Showing 6001 words to 9000 words out of 159340 words
ne? Jin ban ƙara jin mganarsa ba ne ya sa
na san sun gama wayar kenan shi ya sa na yi gundubalan tura ƙofar na shigo ciki, ba shi da gaskiya shi ya sa ya wani firgita da ya ganni na shigo.
Ta gefen ido na kalle shi sai kuma na basar da shi na isa kan kujeran madubi na ja na zauna ina shafa mai
ina hangensa ta madubi wayarsa ce a hannunsa amma kuma hankalinsa na kaina ya kasa iya bu
ɗ
e hira a tsakaninmu ni kuma daman tun a jiya na ji kamar an shimfi
ɗ
a wata tazara mai yawa a tsakaninmu na yi shuru kawai ina shafa mai bayan na gama na warware gashi
na na gyara sannan na tashi na isa ga wardrope na dauko wata doguwar rigar atamfata na saka ina cikin
ɗ
aura
ɗ
ankwali na ji mganarsa.
"Yau sai aka karya a ka bar ni ko?
Ban juyo ba na ce" Tea kawai na sha."
Ya kasa mgana ni da na san Yallabai da hira
amma yau kalaman bakinsa sun kare duk ya wani kama kanshi saboda na ƙure shi sai na juyo ina kallonsa kafin na ce" Lafiyan ka?
Da sauri ya ce" Me kika gani?
Cikin ido na kallesa kafin na ce" Bakomai."
Daman na latsa sa ne sai kuma bai bani kunya ba.
"Ni? Bakomai ke ce ma na ga tun jiya kin yi wani sanyi sanyi kamar ba ki da lafiya."
"Ko?
Na fa
ɗ
a ina masa wani kallon tara saura kwata. Sai ya amsa da min E. Kafin ya
ɗ
ora da fadin" Ko duk laifina ne na jiya ba a gama hucewa ba?
Sai kawai na rau
sayar da kai kafin na ce" Ko
ɗ
aya ni fa lafiyata kalau. Kai ne dai na ha kamar a firgice ka ke."
"Ni?
Ya fa
ɗ
a ya na kallona sai na gya
ɗ
a mai kai kafin na ce" E. Ka na yin abu kamar mara gaskiya. Yalla
ɓ
ai me ka je ka yi ne ban sani ba?
Da gayya na tsare
shi da ido ai sai Yallaban ka ya daburce yadda ya yi min ka
ɗ
an ya rage ban yi dariya ba.
"Rashin gaskiya kuma? Me kuwa zan yi miki ni Sadiya.?
A duburce ya ke mganar da ka ganshi za ka gane bashi da gaskiya sai na yi mirmishi kafin na ce" To na sani.
Maza ai ba ku da gaskiya barin ma in kuka so ƙara auro."
Wallahi na hango tashin hankali ƙarara a idanuwan Yallabai mganta ya kashe masa jiki da ya sa ma ya kasa mgana.
Ni kuma saboda na kauda wannan firgicin ya sa na ce" Ranar Mandoy ina da komawa asibi
ti fa."
"Allah ya kaimu. An gama duka gwaje gwajen ne?
Ina
ɗ
aukan wayata dake gefen in da na kwanta na ce" Saura
ɗ
aya."
Ina jin ajiyar zuciyarsa kafin ya ce" Allah ya kaimu."
Na amsa masa da Amin sai na fice ina fa
ɗ
in" Ina falo."
Ban jira cewars
a ba na fice ina danne le
ɓ
ena na ƙasa a raina ina tunanin to wai daman akwai irin wannan hanyar na cin uban maza da zullumi mata ke hauka? Ai wannan bakam
ɗ
in ka
ɗ
ai ya ishe su ba sai ka wahalar da bakin ka wajen fa
ɗ
a ba.
Falon yara na koma na zauna sann
an na kunna datar wayana. Duk da ina jin fa
ɗ
uwar gaba ban fasa ba. Na kuma kasa iya sarrafa kaina sai da na je na ƙara duba sreenshoot
ɗ
in da Ma'u ta turamin sannan na girgiza kaina na koma na duba status
ɗ
in kaf yan gidansu Yalla
ɓ
ai ban gani ba da gaske k
enan sun ji roƙon sa? Ita kuma Anty Bahijja kamar yadda ta ce ne ta rufe ni ban gani ba.
