Showing 48001 words to 51000 words out of 182667 words
biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1
200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU K
E!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
85
💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥💫🔥
*_ALBISHINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE, SHAHARARRA KUMA K'ASAITACIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WATO DR MAMAN YUSUF LIKITAR MATA SOKOTO TANA FARINCIKIN SAN
AR DAKU CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE A FADIN NIGERIA DA NIGER HARMA DA WASU K'ASASHEN BAKI DAYA, KU SANI A DADE ANAYI SAI GASKIYA KUMA MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI , INA MARABA DA MASU SIYAN DAYA KO SARI_* .http://wa.me/+2347069711327
*_munada zafafan kaya kamar haka ,_*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*Hadin amarya budurwa ko zawara*
*Hadin uwar gida Mai taken (Maida tsohuwa yarinya)*
*Maijego package (virgin gain)*
📦
*Hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade
ko yaudarar da namiji*
*Sahihin maganin sanyi na Maza Dana Mata Wanda yake fatattakar sanyi cikin Dan lokaci*
*Maganin gyaran nono Wanda zai gyara maki nononki cikin Dan lokaci komai lalacewarsa*
*Maganin hips Wanda zaisa shape dinki ya fita kiyi
kyau kema ki shiga jerin Mata masu aji*
*Maganin kiba Wanda zaisa ki ciko kiyi kiba yar dai dai misali kema adinga binki da kallo Idan kin juya Sam rama batayi ba yar uwa*
*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsar
in namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*
*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni'ima sha'awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da
jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni'ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni'ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadan
o*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun*
👉🏻
http://wa.me/+2347069711327
*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,d
ahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni'ima da jimawa sosai ajikin mace*
*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha'awar siyan kayana Zak
u iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha'awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327
*In
a maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*
*********************
Bayan komawansu daki kaya kawai sister Ashley ta sauya mata sbd tariga yayo mata wankanta daga can Dan haka tana sauya mata kayan sai ta goge mata kanta daya
ke jiqe da ruwa tana fecewa tareda son busar mata dashi.
A Sanyaye take mata komai kaman yanda Ameenatou din itama take a Sanyaye Babu kuzari hakama jikinta zafi sbd ko yau din taji jiki sosai a hannunsa Dan kuwa yau dinne ma ya samu Daman maidata cikak
kiyar macen sbd hakama yaune ya sake tabbatarda Nutsuwan samun mace a amatsayinsa na namiji Dan na farko kusan Abu ne dayazo musu da karfi da rashin lfy.
Daga kwancen ana gyara kan bacci ya dauketa jikinta duk zazzabi,
Gyara mata rufa sister Ashley t
ayi tareda fitowa ta nufi dakinsu na nurses Dan isarda dawowanta bakin aiki Bata buqatan hutun da aka bata.
Bacci me karfi tayi duk da zazzabin ma me karfi sosai ne a jikinta b
Bata farkaba sai guraren 1 harda Mintina,
Sister Ashley toilet ta kamata
ta Kaita suka sake sabon wanka ya sauya mata wasu kayan tukuna ta Bata abinci taci sosai tasha maganin Daya bari a Bata na pain relief.
Tana gama Sha jikin sister Ashley ta kwanta cikin sanyin jiki da muryanta datai sanyi sosai tareda rashin kuzari ta
Bude Baki tace
"Ameenatou tanason sister Ashley,tanason Haro.....
Kasa qarasawa tayi tinawa da sunan Daya fada mata a cikin kunnenta lokacinda yake cikin yimata Wani irin shafa a wuta zuwa kirjinta yakai bakinsa kan fatar kunnenta Saida ya sake mata
wani fitinanniyar numfashinsa me dumi ya kashe duka jikinta kafin ya Bude Baki lips dinsa suna shafan fatar kunnenta ya ambaci
"JAMAAL,not Haroon,
JAMAAL"
Idanuwanta da sukai ja ta Bude a lokacinda kalman sunan ya shiga kunnuwanta da Kuma yanda Jam
aal din ya ambaci sunan tareda numfashinsa dayake dukanta Yana tada tsikar jikinsu gaba Daya.
Ahankali cikin sanyi da rashin sani ta furta sunan Daya fada mata din Wanda ya Saka sister Ashley Dan juyowa ta kalleta sbd yanda ta ambaci JAMAAL din ko ita S
aida taji tausayinta Dan tasan Ameenatou dinta idan ta warke za'a iya yin rigima sosai akan Aminta da auren 'dan uwan Haroon ba Haroon dinba idanma angama tashin hankalin amsar zancen rasuwarsa kenan.
