Showing 18001 words to 21000 words out of 182667 words

Chapter 7 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

16

ne garesu basa daukan waya Sam ta kowa Amma Kuma Mam kallo Daya yake Maka ya karanceka tsaf batareda ya nuna

Hakan ba Dan shi Baya Saka ido yake gane abu,

Hakan ne ya Saka daddy lameenu din kasa samun nutsuwa Dan kobai daga ba Mam zai iya karanto Wani abin Wanda Komin qanqantar abinda zai fahimtar to tabbas Saiya gane sauran bayanin Dan haka daddy lameenu do

le ya kame fuska ya daga wayar cikin nutsuwa da Kwanciyar hankalin dayake yafawa kansa na karfin hali ya Dan sake fuska Yana cewa

"Hello barka da Rana Honourable"

Cikin tashin hankali Dr Dee da baima San shi aka kira da honourable din ba yace

"Ra

nka ya Dade Dr JEEY SEELAH ya lalatamin career kwata kwa.....

Wani mummunan Tari me qarfin gaske ne ya tirnike daddy lameenu din sakamakon yawun bakinsa da suka wuce ba daidaiba da abinda Dr Dee din ya fada dayafi sakwon mutuwa tashin hankali a gurinsa

gashi ba Daman tambayar wane JEEY SEELAH din Mam Yana zaune ya jisa,

Shi Kam wane babban bala'in ne wannan ke Naman rikito masa?

Tayaya Yana cikin masifar rashin Kwanciyar hankalin Mam karya Gano komai gameda abinda yake boyewa,

yanzu Kuma Rana tsaka

wannan Yana ce masa Dr JEEY?..

Innalillahi wainna ilaihirrajiun" ya Karanta a zuciyarsa kusan so goma Yana Jin jininsa na neman tafasa ya kone a gaban Mam batareda ya iya motsawa ba Dan motsinsa kadai Mam ke jira ya fahimci abinda yake ciki.

"Ya All

ah ka dauki ran Dr Dee dinnan yanzu yanzu idan ya fita daga inda yake sbd wannan mugun balain da masifar dayake Neman Sakasa."

Dr Dee dayake kan wayar yanata zuba bayani cikin tashin hankalin dayake ninkar masa baisan daddy Lameenu tini ya ajiye wayar g

efensa ba batareda ya kashe wayar ba sbd rikicewa.

Tarinsa Bai tsayaba har lokacin hakama Mam Bai juyo ya kallesaba Sedai a natse hankali kwance ya dauki cup din ruwan sanyin Dake gabansu tareda roban bottle water da aka tsiyaya a glass cup din ya miqaw

a Lameenu din Bai dagoba har lokacin karatun emails din yakeyi a natse yace

"Lafiya dai??"

Ruwan daddy Lameenun ya karba ya Dan sha kadan Yana gyaran muryansa sbd ruwan da suka tsaya masa su qarasa wucewa Shima a nacen Yana calming kansa yace

"Eh,

inaga Yana tareda mutane baimasan ya kira din ba,

Idanma Wani abin ne zai sake kira inaga."

Cigaba sukai da abinda yake gabansu Amma kusan hankalin daddy lameenu ya kasu kashi kusan goma Amma bazaka taba gane Hakan ba.

Sun jima suna tattaunawa Kuma

tsawon wannan lokacin Dr Dee Bai Dena kira ba Amma dayake daddy lameenu din ya Saka wayar silent take shi yasa shi kadai ne me ganin shigowan Kiran da tsinkewansa.

Suna gamawa daddy lameenu ya fito Yana kokarin Saka Kiran BB ya nufi office dinsa seda

i kafin ya Isa lift ta Bude da Dr Dee Dan haka kusan tare suka Kalli juna cikin mamaki da tashin hankali sedai na daddy lameenu din a boye yake Babu wani abu na damuwa ko tashin hankalin a tattare dashi.

Gaidashi Dr Dee yake kokarin yi ya amsa masa a ta

qaice tareda sanar dashi yaje zasuyi magana anjima zai nemesa yanzu yanada baqin da zai Gani.

