Showing 168001 words to 171000 words out of 182667 words

Chapter 57 - AMEEENATOU COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

48

shar

e mata tana cewa

"Baby kukan ya isa haka kinsan daman ba isashiyar lafiya ne Dake ba zaki iya jawowa kanki Wani zazzabin akan Wanda kike fama dashi"

Qamshinsa ne ya Saka Ashley dagowa ta kallesa fuskanta Babu walwala sbd itama taji kunya da damuwan a

binda yayi musu din ba zata.

Miqewa tayi zata fice batareda tace masa komaiba Ameenatou da Bata dago ba sbd tasan shi dinne ta riqeta tana Dan Bude Baki tace

"Ash gida zan tafi ki fadawa Hafiz yakaini"

Numfashi Ashley din ta sauke tareda dagowa ta

Kalli Jamaal din wanda Am din yake kalla kafin ya Kalli Ashley yace

"Kije zan kaita gidan da kaina"

Ficewa Ashley tayi tabarsu su biyun.

Miqewa Ameenatou tayi tana goge fuskanta da tissue ta nufi kofa zata fice daga dakin.

Hannunta ya riqo tar

eda dawowa da ita zaiyi magana ta dago jajayen Idanuwanta ta masa Wani kallan tsananin zafinsa datake ji Cikin ranta.

Rungumeta zaiyi ta turesa tareda Bude bakinta zatai magana sai Kuma ta fasa kawai ta wucewarta ya sake riqota ta fizge hannunta tared

a ficewa daga dakin.

Kai tsaye dining room din da kowa yake ta nufa tana zuwa ta zauna Babu wanda ta kalla sbd Zuciyarta Dake Cikin zafi da baqin Cikin kunyar datake daure da ita gashi kusan kowa Yi yakeyi Yana kallanta.

Fatmah da Mummy dinta ta rarr

asheta ta samu ta Dena kukan itama kasa riqe abinda takeji tayi kaman yanda Ameenatou ta kasa riqe nata Dan haka kusan tare suka miqe daga dining din.

A tare suka Kalli hafiz dayaji saukan Idanuwansu akansa lokaci daya

Ya dago ya fara kallan Fatmah da

ta ambaci sunansa Cikin sanyin murya kafin Ameenatou.

Kowa a tare ya kallesu harda Jamaal daya Kalli am Yana dauke Idanuwansa sbd yasan bazata taba yadda ya kaita ba Dan haka baice komaiba.

Hafiz tissue ya dauka ya goge bakinsa daga abincin dayake Ci

ki ya miqe tsaye Yana cewa dukkaninsu su biyosa.

Suna barin dining room din juyowa yayi ya fara kallan Fatmah zaiyi magana hawayen Idanuwanta suka sauko mata ta katsesa da cewa

"I wanna go home please" ta qarasa zancen da sanyin murya da Wasu siraran

hawayen.

Kallanta yayi Cikin nutsuwa kafin ya dawo da kallansa kan Ameenatou da alaman ita fa??

Itama Bude bakin tayi Cikin sanyi tace

"I wanna leave this place too please"

Numfashi ya sake Yana cewa kowacce ta share hawayenta.

Ciki suka

koma Suna bayansa sukai sallama da kowa suka juya suka fice.

Jamaal kallan nutsuwa yabi bayan Am din dashi Yana Jin sonta da babyn Cikinta na sake cikesa.

Dr Aleena ma Jin tayi kaman ta janyota ta hanata tafiya sbd Jamaal dinta Amma Kuma ganin yanda

Omar ya sakewansa Yana murmushin data San Kila na mugunta ne ya sakata jifarsa da harara.

A yanzu Kam tabbas zai Saka Ido yabarwa babbah komai sbd yasan iya maganar ma an karba auren rigimace a gurinsa bare ganin Ciki kawai a jikinta ko jinsa.

A mota

Ashley da Ameenatou ne a baya Fatmah a gaban motar tana tsiyayar hawayenda har Lokacin ba wanda yasan n menene hakama ba Wanda ya tambayeta tinda kowa ta gabansa ta ishesa

Hafiz ne kadai ya zaro tissue daga miqa mata Yana Dan juyowa ya kalleta itama kal

lansa tayi tana marairaicewa kaman zata fasa Kuka me qarfi ta karba tana share hawayenta.

Suna isa gida kowa ya fice daga motar Babu me magana kowa dakinsa ya nufa Cikin jimami.

