Showing 60001 words to 63000 words out of 182667 words

Chapter 21 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

74

kuwa a fili ya bayyanarda farin cikinsa Yana tayasu murna gabaki dayansu harsu Babban.

Su kuwa su Babbah jikinsu ne yayi mummunan sanyi da karyewan zuciya akan ganin Ameenatou dinsu da gaske dai ta koma Hakan.

Dadah kasa riqe

hawayenta tayi ta fasa kuka ahankali mara sauti sosai tana tasowa ta nufo Ameenatou din Amma ko tabata bataiba tayi Baya tana girgiza Kai cikin sanyi na rashin kuzarinta tace

"Ameenatou batason kowa Ashley da JAMAAL Haroon da Babbah takeso"

Qarasawa

tayi tana kallan Babbah da har lokacin shine a cikin ido da zuciyarta,

Jamaal take Gani da Ashley sai shi da hotonsa ya jima tin farko a cikin zuci da idonta harma da tinaninta Bata taba ganinsa ba a zahiran sai yau Amma Tsaf sunansa a bakinta yake.

H

afiz ne ya taso Shima ya tsaya gabanta tareda Kai hannu zai tabata ta turesa tana komawa bayan Babbah tana girgiza Kai a kasalance.

Kasa magana Babbah yayi sbd nauyi da radadin da zuciyarsa keyi,

Kirjinsa ma yaji yayi nauyi numfashinsa na Neman rokarew

a Amma sbd kada a samu matsalan tafiyan tasu da ita saiya daure kawai Yana juyowa gurin su Dr Zakeer aka qarasa rubuce rubucen da zaayi aka Saka hannu da sunansa da komai ya Basu photography na id card nasa Dana Hafiz tukuna sukai sallama suka basa Ameenat

ou wadda take gefen Babbah kaman ba itaba.

Da farko kin tafiya tayi duk da Babbah ne yake riqe da hannunta da kansa Amma ta tsaya tareda maqalewa bazata ba gurin Ashley takeso.

Cikin mamaki suka kalleta dukkaninsu hadda su Dr kowa Saida ya shiga firg

ici harsu Babbah din.

Da sauri Dr Zakeer ya matso Yana kallanta cikin kulawa da tausasawa yace

"Ameenatou zata gurin sister Ashley ko??

Gyada Kai tayi tana kallansa,

"Yawwa, to idan Ameenatou tabi su Babbah zasu Kaita gurin Ashley ne harma da J

amaal Haroon Yana can gurin Ashley suna jiran Ameenatou da Babbah"

Wani sanyayyar murmushi ta sake Jin hadda Jamaal zata gani tareda juyowa ta Kalli fuskan Babbah Wanda ya rasa ya zaiyi bayan gyada mata Kai alaman Hakan ne.

Wani murmushin me Fadi ta

sake sakewa tana kama hannun babban Daya sake miqa mata suka nufi kofa Dr Ibrahim da sauri ya bude musu yana musu a sauka lafiya.

Har gate Dr ibrahim da Zakeer suka rakosu suka fice Ameenatou na riqe da hannun Babbah gam kaman shine Jamaal din datake ta

nanatawa da Ashley,

Duk lokacinda ta ambaci kalman Jamaal da baimasan ta inda ta gansa ba harta riqe sunansa Wani radadi yakeji sedai Kuma idan ta ambaci Haroon a karshen Saiya Tina waye Haroon din a gurinta ciwon yakesata cakuda sunansa Dana Dan uwans

a batareda tasaniba Kokuma Bata iya Tina waye nata a cikinsu.

Har suka fito dadah hawaye takeyi tana sharewa hakama Hafiz duk karfin zuciyarsa ta namiji saida yayiwa Yar uwarsa Hawaye Dan itace kadai yar uwansa yanzu tinda Yaya Abdul ya tafi ya barsu.

Suna fitowa cikin sa'a suka samu taxi take suka fada masa inda zasu suka shiga Hafiz a gaba babbah da Dadah a Baya Ameenatou na tsakiyansu tana kallan koina idanuwa a Dan Bude sbd Bata taba fitowa waje Taga mutane haka sosai ba da hayaniya.

Park suka

Isa

Hafiz ne ya biya driver kafin suka fito Kai tsaye motar lokoja suka shiga.

Tsananin Hayaniya da tarin mutanen da Bata taba Gani ba ya Saka kanta Wani irin daukan nauyi Yana sarawa sosai

Da karfi ta riqe hannun Babbah da hannuwanta biyu tana rints

e idanuwa,

Suna ganin Hakan suka lallabata suka shiga mota Allah yasa ba Jira take motarsu ta daga daga tashar zuwa inda zasu.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!

