Showing 129001 words to 132000 words out of 182667 words

Chapter 44 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

30

yayi zaiyi tafiya a goben Bata kallesa ba ta juya tana barin gurin batareda tace komaiba Shima Bai damu ba ya Kalli agogon diam

ond din dayake hannunsa na BottegaV ya matso Cikin nutsuwa yakaiwa gefen fuskanta kiss me sanyi ya juya ya fice.

Kasa sauke numfashi tayi bayan fitarsa har sai bayan mintina tukuna ta sauke sanyayyan numfashi tareda silalewa ta zauna a couch Cikin sanyi

sbd gajiyanta ma gabaki daya ta Nema ta rasa.

Hafiz yasan JAMAAL SEELAH na Cikin kamfanin nasu kaman yanda Fatmah ma tasan Yana Ciki sbd dukkaninsu sunsan shi kadaine me motar da suka Gani a harabar hakama Hafiz akan idonsa Jamaal din ya fito mota ya s

higo Kuma yasan Yana office din am Dan haka koda babbah ya kirasa akan Yanata Kiran Ameeenatou Bata dauka ba ya sanar dashi har lokacin tana Cikin meeting kawai.

Sai 5 ta iso gida Dan haka wanka tayi ta huta Yanda ya kamata kafin ta sauko sukai gurin da

dah Dad dinta ma bayanan tareda uncle Ahmed.

Acan sukai magrib tana tsakiyar iyayenta tana musu shagwaban tafiyan da zatai tareda Ashely zasu tafi Dan haka hankalin babbah da kwanta da tafiyar hakama Dad dinta Yana sane yabarta suyi tafiyan tareda Ashle

y sbd tsaro.

Saida sukai ishai suka halarta cin abincin dare lokacin tini aka cike dining din da abinci marasa nauyi sbd basa cin abinci me nauyi ko kadan da dare,tin babbah Basu Saba ba harsun Saba Suma yanzu duka basa cin abinci me nauyi ko kadan.

Rabon data sauko dinner tareda su ta kwana biyu Amma yanzu sbd tafiyan da zatai goben itama ta zabi saukowa taci abinci a Cikin family.

Sanyeda dogon pencil jeans black da off-white Fendi blouse ta sauko sai kanta sanye da hular da Bata Wani kama kanta

sosai ha Dan Bata Saka wadda ya matse mata Kai Sam.

Arfat yai da wuri yayi bacci Dan haka Ashley ta Riga ta shiryasa yai Nisa a bacci.

Tana gama saukowa taji Dad dinta ya kira Jamaal din Suna maganar Bai shigoba.

Zaunawa tayi gefen Dad din tana ga

ida Mum Nur Cikin yar shagwabanta hakama Didi.

Cikeda kulawa Mum Nur ta fara biye mata tana cewa

"My baby zanyi Mum Nur zatai missing naki fa"

Fatmah datake gurin zaune dauke Kai tayi tana ci gaba da duba wayarta Dan itama tafiyan takeson Yi zuwa

Paris tareda Hafiz sbd ta sake kwana biyu kanta ya sake sbd tana buqatan shaqar iska inda Babu am.

Ko fara cin abincin basuyiba qamshin JAMAAL SEELAH ya tinkarosu take Fatmah ta dago a natse ta zubawa inda yake doso su Ido zuciyarta na narkewa.

Ashle

y ma kallo daya tayi masa ta dauke Idanuwanta tana ajiye ruwan sanyin data dauko daga fridge akan dining.

Babbah ma amsa gaisawansa kawai yayi batareda y dago ya Kallesa ba.

Dad Omar dinsa kuwa rungume juna sukai kafin ya zauna dayan gefen nasa sbd t

areda shi zasuyi dinner din.

Mum Nur sun gaisa ta tambayi Dr Aleena

Hakama didi sun gaisa uncle Ahmed ma rumgumesa yayi.

Fatmah Cikin murya me nutsuwa da aji ta gaidasa sedai kasancewan ya fita gogewa a wayewa da iya fuskewa ko inda take Bai kallab

a bare bawa kunnuwansa daman jinta ya dago Idanuwansa ya jefawa am Dake zaune Bata nuna alaman tasan da zuwansa ba itama.

Murmushi me nutsuwa da basarwa ya sake Yana gaisawa da Ashley itama wadda ta amsa masa a sake ba alaman akwai kusanci sosai a tsaka

ninsu wanda hakan ya sake yiwa babbah Dadi ya ji y sake samun nutsuwa.

