Showing 18001 words to 21000 words out of 159340 words

Chapter 7 - Turken Gida Complete

ko ka

ɗ

an ban wani damu ba, in zai lura ma ni ina ta ta

ɓ

e masa baki n

e labarin duk ya gundure to Allah na tuba yanzu ai komai ya samu ba nawa ba ne ni da ƴaƴana ba, namu ne har da ita kanta Gimbiyar wa yasanin ma ko da ku

ɗ

in ya ke saka ran yi mata hidima da ku

ɗ

in ma ya kawo min kishiya.

Fitsari ya tashe shi nan tiolet

ɗ

i

n falo ya shiga ya kama ruwa. Ya tashi kenan ba da

ɗ

ewa wayarsa da ke gefensa a in da ya tashi ta fara haske kaamar tana silet ne ina zaune amma na kasa tashi domin na daina saka ido akan wayar Yalla

ɓ

ai domin tsira da kwanciyar hankalina. Duk da ina ankare

da shi ni dai tun bayan faruwan auran na su ban ta

ɓ

a ganin sun yi waya ba kamar ta

ɗ

an rage kiran shi a bisa baya. Wata zuciyar ta ce min ke Sadiya in suna wayar ma za ki sani ne! Balle ma suna gari

ɗ

aya ai suna ma ha

ɗ

uwa su yi abin da a waya ma ba za su i

ya ba.

Tunanin haka kawai ya sa na yi tsaki mai karfi na tashi da niyyar na bar masa falon. Amma sai zuciya ta rinjaye na ƙarisa wajen wayar ina ganin tana cigaba da hasken alamun mai kiran ya kasa haƙura.

"Daughter."

Gabana ya fa

ɗ

i ya yi wani rag

a raga, kirjina ya amsa dum! Har sai da na dafe ƙirjinan nawa saboda na ji nauyin da ya yi min na neman rinjiya na. Dai dai lokacin Yalla

ɓ

ai ya fito daga tiiolet ya na daura mazugin wandon shaddan da ke jikinsa.

"Sadiya ta a taimaka a wanke min tiolet

ɗ

in mana."

Duk ƙokarina da nuna jarumta yau na kasa, me ya sa ta ke kiran shi? Ba kullum suna tare ba! Don kawai yau bai fita ba ta ganshi ba shi ne sai ta kasa sukuni sai ta neme shi! Ƙila ya fara

ɗ

an

ɗ

ana mata da

ɗ

in shi ne ba za ta iya hakura da shi ba,

ina jin tahowar Yalla

ɓ

ai ya na mgana amma turiri na ke ji na fitowa daga zuciyata har ina jin zafin a cikin bakina.

  "Kawai kin yi ma tiolet

ɗ

ina tawaye shi sai a yi sati ba a kalle shi ba."

Ya fa

ɗ

a dai dai yana ƙarisowa wajen da na ke tsaye.

"N

a ga kina tsaye! Me ya faru?

Na so ne na juya cikin lumana na bar masa falon amma kishi ya sarrafa zuciyata domin a fusace na juyo, ko kallon Yalla

ɓ

ai ban yi ba da wani uban sauri na wuce sa har ina bangazan kafa

ɗ

ansa.

"Sadiya.."

"Sadiya.."

Ha

ka ya riƙa kirana, amma ko juyowa ban yi ba, da wani irin zafi na buga masa ƙofar falon bam! Na kuma san sai da ƙaran ya shiga kansa ina tafe ne zuwa

ɗ

aki amma ina ganin nisan shi a yau, ni dai kafata kawai ke tafe da ni ban san ya aka yi ba na ganni zaune

saman cafet ina kuka bayan na shigo

ɗ

akin barcin mu na rufe ƙofa duk ƙoƙarina na kar na yi kuka sai da na yi. A raina ina fa

ɗ

in Yalla

ɓ

ai ya cuce ni da ya yi auran nan a lokacin da ban yi zato ko tsammani ba.

  Ni dai tun da na shige

ɗ

aki ban bu

ɗ

e ba, b

an kuma fito ba ina jin Yalla

ɓ

ai ya gama bugun duniya da kiran sunana na yi masa banza. Sai da na ji fitarsa masallaci sallar mangariba na bu

ɗ

e nima na shiga tiolet na yi alwala na zo na yi salla a lokacin su Jidda suka shigo sun dawo daga makaranta tun

ɗ

a

zu wai Abba ya ce ba na jin da

ɗ

i, sai amsa musu da eh tunda ya ce ban jin da

ɗ

i ai shikenan zama na yi kan darduma ina ta salatin Annabi har sai da na samu natsuwa ana kuma kiran sallar isha'i na miƙe na yi ina idarwa na yi shirin barci na koma na kwanta. N

i yanzu ma waya ba ta gabana saboda na fahimci ita ke barazana da kwanciyar hankalina.