!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar

NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:36 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

91

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma b

akida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties

of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

**************

Sister Ashley Dake asibiti Rai hannun Allah sister dinta na ganin Hakan ta cire Rai daga tashinta Dan haka ta fara shirye shiryen tafiya gida da ita can Asalin garinsu guri

n yan uwa dan idan ma mutuwan zatai ta mutu a hannunsu dan hakan sukeyi so sunfi son ciwo na tsananta a kaika gida kawai.

Kasancewanta Ma'aikaciyar jinya itama yasaka Bata Sha Wani wuya ba gurin samun Daman tafiya da ita Dan haka cikin kwana hudu tana s

amun sauki kadan ta tattarata ta dauko mota har asibitin aka dauketa suka tafi Dan hakama Koda abokan aikinta na asibitinta suka taho dubata antafi da ita Basu Sami damar ganintaba.

*********A Poland kuwa komai ya rikice sbd Hankalin JAMAAL da kwata kwa

ta Baya tareda shi sbd rashin ji daga Ashley kusan kwana nawa Dan haka dole abokan Aikinsa da Baya communicating dasu ya nema Dan gap kansa yake da kuncewa akan Hakan.

Dr Charles tinda suka sallami Ameenatou yayi blocking Dr JEEY din a wayarsa batareda

sanin kowa ba dan kada ma tsautsayi yasa ya nemesa idan ya tashi,

Dr ibrahim ma Hakan yayi ya rufesa bazai iya samunsa ba Dan haka dr Zakeer kawai ya samu sbd shima shi kadai yake da number dinsa Shima.

Kiran JEEy Yan shigowa wayar Dr Zakeer Saida ka

nsa ya Sara duk da baisan waye me kiranba Amma ganin numbern ta waje ce yasan JEEY dinne.

Kasa dagawa yayi harta tsinke Wani Kiran ya sake shigowa,

Baida zabi haka ya daure ya daga Kiran cikin kokarin natsuwa da daidaita kansa ya dauka da sallama.

Amsa sallaman kawai JEEY yayi batareda tsayawa doguwan gaisuwa ba yace Yana buqatan magana da Ashley idan zai samu dama coz shi ya kasa samunta.

Numfashi a boye Dr Zakeer ya sauke Jin ba Ameenatou yafara tambaya ba Dan haka ya Dan sake sakewa ya sanar

dashi accident dinta da tafiyan da Akai gida gabaki Daya da ita.

Shiru JEEY din yai batareda ya fahimci bayanin ba Saida dr Zakeer din yakai Ayar dogon bayaninsa tukuna ya sauke ajiyan zuciya ahankali cikin nutsuwa yace Bai gane komai ba ya sake masa ba

yanin.

Handsfree ya Saka tareda ajiye wayar kan table din gabansa sbd siddeeq dayake tare dashi yaji Dan shine yake fahimtar wasu abubuwan da kyau Saiya masa bayanin yanda zai gane Dan wata hausar Baya ganewa bare magana ce data shafi Ashley da Ameenato

u sbd a yanda ya dauki Ashley din kanta Jin yakeyi nauyinta yariga yahau kansa tinda batada kowa bare Ameenatou da duk abinda ya shafeta Yana buqatan cikakkiyar bayani da nutsuwansa.

Sake jero bayani Dalla dalla Dr Zakeer yayi cikin turancin da Jamaal d

in zai gane tareda rufewa da zancen Ameenatou akan iyayenta sunzo ai harma an sallameta.....

Siddeeq dayake sauraron bayanin saurin juyowa yayi idanuwansa a fili ya Kalli JEEY din Wanda ya taso da bayansa daga jinginen dayake zufa na Neman tsifo masa ab

inda Bai cika yi ba idan ba geamin yakeyiba.

Bayajin kwata kwata akwai buqatan Jin bayanin komai gameda su Ameenatou da Ashley a waya ki daga bakin kowa.

Kashe wayar yayi tareda juyowa da idanuwansa da suka mugun sauya take ya Kalli siddeeq Wanda shi

kuma take ya fidda wayarsa Yana nufar kofa dan siyan tickets nasu na tafiya.

Batareda tambaya ko Neman raayin Dad Mam ba Siddeeq ya Siya ticket dinsu harda shi sbd bama Jamaal zai iya barinsa kasar ba ya tafi sbd Mum dinsa da baya buqatan kowa a kusa da

ita.

Shi kansa Mam din Daman ya tashi tafiyar tinda ya samu Yana gaisawa da 'dansa Dan haka washe gari karfe 8 na dare kirjinsu ya sauka Lagos Nigeria zuciyar JAMAAL kaman zata fiso waje sbd zafin datake ciki da rashin nutsuwa.

Shi kansa siddeeq han

kalinsa baa kwance yake ba zuciyarsa tiriri takeyi Yana sakawa da warwara da Kuma halinda Ashley ma take ciki.

