Showing 15001 words to 18000 words out of 182667 words
rauni haka takeyi ko za'a.....
Katsewa maganarsa tayi sbd Wani fisgan datai ta yakushi lafiya
yyar fatan Dr JEEY din me taushi take gurin ya fasa jini ya fito..
Ganin Hakan dukkaninsu suka yo kanta da sauri sedai kafin su iso ta shige jikin JEEY din ta qanqamesa gabaki Daya tana cigaba da kuka me karfi.
Rintse idanuwansa da sukai ja yayi rada
din yakushin da sanyin tafin hannuwanta data zagaye jikinsa da Babu kayan sbd rigarsa data koma labari dasu suna ratsasa lokaci Daya.
Hakan ne ya sake rikita nurses din cikin tashin hankalin wannan Barnar suka fara kokarin Kiran Dr Dee a waya.
Sai al
okacin Dr JEEY din ya Bude bakinsa da muryansa datake a shaqe ya dakatar dasu tareda cewa kowa ya tafi sister Ashley kawai ta tsaya zaiji da komai cikin nutsuwa.
Wani yawu nurse Fahat ya sauke Yana kallan farar fatar Dr JEEY din dake bayyane tana daukan
idanuwansa kaman Bai taba shiga Rana ba hakama ganin Ameenatou din jikinsa ya gigitasa gaba Daya Dan haka ya yunquro zaiyi magana Dr JEEY ya dago daidai Nan ya zuba masa idanuwansa take ya rude yafara kame Kame Yana Neman Isa bakin gadonta Dan dauko allur
a ya bawa Dr JEEY din yayi mata Amma Jin har lokacin idanuwan Dr JEEY din akansa suke tini ya nufi kofa batareda ya juyo ba sauran nurses dinma bayansa suka bi suka fice gabaki dayansu cikin mamaki da shakka harma da cigaba da Kiran Dr Dee.
#MAMUH#
#DR J
EEY SEELAH
#AMEENATOU SEELAH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1
k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAF
A BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
66
Kai tsaye inda ya kamata ya tafi yafara zuwa yayi reporting da komai yakuma gana sosai da duka manyan Daya kamata ya Gani din Dan haka Bai
samu kansa ba sai guraren laasa
r Dan haka sallah sukai ya nufi lafiyayyar office din da akai gaggawan tanadar masa daga jiya zuwa yau aka sauyata zuwa daidai yanda ya Saba zaman offices dinsa Dan kuwa kwata kwata kaman ba acikin asibitin office din yake ba hakama siddeeq bayan gyaran da
akaiwa office din da suna gurin meeting din da kansa aka sake yiwa office din gyaran daidai da rayuwan JEEY din sbd office ce babba datake da Lafiyayyan bedroom aciki ta Call(Night) idan ya kamaka musamman shi da zai kasance acikin asibitin kusan 24/7,
D
aga cikin bedroom din cikin office din lafiyayyar toilet ce da itama Saida siddeeq yayi time dinta ya zuba mata kudi Dan duk abinda JEEY zai buqata a toilet dinsa da bedroom dinsa na gida ya zuba masa su din anan ma coz Idan kana cikin bedroom din bazaka d
auka a office ne dayake cikin asibitin mahaukata ba saika fito waje.
Hatta shoes da zaiyi amfani dasu irin su slippers da sandals da covers da shirts Saida siddeeq ya kawo qwarori ya jere masa su a inda ya kamata Dan kuwa lafiyayyar gado ce a dakin dasu
wardrobe su closets da sauransu.
Daga masallaci sallan la'asar Abinci Siddeeq yaje gida ya kawo masa a lafiyayyar basket da cook ya gama shiryawa kaman a 5star restaurant.
Bai wani ci abincin ba sosai sbd akwai gajiya a tattare dashi hakama Bai sa
mu file din Ameenatou daga cikin files da aka fara gabatar masa ba Dan haka Kai tsaye ya buqaci ganin Sister Ashley Dan sanin wane block ko ward Ameenatou din take,
Ita Kuma sister Ashley din shigowanta kenan sedai Kai tsaye gurin Ameenatou tafara zuwa
dan dubata kafin ta wuce gurin aikinta.
