Showing 24001 words to 27000 words out of 182667 words

Chapter 9 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

26

ya juyo ahankali ya zuba mata idanuwansa lokacin idanu

wanta a rufe suke bacci ya dauketa da alama.

Ajiyan zuciya mara sauti ya sauke tareda Kai idanuwansa ya zubawa dogayen yatsun hannuwanta farare tas babu datti ko kazantar komai a cikinsu kaman dai yanda akewa Yara haka sister Ashley take tsaftaceta baza

ta taba samun daddi jikinta ba matiqar ba ciwon ne ya tashi ba.

Hannuwan nasu ya kalla tsawon seconds kafin ya zare nasa ahankali tareda mayar da nata gefenta yaja abin rufa ya rufeta ya juya ya fice dakin.

#MAMUH#

#BESTLOVE

#HOTLOVE

#ROMANCE

#MAM

SEELAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6

019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/

18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

72

Fahat kuwa tini tashin hankalinsa da balain dayake Gani na tonuwan asirinsa ya saka shi Neman haukacewan shima dan haka Babu wani sauki ko tausayi a idanuwan JEEY d suka gama rufewa Yana ganin ya

fara haukan ya Saka aka kawo masa Alluran da Dr Dee yake sakawa yana Ameenatou idan ciwonta ya tashi take yayi masa ita Shima.

Wannan aikin tin kafin zuwan likitocinsu da sauran manyan asibitin yayisa Dan haka Koda suka iso Fahat tini yake kwance Yana W

ani juyi Yana ihu da buga Kai a qasa Yana yagar jikinsa.

Hankali tashe aka daukesa Akai dakin duba patients dinsu dashi sbd Babu Bata lokaci Dr JEEY ya sanar dasu da alama Daman yanada tabin hankali sbd an kamasa da laifin shiga dakin son haiqewa patien

t haukansa ya tashi.

Yana fadan Hakan ya juya ya wucewansa sbd Yana buqatan Fahat din a cikin asibitin Dan sanin waye yake son kashe Ameenatoun ta hanyar Banka mata alluran da kisheta zasuyi Kai tsaye bawai iya juyar da Kai ba Dan yanda akeyinsu abin ya

wuce tinanin me tinani Dan haka bazai so miqasa yanzu ga sojojin da zasu kakkarya masa duka wata gaban Dake jikinsa Saiya gama dandana masa azaban da duka Ameenatou tasha dan duka lissafin yawan alluran dake cikin file da Akai mata Saiya masa adadinsu Dan

yasan daga yau dayayi masa ta farko koma patient a asibitin Shima labarin nurse ya Kau tukuna.

Acan dakin kuwa doctors da Basu San allura ce akaiwa Fahat din ba hauka yakeyi tuburan sbd jininsa nada karfi shiyasa ma Bai sume ba yake buge bugen Daya Sak

a kayan dakin fara fashewa take hankalinsu ya sake tashi Dan tini yayiwa Dr Zakeer rauni dole Nurses dinsu Maza hudu suka Saka karfi aka dauresa a gado da belt cikin sauri aka dauko allura Aka lafta masa akan Wadda take jikinsa wannan Karan take ya sume sb

d a cikin qasa da awa Daya an masa allura biyu duk karfin jini bazai dauka ba.

Siddeeq da ma'aikatan da aka kawo tini suka fice da thprint din,

Siddeeq Bai sanar da JAMAAL din Ameenatou na office dinsa ba ya wuce,

Shi kuwa kwata kwata Bai nemanta ba

sbd sanin tana gurin sister Ashley Dan ganinta zai iya Saka jinin babansa Dake yawo a jikinsa yaci galaba akansa ya illata Fahat din gaba Daya musamman da tsoro ya saka Fahat din fadan wai kaddara ce ta Sakasa zuwa.... adaidai lokacin ne ya banka masa All

uran wadda da sama da goma ne a gabansa zai iya banka masa su duka.

Kai tsaye office din ya nufa lokacin karfe kusan uku da mintina koina tsit Babu motsin komai Dana kowa kaman Babu abinda ya faru duk da suna can dakin da ake komai suna fama da fahat di

n.

