Showing 48001 words to 51000 words out of 159340 words

Chapter 17 - Turken Gida Complete

sai na ji duka na aminta da shawarwarin sa na

ɗ

au damaran in na koma gida za mu yi mgana da Yallabai daman taron gidana ai nawa ne, na su na can Gwammaja.

Na bari sai in na koma Kano sai na kira Inna Mariya na

fa

ɗ

a mata halin da a ke ciki kar su ji a wani waje, su ce ban fa

ɗ

a musu ba. A daran na ga Yalla

ɓ

ai ya turamin 1m miliyan

ɗ

aya a acct

ɗ

ina, sai na kira wayarsa ba ta shiga ba sai na tura masa saƙo.

"Na ga saƙo Yalla

ɓ

ai na mene ne?

Da ya saƙon ne ya k

irani, ni kuma na gaji na kwanta da wuri sai da safe na ga kiran shi da saƙon shi.

"Na ki ne. Yau dai za ku dawo ko? In kin dawo sai mu yi mgana."

Ko bai fa

ɗ

a min ba na san na fa

ɗ

an kishiya ne, tun kana ji abin daga nesa ga shi yanzu har ya zo kaina

wai Yalla

ɓ

ai ya turamin ku

ɗ

i amma ku

ɗ

in na fa

ɗ

an kishiya ne, duk dauriyata sai da na shige makewayi na ci kuka na ƙoshi, da zamu koma gida fitan safe muka yi Baba Aminu ya ba mu wake mai yawa ni da Rahila mu ne barkoni waken suya,daddawa ku

ɓ

ewa zogale bush

asshiya, da sauran su duk mun yo tsaraban shi ko da la'asar ta yi muna Ɗorayi sai yamma Yalla

ɓ

ai shi da yara da ya biya Gwammaja ya

ɗ

aukosu suka zo suka

ɗ

auke ni zuwa gida.

In ka yi tafiya duk sai ka ji ga

ɓɓ

anka sun saki, barci na yi ta yi kamar wata ma

ttaciya kuma Alhamdulillah natsuwan da na je domin na samo kuma na samo ta, sosai na ji zuciyata ta samu sauƙi, bayan na huta da kwana biyu muka yi mgana da Yalla

ɓ

ai shi ne ma ya ke fa

ɗ

a min ya samu wasu ku

ɗ

i daga aikin su na Kaduna ne, na yi haƙuri da ku

ɗ

in hannuna na siya abin buƙata na kaya da sauran su , na yi ƙokarin nuna masa bakomai cikin raankwafa na yi masa godiya.

"Na gode Yalla

ɓ

ai. Allah ya ƙara bu

ɗ

i"

"Amin. Ki yi hakuri kin ji ko?

Ya sake fa

ɗ

a ya na mai kallona sai na girgiza masa kai k

afin na ce" Kar ka damu bakomai."

Na fa

ɗ

a ina danne yanayinaa shi kuma ya yi shuru ne kawai rasa abin cewa tun da na dakatar da shi fa

ɗ

a min halin da Gimbiya ke ciki, ni dai a falo na bar sa ya shiga zurfin tunani na koma

ɗ

aki kawai na yi tagumi, in

lissa

fina ya yi dai dai saura kwanaki ka

ɗ

an tariyan Gimbiya. Kenan ya dai tabbata Yalla

ɓ

ai ya zama namu ya tashi daga nawa ni ka

ɗ

ai.

Na kai tunani zurfi na tuno lokacin da muka tare a wannan gidan. Lokacin da ya ya ma aka ƙarisa aikin gidan? Dakyar ne da so

ɗ

in goshi, sannan kuma lokacin ba ni da komai daga ni sai gado sai kujeru. Allah ya taimake ni yan'uwana suka tallafamin na fita kunya. Kayan

ɗ

akina na siyar aka yi min sabon gado da kujeru, gadon shi ne a bedroom

ɗ

in mu sai kuma kujerun a falon Yalla

ɓ

ai,

ɗ

akin yara kuma Ya Auwal ya taimaka min da ku

ɗ

i na yi musu gadajen ne, sai kuma na Ya Hamza shima da ya bani, na siya kayan kitchen ko na ce na ƙara sai cafet

ɗ

in falo sauran kayan duk a hankali a hankali na riƙa siyan su, ko falon yara adashe na shiga na t

ara su ku

ɗ

i na yi kujerun nan da cafet sai dispanser abin da Yalla

ɓ

ai ya siya daga Tv sai fridge duk ni na gama fa

ɗ

i tashina ku

ɗ

a

ɗ

ena duk suna kan shi, in na yi magana sai ya ce zai ba ni zai bu

ɗ

e min shago in aka biya su, sai ga shi ku

ɗ

in aiki nawa a ka b

iya shi? Yanzu ba ta ni ya ke ba komai da ya samu kan maganar Tariyan nan ce a gabansa.

