Showing 135001 words to 138000 words out of 159340 words
daburce tun da ga mijinta a wajen ta fara rantsuwan ba haka ba ne.
"To in ba haka ba me na yi miki? Miji
ɗ
aya muke aure ko facaloli ne mu da za ki bi ki addabi rayuwata?
"Wallahi ba k
i yi min komai ba Sadiya ko a baya da na fa
ɗ
i haka yarinta ne. Amma tunda na auri Alhaji na cire komai a raina domin ya zame min garkuwan da na ke jjingina dai-dai da rana
ɗ
aya ban ta
ɓ
a nadaman auran shi ba."
Sai ta
ɗ
an dakata ta na kuka shi ta ke kallo
, duk makircinta na fahimta ba ta so mganganuna su yi tasiri a zuciyarsa shi ya sa ta tsiro da wasu maganganu.
Shi ta ke kallo ta na fa
ɗ
in" Alhaji shin dai-dai da rana
ɗ
aya ka ta
ɓ
a ganin wani chanji daga wajena a kan ka?
Sai ya girgiza kai kafin ya ce" B
abu Ma'uta. Kuma kin ban labarin daman cewa Yayanki Hamza aka so ki aura sai Allah bai yi ba. Ni tsakanina da ke sai godiya da tarin alheri Asma'u."
"Alhamdulillah ka gama mgana"
Baaba ta fa
ɗ
a da ƙarfi,kawai sai na ga Ma'u ta rarrafa zuwa gaban Alhaj
i ta fa
ɗ
i ta na fa
ɗ
in" Ka yi min gafara Alhaji in ba ka yafe min ba ina za ni Ba ni da wani uba kamar ka Sannan ba ni da wani gata sai gatan ka da gatan ƴan'uwana Don Allah ka yi haƙuri ka yafe min sharrin she
ɗ
an ne ba zan ƙara ba."
Bai ce komai ba sai
ta cigaba da kuka ta na masa magiya sai ya saka hannu ya
ɗ
aga ta zaune ya na cewa ta share hawayenta.
"Na yafe miki Asma'u. Uba ba zai ta
ɓ
a riƙon yarsa a zuciyarsa ba. Sai dai ba shi zai hana ban fa
ɗ
a miki cewa ba ki kyauta ba kin yi kuskure Babba. Ki y
i juya ki nemi gafaran Dubu in kuma ta ce ba za ta yafe miki ta yi dai-dai ba zan matsa mata ba, na san ba zan ce ta cigaba da zumumci da ke ba, amma zan fa
ɗ
a mata kar ta zama mai yanke zumumci da ke, ta yi miki kara sabo da ni da Mahaifiyarki. Amma tabbas
ba ki kyauta ba ni kaina ban ji da
ɗ
in abin da kika aikata ba, ina jin kunyar kaina da wa
ɗ
ansu mganganun da aka ce daga bakin ki a ka ji su."
Ta na kuka ta na fa
ɗ
in za ta roƙe ni gafara ba ni ba dukkanmu za ta roƙi gafarammu. Ta fara da roƙon Gwaggo da
cewa ta yafe mata ba za ta ƙara ba.
"Bakomai Asma'u na yafe miki amma don Allah ki kiyaye. Dadiya fa ƴaruwanki ce bai kamata ki bari she
ɗ
an ya yi tasiri a kanki saboda ita ba."
Da ta je gaban Ya Aina ta na kuka ta na cewa ta yafe mata kai ta kauda kafin
ta ce" Bakomai amma dai kin ba ni mamaki sannan ki yi haƙuri ina ji a raina ba zan ƙara yarda da ke ba."
Ya Balki kam sai da ta kalleta ta ce" Kin dai
ɓ
ata wayon ki Ma'u ban zaci haka daga gare ki ba. Ki gyara domin ko a nan gaba ba munafunci da gulma
ba shi da amfani."
Ya Murja ba ta ce komai ta dai ce Allah ya yafe mana gaba
ɗ
aya amma ita kanta ai ta sha mamakin Ma'u.
Ya Auwal ma yace shi in dai na yafe shima ya yafe. Yalla
ɓ
ai ko da ta isa gaban shi tun kafin ta yi magana ya dakatar da ita da cewa.
"Abin da kika aikata kin san bai chanchanci yafiya ba ko? Saboda kin ha
ɗ
a fitina fitinar ba domin Allah ya taƙaita ba da yanzu lamarin ya wuce tunanin kowa. Sadiya matatace da muka yi aure tsawon shekaru goma sha biyar amma ni na san abin da za ta aikata
da wanda ba za ta aikata ba, abu
ɗ
aya zan fa
ɗ
a miki shi ne ki daina biye ma zuciyarki ki kuma yi yaƙi da she
ɗ
an da kika ce shi ya rinjaye ki. Mgana ta karshe shi ne alaaqar dake tsakanin ki da Yayata don Allah ta tsaya haka nan. Ina son na zauna lafiya d
a matana da ƴan'uwana."
