ku tafi sai Next time idan anduba"

Hafiz

ne ya kallesu Yana danne ransa Daya fara Baci cikin daidaita kansa yace

"Wainnan iyayenta ne ni brother dinta ne bamu taba zuwa dubata ba sbd abubuwan rayuwa yanzu Kuma munzo kuce mana aa??

Dan Allah dai ku duba."

Ko kallansa basuyiba shi Kuma tini

zuciyarsa ta fara harzika Dan haka ya kallesu zaiyi magana Babbah ya riqesa tareda kallansu ya Bude Baki yace

"Yaushe ne ranar dubiyan da kuke magana??

Batareda sun kallesa ba suka ce sai Wani sati.

Dan daure fuska yayi Shima zuciyarsa na 'daci da

konuwa ya kallesu yace

"To zan Jira anan har Wani satin Dan wllah tallahi bazan tafi ba batareda naga 'yata ba"

Dadah Dake gefe matsowa tayi zata gwada nata rokon Wani security ya taso Yana hawansu da masifar data Saka ran Hafiz qarasa Baci take suk

a fara hayaniyar data Saka dole sauran securities din tasowa ana son kashe zancens amma babbah take ya fara son tara musu jamaa dan yayi rantsuwan bai tafiya koina sai yaga yarsa.

Kafin kace me tashin hankali yafara kokarin tashi a gurin sbd Babbah sara

i yasan ba barinsu zasuyi shigar ba Amma idan Akai rigimar dole bazaa rasa wani babban daga ciki shiga zancen ba daganan sai a duba buqatansu.

Suma securities din basuda wani dogon mutunci Dan haka suka rufe idon bazasu ma duba maganar shigarsu ba Dan H

aka lamarin yafara zama babba mutanen Dake shige da fice suka fara taruwa kallan fitinar.

Babbar sa'ar dasu Babbah suke tafe da ita itace ta taimakesu Allah ya kawo Dr Zakeer zai shiga asibitin motar dr ibrahim na bayansa Dan kusan tare suka iso Dan y

au ne zasu tafi da Ameenatou asibitin matar Dr Charles wadda take private ce itace da kanta zata cire musu cikin batareda sani ko fatan samun matsalan komaiba su dawo da ita.

Fitinar da akeyi ce ta Saka Dr Zakeer Dake gaba tsayawa da motarsa batareda ya

shige ba ya sauke glass Yana amsa gaisuwan securities din kafin ya Kalli su babbah dake tsaye Wanda kana kallan babbah kasan baida lafiya kwata kwata hakama Dadah Dake gefe kuka takeyi sosai Dan bata dauka ganin ameenatou zai musu wuya ba kenan babu magan

ar daukanta garesa zuwa gida kaman yanda sukazo da shirin hakan.

Dr Ibrahim ma sauke glass yayi Yana sauraron bayanin da security kewa Dr Zakeer akan hayaniyar.

Kallan Babbah Dr Zakeer yayi cikin girmamawa a matsayinsa na babba garesa yace

"Baba d

a alama bakada lafiya meyasa zakaita hayaniya

Zaka tayarwa da kanka ciwo ne ko qarawa

Yanzu dai hakuri zakayi baba ku tafi ku bari zuwa Nan da kwana uku ku dawo inshallah zaku samu ganin Wanda kukazo dubawa din"

Girgiza Kai Babbah yayi Yana Jin radadi

n ransa na karuwa Dan ma ciwone yasaka yake kasa Wani tashin hankalin Amma ai shi Kam bayajin zai matsa daga gate dinnan indai ba daukesa zaayi ba amma wlh Saiya ga Ameenatou yau ba sai gobe ba bare kwana ukun da likitan yake magana kaman yanda sukaji secu

rities na Kiransa Dr kenan alaman shi din likita ne.

Hafiz ne ya Dan matso cikin Sanyaya zuciyarsa da son rokon Alfarman yace

"Dan Allah Dr ku taimaka ku bari mu ganta,

Wlh kusan wata Tara mahaifin nata Yana jinya a kwance yake baisan waye akansa ba

duka duka baifi sati uku da tashi ba ita kadai yakeson Gani sbd baisanma ta samu matsalan da aka kawota Nan din ba,. dukkaninmu bamu samu Daman ganinta ba tinda aka kawota..."