Kai tsaye motoci ne daga SEELAHs guda biyu suka zo daukansu daga airport kwata kwata JEEY Bata inda motocin suka fito ba yakeyi ta ganin ya Is

a asibitin kawai yakeyi har lokacin idonsa ko na minti Daya Bai rintsa ba da bacci tin jiyan har yanzu din.

Motar Mam Kai tsaye Mansion din Seelahs ta nufa su Kuma dayar motar gidan JEEY suka nufa dashi da Siddeeq dake duba musu ticket din zuwa Abuja a

yau din batareda Bata lokaci ba duk da sai sunje asibitin sunji komai.

Mam ma Yana shiga Mota tin kafin su Isa gida ya Ciro wayarsa ya Nemo numbern bullet ya Saka Kiransa.

Bullet na dauka Kai tsaye yace

"Barka da sauka Sir"

"Bullet AMEENATOU JA

DEN tabar asibitin datake batareda JEEY yasan inda take ba kuma Ina kyautata zaton Babbah ne ya tafi da ita sbd ance iyayenta a yanda naji JEEY din nayiwa Aunt dinsa bayani Dan haka inason sanin duk inda suke a qanqanin lokaci Dan Lameenu zai iya bibiyarta

batareda sanin kowa ba,

Ka tabbatarda ko BB baisan da bacewanta ba kota Ina inada wadda zan kai asibitin a matsayin sunan AMEENATOU OMAR,

Inda suke nakeson a nemomin batareda sunyi Nisan da zasu gagara samu ba so nake sirikata ta shigo ahalina tayi zama

n aure yawon ya Isa haka,

Kuma komai kada lam ko BB su sani ka tabbatarda Hakan."

Gyada Kai Bullet yayi Yana cewa

"Angama Boss, Nurse din Am Jden din ma BB ya kaddamar mata ta wuce sky  Kuma yayi Hakan ne sbd kaiwa ga Ameenatou din,

Maganar Bude ai

kin lam gurin Sir JEEY Kuma an gama komai na saki sakon inda Siddeeq zai Gani Dan ganinsa shine ganin Sir JEEY"

Gyada Kai Mam yayi batareda ya Isa gida ba yace Driver ya juya motarsa zuwa gidansa da ko lam baisan da shi ba Dan ko Siyansa da sunan Haroon

seelah ya Siya Dan ba ayau yakeson asan ya dawo kasar ba.

*****JEEY na Isa gida jikinsa duk zafi yayi wanka da salloli ya fito shirye cikin doguwar jallabiya brown me shining din laushi da tsada sai slippers din bb ya fito fuskansa har ta Dan fada.

Siddeeq Daman Bai tafi gidansa ba anan ya sauka Dayan bedroom din Shima tini ya gama ya fito a shirye Ya Bude mota Yana jiran fitowan JEEY Dan yasan ba zama zasuyi ba.

Ba walwala ko sakewan fuska ko kadan jeey ya iso ya Bude motar ya shiga Yana kunna wa

yarsa batareda ya tsaya komai da ita ba ya ajiye gefensa siddeeq Yaja mota suka fice.

Dr Zakeer da shine yayi waya da Jeey din Kuma yanda ta qare wayar yasan duk inda yake Kila Yana hanyar dawowa Dan Haka tin daga ranar washe gari tinda safe yayi tafiya

r kwana biyar.

Kai tsaye dakinta ya fara zuwa ya tararda maganar Dr Zakeer din Ameenatou Bata Nan,

Office din Dr Zakeer ya nufa inda acan ya hade da Dr Ibrahim Wanda Yana ganinsa ya rude cikin kame Kame yafara masa barka da dawowa Yana kokarin kannew

a.

Bai wani amsaba Kai tsaye ya buqaci jin yanda Akai aka sallami Patient dinsa.

Dan kamewa Dr Ibrahim yayi yana jero bayanin iyayenta suka ringa zuwa suka takura tareda bayarda korafin karfinsu ya qare na biyan kudin asibitin shiyasa aka duba korafi

nsu aka sallameta Kuma yanayinta ma yayi sauki sosai ba laifi......

File dinta jeey ya dauka dayake gabansa batareda ya tsaya sauraron bayanin da Kara masa radadin zuciya da kunar jini yakeyi ya bude Yafara karanta bayanan dayake ciki harma da photocopy

na id card din Babbah da Hafiz dayake ciki.

Wani zafin zuciya me tafe da radadi da tafasar jini yaji Yana taso masa idanuwansa sukai ja hancinsa da fuskansa tana yin ja sbd fushin dayake taso masa.

Wurgi yayi da file din batareda yace komaiba ya juy

a ya fice sbd baida abin fada musu a yanzu Saiya samu Zuwa Nasarawa ya dawo tukuna.

