Showing 144001 words to 147000 words out of 159340 words
shi ya sa na danne kishina ban ta
ɓ
a nuna masa wani abu kan
ɓ
are
ɓ
aren da ya ke yi a kan cikin Gimbiya ba.
*Janafty*
*TKG02020B*
Tun da cikin Gimbiya ya kai watan fitowarsa duniya Yalla
ɓ
ai ya tattara gaba
ɗ
aya hankalin shi a kanta. Da a ce ya ga fuska zai ce ne na bashi dama ya koma can da zama har sai ta haihu tun da ga shi anguwan zoma. Sai dai bai samu wannan fuskar ba, ko da ya ke mene ne maraba da abin da ya ke yi. In ya na gidanta ba koda yaushe ya ke
leƙomu ba sai dai ya kira waya in ko ya na gidana kwana kawai ke kawo shi tun safe zai fita ya je gidan Gimbiya daga nan sai ya wuce wajen aiki da daddare ma can ya ke raba dare sai sha
ɗ
aya ya ke dawowa wata rana ma har sha biyun dare ya na kaiwa.
Jiri
ƙiri Yalla
ɓ
ai ya san gaskiya kuma ya ke ta ke ta. E mana rashin aldaci ya ke nuna min kuma ai ya sani ba wai bai sani ba ni tun da ai kowa ya aikata mai kyau ya na sane. In ma mara kyau
ɗ
in ne duk ya na sane. Ban dai ta
ɓ
a magana ba saboda yanzu ina cewa u
ffan sai cibi ya zama ƙari tsab zai ce ni lokacin da na yi cikin bai kulani da ni ba ne? Ko ƴan'uwansa su ji labari su je hassada ne, shi ya sa ban ta
ɓ
a
ɗ
aga baki na yi masa mgana ba, kuma har a cikin zuciyata ina yi mata fatan ta sauka lafiya. Shi da kan
shi ya zo ya na fa
ɗ
a min ya yi ma Nene magana ta kira Hajiyar Tafida a samu wacce za ta zo ta zauna da Gimbiyar har ta haihu. Na ce hakan ya kamata kwana biyu tsakani kuma ya zo ya na fa
ɗ
a min autar su Hajiyar ita ce Baaba Asma'u ta zo za ta zauna da ita h
ar ta sauka lafiya. Amma zuwanta bai hana shi sintiri a gidan ba sai dai ya rage ba kamar lokacin da ba kowa ba.
Cikin Gimbiya ya fita watan haihuwan shi har ya shiga wattani goma. In za a ƙirga ma ainihin wattanin cikin kafin ya koma baya kimanin watan
ni sha
ɗ
aya kenan. Duk Yalla
ɓ
ai ya tashi hankalinshi sun je asibiti an ce haihuwan ba ta taso ba, a cikin satin nan ma naguda ta ta so mata gadan gadan kamar za ta haihun suna zuwa asibiti kuma komai ya tsaya nan suka kwana shuru aka dubata suka ce ba hai
huwa ba ne dole suka koma gida da cewa nan da sati
ɗ
aya in ba ta haihu da kanta ba za su yi mata C.S ne domin ceto abin da ke cikinta lafiya.
Sati
ɗ
aya bai cika ba wata ranar jumma'a da daddare 20 ga watan october 2016 misalin ƙarfe biyu da rabi na dare
. Gimbiya ta fara zubar jini. Hankali tashe Baaba Asma'u ta kira wayar Yalla
ɓ
ai ranar ya na gida na ne, barcin sa ma ya yi nauyi ni ce na tashi da vibration ya ishe ni. Ina ganin Baaba Asma'u na san mganar Gimbiya ce ni na
ɗ
auki kiran ba ta bari na yi mgan
a ba cikin tashin hankali ta ce masa Gimbiyar na zubar da jini ni kaina na ru
ɗ
e saboda zubar jini ga mai naguda ha
ɗ
ari ne babba ban san lokacin da na
ɗ
aka ma Yallabai uban duka a gadon baya ba ya tashi a firgice. Ina fa
ɗ
a masa abin da ke faruwa ya sake fir
gicewa da haka zai fita daga shi sai gajeren wando da vest sai da na ce ya dawo na rarumo masa jallabiyansa ya saka na damƙa masa key
ɗ
in motar shi, kamar zan bi shi sai kuma na fasa bai kamata na bar yara su ka
ɗ
ai a gida kuma ga dare ba amma hankali ya ta
shi ko bayan tafiyar shi ban iya komawa barci ba ina zaune ina ta addu'an Allah ya sauwake ta lafiya duk da ba na salla ina hutu ban kwanta ba carbi na
ɗ
auka ina ta hailala da yi ma Allah kirari ban san barci ya kwashe ni ba sai misalin ƙarfe biyar saura
na asuba kiran wayar Yalla
ɓ
ai ya tashe ni da cewa an yi ma Gimbiya C.S. An samu nasaran ciro
ɗ
a Namaji har a cikin zuciyata na yi farinciki na yi ta taya Yalla
ɓ
ai murna muka rabu da shi da cewa shima ba da
ɗ
ewa yanzu zai taho gida.
