Showing 147001 words to 150000 words out of 159340 words
amaryan ƙarni da angon ƙarni daman ina zan gan shi da shi
. Ta kwantar da kanta a saman kafa
ɗ
anshi suna dariya gaba
ɗ
aya suna kuma kallon Khalipa da ke hannunta. Ya shiga wanka ne daman ina gyaran gado wayar ta fa
ɗ
o ban san a saman gadon ya ijiye ta ba.
Karambani ya saka ni dannawa haske ya kawo shi ne na yi mu
mmunan gani. Ba zan iya tuna yaushe ne Yalla
ɓ
ai ya ta
ɓ
a sakani a fuskar wayarsa ba. Ya na dai saka Jidda a farko kafin mu samu Baby. Bayan mun haifeta kuma sai ya koma sakata wata rana kuma in ya ga dama kawai sai ya saka hoton masallaci na ta
ɓ
a yi masa zo
laya da cewa sai ya yi ta saka hoton ƴaƴansa ni fa? Sai ya ce min wai ya za a yi ya saka hoto na? Ko wani kare da doki ya samu ganina na
ɗ
auka a lokacin martabawa ne Yalla
ɓ
ai ya yi min sai yanzu na fahimci ba ni ce na samu martabawansa ba Gimbiya ce ni mat
sayina ne bai kai na zauna a kan fuskar wayarsa ba shi ya sa bai ta
ɓ
a sakani ba. Idanuwana suka kawo ƙwalla na yi saurin share su jin motsin fitowarsa. A lokacin ban yi masa mgana ba sai na yi kamar ma ban gani ba sai da na zo fita daga
ɗ
akin bayan na gam
a gyaran shi kuma ya na saka kaya.
"Hoto fa ya yi kyau ƙwarai."
"Wani hoto kuma?
Ya fa
ɗ
a da sauri ya na kallona ni kuma sai na yi kamar ban gani ba na yi masa mirmishi na fita. Ku san ai ya san abin da ya aikata sai ga shi muna ƙaryawa ya na yi mi
n kame kamen su na maza in sun aikata wani abu na rashin gaskiya.
"Wannan hoton wai kike mgana?
Ya fa
ɗ
a ya na nuna min wayarsa kallo ma bai isheni ba. Na cigaba da kurban tea
ɗ
in da ke gabana.
"Daugther ce ta matsa min sai mun yi hoton nan. Har wa
lpaper
ɗ
in ma ina tunanin ita ta saka shi na gani ina ta son na cire sai na sha'afa"
Shi ya gama ki
ɗ
an shi sannan kuma ya yi rawan shi ban ce masa komai ba ganin haka yasa ya yi shuru shima bai ƙara mganar ba, ban sanin masa ba ko ya sauya sai can wata
rana na ga ya saka hoton Khalipa da aka
ɗ
auke shi ranar da ya zo duniya a raina na ce kai dai ka sani da munafuncin ka. Ko ya fa
ɗ
a ko bai fa
ɗ
a ba a irin soyayya da son da ya ke nuna ma Khalipa kowa ya shaida ya na matuƙar ƙaunar shi, ko ya na gidana ya din
ga kallon hotunan Yaron da Video tare da yara suna nisha
ɗ
in su, wato ba zai iya ma kwana bai gan shi ba sai ya kalli hotunan shi ya ke jin da
ɗ
i. na san akwai abubuwa a gaba shi ya sa na roƙi Allah tun kafim zuwan lokacin ya ba ni haƙuri da juriya sannan ya
ba ni wuyan
ɗ
aukan koma mene ne zai faru anan gaba.
*****
*BAYAN SHEKARA UKU.*
KANO.
LODGE ROAD.
20 September 2019.
Lahadi. 11:30 na safiya.
Kwance na ke a kan makeken sabon gadona na kamfanin royal. Na lullu
ɓ
e kafafuwana zuwa cikina da lall
usan bargo mai ruwan madara. A cikin barcin ina can ina mafarkin wai gani a makka na je gaban ka'aba ina ta addu'a ina kuka, har ina jin danshin hawayen a saman fuskata. Ƙara narkewa na yi har ina ƙara motsawa sai dai me? Ina jin danshin ruwa a fuskata har
zuwa wuyana a tunanina mafarkin ne ina kuka ashe ba mafarki ba ne zahiri ne sai da na ji ruwa tsii na ta sauka a saman fuskata zuwa saman wuyana ya ƙi tsayawa sannan na fara dawowa hayyacina.
Idanuwana na fara bu
ɗ
ewa a kasalance, ai da sauri na rufe
saboda ruwan da ya yi min feshi a cikin idanuwana da sauri na kare fuskata ina
ɗ
an yarfa hannuwana.
