Showing 114001 words to 117000 words out of 182667 words

Chapter 39 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

40

ake ba wannan ba Amma yanzu Yana rigima Dad dinsa zai sani Yana sani zai Bata masa komai da rashin hakurinsa wanda Shikuma bayason abinda zaayi a daga hankalin Mum dinsa da Ameeenatou su kadai ne damuwansa dinsa.

Karfe uku daidai

Siddeeq ya kirasa a waya Yana daukan wayar ya Dora a kunnensa abinda ya fada masa ne ya sakasa dakatawa cak tareda miqewa ya fice daga palon zuwa harabar gidan gabaki daya yace

"ABEOKUTA??

Ka tabbatarda informations dinsu daidaine?

Kuma shi ita sister

n Abdulra'uf dinne ta baka har address din??

"Yes Dr,komai daga bakinta najisa sbd na jima inda Neman dangin Abdulra'uf din sunqi bamu kowanne information mun kasa samun komai daga garesu Amma ayau din sai gashi kudin ya Saka sister dinsa magana kaman y

anda agent dinmu ya fada."

Numfashi me zafi Jamaal ya sauke kafin Kai tsaye yace

"Ka shirya komai a yau zamu wuce ABEOKUTA"

"Already nafara hada komai na tafiyan"

Acan Cikin gidan kuwa bayan fitar Jamaal daga palon Ameeenatou ta Sako Kai daidai

Kuma lokacin uncle Ahmed ya Kalli Dad Omar sbd Dr Aleena tana can tareda Mum Nur a palonta Suna firarsu yace

"4 zamu wuce ABEOKUTA sbd James ya tabbatarda address din Ashley Adrian Dake bayan Kuti heritage museum a shine asalin gidan mahaifinta Kuma ta

na gidan sbd iyayenta duka sun rasu."

Numfashin Ameeenatou ne ya kusa daukewa da Jin abinda uncle Ahmed din ya fada,

Sister Ashley angano inda take??

Me su Dad zasu Yi gurinta?

Uban Arfat Suma suke son ji daga bakinta??

Wani mummunan zufa ne da fa

duwan gaba ta shiga??

Sister Ashley din datake Nema Ido rufe??

Juyawa tayi tana daga wayarta Dan Kiran Hafiz sbd koma menene itama ayau takeson su isa ABEOKUTA sbd Dad dinta idan ya rigasu Jin waye ubansa zai iya boye mata sbd bayason ana sake tada zan

cen har Abada Dan haka kafin ya rigasu ya Hana Ashley fada ko batar da ita tana buqatan isa gareta.

Hafiz na Jin abinda ta fada Yana office tattarowa yayi ya dawo gidan

Koda ya iso su Dad sun wuce Dan haka Shima shiryawa yayi sukace aikine ya taso yan

zu yanzu abuje zasu bi jirgi su wuce.

Shima Jamaal Yana shigowa daukan Mum dinsa yayi suka tafi gida kawai sbd tafiyan da zasuyi Dan haka Koda Hafiz ya iso suka wuce tareda Ameeenatou su Jamaal sun rigasu kama hanyar ABEOKUTA din.

Dukkaninsu dasuke h

anyar zuwa ABEOKUTA din Babu wanda zuciyarsa ba bugawa takeyi ba musamman Ameeenatou da zata ga sister Ashley dinta yau.

Dad Omar Babu abinda yake so a yanzu yanzun bayan isarsa ya dauke Ashley kwata kwata daga qasar ma kafin Wani yasan inda take sbd ya

nda suka San inda take haka Wani zai iya sanin inda take.

Jamaal tsayawa komai nasa yayi hatta tinaninsa Ashley din kadai yake buqatan Gani a gabansa ta bayyana masa komai gameda Cikin da Ameeenatou ta samu idan ta San dashi.

#MAMUH

**********

AS

HNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?

kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058

Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki

da inganci.

***********

_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*

_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*

_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*

_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*

_Miss xoxo_

Guda Daya 400

Guda biyu 700

Guda uku 1k

Guda hud

un 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BAB

U KE!!!_*

[5/23, 2:34 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

117

*_HONEY DROPS_*

Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad

’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room

affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka.

To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu bok

a ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kaya

n da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k

Breast firming sabaya 4k

Breast enlargement and hips sabaya 4k

Echoes of forever 3k

Her royal highness 2500

Milky vjay cake 3500

Ever bond 3k

Eternal flame 2k

Love nectar 2k

Clea

nser pro 2500

Endless seduction 1500

Intensive love 1500

Swan 3k

Mowa’s secret 4k

Sugar queen 7k

Cloud9 4k

Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna

da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.

Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka

08167888934 ko

07026039714.

Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabb

as kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka

https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

***********

Tsakanin Lagos to abeokuta ba Wani Nisa me 100+kilometers ne gashi lafiy

ayyun motace ne suke bugu masu engines din kudi Dan haka tafiyar kaman a Cikin Lagos sukejinta Babu Bata time Dad Omar suka isa Lagos,

Uncle Ahmed ne yayo driving da kansa daga Lagos zuwa abeokuta din sbd ko driver Basu yadda dashi ba duk da sunada tabb

acin amanar drivers dinsu harma da maaikatansu duka Amma Kuma sannan lamarin ko familynsu Basu yadda su saniba bare driver.

James na farkon shigowa abeokuta Yana jiran isowarsu sbd shine zai isar dasu gidan wanda Saida ya isa ya tabbtarda wadda ake Nema

n ta hanyar gaisawa da ita ya tambayeta sunanta ya tabbatarda itace Ashley Adrian Abdulra'uf.

Dad Omar kwata kwata baya Cikin walwala ko farin Cikin abinda zaiyi sbd duk wanda zai fada radadin rabuwa da 'danka jininka to a bayansa yake sbd a Cikin wanna

n radadin da ciwon ya rayu shi daya rabu da 'yarsa a ranar data diro duniya batareda ko kamanninta ya tsaya ya tantance ba,

Bai taba sake ganinta ba Sai bayan shekaru ashirin wanda Bai mata Gani uku ba ya sake rabuwa da ita sai bayan wasu shekarun Kuma a

mummunan hali harma da babyn da baisan ya Akai ta samesa,

Haryanzu datake tareda shi idan ya Tina lokutan daya debo batareda ita ba zuciyarsa nitsawa takeyi Cikin tsananin radadi da qunci sbd ya rasa kuruciyan yarsa da tarbiyantar da ita,

A nasa bang

aren ya sadaukar da farin cikinsa ne na rabuwa da yarsa Dan bata kariyar data sakata kawowa yanzu,

A yanzu ma a wannan Gabar ne kaddara ta sake dawowa dashi,

Zai Raba 'da da uba sbd bawa 'dan kariya dukda yasan Jamaal idan yasan jininsa ne Arfat zai ba

sa kariya da tsaron da ko uban nasa daya haifesa bai isa ya tabasa ba Amma Kuma hadari ne Mai girma bada Arfat din ko bayyana musu gaskia a yanzu batareda karshen Mam yazo ba sbd a yanda suka taso kaunarsu a Cikin jininsa take ratse tana yawo tamkar uwa da

ya uba daya suke jinsu Dan zasu iya bada rayuwarsu ga Yan uwansu Amma dukiya ta Saka suka kashe junansu da hannuwansu hakama suke Neman karshen junansu ayanzun to tabbas dukiyar zata iya sakawa Mam ya iya yiwa jininsa Wani abin kokuma amfani da Ameeenatou

da Arfat din ya cisa da yaqi sbd shi akansu zai iya zubar da dukkanin makaman yaqinsa Dan haka ya zabi Basu tsaro batareda sanin kowa ba...

Har Cikin ransa da zuciyarsa Yana Jin radadin hakan Amma Kuma bayajin zai fasa niyarsa Dan itace final solution d

insa sbd akan hakan bazasu sake kwasa Subar qasar ba.

Uncle Ahmed daya lura da dacin dayake zuciyar Omar a bayyane yake ajiyan zuciya ya sauke lokacinda sukai parking a kofar Wani qaramin tsohon gida ginin shekaru.

Juyawa yayi ya Kalli JDEN din dayak

e zaune Yace

"Mun iso."

Sake sauke numfashi Dad Omar yayi tareda dago kansa ya zubawa gidan Idanuwansa Yana kalla.

A yanda Ashley ta Kula da Ameeenatou ba Dan sirrin dayakeson biyowa ba da zai inganta rayuwarta ne ya Saka a Cikin ahalinsa sbd itam

a ta zama tasa sbd son datake wa yarsa Babu cuta ba cutarwa.

Numfashi ya sauke tareda gyara zaman farin glass din dayake fuskarsa ya Kalli uncle Ahmed alaman ya shirya.

James ne ya budewa Dad Omar din da sauri Cikin nutsuwa Yana matsawa gefe Dan basa

Damar fitowa.

Kofar gidan suka nufa James na rigansu isa ya buga kofar me shegen Kuka Yana sake Kiran sunanta.

Jin shiru ya Saka uncle kallan James shima James din da sauri ya sake miqa hannu xai sake bugawa aka Bude kofar.