Na ci kukana na share hawayena ni ka

ɗ

ai ba wanda ya sani. Tariyan ya kama 28 ga wata ne, na kira Inna Maariya na fa

ɗ

a mata ta ce za su zo in sha Allahu. Sannan ba tu

nanin auran nan da Yalla

ɓ

ai ya yi ba ne zai saka ni gyara ba domin ni

ɗ

in daman mai gyara ce na kira Surayya Halin yau na ce ina son ha

ɗ

in uwargida, ta ce an gama sannan na sake siyan man gyaran jiki a wajen Aisha Lame, saboda ko Yalla

ɓ

ai ya sha ce min fat

ata kamar ta Baby saboda taushi. To mayuka Aisha lame ni masu saka taushin fata da santsi, a can group din gida na sanar da tariyan Yalla

ɓ

ai na kuma ce ina gayyatan kowa da kowa a ranar a gidana zan yi taro, Ya Auwal ya kirani ya ce Laila za ta zo garin da

man suna da biki itama na ce na ji da

ɗ

in haka Amina ma da ban yi zato ba, sai gashi ta kirani ta na fa

ɗ

a min a bar ta za ta zo, kuma haƙiƙa na ji dadin jin haka har Faridan Tariq ma ta ce za ta zo kuma ta ce min a gidana za ta sauka tabbas na yaba da wanna

n karamcin.

Na kira Hauwa da Munnira sun zo mun yi shawara. Suka ce na siya kaya sabbi na

ɗ

inka saboda in shiga in fita, haka ko aka yi na siya kala biyar atamfa uku leshi

ɗ

aya, material

ɗ

aya sai yara ma na yi musu duk da Yalla

ɓ

ai ya yi mana shadda da n

i da shi da yaran gaba

ɗ

aya. Ni ban ma san wa ya fa

ɗ

a musu Abban su ya auri Anty Gimbiya ba sai da Jidda ta tambayeni na ce hakane ina tunanin lokacin da na je Yashe ne aka fa

ɗ

a musu a Gwammaja ko baban na su ya fa

ɗ

a musu da kanshi ban dai sani ba, maganar

taron da zan yi kuma da kaina na samu Yalla

ɓ

ai na fa

ɗ

a masa ina so na yi taro ƴan'uwa ba su zo su taya ni zama da nuna masa farinciki.

"Shi ne ba ki fa

ɗ

a min da wuri ba?

Ya fa

ɗ

a cikin nuna mamakinsa ko bai yi tunanin zan yi taron ba ne.

"Na

ɗ

auka

ka san uwargida na yin taro ko?

"E. Amma ban

ɗ

auka ke za ki yi ba."

Hararan wasa na yi masa kafin na ce" Ban kai yadda ka ke tunanina ba."

Mirmishi ya yi nima na ta ya shi, mun tsara za a yo cefane tunda muna da shinkafan tuwo za mu yi waina sai Nam

a da za a kawo da kayan Miya sannan

shima ya ce min Kawu zai zo shi da Tariq suma suna son wainar na ce ba komai sai a yi da su gaba

ɗ

aya.

Ko bai fa

ɗ

a min ba na san ya ji da

ɗ

in yadda ya ga ina ta masa dariya ina ta kuma shirye shirye, tun yana sharewa har

dai ya furtamin da kansa.

"Na gode Sadiya ta. Ina ƙaunarki saboda Allah."

"Nima ai saboda Allahn na ke sonka ko Yalla

ɓ

ai?

Na fa

ɗ

a ina masa fari. Lokacin da daddare ne na fito wanka da sauri Yalla

ɓ

ai ya ta so ya rumgume ni ya na shinshina min wuya,

cakulckuli ya fara min na fara dariya ina ture sa.

Allah sarki rayuwa. Yanzu fa nan da kwanaki sai dai Yalla

ɓ

ai ya zo mu gaisa da safe in dai ya na gidan Amarya.

Tabbas kishi ya na da zafi. Kuma zama Turken gida abu ne mai matuƙar wahala.

*Jana

fty*

*TKG*

08.

Ranar alhamis su Jidda suka yi hutun makaranta. Jidda daman ita ce ta ke

ɗ

aukan first postion a ajinsu Baby kuma Third, sun kar

ɓ

o kyatuttuka tunda an yi speach and prize giving day ban je ba amma Yalla

ɓ

ai ya je musu tare ma suka dawo.

Ko da suka dawo mai kitso ta zo, da mai ƙunshi har an yi min ƙunshi saura kitso.

