Showing 105001 words to 108000 words out of 182667 words
zai iya cigaba da riqon auren macen datake fanko.
Mummy dinta na shigowa ta Dan basar tareda kame fuska tana mi
qewa ta wuce toilet Dan wanka da Shirin kwanciya tanajin zuciyarta tayi Dan sanyi da wannan tinanin daya shigeta.
Dad Omar kuwa bayan Arfat yayi bacci a jikinsa Mum Nur ce ta miqe ta daukesa daga jikinsa ta nufi saman AM dashi takaiwa Sarrah Dake zaun
e palon saman tana gadin dawowan Arfat din Dan ta shiryasa yayi bacci
Tana ganin mum ta miqe ta karbesa ta nufi dakinsa dashi.
Dad Omar kuwa a Cikin daren ya Kalli uncle Ahmed Suna office finsa dayake Cikin gidan ya Ciro wata farar Leda datake dau
ke da gashin Arfat daya diba ya miqa masa Cikin nutsuwa yace
"DNA test nakeso na wannan da JAMAAL SEELAH batareda sanin kowa ba Kuma Kar a Saka sunan kowa idan zaayi a Saka A and J kawai,
Bayan ni da Kai kada wanda zaisan menene yake faruwa har babba
h da AM din
Ina buqatan sakamakon Cikin qanqanin lokaci banason daukan time.
Karna Ahmed yayi Yana kallan sample din Yan tinanin yanda zai samu na Jeey Amma dai yasan koyaushe zasu iya samun zuwansa gidan Dan haka zai jira ranar dayaxo a ranar zasu sa
mu result din inshallah.
Ficewa yayi da sample din yakai nasa office din dayake gidan ya Saka safe dinsa ya rufe ya fito.
#MAMUH#
**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kul
lum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
***********
_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/22, 4:01 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
113
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir!
Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin
dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu ma
ce figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata su
n shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da
kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Brea
st enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7
k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah
, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.
instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Kwana biyu koina Babu wanda ya Nema Wani sai ranar da aka kwana uku ya samu nutsuwa kansa ya sake yanda ya kamata,
Baida niyar matsi ko takurawa kaman yanda ya t
sara tin farko zaibi komai ahankali musamman yanzu da Dad Omar yayi fushi sosai zai basa time ya sauka tukuna ya sake basa bayanin komai.
Babbah bazai taba fahimtarsa ba a yanzu Dan haka bayajin zai zauna masa bayanin komai Shima har sai ya sauka,
Am
kuwa baya buqatan dogon bayani a gunta sbd ta zama tasa bazata taba iya kubuta daga hakan ba,
Zai Bata time din datake buqatan itama.
Dad dinsa kuwa ya dakatar dashi daga duk abinda ya shafi maganar aurensa da am da Dad Omar,
Shine ya daura auren d
a ita,
Shine mijin,
Shine yayi Dad Omar laifin Kuma shine zai gyara matsalarsa da kansa Yana buqatan break daga garesa please.
Itama Mum dinsa hakan yayi mata daidai Dan haka zata taya 'danta gyara aurensa hakama Bata yadda komai zai faru ya saki mata
rsa ba.
Siddeeq daman Bai gezu ba sbd yasan wa ake maganar Jamaal ya rabu da ita,
Tabon raunika biyu ne a jikinsa daya qi barin su goge sbd nata ne,
Dayan a wuyansa wanda baisan Yaya tai masa shi ba sai wani a hannunsa daya zagayesa da tattoo tareda k
alman sunanta.
Rashinta kadai a duniya ya jijjiga rayuwar JAMAAL SEELAH wanda dashi da Mum dinsa kadai ne suka San azabar rayuwa da tashin hankalin da suka shiga kafin dawowansa Sabon JAMAAL ba Dr Jamaal ba Amma yanzu Rana tsaka ace wai ya saketa,hmmmm.
*****Fes ya tashi yau Babu damuwan komai a Cikin kansa bayan jinsa a natse,
Saukowa yayi a shirye Cikin kaftan din original cashmere me tsadan gaske daya nutsu a jikinsa navy blue da hular data sakasa yin Wani irin sbd kaftans ba qaramin kyau suke m
asa ba sbd kasancewansa ruwa biyu.
Qamshinsa ne ya ankarar da Mum dinsa dake zaune Palo tana waya a natse itama hankalinta a kwance kaman na danta dagowa ta Kalli hanyar saukowansa.
Siddeeq ma dayake dining zaune Yana cin abincin dagowan yayi Yana ka
llan hanyar.
Fuskan Mum din ya shafa ahankali kawai Yana cewa "Love you Mum"
Ya wuce dining din inda Shima siddeeq ya Kallesa yace
"Barka da fitowa"
"Barka,Yaya maganar Bellamy??
"Ya sauka Yana qasar Amma Abuja ya sauka but gobe da safe zai
biyo flight din Lagos"
"Ok, Maganar Ashley fa akwai Wani bayanin??
"No but inshallah ankusa"
Kallan siddeeq din yayi ganin Yana masa Wani kallo ya ajiye cup din milkshake dake hannunsa yace
"Karma ka fara nasan me zaka fada."