Shafa kanta ta ringa yi tana mata Yan maganganun yan
da tayi kewan mijinta Dan yanda itama tayi kewanta tace ita kadai take gani yanzu taji sanyi duk da Basu hada komaiba Amma itace kadai sanyin idaniyarta yanzu.
Da dare zazzabin yaso sake tasowa Dan haka abinci ta Bata tareda magani ta kwantar da ita tak
e bacci yazo ta rufeta ta koma dakinsu.
Da asuba Koda yazo still dai akwai zazzabin haka ta sake shiryata tareda koyarda iya yin sallah kaman yanda Dr JEEY din yakeyi mata kuma ya saka a ringa mata din.
Da safen bayan ta gama mata komai ta sake komaw
a bacci gida ta tafi se Rana sosai ta dawo tazo mata da siyayyar fruits da abubuwan amfaninta duk da kusan komai akwai Dan Dr JEEY yayi siyayyar da Bata qarasa qarewa ba Amma kudin Da aka Saka mata ne masu yawa sosai ya Sakata sake siyayyar.
Haka taci
gaba da kulawa da ita har dare ta tafi itama ta kwanta.
Kwana uku sukai suna jinya sosai kafin zazzabin ya sake Ameenatou ta dawo daidai Dan kuwa a kwanaki ukun Nan batada kuzari ko iya Rigiman ko kadan Se sunan JAMAAL HAROON data hada yanzu take kira.
Dr JEEY din Bai samu Daman Kiransu ba sai Siddeeq ne dayake Kiransu kusan so hudu ko biyar a wuni yanajin lafiyar Ameenatou din kafin JAMAAL din ya
Samu kansa daga tashin hankalin dayake ciki na Mum dinsa da Rabin jikinta ya shanye gaba Daya bayan mumm
unan jijjigan data samu Wanda ya hada da zucuyarta data kasa dauka taketa aman jini.
Abinda ya gigitasa ya rikitar da kansa bayan wannan mummunan tashin hankalin na munin ciwon shine kasancewan Dad dinsa Baya Nigeria Dan haka komai zai iya yiyuwa garesa
duk da yasan Yana Greece tareda Siddeeq Amma yasan zai iya zuwa yayi Wani abin y koma batareda kowa y saniba,
Dan hakane tinda ya Isa ya shiga asibitinsu Yana asibitin Bai fitoba Dan shine ya karbi kusan case din sunata fama Wanda sai anyiwa Mum din aiki
n zuciya Amma Kuma yanayinta ya Saka Hakan Abune da zaiyi wuya da hadari Dan haka yake cikin tsaka me wuya da gwagwarmayar ganin yanda zaayi aikin cikin chances masu kyau ba chance da suke dashi yanzu ba yayi qanqantar da hadarin yafi yawa.
******Satins
a Daya da tafiya tukuna ya Samu Dan sassaucin abinda yake ciki ya koma gida acan ne ya zauna ya huta tareda samun hadda baccin kusan awa biyu kafin ya tashi yayi wanka ya zauna cin abincin da ba wani iya cinsa zaiyi a dadin Rai ba tukuna ya dauko wayoyinsa
ya kunna Dan kuwa ko Siddeeq Bai taba samunsa ba tin bayan zuwansa sai yau din.
Yana kunnawa numbern sister Ashley Dake layinsa na Nigeria ya fara dauka ya Saka kiranta Kai tsaye.
A lokacinda kiran ya shigo sister Ashley na tareda Ameenatou din tana
mata gyaran farce tana ganin yanayin numbern zuciyarta ta Dan ayyana mata ko shine sbd numbern Siddeeq ta can din dayake Kiransu da ita tayi Savin Dan haka ajiye Neil cutter din hannunta tayi tareda daukan wayar cikin nutsuwa tayi receiving tareda Sanya h
andsfree tace
"Hello,Aslm alailkm"
Cikin muryansa me cikeda nutsuwa da kamewa ya amsa sallaman tareda doro tasa gaisuwan da tambayarta Yaya suke.
Ameenatou dake zaune dagowa tayi a hankali da kanta ya zubawa wayar hannun sister Ashley din idanuwan
ta da sukai haske sosai tana kalla.
Amsawa sister Ashley tayi tana cewa
"Lfyanmu kalau,AM ma gatanan lafiyanta kalau ba rigima sedai kullum seta ambaceka"
Shiru yayi tareda Dan kwantar da bayansa jikin kujeran dayake zaune kafin ya bude baki yace
"Akwai Wani ci gaba gameda rashin lafiyanta?
Me takeyi yanzu?
Kallanta sister Ashley tayi Taga yanda take kallan wayar Jin muryansa na fitowa a natse cikin sanyi.
"Zakiyi magana da JAMAAL Haroon??
Gyada Kai Ameenatou din tayi tana kallan wayar
.