Ga mamakinta yanda tayi tinani Haka dinne Ameenatou nurses da ward attendence na block din sun taru anyita fama taqi yadda ko kusa da ita kowa ya taho Duk dubarunsu kuwa,
Nurse Fahat shine kusan a gaba duk yand
a yaso ya kusantota taqi yadda San shi Yana motsawa take kokarin rikicewa gaba Daya Dan haka aketa fama da ita wuni Daya Amma kwata kwata lamarin yaqi yiyuwa.
Hakanan suka gaji suka kyaleta a dakinta rufe Babu Wanda ya sake bi ta kanta wuni Daya Babu ci
Babu Sha Babu wanka bare tsaftacewa har Saida sister Ashley din ta taho.
Sister Ashley na Bude kofar dakin ta Sako Kai ko qarasowa batai gurin Ameenatou dinba ba ta dakata tsakar dakin tareda zubawa Ameenatou din idanuwanta jikinta na mutuwa da ganin y
anayinta.
Ameenatou dinma Dake rakube karshen gadonta tayi laushi Babu kuzarin komai a tattare da ita sbd Alluranta daya Bai saketa kwata kwata ba da Kuma yunwar data cinyeta ga fitsari Daya matseta ga rashin ganin sister Ashley din tin jiya abinda Bai
taba faruwa da itaba tinda tazo.
Dago idanuwansa da suka sauya sosai tayi ahankali tareda zubawa sister Ashley ta qura mata idanuwa batareda ta motsaba bare alaman motsawan.
Sister Ashley Christian ce data auri musulmi ta musulunta Amma Bata Wani jim
a da musuluntanba Dan haka ba Wani sosai tasan abubuwan addini ba hakama Bata taba haihuwa ba Amma zuciyarta me rauni da tsananin tausayi ce Dan haka take idanuwanta suka ciko da Hawaye Dan Allah ya sani kaman jininta take Jin Ameenatou.
Hadiye hawayen
da suka ciko idanuwanta tayi tareda qarasowa gurin Ameenatou din ta zauna bakin gadon tareda warewa Ameenatou din hannuwanta ahankali tana cewa
"Come to Sister Ashley My baby kinji"
Abinda Bata taba Gani ba daga Ameenatou din yau ta Gani wato Hawaye
na gangarowa bana azaban ciwon alluran da ake mata ba dake fitiwa dan kansu
Wainnan da kanta Ameenatou din suka fito mata alama ce ta fara samun kanta ko fara sanin dacin zuciya da rashin samun abinda takeson Gani ko kasancewa.
Ahankali ta motsa daga r
akuben datake jiki ba kwari ko kadan a Sanyaye ta shige jikin sister Ashley din ta lafe
Ita Kuma ta rungumeta tana shafa gashin kanta dayake duk a hargitse alaman da safe ko cikin dare ciwonta ya tashi tayita fizgansa.
Shiru sukai na tsawon mintina Bab
u Wanda ya motsa kafin sister Ashley ta dagota tareda kallanta tace
"Babynah zata Sha tea??
Bread??
Zuba mata idanuwa Ameenatou din tai batareda ta iya cewa komaiba bare gyada Kai kanta yayi mata wani irin nauyi ne da tashewa.
Numfashi sister Ash
ley tayi tareda saukowa gadon ta kamota ta sauko da ita tareda Saka mata slippers ta jata suka nufi toilet.
Basket din kayan wankanta ta dauko suka shiga toilet ta zaunar da ita akan kujeranta na wanka Dake tsaftace hakama toilet din fes Dan so biyu cle
arners ke wankewa.
Kanta tafara wanke mata ahankali ahankali cikin kulawa da nutsuwa.
Yau ko hanawan datake a wanke mata Kai Bataiba a zaune take shiru har aka gama Akai wanka aka gama ta dauro mata towel babba suka fito.
Suna fitowa ta zaunar da
ita ta goge mata jikinta da gashin fes kafin ta shafa mata Mai ta shafa mata turarenta me sanyin qamshi da ake siyowa tin Wani be qareba ake siyo Wani.