Tuna salad da white garlic roasted chicken vegetables da roasted potatoes ne da akai garnishing da butternuts Ashley ta zuba masa bayan ta zubawa kowa abinda tasan Yanaci kowa ya bit

a da thank you Banda uncle Ahmed daya dago Idanuwansa ya kalleta lokacinda ta tsaya gefensa tana zuba masa qamshinta me Sanyi ya shiga hancinta itama kallansa Amma tayi sbd Jin Idanuwansa akanta sedai Bata iya kallan Idanuwansa ba ta dauke Kai tana barin g

efensa

Cikin nutsuwa da kamewa ya furta mata thank you.

Zaunawa tayi suka fara cin abincin Babu me magana

AM kasa sakewa tayi ta Dan kame fuskanta sosai sbd Jin galabaitar Idanuwansa dake yawo akanta.

##MAMUH

[5/29, 1:14 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhg

ee_*

123

*_UMMU FARUQ GRAPHICS_*

shin kun da

ɗ

e kuna neman inda za'ayi muku ha

ɗ

a

ɗɗ

un designs na businesses

ɗ

inku?

to albishirinku nesa tazo kusa domin kuwa mu a UMMUH FARUQ GRAPHICS mun ƙware a designs kala-kala kamarsu;

(AI CREATION WANDA KUKAFI SAN

IDA IMAGE LOGO,NORMAL LOGO,3D MOCKUP, FLYERS,BANER,STICKER,ADVERT VIDEOS,BUSINESS CARD,BOOK COVER, DA DAI SAURANSU.haka zalika kuma masu shirin biki ba'a barku a baya ba mun tanadar muku da ha

ɗ

a

ɗɗ

un INVITATION CARDS,INVITATION VIDEO,SAVE THE DATE, also BIR

THDAY CARDS,BIRTHDAY VIDEOS,POSTER,CALENDAR,CERTIFICATE,e.t.c duk munayi akan farashi mai sauƙi da rahusa in shaa Allah

just DM me

@09035390383

for your beautiful designs.

*********

Kasa sake karanta text din tayi ta ajiye wayar kan kafafunta tana

dagowa ta Kalli Ashley da itama ita ta kalla sbd ganin ta kalleta.

Dan basarwa tayi tana fara kokarin fara cin abincin Wani sakon ya sake shigowa wayarta taqi daukar wayar ta duba Sabin zai iya yiyuwa daga garesa ne Dan haka abincinta tafara Cikin nutsu

wa tana Dan kokarin sakewa Cikin yaqe tana Dan amsa Mum idan ta jeho nata tambaya.

Fatmah ma kusan Tura abincin kawai takeyi Amma ganin Jamaal din ya sakar mata da jiki tareda cike mata Ciki taji Bata Wani Jin Yunwa.

Dad da uncle Ahmed tareda Mum Nur

kuwa sakewa sukai sosai kaman Babu komai daya faru Suna fira Cikin kulawa da wayewa tareda Jamaal da Dr Aleena datake son Jan ARFAT a jiki tana kokarin feeding dinsa Kuma Basu nuna komai ba sbd nunawan zai iya sakawa Jamaal ko Dr Aleena din zargin Wani ab

in Dan haka dole Dr ya barsu Yana fuskewa batareda ya nuna komaiba hakama ga Dan mamakinsa Basu tambaya su waye iyayensa ba kaman yanda baa fada musu ba.

Babbah duk yanda yaso sakewa ya Danne abinda yake ji akan Jamaal da Dr Aleena kasawa yayi sai harar

e harari yakeyi akan dining din karshe hakura yayi Rabin Plate dinsa na brown beef rice dataji Nikakken nama da Carrots yaci yasha coconut water masu kyau da tsafta da sanyi da qamshi ya tashi ya bar dining din dadah ma ba Wani sosai taci ba tabar dining d

in bayan ta Dan Dade bayan tafiyar babbah din tukuna ta bisa.

Hafiz dayasan menene yake cin zuciyar babbah numfashi kadai ya sake Yana kallan AM data kallesa tana narke fuska ya gyada mata Kai alamar its okay.

Wani shegen murmushi me nutsuwa da rashi

n sauti Jamaal din ya sauke Yana dauke kallansa daga kan irin narkewan dayaga taiwa Hafiz a idonsa.

Ashley kuwa Jamaal din ta sata kalla tana ganin irin Mayen kallan dayake yiwa Am batareda kowa ya lura da hakan sbd yanayi Yana basarwa.

