Showing 144001 words to 147000 words out of 182667 words
abinda yake ji musamman
yaune ya samu Damarta yanda ya kamata sbd yaune tagama Bude masa Dan haka take yaji juyewan hankali na Neman kamasa da Wani irin karfi ya daki bedside lamp qatuwa datake gefen gadonsu ta watse glass dinta ya fasa hannunsa harma da gefen kafadarsa Saida gla
ss din ya yanka kadan Amma Babu abinda yaji Saida yaji kaman zai ballata ita kanta sbd mannuwan da yayi mata kafin ya saketa bayan abinda yakejin ya sauka.
Jan da Idanuwansa Basu taba Yi ba ne Idanuwansa sukai take zazzafan zazzabi ya rufesa ya zube gef
enta tareda qanqameta Yana sauke numfashi me zafi.
Taji azabar gaske sedai Kuma batajin zazzabin komai saidai komai nata bazata iya motsawaba ahakan baccin wuya ya daukesu su duka biyun.
Sai asuba suka Farka shine yayi karfin halin fara wanka itama t
a lallaba tayo tana tafiya ahankali sbd cinyoyinta Dake Ciwo Dama gabobin jikinta gabaki daya.
Jallabiyansa fara ta Saka tayi Rollin da knit scarf dinsa sukai sallah.
Suna gamawa ba laifi kowannensu yanajin daidai a jikinsa,.
Apple ya dauko daga
fridge tareda yoghurt me sanyi kadan a cup ya kawo mata Tasha sukaci apple din tare suka koma bacci bayan ya turawa designer dinta sauran measurement din ta wayarsa.
Bacci sukai sosai sai 11 suka tashi wanka sukai a tare wanda acan toilet dinma Saida
suka zuba Wani lafiyayyan romance din daya sakasa sake kasancewan tareda ita tukuna sukai wanka suka shirya.
Ash Canali sweatshirts ta Saka acikin kayansa sai Wani wide leg jeans dinsa daya mata yawa sai scarf data dauro a kanta Shima sweatshirt ce jiki
nsa da sweatpant Ash na Sartorio da fcap suka fito.
Koda suka sauko ya Riga ya kira Siddeeq ya kawo masa mota Dan haka Suna saukowa gaisawa Kawai sukai siddeeq din na mata magana ta bisa da harara tana narke fuska
Kallo daya JAMAAL ya masa yayi saurin
fashewa da dariya Yana cewa
"ok sorry sorry Lady AM"
Motar Jamaal ya Bude mata da Kansa ta shiga kafin ya zagayo Shikuma siddeeq ya Bude masa Dan haka shigewa kawai yayi ya tada motar suka bar galaxy Macau din.
Venetian Macau suka nufa ya kame m
ata gabaki daya VIP restaurant dinsu na awa hudu sbd taci abinci Cikin nutsuwa.
Abinci kusan kalolin da sukeda dasu irin wanda zata iya ci Babu wanda baa kawo ba sukaci abinci Yana bin duk motsinta da kallonsa me sanyi da nutsuwa har suka gama tace she'
s okay tukuna suka baro gurin.
Gurin karban kayanta suka nufa sbd a gwada ya Gani idan zai iya barinta zuwa da kayan a jikinta.
Suna zuwa kuwa kusan Saida ta gwada kaya uku ana hudun ne ya yadda tukuna suka karbo suka baro gurin.
Daganan Gidan Wan
i abokinsa da yayi Aiki asibitinsu Poland suka nufa wanda yasan da zuwansa dan haka Cikin farin Ciki da kulawa shida matarsa Suka tarbesa da babies dinsu guda biyu.
Sai dare suka dawo tayi wanka tayi waya da gida kafin ta kira Ashley wadda batanan ta
fita itama tukuna ya sakata kashe wayarta gabaki daya suka kwanta bacci batareda ya mata komaiba sbd yasan a gajiye take hakama baya tinanin sex zaiyi Dadi a Lokacinda gajiya take Cikin mutum Sam.
Ashley tin ranarda ta dawo dakinsu ta tararda kayan cons
ole da aka fasa ta sake kame kanta ta bari sai sun gama hutawa tukuna Dan haka tattara bra din data tarar yashe a palon tayi takai daki tareda sauran am din tukuna ta kira hotel din sukazo suka tattara ta biya kudi me yawan gaske na abubuwan da aka fasa di
n tukuna tayi kwanciyarta tana dawowa hankalinta akan idan suka sake irin last time kawai suka samu Ciki a jikin Ameeenatou me zata fadawa Dad Omar da Babbah daya yadda da ita fiyeda kowa akan Ameeenatou.
