Showing 27001 words to 30000 words out of 159340 words
/>
Sannan ya
ɗ
aga kiran.
"Tafida."
Ta kira shi bayan ya yi mata sa
llama.
"Na'am Nene ina kwana."
"Lafiya lau. Kana gida ne?
Sai ya amsata mata da E.
"Ka yi mgana da Sadiya jiya!
Cikin kasala da muryan barci ya ce" Ban yi ba Nene."
"To ka jira ni. Kar ka yi mata mgana."
Cikin mamaki ya ce" Me ya sa Nene?
"Ak
wai dalili. Ka jira ni."
Daga haka ta yanke wayarta sai ya bi wayar da kallo yana mamaki bai koma ya kwanta ba amma ya kishigi
ɗ
a da gado ya har
ɗ
e hannayensa a ƙirji ya na hasoso tunanin Nene na cewa ya jira ta.
Bai ta
ɓ
a tunanin shirin Nene na zuwa gidan
shi ba ne sai bayam mintina talatin da wayarsu da Nene ya ji kamar ana buga get duk da ya san Sadiya na can cikin gida baya tunanin za ta ji, shima domin ya na cikin bedroom ne kuma window
ɗ
in su na haraban gidan ne.
Sai ya miƙe daga shi sai bakin wando
da singleti ya fita falo sai ya ga Sadiya kwance a falon yara kallo take yi ko kawai ta na kwance ne bai sani ba.
Ina daga kwance na ga fitowarsa sai na yunƙura na miƙe zaune ina fa
ɗ
in" Ina kwana."
Sau
ɗ
aya ya kalleni sai kawai ya yi gaba ya na fa
ɗ
in"
Lafiya lau.'
Bari na je waje na ji ana buga get."
Ya na gama fa
ɗ
in haka ya bu
ɗ
e kofa ya fice na rasa shi da kallon mamakim to wai har na fara masa baƙi a ido ne da ya sa Yalla
ɓ
ai daga jiya zuwa yau ba ya son ha
ɗ
a ido da ni? Zaune na ke ina mamakin shi,
ni ko shigowar mota ma ban ji ba sai dai na ji kamar mgana daga falo sai na miƙe na kawo gabda ƙofa zan bu
ɗ
e sai ya rigani turowa ya shigo sai muka ha
ɗ
e ya kalleni na kalle shi.
"Nene. Nene ce ta zo."
Cikin mamaki na ce" Nene fa?
Saboda ni dai tun d
a muka dawo gidan nan sau
ɗ
aya ta ta
ɓ
a zuwa shima rashin lafiya Baby ta yi shi ne ta zo duba ta. A wancan gidan kuwa har muka tashi ba ta ta
ɓ
a zuwa ba.
"E. Ta ce ta na son mgana da ke."
Haka ya fa
ɗ
a min kafin ya wuce.
"Magana da ni?
Na maimaita a c
ikin raina.
"To wata mgana ce?
"Ta wuce ta auran Yusuf da Gimbiya"
Kamar wahayi haka na ji zuciyata na saƙa min magana.
Uhm kawai nace a saman le
ɓ
ena sannan na bi bayan shi domin na
ɗ
auko hijabina ina shiga na ganshi ya saka riga zai fita ya ra
ɓ
a ta ge
fena ya fice ni kuma na shigo ciki na
ɗ
auko hijabin sallah na saka nima na bi bayan shi amma ni sai da na fara biyawa ta kitchen na dauko mata ruwa da lemu lokacin safe ne domin tara ma ba ta yi ba, bayan tafiyar yara makaranta ne ba da
ɗ
ewa na kwanta a fal
on da Yalla
ɓ
ai ya fito ya ganni kwance.
*Janafty*
*TKG*
05.
Da sallama na shiga falon hannuna
ɗ
auke da farantin da na
ɗ
ora ruwa da lemu tare da ƙananun kofunan glass a saman shi.
Gaba
ɗ
ayansu a tare suka amsa sallamata ashe Musbahu ne ya kawo
ta ya na zaune gefen Yalla
ɓ
ai a saman kujera mai zaman mutum
ɗ
aya
ɗ
aya. Ita kuma Nene ta zauna akan mai zaman mutum hu
ɗ
u ne.
Sai da na ja center table
ɗ
in da ke wajen na
ɗ
ora ruwan a kai sannan na durƙusa a gaban Nene ina gaisheta ta amsa cikin fara'a
lokaci
ɗ
aya ta na ba ni umarni na koma kan kujera na zauna sai na koma na zauna kan kujera mai zaman mutum biyu da ke gefen in da Nene ta ke zaune.
"Anty Sadiya ina kwana."