Sai ta kasa mgana Ya Hamza ya ce daman alaqa in ba alheri a cikin ta rabuwan shi ya fi.
Har Ya Abubakar da ya ke
ɗ
an amshin shata sai da ya ce mata ba ta kyauta ba.
"Ba Sadiya kika tozarta ba mu kika tozarta. Kuma ba zan ƙi fa
ɗ
a miki kin ba ni kunya ba. Allah ban ta
ɓ
a tunanin haka daga gare ki ba."
Shi ko Ya Hamza gyara zama ya yi ya na fa
ɗ
in" Ke yanzu in Sadiya ta ha
ɗ
a kai da abokiyar zaman ki ta ci duduniyarki za ki ji da
ɗ
i? Ta girgiza kanta sai ya cigaba da fa
ɗ
in" To me ya s
a kin san ba da
ɗ
i kika aikata abin da kika aikata?
Sai ta ba shi amsa da sharrin she
ɗ
an ne kamar zai deke ta ya ce" Ke ce she
ɗ
aniyar kenan kuma in ba ki yaƙi da she
ɗ
ancin da ke tare da ke ba, ba za ki zauna lafiya ba. In wannan karom mun yi miki afuwa wal
lahi tallahi kika sake aikata makamacin haka sai dai ki je can gaban hukuma ki fitar da kan ki."
Y Muntari kuwa hadisi ya jawo mata ya ce addini ya hore mu da mu so ma junanmu abin da muke so ma kan mu. Sannan ta shiga hankalinta kar ta koma ga Allah ha
ƙƙ
in zumumci ya bibiyeta."
Mijinta ko cewa ya yi ya yafe mata domin ya san sharrin she
ɗ
an ne ba halinta ba ne har ya na share mata hawaye.
Ni ce ta ƙarshe Ma'u ba ta ji kunya ba wai ta kalleni tana cewa na yafe mata sharrin she
ɗ
an ne.
"Ni da ke mun sa
n gaskiya. Ba wani she
ɗ
an daman kin shirya ma hakan. Ma'u abin da kika yi min mai zafi ne. Ina so ki sani ko na yafe miki ba zan iya cigaba da zumunci dake ba"
Na fa
ɗ
a kai tsaye saboda ba zan yi ƙarya ba zan yanke alaqata da Ma'u domin ko ban yanke ba,
ba na jin zan iya cigaba da mu'amala da ita.
Sai kawai Baaba ta ce ai ni ce na ke da kafiya tunda ta roƙe ni gafara me zai saka ba zan yafe mata ba.
"Na ce na yafe mata. Amma ba zan iya cigaba da zumumci da ita ba. Nan
ɗ
in da ya ha
ɗ
amu dole in mun ha
ɗ
u mu gaisa domin ni ba zan yi gaba da ita ba. Amma duk wani abu daya dangance ni na cire ta a ciki shi ne mgana."
Kuma kowa ya goyo bayana har Alhajinmu wannan karon bai yi magana ba.
Abu
ɗ
aya ya ce min shi ne" Ki yi mata kara Dubu. Ki yi mata kara ko s
aboda ni. Ba yanzu ba in zuciyarki ta huce ki sada zumumci da Asma'u domin har abada ita
ɗ
in jinin ki ce."
Saboda Alhajinmu da kuma karan da ya ce in yi masa. Shi ya sa na gya
ɗ
a masa kai ina mai fa
ɗ
in" To Alhaji in sha Allahu zan yi yadda ka ce"
"Na
gode miki Dubu. In na fa
ɗ
a kina ji, in na kuma ba ki unarni nan ta ke kike yi ba tare da jinkiri ba. Allah ya yi miki albarka."
"Amin Alhajinmu."
Sai ya kalleni kafin ya ce" In na ce kin yi kuskure a lokacin kike aminta da cewa kin yi kukure sannan k
i ce za ki gyara. To yau ma zan ce kin yi wani kuskure guda
ɗ
aya kacal Dubu."
Ba ni ka
ɗ
ai ba. Kowa da ke falon sai da ya kalli Alhajinmu cikin mamakin kalaman shi.
"E kin yi kuskure guda
ɗ
aya. Kuskure kuma shi ne me ya sa kika ta ka zuwa gidan Asma'u
ki ka ja ta da fa
ɗ
a? Me ya sa kika yi haka?
"Raina ne ya
ɓ
aci Alhaji. Raina ya
ɓ
aci na ji baƙin cikin da ban ta
ɓ
a ji ba, shi ya sa sai zuciyata ta
ɗ
ebeni har na je gidan ta amma ka yi haƙuri tun da na yi kuskure."