Acikin kwana biyun Wasu irin mahaukatan love yak
e koyar da ita ta yanda gaba daya jikinta suka gama karban sakwanninsa ya sakata mantawa da alkawarin dayake kansa da kowa da komai bayan soyayyarsa me karfin gaske datake kwance Cikin zuciyarta.
Ranar da sukai taronsu da kansa ya kaita gurin Kuma shi
ne ya daukota wanda James duk Basu gansa ba sbd Ashley data kasa ta tsare duk da shikam ko a jikinsa Dan baya shakkar komai ko kowa.
Suna gama Taron komai ya kammala da kwana biyu James suka gama musu Shirin komawa Dan haka a Cikin kwana biyun jikinta y
ayi mugun sanyi na tinanin abinda zata tarar gidan Dan tsoro da shakka takeji kaman Wani zai iya sanin abinda ya faru da ita.
Har Kuka tayi na kunyar kanta na yanda zata hada Ido da babbah da Dad dinta duk da basusan komaiba Amma tanajin ciwo da kunyar
hakan sbd tasan yanda sukai da ita akan JAMAAL da aurensa.
Shi kuwa a nasa bangaren kewan da zai mata ne da yanda zai nisanta da ita idan ta koma dinne kadai ya damesa Shima ba sosaiba sbd yasan zai ga matarsa a duk lokacinda yaso kafin iyayenta su dawo
hayyacinsu akan tinaninsu na Rabasa da matarsa.
A daren ranar da zasu tafi ma Wani shegen love ya hada mata wanda ya sakata mutuwar jiki ta kwana jikinsa a kasalance har gari ya waye ya shiryata da kansa yakaisu airport wanda sai a Lokacin James ya gan
sa sedai Kai tsaye Ashely ta waske masa akan anan suka hadu yau da safen Nan.
Bayan fitowanta mota a gaban kowa ya janyota jikinsa Cikin sanyi da nutsuwa tareda kulawa da sonta me zafin gaske ya hade fuskansu guri daya tareda kama bakinta ya zira harshe
nsa Ciki yayi mata kyakkyawan kiss na minti daya kafin ya saketa ya sake kissing hancinta da gefen fuskanta ya Kai bakinsa kunnenta da sauti me taushi yace
"Ki kula my Halal,
Zan dawo jibi and i love you"
Dagowa kawai tayi ta kallesa kafin ta gyada
masa Kai narke tan wucewa gaba.
Babu Bata lokaci jirginsu ya tashi zuwa Nigeria su Kuma su Jamaal din da yamma Suma sukabi jirgin yamma zuwa Poland daga can zai hada sauran takardun da zai hada su wuto Nigeria Suma.
#MAMUH
[6/1, 9:33 AM] MG: *_Arewabo
oks@Mamuhgee_*
132
https://chat.whatsapp.com/IQ6XVJntkTj5FFJ66euAIR
Assalamu alaikum... Welcome all. Dalilin group din nan shine, muna so mu samu kasuwa da zaka tallata kayanka ka kuma siya kaya in sha Allah.
Akwai tsare tsaren da mukayi ga masu ka
nanun business da kuma wadanda basu ma fara ba.
Ya zaki tallata kasuwar ki?
Wanne irin abu ne ya kamata ki fara saidawa da jari kadan?
Ya ake amfani da social media a samu kasuwa? Da sauran su
Zamu gayyato wasu daga cikin masana akan harkar
wanda suyi mana bayanin yaya sukayi? Kalubale da sauran su.
Bayan nan akwai wanda za koya mana business ga wandanda ke da shaawar farawa.
Daga karshe wanda akayi verifying business din su zasu samu membership da zasu dinga tallata kayan su, zamuyi mu
su business logo da flyer idan basu da shi, sannan zamu tayasu tallata kayan su da sauran su.
Idan kina bukatar register din kasuwancin ki, ki samu slot din farko farko sai kiyi ma daya daga cikin admins din magana.
******Karfe 9 na dare jirjinsu y
a sauka Lagos Nigeria Kuma Uncle Ahmed ne yazo da kansa airport ya daukesu tareda Arfat dayake ta tsalle Yan murnan ganin Mommah dinsa da aunt Ashley dinsa.
