Showing 111001 words to 114000 words out of 182667 words

Chapter 38 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

39

da yawa batareda sanin kowa ba Yan kwance yanata amai jikin dadah Ameeenatou na ganin hakan shigowanta itama tayi kansu tana Kiran sunansa Amma tini yaron hancinsa da fuskansa tayi ja.

Dad Omar dayake Sam

tini ya sauko Shima Yana karban yaron daga jikin dadah da hankalinta duk ya gama tashi.

Babbah ma hankali tashe ya iso aka rikice ana kokarin Kiran likitoci kusan uku.

Jamaal na Sako Kai tsayawa yayi Babu lakar komai a jikinsa sbd radadin da zuciyars

a keyi sbd kakkaryewan datai Idanuwansa na sake rinewa musamman Jin abinda Arfat din yasha yake Cikin mummunan halin wanda shi kansa bayashan Mangoes ko kadan sbd baya barinsa lafiya ko kadan.

Da gaske Ameeenatou ce ta Haifa Arfat dinnan??

ARFAT jinins

a ne? Sbd yasan a duniya Babu wanda ya isa ya Rabi macen datake tasa idan ba shi ba,

A haukanta ma Bata taba yadda kowa ya rabeta ba bare tabata idan ba shi ba hakama yasan a hankalinta Babu wanda zai taba rabarta ta yadda Koda kuwa Bata tinasa ba yasan w

annan hakan yake Dan haka Babu shakka 'dansa ne ta Haifa sbd shi kadaine zata haifawa 'da a duniyarnan.....

Siddeeq kuwa wayarsa ya fidda Shima Yana Kiran Mum sedai ganin bata lokaci ne juyawa yayi kaman walkiya ya fice gidan da mugun gudu ya isa gida t

inda basuda nisa y daukota da mota batareda y tsaya mata bayanin komaiba.

Koda siddeeq ya iso da Dr Aleena gidan duka doctors din da aka kira Basu iso ba Dan haka hankali tashe baa tsaya tinanin komaiba akai Sama dashi dakinsa Dan ta dubasa Dan tini y

ayi Wani irin laushi baya iya ko motsawa aman ne kadai yake fitowa daga bakinsa.

Ita Kanta Dr Aleena ganin Arfat din ya sakata shiga shock ta rikice Saida siddeeq ya tsaya akanta ya nutsar da ita tukuna ta fara dubasa da basa taimakon gaggawa.

A palo

n qasan suke zaune Suna jiran tsammani kaman Wanda akace rayuka goma ne a saman ana dubawa sbd yanda suka daga hankulansu.

Babbah duk tashin hankalin dayake Ciki Idanuwansa n sauka kan Jamaal da Siddeeq haka ya ringa hararar inda suke Yana kame fuska.

Jamaal kansa taimakon gaggawan yake buqata sbd yanda kirjinsa ya kasa daukan abinda yake ji dole siddeeq yayi gaggawar maidasa gida bayan Mum ta sauko ta sanar dasu ta Saka ya amayar da mango din dayasha kaf ta Kuma masa allura inshallah Yana tashi zai w

arware zuwa gobe.

Godiya Mum Nur tai mata tareda su dadah hakama Ameeenatou da duka jikinta yayi tsananin sanyi dagowa tayi ta Kalli Dr Aleena din da itama ita ta zubawa Idanuwanta take ta fahimce itace mahaifiyar ARFAT din sbd hotonsa da nata data Gani

dakin da Kuma yanda yanayinta ya nuna hakan,

Sedai babban abinda yake neman juyar da kan Dr Aleena kamannin ARFAT da nata dasuke Zak hatta Blue Idanuwan,

Idan Dan Ameeenatou zaiyi Kama da ita kenan Dan Jamaal dinta ne,

To idan 'dan Jamaal dinta ne In

a aka samu Cikin??

Yaushe sukai haduwar da Wani abin ya shiga tsakaninsu??

