Showing 138001 words to 141000 words out of 159340 words
gida magana ba ta ƙara ha
ɗ
amu ba, amma
su Ya Aina kam har sun manta sun sake sakin mata ni dai kan an gama sha ni kuma na warke. In aka yi maka laifi ka nuna an yi maka haka ma Annabi(SWA) Ya ce. In kuma a ka ba ka haƙuri to ka haƙura amma kar ka manta domin rashin mantawar shi ne zai ba ma mu
tum daman kar ya ƙara sakankacewa a sake cutar da shi.
Sai ha
ɗ
uwa ta biyu a gidan Ya Balki da Firdausin ta ta yi sauka Qur'ani muka je walima a gidan ma ita ta fara min mgana muka gaisa shima kuma har muka rabu ba wanda ya ƙara tanka
ɗ
an'uwansa ni fa
da gaske na ke yi da na ce na yanke alaqa da ita. Kuma na ji da
ɗ
in yadda har Alhajinmu wannan karon bai tsamamin bq. Amma a raina na ce itama ba zan yi gaba da ita ba amma zumunci kamar ba ya ne dole ya ja baya a tsakaninmu. Dalilin haka ne ya sa har munaf
ukan ƙawarta shema na daina ganin ta na ma na zarya a gida in wani abu ya faru. Ido ai da kunya ita kanta Ma'u ba ta san kunya ba ne shi ya sa ta iya gagicewa ta na shiga cikin jama'a bayan duk tsiyar da ta tafka.
Maganar Marwa da Kawu Abba manya har su
n shiga ciki amma ba'a saka rana ba. Cikin watan da zamu shiga Yalla
ɓ
ai ya ce za a je a saka rana ita ma Marwa alokacin za ta koma makaranta ta ƙarishe semester
ɗ
in ta. Koma da wani abu a zukatan su Anty Bahijja maganar da Kawu Abba ya yi ta rufe bakin kow
a. Yan'uwan shi ko murna suke yi domin abin da suka da
ɗ
e suna jira ne sai yanzu ya tabbata. Shi ya sa ko ka
ɗ
an ba su damu ba su dai fatan alheri suke yi da fatan Allah ya sa albarka. Ta bakin Nene ta ce abin da muka da
ɗ
e muna jira ne mu dai ya furta ya na
son wata zai aure ta kuma tun da har ya gani kuma ya na so za a nema masa kuma a aura masa. A cewar wasu ƴan'uwa daga can Rano wai Marwa
ɗ
in an ce yarinya ce ta yi masa ƙanƙanta shi kuma ya ce tun da ita ba ta ce ya yi mata girma ba shima ko bai ga ƙanƙant
arta ba.
Da Yalla
ɓ
ai ke fa
ɗ
a min abin da ke faruwa sai da na yi dariya a fili na ce Marwa ai ta wuce yarinya shekarata ta ashirin da uku ta ke ba, wa
ɗ
anda ma ba su kaita ba an yi musu aure sun zauna ballatana ita? Yalla
ɓ
ai ya ce shima haka ya gani amma s
hi sai ya danganta haka da cewa haushi ne bai nemi ƴaƴan su na nan Rano ba ya tsallake sun kuma rasa abin kushe shi ya sa suka
ɓ
ullo da haka. Ba su san Abba na dai-dai da su ba. Muna ta dariya ni da shi ni kaina ina jinjina masa ya na da dakiya sannan kaif
i
ɗ
aya ne in ya ce A to ko ruwa da iska ba su isa su saka shi ya sauya ra'ayi ba. Shi ya sa na sha fa
ɗ
a ma Ya Aina da Marwa za su yi alfahari da wannan auran watan wata rana in sha Allahu.
Tuni na daina shan mganin asibiti. Na hannuna na ƙarewa na daina
sha, ban kuma sake komawa asibitin ba. Gani na yi na da
ɗ
e ina amfani da na asibiti ba a samun abin da ake so ba sai dai sauƙi kam. Tun da al'adata na samu ya dai-dai ta. Sai kawai na watsar da na asibitin na fara shan wanda Inna Mariya ta kawo min kuma in
a jin da
ɗ
in shi, ya na wanke mara kuma in na yi fitsari ko bayan gida ina ganin abin da na ke fitarwa da datti daga cikina. Na farko har ya ƙare na sake yi ma Inna Mariya mgana ta sake kar
ɓ
o min har kuma a lokacin ban bari ta ji labarin abin da ya faru san
adin mganin ba, ko ba komai bai kamata ta ji ba, domin yadda zuciyata ta yi
ɗ
aci na ta zuciyar sai ta fi tawa yin
ɗ
aci shi ya sa ko da wasa ban ta
ɓ
a gigin fa
ɗ
a mata ba. Kuma na garga
ɗ
i Amina itama na ce kar ta je wajen surutun ta ta kwashe ta fa
ɗ
a mata ga
abin da ya faru. Shi ya sa har lokacin ba ta sani ba kuma ba na fatan ta sani
ɗ
in har abada.
