Showing 108001 words to 111000 words out of 182667 words

Chapter 37 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

61

suka wuce palon Dad din na musamman su uku suka zauna Suna tattaunawa batareda kowannensu ya tada m

aganar aurenba ko Kuna wata damuwa data faru shekaran jiyan,

Shi anasa bangaren baida niyar sake tada zancen sbd auren dai shine yake hannunsa Dan haka Babu maganar abinda sukeson,

Zai Basu time ne suyi digesting zancen a zuciyoyinsu sai ayi me yiyuwa

so baya buqatan sake tadawa.

Suma a nasu bangaren Dad Omar din ya Riga yayi maganarsa duk bayanin da Jamaal yayi masa a ranar kan sanadi da komai na auren yajisa Kuma yafada raayinsa na rashin son auren Yakuma fada Dan haka Shima baya buqatan qarin nana

cin zance.

Suna Cikin fira ta wayayyun Yan bokon turawa Cikin nutsuwa da ilimi da wayewa ba hayaniya Kuma da shaquwa harma da kauna uncle Ahmed ya tashi da kansa ya nufi fridge Dake palon qarami ya Bude ya dauko energy drinks guda uku a kyakkyawar tray

ya kawo gabansu ya ajiye.

Daukan nasa yayi ya Bude zai Sha Amma baikai ga Shan ba ya dauki na Omar ya miqa masa tareda daukan na Jamaal din ya nufesa ya miqa masa.

JAMAAL bayashan kowanne energy drink idan ba nasa ba Amma miqa hannu yayi zai karba sb

d girmama uncle Ahmed din sai drink din hannun uncle Ahmed din ya zubar masa a hannu.

Janye hannun yayi Yana kokarin daukan tissue uncle Ahmed yayi saurin ajiye drink dinsa Yana zaro handkerchief daga aljihunsa ya Dora akan bayan hannun Jamaal din inda

drink din bema Wani Kai na ya goge masa tareda mayar da handkerchief din kan console mirror din sayake palon ya ajiye Yana Dan basarwa Suna ci gaba da fira.

JAMAAL hannunsa ya yiwa Wani kallo sbd zafin dayaji a lokacinda uncle Ahmed ke goge masa hannu y

asashi fahimtar akwai gum ko chewing gum a jikin handky din sbd yaji radadin gashinsa da gum din yaja.

Gurin ya kalla tareda basarwa Yana cigaba da firan Suma hankali kwance suka ci gaba.

Sun jima sosai kafin Siddeeq ya dawo daukansa dan haka sallama

yayi musu ya fito zasu tafi office Shima yau zai fara shiga office Aiki kafin a gama Gina sabuwar asibitin dayake ginawa da sunan mahaifiyarsa Dan ta ringa fita wasu lokutan Aiki Dan rage zama da kadaici Dan tace bazata iya zaman gida ba kullum Shima Kuma

zai ringa shiga asibitin Dan duba serious cases da zasu ringa samu itama Mum din sai ansamu emergency me girma ko serious case ta ringa shiga.

Yana fitowa Babu kowa a palon qasan sai Mai Aiki data zube har qasa kanta a qasa tana gaidasa siddeeq ne ya a

msa mata kawai suka wuce Yana daga wayar data shigo masa.

Fatmah Cikin saa itama daidai wannan lokacin ne ta fito Cikin Shirin tafiya office Babu kwalliya a fuskanta sedai ta Saka qaton shades sbd kada aga Idanuwanta da suke a kumbure sosai sbd kukan da

ta sake kwana tanayi.

Motar Dake harabar gidan wadda tasan Bata kowa daga gidan bane tayiwa kallo daya tasan Jamaal din Yana gidan.

Dakatawa tayi daga isa motarta tareda juyowa ta Kalli kofar shiga main hall na gidan sai kuwa gashi ya Sako Kai Yana w

aya a kame Cikin nutsuwa kwarjinsa Yana cike Idanuwanta.

Bai lura da ita ba bare kallan inda take Kai tsaye motarsu ya nufa Yana sauraron abinda ake fada a Cikin wayar Cikin nutsuwa.

Jin tayi qafafunta sunyi Wani irin sanyi jikinta duka na mutuwa da

ganinsa kadai ayau data qare masa kallan gaske a Cikin hasken sararin samaniya.

Hawaye ne suke cikowa daga Idanuwanta na tsananin son wanda takejin kaman samunsa zai mata wuya sbd ko baya auren AM da ita bata dauka matsala ce da zata Hanata aurensa Amma

shi JAMAAL din da kansa tasan samunsa sai macen da Saarta take a rubuce tintini Cikin kundin kaddara..