Kodai Haroon yayi mata Cikin kafin ya rasu ne??

Jamaal yasan d hakan kuwa??

Kanta juyewa yake neman Yi ta sake kallan Ameeenatou data kasa dagowa ta Kalli fuskanta Cikin sanyi

da tayi mata godia.

Itama Cikin sanyin tayi godiyar tana sake rikicewa sbd ko Jamaal dinta baya Shan mangoes idan yasha haka yake fama Tim Yana yaro.

Dad Omar Bai samu ganinta ba sbd Yana can Cikin nasa tashin hankalin da damuwa me tsananin gaske sb

d ta tabbata dai ARFAT jinin Mam ne sbd JAMAAL dai shine ubansa.

Yayi zargin hakan Amma sbd lamarine babba dole ana buqatan tabbatarwan gaske dan shedarwa shiyasa yayi DNA din

Nauyi kirjinsa yayi kaman yanda Ahmed yakejin Shima,

Tashin hankalin da d

amuwar bana uban Arfat din bane na kakansa ne sbd Mam na sanin hakan masifar duk da aka faro qaruwa zatayi sbd bazai taba barin Arfat ba a hannunsu kaman yanda yasan JAMAAL dinma bazai taba barin Arfat dinba daga karshe zabin daya ne dai,

Kodai su karbe A

rfat kokuma ya bada Ameeenatou tayi auren wanda duka biyun Babu wanda zai iya sbd daga lokacinda daya daga cikinsu ya shiga hannun SEELAHs sun gama dashi sbd zai iya bada komai daya mallaka Akan ya badasu zuriar Mam.

Boye sakamakon yayi Yana cewa ayi ga

ggawan kawo masa likita ya dubasa hakama yanason a Cikin qanqanin lokaci a Nemo masa Ashley duk inda ta shiga indai tana Raye sbd son sanin idan tasan da maganar Cikin Dan kuwa idan ta san da maganar Cikin dole zata bar qasar sbd Jamaal matiqar ya ganta sa

iyasan da maganar Cikin.

Cikin gaggawa aka Nemo likitansa Koda ya iso daqyar Dad din ke numfasawa sbd azabar dayake ji.

Dr Aleena ma siddeeq Cikin gaggawa ya maidata gida Dan Jamaal ma Yana buqatanta.

Koda suka isa ya rufe samansa baya buqatan kow

a Dan hakan yake idan Yana Cikin mummunan hali yafison kasancewan shi kadai saiya Shanye radadin da bacin ran da zafin yake fitowa Kuma bazata taba gane meye a ransa ba sbd ya Riga ya rufe hakan yabarwa kansa tsarinsa.

Mum Cikin nata tashin hankalin i

tama ta zauna Palo itada siddeeq daya sanar da ita komai tana kaida kawo cikeda tsoro me tsananin gasken na idan Mam yasan da Arfat din,

Tashi hankalinta yayi wanda yake ragewa farin Cikinta kaifi na fargaban abinda zai iya biyowa idan Mam ya sani.

S

iddeeq ma a yanzu shakkarsa Mam dinne sbd kowa yasan saninsa shine abin tsoron sbd baasan ta Ina zai bullo ba Kuma akan ganin jinin Jamaal da jinin 'yar Omar.

Tsit Suma nasu gidan yayi Babu me cikakkiyar tinanin kamawa akan lamarin sedai Kuma farin Ciki

n dayake cikeda zukatansu akan Arfat din Yana Saka tsikar jikinsu tashi,

Mum Jin takeyi kaman ta koma gidan jden din ta sake qarewa Arfat kallo ta tabasa ta shafa Idanuwansa da Allah ya karbi adduar 'danta ya Basa 'da Mai kama da ita kaman itace ta haif

esa.

Ta rasa Haroon ta sake samun wanda ya maye nata gurbinsa..