Sister Ashley ta samu Ameenatou din ta sassuto batareda alluran komaiba ta Dena ihun da haukan tayi shiru a kwance Babu kuzari ko kadan a aikinta

ga sanyin AC din office din Daya gama kama koina sai Kuma Taga kaman sanyin zai mata yawa sbd Babu Riga

a jikinta sai black halfvest me laushi da sirkin Roba data ke Dan kame da kirjinta tinda ta zare rigar jikinta ta bayar.

Rasa abin rufa mata tayi gashi Babu ta yanda ma zata Kalli ko kofan shiga dakinsa Dake cikin gurin bare ta shiga harma Kuma ta dauko

Wani abin Dan haka dole ta miqe tareda zare Ameenatou din daga jikinta ahankali ta kwantar da ita ta Dan tafiya samo abin rufeta.

Tana ficewa Ameenatou din ta sake dunqulewa guri Daya sbd baccin Daya dauketa din,

Dakin Ameenatou din ta nufa sedai ku

san Babu kowa koina tsit kaman baayi komaiba.

Wata Rigan ta dauko mata ta juyo tareda rufe dakin ta zare key dinsa da baa cirewa kowanne daki key dinsa na daga waje jikin kofan maqale ta waje ake rufesu baa barin key ciki su rufe kansu a rasa tayaya zaa

budesu.

Ba komai ya Sakata rufe dakin ba Dan kada Wanda ya shiga ya Gano Ameenatou din Bata dakin Dan haka ta wuce da key din zuwa office dinsa takai mata Riga.

Basu Hadu a zuwa ba Dan hanyar databi daban da Wanda ya bi sai a komawan tana dosar offi

ce ta hangesa Yana gap da Isa Shima office din Shima Dan haka ta dakata cak daga inda take batareda ta qara taku ko Dayaba tana tinanin ta isa takai din kokuwa ta juya tinda ya riga ya isa ta tabbatarda bazai taba barinta kwana babu riga jikinta ba ga wann

an sanyin hakama kwata kwata Ameenatou din Bata Wani son sanyi Dan haka ko ya barta ba kayan bazata taba barinsa bacci ba.

Fasa kaiwa din tayi tana tsaye ya Saka pins na kofan ya Bude ya shige tareda rufewa batareda yasan Ameenatou din tana cikin ba.

Juyawa tayi ta koma dakinsu tana nade Rigan hannunta zuciyanta cikeda tinanin abubuwan da suka faru din Wanda kwata kwata Babu Wanda ya samu Daman magana ko tantancewa take Dr JEEY ya lalata rayuwan Fahat din cikin qanqanin lokacinda Babu Wanda yayi tinan

in Fahat dayazo aiki ya koma gida da safe kafin safen ya koma patient dinsu.

****Dr Dee a Daren tin bayan ishai ya fita da takardansa ta sauyin gurin aikin harma da takardunsa da lameenu ya sanar dashi yayi magana zaa mayar masa da matsayinsa dan haka

karfe goma yaje yaga wanda zaiyi aikin a gidansa dan kai masa koman dare sbd a daren zaa sauya da safe ya koma office dinsa.

Hakan ya Saka Dr Dee tin ishai Daya fita yanata Kiran BB Wanda Alh Lameenu yace shi zasu tafi tare sbd asan shine din ya Aiko.

BB Bai dauki wayar Dr Dee din ba sai kusan qarfe goman dare cikin tsananin girmamawa da bayyanarda rashin jin dadinsa yafara cewa

"Dan Allah Dr kayi hakuri wlh wayar a silent take Kuma matata ce take Labor tin magrib muna asibiti shiyasa duk ban lura

ba kasan yanayin dai me iyali,Dan Allah kayi hakuri."

Cikin sanyin jiki da janye rashin Jin dadin da yayi tinda dai ya samu BB din ya kira Dan haka ya sake Yana cewa

"Haba haba ba komai ai tinda uzuri ne Kuma uzurinma irin wannan babba,

I hope she's

ok now?

Ta sauka Kuma??