Da asuban na fa
ɗ
a ma s
u Jidda sun yi ƙani suna ta tsallen murna musamman ma Baby, Jidda dai sai dai ta yi mirmishi shine ƙololiyar nuna farincikinta Baby ce uwar tsalle tsalle ta na murna. Ta so ma ba za ta je Tahfez ba sai da na yi mata jan ido sannan ta bi Jidda suka tafi. Ni
kuma na gyara gidan na yi ma Yalla
ɓ
ai abun karyawa tun da ya ce min zai dawo gida, ina bu
ɗ
e datan wayata na ga an yi saƙonni da yawa a group
ɗ
in gidan su Yalla
ɓ
ai ina shiga na ga Anty Bahijja ce ta sanar da an samu ƙaruwa a gidan Tafida Gimbiya ta haihu a
n samu Sadauki. Sai tagging
ɗ
in sa ake yi ana masa murna ni ma na shiga na yi tagging
ɗ
in sa na ce.
"Alhamdulillah. Ina ta ya ka murna Yalla
ɓ
ai. Allah ya raya ita kuma Maijego Allah ya ba ta lafiyar shayarwa."
Mimisco ce ka
ɗ
ai ta amsa da Amin sai Suw
aiba da ta zolaye ni da cewa saura ke sai kawai na tura mata emojin mirmishi daga nan na kashe data na ijiye wayar. Yalla
ɓ
ai sai wajen goma saura ya dawo gidan duk ya gaji ga barci a idanuwansa na tarbe shi cikin murna ya rumgumeni ya na ce min ya gaji san
nan kuma ya na jin barci sai na ja shi tiolet na taimaka masa ya yi wanka ya so ya fara kwanciya sai na matsa masa a kan ya fara ƙaryawa sannan ya kwanta to muna saman dining
ɗ
in ne ya ke ba ni labarin yadda komai ya faru. Ashe suna zuwa ne lokitoci suka c
e a yi gaggawan saka hannu a yi mata C.S saboda cibiya ce ta sarƙe wuyan yaron. Nan ta ke ya saka hannu aka shiga da ita tiyata sai asuba suka fito da ita, ta na can
ɗ
akin hutu yanzu haka Baaba Asma'u ya baro tare da ita sai Nene da Anty Bahijja.
"Ta
farfa
ɗ
o kuwa?
"E sai da ta farfa
ɗ
o sannan na taho ai."
Sai na ce to alhamdulillah tun da ta farfa
ɗ
o na ce masa ina so na je asibitin sai ya ce na bari ya huta in ya tashi sai mu tafi tare. Haka ko a ka yi shi na jira sai bayan azahar ya tashi daga b
arci ya sake yin wanka ni kuma lokacin na dafa kuskus mai karas da kabeji shi muka ci kafin mu tafi sannan kuma na
ɗ
iba a kola wanda muka tafi da shi asibitin. A asibitin da ta ke zuwa dai anan ne ta haihu asibitin nan cike har da ƴan Rano sun zo mota guda
su Anty Bahijja da su Anty Maimuna suna a gefen gado. Na gaishe su sama sama kamar yadda ke tsakaninmu tun faruwan abin da ya faru sannan na gaisa da Maijego an kuma ba ni yaro na
ɗ
auka kamar Yalla
ɓ
ai ya yi haki shi ya sa sai ya
ɗ
auko fuskar Baby ban damu
da mutanen da ke
ɗ
akin ba na kalli Yalla
ɓ
ai ina fa
ɗ
in.
"Yalla
ɓ
ai kama su ke yi da Baby fa? Fuskarsa fuskar Baby kuma ai fuskar ta na ka ne ko?
Sai ya leƙo ta kusa da ni shima ya na kallon shi kafin ya ce" Sai da kika fa
ɗ
a na lura."
Nasara na gefe t
a ce itama ta ce ai wannan sak mai sunan Anty Maimuna ne.