Yana ganin Mommansa da gudu ya kwace daga hannun Uncle Ahmed yayi gurinta da gudu Yana ambatar
sunanta farin cikinsa Mai tsanani a bayyane.
Hannunta ta ware ta daukesa sama ta rungume tana Jin farin Ciki Mai tsanani na ganinsa na mamayeta.
Dago kansa tayi ta Dora lips dinta a kumatunsa ta sakar masa peck kafin ta juyo dayan gefen ta sakar masa
tana sake rumgumesa Cikin tsananin sonsa tace
"Nayi kewanka like crazy teletubbie my love,I love you Son"
Dariya yakeyi Cikin murna ganinta yace
"I miss you more mommah and I love you too"
Ashley Dake kallansa cikeda kewa da kauna sunansa ita
ma ta ambata.
Juyowa yayi ya sauka daga jikin mommansa ya fada jikin Ashley din Yana cewa
"I miss you my special"
"I miss you more my love,
Ina babbah dasu Dad Omar?
Yaya Mum Nur and Didi?kanata musu rigimar mommas Dinka basa Nan ko?
Girgixa
Kai yayi shidai murna kawai yakeyi.
Kallan Uncle Ahmed am tayi tana Dan shagwabewa tace
"Uncle Ahmed barka da zuwa,
Yayasu Dad?
Amsawa yayi cikeda kulawa da sakewa Yana musu sannu da hanya kafin ya juyo Idanuwansa ya Kalli Ashley datake masa sann
u da tahowa ya amsa Yana mata sannu da hanya itama Yana miqa hannu ya harbi jakar hannunta
Cikin muryanta me nutsuwa da sakewa tace "thank you"
Mota suka nufa suka shige bayan angama Saka komai ya shiga ya tada suka nufi gida.
Suna isa gida babbah
daman yau Bai fita koina ba sbd tarbon yarsa Dan haka Suna isowa da kansa ya fito har harabar Mansion din ya tarbeta kaman yar budurwansa ta dah haka yake Jin abarsa sbd a gurinsa har yanzu baby ce ita da Baya gajiya da dawainiyarta.
Hannu ya miqa mata
cikeda tsananin kaunarta ta kama tana narke masa fuska cikeda shagwaba da kunya a can qasan zuciyarta.
Ashley ma cikeda kulawa ya mata barka da dawowa kaman zai hadiyeta itama.
Mum Nur rungumeta tayi cikeda kewanta datai tana tambayarta hanya.
Did
i ma murnarta a fili yake na dawowansu.
Dadah kuwa tini ta shiga kitchen da kanta ta hadawa yar autarta Kuma yar gaban goshinta lafiyayyun abincin gargajiya datasan tayi kewansu kafin ta fito ta tarbeta.
Dad dinta sai da kowa ya gama tasa murnan kafi
n ya sauko Yana ware mata hannuwansa Yana murmushi dayake bayyanarda irin tsananin girman son dayakewa 'yarsa Yana mata barka da dawowa ta qaraso ahankali ta shige jikinsa ya rungumeta tana cewa
"Dad nayi kewanku sosai."
Ashley ma Cikin kulawa da kau
na yai mata sannu da dawowa kafin aka barsu suka hau sama bayan tini su Sarrah suka haye da kayansu aka fara gyarawa a wardrobe saukan Kuma ana Kai komai mazauni daya dace dashi.
Wanka kowannensu ya fara Yi da ruwan zafi sosai suka gasa jikinsu gajiyars
u ta sake kafin sukai sallolin dasuke kansu kafin suka sauko cin abincin dare wanda Akai lattin ci sbd su zuwa lokacin Arfat tini yayi bacci.
Suna gamawa Akai yar fira sama sama tukuna aka barsu dansu kwanta su huta.
Shirin bacci tayi kawai ta haye g
adonta ta kwanta Babu Bata lokaci bacci me karfi ya dauketa gashi ta kashe wayarta sbd ta huta da kyau.
Ashley ma wayarta a kashe take sbd ta huta yanda ya kamata shiyasa duk yanda Jamaal yaso jinsu Bai samu daman hakan ba haka ya hakura Shima ya kashe
nasa wayoyin Dan ya samu daman hutawa daga tasa tafiya sbd sun isa Poland.
Washe gari ma hutawa sukai sosai Babu inda ta fita tana tareda iyayenta cikeda kulawa da kauna haka suka wuni hankali kwance.