Dariya na ji ana yi ta yara ƙasa ƙasa da hanzari na zuro kafafuwana ƙasa ina goge fuskata. Khalipa na gani a tsaye a gaba na da bindigarsa ta wasa mai ruw
a a jikinta wacce Yalla
ɓ
ai ya siyo masa da ya je Saudiya wannan shekaran. Yaron ya na kallona ya na dariya wani takaici ya cika min zuciya kuma saboda bai da kunya har ya na ƙara saitani da bindigar ya na fa
ɗ
i cikin muryan yara.
"Umma faya faya."
Wai
Umma fire fire,
ɗ
an mirmishi na ƙakaro kafin na miƙe tsaye na riƙe bindigar na duka a gaban shi ina kallon shi yaro ne
ɗ
an kimanin shekaru uku da wattani, sai da Khalipa ya fara girma sannan mutane suka ƙara gasgata da Baby ya ke kama har ya na yin jikins
u na gaza gaza kamar na ƴaƴan hutu ko da ya ke ƴaƴan hutun ne tun da uban su yanzu ya samu duniya a tafin hannun shi sai juya ta ya ke yi a yadda ya so.
"Khalipa ba ka ga Umma na barci ba ne?
Na fa
ɗ
a ina shafa sumar kansa, sai kawai ya fara min dariy
a. Ya na mgana amma ba a ganewa sosai amma ya na kiran sunan kowa kamar ni Umma da Abban su, sai Ya Jidda da Ya Baby sai sunan Mami wato Gimbiya a bakin shi da sunan su Nene ya san sunan kowa kuma ya iya kiran su, ina ƙokarin sake magana ya ƙwace bindigars
a ya fice da gudu daga
ɗ
akin na bishi da kallo har ya fice sannan na miƙe ina hamma gefen gado na koma na zauna na ƙura ma window da ke cikin bedroom
ɗ
ina ido ina kallon rana da ta fara hudowa ta na shigowa ta tsakanin labulayen da ke cikin bedroom
ɗ
ina da
ya sauya kamar ba shi ba sakamakon komai sabo ne a cikin
ɗ
aki har ta fentin ma gaba
ɗ
aya.
A cikin shekarun ukun da suka gabata abubuwa da dama sun faru masu da
ɗ
i da aka sin su. Masu da
ɗ
in sun fi yawa shi ya sa zan fara da su. Yalla
ɓ
ai ya samu ƙaruwa ta
arziƙi da dama a cikin wannan shekarun, karuwan kuma ba iya na dukiya ko arziƙi ba har na ƙara samun ƙaruwan
ɗ
a namiji daga bangaren Gimbiya Khalipa da na shekara
ɗ
aya da rabi ta sake samun ciki wannan karon ma aiki aka sake yi mata. Tun da ba za ta iya ha
ihuwa da kanta ba saboda na farko ma ai an farka ta. Ta na nan yanzu haka ta na goyen Muhamamad Yusuf(Anwar) bayan haka kuma Yalla
ɓ
ai ya yi ta shura ya na ta samun manyan kwangilolin gine ginen manyan makarantu da ma'aikatu da gidaje mafiyan shaharan ciki
shi ne na gina makarantun aikin jinya la da gina makarantun manyan jamu'u na gwammati da nayan kasuwa cikin shekarun ukun nan Yalla
ɓ
ai ya samu
ɗ
aukaka da shahara. Yanzu haka ya na nan ya na gina gma'aikatarsa ko na ce kamfaninda anan zooa road ne ya siya
wani tsohon ma'aikatan siyar da motoci ya buge shi ya na gina ƙaton kamfanin shi mai hawa uku amma dai suna nan suna aiki a tsohon offishin shi in da yanzu gaba
ɗ
aya sama da ƙasa ya zama duka mallakinsa sannan ya
ɗ
au ma'aikata masu karatun abin da ya shafi
fanni zane zane yanzu shi ba ya zane sai dai ya saka yaran shi su yi, sannan ya na da yara a bangaren masu leburan aikin gini sama da mutum
ɗ
ari uku a ƙarƙashin shi, ya na matuƙar taimaka ma matasa da aikin yi, yanzu haka gidajen bulo
ɗ
in sa sama da guda
biyar ne a garin Kano. A cikin shekaran nan ya biya ma kansa Makka shi da Nene suka je suka sauke farali suka dawo. Da ya dawo ne gaba
ɗ
aya rabin tsarabarsa kayan wasa ne na Khalipa da Anwar, Jidda da ta zama yan mata shekaranta sha bakwai tana kuma SS2 ne
a babban sakandiri a yayin da Baby ke da shekaru goma sha
ɗ
aya a duniya ta na ajin karshe a primary ne. Su kaya ya siya musu tun da sun girma sun wuce kayan wasa.