Bu
ɗ
e bakin Anty Bahijja sai ta ce haba ai wannan ya fita kyau. Ita kuma Baaba Asma'u da ke gefe ta kada baki ta ce ai domin ya na jariri ne in ya ƙara girma zai iya ma riƙida ya sauya kammani. Ni d
ai na yi musu shuru kawai Yalla
ɓ
ai ya koma wajen matarsa suna mgana ƙasa ƙasa. Likita ne ya shigo ya ce kowa ya fita Yalla
ɓ
ai ne kawai muka bari a ciki mu kuma muka fito waje sai can ba da
ɗ
ewa suka fito tare da likitan shi ne ya ke fa
ɗ
in likitan ya ce ba s
a son hayaniya, ya kamata kowa ya tafi gida a bar mutum
ɗ
aya saboda maijego ta samu hutu. Ina jin haka Yalla
ɓ
ai na tashi tafiya na bi sa bayan na ba ma Baaba Asma'u abincin da na taho dashi ta kar
ɓ
a da godiya. Duk da ga manyan kololi nan na san ba su da ma
tsalan abinci ni dai na yi don Allah ko ban yi niyar abu ba in na tuna da maganar Alhajinmu da ya ce duk abin da zan yi to na yi shi don Allah kuma na nufe ta da alheri shi ya sa ma har na
ɗ
ibi abincin na tafi da shi.
Washegari ban koma ba, ko da Munnir
a da Hauwa suka kirani na ce ni jiya na je ba zan koma yau ba, na ce su je kawai ni ba zan je ba, ba su matsa min ba suka ce su za su je su yi barka, na fa
ɗ
a ma duka yan gidanmu haihuwan ba saboda komai ba sai saboda Yalla
ɓ
ai shima ya na yi min kara duk ab
in da ya samu ahalina sai in da ƙarfinsa ya ƙare. Sannan yanzu Ma'u munafuncin ta ya yi sanyi ko ma ta ji wajen Anty Bahijjan ba za ta nuna ta ji ba tun bayan faruwan lamarin ta kiyaye kanta, Ya Aina ta ce za su ha
ɗ
u gaba
ɗ
aya su je asibitin su yi barka na
ce ya kamata. Har Anty Zabba mun yi waya da ita ta ce ita ma Ya Usman ke fa
ɗ
a mata da ya ke ba ta cikin group
ɗ
in gidan su Yalla
ɓ
ai tun lokacin auran Ya Usman ta fita daga ciki kuma ba a mai da ta ba, ta ce min za ta kira Yalla
ɓ
ai ta yi masa barka. To sai
da ya dawo da daddare ya ke fa
ɗ
a min ta kira shi ta yi masa barka. Yalla
ɓ
ai har wani jin da
ɗ
i ya ke yi in aka kira shi aka yi masa barka.
Kwanan Gimbiya Biyar a asibiti aka ba su sallama suka dawo gida. Su Ya Aina a na gobe za a yi sallama su ka je ga
ba
ɗ
ayan su har da Zaitunan Ya Abubakar kuma Yalla
ɓ
ai ya ji da
ɗ
i tun da shi ya ke sanar da ni zuwan na su. Ni daman sau biyu na je asibitin ban koma ba tun da daman asibitin cike ya ke da su Anty Bahijja. Sai da ta koma gida na sake komawa sau
ɗ
aya a ranar
ne ma Yalla
ɓ
ai ke fada min ya yi ra
ɗ
in suna. Sunan jaririn Muhammad Inuwa. Sai da idanuwana suka kawo ƙwalla sunan da Yalla
ɓ
ai ya so na sake haihu ya saka sai ga shi ni Allah bai ba ni ba amma shi ya ba shi a jinin wata matar Allah mai tsara komai a yadda
ya so.
Gwaggo ma kanta ta je har can Gwammaja ta yi ma Nene Barka ita da Ya Aina. Daga can kuma su ka wuce gidan Gimbiyar tare da Halima da ta zo za ta je gidan Nene ta ce su tafi tare su ka je suka yi ma Gimbiya barka. Sai bayan sun koma gida ne ma Ya
Aina ta kirani ta na fa
ɗ
a min. Shima Uban gayyar an fa
ɗ
a masa sai ga shi ya zo ya na ce min ashe Gwaggo ta zo barka? Na ce eh sai ga Gogan na ta uban fara'a ban ga laifin shi ba ƙaruwa ya samu kuma ba zan ji haushi domin ya nuna murnansa ba.