Musbahu ya gaisheni yana kallona na amsa ina fa
ɗ
in kwana biyu idon sa kenan
ya na yar dariya ya ce" Yalla
ɓ
an na ki ne har yau bai cire min ranar hutu ba shi ya sa bakya ganina"
Mirmishi na yi amma ban yi magana ba, yadda Yalla
ɓ
ai bai kalleni ba nima ban damu da na kalle shi ba domin tunda na shigo falon kansa na ƙasa ya yi shuru
kamar wani mara gaskiya. Ko da ya ke ai mara gaskiyan ne tunda menene maraban dambe da fa
ɗ
a?
"Ina takwarata da Maimunatu? An tafi makaranta ko?
Kaina na ƙasa na amsa ma da Nene da cewa" E Nene.'
Sai ta rausayar dakai kafin ta ce" Allah ya ba da sa'a
. Allah ya sa a samu karatu mai albarka."
Muka amsa da Amin gaba
ɗ
ayanmu.
Shuru na wani lokaci domin shi Musabahu wayarsa yake ta latsawa ganin haka ya sa na gyara zama ina fa
ɗ
in" Nene a kawo abun karyawa?
Da sauri ta ce" A'a Alhamdulillah. Sai da na k
arya a gida na fito sai dai in Musbahu ga shi nan."
Ta fa
ɗ
a ta na kallon shi, sai da ya
ɗ
an yi shuru kafin ya ce" Tea kawai matar Yalla
ɓ
ai."
Sai na miƙe ina fa
ɗ
in bari na je na ha
ɗ
o masa, har na fice daga falon ba wanda ya ce mini komai, daman already ak
wai ruwan lipton a cikin fulas, sai kawai na soya masa ƙwai guda uku ina cikin soyan ma ya leƙo ya ce gashi a falon su Jidda sai na ce to ina gama soya kwan na kai masa nan tare da mug da fulas
ɗ
in ruwan zafi sannan na kwaso masa kayan tea
ɗ
in har da bured
i.
"Sannu da aiki Anty Sadiya."
"Yauwa."
Na amsa masa ina
ɗ
an mirmishi hannuna na wanke sannan na koma falon wajen Nene na koma na zauna kenan Nene ta kalli Yalla
ɓ
ai da ke zaune jugum kamar wani marayan da ya zo neman abin sakawa a bakin salati.
"Tafida."
Ta kira sunan shi sai ya dago ya na kallonta lokaci
ɗ
aya kafin ya ce" Na'am Nene."
"Ba mu waje. Zan yi mgana da Sadiya daga ni sai ita."
Da ni da shi gaba
ɗ
aya mun kalli juna sannan muka juya muna kallon Nene sai ta gyara zama kafin ta gya
ɗ
a kanta lokaci
ɗ
aya ta na ƙara jadadda mganarta.
"E haka na ce. Ka ba mu wuri mu yi mgana Tafida."
"To Nene."
Haka ya fa
ɗ
a sannan ya miƙe a hankali kamar wanda ƙwai ya fashe ma a ciki haka ya fice daga falon lokaci
ɗ
aya ya na mai rufe mana ƙofar f
alon a sannu kar ta yi ƙara. Da ga ni har Nene da kallo muka bi shi ni kuma da ita kowa a cikin ranshi ya na da nashi tunani, ni dai ko tausayinshi ban ji ba domin a ganina wannan shi ake kira daga baya kenan an yi sadaka da bazawara.
Shuru na
ɗ
an wani
lokaci kaina na ƙasa ina wasa da gefen hijabina na ji Nene ta kira sunana.
"Sadiya."
Sai da na
ɗ
ago na kalleta kafin na ce" Na'am Nene."
"Na zo ne mu yi wata mgana da ke. Kuma kar ki yi tunanin ko mijinki ne ya turo ne"
Na kalleta sai ta gya
ɗ
amin k
ai kafin ta cigaba da fa
ɗ
in" Ko
ɗ
aya bai ma san zan zo ba. Bai kuma san da abin da na zo da shi ba, ni ce kawai na yi tunanin na ga lalle ya dace na zo na same ki mu yi mgana baki da baki."
"Haba Nene don wannan shi ne sai kin zo da kanki? Ai da kirana
kawai za ki yi a waya na je gida na same ki "
Na fa
ɗ
a cikin sanyin murya amma cike da biyayya. Ko ban
ɗ
auketa a matsayin uwata ba na
ɗ
auketa a matsayin uwar mijin da ta haifa min miji na aura sannan uwar mijin da ban ta
ɓ
a samun matsala da ita ba. Tsakanin
a da ita akwai girmamawa da mutuntatawa mai yawan gaske.
"A'a maganar ta ki ce, shi ya sa na ce gwara na zo da kaina."
Ta fa
ɗ
a ta na kallona, sai na jinjina kai ban yi mgana ba.