Yalla

ɓ

ai sai bayan isha'i ya dawo ya kuma shigo

ɗ

akin sai na fara nishi kamar ban da lafiya. Sai ya ru

ɗ

e ya ƙariso gare ni yana tambayata meke damuna na dafe kaina na

ce kaina ne, ya ce zai bani magani na ce ai nasha. Bawan Allah ya bani tausayi haka ya zauna a kusa dani ya na ta min sannu ni fa daman guje ma mganarsa ne a yau ya sa na yi haka ganin yaƙi tashi a kusa dani ya sa na fara barcin ƙarya, ganin haka yasa ya

gyaramin

kwanciya ganin ina zufa sai ya kunnamin fanka ya fice bayan ya rage min hasken

ɗ

akin gaba

ɗ

aya.

Yana fita na mike zaune ina mai har

ɗ

e hannayena a saman kirjina. Na da

ɗ

e ban yi barci ba ina ta tunanin wai yau Yalla

ɓ

ai ba nawa ba ne ni ka

ɗ

ai kai l

amarin akwai girma. Tun ina jiyo ƙaran tibi daga falon yara har barci ya

ɗ

auke ni sai asuba na tashi, da rawan jiki ya fara min sannu har ya na ta

ɓ

a goshina.

"Ya kan na ki? Ya yi sauƙi?

Sai na gya

ɗ

a kai ina fa

ɗ

in ya yi sauƙi saboda na ji yana fa

ɗ

in i

n ba zan iya ba na

ɗ

aga zuwa asibiti sai wani sati da sauri na ce zan iya.

Yalla

ɓ

ai ranar ya yi ma yara da mu kan mu abin kari, doya ya soya mana sai abincin jiya da ya

ɗ

umama duk tare za mu fita shima ya na da zuwa jana'iza baban wani yaron shi ne ya ras

u a can sheƙa. Su Jidda suka fara tafiya mu kuma takwas da rabi muka fita ni da Yalla

ɓ

ai sai da ya fara kaini asibiti sannan ya wuce jana'izan da za a yi ƙarfe tara na safe ya na ta ma sauri, ni kuma har muka rabu ban iya ce masa daga asibiti Ɗorayi zan wu

ce ba na bari sai na gama da asibitin sai na kira shi na fa

ɗ

a masa.

  Yau ban samun ganin Dr.Aisha Bukar da wuri ba, saboda ba ta zo da wuri ba , sai 12pm na rana na baro asibitin. Daman na je mata da Test

ɗ

in da ta rubutamin a ƙarshen zuwana tun da yan

zu bayan sati uku na ke dawowa. Yau ma ta ƙara rubuta mini wani amma tace shi ne na ƙarshe, daga shi za ta

ɗ

ora ni kan mganguna.

  "Dr kina ganin zan ƙara samun ciki har na haihu?

Na fa

ɗ

a cikin karaya saboda ni dai na gama sarewa.

Sai da ta kallen

i kafin ta maida hankalinta kan fayel

ɗ

ina ta na rubutu.

"E mana. Me zai hana? Likitoci ai ba Ubangiji ba ne, duk abin da muka fa

ɗ

a hasashe amma ba gaibu ba ne. Balle ni ban ce miki kina da wata matsalan da ba za ki sake haihuwa ba. Za ki sake haihuwa h

aife haife ma in sha Allahu."

Haka aka sha fa

ɗ

a mini amma kuma kalaman Dr Aisha ya sa na samu sukuni, na yi mata godiya da ya ke mun saba sosai da ita. Sai da na fito bakin asibitin na kira wayar Yalla

ɓ

ai bai

ɗ

auka ba sai na ƙara kirana har sau uku amma

bai

ɗ

auka ba.. gani a bakin hanya ina son hawa adaidaitan da za ta kaini Ɗorayi.

  Dubaran tura masa saƙo ya shiga kaina. Da sauri na shiga bangaren saƙonni  na lalibo Yalla

ɓ

ai tun saƙon Anniversty da na tura masa bai ko ba ni amsa ba, ban damu na shig

a yi masa rubutu.

"Ina so daga asibiti na je gida na gaida Alhajinmu."

Na da

ɗ

e fa a bakin hanya raina har yafara

ɓ

aci har na yanke shawaran ƙarisawa Office

ɗ

in sa tunda ya ce min daga wajen jana'iza office zai zo, da ya ke ba nisa offishin na su na c

an gaba ne ko a ƙafa ma zan iya takawa. Ina wannan tunanin sai ga saƙon sa.

"Ok."

A takaiçe haushi ya kama ni na yi ja dogon tsaki na maida wayata jaka na samu adaidaita da za ta kaini

ɗ

orayi.  Ina sauka a a bakin layi na tako zuwa cikin layi na ha

ɗ

u

da wasu matansa anguwa muka gaisa. Na shiga gida ana ta kiran sallar azahar na samu Gwaggo a tsakar gida ta na alwala gidan shuru.