*******A daren suka bi jirgin dare zuwa Abuja suna sauka Kai tsaye Nasarawa suka wuce,

Dare sosai suka Isa

Wanka da sallah yayi sai a lokacin ya samu yasha coffee m

e karfi sosai Dan kansa ya Dan sake sbd tsananin ciwon da kansa keyi tareda nauyin kirjinsa.

Shi kansa siddeeq sai yanzu ya samu Daman cin abinci bame nauyi ba bayan yayi Sallah yayi wanka.

Yana gama cin abincin Shima nasa ciwon kan ya dawo Dan haka

dole kwantawa yayi Dan samun sauki kafin safe.

JEEY kuwa a zaune ya kusan kwana Dan sai kusan asuba ya samu baccin ya Dan daukesa sbd tsananin da ciwon kansa yake karawa.

*********

Karfe 6 na yamma a ranar da Mam din suka dawo sabuwar motar Daya Siy

a a ranar da sunan BB tai parking bakin office din Aliyah Lameenu Seelah.

Wannan lokacin shine lokacin fitowanta Dan Haka ko mintina goma Bata qara ba akan 6 din ta fito sanyeda wide leg jeans da Silk longsleeves sai block heel na louboutin kanta daure

da silk scarf Jakarta a hannunta.

Key din motarta ta fito dashi daga handbag din tana kokarin Isa motarta Akai mata horn tareda sauke glass din.

Mamakin ganin Wanda yake motar ne ya Sakata karasowa cikin sakewa tana  cewa

"Bullet yaushe ka dawo da

ga tafiyan da kace kayi??

Baice komaiba ya Bude mata motar ta shigo sbd shi din mutuminta ne sosai Yana mata ayyukanta yanda takeso.

Cikin girmamawa batareda ya fito ba ya Bude mata Yana cewa

"Akwai Sako me mahimmanci daga sir Mam Bismillah."

T

ana Jin Hakan ta shiga motar tana cewa

"Dad Mam ya dawo ne Daman?

Jan motar yayi sbd Bai kasheta ba Daman Yana cewa "eh"

Kai tsaye ya nufi inda zasu Yana amsa maganarta batareda ya jiyo ya kalletaba.

#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenat

ou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone ba

nk_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:36 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#

ZafafaBiyar

92

*_AISHA's COLLECTION_*

Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?

Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?

Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari

,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..

Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba n

a kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,

ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...

Join our group to

see lot of our amazing products

👇

Location: LAGOS

We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

**********

Wayoyinta takeyi cikin wayewa da sakewarta tareda Isa irin ta macen da kudi ya gama ratsa ray

uwarta Tako ina batareda sanin Menene wahalan rayuwa ba bayan bacin Rai da damuwan rayuwa irin Wanda ba'a rasa ba,

Bullet Yana driving ne Amma hankalinsa kunnuwansa na kanta sbd bazata Fadi inda zata ko tareda waye take Kokuma gurin Wanda zata je, wayoy

in business nata ne da mutanenta sai yaranta dake kira dan tambaya ko sanar da ita wani abin.

Tafiya me Dan tsayi sukai kafin suka Isa gidan Kai tsaye ya shige da motar ciki aka rufe gate ruf.

Parking yayi tareda kashe motar ya juyo ya kalleta Kai ts

aye yace

"Mun iso"

Budewa yayi ya fito tareda zagayowa ya Bude mata

Tana fitowa ya nuna mata hanya Yana cewa

"Barka da zuwa"

Gaba tayi tana kashe call datake yi ta Saka wayar Jakarta tana Dan kallan tsarin gidan da yayi kyau Kuma Babu wani ha

yaniya anguwar da gidan duka tsit,

Yana boye da ita Yana nuna mata inda zata shiga har suka Isa kofar palon ya Bude mata tareda janyewa gefe ta shige Shima ya shigo ya rufe kofar

Yaronsa Dake bayansu ya tsaya bakin Kofar Yana fidda wayarsa ya kunna waqa

iPod na kunnensa.

Suna shiga handbag dinta bullet ya miqa hannu ya karba mata tareda ajiye mata inda zata zauna ta zauna a natse cikin nutsuwa tana Dora kafarta Daya akan Daya.

Ko minti biyu batai a zaune ba Mam ya fito cikeda nutsuwa da girma kallo

Daya yayi mata ya amsa gaisuwan datake masa cikin sakewa Dan akwai sakewa sosai a tsakaninsu da yaransu tareda Wani irin gata da sakewan dukiya da ake musu,

Aliyah Seelah itace hasken idaniyar Daddynta haka Kuma tafi duka yayansu rawar Kai da nuna Isar

su waye iyayenta,

Zaunawa yayi tareda ajiye wayarsa gefensa ya juyo ya sake kallanta itama tayi shiru shi take Jiran bayani daga garesa

Maida kallansa yayi akan bullet Dake tsaye yace

"Itace Ameenatou Omar a asibitin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login