Asalin so da Babu sirki me qarfi da hauka ne taji Yana sake cike duka zuciya da jininta,

Bazata iya rayuwa batareda ta mallaki Jamaal ba,

Zata iya

rasa tinaninta da hankalinta akan hakan,.

Idan zai aureta itama ta yadda yayi mata alluran haukan dayawa AM kaman yanda ya fadawa Dad Omar gurin bayanin shekaran jiyan gaban kowa,

Ita yayi mata wadda Tama Fi ta AM din karfi idan har zai aureta zata yadda

da hakan.

Gangarowa hawayenta sukai ta miqa hannunta a hankali ta gogesu ta Cikin glasses din idonta ta sauke zazzafan numfashi tana dawowa hayyacinta.

Nufar motar tasu tayi Idanuwanta akan kofar daya shige siddeeq ya rufe.

Siddeeq ne da zai shig

a motar ya ganta ya dakata Yana kallanta tareda Dan kallan kofar da Jamaal din yake Ciki Yana waya.

Tana isowa kallansa tayi a taqaice sbd tanada nata zafin Kai ba laifi tace

"Inason Magana da Dr"

Kallanta siddeeq yayi tareda sake fuska Cikin mutu

ntawa yace

"Ms???Fatmah right?

Ko zaki bari sai next time sbd yanzu Muna sauri ana jiran Dr din Wani gurin daban"

Juyawa yayi zai shige motar sbd shima ba Wani bawa mata fuskan yakeba.

"Maganata nada Mahimmancin daya ke buqatan sani Nima Banda lo

kacin jiran har sai lokacinda zaayi lokacina tukuna."

Maganarta ya Saka siddeeq Dan Bata fuska Amma Kuma sbd ya nuna mata shine me maganar idan zaa samu ganin Jamaal Koda uban daya haifesa ne kuwa Wani lokacin saiya nemesa yake samun daman ganin Jamaal

sbd Jamaal din baya barin kowa ya gansa idan ba shine yaso hakan ba Dan haka ko kallanta Bai sake Yi ba ya Bude motar ya shige ya rufe ya tayar tabar gurin da reverse ko inda take Bai sake kalla ba

Zafi zuciyarta ta dauka da abinda siddeeq din yayi mat

a Dan haka ta juya ta nufi motarta ta shige ta tayar itama tabar harabar gidan Cikin mugun speed.

A office kuwa isar AM da sabuwar pa dinta Nurat dukkanin maaikatan kamfanin Saida suka fito suka tarbeta daga qasa gaba daya sbd sanin itace new chairman d

insu saita sake qwarewa ta karbi president din kamfanin gaba daya gata Kuma 'yar me kamfanin.

Da girmamawa suka tarbeta itama d girmamawar ta sakar musu fuska Cikin wayewa da aji suka gaisa kafin ta nufi office dinta tareda president na kaf companies di

n JDENS wanda shi kansa ya kusan haihuwanta Amma Kuma Cikin wayewa da respect ya tarbeta yakaita har office dinta wanda yake tamkar wata duniya.

Godiya tayi masa suka sake Dan zaunawa suka tattauna wasu abubuwan aikin sosai kafin ya fice ita Kuma ta zau

na pa dinta na karanto mata yanda schedules dinta zasu kasance a satin gabaki daya.

Tana Nan Hafiz ya iso Shima kai tsaye office dinsa dayake a tsaren iri daya da nata sbd ayyukansa sunfi nata Dan shine wanda komai kusan yake hannunsa kaman yanda Dad Om

ar ya fada tinda shine babba Kuma yayanta sannan namiji.

Fatmah ma Babu jimawa ta iso itama Akai mata iso nata office din da komai itama yai daidai Amma kasancewan zuciyarta a rufe take Bata Cikin nutsuwa idan ba magana tayi da Jamaal ba kafin ma labari

n ya sauya ko yafara ji ko sani a Wani gurin a bakinta takeson yaji gaskiyar AM Dan kuwa hakan ne zai Saka yayi noticing dinta harya Bata matsayi a wainda suka taka rawa a rayuwarsa Dan haka take duk a hargitse Babu nutsuwan zuciya.

Haka ta wuni a offic

e din batareda ta fara aikin komai dayake gabanta ba sbd Bata Cikin nutsuwa ko hankalinta.

AM ce ta fara barin office din sbd ta Dan gaji tana buqatan Hutu

Hafiz kuwa akwai meeting da zaiyi Dan haka sai yamma zai koma gidan.

Kai tsaye gida am ta nu

fa tana waya da dadah akan Arfat dayake rigima da Sarrah akan taqi Saka masa Mangoes a Cikin fruits dinsa.

"Dadah kinsan Yana Shan mangoes zai fara ciwon Ciki Sam baya shafa masa lafiya kada ta Saka masa duk rigumar da zaiyi."