Ina sallama Gwaggo ta

ɗ

ago ta na amsawa.

"Ah maraba Dubu ke ce tafe? Na amsa mata ina gaisheta ta amsa lokaci

ɗ

aya tana

tambayan Yalla

ɓ

ai da yara, nace suna lafiya.

Ɗ

akinta muka shiga ina tambayan Alhajinmu ta ce jiya ya je can yashe sai yau zai dawo.

"Topha lafiya ko Gwaggo?

'Lafiya lau. Kan auran autan su Muntari ne kinsan bikin saura kwana goma."

Gwaggo ta amsa

min.

Shaf na manta da bikin kuma daman na yi alƙwarin sai na je wannan karon.

Nima sauke jakata na yi na tu

ɓ

e hijabi na fita na

ɗ

auro alwala na zo na yi sallah bayan na idar Gwaggo ta ce

ɗ

anwake ta yi na je na zuba na ci, ina son

ɗ

anwake jikina na raw

a na tashi na je na zubo na dawo

ɗ

akin ina ci muna hira sai da na gama na sha ruwa sannan na ce mata daga asibiti na ke.

"Allah sarki ina fatan dai ba matsala ko?

Sai na amsa mata da " Muna saka ran haka Gwaggo."

Sai ta yi min fatan Allah ya sa a dace

ta ce min akwai na gargajiya a can gida ta yi mgana za ta kar

ɓ

o min na ce to bari in na gama shan na asibitin tukkuna. Tun da Alhajinmu baya nan Gwaggo na fa

ɗ

a ma ƙarin auren Yalla

ɓ

ai itama ta sha mamaki har sai da ta furta..

"Topha aure haka bagatatan

Sadiya?

Ni kuma sai na ce mata an

ɗ

aura ne amma ba a yi tariyan ba, duk da ban sani ba amma alamu sun nuna mini haka. Gwaggo ta yi fatan alheri nima kuma ta yi min nasiha ta ce sai na yi hakuri na kauda kai na ce mata in sha Allahu.

Ina gida tare da G

waggo muna ta hira sai gabda la'asar na yi ma Gwaggo sallama na ta fi gida bayan na ce a gaida Alhajinmu in ya dawo.

Ina komawa gida na yi salla na shiga kitchen kuskus na dafa mai kayan lambu da hanta. Sai na yi lemun ginger na saka a fridge ya yi sany

i, Yalla

ɓ

ai ya ba ni mamaki ko ya kirani? Har wayata na dinga dubawa amma bawan Allah bai kirani ba sai kuma abin ya dameni ai ya ga saƙo na ko? Wata zuciyar ta tunaar da ni yanzu fa ba ke ka

ɗ

ai gare shi ba bai zama lalle sai ya damu da ke kamar baya ba.

Ina ta so yakice tunanin haka a raina amman na kasa gaskiya kishi akwai wahala gaba

ɗ

aya har na fara rama a tsaye saboda zullumi da tunani ban sani ba.

******

Gwammaja.

Wajajen takwas da wani abu na dare ya shigo anguwan gwammaja a motar shi. Ko a

cikin gidan ma ya da

ɗ

e a mota ya kasa fitowa bayan ya kashe motar. Gaba

ɗ

aya jikinsa ya yi sanyi ko na ce ya mutu.

Ƙ

waƙwalwarsa ta tsaya cak ya kasa ma wani tunani tun safe ya ce tun bayan barowansa wajen gaisuwan nan ya ji kamar zazza

ɓ

i zai kama shi, ya j

e office ya yini amma ya kasa ta

ɓ

uka komai kamar mara lafiya.

Ya na gani Sadiya na kiran shi ya kasa

ɗ

aga kiranta to me zai ce mata! Akwai wasu kalaman da zai iya kare kanshi ne da su ne? Ya ga saƙon ta ok

ɗ

in ma da ya tura mata hannunsa na rawa ya tura

mata, domin gani ya ke yi duk abin da ya ce ko zai ce a baya da yanzu Sadiya ba za ta daina masa kallon maƙyarci ba kuma ma ci Amana ba, duk da ba haramci ya aikata ba.