Ashley kuwa kitchen datai missing ta wuni tana ai
kin baking abubuwa sbd tayi kewan ayyukan Didi ma tayi kewanta sbd a kitchen itace bestynta datake Jin dadin Aiki da ita.
Da daddare saiga Dr Aleena ta taho gidan tareda maman fadeela driver ya kawosu a Cikin wata lafiyayyan roll Royce dauke da tsarabar
strawberry cupcakes datai da kanta da Tarin chocolates masu tsadan gaske datai order tin daga wata qasar aka kawo Mata sbd Arfat kawai kaman zata Bude shagon chocolates din.
Tsarabar dawowan am ne tace ta kawowa Ameeenatou din sbd tasan ba ita zata ci
ba dole danta zata bawa sai gashi tin a gabanta Arfat yafara murnan chocolates din Yana ci sedai baa bari yaci sosaiba sbd Suna controlin diet dinsa da cimarsa da Dama.
Dr Aleena zubawa Ameeenatou Idanuwanta tayi cikeda kauna me tsananin gaske tana koka
rin Janta a jiki da magana
Ita Kuma Ameeenatou ta kasa sakewa da ita sbd Wani irin nauyinta takeji wanda ya Saka babbah Bude mata wuta kan ta sake da Dr Aleena din tinda ba sirikitarta bace.
Maman fadeela ma zubawa Ameeenatou Idanuwanta tayi jikinta d
a zuciyarta na sanyi sbd Tino Fadeelanta wadda da yanzu itace a matsayin macen Jamaal,.
Jamaal yaso fadeela fiyeda yanda sukai tsammani sedai Kuma irin zafi da girman son datake hangowa Idanuwansa Yana yiwa Ameeenatou daban yake wanda ta tabbatarda ko fad
eela zata dawo duniya dole hakura zatai ta barwa Ameeenatou shi.
[6/3, 1:02 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
133
Zubawa ipad din Idanuwansa yayi Yana karanta duka labaran dayake rubuce akan rasuwar Aliyah zuwa ta Mum Sarat da Daddy lameenu tareda Mum Ate
e.
Labarin Dad dinsa da Baya qasar bayan ya yanke jiki ya Fadi sbd rashin Dan uwansa da matarsa ya zubawa Idanuwansa Yana kalla Idanuwansa jajir.
Radadin rasuwar Aliyah data Mum Sarat yafi ji fiyeda ta sauran Amma ko Daddy lameenu uba ne tinda suka k
asance iyayensa Dan haka ko yayane akwai ciwo da radadin rashinsa,
Yasan ya aikata abubuwa da yawa Amma Bai cancanta hakan daga Dad ba sbd koma menene suka aikata a tare suka aikatasa dole akwai gurin ragawa,
Shi kansa baida niyar qyalesu dukan Amma Ba
i taba tinanin aikata kisa garesu ba Amma dai yaso rabasu da abinda suke so fiyeda rayukan duniya da mutanen Cikinta,
Yaso rabasu da komai sai sun koma nera goma tana Basu shaawa Amma basuda halinta ta yanda sunaji suna Gani zasu dandana baqin Cikin day
afi na rashin Rai da suka ringa kashewa ba tausayi.
Jajir Idanuwansa suka sake tareda cikowa da Wasu irin ruwan hawaye masu radadi da Ciwo ya rintse Idanuwansa Yana Jin abinda Bai taba ji ba akan mahaifin daya haifesa,
Mahaifinsa ne me wannan mummuna
n rayuwar ta rashin digon Imani ko kadan harga wanda suka kasance Rabin jikinsa.
Kasa riqe hawayensa sukai Saida suka gangaro ya sake rintse Idanuwansa Yana kasa cire tsananin ciwon dayake ji na kasancewan Dad dinsa mahaifinsa.
Handkerchief ya Ciro y
a goge fuskansa datai ja take abinka da farar fata.
Miqawa siddeeq iPad din yayi yace
"Kasan duka takardun dukiyarsu da signing Dina suke Akai lokacinda Haroon ya tafi Poland na taho a matsayinsa duka ka hadasu komai na dukiyar Dad zai bar hannunsa
Wainda ba signing Dina bane Akai a hada musu takardun zan Sakashi signing dinsu batareda saninsa ba."
