Showing 159001 words to 162000 words out of 182667 words
shine magajinsa dayake rubuce wanda kadai zai iya cire kudinsa bayanshi wanda tin farko shi Mam din ya saka Jamaal dinne a matsayin wanda ka
dai zai iya cire kudin dayake accounts dinsa na Nigeria Dana waje sbd yasan har abada Jamaal Babu abinda zaiyi da ko qwandala a Cikin kudinsa sbd tsanar da yayiwa dukiyarsu da Kuma tasa dayake da ita baya buqatan qarin.
Cikin mutuntawa aka Ciro masa sau
ran kudinsa aka basa Wanda yana fitowa motarsa ya shiga baya Gani sosai ya nufa Wani boutique ya Siya ready made masu yar kudi sbd ya Saba Saka masu tsadar.
Kaftan ne na 80k ya Siya ya sauya kayan jikinsa kafin ya wuce Kai tsaye gidan drivernsa da shine
yasan dukiyarsa ta boye.
Yana isa ya tararda labarin shida matarsa sun bar qasar gaba daya zuwa south Africa.
Daga Nan Kai tsaye gidan Jamaal ya nufa zuciyarsa na gap da bugawa Amma bazai taba yadda yayi qasa ba sbd haryanzu Yana power da zai iya il
lata Omar da ita tinda 'yarsa itace abinda yafi so to tabbas zai dandana masa radadi da ciwon rasa abinda kakeso sbd Jamaal bazai taba masa hakan ba batareda Saka bakin Omar.
Hakama Aleena zata zama matarsa ne kadai a lahira idan sun hadu acan Amma bada
i idan shi Mam Yana Raye ba.
#MAMUH
[6/5, 1:33 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
140
Dr Aleena zaune take ita kadai a palon Jamaal dayake Sama tana magana da Siddeeq wanda ta Kira zasuyi magana tinda a palonta ko palon qasan maman fadeela zata iya ji ko
Ayesha Kuma batason ko kadan su San asalin waye Mam bare Jin abinda zasu fada gashi Jamaal baya Nan ya fita tin safe Yana tareda Dad Omar gurin Wani Mahimmin meeting.
Jamaal baisan Dad dinsa ya dawo ba a ranar
Shikuwa Dad Omar Bai dauka an Riga an sa
ki Mam dinba sbd ya dauka sai bayan sun dawo Ahmed zai isar da sakon Dan haka Babu wani special tsaro a gidan ranar sai iya securities na gidan Dan haka Mam na isowa Babu musun komai suka Bude masa gate kaman yanda suka Saba ya shigo fa motarsa.
Mum A
leena kuwa tana sama da Siddeeq ta kallesa tace
"Siddeeq Omar ya fadamun zaa Sako Mam yau Kuma a yanzu idan ya fito kowama Yana Cikin hadari musamman Ameenatou da Arfat sbd Mam bazai taba iya rayuwa Babu dukiyarsa da Bai hada da komai da kowaba,
So tin
da Omar haryanzu Bai fada mana ARFAT 'dan JAMAAL bane Nima bazan masa maganar mun sani dinba Dan haka ba Damar ce masa a kula fiyeda tinani akan Arfat sbd Mam a yanzu kaman a haukace zai fito inason ne kawai kayiwa Ashley magana koina Kar asake fita da Arf
at yanzu sai komai ya lafa"
Numfashi siddeeq ya sauke Yana kallan Mum yace
"Mum karki damu babban tsaron da Arfat yake Ciki ayanzu shine rashin saninsa da Dad Mam din yai wanda hakan ma Wani tsaron ne am ce kadai a Dan hadarin Amma itama Jamaal zai i
ya komai akan tsaronta."
"No siddeeq nidai hankalina ya kasa kwanciya kwata kwata akan Arfat da Ameenatou din"
"Tayaya hankalinki zai kwanta Aleena? Mam Dake tsaye kofar palon ne ya Fadi hakan Idanuwansa na sake rinewa zuwa Wani irin Jan dayafi na f
arko jikinsa har Wani rawa yakeyi sbd abinda yaji.
Siddeeq ne da Aleena din sukai saurin juyawa cikeda mummunan firgita da tsinkewan zuciya.
Siddeeq daya Kalli mum din Yana riqe hannunta Dan ganin yanda jikinta ya Dan dauki rawa Cikin nutsuwa da kula
wa Dan kada ta rikice yace
"It's ok Mum,karki damu"
Mam da zuciya ta gama cinyesa kallo daya yayiwa siddeeq yace ya fita ya basa guri magana zaiyi da Aleena din.