Marwa daman ta na nan domin ni na ce ce ta tattaro, ta dawo wajena sai an gama biki, Amina ma ta iso tun azahar Hauwa da Munnira suna gidan suma tun safe sai zlZaitunan yay

a Abubakar.

Sameena ta kira ni ta ce suna nan tafe gobe ina mata tsiyan ita ko yar gidan amarya ce tana dariya ta ce.

"Matar Baba akwai amana ni ai ina bayan uwargidan Yalla

ɓ

ai."

Haka dai muka gama wayar muna ta barkwanci, a bakin su Hauwa na ke jin

mai gyaran jiki daga maiduguri Anty Bahijja ta

ɗ

auko ma Gimbiya tun ana saura sati

ɗ

aya ta sauka a gidan Nene. Taro ne Gimbiyar ta shirya sosai tun da ƙawayenta duk na Rano da Abuja da nan kano za su zo baban aminiyarta Naja dai daman suna tare ko da yaus

he, tun da ba

ɗ

aurin aure taron gaba

ɗ

aya na mata ne.

Ƙ

annen Gimbiya da matan yayyenta duk Kano za su zo, can Rano sai dai manya dangi dai na can amma taron gaba

ɗ

aya ya na nan ne, a ranar alhamis

ɗ

in ma aka je aka gyara gidan Amarya Halima ta biyo daga can

zuwa gidana ta ke fa

ɗ

e, ni dai ina gefo ban ce komai ba,

Ban gayyaci kowa daga dangin Yalla

ɓ

ai ba, sai wanda ya ga niyya ya zo. Amma ni dai na gayyato kaf ahalima har da Ma'u saboda na tusa mata haushi na ce ta gayyato min Shema'u.

Na kuma san ita ka

nta ta yi mamaki, na kuma san za ta je can

ɗ

in za kuma ta zo nan tunda Anty Bahijja kamar ita ce ma uwar Amarya saboda yadda ta ke rawan jiki kan auran nan, daman burinta ne da da

ɗ

ewa na daina juyi a gidan

ɗ

an'uwanta ni ka

ɗ

ai gani ta ke yi kamar wata tsiya

r Ɗan'uwan nata ya ke ba ni, ni fa shi ya sa har gwara Anty Maimuna a kan Anty Bahijja matar nan sam ba ta da hali mai kyau akwai baƙin ciki amma ita ta na can gidan wani a dangi wasu ta na abin da ta ga dama.

Ni da ya ke ko a waya na rufe ta ba zan ga

status

ɗ

in ta saboda ina da tabbacin da gayya za ta yi ta

ɗ

ora abin da zan gani na ji haushi, ni kuma ba na so damuwa shi ya sa na kama kaina, ita kanta Gimbiyar ban san dalili ba ina jin ta aure min miji na goge lambarta a wayata cikin zafin ƙishi.

Kamar

na san haka za ta faru Ranar jumma'a sun gudanar da walima anan haraban gidansu Nene a Gwammaja duk sun sha abayoyi sun sha kyau, tsabar ma renin hankali Anty Bahijja ta ce ma Yalla

ɓ

ai wai nima na zo wajen Waliman tunda malama ce za ta zo ta yi wa'azi a k

an aure, shi kuma da ya ke ya san a yanzu ina kan tsini ne magana ma ta arziƙi ta tsiya na ke mayar da ita sai bai yi min magana ba ya ce ta rabu da ni kawai su yi abin su.

Ni ban ma sani ba tunda Yalla

ɓ

ai bai yi min maganar ba sai a safiyar jumma'an ta

kirani a waya kuma daman na san da batun za su yi walima tunda Halima ta fa

ɗ

a min, har ga Allah lokacin da na ga kiran Anty Bahijja a wayata sai da na ra ya a raina ba alheri a cikin kiran nata, amma ban ki

ɗ

auka ba illau ko sai gashi ta na fa

ɗ

a min wai t

a aiko Tafida bai fa

ɗ

a min saƙon ta ba ne?

Kai tsaye na ce" Wani saƙo kenan? Domin ni dai ba mu yi maganar wani saƙo da shi ba."

Lokacin ma bai jima da fita ba, ya tashi yau

ɗ

in da cewar ba ya jin da

ɗ

in jikinsa na

ɗ

auka munafuncin su na maza ne sai da

na ji jikinsa ya

ɗ

au zafi sannan na yarda. Ya dai sha paracetomol ya fita da cewar zai je a duba shi.

"To na aiko shi ya sanar da ke yau akwai walima a Gwammaja"

Mamakin ta ya kamani to in akwai walima ina ruwan Sadiya a ciki?