Amma dai ba da

ɗ

i shi kan shi ya sani bai kyauta ma Sadiya ba

Sai a lokacin lda suk

a ha

ɗ

u da Yaya Abubakar a wajen jana'iza bayan sun gaisa ya yi masa murnan aure ya kuma ce Sadiya ce ta sanar dasu. Tun daga lokacin ya ji jikinsa ya mutu. Ashe ashe tuni Sadiya kallonsa kawai ta ke yi bai sani ba! Sai a lokacin ma ya riƙa tunano attitude

ɗ

in da ta riƙa bashi tun ranar Anniversary

ɗ

in su, bai ta

ɓ

a kawo ma kansa labarin auran sa da Gimbiya ta ji ba, Bai ta

ɓ

a tunanin roƙon da ya yi ma ƴan'uwan shi da alfarman da ya roƙa ba su yi masa ba. Ya a ka yi sadiya ta ji wannan mganar? Sai a lokacin ya

tuna abin da ta yi jiya lokacin da ta ga Gimbiya na kiran wayarsa a she duk a lokacin ta na dannewa ne amma ta sani kawai kallon shi ta ke yi.

Ya tuna a lokacin ya na hanya zai koma office daga wajen jana'iza ya kira Abba ya na fa

ɗ

a masa Sadiya ta sani

ba tare da shi ya fa

ɗ

a mata ba.

"Laifinka ne Tafida me ya sa ka yarda ma aka

ɗ

aura auran ba ka koma gida ka fa

ɗ

a mata ba?

"Na so haka Abba amma Nene ta ce yanzu yanzu mu tafi Rano."

Ya bashi amsa cikin karaya. Kalmar

ɗ

aya Abba ya sake fa

ɗ

a masa s

ai ya ji ya ƙara jin mutuwar jiki.

"Kai ba ka jin shawara. Da tun tuni ka ji shawaranmu ni da Tariq da  a bakin ka Sadiya za ta ji wannan mganar gashi yanzu an

ɓ

ata komai sai dai ka yi hakuri ka zuanar da ita ka yi mata bayani "

"Ba zan iya ba Abba.

Ina jin kunya."

Tafida ya fa

ɗ

a  a marairaice.

"To sai wa zai iya fa

ɗ

a mata in ba kai ba?

"Kai mana. Don Allah ka taimake ni ka zo ka yi magana da ita."

"Mtseww. Ni na ce ka yi auran? Can ta matse maka "

.

Daga haka Abba ya katse wayarsa ya ba

r Tafida da tattaradi.

Bayan tasowarsa daga office har gida ya koma amma wallahi ya kasa shiga ya kasa iya tattara kalaman da zai yi amfani da shi wajen kare kanshi a wajen Sadiya.

Kawai sai kuma ga Kiran Nene da cewa ya zo gida tana son ganin shi, gab

an shi ya fa

ɗ

i domin a irin wannan kiran ne ya na zuwa a ranar bai yini ba sai da ya zama mijin Gimbiya abin da bai ta

ɓ

a hasashe ba, ko ma yana hasashen bai kawo shi nan kusa ba.

*Janafty*

*TKG*

04.

FHB CLOTHING Muna Dinka kowanne irin nau

in dinkunan yara na zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna turawa ko Ina cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.08080266674 or call @08034109622

RANAR ƊAURIN AURAN GIMBIYA

DA YUSUF.

Ya ji tsoro da kiran Nene shi a tunanin shi kiran gaggawan da ta yi masa ko jikinta ne ya tashi, kuma ta ce ya zo gida da gaggawa tana neman shi sai ya firgita shi ya sa ya fita ko ƙaryawan da Sadiya ta matsa ya tsaya ya yi bai yi ba ya ce sa

i dai in ya dawo.

  Bai ta

ɓ

a kawo ma kansa hashashen ga in da kiran Nene ya dosa ba saboda a yana hanya ma kafin ya ƙariso gidan sai da ya kira lambar wayar Gimbiya amma ba ta

ɗ

auka ba sai ya ƙara firgita a tunanin shi jikin Nenen ne ya yi tsanani. Hankal

in shi bai ma kawo masa a muryanta bai ji alamun ciwo ko wani abu ba.

Karfe takwas da rabi na safe ya shigo gidan, ya ha

ɗ

u da Hajiya iya a ƙasa suka gaisa kuma ya ga ba ta ce masa komai ba, bai dai ji hankalinsa ya kwanta ba sai da ya shiga falon Nene y

a ganta zaune a kan kujera ta yi wankanta tas da ita kuma cikin ƙoshin lafiya sannan ya iya sauke ajiyar zuciya na samun salama da natsuwa.

Bayan ya zauna a gefenta ya shiga gaisheta cikin ladabi ta amsa masa cikin fara'a da soyayyar da ta ke yi masa wacc

e ba ta iya

ɓ

oyuwa a cikin idanuwanta.

"Ya wajen ita Sadiyan? Ina takwarata da Maimuna? Ina fatan duk kuna nan lafiya."

Kansa na ƙasa ya ce"Duk lafiya lau Nene. Su Jidda kuma suna makaranta sun koma tun jiya."

Kai ta gya

ɗ

a kafin ta ce" Allah ya ta

imaka. Allah ya yi musu albarka gaba

ɗ

aya."

Ya amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login