Kame fuska dakyau siddeeq yayi zai Kalli Mam din yayi masa maganar da zata kashesa sa
i Kuma ya fasa sbd tinawa da komai lalacewansa mahaifin Jamaal ne,
Kaunar dayakewa Jamaal da abinda yake tsakaninsu akwai abinda bazai taba yiwa mahaifinsa ba duk lalacewansa Dan haka ya hadiye fushinsa da bacin ransa sbd akwai halas da ake bari sosai Dan
kunya.
Ficewa yayi daga palon ya sauko qasa Yana barin palon gaba daya Yana v
Ciro wayarsa Dan Kiran Jamaal Wanda Shikuma acan wayarsa take silent kaman yanda ta Dad Omar take silent din.
Dagowa Aleena tayi ta kallesa Idanuwanta na sauyawa sbd damu
wan rashin sanin abinda yake sakawa a ransa da Kuma yanda jikinsa ke rawa.
Shima zuba mata Idanuwansa yayi Wani irin radadin gaske da jininsa dayake Kuna Suna qara masa azabar zafin dayake ji a zuciyarsa.
Takowa yayi ya iso gabanta Bai tsaye komaiba
ya Saka hannuwansa biyu ya kamo wuyanta ya shaqeta da karfin gaske jikinsa na sake daukan rawa yace
"ARFAT din Dana samu hotinansa tareda Omar daga bincikena wanda baya barin kwata kwata ana samun hoton fuskansa da kyau shine 'dan Jamaal?
Jinina??
Tay
aya Jamaal zai Haifa Dan kansa jinina Yana yawo a jikinsa ku Taru ku boyemun?
Yaron da ban taba sake bi takan jefa bincikena akansa ba sbd ban taba tinanin akwai Wani jinina Dake duniyar ba bayan Jamaal Ashe jikana ne????
Cikin tsananin azaba ta fara k
okarin cire hannunsa daga wuyanta tana cewa
"Daman nasan dawowanka ba alkhairi bane sbd har abada Babu tsarki ko Imani a zuciyarka,
Meyasa bazaa boye Maka ARFAT dinba tinda Babu wanda bazaka iya cutarwa akan burinka da qazantacciyar kwadayin duniyark
aba"
Sakinta yayi da qarfi Yana tureta har Saida ta Fadi ta bugu da table ta dago Idanuwanta da sukai jajir sbd sbd shaqan datasha ta kallesa zuciyrta na radadin yanda ya kasance mahaifin 'yayanta wanda har abada bazata Dena Dana sani da radadi tareda b
aqin Cikin hakan ba.
Hannuwansa rawa sukeyi sosai sbd abinda yakeji a zuciyarsa Dake Jin azabar radadin boye masa yanada Wani jinin Wanda ya fito daga 'dansa mafi soyuwa a garesa,.
Hakam 'da ne da zai kasance qarshen cikar burinsa sbd samun Arfat shine
qarshen hada irinsa da Omar wanda ko a so ko Babu dole sai sun zama daya hakama dukiya dole ta zama yanada haqqi da sake cikakkiyar iKon mallakanta.
Cikin zafin zuciya hannuwansa na sake rawa ya kalleta yace
"Meyasa Kuka boye min?
Kin bawa Jamaal s
hawaran a boyemun ne sbd daman kin shirya auren Omar din?
Waye ya bawa Omar daman auren matar datake uwar yayana Matata....
Cikin baqin Ciki da Jin zafi ta katsesa da cewa
"Mam Babu ranar da bana baqin Ciki da Danasanin auren daya taba shiga tsakani
na dakai,
Badan su Jamaal ba wlh tallahi da tini na Dade da miqaka hannun hukumar qasar Poland sbd acan kaje ka kashe rayuka fiyeda biyar ka tsallake ka tahowarka,
Babu wanda yake tareda SEELAHs yayi mutuwar Allah batareda kune Kuka kashesa ba,
Me zaka
fadawa Allah a ranar daya tadaka ya tsayar dakai a tsakiyar wainda kukai sanadin rayukansu?
Kasan meyasa 'danka ma daka Haifa ya tsaneka baya kaunarka sbd kawai ka kasance mara Imani ko digo daya acikin ranka Mam,
Babu ran dayakeda Mahimmanci a gurinka
bayan naka,.wace rayuwa ce wannan??