Jin Idanuwans

a a jikinta yanayi Yi mata yawa Kuma taqi kallan ko inda yake dan haka ta zari tissue ta goge bakinta ta miqe tabar dining din tana yiwa Dr Aleena Saida safe tareda Dad dinta da hakan ya masa daidai sbd ya lura ko kallan inda Jamaal yake bataiba Dan haka n

e ya sake sakewa hankalinsa kwance sbd am bazata lalata masa Shirin komaiba.

Tana barin dining din Kai tsaye tana fitowa main palon Mansion din hanyar bangaren su babbah take kokarin zuwa Ashley ta daidai lokacinda ta fito daga kofar palon qarama ba gef

en flowers.

Dakatawa tayi tareda juyowa Ashley ta nufota zatai magana da ita sedai kafin ta iso Am Taga fitowansa Yana biyo bayan Ashley wadda tai kaman batasan dashi ba ta durkusa daukan wayarta data Fadi tana Cikin tahowar.

Tana durqushen daukan wa

yarta ya wuceta a natse Cikin takun kwanciyar hankali Yana kallan am din da Idanuwansa Cikin nata Idanuwan data dauke tana kame fuska sosai tareda juyawa zata ci gaba da tafiyarta tabar gurin.

Hannunta kawai taji ya kama tareda dawo da ita baya ya hade

bayanta da kirjinsa ya mata wata kyakkyawar runguma sbd qamshinta tin dazun da kayan jikinta da suka juyar masa da Kai.

Cikin zafi take kokarin kwacewa sedai Bai Bata daman hakan ba saima juyo da ita da yayi Suna fuskantar juna ya kama fuskanta ya hada

da tasa tareda hade goshinsu da hancinsa ya sakar mata Wani lafiyayyan numfashi me dumi a fuskanta ta shaqa Mai hade da qamshinsa daya sakata tsayawa cak tana kasa motsawa sbd numfashin nasa daya bugeta da Kuma hannuwansa datake Jin Yana zirawa bayanta ya

mannota jikinsa take kirjinsu yayi kyakkyawar haduwan daya sakata dagowa ta Kalli fuskansa Shikuma wani irin feeling dayaji ya sakasa rufe Idanuwansa ya Budesu a fuskanta datake kallansa.

Fuskarsa ta zubawa Idanuwanta tana kallan wasu kamannin ARFAT din

ta tasa fuskar sbd hancinsa ne kenan Arfat ya dauko da lips dasuke kaman red kaman pink tsanar fari.

Lips dinsa data zubawa idanuwa ya sakasa sake manneta jikinsa Cikin nutsuwa da sanyi yanason furta mata kalma me sanyi Amma bayason motsa lips Dan katse

mata tinanin da duk takeyi akansu Dan haka Bata Ankara ba taji daukan lips din nasa akan lata lips din ya ziro harshensa ya lashi lips dinta da sukeda sauran zaqin madaran datasha me dumi Yana kallanta.

Wani irin tashi gashin jikinta sukai ta kasa mots

awa sbd mutuwar tsayen datai ta dago Idanuwanta Cikin Wani mugun speed ta kallesa Bai zare harshensa daga lasar lips din wanda dumin harshensa da qamshin mint na Aesop cool breath ya kashe karfin duk wata gaba Dake jikinta ta kasa motsawa.

Harshensa ya

zira zuwa Cikin bakin nata ahankali Yana Jin komai na duniya ya tsaya cak bayajin motsin komai bayajin hayaniyar komai.

Cikin karfin hali ta daga hannuwanta biyu zata turesa ya riqe hannuwan nata Yan qarasa Saka harshensa Cikin bakinta ya laso taste din

dayake Cikin bakinta kaman Wani maye ya Ciro harshensa ya lashe abinda kafin ya Bude Idanuwansa da suka sauya ya zuba mata Yana sake kai bakinsa kan lips dinta ya zira harshensa Kai tsaye Cikin bakinta datake kokarin budewa zata fada masa maganar dayasan

zata iya dagula lissafinsa Dan yasan ba alkhairi ce zata fada ba ya rufe bakinsa da nata Cikin sanyi da nutsuwa tareda yimata Wata kyakkyawar zuqan data sakata qanqame hannuwansa Dake riqe da fuskanta tana Neman zubewa a gurin ya rungumota jikinsa da kyau

Yana Jin bugun da zuciyarta keyi daga kirjinta zuwa nasa sbd mannuwan da sukai.