"No tukuna dai Amma ba damuwa Ina asibitin ganinan zan hawo taxi na sameka saimu tafi motana ta tsaya dazu....

No bari kawai na biyo na daukeka mu tafi din sbd dare Yariga yayi gashi idan bamu samu ganinsa yanzu ba ganinsa g

obe da safe ko Wani lokacin zaiyi wuya so muyi Savin time muje kafin dare ya sake yin sosai just send the location I will be there in no time"

Take BB ya tura masa Yana kallan yaransa Bullet Dake gefensa Yana zuqan wata fitinanniyar cocaine Dake shiga c

ikin tsakiyan kwakwalwan kansa tana basa wani irin cajin da ba dr Dee ba ko ubansa aka ajiye masa a gabansa zai iya illatasa dan kansa tini ya juye kaman baida cikakken hankali haka yake.

Baayi mintina arbain ba Dr Dee din ya kira BB ya sanar dashi gash

i a anguwan Amma Bai gane asibitin ba gashi Babu mutane sosai bare yayi tambaya.

Parking yayi inda BB yace ya jirasa Yana duba time fuskansa a hade sbd kwata kwata komai Baya tafiya yanda yakeso din Dan kuwa kwata kwata Baya Wani fitan dare Dan girmansa

da mutuncinsa harma da ayyukan gabansa dasuke da yawa da mahimmanci Dan idan ba wannan huldan Daya Saka kansa ba da yanzu Yana cikin matsayinsa hankali kwance.

BB na fitowa Kai tsaye motan Dr Dee din ya nufa Yana Saka hannunsa aljihun wandonsa ya tura

wayarsa.

Yana isowa fuskansa a sake Yanawa Dr Dee din barka da zuwa ya tsaya gefensa batareda ya zagayo ya shiga ba.

Sauke glass din motan Dr Dee yayi zaiyi magana

bakinsa na budewa BB ya danna masa wasu matsiyatan kwayoyi a cikin bakin tareda dann

e bakin yaqi saki Saida suka wuce maqoshinsa suka Isa cikinsa.

Bullet ne ya iso da wata shegiyar alluran me karfi irin wadda akaiwa Haroon harma Mil din tasa yafi yawa Babu Imani ko kadan BB ya danne wuyansa bullet ya soka masa ita tareda matse masa ruw

anta gabaki Daya.

Wani irin Shure shure yafara da karfi Yana jijjigan data Saka har motan jijjigan tashin hankali da azabar da bata fasaltuwa.

Dannesa BB yayi sbd yanda yake shurawa Yana jijjigan ga wani irin jini Daya fara fitowa da hancinsa da kunn

uwansa da bakinsa.

Shikam tsananin masifar alluran Bata Dade a jikinsa ba ransa ya fice a take Dan haka BB ya sakesa bayan ya tabbatarda ya mutu din.

Bullet ne ya motso bayan BB ya matsa ya basa guri.

Tissue ya Saka yafara goge gurare da fuskan Dr

Dee kafin ya Ciro wasu qwayoyin cikin ledansu guda biyu ya Saka Daya aljihun wandon Dr Dee din Dayan Kuma a karkashin hannunsa kafin ya zagaya ya Bude motan ya dauko jakar takardun Dr Dee din ya Ciro takardansa ta aikin ya ajiye kan jikinsa.

Wayarsa ya

dauko ya miqawa BB ya goge kiran da yayi masa da numbernsa gaba tareda ta daddy lameenu da duk abinda dazai nuna sun taba wata muamalan dashi suka mayar da wayarsa gefensa.

Suna gama komai bullet ya Saka gloves ya fara goge koina ya cire thprint dinsu

suka juya suka bar gurin.

Ta inda suka fito Wani lungu ne can suka koma suka bi ta Wani kangon gida suka bulla Dayan layin suka nufi titi inda motansu take suka wuce daidai lokacin siddeeq Shima ya hau titin ya fito daga gurin duba umman fadila.