Arfat na can gurinsu Mum Nur Dan haka daga Ameenatou din har Ashley tube

wa sukai sukai wanka da Shirin bacci suka kwanta.

A dakin Ashley tayi kwanciyarta tanaji wayarta na ringing taqi dauka.

Ashly kuwa daman ta kashe tata sbd tin a hanya take ganin Kiran siddeeq taqi dauka.

Acan kuwa sai dare sosai su Dad suka dawo g

ida aka baro Arfat acan sbd Dr Aleena data roki Dad din wanda daman sunada siyayyar Arfat din dasukeyi sosai a gidan da Shirin idan ya taho Dan haka Babu buqatan komai nasa.

A hanya Mum Nur ta tada maganar Cikin Ameenatou din tana sake nunawa Dad din Da

n Allah kada yayi wata maganar bayan a Saka lokacin bawa Jamaal din matarsa ta haihu acan tinda dai ta tabbata Jamaal din shine mahaifin Arfat sbd idan ya sake tada wata maganar kunya sosai take Saka Ameenatou wannan halin Kuma ba Dadi hakan kada m Wani ci

won ya shigo yinda dai yanzu ba ita kadaice ba.

Murmushi yayi kawai Yana Jin kaunar 'yarsa da duka jikokin da zata Haifa masa sedai yasan ba shine matsalar ba a yanzu babbah ne Kuma shi duk da shine ya haifeta bazai taba hada girman babbah a kanta ba da

kansa sbd son da babbah yake mata ko yayansa daya Haifa baya musu wannan son hakama Babu Wani Rai ko Abu dayakeda Mahimmanci a rayuwar babbah kaman Ameenatou sbd itace hasken zuciyarsa da Idanuwansa Dan haka Babu wani Iko da kowa a duniya zai nuna mas aka

nta shine me cikakkiyar ikonta Dan haka sai yanda babbah yace a yanzu Dan shine akaiwa babban laifi musamman ta yanda zai samu bayanin ARFAT Jamaal ne ubansa na asali..

Suna isa gida gidan tsit da alama kowa Yana daki Yana jimami Dan haka Suma Kai tsaye

kowa makwancinsa ya nufa.

Babbah baisan meyake faruwa sbd Babu wanda ya fada masa Dan haka hankali kwance ya tashi sedai Jin gidan tsit Babu motsin kowa ya Saka dadah Tinanin ko lafiya Duk da haka sai tayi tinanin gajiyan daren da sukai ne jiyan ya S

aka kowa hutawa ba buqatan fitowa da wuri.

Sai kusan 12 na rana tukuna suka fara fitowa daya bayan daya kuma a Lokacin ne zasuyi breakfast Wanda yake hade da lunch sai Kuma dare.

Fatmah datake sanye da pencil jeans da knit freesize Riga fara tana fit

owa daidai Lokacin Jamaal ya shigo palon tareda Siddeeq Arfat Yana jikinsa.

Tsayawa tayi tana kallansa cikeda Jin kamarma ta tsanesa sbd abinda yaji din dan Bata dauka zai mutu akan macen da aka fada masa ta haihu baa San uban Dan ba.

Ko kallan inda

take baiyiba sbd baima lura da ita kwata kwata ba Siddeeq ne kadai ya Dan kalleta Shima baice mata komaiba ya wuce.

Ameenatou ce da Ashley suka sauko daidai lokacin Suma

Ta Kalli Ameenatou din da Idanuwanta da sukai ja ta kasa riqe bakinta Cikin son s

amun amsar tambayarta tace

"Dagaske Cikin ne Dake?Kuma na wanda ya fada din?

Ke shikenan haka zaki ringa Ciki sedai a ganki dashi batareda sanin yaushe kike yo war abinki ba....

Dago jajayen Idanuwanta Ameenatou tayi ta Kalli Fatmah din wadda itam

a zancen ya fito mata Cikin ciwon yanda take jerosa.

#MAMUH

[6/6, 11:26 AM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*

143

Suna shiga palonsa ya Tura kofar palon da kafarsa tareda sauketa ya shigar da ita jikinsa Yana rufe Idanuwansa nutsuwa da sanyi na cike damuwan

dayake cikin ransa.

Itama duk da tana Cikin damuwan Amma tasan Yana Cikin buqatan rarrashinta Dan haka hannuwanta ta Saka ta zagayesa tana qanqamesa Cikin sanyi da nutsuwa tareda tsananin son datake masa Yana bayyanuwa,

Ahankali ta Bude Baki Cikin san

yi da kulawa tace

"Its okay komai ya wuce inshallah

And alhmdllh she's safe and okay"

Numfashi ya sauke ahankali Yana sake rungumeta sbd sai yanzu ne yaji abinda ya Danne zuciyarsa ya fada masa kwata kwata.