Dr Ibrahim Dake jinsu tinda Babbah ya ambaci sunan AMEENATOU acikin zancensa

sai sunan ya tsaya masa Dan haka ya katse Hafiz daga cikin motarsa da cewa

"Menene sunan patient din taku??

Daga Ina kuke??

Cikakken sunanta?"

Suna Jin Hakan suka Maida hankalinsu gurin Dr Ibrahim din

Da sauri Babbah yace

"AMEENATOU NUHU BABB

AH ko AMEENATOU OMAR JADEN........

gabaki Daya securities din gurin dasu dr ibrahim din juyowa sukai da sauri cikin tsananin mamaki me girma suka kallesa Baki sake.

Dr Zakeer ne ya Bude motarsa ya fito Yana kallan Dr Ibrahim Wanda Shima budewa yayi y

a fito ya Kalli security Daya yace a Kori mutane da suka tsaya kallo.

Qarasawa sukai gaban Babbah Wanda yasan ba komai bane ya sakasu shiga mamakin face sunan Omar jeden daya ambata Dan ko ciwon haukan ne da 'yar Jaden sun San tafi karfin asibitin Niger

ia bare shi da suke gani talaka yana tsaye da ciwo a jiki.

Dr Ibrahim ne ya sake jeho tambayarsa ga Hafiz sbd tinanin ko Babban baida cikakkiyar lafiyan Kai tsufa yafara cinye kan a natse cikin kokarin fahimtarsu ya Kalli Hafiz yace

"Daga Ina kuke?

"Menene cikakken sunan mara lafiyan taku?

Babu yanda zaayi su fada asalin inda suka koma a yanzu Dan haka Kai tsaye inda aka Sansu a Baya ya fada.

"Daga Nasarawa muke,

Wannan mahaifinmu ne,ga mahaifiyarmu Nan tsaye a gefe,

Ita wadda mukaxo Gani qan

wata ce sunanta AMEENATOU OMAR kaman yanda ya fada"

Dr ibrahim zai sake jefa wata tambayar sbd kansa ya kasa dauka, shi ganin yake kaman Basu gane tambayarsa ba, dr Zakeer ne ya katsesa da sauri ta hanyar cewa su shiga ciki ayi maganar kawai.

Daman H

akan Dr Ibrahim Shima yakeda niyar yin Dan haka take aka shige dasu Babbah zuwa cikin asibitin aka bar securities da mamaki me girma da shakka sbd sunan daya fito daga bakin babban.

Kai tsaye office din md suke nufa Wanda yake asibitin tin sassafe sbd h

ankinsu duka yau din baa kwance ba da abinda zasu aikatawa Ameenatou,

A matsayinsu na likitoci sunsan illan abortion da hadarinsa musamman irin wannan da sune zasuyi sa da kansu,Barna ce akan Barna suke Neman aikatawa Dan rufe Barna da barnar,

Fatansa da

i Allah yasa sunada Rabon rufe wannan Barnar batareda komai ya faru ba.

Shigowan su Dr Zakeer office dinsa ne ya Sakasa sauke ajiyan zuciya zaiyi magana su Hafiz suka kunno Kai.

Kallansu Dr Ibrahim yayi Yace su Jira waje tukuna.

Komawa sukai waje

suna Jira Dr Zakeer ya rufe kofar ya dawo Yana cewa

"Dr ibrahim kana tinanin baban Nan Yana lafiya kuwa??

Numfashi Dr Ibrahim ya sauke Yana fara jerowa md bayanin komai kafin ya Dora da cewa

"Lafiyansa kalau ga dukkanin alama,

Kuma idan na Tina d

uka bayanin Ameenatou dayake rubuce a file nata itace Ameenatou Omar Kuma address nata Nasarawa ne kadai a jiki,sedai abin mamakin anan shine wannan din yace shine mahaifinta sannan Kuma ya ambaceta da Ameenatou Omar Jaden a sanina Kuma Omar Jaden Daya muk

a sani Babu wani"

Qara karfin AC md yayi sbd zufan Daya fara jiqasa hankalinsa na tashi kansa na daukan zafi kaman yanda Dr Zakeer Shima ya rude.