Mota

n ya zubawa ido Daya tabbatarda ta BB ce,

Titin da suka fito ya zubawa idanuwansa kafin ya sake kallan bayan motan tukuna ya qarawa motansa gudu yayi overtaking nasu ya wuce Yana kallan motar ya tabbatarda BB dinne ya Gani Amma Basu lura dashi ba Shima Ba

i bari suka ganesa dinba yayi gaba ya wuce da gudu zuwa inda zashi na Shirin aikin JEEY na Daren.

***Dr JEEY na shiga office din Kai tsaye rigarsa yafara zarewa yana nufan bedroom kai tsaye dan sakarwa kansa ruwa dan wuta ce kadai ke ci tako ina jikin

sa tana tafasa zuciyarsa shiyasa bai lura da ita ba ya wuce ciki din.

Toilet ya fada ya sakarwa kansa ruwan Yana rintse idanuwansa Dake jajir.

#MAMUH#

#JEEY SEELAH

#AMEENATOU JDEN SEELAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *

_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUW

A 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

73

Ya jima

a toilet din kafin ya fito daure da towel me karfi da tsayi sosai Wanda Hakan ya Saka ya kasa dauresa ma daidai a qugunsa yayi masa wani daurin da kowanne lokaci zai iya zamewa ya fadi ya barsa.

Goge jikinsa yayi idanuwansa har lokacin Basu dawo daidai

ba sbd zuciyarsa Dake zafi har lokacin.

Yana gama goge jikinsa Bai shafa komai ba bayan body splash kadan ya Saka underwear black da dogon Fendi trousers ya dauko Riga kenan zai saka ahankali yaji hannuwa masu sanyi sun zagayosa zuwa cikinsa Dake bayya

ne ba Riga..

Da sauri ya riqe hannuwan da hannunsa Daya tareda fizgowa gabansa da zafin gaske da wani irin karfin Daya Sakata Jin azaba me karfi a hannunta hakama fizgan ya sata mugun firgitana datai gefe zata Fadi Kuma mirror ne a gurin Dan haka ba shi

ri ya sake kamota da hannuwansa biyu ya dawo da ita jikinsa Wanda ya bawa fatan jikinsu haduwa shi Babu kaya itama Babu bayan halfvest dinta.

Cikin tsoro da firgita ta qanqamesa ahankali sbd yanda ya fizgota da Kuma yanda Bata gama dawowa daidai ba daga

abinda ya faru a daren hakama batada karfin jikinta ko kadan Dan haka ta sake shigewa jikinsa ahankali tana zagayosa Dan hannuwanta da sukai sanyi sosai Dan sanyin ne ya tadata.

Hannuwansa biyu ya Saka a kafadunta zai cirota daga jikinsa sbd zafin jiki

dayaji Yana kamansa na haduwan jikinsa da nata din abinda Bai taba samunsa ba waton haduwan Asalin fatansa data Wani bama ta hannuwa ba ta jikinsa.

Yana Dora hannuwansa a jikinta tasan cireta zaiyi ya rabata dashi Dan haka ta girgiza Kai ahankali sedai

Bai tsaya duba Hakan ba ya dagota ta kwace jikinta tareda komawa da karfi tsakiyan kirjinsa,

Wani irin mannuwan gaske me karfi kirjinta yayi da nasa Wanda ya Sakasa loosing balance ba zato yayi Baya ya saka hannunsa daya da sauri ya dage gaban mirror d

in gurin kayan da suke Kai suka zube qasa sbd mugun dafan mirror din dayayi idanuwansa na sake rinewa daga washewan da basu gama yi ba,

Hannunsa Daya ne ya dafe kansa Dan kasa riqe kansa da yayi daga tsayuwa Dayan kuwa zagaye yake da ita sbd Bata kariya

daga faduwan da suka kusa yi.

Hakan ne ya sake bawa kirjinta mannuwan fiyeda farko da nasa hakama har lokacin Bata motsaba tana zagaye dashi batada niyar sakinsa sai numfashinta me dumi dayake saukan masa a gefen wuyan Daya Sakasa rintse idanuwansa ya

budesu batareda ya iya kallanta ba Dan sanyi yaji take Yana shigarsa kamanma zaiyi rawan sanyi yakeji.