Siddeeq ma hoton Arfat din yake sake budewa a wayarsa ya kalla tareda zaunawa ya buga calculation akan haihuwar da date of birth din ya sake Jin gashin jininsa sun miqe sbd yanayin dayak

e ji,

Jin yakeyi kaman jininsa ne ya Haifa,

Tabbas Ashley a yanzu ganinta yafi musu duka dukiyar datake gabansu Dan kuwa a bakinta suke son sake Jin komai sbd ta tabbata kenan akwai wanda yasan da Cikin shiyasa aka batar da Ashley bat Babu labarin ta.

##MAMUH

**********

ASHNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?

kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058

Mun kawo Muku hanyar

samu da karuwa Cikin sauki da inganci.

***********

_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda

biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki ba

ri ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/22, 4:02 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

116

*_HONEY DROPS_*

Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan

aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansi

ng ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata b

ayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke k

amar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Mun

a…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k

Breast firming sabaya 4k

Breast enlargement and hips sabaya 4k

Echoes of forever 3k

Her royal highness 2500

Milky vjay cake 3500

Ever bond 3k

Eternal

flame 2k

Love nectar 2k

Cleanser pro 2500

Endless seduction 1500

Intensive love 1500

Swan 3k

Mowa’s secret 4k

Sugar queen 7k

Cloud9 4k

Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tanta

bara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.

Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka

08167888934 ko

07026039714.

Ki yi

‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka

https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

***********

A jdens mansion ma kusan kowa Yana Ciki

n sanyin jiki sbd ciwon ARFAT dana Dad da Shima kwatsam sukaji jikinsa ya tashi batareda sanin dalili ba Dan haka hankalin Ameeenatou ya sake rabuwa biyu ta rasa abin Yi sai hawaye kawai takeji jikin dadah daqyar ta rarrasheta taje ta zauna gurin Dad dinta

da duk ya kalleta Shima saiyaji jikinsa yayi sanyi Amma Kuma bayajin zai taba barin cuta zuwa gareta itada danta Koda kuwa Shima halinsu Mam din zai Ara suyi daidai.

Babbah na Jin jikin Omar ya tashi yasan wata masifar ce ta bullo daga jinin Mam Dan ha

ka zuciyarsa ta qara shiga zafi.

Amma dai ya barta akan koma menene Yana Nan Shima akan bakarsa babu maganar auren idan ma Omar ya sauko ya karbi auren shi kuwa a Lokacin ne zasu nemesu su rasa ya qara gaba da 'yarsa.

Uncle Ahmed a Cikin tsakar daren B

ai rintsa ko kadan ba gurin wayoyi da Wani irin mugun tsananin binciken da ba Ashely yake Nema ba dangin mijinta wanda a tsakar dare Bai kwana ba Saida ya samu information na wanda ya San mutum daya daya San Wani daga Cikin dangin mijinta sbd shi da inform

ation din mijin da labarin mutuwarsa yayi amfani ya samu Wanda ya San danginsa.

Ana asuba daga masallaci Kai tsaye address din da aka basa ya nufa.

Koda ya isa anguwar gari ya fara haske Kuma Cikin Saarsu datafi ta kowa ya samu Damar ganin mutumin wa

nda zai koma gida daga masallacin.

Parking yayi ya fito sanyeda da sweetset masu kauri Ash suka gaisa Cikin mutuntawa ya sanar masa sunansa da bayanin dangin Abdulra'uf suke Nema sbd akwai business a tsakaninsu Suna son ganinsu.

Jin hakan ba damuwar

komai yayi masa bayanin komai tareda address din qanwar Abdulra'uf din datake aure a Nan Lagos kusa ma da anguwar tasu.

Godia sosai Ahmed yayi tareda masa alherin 50k ya wuce.

Da farko Bai gane ba Dan haka ya sake dawowa ya dauki mutumin suka isa har

gidan maman Murshidat din kanwar Abdulra'uf uwa daya uba daya.