Sake zagayeta da hannuwansa yayi Yana f

urta "thank you love" Cikin sauti me sanyi da nutsuwa da Kuma rashin qarfi.

Shiru sukai na mintina a hakan kafin ta dago ta kallesa Shima ita din ya zubawa Idanuwansa Yana kalla ganin yanda ta sake haske da kyau a idonsa.

Hannunsa daya ya Saka Yan sh

afa wuyanta ahankali Yana gangarowa harya iso kan Cikinta dayeke shafe kaman baby Bai taba zamansa ba ya shafa Cikin Yana lumshe Idanuwansa cikeda da tsananin so da Kauna da Jin kaman zai hadiyeta duk lokaci daya ya mannota jikinsa da hannunsa daya batared

a ya dauke hannunsa dayeke kan mararta ba ya Saka kansa wuyanta ya shaqi qamshin me kashe masa karfi ya shafi wuyanta da gefen fuskanta da tsinin hancinsa ya Bude Baki kaman muryansa zata shige kunnenta sbd laushi da nutsuwa tareda sanyinta yace

"You ok

ay??

Yaya jikinki?

How are you feeling now?

Kinci gaba da Aman ne?

Yanda yake goga mata hancinsa ya sakata Bude Idanuwanta Cikin sanyin itama ta kallesa kafin takai hannuwanta biyu ta kama fuskansa ahankali tana tsayar dashi guri daya ta Bude Baki li

ps dinta na gogar hancinsa dayake hade da fuskanta tace

"Naji sauki Babu aman yanzu"

Hancinsa ya sake shafa mata ahankali a fuskanta Yana cewa

"Meyasa nakejin jikinki ba karfi a yanzu?

Ki fadamun Yaya kikeji coz I know you're not okay"

Cikin s

anyi tana kokarin sake yanayinta tace

"Lafiyan kalau"

"Kin tabbata?

Gyada Kai tayi tana Dan lumshe Idanuwanta sbd wata shafar da hancinsa ya mata a gefen wuyanta Yana sauke mata numfashinsa.

"Are you sure baby?

"Yes" ta sake fada tana kokari

n dagowa su Kalli juna sedai tana dagowa harshensa taji ya fara sauka a lips dinta yayi musu Wani irin sanyayyan lasa kafin ya lashe nasa lips din ya sake lasar nata yasake lashewa tukuna ya zira harshen Cikin bakinta Yana fara tsotsanta Cikin sanyi hankal

i kwance.

Taso dakatar dashi ta hanyar zamewa sbd inda suke din sedai kewansa datai da yanda ya zagayeta Cikin jikinsa Yana tayar da duk Wani sonsa da shaawansa dayake zuciyarta ya sakata fara tsotsansa itama tana zagosa da hannuwanta Wanda hakan ya Sak

asa dagata Sama ahankali ya hadata da Bango Yana samun Damar tsotse bakinta da kyau Cikin nutsuwa da qwarewa itama tana sake basa Damar hakan.

Hannunsa ya zira ya Bude zip din gefen rigarta Yana zura hannunsa Ciki ya shafi bra dinta dayake lafe a jikint

a Ya shafo kirjinta dasuka qara cika da lafiya sosai.

Jin zai rabata da bra din ya sakata riqe hannunsa tana dagowa ta kallesa Shima ita ya sake kalla da mayun Idanuwansa ta girgixa masa Kai ahankali tana zaro hannunsa daga rigarta ta zagaye qugunta das

u tana shigewa jikinsa ahankali tace

"Su Dad na qasa Suna jiranmu fa"

Rungumeta yayi Yana sauke ajiyan zuciya tareda kissing gefen wuyanta yace

"Thank you for being my Halal"

Qamshinsa ta shaqa tajisa ya ratsata har Cikin kanta da zuciyarta tac

e

"Thank you for being ARFAT father" qasa sosai ta fada hakan batareda tabari yaji abinda ta fada dinba.

Sakinta yayi bayan sun samu nutsuwa sosai a hakan rungume da juna ya gyara mata rigarta tareda mayar mata da zip din suka gyara kaman Babu abinda

ya faru a tsakaninsu suka fito hannunsa na Cikin nata har suka gama saukowa har Lokacin Ashley da Siddeeq na palon farko suna jiransu Basu shiga ba sbd suna shiga zaa tambaya Ina AM din ko Jamaal shiyasa suka tsaya tasu firar sbd a dauka gabaki dayansu Su

na tare.