"Bai sanar da ni ba, amm

a na ji a bakin mutane."

Ba ba ta amsa a saukaƙe domin raina har ya fara

ɓ

aci, ban yi ma ƙaninta bore don zai ƙara aure ba, amma ba shi zai ba ta damar ta zagayo ta na ƙokarin ci min mutumci ba, ba yayar mijina ba ko uwarsa ce zan nuna mata na san darajan

kaina, sannan komai ya tsaya a muhallinsa zai fi alheri gare mu gaba

ɗ

aya.

"Duk

ɗ

aya. Ki shirya ki zo kema a yi walimar da ke. Karfe hu

ɗ

u ce kuma wa'azi ne za a yi muku kan zaman aure da zamantakewa."

"In shirya in zo kuma?

"E."

Ta ba ni amsa a

takaici ina ta jin hayaniya ƙila ma ta na Gwammajan ne a gaban Gimbiyar da sauran su an saka ni a seaper za a ci min zarafi, cije le

ɓ

ena na saka na yi, a ina tunani a cikin raina matar nan ba ta sanni ba

ne, Ma'u ba ta ba ta cikakken labarin ni ni ba na b

arin ta kwana, kuma wanda ya ce da ni kule wallahi komai girman shi sai na ce da shi cas sai dai a yi wacce za a yi.

"In ji wa.?

Nima na tambaya a takaice, cikin fusata ina jin ta daga cikin wayar ta na fa

ɗ

in" In ji ni, ko ban isa ba ne."

Mirmishi n

a yi yadda zan kunnata kafin na ce"Ba maganar isa ba ce. Ko shi ƙanin na ki da na ke zaune domin shi ya ce na je zan ga ya masa ya yi hakuri ba zan je ba, ke ma kuma haƙurin zan ba ki ba zan samu zuwa ba, domin ni a lokacin aurena na yi walima kuma an yi m

in wa'azin aure da zamantakewa, bayan haka kuma Iyayena ba su kawo ni haka ba sun yi min shekara goma sha biyar da aurena kin san sai dai na zaunar na karantar da wani ba dai ni na zauna ana karanta min wani abu akan aure da zamantakewa ba wallahi."

Na

fa

ɗ

a kai tsaye kuma ko a jikina. Ina ji ta yi shuru kafin ta ce"Me kike nufi Sadiya?

"Abin da na ke nufi shi ne ba zan zo ba. In ina bukatar walima na shiryata a gidana mana? Sannan ni ba na bukatar walima da wa'azi ita dai wacce ta ke bukatar wa'azin ba

ka ga shi kin kira za a yi mata? Me ya sa za ki gayyace ni cikin sha'anin da ni na riga na girme shi Anty Bahijja?

Magana na yayya

ɓ

a mata kuma na san sun yi mata zafi shi ya sa muka gama wayar kowa ran shi a

ɓ

ace.

"Ba wani kin girma. Da

ɗ

an abin da kik

a sani na cikin cokali kike cika ma mutane baki! Ke dai kawai malama zafin kishi ba zai bar ki ki zo ba ne. Kuma sai haƙuri Gimbiya zama daram a gidan Tafida in sha Allahu.'

Ni kuma sai na maida mata da cewa" Nima ina fatan su zauna tare har mutuwa. Kum

a kishi ai halas ne in ma ya hana ni zuwa na yi dai dai. Amma ga saƙo ki fa

ɗ

a ma ita Gimbiyar ta ki, ta yi hakuri domin ni na ci na rage na ba ta saura kin ga kuwa komai na lalacewan giwa bai kai in ta mutu kiyashi ya ja ta ba, a macen ta ma tana da ƙima d

a daraja."

Sai ta kama fa

ɗ

a ta na fa

ɗ

in wai na yi mata rashin kunya, wai sai ta fa

ɗ

a ma Tafidan na ce me ya sa ba ta yi masa recording ba, na kashe wayata na barta ta na bambami ita ka

ɗ

ai. Ina dalili mata ta bar ni da kishiyar da aka yi min kawai ta kir

ani za ta

ɗ

aga min hankali, saboda yanayin da na ke ciki in na tuna gobe zan fara Raba Yalla

ɓ

ai da wata macen duk sai na ji na rikice, ga jama'a a gidan shi ya sa na ke kannewa, saboda abu ka

ɗ

an za ka yi sai a tafi da kai a baki ace zafin kishi wance ba ku

ga abin da ta ke yi ba shi ya sa da na ji abu ya taso min zan ta kiran sunan Allah. Balle ma Amina a nan gidana ta kwana kuma na ji da

ɗ

i kwarai da ita da Marwa muka raba dare muna hira, Yalla

ɓ

ai ma jiyan ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login