"Sadiya kan mganar auren Tafida da Saudatu ne."
Duk da na san maganar,
kuma daman a cikin wani shashe na zuciyata na fa
ɗ
a min ƙila dalilin zuwan Nenen kenan amma a yadda na ji maganar a bakinta ya sa sai da gabana ya amsa. Wannan abun da ya tokaremin a ƙirji na ji ya taso min amma sai na danne ban nuna komai ba illa kai da n
a gya
ɗ
a mata amma na kasa iya furta wani abu.
"Na san kin ji labari. Tun da jiya Tafida ya je cikin damuwa ya na sanar da ni kin ji labari ba tare da shi ya sanar dake da bakin sa ba."
Kaina na sunkuyar domin na rasa ma abin da zan ce, Au ashe daman
ya san na sani? Na rasa ma wani suna zan kira Yalla
ɓ
ai da shi a dai dai wannan lokacin ba ma, kawai kai na rausayar ina jin kamar duk duniya ko marayu ba su kai ni zama a bar tausayi ba.
"Ba ki ce komai ba Sadiya."
Nene ta ƙara katsemin tunani da ma
ganarta na
ɗ
ago na kalleta itama ni ta ke kallo cikin karantar yanayina rasa abin da zence ne ya sa na gya
ɗ
a mata kai kafin na ce" E. Na sani."
"Tun yaushe kika san da labarin?
"Tun a ranar da aka
ɗ
aura auren."
Na bama Nene amsa kai tsaye sai ta jinjina
kai kafin ta ce" Ba zan yi mamaki ba. Domin mgana in ta wuce mutun
ɗ
aya ta fara kirga uku to ba ka isa ka rufe bakin kowa ba, in ka rufe na wani, na wanin ba za ka iya dakatar da shi daga mgana ba. Ba kuma zan matsa sai na ji daga wajen da kika ji ba, zan
je kai tsaye kan batun da ya kawo ni wajen ki Sadiya."
Kaina dai na ƙasa ina ta wasa da gefen hijabina amma zuciyata zafi ta ke yi, kiran sunana ta sake yi na amsa sannan ta ce" Zan ba ki labarin yadda lamarin ya faru, ba domin ki yarda Tafida ba da ga
ngan ya ƙi fa
ɗ
a miki ba sai domin na ƙara samar da kyakyawan fahimtar juna a tsakanin ku."
Ba tare da ta jira cewata ba ta fara gaya min yadda komai ya fara, ta in da aka hau da kuma ta in da aka sauka ta karishe da fa
ɗ
in" Wallahi Allah
ɗ
aya ne Tafida y
a so na bashi ko kwana daya ne domin ya samu damar sanar da ke, ni kuma na ga duk
ɗ
aya ne, ko ya sanar da ke kafin a
ɗ
aura ko bayan an
ɗ
aura tunda sai daga baya za a yi tariyan. A gabana kuma ya roƙi yan'uwansa da cewa su yi shuru da bakinsu ba ya so ki sa
mu labari a bakin kowa sai daga bakin sa ba ki ga yadda ya
ɗ
aga hankalinsa a jiyan da ya zo ya sameni ya na fa
ɗ
a min ya ha
ɗ
u da yayanki har ya yi masa murna sannan ya sanar masa ke kika fa
ɗ
a masa. Ya damu ya ce ya na jin kunyar ki shi ya sa tun kwanaki ya
kasa iya fa
ɗ
a miki ba kuma domin don ya aikata haramci ba, a'a sai domin ke
ɗ
in kina da daraja da ƙima a wajensa kina da mutumcin da ya ke tsoron ya sanar da ke labarin da zai
ɗ
aga miki hankali, ya na jin kunya da nauyin fa
ɗ
a miki ya yi aure ba tare da ya
sanar da ke kafin auran ba. Yau da safe na kira shi ya sanar da ni bai fa
ɗ
a miki ba sai na yi tunanin ya kasa shi ya sa ba tare da sanin kowa ba na ce Musbahu ya kawo ni domin ni na zaunar da ke na warware miki dukkan abin da ya faru na kuma ƙara tunatar d
a ke abubuwa ma su girman gaske da Ubangiji ya ba ki wanda nan gaba kar kishi ya rufe miki ido ki manta da su ko kuma ki kasa kallonsu a wani baiwa ko nasabar da Ubangiji ya ba ki Sadiya."
Nene na magana amma idanuwana sun cika da ƙwalla ina ƙoƙarin han
a su zubowa a saman fuskata. To bayanin na menene! Ba ta saka shi ya auri
ɗ
iyar ƙawarta ba to ni kuma me ta ke so ta fa
ɗ
a min? Wannan fa shi ne an cuceka amma ana so a hana ka yin ihu da kuka, har ga Allah na ga baƙin Nene me ya sa ba za ta bari Yalla
ɓ
ai y
a yi mgana da ni kafin a
ɗ
aura auren ba? Sai na ji zuciya ta sosu kuma a ganina ta yi min rashin adalci da za ta ce a yi min kishiya kai tsaye ba ta re da shiri ko tsammani ba."