Wata masifar ce da alama take Neman Hawa akan masifar da suke ciki.

Meya hadasu da 'yar Jaden Kuma??

Yar Jaden anmata ciki a asibitinsu ai qiyamarsu ta tsayu,

Suna baqatan bayani dai cikakke,

Idan dai yar babban ce su bincika kawai asirinsu rufe su Bata sallamarta ya tafi da ita batareda sanin cikin ba Dan tana tafiya record dinta clean zaa rubutasa Ba

bu komai Babu matsala Dan ko zancen cikin ya bulla Babu ruwan asibitinsu lafiya kalau suka badata.

Wannan shawarar Dr Zakeer ya bada Amma suka kasa Naam da Hakan sbd tsaro Dan haka Dr ibrahim ya kirawo su Babbah suka shigo.

File dinta Dake office din

md tin jiya

md din ya miqawa Dr ibrahim ya Bude Yana fara karanta informations nata Daya bayan Daya da abinda aka rubuta ya kawota asibitin da duka bayanai akan ciwonta da komai.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_T

sutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA

09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:36 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

89

*_AISHA'

s COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala

inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa

da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing pro

ducts

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

************

Numfashi me zafi Dr Ibrahim ya sauke tareda dagowa ya Kalli Babbah dasuke zaune gefe cikin bada nutsuwarsa ga abinda zai

tambaya da amsar zaa basa yace

"Baba kace cikakkiyar sunan 'yarka Ameenatou Omar??

"Eh hakane sunanta" Babbah ya fada cikin nutsuwa Shima.

"Kaine ka haifeta?

Menene cikakken naka sunan?

"Sunana Nuhu babbah,

Ba nine na haifeta ba Amma a hannu

na aka haifeta Dani da mahaifiyarta uwarmu Daya ubanmu Daya nine Uba Kuma uwar mahaifiyarta hakama itama nine ubanta nine gatanta Dan har ayau batasan ba nine na haifetaba.

Shiru sukai dukkaninsu na seconds kafin Dr Zakeer yace ko zamu iya sheda Hakan??

Da sauri Hafiz yace "eh" Yana ciro wallet dinsa daga aljihunsa ya Ciro id cards dinta guda uku duka masu hotonta da sunanta Ameenatou Nuhu babbah ya miqa musu.

Voters card dinta ne,sai national id card,sai Kuma na exams dinta na waec datai duka suna

hannunsa Daman shine ko Yaya Abdul suke ajiyewa.

Address dinsu ya tambaya suka karanto masa Ya duba na jikin id cards nata shikuma Dr ibrahim ya duba na jikin file yaga Abu Daya ne Dan komai nata Babu Wanda JEEY ya saka na Seelahs ko na Jaden duka na N

asarawa ya Saka sbd tsaro Kar asan ita wacece din nuhu babban ne kadai bai saka a sunan mahaifinta ba ya saka omar sbd bai san sunan babbah na asalinba babbah kadai yasan suna ambatarsa hakama da sunan asalin mahaifinta aka daura masa aure da ita shiyasa K

ai tsaye ya Saka mata Ameenatou Omar kawai batareda ya Saka Jaden din ba.

Md Daya matsu yaji inda sunan jden ya Hadu Da wannan maganar gabaki dayanta ya jeho tasa tambayar d cewa

"Menene cikakken sunan asalin mahaifinta?

Yana raye ko ya rasu ne?

Shiru Babbah ya Dan yi kafin ya Bude Baki Kai tsaye ba shakkar komai yace

"Omar Jaden seelah ne asalin mahaifinta"

Tsit suka sake yi md yana sake goge zufan goshinsa,

Kenan Dr JEEY yar uwarsa ce shine Bai taba nunawa ba koda wasa bazaka taba cewa ma

ya Santa ba bare hada family,

Duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login