Undies ta Saka mata tareda uniform dinta Dake a wanke Dan kusan kowa uniform biyu ne zuwa uku yake da
shi.
Gyara mata gashin tayi ta Dan kame mata shi ba sosai ba ta sake Kiran clearner aka sake gyara dakin ta hada mata tea tana kokarin fara Bata kenan Kiran siddeeq ya shigo wayarta.
Ajiye cup din hannunta tayi tareda daukan wayar cikin girmamawa suka
gaisa ya sanar da ita Dr JEEY SEELAH din na buqatan ganinta.
Shiru tayi tareda sauke ajiyan zuciya ta Kalli time Taga magrib ma ake kokarin Kira yanzu gashi Bata Isa gurin nata aikinba tasan Tama Riga ta samu matsala kenan idan ba Allah ya rufa mata asi
ri ba.
Numfashi ta sake saukewa ahankali kafin tace
"Ok Ina bawa Ameenatou Abinci ne gaba Daya yau din bataci komaiba ganinan zuwa...
"No ki bata kawai just send me block da kuke da ward sai room number dinta."
"Ok sir Inshallah yanzu Nan"
K
ashe wayan siddeeq yayi tareda kallan JEEY Dake waya a natse suna jiran a shiga sallah su shiga.
Tin suna sallah siddeeq yaji shigowan Sako Dan haka suna fitowa ya sanar da JEEY din Wanda Yana Jinsa ya kashe wayarsa Yana kallan time Dan a Daren zai fara
shiga bangaren patients din ya dubasu.
Suna komawa office siddeeq yabar asibitin shi kuwa wayarsa kadai ya Saka aljihunsa ya fito.
Nurses uku ne da likita biyu a tareda dashi lokacinda ya Isa kofar dakunan patients din suna masa bayanin kowace patie
nts da abubuwan datake Kai tin daga kan allurai da magani da sauransu.
Suna zuwa kan patients din karshe sister Ashley ta shigo dakin da sauri sbd da ita yakamata ayi round din Amma tana can gurin Ameenatou Dan haka tana shigo Fahat ne ya ambaci sunanta
qasa qasa Wanda sunan ya sauka a kunnen Jamaal ya dago idanuwansa masu hasken gaske ya Dan kalleta a taqaice tareda cigaba da sauraron bayanin da ake masa.
Ita kanta sister Ashley din Satan kallan JAMAAL din tayi tana mamakin yanda zasuyi Aiki da batur
e gashi hausansa dai kaman ya iya kaman be iya ba ta Wani bangaren tana mamakin Menene alaqansa da Ameenatou.
Suna gamawa ya fito Kai tsaye masallaci ya nufa sallan ishai suna fitowa Kai tsaye office dinsa ya wuce sbd Shirin wucewa gida.
Karfe Tara
da Mintina sister Ashley tayi Shirin tafiya gida tinda yanzu tabar gurin Ameenatou ta dena kwana asibitin daga jiyan,
Dakin Ameenatou din ta nufa Kai tsaye da Jakarta a rataye tana Bude dakin Ameenatou na kwance shiru idanuwanta a rufe kaman me bacci B
abu kuzari a jikinta Bude kofan sister Ashley Bai Sakata Bude idanuwanta ba Saida taji shiru ahankali ta Bude idanuwan suka sauka a bayan sister Ashley din ta lafe kofan dasu batareda ta motsaba.
Tsaye yake a bakin kofan dakin daga bayan sister Ashley d
a batasan da zuwan nasa ba Dan kusan tana Bude kofar dakin Yana kawowa dakin Shima Amma Bata lura dashi a bayanta.
Idanuwansa ya zuba mata Yana kallanta a natse duk da baisan asalin kalanta ba Yana iya ganin qarin haske a fatarta tareda sanyi,
Zuba m
asa nata fararen kyawawan idanuwan tayi tana samun kanta da tinanin ranar farko data fara ganinsa a rayuwarta da zuciyarta da tinaninta da Babu abinda ya Tina sai shi din ayau.
"HAROON" ta furta batareda ta motsaba cikin Wani tattausan sauti me tsananin
sanyi da mutuwan jiki.