"Na haƙura tun da kin ce na yi haƙu
ri. Kin amince ba ki kyauta ba?
Sai na gya
ɗ
a masa kai lokaci
ɗ
aya ina mai dukar da kaina ina mai kallon adon cafet
ɗ
in falon.
"To tun da kin amince ba ki kyauta ki juya ki ba ma Asma'u haƙuri."
"Shi ne adalci kam"
In ji Baaba.
Ba domin Alhaj
inmu ba ne da ba wanda ya isa ya sa ni ba ma Ma'u haƙuri amma Alhajinmu ne shi isar kowa ne anan falon gaba
ɗ
aya.
"Ki yi haƙuri."
"Ba komai."
Ma'u ta fa
ɗ
a lokaci
ɗ
aya ni da ita muna kallon juna. Kafin kuma kowa ya kauda kanshi gefe amma ni na gani
sai da ta yi wannan shegen mirmishin na ta, a raina na ce wannan mirmishin yau na fa
ɗ
uwa ba na nasararki ba ce Ma'u.
Da haka taron ya tashi Ma'u ba ta yi gigin zama ba saboda ba ta ga fuska ta bi mijinta zuwa gida nima Yalla
ɓ
ai na bi muka koma gida. Ya
Murja ce ta kusa sakani dariya da ta na ce ma Ya Aina ta yarda da Ma'u ta ci amanarta da ka gaya mata mgana ta je ta kai shi gaba, sai dai ta ga haka ya faru ne ta ke fa
ɗ
in Ma'u ta na da daman halin an ce ka ce musamman daman a kaina ta yi ta cewa na yi ma
ta kaza na yi mata kaza. Ban yi magana ba amma dai na yi dariya, saboda da ko da na yi mgana sai a ce ni ce mai fitina yanzu ai sun ga gaskiya Baaba dai duk baki ya mutu. Kuma ita ta so haka ta san gaskiya amma sai idanuwanta suka rufe daga ƙarshe sai ta
ji kunya gaban surukai.
Ranar a gida muka yini ni da Yalla
ɓ
ai bai fita ba. Muna tare ya na
ɗ
an jana da hira har na saki jikina ka
ɗ
an. Tun daga ranar ban ƙara komawa
ɗ
orayi ba, ballantana Gwammaja da na ji ma gidan ya fita daga kaina kwata kwata. Nene d
ai bayan lokaci ina kiran ta mu gaisa. Anty Bahijja kuma ban ƙara ganin ta ba, Gimbiyar ma haka tana can gidan Nene tun da an sake ba ta bedrest na sati biyar kuma ba a son zirga zirga. Harkan gabana kawai na ke yi tun da suka sha ni na warke shi kenan na
koma tsoron duniya an fi sati biyu ban dawo dai-dai ba, har Tariq sai da ya kirani a waya ya na ba ni haƙuri haka ma Farida. Kawu Abba ko har gida ya dawo ya yi ta ba ni haƙuri na ce komai ya wuce. Mganar Marwa ko ya ce ba fashi manya ma suna shirin shiga
cikin maganar tun da ba ya so shekara ta ƙare ba a yi auren ba.
Maganar gaskiya na fi wata ban iya mantawa da abin da ya faru ba. Ni gaba
ɗ
aya ma kowa sai ya koma ba ni tsoro. Ba dangin nawa ba na Yalla
ɓ
ai ba har Amina sai daga baya ta ji labari ta yi t
a ashar ta na zage zage. Sai ga Ma'u ta na min mgana a chart na ban hakuri na yi block
ɗ
inta har ta test massages ta ke turomin, amma na share ta. Ai an gama har abada ba zan ƙara yarda da ita ba. Nesa nesa kallon kura a tsakanina da ita shi ne zaman lafiy
ata
Yalla
ɓ
ai kuwa shi a ƙoƙarinsa na manta komai na sake rumgumar Yayarsa da Matarsa kamar baya. Ni ko na fa
ɗ
a masa har abada. Za dai kawai a yi sha'ani, ni matar tashi ma ta fi ba ni mamaki yadda na sakankance da ita ta cutar da ni, itama ta turomin te
st mai tsawo na ban haƙuri ko karantawa ban yi ba na goge saboda ni gaba
ɗ
aya sun fita daga zuciyata ba na jin ko nan da shekara
ɗ
aya ne zan iya sake sakin jiki da su. Ina ganin har abada ni da su.