****
*Saturday*
29May. 2016.
Yau asabar
ɗ
in karshen maƙo ne. Jidda da Baby sun tafi Tahfez. Ni ka
ɗ
ai ce a gida Yalla
ɓ
ai ba anan ya kwana ba jiya ya na gi
dan Gimbiya tun da ta koma gidanta satin da ya kamata. A bakin mijinta na ke jin cikinta wata biyar har ya na fa
ɗ
a min ya yi girma tun da har ya fito, ni in Yalla
ɓ
ai na surutansa ba na biye masa iyaka kawai na kalle shi in abin Allah ya sauwaƙe ne na ce i
n kuma na Allah ya kyauta na ce na kama kaina. Tun da na fahimci ya na jin da
ɗ
in yin hiran matar da ni sai ka ce ni ina da matsala da hakan ne.
Yau akwai ranar iyaye daga makarantar su Jidda. Kuma Yalla
ɓ
ai ya sani an aiko da takarda kuma head teacher na
class
ɗ
in su Jidda ta kira sa ta fa
ɗ
a masa, kuma an tura a group na makaranta tun da ya na ciki. Nima clasa teacher
ɗ
in su Baby ta fa
ɗ
a min tun da ina da lambarta muna mgana in wani abu ya taso ta yi min mgana na ce za mu taho ni da Yalla
ɓ
ai. Tun da duk s
hekara suna yi domin tattaunawa cigaban makaranta da yaranmu.
Yalla
ɓ
ai ya fi zuwa ni duka duka bai fi sau biyu na ta
ɓ
a ba, ko a jiya da ya zo yi mana sallama yaran sun tuna masa nima na yi masa mgana ya ce daga can zai shirya sai ya biyo mu tafi tare. A
mma Yalla
ɓ
ai tun 10 na safe na shirya na zauna ina zaman jiran shi har Saude ta zo sha
ɗ
aya da wani abu na rana Yalla
ɓ
ai bai zo ba kuma in na kira shi sai ya ce min ga shi nan a saman hanya.
Raina ya
ɓ
aci na ga dai ba office ya je ba ya na gida amma kum
a ya na ta raina min wayau. Ko daga Zaria ne a awa biyun da Yalla
ɓ
ai ya kwashe ai kamata a ce ya sauka, har na yi zuciya na
ɗ
auko jakata zan tafi saboda taron goma da rabi ne ga shi har an ci rabin lokaci kawai ina fita haraba gidan sai ga shi ya shigo ya
na maiƙon wata farar shadda har da babban riga ta angon cin shi ce shi da Gimbiya. Baki na saki ina kallon shi domin ganin shi na yi ya na wani annuri kamar wanda aka yi ma albishir da kujeran makka sai da ya matso kusa da ni sannan na ji ƙamshin mai da
ɗ
i
da sanyi dake tashi daga jikin shi. Ban ma san na saki baki ina kallon shi ba sai da na ji ya na fa
ɗ
in.
"Na yi miki kyau ne Madam?
Ya fa
ɗ
a ya na rufe min baki. Hannunsa na ka
ɓ
e daga fuskata ina jifansa da wata uwar harara.
"Afuwan Abar ƙaunata."
Ya
fa
ɗ
a har ya na
ɗ
aga hannuwa sama.
Kanar in yi tsaki sai kuma na fasa na wuce kawai na bar shi nan tsaye sai ya biyo bayana yana fa
ɗ
in" Ba mu makara ba ki daina damuwa"
"Haba Yalla
ɓ
ai in ka san lokaci za ka
ɓ
ata me ya sa ba ka ce mu ha
ɗ
u a can ba?
"Mu h
a
ɗ
u can abin ai ya yi wani iri kuma? Gwara mu je tare zai fi ko?
Ya fa
ɗ
a ya na kallona lokaci
ɗ
aya ya na ƴar dariya. Ni ko na sake maka masa wata harara na fice daga gidan, motarsa a waje ya barta ce min ya ke yi ba zan rufe gida ba ne sai na ce Saude n
a ciki sai kawai ya jawo kofar. Yalla
ɓ
ai bai fa
ɗ
a min ya
ɗ
auko Amaryansa ba na je da ƙarfina na bu
ɗ
e gidan gaba da niyar shiga kawai sai na gan ta a zaune ta kame ta ci uban gayu gyale a kafa
ɗ
a har da saka wani glass baƙi a fuskarta. Sannan kamar yadda mij
inta ya fa
ɗ
a ne ga cikinta ko har ya fito ta cikin doguwar rigar da ke jikinta kamar ma ado ta ke yi da cikin. Tiƙashi.