Gyada Kai siddeeq yayi Cikin shiga nazari da tinanin abinda zai biyo baya sbd Mam Babu abinda ya hada da dukiyarsa,
Jamaal ne kadai a duniyarsa yan
zu dayafi masa dukiyarsa Amma bayan Jamaal Babu wanda bazai iya kawarwa akan dukiyarsa daya zubarda shekarunsa tin na samartaka har tsufa Yana tarawaba data tafi da rayukan duka Yan uwansa da abokan arziki da yawa,
Dan haka ayanzu abinda Jamaal zaiyi sh
ine babbar balain da Mam bazai iya daukaba ace ya wayi gari kaf dukiyarsa ta koma ta Jamaal din Kuma a gaban Idanuwansa ya rabar dasu ga Al'umma yaqi barin komai???
Hummmm" ya sauke ajiyan zuciya da numfashi a Lokaci daya marasa sauti.
Koda suka isa
gida Jamaal gaba daya baya Cikin dadin zuciya ko kadan sbd labarin rashin,
Yana isa gidansa ya tararda Ayesha a Cikin su Mum dinsa itama ta fito Cikin sanyin jiki tayi wata irin ramar data sauya kamanninta a qanqanin lokacin.
Su Mum na kulawa da ita
sosai kaman yarsu sbd tausayinta da tinanin rashin kowa datake Ciki Amma sun dage sun zama gatanta Suna debe mata kewa musamman dukkaninsu dasuke shaawa da kewan rashin 'ya mace,
Maman fadeela na mata kallan fadeelanta ita Kuma Mum na mata kallan batada
'ya macen dayake shaawa samu tin lokacin baya.
Ita Kanta Ayesha tana Jin yanda suke kaunarta hat zuciyarta sedai rashin mahaifiyarta Abu ne da bazata iya mantawa lokaci daya ba musamman daya kasance itace uwarta itace ubanta.
Ganin Jamaal ya sakata
fashewa da kukan data kwana biyu bataiba tana tausayin yanda idan zai iya karbanta kaman yanda mum dinsa ta karbeta sbd tasan baya shiri kwata kwata da Mum dinta ko fuska Babu a tsakaninsu.
Mum dinsa shigewa jikinsa tayi ya rungumeta Yana kasa cewa koma
i sbd nauyin da zuciyarsa tayi sosai Kuma itama ta fahimci hakan takuma San radadin dayake cinsa gameda Dad dinsa wanda Kai tsaye tsakaninsu uku ita dashi da Omar da sukasan waye Mam sun San aikinsa ne.
Saida ta sanyaya masa abinda yakeji da kalamanta k
afin ta Dora da yiwa lameenu dasu Aliyah fatan samun rahamar Allah.
Bai nuna damuwansa ga Ayesha ba saima gaisuwan rashin Mum dinta da yayi mata kafin ya amsa gaisawan maman fadeela akan rashinsu daddy lameenu din datai masa tukuna ya wuce sama.
Sidd
eeq ma gaisuwa sukaiwa juna kafin ya wuce bangarensa bayan yakai kayan Jamaal sama har bedroom dinsa ya sauko.
Tsit gidan yayi kaman rasuwar na dawo musu sabuwa sbd Babu wanda ya dauka Jamaal zaiyi zafin rasuwar sosai haka.
Siddeeq kuwa a ranar ya fa
ra hada aikin da Jamaal din ya basa Dan kuwa Babu ruwansa ko waye Jamaal ya buqata Aiki akansa Yi zaiyi Dan haka take takardun hannunsu na duka wansa signing din Jamaal suke hannunsu ya hadasu guri daya
Sauran dukiyar Mam da basusan da ita ba take ya S
aka qwaqwaran bincike akanta Wanda ta Nan ne ya samu labarin mutuwar BB da aka samu gawarsa a gurin bullet wanda Shima ya mutu.
Wanna qazamin labarin rufesa yayi Bai sanarwa Jamaal ba sbd Babu amfani bayan sake quntata zuciyarsa da lamarin zaiyi.
Sai
dare Jamaal ya sauko bayan ya wuni cur a samansa bai saukowa ba sbd ciwon Kai na damuwar daya samu kansa a Ciki.
Mum dinsa da kanta ta Taya masu Aiki sukai girkin dinner wanda ba komai ta iyayi ba sai simple snacks irin cupcakes da pancakes sai hada te
a, smoothie, milkshakes dasu fruities haka Dan haka ba Wani aikin tayiba Amma dai tayi nasa Cake dinta datasan shi kadai yakeci sbd Sam