Sanye take da doguwar

rigar atampar data Dan wanke sbd yaji Dan haske alaman wankewan tsufa.

Kallansu takeyi da Idanuwanta Cikin Dan girmamawa ta gaidasu tana musu barka da zuwa kafin ta tsayar da Idanuwanta kan James daya taho mata dazu ya tambayar dunsnta.

James dinne y

a sanar mata baqi ne gurinta zuka taho.

Kasa dagowa tayi ta kallesu sbd kwarjinin Dad Omar tace

"Ok Bismillh ku shigo"

Dayake basuda lokacin batawa maganar suke baqace da suka sunyi San haka Ciki suka wuce Mai tsaye zuwa palon gidan dayake kaman

office dinta sbd teaching takeyi yanzu sai Kuma Wani local asibiti da ko wuta Babu tana zuwa Aiki duk Dan tasamu abin dogaro da Kai.

Zama sukai Babu qyama ko tsayawa kallan yanayin gidan

James kuwa a waje y tsaya Bai shigo ba sbd tsaro.

Sake gaidas

u tayi Cikin wata girmamawan kafin ta Dan dago kadan ta Kalli Dad Omar dayake mata kama da fuskan Babynta da Babu ranakun da Bata kewa da hawayen rashinta Dan tayi yawo asibitinsu nemanta bayan warkewanta Amma karshe MD sakawa yayi securities suka hanata s

higa asibitin ma gaba daya haka ta hakura ta tattara ta dawo gida sbd bazata iya hada Ido da JAMAAL ba daya bar mata amanar Ameeenatou din ba tace ta rasa Ameeenatou Dan haka ta hakura da zaman Lagos sbd kadai kunyar haduwanta da Jamaal ta gwammaci zaman a

beokuta dadi da qunci da wuya Amma rubutacen alkwarine a zuciyarta duk ranar data ga Ameeenatou zata Nema Jamaal da kanta ta sanar dashi komai daya faru.

Uncle Ahmed ne ya Bude Baki zaiyi magana Dad Omar ya dakatar dashi sbd da kansa yakeson magana da i

ta Baki da Baki.

"Ms Ashley Adrian Abdulra'uf right???

"Yes Sir" ta fada tana Jin jikinta na sanyi haka kawai.

"Ms Ashley ba tareda Bata lokaci ba Kai tsaye sunana Omar jden Seelah nine na mahaifin daya haifi AMEEENATOU OMAR.....

da Wani irin s

auri sister Ashley ta dago ta kallesa Idanuwanta na sauyawa take tareda cikowa da Wasu irin hawayen dasuka Sakata rufe Idanuwanta da tafin hannuwanta.

Tsantsan kaunar datakewa Ameeenatou ya hango a Idanuwanta da yanayinta daga fadar sunan Ameeenatou din

.

Jin yayi jikinsa yayi sanyi Amma dole ya Yi hakan.

Kallanta y sake Yi yace

"Daga ranar data shiga asibitinku da hannunki nakeson sani,

Sannan shin kinsan da akwai Ciki a tareda ita lokacinda Kuka rabu???

Hawayen datake riqewa ne suka gangaro m

ata sbd Babu ranar da Bata hawayen rashin nata Cikin ba da fatan na Ameeenatou dinta Yana Nan.

Dagowa tayi bayan ta share hawayenta ta sauke ajiyan zuciya tace

"sorry sir ko zan iya tabbatarda Kai dad din Ameeenatou ne??

Tinawa tayi da bayanin sid

deeq akan Kada ta yadda da kowa da wuri akan lamarin Ameeenatou idan ba shi kadai ba ko ogan gaba daya wato Jamaal.

Uncle Ahmed ne ya Ciro wayarsa daga  aljihunsa ya Nemo videon labaran da akaita yadawa na ranarda jden ya bayyanawa duniya yarsa Ameeenat

ou na gefensa riqe da hannunsa ya ajiye gaban sister Ashley din batareda yace komai ba .

Fuskan Ameeenatou ta zubawa Idanuwanta tana Jin zuciyarta da jikinta na tsananin mutuwa sbd da alama Ameeenatou dinta ta warke ba kuma lallai ta Tina da ita ba.

"Uhummm??? Dad Omar ya fada alaman idan ta Gani Suna jiran bayanin komai dalla dallah.

Ajiyan zuciya sister Ashley ta sake saukewa jikinta na tsananin sanyi ta Bude Baki tafara zayyano musu komai a tsare daga ranar farko har zuwa ranar rabuwarsu Bata bo

ye komaiba hatta yanda rashin hankalin ya sakata sakawa ya sadu da ita akan dole sbd baida zabin daya wuce hakan tareda dararrakun daya ringa batawa na kulawa da ita idan batada lafiya tareda yanda ya tare asibitin gaba daya rayuwarsa sbd Ameeenatou Bata r

age komaiba ta zube musu bayanin komai a gabansu tareda tabbacin baisan da Ameeenatou nada ciki ba ita kadai ce ta sani sai doctors uku wainda duka basa qasar sun tafiyarsu wasu qasashen kaman yanda ta samu labari.