Shine abu daya da zuciyarta ta kasa mantawa,shine Abu Daya da ruhinta ya riqe,shine kadai suka da so da tinanin daya kasa ficewa kwata kwata daga kanta duk juyewan kanta,
Dashi da Babbah ne zuciyarta take azabtuwa da buqata da s
onsu Amma kanta ya kasa Bata Daman Tina Hakan,
Sune tsananin dayake azabtar da kanta akan son tinasu Amma kan yaqi aminta da Hakan Dan haka ganinsa shi a yanzu gabanta ya yaye duk wani duhun sonsa da juyewan kanta ya rufe,
Duk da Bata iya Tina komaiba ko
sanin ita wacece Amma ganinsa ya Bude zucuyarta dayake ciki.
Sister Ashley data shiga shock na sunan da Ameenatou din ta ambata da sauri ta juya bayanta gabanta na faduwa idanuwanta suka sauka akan Dr JEEY din Dake tsaye kofar ya kasa karasowa sbd Jin
sunan Data ambata a Karo da farko datai magana ta nutsuwa tin fara haukanta.
Mutuwan tsaye sister Ashley take Neman yi da mamakin sunan datake Ji a bakin Ameenatou kullum dare yau ta kalli Dr JEEY SEELAH ta ambacesa da sunan bayan idan tanaji daidai shi
Dr JAMAAL seelah ne sunansa Kuma sunan Haroon kaman sunane na daban Shima.
Hannuwansa Dake zube acikin aljihun wandonsa ya zare ahankali tareda sauke numfashi me nutsuwa mara sauti ya Tako ahankali cikin nutsuwansa ya shigo dakin
har tsakiyan dakin y
a iso sedai kafin yayi Wani motsi daga inda yake ga mamakin sister Ashley Ameenatou din miqewa tayi ahankali cikin Tsananin sanyi da nutsuwa tareda rashin kuzari ta sauko gadon a Karan farko Bata damu da sanyin qasa ba ta miqe Babu takarmi ta nufosa tana m
asa Wani irin kallo iduwanta na cikowa da Hawaye,
Sister Ashley kallon tsoro take binta dashi
Shi kuwa numfashi me dumi mara sauti ya kuka saukewa Yana kokarin juyawa ya fice daga dakin sbd yasan anriga an samu matsala tinda yasan me take nufi da amba
tarsa da Haroon,
Sedai ko taku biyu baiyiba ta ra zira hannuwanta biyu ta rungumesa ta bayansa tareda fashewa da kukan daya Saka sister Ashley sake fiddo idanuwana tana rasa mema zatai.
Shikuwa cak ya tsaya sbd abune da Bai taba tinanin zai faru ba hak
ama Bai taba tinanin zata iya Tina Koda Haroon din ba a wannan yanayin datake ciki.....
Qanqamesan datai ya sakashi Dago idanuwansa ya kalli sister Ashley da itama shi ta kallan da sauri.
##MAMUH#
#BESTLOVE
#HOTLOVE
#EMJAY
#B ARFAT SEELAH
*_ZA
FAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA A
BDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG:
*_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
69
Koda ya Isa dakin har lokacin block din tsit yake Babu motsin tashin patients sai motsin cleaners kawai,
Sister Ashley na ganin ya kawo Ameenatou din duk ta sake rikicewa da tashin hankalin yanda Akai take off
ice dinsa da wannan lokacin na asuba itama yau din a asibitin ta kwana.
Itace ta gyarawa Ameenatou din gado ya dauketa kaman baby da kansa ya kwantar da ita tareda dago idanuwansa yayiwa sister Ashley kallan day
Sakata Neman rikicewa sbd kwarjinsa da ky
ansa dayake cikawa mutane da yawa ido yace kar ta bar Ameenatou din daga yau zata dawo block din.
Wayarsa ce tayi ringing Dan haka Bai qara magana ba ya bar maganar a taqaice ya juya bayan ya sake maimaitawa sister Ashley din ko paracetamol idan ba shin
e yace ta Bata ba kar a Kuma Bata komai Daya danganci magani ko allura duka zaiji da komai ayau din.