Kanta yayo koina jikinsa Yana rawa sbd Abu biyu Dake Neman kashesa da ransa kallanta amatsayin matar Omar da Kuma boye masa jikansa da daya sani da yanzu Wani labarin akeyi ha wannan ba Dan Babu wanda a duniya zai
Hanasa karbansa Koda kaf ahalin jdens da seelahs zasu mutu ne.
Sake shaqeta yayi Cikin tsananin zafi zuciya da tiriri Yana cewa
"Wallhi tallahi alqawarine nayi har abada Babu namijin da zai aureki Banga bayansa Dan haka wlh Omar idan ban kawar dashi
akan dukiyarmu da itace silar komai to tabbas tabbas zan kawar dashi daga duniyar gaba dayanta sbd aurenki da Kuma jikana Arfat daya rabani dashi ya boyesa.
Cikin azaban datake ji tace
"Mam Babu wanda bazaka iya kashewaba na sani tinda ka kashe 'dan
uwanka Rabin jikinta lameenu da iyalinsa kaf tareda matarsa Ateeka to Amma ka sani nikuma idan Ina Raye inshallah bazaka taba Omar ba sbd bazan barka kayi hakan ba sbd Son danake masa shine Asalin son daka rabani dashi tin lokacin kuruciyat......
Wani
Azababben Mari ya sauke mata Yana Jin kansa na Neman kamawa da wuta sbd abinda yakeji Dan gaba daya zarewa yake neman Yi,
Baida komai a Lokaci daya matarta ta aure amininsa Kuma Dan uwansa hakama yanada jinin dayake tsananin so an boyesa hakama baida kowa
ko gurin zuwa sannan tana Dora masa da asalin son gaskiya datakewa Omar.
Shaqeta yayi da karfi Yana marinta Yana cewa
"Idan bazan iya kashe Omar sbd Raba wannan auren ba mutuwarki itace zata Raba auren wanda wlh bazan barsaba"
Bakinta ne yafara
fidda jinin Marin qarfin dayake mata Yana sake shaqeta numfashinta na kokarin barin jikinta sbd tsananin azabar da bata taba jintaba a duniya.
Hawaye masu zafin gaske ne suka gangaro mata gefen Idanuwanta tana Bude Idanuwanta daqyar ta kallesa Shima was
u irin hawayen ne masu tsananin zafi da Ciwo suke taruwa a Idanuwansa sbd radadin dayake ji a zuciyarsa Amma ya zabi tabar duniyar gabaki daya ya huta..
Ayesha datake bakin kofar tin lokacinda suke magana sbd ganin shigowansa gidan ya sakata fitowa Da
n rabonta dashi tin lokacin rasuwar hakama Bata taba waya dashi ba sbd Bata samunsa ba Dan haka ayau din Cikin Jin sanyi da farin Cikin ganinsa tinda shine matsayin mahaifinta ta fito Kai tsaye sbd farin Ciki da tsautsayi batai tinanin komaiba ta bisa sama
n bayan siddeeq ya fice kenan sedai abubuwan dataji ne suka sumar da ita tsaye bakin kofar palon tana kallansu da jinsu Cikin mummunan shock da masifar datafi karfin hankali da tinaninta.
Ganin Dr Aleena na kokarin mutuwa a hannunsa da Kuma hayyacinta d
ata Dade da ficewa sbd tashin hankalin da firgicin abinda taji
Ko Gani Batayi ta miqa hannunta kan console Dake gurin ta dauki wata qatuwar crystal me tsananin nauyi da tsinin shape din Kibiya ta daga da karfi zata kwada masa Jin motsi bayansa ya sakasa
juyowa batareda ta saki Aleena dinba daidai juyowansa daidai Ayesha din na cakowa da karfi take gabaki daya tsinin ya ratsa tsakiyar idonsa na Dama take ya sake Aleena da qargi Yana yin baya jini na Wani irin bartsi daga idonsa.
Ayesha na ganin hakan ta
buga Wani irin ihun tashin hankali da tsoro jikinta na jijjiga.
Aleena datake zube a qasa kasa motsawa tayi sai kokarin fidda numfashi takeyi Cikin tsananin azaban gaske.
Maman fadeela da Siddeeq dayake shigowa palon qasa lokacin sbd ya damu Damar m
agana dasu Jamaal take sukai saman da mugun gudu hankalinsu tashe.
Suna shiga da jinin Mam Dake bartsi suka fara cin karo take maman fadeela tayi baya tana buga Wani ihun itama siddeeq kuwa da tsananin gudu ya isa gurin Mum Yana kokarin kamota sedai Bat
a iya ko motsawa sosai ga jini bakinta sosai.