Runtso idanuwana na yi, hawayen da na yi ta riƙewa suka zubomin shar! Duk N
ene na kallona amma sai na kasa gefen hijabina ina sharewa a lokacin in za a tona zuciyata daga Uwar har
ɗ
an duk haushin su na ke ji amma ina ƙoƙarin dannewa kuma a saman fuskata ina karyata abin da na ke ji a cikin zuciyata.
"Ki yi hakuri Sadiya. Ki yi
hakuri."
Nene na bani haƙuri ina jin kamar ta na ƙara ma ciwo na barkonu ne, ina ta danne kuka na amma ina share hawaye ne wasu suna ƙara sauka kamar an bu
ɗ
e famfo tun kuma da labarin auran nan ya zo min ko Yalla
ɓ
ai ban ta
ɓ
a zubar da hawayena a gabansa
amma yau sai na ji na kasa iya wannan dauriyan ganin hawayen sun riga sun taho kai tsaye sai kawai na barsu suna ta zuba sharr, in suka kwaranya a saman fuskata har suna gangarowa a saman hijabin jikina, Idanuwana suna mai kallon zanen cafet
ɗ
in da ke fal
on, ina jan hanci irin na masu kuka, so na ke yi na samu ke
ɓ
ewa ni ka
ɗ
ai na fashe da kuka na yi birgima ko domin na ji sauƙi sauƙin abin da ke suka na acikin zuciyata.
"Ki yi haƙuri Sadiya. Daure na san kishi. Na san kishi ya na da zafi Sadiya amma in
aka yi haƙuri za a ci riba wata rana."
Kalamanta ya sa na kalleta, tabbas ta san kishi, ita da aka auro ma uku. Kenan itama ta san irin zafin da na ke ji a cikin zuciyata sai na ji na godema Allah a cikin raina ko banza za ta fahimci kwataƙwacin irin
ɗ
acin da na ke ji a cikin zuciyata.
Kaina na ƙara maidawa ƙasa lokaci
ɗ
aya ina share hawayen saman fuskata da gefen hijabin jikina muryata har ta fara chanzawa na ce.
"Bakomai Nene. Allah ya ba mu zaman lafiya da juna."
Ta amsa da Amin Amin cikin mir
mishi kafin ta ce" Sadiya wallahi ban yi ma Tafida ta yi auran Saudatu domin na ga kin gazamin ba. Ko na ga shi kin gaza masa ba, sai dai kamar yadda na fa
ɗ
a miki tsohon kuduri ne a zuciyarmu ni da Hajiya ina kuma son na cika shi kafin na bar duniya shi ya
sa auran ya zo bagata tan. Amma wallahi Allah
ɗ
aya kenan ba ki ta
ɓ
a min wani abu cikin sanin ki ba ko ma kin yi min a cikin rashin sani na yafe miki na sha fa
ɗ
a a gaban idon ki a kuma bayan idon ki bakomai a tsakanina da Matar Tafida sai mutumtawa da Dara
jawa saboda haka kar ki saka a ranki ko kin gaza ne, ko kuma na ware ki, da ke da Tafida da Saudatu
ɗ
aya kuke a wajena, ba bu bambamci a tsakaninku kamar yadda Saudatu ta ke ƴa a wajena kema ƴa ce domin iyayenki ranar da kika zama
ɗ
aya daga cikinmu ni suk
a ba ma amanarki suka kuma ce min ni uwa ce a gare ki na yi miki gyara in kin yi kuskure tamkar yadda zan yi ma ƴaƴana na cikina ko kin manta Sadiya?
Kai na gya
ɗ
a ai ba zan manta wannan ranar ba. Inna Mariya ce ta riƙa jadaddama Nene ƴa suka kawo mata b
a suruka ba.
Kai na ƙara jinjinawa kafin na ce" Haka ne Nene."
Sai kuma na kalleta kafin na ce" Na gaza Nene. Na gaza wajen ba ki jikoki masu yawa daga tsatson Tafida kamar yadda kike so."
"Kul kar ƙi ƙara wannan mganar Sadiya. Ba ki gaza ba kin kuma bi
ya ni domin kin haifa min takwara kin kuma haifa min ƴa. Ni ko me na ke nema a duniya da Allah bai ba ni ba? Allah na tuba ni jika wanne ne ba a haifa min ba Sadiya! Ki godema Allah kina da biyu wata
ɗ
ayan ma ba ta