Yanzu haka gidan da Gimbiya ta ke ciki Yalla
ɓ
ai ya siye shi ya zama mallakin shi sannan
ya siya wani ƙaton fili a Aluvenue, kimanin sama da miliyan ashirin in da ya ce zai gina mana ƙaton gida da zai ha
ɗ
e iyalan shi waje
ɗ
aya. Sannan ni da ita gaba
ɗ
aya ya sauya mana fenti a gidajen mu sannan ya siya mana sabbin furtures, ni dai tsoffin nawa
wasu na ba ma Inna Mariya wasu kuma na aika da su Yashe domin suna bukata kujerun babban falo na da gadona kuwa Rahila na ba ma wa tunda na yi sabbi masu kyau da tsada. Sauran tarkacen kayan kitchen kuma Maman Saude na ba ma wa. Katifa ma ta
ɗ
ayan
ɗ
akin Ma
man Nana mai yi min kitso na ba ma wa.
Har gobe kuma ina nan da sana'ar sai da hijabaina kuma yanzu har sari ma na ke ba da wa.Maganar bu
ɗ
e shagon saloon ta da
ɗ
e da shan ruwa. Yalla
ɓ
ai bai sake min mganar ba nima ban ƙara yi masa ba. Ita dai Gimbiya k
am yanzu shagon sai da abayoyi gare ta da takalma kuma Yalla
ɓ
an ne ya kama mata shagon da cewa ita ta kama da kanta da gadon ta na tsohon mijinta. kuma ta cigaba da oder kaya daga kasashen ƙetare. Akwai mai zama mata a shagon amma itama wani lokacin ta na
zuwa ta zauna in ta na da lokaci. Kuma har gobe ta na cigaba da aikin ta na Gwammati. Cikin kuma ƙaruwan da aka samu shi ne na bukukuwan da muka sha kai da kai.
Farko dai na Marwa da Kawu Abba muka fara yi ita yanzu haka ma ta na nan da yaron ta mai s
una Abdallah ta na garin Rano sannan ta na aiki a asibitin Gwammati na garin Rano, bayan ita kuma a wannan shekaran muka yi bikin Anti ƴar wajen ya Murja ta yi aure anan garin Kano. Bayan na ta kuma muka yi na Jawahir da Musbahu a rana
ɗ
aya. Jawahir ta na
kaduna Musbahu kuma a garin Kano ya ke zaune a kuma gidan kan shi tun da shi ne Manaja na kamfanin Yalla
ɓ
ai sannan shi ke rike da gidajen bulo
ɗ
in su gaba
ɗ
aya a ƙarkashinshi suke, Adnan kuma ya na nan BUK ya na master
ɗ
in shi. Datti ma ya gama kasu ya na A
buja gidan Ya Auwal ya na aiki da wani kamfanin littafai bai yi aure ba. An yi rashe rashe tun da har Baaba sani mun rasa daga yashe. Bangaren Yalla
ɓ
ai kuma sun rasa Innayi sai dai fatan Allah ya yi musu rahama.
A yanzu da na ke da matakin shekaru tal
atin da bakwai a duniya. Yalla
ɓ
ai kam ya haura arba'in ya kama gidan Hamsin amma daga ni har shi in ba mun fa
ɗ
i shekarun ba, ba mai sanin haka saboda mun mori jiki sannan ga jin da
ɗ
i musamman shi da ya ƙara zama babban mutum sosai. Ni kuma har gobe ban dai
na gyara jikina ba, har kuma zuwa lokacin ban ƙara samun ciki ba shekaru goma kenan tun ina mganin asibitin da na gargajiya har daga ƙarshe na haƙura na yi shekara ban ƙara shan wani mgani ba, daga na hausan har na gargajiya. Na fauwalama Allah duka lamura
n shi duk kuma abin da ya yi min to dai-dai ne. Ba zan ce a shekarun ukun nan da suka gabata ba mu yi ta samun matsala da Yalla
ɓ
ai ba mun samu sosai, sai dai wani abun kana barin shi ya wuce domin a zauna lafiya. Tsakanina da Gimbiya sama sama kamar baya t
a na gidanta ina gidana amma duk da haka bai hana ta makirci da kissa ba.