Basu tarar da ita ba maigidanta kadai suka tarar ita tayi tafiya ganin gida.

Kallansa Uncle Ahmed yayi ya masa Wani bayanin daban tareda buqatan son sanin matar Abdulra'uf din Nurse Ashl

ey yakeson sanin asalin yar Ina ce Kuma a wane gari da sunan familynta ma idan akwai kokuma contact na Wani daga familyn nata.

"Babu contact na familynta sbd Babu shiri tsakaninta da familyn nata da dangin Abdulra'uf Amma dai yar asalin ABEOKUTA OGUN ST

ATE ce mahaifinta tsohon maaikacin Kuti heritage museum ne a Cikin Abeokuta sunansa Adrian..."

Mijin maman Murshidat Yana Kai karshen maganarsa uncle Ahmed ya sauke Wani numfashi me sanyi Yana dago Idanuwansa yayi masa kyakkyawar godia tareda ajiye masa

rafar 100k Shima ya fito.

Yana shiga mota wayarsa ya fara fitarwa kai tsaye ya kira wanda zai kira ana daga wayar ko gaisawa basuyiba yace

"Ka Shirya yanzun Nan zaka tafi Abeokuta ka dubo min address Wani zan turo ma sunayen da komai da inda Zaka ka

samu address din,

Kana samun komai ka kirani ayau zan taho tareda JDEN da kansa,

Ka Kula, Serious issues ne ba buqatan motsi ko sanin kowa acikinsa."

"Angama ranka ya Dade"

Kashe wayar yayi tareda buga motarsa yabar gurin Yana ayau yakeson idan an

samu su rufe shafin zancen Ashely kwata kwata a duka zancen.

Yana isa gida Bai cewa Omar komaiba sbd Shima Omar din ya San sai ankai karshe Ahmed din zai sanar dashi komai.

JAMAAL kuwa gari na waye fes ya tashi ransa ba damuwan komai saima lafiyar zu

ciya da nutsuwa dayake Jin ya samu Dan kuwa yanzu ne ma yakejin asalin nutsuwan Bai hango igiyoyin aurensa na rawa ba Dan haka zai zubawa kowa Ido yayi tashin hankalinsa ya game daga karshe dai matarsa daukanta zaiyi tareda 'dansa,

Dad Omar yanada Wani

matsayi da girma a zuciyarsa da rayuwarsa da bazai iya basa zafin kansa ba shiyasa ya tsaya akan lokacin daya dibar masa din ya sauko akan maganar auren Amma badan shi din bane ko waye da ayau zai fasa masa asalin zafin Kai da tsayuwarsa akan magana daya D

an kuwa ko zabi bazai bayarba akan auren Ameeenatou ko ya karbe dansa,

Su duka biyun yakeso Kuma su biyun zai dauka idan suka Bata masa lokaci Kuma sai sun zama su uku a jdens mansion din zai daukesu a gaban kowa ya tafiyarsa.

Ganin yanayinsa hankali k

wance Cikin nutsuwa da aji ya Saka Mum dinsa shigewa jikinsa ta rumgumesa tareda sauke ajiyan zuciya tana cewa

"You scared us Honey"

Kissing tsakiyar kanta yayi Yana zagayeta da hannuwansa ya rungumeta Yana sauke ajiyan zuciyan tsananin sonta dayake

jin kaman zai fasa kirjinsa,

Wani irin so yake musu biyu itada AM kaman zuciyarsa zata fashe da sonsa sai Kuma a jiyan da aka samu qarin na ukunsu wanda yakejin kaman zuciyarsa ma bazata dauki girman sonsu ba.

Sakinta yayi ahankali tareda dago fuskarta

ya sakar mata Wani kyakkyawar murmushinsa zuciyarsa fes ba damuwan komai yace

"Mum kin gansa?