Juyawa yayi ya fice Yana daga wayan
Sister Ashley tabi bayansa da kallo tana Jin duka jikinta mutuwa Amma Kuma batajin zata iya shiru zataiwa sir sidde
eq magana taji matsayin Dr JEEY SEELAH a gurin Ameenatou sbd hankali da dokan aiki harma da sanin iyakar da Allah ya saka tsakanin mace da namijin da ba muharrami ba ta hanata daukan kwanan Ameenatou office din Dr JEEY duk wannan magana CE da babu wanda za
i daga bakinta.
Daga Nan kwancen ta zare kayan Ameenatou din ta sake dorata wheelchair ta nufi toilet da ita Tayo mata wanka suka fito ta shiryata tareda Bata tea ta Dan gyara mata gashinta ta zauna tana magana cikin kulawa da kauna tareda lallabawa ta
fice tabarta kwance idanuwanta na rufewa bacci me nauyi na daukanta.
Karfe goma na safe Dr Dee ya iso asibitin a gigice sbd mummunan sakon Daya samu Rana tsaka na daukesa da Akai Kai tsaye kwata kwata da asibitin Shima kaman yanda sukaiwa Dr Adams Dan
gwara Adams da suka daukesa daga Nan guri me kyau aka turasa shi kuwa wata kaddararriyar asibitin mahaukatanta dataci uwar uban wannan da hauka aka turasa a Wani local government Dake under Lagos din hakama asibitin bama zai kirata da asibitin ba sedai gi
dan Tara mahaukatan kan hanya Dan kuwa mahaukata gwamnati ke kamawa na kan hanya tana tarasu acan ana Dan dubawa da yawansu tsaban haukansu data baci har kashe nurses sunsha yi da likitoci sai gashi kwatsam baisan ta inda hakan ta faru ba ya wayi gari da w
annan mugun ji da mugun ganin.
Gigicen dayake ya Saka kwata kwata baisan ma wa zai fara Kira yaji inda wannan mugun abun ya samesaba Dan haka Kai tsaye yayo asibitin sbd Jin ko akwai lefi ko matsalan da aka samu da sunansa.
Yana isowa Dr JEEY ma shi
yabar asibitin zuwa gida Dan hutawa ko kansa zai sake daga nauyi da ciwon dayake masa.
Rashin ganin Dr JEEY ya Saka Dr Dee sake shiga tashin hankali gashi idan yaqi zuwa kaman ya dakatar da aikinsa ne gaba Daya Dan haka yake a cikin tashin hankalin da B
ai taba shiga ba a rikice ya Nemo numbern Alh Lameenu seelah Dan samun numbern Dr JEEY din batareda tinanin tin farko ai baima fada masa JEEY din Yana kasar ba.
Dad Lameenu na tareda Mam suna magana a office din Mam din Dake seelahs Kiran Dr Dee ya sh
igo wayar daddy Lameenu din.
Jin ringing din wayarsa ya Sanyashi juyowa ahankali ya Kalli gefensa datake a ajiye,
Ganin sunan Dr Dee ya sakashi Jin faduwan gaba Amma Bai nuna komaiba ya fuske tareda miqa hannunsa ya katse Kiran Yana cigaba da magana
da Mam Wanda yake karanta sakwannin da suka samu na amincewan hadin gwiwan da suka samu daga wani Dan South Africa na aiki dashi na millions of dollars.
Sake shigowa Kiran yayi a Karo na biyu,
Qin dauka daddy lameenu din yasake yi shikuma Dr Dee din Ba
i Dena kiranba.
Satan kallan Mam yayi a fakaice sbd karantar yanayinsa Amma Kuma kwata kwata hankalin Mam din Baya kansa,
Yafi kowa sanin Mam Dan haka Hakan ba shine ke nufin Bai Ankara da rashin daukan wayansa ba duk da rashin daukan waya garesu nor
mal Abu ne da kusan haka rayuwarsu take Dan ba kowane yake kira su dauka din ba tinda kusan dabia ce ta wainda Naira ta jiqa suka jiqu,
Suma Hakan