Daukanta yayi da sauki gabaki dayanta tareda saukowa da ita daidai Nan su babbah da Hafiz suka shigo gidan sbd dabai samu Jamaal ya dauka ba da Dad Omar Hafiz ya kira sbd tinanin Yana office din Shima sedai
Yana gida tareda babbah Suna Jin abinda yake faruwa take babbah ya fito sbd yasan waye Mam da abinda zai iya Yi.
Siyam datake gurin dadah zaune a kujera tanajin sunan Mam take ta sauke ajiyan zuciya me sanyi tareda rufe Idanuwanta Wanda ya Saka dadah ka
llanta cikeda mamaki sedai Gani Bata motsaba ya sakata tashi tabi bayan Hafiz tana cewa ya kula sbd kada zuciya ta dibi babbah yayi Wani abin.
Babbah na shigowa gidan ganin halinda Dr Aleena take Ciki Cikin tsananin tashin hankali da mamaki ya Kalli Mam
Dake fitowa Cikin mummunan hali kafin kowa ya Ankara tini babbah yayi saman ba tausayi ko kadan a ransa Shima ya Saka qafa ya shuro Mam din qasa take yafara gangarowa idonsa na qarasa tsiyayewa Cikin tsananin azaba.
Daidai Nan Jamaal ya fara shigowa gi
dan kafin Dad Omar sedai kusan a tare suka iso Cikin palon suka hade da Siddeeq Dake dauke da Mum Bata Wani dogo motsi.
Hannuwan Jamaal ya miqa zai karbeta daidai Nan Omar ma ya miqa nasa hannuwan Siddeeq ya miqawa Omar din ita Suna juyawa zuwa mota.
Cikin gaggawa duka motacin kusan guda uku suka fice zuwa asibitin gabaki dayansu.
Suna fita gidan Siyam Data biyo hanyar gidan itama ta iso gidan tana shigowa Cikin saa Babu kowa San sun manta da Mam din Dake yashe Cikin jini Yana kokarin tashi zuciyar
sa na kokarin bugawa da baqin Ciki me tsananin gaske.
Kansa ta tsaya ahankali tareda zuba masa Idanuwanta da sukai Wani irin Jan gaske hannuwanta na rawa ta dago syringe din dayake hannunta na alluran dabbobi me karfin gaske ta kalla tareda kallansa.
Shima Cikin tsananin azaba da rashin Gani sosai da idonsa daya ya dago ya kalleta Yakuma tabbatarda Siyam dince sedai Bai iya cewa komaiba.
Daga syringe din tayi tareda saka masa a wuya ta tsiyaye masa ruwan hawayen masu zafin gaske na tsiyayo mata.
Wata mummunan fizga yayi tareda fizgota ya shaqe a tsakiyar hannunsa Yana Shure Shure itama fizge fizgen tafara a jikinsa sbd shaqura.
Daidai nan siddeeq da maman fadeela da Ayesha suka dawo Cikin gidan Suna Gani da gudu siddeeq ya iso ya cire Siyam da
ga jikin Mam din sedai kaman Babu Rai a jikinta Dan haka ya dauketa da gdu ya fice
Sbd tsoro su Maman fadeela ma binsa sukai daidai Nan Ahmed ya shigo gidan Shima da jamian tsaron da take suka kwashe Mam din sedai jinin dayake fiddawa daga bakinsa da hanc
insa ya Saka dole asibitis
Shima aka wuce dashi sbd yanayinsa ba kyan Gani.
#MAMUH
[6/5, 1:33 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
141
Bayan barinsu gidan Jamaal Kai tsaye asibitin jdens aka nufa da ita Omar zuciyarsa kaman zata fashe sedai shiru Bai iya
cewa komaiba bayan kallan fuskan Aleena din datai tsananin laushi.
Jamaal ma dayake tuqin tasa motar Jin yayi kaman zuciyarsa zatai bindiga sbd tsananin zafi da tafasan datakeyi.
Su babbah ma zagine kala kala yake jifan Mam dasu Yana tsinewa rayuwars
a gabaki dayanta tareda tausayin Dr Aleena Yana Kuma Jin Dan sassaucin abinda yakeji sbd hankadosa da yayi ta benen Yana fatar kansa ya fashe ko dayan idon ya tsiyaye.
Hafiz dai baice komaiba sbd damuwa da tashin hankalin abinda yake faruwa din.