Cikin tashin hankali Dr Dee ya biyosa zuwa office dinsa suna shiga ya Kalli Daddy lameenu din muryansa na sarqewa yace

"Dr JEEY SEELAH ya......

Dakatar d

ashi daddy lameenu yayi da zaunawa kan kujera ya ajiye wayarsa gefensa yace

"Wane Dr JEEY SEELAH din kake magana?

Kasan shi ne?

A Ina ya sanka dazai Maka koma Menene kake kokarin fadan ya makan?

Dr JEEY SEELAH Daya ne Kuma Baya qasar ba Kuma zai taba

dawowa kasan ba..

Cikin Wani irin dacin zuciya da damuwa Dr Dee yace

"Dr JAMAAL JEEY MAM SEELAH guda Dayan daka sani nake magana Dan kuwa Yana qasar Nan.....

Wani sarawa Rabin kan daddy lameenu yayi ya dago idanuwansa sai alokacin ya zubawa Dr De

e su yanason Tantance kodai alluran mahaukan asibitinsu ta cakesa ne ta samman masa juyewan kan,

To Amma a yanda ya fada cikakkiyar sunan JEEY din alamace ta kaman daidai yake.

"Dr Dee ka tabbata JEEY SEELAH ne dai namu kake magana Akai??

JAMAAL SEE

LAH 'dan Mam??

Kasa magana Dr Dee yayi saima zaro takardansa ya ajiye gaban Daddy lameenu din Yana dafe goshinsa tareda rintse idanuwansa da sukai jajir kaman zasu fashe.

Daukan takardar daddy lameenu yayi ya karanta Bai qarasa ya tabbatarda wlh tall

ahi aikin JEEY din Kuma Hakan na nufin Yana zargin Dr Dee din Kokuma yafara fahimtar akwai Wani abu a qasa game dashi Dan haka yaji zufa na jiqasa.

Dole Yana Neman batar da sheda ko duk wani abu da zai danganta sunansa ko da Saka hannunsa akan abinda ya

ke faruwa acikin asibitin bare kofar asirinsa su bude gaba daya qiyamarsa ta tsaya.

Kallan Dr Dee yayi da idanuwansa da suka sauya take yayi Yana hango masifun da zasu biyo bayan sanin Abu Daya da JAMAAL zaiyi daga Dr Dee hakama a yanda Dr Dee dinnan ya

ke a rude a rikice cikin tashin hankali da son riqe position dinsa na asibitin JEEY zai iya samun Wani sirrin daga garesa Wanda shine karshen tashin hankalin da zasu shiga shida su BB Dan haka dole ya sassauta ya sake numfashi cikin nutsuwa da kwantarwa Dr

Dee din da hankali yace

"Dr Karka damu da wannan takardar Babu abinda zai faru Nima ayau dinnan basai gobe ba zanyi magana Koda zaka tashi goben zaka samu kyakkyawar rayuwa tana jiranka inshallah."

Kasa Kwanciya hankalin Dr Dee yayi Amma hakanan dad

dy lameenu ya tabbatarda ya kwantar masa da hankali tareda masa alkawarin sabuwar rayuwa kafin goben inshallah Dan haka ya sake tareda Jin nutsuwansa ta dawo jikinsa.

Hadda kudi masu kauri daddy lameenu din ya basa kafin sukai sallama bayan sun Dan jima

suna tattaunawa ya wuce.

Yana ficewa waya daddy lameenu ya dauka ya Saka Kiran BB Wanda Shima daga kwancen dayake tashi yayi da karfi Jin Jamaal na qasar ya dawo Amma Kuma ya Akai duk baza idanuwa da kunnuwan da sukai Basu taba sanin ya sauka kasarba.

##MAMUH#

#AMEENATOU

#BESTLOVE

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uk

u 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZA

FAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

68

Sister Ashley kadai aka bari a dakin tana zare ido sbd ita kadai tace yanada alaqa da Ameenatou din to Amma itama batasan wace iri bace hakama kota sani batada niyar b

arin kowa ya sani Kaman yanda Bai nuna komaiba ba Shima Dan sanin cewan shidin akwai alaqa ko family nata ne to tabbas bazai samun Daman kulawa da ita yanda ya kamata ba.