Tana kashe wayar ta Dan

qarawa motarta gudu Dan isa gidan kan lokaci sbd tasan kan wannan rigimar zai iya tada gidan tsaye da tashin hankalin rigima.

Motarta na shiga gidan ta Jamaal daya Gamo hutun yamma daga gidan yayi wanka ya sauya kaya zuwa Ted Baker's Black yayo gidan.

Itace ta fara parking ta Bude motar ta fito ta rufe Kai tsaye ta nufi Ciki ko inda yake bata kallaba kaman yanda Shima bai Kalletan ba ya fito motar kenan motar Fatmah ta Sako Kai itama tana ganinsa tayi parking din da baima yiba ta fito motar tareda n

ufarsa Kai tsaye tana kallansa kaman mayya Idanuwanta koyaushe suka gansa hawaye ne suke cikowa a cikinsu sbd jarabar da Allah yake jarabtarta da ita akan ya da take ji a zuciyarta.

Tana isowa gabansa ta tsaya bugun zuciyarta na tsananin qaruwa kaman ki

rjinta zai buga da shakkar abinda take niyar aikatawa Amma Kuma zuciyarta ta Riga tayi Nisan da bazata taba samun nutsuwanda idan ba fada masan tayi ba zata iya bugawa.

Dagowa yayi a natse ya kalleta da fararen Idanuwansa dake cike da tsantsan kwarjin M

ai Saka mutane kasa kallan Cikin Idanuwansa da sauke Kai a gabansa.

Wani numfashi ta hadiye bakinta na mutuwa ta kasa budesa tayi magana sbd Idanuwansa da take suka rikitar da ita hakama bugun zuciyarta na qaruwa tanason fasa fadan Amma zuciyarta na rin

jayarta ga aikata hakan ba tareda tinanin abinda zai biyo baya ba idan Dad Omar ko Dad dinta suka San itace ta fara fadawa wani a duniya AM jden nada 'dan da baasan waye ubansa ba.

Wayarta ta fiddo daga jakar hannunta Idanuwanta na rufewa gaba daya k

Z

uciyarta na tafasa tana Jin komai zai faru kome zaa mata idan har JAMAAL ya rabu da Ameeenatou to zata iya dauka.

Hoton Ameeenatou Dake rungume da Arfat Yana baby an rubuta "ARFAT AT 1"

ta nemo tareda juyowa da Jamaal din ta nuna masa tareda date din

daya cika 1 year din maana date of birth dinsa.

Ta tsayar matsa da wayar a gaban Idanuwansa.

Baiyi niyar kallan wayar ba sbd bayan daya Dan ja Cikin kamewa da Dan bata fuska Amma ganin hoton Ameeenatou din ya sakasa kallan screen din wayar Yana quraw

a hoton Idanuwansa.

Siddeeq dayake waya a mota kashewa yayi ya fito ya iso gurin sbd ganin abinda yake faruwa Yana zuwa wayar Kai tsaye ya Kai Idanuwansa Dan ganin me Fatmah din ke kokarin Yi sedai ganin abinda yake kan wayar ya Sakasa nutsuwa ya zubawa

hoton Shima nasa Idanuwan.

##MAMUH#

**********

ASHNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?

kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 0903

1383058

Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.

***********

_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xox

o_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 0

9033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*

[5/22, 4:01 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

115

*_HONEY DROPS_*

Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki r

awar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce

, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS m

e ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da nii

marki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDRO

PS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k

Breast firming sabaya 4k

Breast enlargement and hips sabaya 4k

Echoes of forever 3k

Her royal highness 2500

Milky vjay cake 3

500

Ever bond 3k

Eternal flame 2k

Love nectar 2k

Cleanser pro 2500

Endless seduction 1500

Intensive love 1500

Swan 3k

Mowa’s secret 4k

Sugar queen 7k

Cloud9 4k

Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna

dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.

Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka

081678889

34 ko

07026039714.

Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka

https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

***********

Siddeeq

daya shiga shock da confusion lokaci daya wayarsa ya fidda yayi snapping hoton Yana dagowa ya Kalli Jamaal da date of birth din ya zubawa Idanuwansa tsaf Yana lissafin daya kasa haduwa a kansa sbd kansa daya tsaya cak.

Dago jajayen Idanuwansa yayi da t

ake a gurin suka sauya ya Kalli fuskan Fatmah da sai ayau ne ya taba kallanta baimasan ita wacece a gidan ba,

Ganin kamanninta da uncle Ahmed ya sakasa sanin da alama yarsa ya Bude bakinsa Cikin sautin daya Saka siddeeq kallansa yace

"Meye wannan din??

Janye wayarta tayi ahankali tareda mayarwa Jakarta ta sauke numfashi Cikin Jin sanyi da farin Ciki tareda nutsuwan daga qarshe dai Jamaal din zaiyi magana da ita kenan.