Tun haihuwan Khalipa na fahimci ta na da son kanta sannan makira ce. Ita ta
ɗ
auka ni ban iya makircin ba ne shi ya sa ba na yi mata. Na iya kawai dai ni ina zaune da ita da zuciya
ɗ
aya ne. Ina mamakin kishin da ta ke nunawa a kan Yalla
ɓ
ai ta manta ni ce matar shi ta farko daga baya ya aureta amma yadda ta ke nunawa kamar ta fi ni kishi ne. Tun da khalipa ya isa fara tafiya ko na ce ya fara cin abinci duk in da Yalla
ɓ
ai zai je tare
su ke zuwa kamar
ɗ
an gwal. Da ya zo ya fara tafiya kusan in dai Yalla
ɓ
ai na gidana shima ya na gidan tare da uban. A cewar shi ya saba da shi ko ita Gimbiyar bai saba da ita kamar yadda ya saba da Yalla
ɓ
ai ba shi ya sa ko yaye a gidana ya yi rabin yayen sh
i, da sunan ga su Jidda sannan kuma Khalipa ba ya kwana a kusa da kowa sai a jikin Baban shi. Kawai dai a takaice regular costumer ne shi a gidana. In Yalla
ɓ
ai na gidana to shima ya na tare da shi in kuma ya na wajen Gimbiya to shima ya na can. Abin haushi
ma da takaici sai a tsakiyarmu ya ke barci, ko an kai shi
ɗ
aki su Jidda ya na barci da ya farka muna cikin barci za mu ji kukan shi dole sai a jikin uban ko a kusa da shi zai kwanta. Ni lokacin da na reni ƴaƴana ni ka
ɗ
ai na sha wahalata amma ni gashi ta h
aifa ta bar ni ina shan wahala, ga shi yaron ba ya jin mgana ga mugun wasa ga ƙarfin tsiya har Baby yanzu gagaranta
ɗ
auka ya ke yi. Sai Jidda tun da ita kam ta zama ƴan mata kusan shekaru biyu da fara period
ɗ
in ta. In na yi magana Yalla
ɓ
ai ba ya bi ta ka
i sai ya ce yaro ne duk ranar da ya ke gidana tare da yaron nan muke kwana a kan gado ko ƴaƴana ba su yi min haka ba, sannan mgana ka
ɗ
an in na yi a kan Khalipa sai Yalla
ɓ
ai ya juya min mgana ya ta so min shi ya sa na saka masa ido a yanzu haka a cikin yana
yin da muke kenan na gaji matuƙa ba ni da lokacin sakewa da mijina Khalipa na naniƙe da shi wanka ne ka
ɗ
ai ba ya bin sa amma ko masallaci tare su ke zuwa.
A lokacin da ya dawo daga Saudiya na ga uwar tsaraban kayan wasan da ya kwaso musu sai da na yi m
agana da cewa Yallabai hala dai ba ibada ya kai ka saudiya ba. Siyan kayan wasa ka je yi ko?
Ai daga wannan maganar ya fara min masifa wai ina mgana ba ta taunawa ko Baby ai ba za ta yi wannan mganar ba, sai da na yi nadamar yi masa mgana kwana biyu ya yi
ya na gaba da ni. Daga fa
ɗ
in gaskiya domin jaka ce shaƙe da kayan wasa ba dole na yi tunanin daman abin da ya kai sa ba kenan ni kaina gidana ga su nan da yawa ballantana gidansu da Jidda ta ce min
ɗ
aki ne guda da kayan wasa na khalipa da Anwar. Na yi ta
haƙuri ina kauda kaina yanzu haka Gimbiya sunan da su Anty Bahijja ke kiranta da shi shi ne Uwar maza. Shekaranjiya ma mun ha
ɗ
u gidan Naja suna ta haihu ana ta yi mata kirari da Giwar gidan Tafida uwar maza mace mai kashin arziƙi domin a cewarsu tun da Ta
fida ya aure ta ya ke ta ganin bu
ɗ
i na arziƙi ni dai ban tanka ba tun da daman ai tun bayan faruwan lamarin nan sun sanni na san su, shi ya sa in suna abin su ba na biye musu suma kuma sai dai habaici da shaku
ɓ
e amma ba sa yi da ni kai tsaye.
Munnira ce
ma ta ce ita uwar mata ba uwa ba ce? Anty Maimuna ta ce uwa ce amma uwar maza ita ce da gida. Sai da muna adaidaita za mu tafi gida ni da Hauwa bayan mun rabu da Munnira ta ke min mgana wai kar na damu da mganganunsu ni ko sai na ce yau a ka fara? ai sun
da
ɗ
e suna fadin haka ban ta
ɓ
a nuna na damu ba, ita kuma Gimbiya ta na hura hamci ta na iyayi ita matar arziƙi ni ko na ce in ma tsiyar ce to Yalla
ɓ
ai ne ya shafa min tun da ni kam da arziƙina ya aure ni ya tsiyata ni yanzu da ya samu duniya sai suka manta.
Yanayin rayuwa ya sa na daina ma damuwa da wasu manganganun saboda ai jiya ba yau ba ne. Kuma girma ya ƙara kamani da ya sa lamarin ya zame min jiki ba komai in na ji ko na gani na ke mgana