Farin Cikinta ne itama ya bayyana a kan fuskanta ta sake murmushi tana Dora hannuwanta akan hannuwansa Dake tallafe da fuskanta tace

"Yes Son, he's cute

and adorable"

Qasa tayi da muryanta tana cewa "I love him Son"

Murmushi yayi me kyau da tsari Yana cewa

"I know Mum"

Hannunta yayi kissing tareda kama hannunta suka nufi gurin cin abincin.

Siddeeq Dake zaune Shima Yana waya da jiran saukowa

nsa Yana ganinsa miqewa yayi Shima farin Cikinsa a bayyane kaman yanda Jamaal din ke kallansa shima Cikin farin Cikin.

Tasowa yayi suka rungume juna Cikin burgewa da wayewa yace

"Congratulations to us All"

"Thank you Dr na biyu"

Dariya siddeeq

yai Yana Taya Mum Dake Cikin farin Ciki itama murna kafin suka dunguma dining daidai lokacin maman fadeela ta shigo palon itama fuskanta a sake sbd duk abinda akeyi Basu bari ko ita datake gidan ta sani ba.

Zaunawa sukai cin abincin dayake tsare a table

duka cimar kusan ta turawa ce sbd Mum da Jamaal din sai Kuma na gargajiya na maman fadeela da Siddeeq duk da shi kowannen Yana ci.

Suna gamawa da kansa yaja mota suka nufi jdens shida Mum dinsa da niyar ta sake duba Arfat tinda itace liktar data dubasa

.

Ameeenatou na gida Bata fita office ba sbd jikin Arfat din duk da yaji sauke ya warwarewansa.

Dayake Babu wanda yasan me ake Ciki Babu wanda ya damu da zuwan Dr Aleena sake duba Arfat din sai Dad Omar daya kasa barin ta duba Arfat din suka bige da

fira a palonsa Cikin wayewa da firar nutsuwa irinta wainda Hutu ya Dade da zama jikinsu.

Shima Jamaal baiji komaiba sbd ya San duk Nisan jifa qasa zai fado Dan hai ya sake suka ci gaba da tattaunawan har daga qarshe ya fito Kai tsaye ya sanarwa Dad din

Mum zata sake duba Arfat ne akan yanayin jikin nasa.

A sake ba komai Dad din yace ba damuwa.

Palonsa ya Saka aka kawo Arfat din Yana shigowa palon da gudu gurin Dad Omar din ya nufa ya haye jikinsa Yana cewa

"Grandpa kace zaka fita Dani idan ban s

ake Shan mangoes ba ko??

Gyada masa Kai yayi Yana Dan fuskewa da sunan da Arfat din ya kirasa Yana dagowa ya Kalli su Jamaal din Yana cewa

"He's like a grandson to me shiyasa ya kirani hakan"

Wani malalacin murmushi Jamaal ya sake Yana kallan yaro

n yace

"ARFAT wats your real name??

Dad katse maganar yayi da cewa

"Dr Aleena kingani ya warware daman he's allergic to mangoes ne that's all."

Uncle Ahmed dayake shigowa a Lokacin Kiran Arfat din yayi Cikin sakewa Yana cewa

"Time for medici

ne Sarrah na jiranka"

Da sauri ya sauka jikin Dad Omar Yana cewa

"Bye handsome"

Dr Aleena ma ya kalla ya rasa sunan da zai kirata da shi Dad Omar ya katse tinaninsa da cewa

"Dr"

"Ok bye Dr"

Hannunsa ta kama zuciyarta na narkewa ta janyosa

jikinta tayi kissing goshinsa tace

"Bye Arfat"

Wucewa yayi ya nufi Kofa ya fice Jamaal Idanuwansa na kansa harya fice.

Numfashi ya sauke a boye mara sauti Yana sake hadiye abinda yake ji sbd badan Shima bayason Dad dinsa a yanzu yasan da Arfat di

n ba da Wani zancen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login