An
ɗ
aga su
nan sai da wani satin ya sake zagayowa sannan aka gudanar da taron suna a gidan Gimbiya da ke shara
ɗ
a. Ranar sunan Yalla
ɓ
ai baya nan tun safe ya tafi Dutse akwai kwangilan da ya samu a can ne. Raguna biyu aka yanka ma Muhammad Inuwa(Khalipa) shi ne alkunya
r da za a riƙa kiran da shi. Taron suna aka shirya na gani na fa
ɗ
a. Na je sunan tare da ni da Hauwa da Munnira, sannan ba tare da sanin Yalla
ɓ
ai ba na siya ma maijego atamfa mai kyau sai rigan yaro da pampers. Su Hauwa ma duk sun je da abin suna, mutanen R
ano sun zo da yawa Sameena ma ta zo har da Faridan Tariq ma. Can muka ha
ɗ
e da su muka yi namu rukunin ana hira. Jidda da Baby daman tun jiya suna gidan sunan an yi abinci kala kala har da su tsire sannan an kira mai hoto an yi hotuna ni dai ban tusa kaina
ba sai da ita kanta Gimbiyar ta kirani tare da ni da ita da su Jidda muka
ɗ
au hoton Suwaiba na cewa hoton nan bai cika ba tun da ba ginƙishin bu
ɗ
e bakin Anty Maimuna sai ta ce ai shi Tafidan za su yi na su shi da Gimbiya da Baby ni dai ban ce ƙala ba, to w
ani dare ne jemage bai gani ba? Ai sai dai daran na shi mutuwar.
Muna gidan nan har yamma da ni aka gyara gidan bayan jama'a sun ragu daman aikin abinci ba a gidan aka yi ba kawo komai aka yi a dafen shi. Sai misalin tara na dare na koma gida na. Su Jid
da nan na bar su duk da akwai makaranta ban isa na ce sai sun zo mun tafi gida ba domin na san ma ba za su zo ba gwara ma Jidda sai na bar su sai zuwa goben. Duk tare muka fita da su Hauwa kowa kuma ya hau adaidaitan da za ta kai sa gidan sa. Yalla
ɓ
ai sai
wajen sha biyu na dare ya dawo gidan a gajiye wanka kawai ya yi ya ci abinci ya kwanta. Washegari ban koma ba tun da ai ba hurumina ba ne sai yamma su Jidda suka dawo da nama mai yawa da su cake in ji Gimbiya na kar
ɓ
a da godiya da fatan Allah ya raya mana
Khalipa. Bayan suna da kwana uku Megidan ya ke ce min Gimbiya za ta koma Rano ta yi jegon ta na yi fatan alheri mota ya samo musu ta kwashe su, shi bai samu zuwa ba saboda sabon kwangilan da ya samu a Dutse ya sa ba ya samun zama yanzu.
Gimbiya sai da t
a fi kwana hamsin a Rano sannan ta dawo. Ta na dawowa na ce Yalla
ɓ
ai ya je can ya yi mata sati sannan ya dawo wajena ya yi ta murna ranar da suka cika satin ne ya kawo min ita tare da Khalipa da ya yi wani
ɓ
ul
ɓ
ul da shi ya ƙara wayau gwanin ban sha'awa har
da za su tafi ya na hannuna sai daga baya ne da Baby ta saka rigima na goya mata shi. Yalla
ɓ
ai na ta kafa kafa wai kar ta yar da shi, gaba
ɗ
aya ya kasa sukuni sai wani kafa kafa ya ke yi da Baby kar ta tula Khalipa a ƙasa abin da na lura da shi Yalla
ɓ
ai na
son wannan yaron har kuma soyayyar na shi ba ta
ɓ
oyuwa a saman fuskarsa da ayyukansa.
"Yalla
ɓ
ai ka kwantar da hankalin ka. Ba za ta kada da shi ba, na
ɗ
aure mata da kyau."
"To duka duka Baby nawa ta ke da za ta goya wani?
Haka ya ba ni amsa ganin
haka ya sa na ce ma Baby ta zo na sauke mata shi, sai ta fara min kuka banza ai ba za a sauke shi ba, amma bai saka Yalla
ɓ
ai ya haƙura ba shi a ganinsa kawai na yi masa kasada da ruhinsa ne, sai da Gimbiyar ta yi magana ta ce a bar mata shi ai za ta iya g
oyasa sannan ne ya yi shuru. Na kwana ina ta mamakin Yalla
ɓ
ai ai ban gama mamaki ba sai da na ga a fuskar wayar shi ya cire hoton su Jidda da Baby da ya da
ɗ
e a wallpaper
ɗ
in shi. Amma washegari da wayarsa ta fa
ɗ
o hannuna na ga hoton shi ne tare da Gimbiya
da Khalipa. Daman ai Anty Maimuna ta ce suma za su sha hoto aiko sun sha hoto shadda suka saka iri
ɗ
aya mai ruwan sararin samaniya ni ban ma ta
ɓ
a ganin Yalla
ɓ
ai da kayan ba to tun da anko ne suka yi