Kasa cigaba yayi da kissing dinta ya saketa a hankali Yana qin kallan Idanuwanta sbd zai kasa iya riqe kansa kaman yanda yayi niya sbd kashesa Idanuwanta sukeyi Dan haka lip

s dinta kawai da suka dan sauya ya kalla tareda Saka yatsarsa daya ya shafasu a hankali tareda sakinta gaba dayanta itama qin dagowa tayi ta kallesa hakama ta kasa motsawa sbd bazata iya daga qafafunta da sukai mata nauyiba.

Fahimtar hakan ya Sakasa kam

a hannunta ya nufi inda tayi juyar zuwa da ita batareda shakkar babbah ya gansu ahakan ba ita Kuma bakin Rai Bata iya tafiyar da kanta shiyasa kaman makauniya ya jata har bakin kofar palonsu babbah kafin ya saketa batareda ya juyoba ya juya ya bar gurin.

Kasa shiga palon tayi Saida ta tsaya tsawon mintina Dan samun kanta kafin ta Bude kofar Kai tsaye ta shige jikinta har lokacin ba kwari.

Babbah dayake zaune Yana cika kaman zai fashe Yana ganinta wata ajiyar zuciya me qarfin gaske ya saki sbd ya fadaw

a am din inda familyn SEELAHs suka taho ta ringa qauracewa gurin ko ba a Nan suka taho ba duk inda zata hada dasu ta ringa kaucewa sbd baya kaunar abinda zai hadata dasu ko kadan.

Dan haka ne tin dazu yake jiran fitowarta daga bangaren gaba daya harsai

sun wuce,

Har zuciyarsa ta fara kumbura da rashin ganinta sai yanzu daya ganta yaji zuciyarsa data kumbura ta fara sacewa.

Kasa zuwa gefensa tayi ta zauna kaman yanda ta saba sbd qamshin Jamaal din dataji Yana tashi a jikinta Kuma Kai tsaye babbah zai

iya jinsa duk da baisan ko na waye ba Amma dai zai iya jinsa a jikin Jamaal din wataran sbd tasan waye babban nata.

Shikuwa acan Yana komawa Ashley tana Palo ita kadai da Arfat Saida Jamaal din ya shigo ya dubasa kafin tayi Saida safe dashi suka haye Sa

ma Shikuma a fuske ya shigo Cikin nutsuwa da kamewansa lokacin Suna palon Dad Omar din Dan haka zaunawa yayi sukai sallama kafin suka fito Yana riqe da hannun Mum dinsa cikeda kulawa suka isa mota ya bude mata ta shiga ya rufe kafin ya zagaya ya shiga ya t

ada motar suka bar mansion din sbd shine da kansa ya tuqo motar siddeeq Yana gida Wani aikin yakeyi Mai Mahimmanci.

Sun isa gida Bai Wani tsaya komaiba yayiwa Mum din gudnight hug ya wuce sama.

Itama mum din batai firar dare sosai da sukeyiba da mama

n fadeela ba sbd ta Dan gaji Dan haka Saida safe kawai sukai ta wuce bedroom dinta itama.

Ameeenatou ma Saida Hafiz ya shigo yiwa su babbah Saida safe tasan su Jamaal din sun wuce

Itama tayiwa su babban Saida safe ta fito ta koma.

Tana zuwa Kai tsa

ye sama ta wuce lokacin Ashley da Arfat sun gama Shirin bacci Dan haka Bata Wani tsaya ba itama ta shige bedroom dinta ta fada toilet.

Bata jimaba brush ne da sauran abubuwa tayi ta fito ta Saka kayan bacci sbd kayan jikinta daman a natse data cire su t

ake sbd duk motsin datai kamshinsa ne yake tashi a kayan.

Tana ciresu sbd kada Wani ma yaji qamshin Bata Saka su a laundry ba Cikin closet ta maidasu.

Kwanciya tayi tana rufe Idanuwanta tana Hana kanta dawo da tinanin komai daya faru.

Washe gari t

inda safe da a fice office batareda tayi breakfast da kowaba sbd tafiyar Dake gabanta tana buqatan kammala wasu ayyukan dayake gabanta kafin tafiyar hakama Hafiz ma tafiyar zaiyi a satin zuwa Paris bare ta bar masa so tana buqatan kammalasu gashi Fatmah kw

ata kwata bama bangare daya sukeba hakama ko haduwa Sam basa Yi sbd Fatmah da Bata son duk abinda zai hadata da AM itama data fahimci hakan sai tafi kauracewa Fatmah din kwata kwata batareda tasan dalilin Fatmah na zabar nesanta da itaba.