Shima acan Ciki Hafiz ne ya Hana a Tina ma basa Nan sbd firar da akeyi Cikin wayewa da ilimi.

Suna sauko Ashley ce ta miqa mata hannunta ta kama kaman wasu Yan biyu haka sukai gaba bayan ta waiwayo ta kallesa Shima Wani shegen kallon yake bi

nta dashi Suna bayansu shida siddeeq Wanda Shikuma Ashley da kusan komai nata yake kaman na am din yake kalla dan duk da ta girmi am din da kusan shekaru bakwai haka zuwa 8 koma 9 idan ka kallesu zaka dauka shekarunsu daya sbd ba Wani Jikin girma ne da Ash

ley dinba gata fara sosai sbd asalinsu Dan hakan ne ma suke kaman sisters din gaske.

Suna shigowa palon kusan kowa indanuwansa akansu ya dawo musamman Dr Aleena data zubawa Ameenatou din Idanuwanta tana karantar sauyinta bakinta kaman zai Bude yayi ma

gana Amma sai tayi shiru tareda miqawa am din hannunta daya dayan Yana rungumeda ARFAT da tinda suka taho yake jikinta.

Cikin Jin nauyi da nutsuwa ta nufi Mum din ta miqa hannunta ta kama hannun Mum din tana zaunawa gefenta Cikin nutsuwa da kulawa ta ga

idata tana mata Yaya jikinta.

Cikeda kauna kaman zata hadiyeta ta amsa tana qarawa da thank you love.

ARFAT na ganin Jamaal da gudu ya sauka jikin Mum din Yana nufarsa daman tini ya Bude masa hannuwansa cikeda tsananin kaunarsa datake sake cike koina

nsa a a daukesa sama Yana sauke masa kusan kisses hudu a gfen fuskansa lokaci daya.

Siddeeq ma Yana daukansa kisses din ya fara sauke masa kafin yafara tambayarsa Yaya yake.

Cikin kunnen Jamaal din ya fada masa Kalmar data Saka Jamaal din murmushi me

kyau da tsari Yana sake Jin kaunar dansa bar Cikin ransa.

Dr Aleena ma kaman zata Budewa am zuciyarta takeji Dan haka firar komawa Tai kaman tarairayan am da Arfat kawai akeyi.

Dad Omar ma duk motsin Dr Aleena din Yana kan idonsa ne kaman yanda Jama

al duk Wani motsin am saiya zuba mata Idanuwansa Yana Jin kaman ya dauketa su tafi inda saita haife masa cikinsa zasu dawo.

Kallan Dad Omar yayi yaga yanda Shima yake jifan Mum dinsa da Wasu lafiyayyun kallo Cikin fuskewa Yana Dan basarwa.

Yasan Dad

Omar bayajin abinda yakeji gameda matarsa Amma Yana iya hango nasa jarabawan ta mutuwan son dayake mata Dan haka Dan matso da kansa yayi gurin gefen Dad Omar din Cikin sauti me nutsuwa yace

"Dad welcome to the club,

And sorry Dad Amma kasan Mum Dina ba

zata iya tafiya a yanzu batareda tasan waye zata barwa 'danta ba,Allah sarki Jamaal da Dad dinsa"

Rasa abin fada Dad yayi sai Wani murmushin daya kufce masa sbd yasan me kalaman Jamaal din suke fada sarai.

Juyowa yayi ya Kalli fuskan Jamaal din wand

a ya Kalli Dad din Yana marairaicewa kaman bashi ba sai ya Tina masa lokacin kuruciyan Jamaal din Dan haka Wani murmushin ne me sauti ya sake kufce masa ya dauke Kai Yana cewa

"To shi "Dan nata me yakeso ayi ne?

"Dad a tausayawa a basa abinda yake na

sa?"

Sake kallansa Dad Omar yayi Yana sake Wani mugun murmushi yace

"Matar 'dan tawa matar baa hannuna take ba,asali ma ba nine zancen yake hannuna ba idan zai iya da babanta ni Dan rakiya ne"

"Kallan Dad Jamaal yayi Yana satar kallan Ameenatou ya

sake qasa da murya Yana cewa

"Bazan iya da tsohonta ba dan Allah Dad karka hadani dashi zai iya bacewa bat da itama gaba daya idan aka takurasa musamman yanzu Danai masa Wani laifin"

Juyowa Dad yayi ya Kallesa Kuma a Lokacin kowa yaji abinda ya fada

sbd sautin ya Dan fita

Dad yace laifin me Kai masa kenan??