Sai gani tsaye galala ina kallon ikon Allah. Ita ko da ta ganni ko a jikimta sai ma gilashin fuskarta da ta cire ta na fa
ɗ
in" ina kw
ana Madam"
Na kasa amsawa sai Yalla
ɓ
ai da na kalla lokacin da ya ƙariso yanayin kallon da na ke yi masa ne ya sa ya yi saurin cewa.
"Tare zamu je saboda da ga can zan sauke ta gidan Naja"
Kuma ya na gama fa
ɗ
in haka ya bu
ɗ
e bangaren direba ya shiga n
i kuma ina tsaye kamar wata sakara. Dakyar na iya fusko numfashina sannan na iya matsawa baya ina matsawa ta saka hannu ta rufo ƙofar gaban da na bu
ɗ
e. Duk sai na ji na muzanta har zan bu
ɗ
e ƙofar gidan baya in shiga sai wata zuciyar ta hana ni. Wato su sun
a gidan gaba suna shan soyayya ni kuma ina gidan baya kamar almajira sai kawai na juya na zagaya ta can bangaren Yalla
ɓ
ai ina zuwa sai ya sauke gilas ya na fa
ɗ
in.
"Ki shiga mana ba ke kike ta fa
ɗ
an mum makara ba?
Da idanuwana da suka kusa fallasa asi
rin da ke zuciyata na ce amma na danne ina fa
ɗ
in" Ku je kawai"
"Ban gane mu je kawai ba "
Ya fa
ɗ
a cikin mamaki.
"To ai na ga ba sai mun je mu biyu ba tun da ga Gimbiya ku je kawai ni ba sai na je ba."
Na
ɗ
auka Yalla
ɓ
ai zai matsa min sai na je amma ga m
amakina sai kawai ya rausayar da kai ya na fa
ɗ
in.
"Kin tabbata mu tafi bakomai?
Sai na gyada masa kai cikin ƙarin mamakin sa.
"Ku je kawai. Itama kamar uwa ce a wajen su Jidda."
"Gaskiya ne to mun gode da kara Maman Jidda."
Ya fa
ɗ
a ya na kallon
matarsa har ya na kashe mata ido. Ni ko kaina na kauda ina fa
ɗ
in" Sai kun dawo"
Ina jin ta ta na fa
ɗ
in" Allah ya sa" daga haka na wuce ko waigensu ban yi ba jakata na laluba na saka key na bu
ɗ
e get
ɗ
in domin in na na tsaya bugawa
ɓ
ata lokaci ne Saude na c
ikin gida kafin ta ji sai na da
ɗ
e. Haka na koma gida ina ƙara mamakin Yalla
ɓ
ai ashe daman ni ya shanya ni ya na can ya na cin soyayyarsa bayan sun gama kuma ya tsaya jiranta ta shirya ni kuma ga ni shegiya ina ta zaman jiran shi kuma tsabar wulakancin nami
ji bai fa
ɗ
a min tare suke ba sai dai kawai na je na ganta kuma ya na fa
ɗ
in wani wuri za su wuce daga nan kenan sai dai na hau adaidaita na dawo gida. To ai Yalla
ɓ
ai bai isa ya wulaƙantani ba in ma ya shirya na shiga gidan baya ne su suna gaba suna soyayyar
su sai dai duk abin da ya shirya ya koma masa. Tsabar ma daman
ɗ
aukonin da za su yi kamar cikas ne gare su ina cewa su tafi gaba
ɗ
aya suka yi murna kamar daman ni
ɗ
in lalura ce a wajen su.
Yini na yi a gida ina kunci ni ka
ɗ
ai. Da su Jidda suka dawo daga
makaranta suna tambayan ko mun je makarantar su? Na ce Abban su ne ya je ni ban samu zuwa ba, shi kuma Abban na su sai dare ya zo gidan. Ƙala ban ce masa ba nima bai yi min mgana ba yaran dai suka zagaye shi ya na fa
ɗ
a musu yadda malaman su suka yaba musu
sosai. Baby dai ya ce teacher
ɗ
in ta, ta ce ta fara saka wasa record
ɗ
in ta ya fara
ɗ
an jan baya.
"Ki daina wasa kin ji ko My Baby?