Kasa kallansa sister Ashley tayi gashi har lokacin Ameenatou din sosai take kuka d

uk da ta Dena fizgewan hakama ko kadan Bata sakesa ba Kuma batada niyar sakin nasa.

Dan kallan gefen sister Ashley din yayi Kai tsaye ya buqaci data matso ta tafi da Ameenatou din.

Matsowa tayi a natse cikin sanyi da kulawa me tsanani da rarrashi ta

miqa hannu tana cewa

"My sweet baby zo muje na ayi wanka ayi shirin bacci ko??

Hannunta na sauka kan jikin Ameenatou din ta turesa da jikinta batareda ta saki Jeey din ba saima sake shigewa jikinsa datai kukanta na raguwa sosai zuwa mara sauti.

Sa

ke matsowa sister Ashley tayi tana ambatarta da sweet sweet sunayen data saba kiranta dasu da rarrashi da komai amma kwata kwata Ameenatou din taqi sauraronta saima Neman fasa sabon kukan datakeyi tana ambatan sunan Haroon din datake maqale dashi.

Ganin

hakan shima ya sauke numfashi a hankali me dumi tareda kallan sister Ashley din a natse da sauti mara qara yace

"Its okay zanji da wannan din"

A natse ya daga hannuwansa ya Dora a kafadun Ameenatou ahankali

Tanajin Hakan ta sake qanqamesa har loka

cin bori takeyi musu.

Shi kansa duk yanda yaso cireta daga jikinsa kasawa yayi idan har ba qarfi zai nuna mata Wanda bama me yiyu bane.

Sister Ashley ya sallama itama ta fice Koda ganin tafiyanta zai saka Ameenatou din ya sakesa Amma Hakan bai yiyuba

sedai ta Dena kukan sedai Hawaye.

Ganin Babu kowa a dakin ya Sakata sassauta riqon datai masa tinda Babu Wanda zai raba dashi yanzu.

Bakin gadonta suka nufa tana gefen jikinsa maqale suna Isa ya nuna mata bakin gadon akan ta zauna da ido sbd baima d

a sauran energy na magana a yanzu.

Qin motsawa tayi daga jikin nasa San batada niyar barinsa bare zaunawa din.

Jikinsa gabaki Daya bayajin dadinsa sbd mutanen Daya tattaba da Kuma yanda itama ta tattabasan dan haka kwata kwata bayajin dadi da nutsuwa

n jikinsa.

Zareta yayi daga jikinsa tareda zuba idanuwa idanuwansa akan fuskanta datai ja itama sbd kukan datasha sosai da tashin hankalin da Akai.

Kasa ci gaba yayi da kallanta sbd rashin sabo da yawan kallan Dan haka a natse ya daure dole ya kamo h

annuwanta duka biyu ya zagayo da ita gabansa da kyau suna fuskantar juna ahankali cikin wata miskilalliyar sauti me cike da nutsuwa yace

"AM...." Kasa qarasawa yayi sbd Baisan tayaya zai furta qarshen sunan ba a bakinsa Dan haka da idanuwansa da sukai c

iki datake kalla da nata innocent idanuwan da sukai ja batareda tace komaiba Dan kuwa tsananin sonsa da son komai na halittan da Allah yayi masa kaman a jininta Allah ya halitta mata ko a daidanta tsananin sonsa takeyi daga ranar data fara dora idanuwanta

akansa hakama a yanzu da bata daidai din a jinin dayake gauraye da zuciyanta take Jinsa.

"Sit" ya furta da muryansa Yana sake dagowa ya zuba mata idanuwansa itama sake zuba masa idanuwan tayi kafin tayi qasa dasu ahankali tayi cikinsa zata koma jikinsa

yayi saurin yin Baya Yana dafe goshinsa kansa na kasa daukan wannan fitinar da Bai taba tinaninta ba.

Takowa tayi cikin sanyi zuwa garesa Yana ganin Hakan yaji kansa na sake sarawa Dan haka Kai tsaye ya juya ya miqa hannunsa Daya ya dauki maganinta da a

llura da aka bari ya nufi kofa yana kokarin ficewa ya sanar da nurse data kawo ta shiga ta kula da ita ayi mata Shirin bacci ta kwanta.