*Janafty*
*TKG02020AA*
Follow this link to join my W
hatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LgZezgwmkmy8ZCuNsHiNxX
*BAYAN WATANNI UKU*
Watanni uku sun zo sun shu
ɗ
e kamar ƙiftawan ido. A kwana a tashi babu wuya a wajen Allah da haka muke ta cinye kwanakin mu ba tare da mun farga ba. A cikin watanni
ukun da suka gabata, ba ƙoƙarin da ban yi domin na manta da abin da ya faru tsakanina da Gimbiya da su Anty Bahijja ba amma na kasa. Duk lokacin da na tuna sai na ji gaba
ɗ
aya rayuwata ta yi ƙunci. Sai na ji zuciyata ta chunƙushe ga shi dai har a zuciyata
na yafe musu amma kuma na kasa mantawa da abin da suka yi min. Barin ma in na ga
ɗ
aya daga cikin su sai abin ya zo min shar a cikin raina.
Bayan faruwan lamarin na da
ɗ
e ba na zuwa ko'ina ina gidana. Har sai da Nene ta kirani a waya ta na fa
ɗ
in saboda
Anty Bahijja itama na yi mata ya ji, dalilin haka ne ya sa na je Gwamnaja na gaishe da Nene Allah kuma ya taimake ni Gimbiya ba ta nan ta je ganin likita har kuma na baro gidan ba su dawo ba, Nene sai da ta ba ni tausayi yadda ta riƙa bani haƙuri kamar ita
ta yi min laifi. Saboda ita na ji a raina wataƙila in muka ha
ɗ
u da Anty Bahijja na iya gaisheta. Amma ba saboda darajan ta ba sai domin ta ci darajan Nene da Yallabai su ne kawai za su saka in muka ha
ɗ
u na iya bu
ɗ
e baki na gaisheta. Amma a cikin idanuwana
ba na kallon ta da ƙima da girman da can baya na saba ganinta dashi.
Ilai ko mun ha
ɗ
u da ita a gidan Nasara lokacin da ta haihu ranar suna. Sai ga ni ga Anty Bahijja da Anty Maimuna. Daƙyar na iya daurema zuciyata na gaishe su. Suka amsa suma cikin i
rin yanayin da na gaishe su. Kuma har na bar gidan sunan nan bamu ƙara mgana ba, ni ina tare da su Hauwa su kuma suna ciki tare da su Suwaiba. Gimbiya ba ta zo ba, ta na can Gwammaja ba ta fita tun da ta na ƙarƙashin dokan likita ne a bakin mijinta na ke j
in kwanakin cikinta ya
ɗ
an dawo baya, saboda raunin da ya samu amma ya tarkato ta ya kawo min ita har sau biyu gida na da sunan ta ƙara ba ni haƙuri amma bayan gaisuwa ban sake yarda wata mgana ta ha
ɗ
amu ba sai ma na bar mata falon ita da yara da mijin gab
a
ɗ
aya.
A zuwan ta na farko bai yi magana ba sai da suka ƙara dawowa shi
ɗ
in ma daddare ne ya
ɗ
aukota ya sake kawo min ita da cewarsa ta ƙara sake ba ni haƙuri
"Yalla
ɓ
ai ka daina sa ta wahala ni fa na riga na ce na yafe tun a wancan lokacin"
Haka na fa
ɗ
a masa amma sai ya dake da cewa in na ce na yafe me ya sa ba zan saki jiki da ita mu dawo kamar da ba.
"Yalla
ɓ
ai da kamar wuya mu dawo kamar baya. Kawai ka bar ni tun da na ce komai ya wuce a bar shi a komai ya wucen mana."
Ya ƙara nacewa da cewa wa
i ai shima ya na yi min laifi nima ina yi masa mu yi fa
ɗ
a sosai daga baya kuma mu manta komai mu zo mu shirya me ya sa yanzu ba zan manta ba.
"Kai Mijina ne. Kuma Ubangiji ne ka
ɗ
ai ya san falalan da ke cikin aure. Wataƙila laifukan junanmu Allah ne ke u
martan mala'iku suna shafe su daga cikin zukatan mu saboda martaba da daraja irin ta aure. Ita kuma matarka ce ita
ɗ
in ba dole na ba ce, gaba ne ba zan yi da ita ba in muka ha
ɗ
u za mu gaisa amma ka yi haƙuri ba zan ƙara sakin jikin da na yi a baya ba. Haus
awa suka ce ruwa cikin cokali ya isa mai hankali wanka."
Amsar da na bashi kenan a lokacin na samu ya shafa min lafiya da kawo matarsa tare da min magiya na saki jiki a koma kamar baya sai ka ce ba ni da tunani ko ban san ciwon kaina ba. Ma'u ma mun ha
ɗ
e sau biyu da ita bayan abin da ya faru, na farko mun ha
ɗ
u a Ɗorayi da Baaba Aminu ya zo Gwaggo ta kikkiramu ta ce mu zo mu gaishe shi. Ban fara yi mata magana ba ita ce ta gaishe ni na amsa kuma bayan nan har na koma