Wani zazzafan numfashi suka sake a tar

e jikin kowannensu Yana sanyi da tsananin tashin hankali abinda daga Ameeenatou din harsu Ashely din sukai going thru da Kuma yanda Jamaal ya ajiye komai nasa y tare Nigeria a asibitin sbd Rai daya.

Dad Omar daya kasa cewa komai sbd zuciyarsa data riqe

ta Dena bugawa sosai.

Dagowa yayi ya Kalli Ashley da Idanuwansa da suka sauya xuwa ja ya Ciro Wani blank cheque da Kuma wanda aka rubutawa wasu mahaukatan kudin da ko a lissafi Bata taba lissafowa kanta su ba ya ajiye a gabanta tareda kallanta yace

"

Ki dauki wanna ki qara da blank din ki saka numbobin kudin da kuke ganin zai isheki har tsawon lokacinda zaki Gina kanki ki zama me abin kanki kema,

Zan baki gidan zama a duk qasar da kikeso a fadin duniya ki zaba da kanki,

Zan Gina Miki asibitin kanki k

iyi Aiki a Cikinta,

Duka wannan amtsayin godiyata daga kauna da kulawan da kikaiwa AM da Kuma kariya danakeson ki Bata a yanzu ita da abinda ta Haifa ta hanyar nesa da rayuwar duk wanda ya sanki a families dinmu duka har jdens har SEELAHs,

Magana ta Ka

i tsaye inason ki bacewa duniyar JAMAAL SEELAH kwata kwata har abada kokuma lokacinda na buqaci ki dawo,

Bazaki taba barin JAMAAL yasan ind kike ba bare ki bari ya ganki sbd idan har kinason bawa Ameeenatou da abinda ta Haifa tsaro to karki taba barin JAM

AAL ko Wani daga ahalinsa yasan Ameeenatou ta taba samun Ciki daga wannan auren,

Ki shirya zanji da komai zaa turaki wata qasar."

Ashley kasa motsawa tayi sbd tsananin mamaki da tsoro da suka rufeta lokaci daya sbd bata taba tinanin Jin hakan ba,

Me h

akan ke nufi??

Cikin Ameeenatou na Nan kenan harta haifesa,

Hakan na nufin kenan Jamaal haryanzu Bai San da Cikin bane?

Idan har JAMAAL bai San da Cikin Ameeenatou ba kenan haryanzu baisan inda Ameeenatou din take ba,

Damarta ce tazo mata har gida

ta cikawa Kanta alkwarin Neman Jamaal a duk ranar data samu Ameeenatou ko me??

To Amma Kuma da gaske Ameeenatou din d abinda t Haifa Suna Cikin hadari??

Meyasa Dad dinta bayason Jamaal ya sani??

A saninta har abada Jamaal bazai taba  iya cutatar d

a ko wanda yakeson Ameeenatou ba bare Ameeenatou bare Kuma harda abinda ta Haifa da sunansa.

Cakewa kanta taji yayi tareda mata nauyi sbd tashin hankalin lokaci daya da duka maganganun da bakon lamarin da aka taho mata dashi suka sakata.

Ja Idanuwant

a sukai take sbd sarawa da kanta ya fara.

Kallan Dad Omar din ta Dan dago tayi sedai kafin tai magana uncle Ahmed ya Bude Baki yace

"Wannan zabi ne Mai tattareda ingantacciyar rayuwar dake jiranki Kuma take jiran Ameeenatou da 'danta sbd tafiyarki it

ace kwanciyar komai.

Cikin rashin fahimta ta sake kallansa tana sauraron bayanin dayake sake mata akan tafiyarta shine maslahan komai.

Shiru tayi Idanuwanta na sake yin ja da wannan tinanin sbd zata iya komai Dan bawa Ameeenatou da Babynta kafiya kam

an yanda Kuka zata iya komai Dan ganin ta samu ganin Jamaal a duk inda yake a yanzu wanda idan har tanason zuwa inda JAMAAL yake ta sanar dashi komai to tabbas tana buqatan amsar kudin Dad din da amfani dasu.

###MAMUH

[5/23, 2:34 PM] MG: *_Arewabooks@Mam

uhgee_*

118

*_HONEY DROPS_*

Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau

ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika

su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan sha

hararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login