Wata ajiyan zuciya me sanyi ta sauke ta kukan datasha,

Dumin ajiyan zuciyan tata Kai tsaye cikin wuyansa da kunnensa ya sauka take yaji balance din

sa na sake gazawa da sauri ya miqe tsaye da kyau Yana son cireta daga jikinsa gaba Daya Dan ya saka ko rigarsa ne.

Qin sakinsa tayi saima dagowa datai da kanta ahankali cikin sanyi da rashin kuzari sosai ta zuba masa idanuwanta da sukai laushi tana sauk

e numfashi ahankali ahankali Wanda yake shigar masa Kai tsaye cikin nasa hancin tareda qamshinsa da har lokacin yake jikinta Wanda ya gauraye da nata qamshin me sanyi.

Qin kallan fuskanta yayi sbd Jin Yana Neman rasa numfashinsa Dan haka da sauri ya sak

e cireta wannan Karan kuka ta fasa masa mara karfi me sanyi da rashin karfi tana juyawa cikin kuka ta nufi kofan dakin ta fice ta nufi kofan ficewa office din tana Kiran sunan sister Ashley da karfi.

Ganin kofan ficewa ta nufa ya Sakasa rintse idanuwans

a da sukai ja ya budesu Yana Jin tsikar jikinsa suna tashi Bai tsaya Saka Rigan ba yabi bayanta Koda ya isa tanata dukan kofan da karfi tana Kiran sunan sister Ashley.

Hannuwanta biyu ya kamo Yana janyota sedai gaba Daya taqi sauraronsa tama rikice ihu

tafara tana cewa sister Ashley kawai takeso.

Girgizata yayi da sauri Yana cewa tayi shiru da muryansa da yayi nauyi sedai batama Jinsa.

Jikin nasa datake so ya janyota ya rungume ahankali Yana Jin tsikan jikinsa suna sake miqewa,

Turesa tayi tana

sake rikicewa batasonsa sister Ashley takeso,

Sister Ashley kawai zata gurinta,

Daukanta yayi gabaki dayanta kaman ba budurwa ba ya juya dakin da ita sbd ihunta karya tada mutane.

Suna shiga dakin ya zaunar da ita bakin gado zaiyi durqusa yayi mata

magana ta miqe tana buga masa haukan Daya sakasa rintse idanuwansa dan ya rasa Yama zaiyi mata ya dakatar da ihu da Kiran sunan sister Ashley din.

Hannuwanta ya sake riqowa zai ambaci sunanta ta fizge tana sake rikice masa.

Dafe kansa yayi dayaji Yan

a Neman daukan zafi ya rintse ido ya Bude idanuwansa suka sauka akan vest dinta data fara zamewa daga kirjinta Dan hannun Daya tini ya zame Dayan ne kadai ya rage,

Da sauri ya dauke idanuwansa akan jikinta Yana kallan fuskanta da duk ta rikita kanta ta

rikitasa.

Hannunta ya kamo ta sake bugewa ta nufi kofa ta fice zuwa office dinsa ihunta na qaruwa...

Ko taku uku batai ba daga tsakiyar office din ya dauketa cak da hannuwansa biyu ya Dorata kan table din office din Kai tsaye ta Bude Baki zata ci gab

a da ihun ya dago jajayen idanuwansa ya Kalli cikin tsakiyan nata idanuwan kafin ya gangaro da jajayen idanuwan ya Kalli bakinta Dake ihun Kiran sunan Ashley...

Rintse idanuwansa yayi ya sake budesu acikin idanuwanta da wata irin sauti a shaqe mara karf

i ya Bude Baki ya ambaci complete sunanta

"AMEENATOU"

"Ameenatou,pls"

Sunanta daya ambata yaso tasiri akanta Amma Kuma sosai tayi fushi Ashley kawai takeso Dan haka takai tafin hannuwanta biyu ta Dora a tsakiyan kirjinsa Dake Bude zata turasa Amma

Hakan ya gagara sbd hannunsa Daya Dora ya riqe nata duka biyun dan dakatar da ita daga qarasa hade fatansa da fatan tafin hannunta.

Saukowa tayi da karfi tana sake nufar kofar sedai hakurinsa ya qare da ihun da rashin sanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login