Matsar da wayar tayi zuwa gareta tace
"Kiyi magana"
Shiru tayi batace komaiba sai sanyi da jikinta yayi sosai da Jinsa sbd kewansa datai a bayyane take.
Cikin nutsuwa da kulawan datake bayyane sosai akanta taji yace
"AMEENATOU,
Ameenatou
tana son ganin JAMAAL ko?
Zan dawo idan Mum taji sauki na taho dake,
Zaki taho right??
Gyada Kai tayi Wanda yaji Hakan Dan haka ya sauke ajiyan zuciya cikin kulawa yace
"Me Ameenatou takeso??
Kaman Yana kusa da ita ta dago ta sake kallan wayar k
afin ta kalli Ashley ta dawo da kallanta kan wayar tana narkewa kaman zatai hawaye tace
"Ameenatou tanason JAMAAL Haroon"
Rintse idanuwansa yayi ahankali cikin Wani irin yanayi me nutsuwa kalman ta shigesa kafin ya Bude tareda sauke numfashi mara sa
uti da wata irin murya me sanyi yace
"JAMAAL zaizo gurin Ameenatou ba dadewa,
Zai tafi da Ameenatou"
Murmushin Jin dadi ta sake me sautin Daya sauka har cikin kunnensa ya sake lumshe ido Yana sauraronta.
Tambayarta yayi taci abinci tace eh,
Ya t
ambayeta taci chocolate Shima tace Eh,.
Sama sama ya ringa tambayarta tana amsawa cikin Jin dadi shikuwa jikinsa ne yake sake mutuwa harya gama wayar dasu tukuna sukai sallama bayan ya sake magana da sister Ashley din sosai akan yanayin jikin nata yaji
Kuma Babu matsalan komai data taso Dan ya rubuta a file dinta ya dakatar da alluranta Dan haka aka Dena mata kwata kwata sai maganin Daya Dorata Akai,alluran Kuma an Barwa su nurse Fahat Wanda gaba Daya kusan yafi kowa hauka a asibitin Dan gabaki Daya JEEY
din ya jujutasa haukansa ta gasken ce tuburan yake yinta shiyasa shi kullum a daure yake a gadonsa.
Suna gama wayar Ameenatou taketa murna tana Jin dadi JAMAAL din yace zai taho gurin Ameenatou.
Sister Ashley ma da Bata cikin farin ciki ko walwala
kwata kwata ganin Ameenatou din nata farin ciki da murnan ya sakasata Jin itama sanyi harda
murmushinta tana tayata farin ciki da murnan da ita kanta tayi kewan kulawansa akansu Dan tinda mijinta ya rasu ya dauke nauyin komai na rayuwarta Dan gidanta kans
a Saida ya sauya mata sbd taimaka mata gurin rage radadin kewan mijin da kadaicin gidan datai rayuwa da mijin.
A can nasa bangaren tinda yayi wayar ma komai ya sake yi masa nauyi sbd zancenta na son Jamaal data fada wanda ya shiga zuciyarsa sosai gashi
anan din abubuwan a daure suke Babu ranar tafiyansa a kusa sai anyi aikin mum dinsa zai iya barowa ya taho shiyasa ya matsu Siddeeq ya gama ya koma Nigeria duk da idan ya Tina Mam Baya Nigeria saiyiji sauki saukin barinta da yayi din acan.
****Tin dag
a ranar Babu ranar da Baya waya dasu Kuma yayi magana da ita duk tsananin zamansa busy kuwa Saiya kirasu din Ameenatou ke samun walwalan kyale sister Ashley da Rigiman a kirasa hakama Shima saiyayi magana da ita din yake samun nutsuwar ranar duk tushewan a
bubuwan kuwa.
Sabo da hakan ya Saka idan Bai Kiraba ta ringa rigima kenan tana Hana sister Ashley zaman lafiya har takai video call yake Kiransu Duk da baiso Hakan ba Dan duk yanda yakeson ganinsa ya Hana kansa yin video call dasu ne sbd zuciyarsa Dake
son Raba tinaninsa,hakama itama yasan rigimarta ta son ganinsa zata qaru ne ta Hana sister Ashley zaman kalau.
Aikuwa Hakan ne ya faru Dan idan ya kira tana karban wayar daga sister Ashley Taga Babu fuskansa Akai ta ringa rigima kenan dole suka koma vid
eo call din kullum Wanda Hakan ke yaga zuciyarsa Amma Yana basarwa da dannewa Amma baya Wani dadewa duk rigimarta haka yake lallabawa ya kashe.