Dariya siddeeq
ya sake Yana cewa
"Zan fada Amma ai ba yanzu ba sai lokacinda......
Miqewa yayi
Siddeeq yayi saurin hadiye sauran maganar Yana cewa
"Nabarta nabar maganar"
JAMAAL Wani kallan ya sake watsa masa Yana zaunawa yace
"Kaci gaba kaga idan bamu ta
ttara muka koma gidan Dad Omar din ba sbd indai a gidan Dad Omar ne zan iya zama living son-in-law,
Dare nayi naje palon Babbah bacci"
Dariya siddeeq ya sake Yana cewa
"Hmmm ka sani ko babbah nada tsohuwar bindiga Dan da alama babbah aka takura Dan
tawayensa dayake fada zai zama, Kuma akan wannan auren kasan tsaf zai fara da qafafunka"
Murmushi Jamaal din yayi har hakoransa na bayyana yace
"Ba yin bindigar tasa ba wataran yaje ya harbe qafafun 'dansa idan ya dauka nine a gurin budurwan tasa k
aga an huta da rawan kan 'dan nasa ya saukakawa kowa Aiki"
"Dariya siddeeq yayi harda Mum dinsa Dake tahowa itama dariyan tayi sbd da turancin suke firar Kuma tasan sarai a yanda tasan Jamaal yaga AM da Hafiz din zai iya kallo babbah ya harbe qafafunsa
idan yaso daga baya ya taimaka masa a amtsayin likita bayan barnar ta afku.
Zaunawa tayi suka qarasa breakfast din da ita Dan ita yau farin Ciki takeyi maman fadeela zaa dawo da ita gidan kwata kwata sbd su debewa juna kewa hakama hankalin siddeeq ya ra
bu sbd maman fadeelan tana can Dan haka aka ware mata Palo da bedroom dinta lafiyayye Babu abinda Babu,kayan sakawanta kadai zaa daukota dasu Suma ba duka ba sbd hatta wardrobe Saida aka sauya mata Kuma daman ba laifi sun Saba da Dr Aleena din Tin fadeela
na Raye.
Suna gamawa suka fice Mum nai musu addua.
Kai tsaye mansion din JDENS suka nufa Suna isa securities dayake sunsan waye JAMAAL din suka Bude masa gate lafiyayyar motarsa ta kunno Kai daidai lokacinda da Hafiz zai fita tareda Arfat Yana riqe
da hannunsa sanye da fararen kayan Nike sun masa kyau harda fcap da nosemask na Yara aka Saka masa da glasses na Yara duk dan kada agansa a gane bature ne bayan ansan basuda turawa a fmlyn.
Kallan Arfat siddeeq yayi
Shikuwa JAMAAL Idanuwansa ya zubaw
a Arfat din batareda sun fito motar ba Yana kallan komai nasa a natse daki daki Yana Jin zuciyarsa na kasa nutsuwa tareda shiga damuwan kallansa kawai.
Hafiz yaga motarsu Kuma Kai tsaye yasan JAMAAL dinne Amma Bai nufesu ba Saiya Kai Arfat Cikin mota ya
keso tukuna su gaisa Dan haka mota ya nufa da Arfat din.
JAMAAL Bude motar yayi ahankali Cikin nutsuwa da class qamshinsa na bin iskar gurin Yana kamawa ya nufi Arfat din Kai tsaye.
Siddeeq ma fitowa motan yayi ya nufesu sbd wancan Karan baiga fuskan
babyn da kyau ba ranar daya gansu airport.
Yana nufarsu Idanuwansa akan fuskan babyn Amma sun rufesa da kyau baka Wani gane kamanninsa.
JAMAAL na zuwa sake kyakkyawar fuskansa yayi kadan tareda ambatar sunansa Yana cewa
"Arfat is that you??
Ju
yowa Arfat yayi da sauri Yana ganin Jamaal ya sake fuskansa Cikin murna yace
"Hey Handsome"
Hannu JAMAAL ya miqa masa da gudu ya taho ya miqa masa nasa Jamaal ya kama hannunsa tareda Dan ranqwafowa yana zare masa fcap dinsa ahankali Yana kallan tsaki
yar blue eyes dinsa.
Qamshin AM ne da jiya ji daya yayi masa ya riqesa ya shiga hancinsa Yana fitowa daga jikin Arfat din.
Jikin Arfat din ya kalla kafin ya dago ya Kalli fuskansa qamshinta na sake shiga hancinsa dakyau.
Mayar masa da hulansa yayi
Yana cewa
"Zaku fita ne??
Ina Mum Dinka??
Tambayar yayi masa sbd son sanin waye mum din tasa ko Dad dinsa.
Hafiz ne da Siddeeq ya riqesa da fira yayi saurin kama hannun Arfat din batareda ya bari ya amsaba Yana cewa
"Son muje Kar muyi latti"
Dagowa yayi ya gaida Jamaal din da Idanuwansa akan fuskan Arfat dayake Jin zuciyarsa na qara kunnuwa gameda fuskan dayake Gani akan ta Arfat din sbd fuska ce d duk duniya itace fuskan datake haskaka rayuwarsa,
Ako yaushe Cikin adduar dayakewa mahaifiya
rsa Cikin sallansa sbd tsananin son dayake mata adduarsa Allah ya basa 'yayan da zasu dauko fuskan mahaifiyarsa sbd ko tsufa ya kamata yaringa kallan fuskan data haifesa akan nasa 'yayansa.