"Yar budurwansa is carrying my second child....."

Ruwan da Fatmah da Mum Nur suka Saka a bakinsu lokaci daya suka dawo musu da mugun karfi.

Didi kuwa zubewa ruwan sukai a hannunta batare

da takai bakinta.

Uncle Ahmed ajiye wayarsa datake hannunsa yayi Yana dagowa Cikin tsananin mamaki.

Siddeeq Wani iskan farin Ciki yaji yayi sama dashi

Ayesha da maman fadeela ma duka dagowan sukai.

Hafiz Ashley ya fara kalla Cikin mamaki da jinji

nawa wannan babban barnan da sukai.

Ashley sunkuyar da kanta qasa tayi tana dafe goshinta jikinta na Wani irin mugun nauyi kaman Wadda aka danna Cikin ruwan zafi.

Ameenatou dagowa tayi da Wani irin tsananin mamaki da shock ta kallesa.

Dad Omar kuw

a kasa yadda da abinda yaji yayi ya juyo ya zubawa Jamaal din Idanuwansa shikuwa Babu abinda yaji a abinda ya fada sbd baya buqatan jiran kowa ya sanar dashi ko sanar da kowa sbd abu ne daya rasa a Cikinsu na farko Dan haka a yanzu dayake tareda matarsa lo

kacinda take dauke da Wani Cikin nasa shine yakeda iKon sanarwa kowa.

Tsit palon yayi Banda Tarin Fatmah daya kasa tsayawa sbd muguwar sarkuwa tayi Idanuwanta take sukai jajir ta dago ta Kalli Jamaal din wanda Babu abinda yake shimfide a fuskansa bayan

asalin farin Cikin dayake Cikin zuciyarsa bama wannan me yake nufi da second child dinsa??

Gabaki daya su mum Nur ma Cikin mamaki da shock basuma Tina da second child yace ba

Cikin mamaki Didi ta fara Bude Baki tace

"Who's pregnant??

Ameeenatou

qasa tayi da kanta wasu irin hawaye masu zafi na gangarowa daga Idanuwanta batareda ta dagoba Dan bazata iya kallan kowaba.

Dad Omar daya mutu a zaune ahankali ya mayar da numfashinsa kafin ya sake kallan Jamaal din ya juya ya Kalli Ameenatou da kanta k

e qasa ya dawo da kallansa kan Jamaal yace

"Waye me Cikin??

Kallan Dad din Jamaal yayi Cikin kulawa yace

"Dad please"

Da tsananin mamakin gaske daya qarasa cinyesa daga zaune ya Jiyo yana kallan Ameenatou wadda ta fasa Kuka kawai ahankali tana

sake cusa kanta Cikin kafafunta.

Dr Aleena ce ta Kalli Dad din tana cewa

"OMAR please"

Mayar da kallanta kan Jamaal tayi Wanda yakejin kukan Ameenatou din har tsakiyar kansa da zuciyarsa sedai wannan shine karshen abinda zai kawo masa karshen tasa

matsalar da wainda suka Hanasa matarsa yaso ma babanta na gurin yaji idan yaso kafin safe idan ya tashi bacewansa ya bace bat shi kadai Dan ya fahimci sai sunyi rikicin gaske da babbah kafin abasa matarsa.

#MAMUH

[6/5, 4:18 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhg

ee_*

146

Mam a ranar daya cika kwana hudu a asibiti Omar ya bada umarnin kawai a miqasa asibitin mahaukata sbd cigaban da Babu ko kadan a tattare dashi sbd duka matakin dayaso dauka ma akansa ganin yanda gaba daya fatar jikinsa yayi Wani mummunan baqi a

Cikin kwana hudun sbd balain ruwan alluran da suka shigesa Wanda likitoci sun tabbatarda qwayoyin Cikin ruwan alluran sun Riga sun kama ruwan jikinsa sedai idan zaa fiddasa waje ne.

Ahmed baima bari Omar ko Jamaal sunji wannan sakamakon ba ya sanar da D

ad Omar abinda zai sanar Anan ne Omar din yace a miqasa asibitin mahaukata kawai.

Jamaal kuwa baima San meyake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login