Hakan yasaka kullum sai anyi rigima da ita yanzu dan Babu Daman ayi wayar a kashe ta ringa rigima da fitina k
enan harda su kuka sosai wasu lokutan wasu lokutan kuwa rigima ce sosai har sai ciwonta ya tashi ta rikice musu da kyar ake samu a shawo kanta ta saurara duk da baa san menene yake kawo hakan ba sister Ashley ce kadai tasan menene abinda yake kawo hakan am
ma babu ma abinda zai sakata fada ko barin ma a sani.
#MAMUH#
#AMEENATOU
#JAMAAL JEEY SEELAH
#HOT
#ROMANCE
#BESTLOVE
#SEELAHS
#JDENS
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kad
dara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'
ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/18, 12:28 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
86
*_AISHA's COLLECTIONs_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci am
ma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varie
ties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu
ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products
👇
Location: LAGOS
We deliver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
************
Kwanaki nata Dan tafiya,yawan Rigiman datakeyi yanzu ya Saka take jawa kanta zazzabi suyita fama saita kwana biyu sister Ashley ta samu ta warke,
Sister Ashley tana sa
nar masa ko ciwon Kai Ameenatou din tayi Dan haka ya rage yawan Kiran da mugun shagawabatan dayake yi a wayar sbd bayason yawan ciwon Shima,
A nata bangaren kuwa rage yawan Kiran ya Saka ta qarasa rikicewa kullum sai anyi gama da ita ta koma kawai wata
rigimammiya kullum sister Ashley cikin dawainiya da fama da ita take sai itama ta koma Abar tausayi sauran nurses kuwa duk sai suka ji basa kaunar Ameenatou din ko kulata basa iyawa kowa ya Barwa Ashley wahalarta duk da Daman Tim can itace me wahalar Amma
dai idan rigimarta ta tashi kusan nurses na taruwa akanta.
Wannan rigimar tata tasaka lafiya take Neman gagararta yau lafiya gobe ciwo take tafara rama haka kawai tana Wani irin haske kaman zata koma jinjira,
Ciwo me wahala takeyi sbd sosai take laus
hi idan ya tashi ko motsin kirki Bata iyawa ko tayar da ita sai sister Ashley tayi,
Itama sister Ashley din yanayi na zuciya na rashin mijinta da rigimar Ameenatou din datai yawa tareda wahalar ya Sakata itama layin Ameenatou din zazzabi takeyi sosai da r
ashin lafiyan Dan haka suka koma dukkaninsu sai ahankali.
JAMAAL ma dole ya sake rage Kiransu sosai tinda Kiran ke Saka Ameenatou din rigima da tashin ciwon...
Wannan yasa abubuwan suka fara cabe musu Amma duk da Hakan karfin hali sister Ashley keyi
sosai tana kulawa da Ameenatou Dan tafita jin jikinta sosai hakama batason asan dukkaninsu Basu da lafiya sosai irin Hakan Dan zaa iya Bata Hutu ita ace saita warke to Kuma a yanzu da Ameenatou batada lafiyan batajin tafiyanta shine maslaharsu Dan kuwa qar
asa rikicewa Ameenatou din zatai.
A nasa bangaren kuwa Shima abubuwan sun tsananta Dan haka Shima suka jisa shiru ba labari kwana biyu,
Ana cikin Hakan jikin Ameenatou yaqi sauki Tako ina Sam Dan haka dole likitoci suka Maida hankali sosai akanta sbd
patient din Dr JEEY ce kowa yasan tanada mahimmanci a gurinsa a asibitin dan duk yanda yakeda basarwa da kamewa duka an fahimci mahimmancinta a gurinsa Dan Yanda yake dubata daban da sauran patients hakama suna lure da kyautatawan dayake wa sister Ashley
akan yanda take kulawa da ita batareda sunsan asalin alaqarsa da ita ba har yanzu din.
********Tashin farko abinda Dr Zakeer ya samu a results nata shine ya sakasa Zare farin glasses dinsa ya Ciro handkerchief dinsa ya goge glass din da kyau a natse ya
sake mayarwa fuskansa ya Saka tareda sake daukan takardun ya Bude da kyau Yana sake karantawa.
Abinda ya Gani farko ya sake Gani Wani zufa na tsatsafowa daga goshinsa har tafin hannuwansa.
Baya tayi da kujeran dayake Kai ta office dinsa ya miqe tared
a daukan sauran takardun ya nufi kofa ya fice zuwa office din Dr Ibrahim Yana sake dubawa da kyau Dan kada yaje aga ba Hakan bane ya zamana ya hadawa kansa masifa.
Harya Isa office din Abu Daya yake Gani ba gizo bane.
Yana zuwa office din cikin sa'a
dr Charles ma Yana office din suna tattauna maganar Nurse Fahat da familynsa ke rokon a tsananta musu Neman lafiyansa,
Zufansa ya share ya iso gurinsa tareda ajiye takardun