Nurse din na Sako Kai dakin Ameenatou din na kawowa kofan biye dashi

Nurse din saurin tareta tayi tareda riqota

Ih

unta kawai yaji gabaki Daya block din ya dauka take Fahat Dake kusa Kuma yaga ficewan Dr JEEY din ya fito ya nufo dakin da sauri sedai kafin ya Isa ihun Ameenatou din da raunikan data fara jiwa kanta tini suka Saka sister Aisha Neman taimakon duk nurse Dak

e kusa da ward attendant da karfi da gaggawa.

Hakan ya Saka Fahat qara gudu sedai isansa yayi daidai da isowan Dr Dee Wanda ya rigasa Isa dakin Yana shiga Babu wata wata ya banka mata allura ya fito dakin kaman munafuki batareda ya tsaya komaiba ya sila

le yabar asibitin.

JEEY Daya kusa Isa office dinsa ihunta ne ya Sakasu kasa qarasawa ya juyo ya dawo sedai duk gaggawansa kafin ya iso Dr Dee yayi mata alluran harya fice sister Aisha kadai ya tadda a dakin sai Fahat da Yana ganinsa ya silale sbd hakana

n yake Jin shakka Dan kishin ganin baturen likitan.

Gadonta ya Isa da sauri daidai lokacinda hawayen azabanta masu tsananin gaske suka gangaro idanuwanta a Bude Amma ya tabbatarda Bata ganin komai ko Jin komai.

Wani irin Abu me tsananin nauyin gaske

da 'dacin gasken suka tokare kirjinsa hakama idanuwansa sunyi jajir.

Sister Aisha na gama gyara mata Kwanciya ta fice daga dakin sbd lokacin barin staffs ward din yayi.

Rasa tinanin komai yayi sbd tafasa da qunan da zucuyarsa keyi kawai ya miqa hannu

wansa biyu ya dauketa gaba dayanta kaman wadda Babu Rai a jikinta ya fice daga dakin.

Babu tinani ko shakka bare tinanin rules da qaidojin asibitin dama na aikinsa a matsayin likita sbd zuciyarsa Dake zafi tana bawa kansa zafin ya nufi office dinsa Kai

tsaye Kuma dayake dare ne harya Isa Babu Wanda ya Hadu dasu koma ya hadun ayau din zai iya lalata licence na asibitin a rufeta gaba daya.

Yana Isa office din Kai tsaye ya Bude Yana shiga siddeeq Daya dawo kawo masa wasu abubuwan ganin Bai dawoba Kuma ya

nata Kiran waya baya dauka yasan Kila asibitin zai kwana Dan haka y dawo kawo masa wasu kayan.

Miqewa yayi daga zaunen dayake Yana amsa waya ganin Ameenatou din jikin JEEY din hakama jikin JEEY din dashi da Babu Kaya duk Daya sbd yanda rigarsa take a Bu

de gaba dayanta harma wasu guraren sun Dan barke.

Kallo Daya yayi musu ya dauke kansa daga kan ubangidan nasa yana basa tareda saurin Isa kofar dakin office din ya Bude masa da sauri JEEY ya shige Baice komaiba

Yana shigewa siddeeq din ya rufo kofar

tareda tattara aikin Daya zo dashi ya fice office din tareda rufewa bayan ya kashe masa laptop dinsa Dake kan table a kunne.

JEEY kuwa Yana shiga bedroom din Kai tsaye lafiyayyar gadonsa Dake cike da pillows masu shegen laushi da beddings masu laushin

gaske da tsada sanyin AC da qamshi sun kamasu ya kwantar da ita har lokacin idanuwanta a Bude suke sedai sun Dan lumshe alaman azaba kadai ce ke mata yawo a jijiya.

Ahankali ya janyo duvet Dake Bakin gadon ya rufe Rabin jikinta da kusan duka Rabin nata

kayan Suma ta yagasu.

Miqewa yayi tareda juyowa ya shige toilet Kai tsaye Wanda yake kusan na gidansa sbd gyara da wata lafiyayyar Shirin da siddeeq yayi masa.