Ha fa
ɗ
a ya na shafa kanta sai ta gya
ɗ
a masa kai. Kwanto da da ita ya yi a saman jikinsa ya na fa
ɗ
in" Anty Gimbiya ta
ce ki ƙara dakewa za ta siya miki ipad na karatu."
Baby na jin haka ta fara tsalle Yalla
ɓ
ai ne fa ya yi zaune ya na fa
ɗ
a musu tare da Antynsu Gimbiya su ka je makarantan na su, suna ta murna ni dai yadda bai ce Sadiya ji ba, nima ko ban nuna na ji ba. Ba
i jima ba ya yi musu sallama ya wuce ni ina ganin ma zai tafi sai na shige tiolet domin na gaji da ganin yaudaran Yalla
ɓ
ai ya na ƙara
ɓ
ata min rai matuƙa.
Washegari lahadi gidana Yalla
ɓ
ai zai dawo da yamma. Bayan jiya sun yini tare yau ma tare suka yini
n kawai da ya tashi dawowa sai ga shi ya
ɗ
auko min matarsa ta sha gayu cikin wata doguwar rigar yadi mai baza a ƙasa. Ta yi rolling mayafi a saman kanta fuskar nan har tana maiƙo saboda hoda. Bakin nan ya na sheƙi saboda ƙyalin jan baki. Ta kawo ma yara ca
ke ne da donut amma ni na san ba haka ya kawo ta ba, ta rako shi ne ko kuma shi ya ce ta rako shi ba su gaji da ganin juna ba.
Tun kafin mangariba suka shigo gidan har ya fita salla ya bar mu. Ɗakin yara na bar ta tana salla nima na shiga
ɗ
akina na yi,
tuwon miyar allayu na yi mana. Har bayan isha'i tana gidan tare muka yi dinner har mamakin yadda Yalla
ɓ
ai ke kafa kafa da ita na ke yi, ita ko sai wani iyayi ta ke wai ita mai ciki. Duk na gani na nuna ban gani ba, bayan mun gama cin abinci na ga dai Yalla
bai ya ce zai mai da ta gida har na ka ba shi da niyyar haka sai ma yara da ya kora falon su mu kuma sai ya kunna mana ya zauna saman kujera mai zaman mutum biyu ita kuma Gimbiyar ta na zaune a gefen shi ya na ba ta labarin wani American film da suke haska
wa a MbAction.
Ni ko ina kan kujeran Dining ban ta so ba ina kallon ikon Allah kamar ma fa ya manta da ni ne, sai can ne da ya juyo ya ganni sai ya ce" Kika zauna acan?
Sai kawai sa ya sake juyawa ya na ce ma Gimbiya.
"Kin san ita ba ta damu da kallo
ba."
Tsabar takaici sai kawai na miƙe ina tattara abubuwan da muka
ɓ
ata zuwa kitchen daga can ban dawo ba, falon su Jidda na tsaya na ce su kashe kallon in suna da sauran aikin makaramtan da ba su yi ba su
ɗ
auko su duba gobe akwai makaranta suka ce min t
o. Daga nan na yi wuceta
ɗ
aki domin ba dole aka yi min da sai na zauna ina kallon wulaƙanci da Yalla
ɓ
ai ya shirya min a falona ba.
Kai tsaye na shiga tiolet na kama ruwa na dawo na yi shirin kwanciya. Na kwanta kenan sai ga shi ya shigo.
"Kin kwanta
ne kuma?
Dago kaina na yi ina kallon shi amma ban yi magana ba.
Amma ka
ɗ
an ya rage ban amsa mishi da cewa" To kar na kwanta na zauna ina muku gadi."
"Kin bar Daughter ita ka
ɗ
ai ko?
Kamar na yi masa tsaki sai na fasa kawai sai na mai da kaina sama
n filo ina fa
ɗ
in" Ba ga ka ba?
Sai ya yi dariya kafin ya ce" Haka ne. To zan mai da ta gida ko za ki zo ku yi sallama ne?
"A'a na riga na kwanta. Ka fa
ɗ
a mata mun gode mu kwana lafiya."
Kamar zai yi magana sai ya fasa ya dai ce Amin ya fice. Ina jin f
itar shi da mota wallahi sama da awa
ɗ
aya sannan Yalla
ɓ
ai ya dawo gidan kuma don ba shi da kunya ya dawo ya na ƙwaƙwumata sai ko na yi masa barcin ƙarya dole ya ƙyaleni, abin da ke ba ni mamaki matar nan ta na da mota amma duk in da za ta je shi zai kaita
na rasa gane ita motarta amfanin da