Siddeeq ta kalla Wanda Shima fuskansa take a kame yace

"Uhumm???

"Aurenka

da Ameeenatou kaman yanda kowa yaqi aminta dashi ya haramta ne Kuma bazaa taba fada Maka ya haramta din bane sbd boye sirrin da har abada idan ba yanzu da zan fada Maka ba bazaka ta sani ba"

Rintse idanuwa JAMAAL yayi ahankali tareda budesu Bai sake k

allan inda take ba ya rabata ya wuce Dan baida buqatan magana da ita sbd a take ya tsaneta

Tsana Mai zafin gaske.

Yana wucewa ta juya tabisa da kallo Kai tsaye ta Bude Baki tace

"ARFAT 'DAN AMEEENATOU NE DATA HAIFA DA CIKINTA...........

Ba JAM

AAL daya tsaya cak ba Cikin Wani mugun shock hatta Siddeeq mugun shock din ya shiga Yana kallan Fatmah din da sauri har wayar hannunsa na subucewa qasa.

Tsit gurin yayi har Saida ta sake maimaita abinda ta fada tana kallan Jamaal daya kasa motsawa bare

juyowa.

Siddeeq hannuwansa na rawa ya dauko wayarsa daga qasan Yana dawowa gaban Fatmah din Cikin buguwan zuciya da tsananin mamaki tareda kasa yadda yace

"Kinsan me kike fada?

Me kike kokarin Yi??

Numfashi ta sauke zuciyarta na sake samun nutsuw

a da Jin dadin ganin mummunan shock din da JAMAAL ya shiga wanda tasan komai zai lalace ne daga yau din kafin ta dawo da kallanta kan siddeeq tace

"Arfat 'dan ta ne data Haifa batareda da ansan waye ubansa ba,

ARFAT 'dan data samo daga asibitin datai z

ama ne,

Babu wanda ya San da hakan Kuma babu wanda zai taba sanin hakan bayan famiyn......"

Juyowan da JAMAAL yayi ne ya Saka Fatmah kasa qarasa zancenta sbd yanayin data Gani a fuskansa daya sakata sakin Jakarta sbd yanayi ne dayake nuni da kaman zai

iya kisa a Lokacin.

Siddeeq ma kusan mummunan tashin hankalin yake Ciki sbd Magana ta Kai tsaye a yanzu ne suke tsananin buqatan Ashley fiyeda koyaushe.

ARFAT 'dansu ne wallahi tallahi,

Arfat 'Dansu ne,

ARFAT jininsu ne???

Duka Siddeeq ne me wann

an tinanin tsigar jikinsa gabaki daya tana miqewa sbd Bai taba shiga mummunan shock irin wannan ba daya jijjigasa.

Daqyar siddeeq ya iya kallan Fatmah ya Bude bakinsa da yayi mugun nauyi yace ta tafi zasuyi magana daga baya kawai.

Itama dayake hankal

inta ya tashi ta shiga firgita Jakarta ta dauka da sauri ta wuce ciki tana waiwayen Jamaal din da fuskansa gaba daya tayi jajir musamman hancinsa da Idanuwansa.

Tsigan jikinsa shima gabaki daya ta miqe ya kasa cewa komai saida siddeeq yayi qardin halin

matsowa gurinsa jiki ba qarfi Shima yace

"Dr mu koma gida"

Rintse Idanuwansa ya sake Yi ya Budesu daidai lokacin motar uncle Ahmed ta shigo harabar gidan ya fito riqe da envelope dayake dauke da sunan asibitin da Babu me iya zuwanta sai wanda yake am

fani da dollars.

Wani abin ya sake Jin ya tsaya a kirjinsa Mai tsananin nauyi da radadin gaske.

Daqyar ya hadiye abinda yake ji ya juya Kai tsaye ya nufi Ciki bayan uncle Ahmed ya shige baima lura dasu ba sbd tashin hankalin dayake Ciki na result din

dayake hannunsa wanda yasan yau kwanan Ciwon zuciya zasuyi Dan shi tin acan kirjinsa yayi masa nauyi sbd Babu komai a Cikin hada iri da Mam sai baqin Ciki da tashin hankali Kuma yanda Dad Omar yafada boyewa kowa shine mafita sbd babbah zai iya rasa ransa

daga Jin wannan labarin kaman yanda Mam zai iya tada garin akan a Hanasa Arfat din Dan haka hadiye zancen su barwa cikinsu shine mafita da zaman lafiya a tafi akan baa San ubansa ba.

Koda Ahmed ya shiga babban palon gidan kowa na tsaye Cikin tashin hank

ali ARFAT din Ashe Koda ake magana yaci mangoes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login