Fitowan Ameeenatou ne daga bayansu sanyeda doguwan fitted lady
cashmere datake dinkin kamfani crystals ne kadai ke motsi a jikin rigar hakama ta zauna daidai jikinta Cikinta a lafe kaman baby Bai taba zama gurinba.
Nadin Veil ne akanta sai handbag dinta ta Louis Vuitton da shoes dinta.
Fuskanta sanye Babu makeup
din komai bayan eyeliner daya fidda hasken Idanuwanta sosai.
Hafiz ne ya Kalli bayan Jamaal din inda take tahowa kafin ya dawo da Idanuwansa kan Jamaal da Bai amsa gaisuwansa ba Dan kaman ma baijisaba.
Siddeeq ma kallo daya yayiwa AM din ya dauke Ka
i Yana dawowa da kallansa kan Jamaal da ko Basu fada ba yasan itace din sbd qamshinta daya shiga hancinsa Kuma bai juyoba Saida ya tabbtarda ta kawo ya juyo ahankali Cikin nutsuwa.
Cak ta tsaya tareda dauke kallanta daga kansa zataiwa Hafiz magana sai K
uma ta fasa sbd ko muryanta bata buqatan yaji Dan haka Arfat kadai ta kalla ta daga masa yatsunta biyu alaman bye.
Shima hannun ya daga mata Hafiz Bai bari yayi magana ba ya daukesa ya Saka mota y rufe Shima y shiga sabuwar motocin da Dad Omar ya siyo m
usu masu shegiyar tsada su ukun,shi Fatmah da AM sedai ita bayan motar Dad Omar din Mum Nur ta Siya mata fitinanniyar beymach ta hada biyu.
Motar Hafiz na fita harabar mansion din ta juya Kai tsaye zuwa motarta ko siddeeq bata kalla sbd tasan bazai kall
eta ba suyi magana idan ubangidan nasa Yan tsaye.
Tana isa motar ta miqa hannu xata Bude kyakkyawar hannunsa ya Riga nata sauka akan motar.
Dakatawa tayi batareda ta Dora nata b sbd kada hannuwansu su hadu hakama kasa motsawa tayi bare juyowa sbd has
ken hannuwan kadai ya tabbatar mata da waye Kuma Babu wanda ya isa yayi mata hakan idan ba shi dinba dayace da aurensa akanta..
Tana motsawa ko juyowa jikinsu zai hadu sbd yanda yake bayan nata har bayanta yana Dan haduwa da kirjinsa Dan hka taqi juyowa
Kuma taqi magana sbd tsananin zafi da radadin da Zuciyarta takeyi.
Qamshinsa ne ya cika numfashinta ta rintse Idanuwanta zafin zuciyarta na qaruwa.
Bakinsa ya kawo ahankali setin kunnanta bayan qamshinta ya shiga hancinsa da kyau ya Dan rintse Ido y
a Bude Cikin Wani lafiyayyan sauti yace
"I like red in color"
Wani irin tashi gashin jikinta sukai sbd lips dinsa da suka gogi fatar kunnanta Cikin zafi ta fushi ta turesa daga bayanta ko juyowa bataiba ta kallesa ta juya ta koma Cikin gidan Dan sauy
a kayan jikinta da suke red zuciyarsa na tsananta zafi da bacin Rai.
Tana wucewa yabi bayanta da Wani irin kallo harta shige
Ya juya ya Kalli siddeeq da tini ya shige mota daman Dan Basu space.
Wayarsa ya fidda ya kira siddeeq din yace ta tafi dauk
o maman fadeela din yakai gida kafin Nan ya gama saiyazo ya daukesa.
Ciki ya nufa a natse Cikin kamewa daidai shugarsa babban palon tana saukowa sanyeda wata dagowar rigar ta fice batareda ta Kalli inda ma yake ba Shikuwa daman hakan yake buqata gashi t
a cire kayan Dan kanta.
Kaman ba shi ba Shima Bai Kalli inda take dinba Dad Omar da uncle Ahmed ya nufa Cikin kamewa da nutsuwa Yana gaida su.
Suma Cikin nuna Babu komai din duka amsa dad Omar na tambayarsa Dr Aleena harma da cewa a sake Bata time ta
xo musu lunch or dinner su sake gaisawan yaushe Gamo.
##MAMUH
**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domi
n samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
***********
_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwan
kwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan numbe
r don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[5/22, 4:01 PM] MG: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
114
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hanta
ra da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki
ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na b
ye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga
tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama
borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal high
ness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala
-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lam
bobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Mum Nur ce ta sauko itama ganin Jamaal din ta sake fuska suka gaisa tana tambayar Dr Aleena.
Amsawa yayi Yana Dan sake gaidata itama kafin