Bata dawo gida

ba sai yamma sosai Kuma a matiqar gajiye Dan haka tana gaisawa da Dad dinta da Mum Nur bat a sake saukowa ba sai dare data he gurin babbah.

Ko dinner Bata saukowaba Kuma taji maganar zuwansa gidan a bakin Ashley ko a daren Dan haka ma taji dadin rashin

saukowo nata.

Yasan zaayi hakan Dan hakama Bai damuba Arfat kadai ya Gani yabisa da kisses kafin ya gama da Dad Omar ya tafiyarsa.

Washe gari m haka ta wuni office ta dawo a gajiye Bata saukoba sbd tasan zai taho Dan haka taqi saukowa.

Haka ta De

na saukowa dinner kwatakwata sbd shi batareda kowa yasan da hakan ba ta fake da gajiyan datake dawowa dashi.

Ashley kawai tasan dalilinta na yafe dinner dasu a kwanakin sai Kuma uban gayyar da ake qin zuwan sbd shi wanda yasan da hakan tin kafin Ashley

ta sanar dashi.

Cikin kwanakin siddeeq Aiki yakeyi sosai Shima ta bangarensa sbd tafiyan da Suma zasuyi wadda take a next week.

Jamaal kuwa am din kawai yake buqatan Gani kafin tafiyarsa Dan haka Kai yau da tafiyarsa batafi kwana biyu ba yaso ganinta

kawai.

Daga yau bazata sake zuwa office ba sai tadawo daga Macau Dan haka meeting ta kusan wuni tanayi sai 4 ta dawo office dinta pa dinta na son sanar da ita akwai baqon dayake jiran ta Amma Bata saurara ba sbd Babu abinda takeso kaman hutawa.

Tana

shiga office din qamshin daya gauraye office din ya sakata juyawa da sauri ta Kalli inda take zama Dan hutawa a office din tagansa zaune Yana amsa waya a hankali Cikin nutsuwa ya qara Wani irin haske da koyaushe kayi kwana biyu baka gansa ba sai kaga ya q

ara wannan hasken.

#MAMUH

“Aleenah’s Refreshing Scent “

Ta kawo muku ingataccun turaruka na ruwa(perfumes),oil,Humra,Turaren wuta and more.Kunsan kamshi dai rahama ne, ingantacen  kamshi me rike jiki da Kaya me sa ntsuwa da shiga taro cikin katsaita.

Ina hajiyoyi,uwargida,Amare da kuma masu niyyar shiga daga ciki don’t afford to miss this golden opportunity.

Aleenah’s refreshing scent ta kawo muku kayan kamshi masu kyau,inganci da kuma sauki…….

Akwai Kaya Kala kala na nau’in turaruka Akan farashi me

  rahusa.

Muna  Nationwide delivery

🚚



09034259662

08081693351

[5/30, 3:50 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

125

Bata ci Wani abinci ba sbd hakan

Kawai Sudan kissra da gizzard sauce taci Tasha juice kadan ta goge Baki ta tashi tabar dining din.

Tana fitowa txt ya shigo wayarta tana duba "goodnight wifey, and see you my Halal" kadai Taga ya rubuto Dan haka ta dakata tareda juyowa ahankali ta Kalli kofar dining room din tana Jin Wani Abu me kaman Taga fuskansa Dan fahimtar sakonsa da kyau.

Kaman

ya Sani sai ganinsa tayi ya fito dining room din

Da sauri tana hadawa da gudu tayi hanyar sama Shikuma dayake waya ya fito dauka babbah Kuma biyosa yayi sbd tsaro Dan haka baima San da babbah dinba saida ya daga wayar Yana kokarin ficewa yaga babban Yan

a zaune a palon.

Wani kyakkyawar murmushi ya sake tareda yiwa babban Saida safe da turanci ya fice Yana amsa wayar.

Itama tana hayewa saman Kai tsaye dakinta ta wuce tayi Shirin bacci ta fito palonsu na saman pages a zauna tana Dan kallo tana duba Ab

u a laptop sbd abincinta ya narke a Cikinta kafin ta kwanta.

Tana zaune Ashley ta hawo saman tana duba wayarta itama tareda farin Cikin aikinta da zata fara fita Suna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login