Tsayuwa yayi a mirror batareda ya iya kallan fuskansaba sbd Wani irin radadin daci da qunc

i ne ya rufe zuciyarsa na ganin halin Daya Saka 'yar mutane,

Bai taba tinanin zata samu kanta a wannan mummunan halinba da bazai taba yi mata alluran da yayi mata tin farko ba,

Bai taba sanin alluran da yayi mata da hannunsa zai lalata rayuwarta Hakan ba

sai yau Daya sheda wace irin rayuwa take ciki ganin idonsa,

Qattin Maza ne ke Kai hannuwansu jikinta suna danneta da hannuwan nasu ana cutatar da rayuwarta da magani da alluran da kasheta ma zasuyi ba iya haukantar mata da Kwakwalwa kwata kwata ba....

Rintse idanuwansa yayi da suke masa Wani radadin yaji yaji sbd tafasan da zucuyarsa ke yi.

Rigar jikinsa ya zare a hankali tareda jefarwa cikin laundry Yana zare har wandon ya janyo sabon towel ya zare daga leda ya jefar da ledan Yana Jin kansa na da

ukan wani zafin gaske da abubuwan Dake dawo masa.

Ruwan dumi ya sakarwa kansa Yana rufe idanuwansa ahankali ruwan na bin fuskansa zuwa wuyansa da shatin raunin datai masa suna tabawa Wani radadin na sake shigarsa Amma radadin dayake ransa yafi na raunin

ciwo.

Ya jima kafin ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya Saka wasu kayan bana bacci ba tinda baa gidansa yake ba,

White Nike loose fit shirt ya saka da white wandon me tsayi.

A single couch Dake dakin ya zauna ahankali tareda dago idanuwansa

da sukai wani irin laushi sun cire Jan da sukai ya zubawa fuskanta Dake kwance kan pillow Daya Saka mata gashinta duk ya warware ya fita band da aka daure mata dashi.

Dauke kallansa yayi daga kanta ahankali tareda miqewa ya dauko magani da alluran Daya

dauko daga dakinta a cikin aljihun wandon Daya cire ya dawo ya ajiye kan table tareda dauko wayarsa ya kunnata tareda dawowa office dinsa ya zauna ya Nemo wata number ya Saka Kira Dan aikata abinda yakeson aikatawan.

Har tsakan dare sosai Yana zaune

ya kasa Kwanciya bayana zafin zuciya Babu abinda yake fama dashi

Daqyar yaga anyi asuba ya fice Masallacin cikin asibitin.

Yana dawowa daga masallaci sister Ashley yayi text din tazo.

Babu Bata lokaci kuwa sai gata tana zuwa ya umarceta da taje ta

kawo wasu uniform din Ameenatou din tazo ta Saka mata sbd na jikinta sun yage sosai.

Bayan tafiyanta kasa barin ta dawo yayi ya shiga bedroom din ya dauko Ameenatou da har lokacin Bata iya ko motsawa ya nufi dakinta da ita a wheelchair da kansa ya turat

a,

Yayi Hakan ne sbd Babu Wanda yake shigan masa dakin dayasan Yana bacci bayan Mum dinsa sai Siddeeq sai Haroon da ya tafi yabar duniya sai Kuma Ameenatou din da yau ta hau gadonsa.

##MAMUH#

#DR JAMAAL JEEY SEELAH

#MAM SEELAH

#LAMEENU SEELAH

#OMAR S

EELAH

#AMEENATOU SEELAH

#ARFAT SEELAH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi taf

iyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

#ZafafaBiyar

71

Yana fitowa kusan duka rooms na patients din Dake block din ya shiga ya dubasu tareda karantar block din sosai kafin ya fice zuwa office dinsa Dan bayajin yauma

zai bar asibitin ayau ma.

Yana Isa office dinsa Kai tsaye hannuwansa yaje toilet ya wanke yayi sanitizing nasu ya fito ya dauki wayarsa ya kira siddeeq tareda sanar dashi gobe da safe a tabbatarda Dr Dee ya isa asibitin da aka tura sa.

Yana ajiye wa

yar miqewa yayi ya nufi table ya Bude laptop dinsa Dan duba report na Mum dinsa na ranar Dan kullum sai Anturo masa bayanin yanda lafiyanta ke tafiya din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login