Sidd
eeq ma Kai tsaye asibitin jdens din ya nufa sedai kafin su isa Siyam tayi Wani irin Nisan da hankalinsa yayi mugun tashi.
Mam ma mummunan hali yake cikinsa kafin a isa asibitin take jikinsa ya Dena Aiki sbd alluran da Akai masa hakama wata azabane da it
a yanaji tana quna jininsa kaman ana yanka Naman jikinsa Amma Kuma Bai iya ko motsa yatsansa daya hakama idonsa daya dabai tsiyayeba baya Gani sosai sbd tsananin azabar dayake Ciki.
Duk azabar dayake Ciki radadin da zuciyarsa take Ciki na abinda 'dansa
na cikinsa da matarsa sukai masa tareda Omar shine Ciwo mafi zafi dayake ji Dan haka wasu hawayen azaba ne suke gangarowa gefen Idanuwansa.
Dukkaninsu asibitin jigum jigum sukai bayan an karba Mum zuwa Ciki da Siyam ma dasuka iso daga baya.
Omar da
Jamaal har lokacin Babu wanda ya furta kalma ko daya bayan tsit da sukai kowanne da abinda zuciyarsa take Ciki wanda baya faduwa Dan haka kowa gurin ya sake shiga damuwa da yin shiru Suna jiran tsammani da fatan komai yaje daidai Dan basa fatan daga Mum d
in har Siyam su rasa ko daya.
Ameenatou na gida batasan meyake faruwa ba itada Ashley dasu Mum Nur Dan hakane suke fama da tasa gagarumar matsalar Cikin rashin madafa.
Baa dauki lokaci doctors din dasuke kan Dr Aleena kusan guda biyar sai kace wadd
a tayi mummunan accident duk da ba Wani rauni bane kawai dai shaqar da yayi mata ne ya galabaitar da ita.
Doctors din na fitowa bayani sukaiwa se Omar akan Babu matsalan komai gameda Dr Aleena bayan galabaita datai na toshewan numfashin Amma inshallah k
omai ya dawo daidai.
Siyam ce dai itama tana tsananin hali sbd daman ba lafiyayya bace sunyi mamakin samun lafiyanta lokaci daya sai Kuma mummunan shaqar da Akai mata data Riga takusa rabata da ranta Dan haka gaba daya lungs dinta ma sunqi karban numfas
hi anata kokarin dawo da numfashin dasu oxygen da dubarunsu na qwararri.
Ajiyar zuciya Jamaal da Dad Omar suka sauke a boye batareda sautin kowannensu ya fito ba.
Sai alokacin kowa ya sauke tasa a bayyane Suna Jin tashin hankalinsu ya fada.
Jamaal
ne ya miqe ahankali Cikin nutsuwa ya nufi dakin siddeeq ya Bude masa ya shige fuskansa Babu walwala ko kadan sai Idanuwansa da sukai Wani mummunan ja.
Yana shiga mum din na Bude Idanuwanta Cikin nutsuwa da sanyi ta zuba masa tausayinsa Mai tsananin gas
ke Yana rufeta koina sbd tasan tsananin radadin dayake Ciki gameda Mam wanda yake mahaifinsa Kuma bazai iya masa komaiba daya dangaci zagewa ya masa mummunan wulaqanci Dan hakan ne zuciyarsa take cikin Wani irin suya da qunci me qarfin gaske.
Takowa yay
i ahankali ya iso gareta
Kafin ya iso ta tashi zaune ahankali tana share hawayenta da suka gangaro ahankali
Zaunawa yayi ahankali gefenta ya Bude hannuwansa Cikin sanyi ta shige jikinsa ya rungumeta Yana Dan qanqameta Cikin sanyi da tsananin kaunarta.
Itama lafewa tayi jikinsa Cikin sanyi da tsananin kaunarsa ta motsa bakinta zatai magana ya tareta ta hanyar sake rungumeta bayan yayi kissing tsakiyar kanta ahankali Yana Bude Baki da wata shaqaqqiyar murya Mai tsananin sanyi yace
"I love you Mum,
I love you,.I love you"
"I love you too son" tafada itama tana sake lafewa jikinsa.
Sun jima a hakan kafin aka Bude kofar dakin ya dago jajayen Idanuwansa yaga su siddeeq ne da babbah sai Hafiz da uncle Ahmed daya iso Shima sai Maman fadeela da Ayesh
a dukkaninsu Cikin kulawa da kauna suke mata sannu tana amsawa batareda ta dago jikin