Saƙon Munnira ne ya
ɗ
au hankalina da ya sa na fara zargin ta san abin da ya faru.
"Matar Yalla
ɓ
ai kina lafiya kuwa?
Haka ta rubuta mini sai na sha jinin jikin
a. To ni na ji ballatana ita? Ko mijinta bai fa
ɗ
a mata ƴan'uwansa mata za su iya kirnnta ta su fa
ɗ
a mata tunda an san muna tare. Na shiga na ba ta amsa da ina nan lafiya sai na fita ga waya a hannuna amma na kasa yin wani abu da ita ji na nake yi kamar ba
ni ba, sai na ke jin kamar ba wancan Sadiya ba wannan Sadiyan da Yalla
ɓ
ai ya gama shayar da ita mamaki ne.
Vibration
ɗ
in wayar a hannuna ne ya sa na dawo hayyacina sai na ga Marwa ce ke kirana. Da sauri na
ɗ
auka kamar a cikin wayar za a fa
ɗ
a min abin da
zai kwantar min da hankali.
"Marwa."
Na fa
ɗ
a cikin sanyin murya.
"Umma ina kwana."
Nan muka gaisa na tambayi Yaya Aina da babanta ta ce duk suna lafiya.
"Umma kin ji ni shuru ban dawo ba ko?
Kafin na amsa mata ta cigaba da fa
ɗ
in" Yau ne
na je asibitin da zan yi pratical ne zaa kai report. Zan zo anjuma in sha Allahu."
Sai na amsa mata da toh kafin na ce" Allah ya sa ba kaya kika zo
ɗ
auka ba?
Tana dariya ta ce" Sai dai na zo Umma."
Na ce Allah ya kawo ta lafiya sannan muka yi sallama.
A cikin raina na ke jin da gaske yanzu zan so
ɗ
aukan Marwa ta dawo hannuna ina bukatar wani a gefe tunda yanzu Yalla
ɓ
ai ya zama namu ba nawa ba.
Ban ta
ɓ
a tunanin zan samu jarumtar iya fa
ɗ
a ma wani Yalla
ɓ
ai ya ƙara aure ba. Amma sai da na yi wani tunani
sai na ga gwara ni a fara ji a bakina ina da tabbacin in na bari Ma'u ta ya
ɗ
a mganar nan kamar gazawata ce shi ya sa da hanzari na shiga group
ɗ
in gidanmu na yi mgana.
"Assalamu Alaikum fatan mun tashi lafiya? Ya iyalai ya yarorin mu? Daman zan sanar da
ku jiya an
ɗ
aura ma Yalla
ɓ
ai aure da yar'uwan sa Gimbiya(Saudatu) a garin Rano."
Na yi rubutu ya fi sau biyar ina gogewa kafin na yi dauriyan turawa ina gama turawa ya yi tickig ya ta fi na yi saurin kashe data na koma na jingina da jikin kujera ina ma
ida numfashi.
Mintina goma tsakani kawai na ji wayata da ke hannuna ta na vibration ina dubawa sai na ga Yaya Balki amma har ta katse ban
ɗ
auka ba ta na katsewa kiran Rahila na shigo min itama nata na gamawa sai na ga na Amina.
Mirmishi kawai na yi na
san suna so su ce min ne da gaske ne Sadiya?
Da gaske ne Sadiya? Nima tambayar da na ke yi ma kaina kenan shin wai da gaske ne Yalla
ɓ
ai ya ƙara aure Sadiya? Amma har yanzu na kasa samun zuciyar da za ta ƙaryata wannan auran na Yalla
ɓ
ai.
Wai daman haka ki
shi ya ke! In ko haka ya ke to tabbas Kishi ya na da
ɗ
aci sannan na yi imani ga Allah ko
ɗ
acin rashin wani makusancinka bai kai kishi
ɗ
aci da maƙaƙi ba
Na da
ɗ
e ina kwatanta yanayin zafin shi. A yadda na ke kwatatanshi ban ta
ɓ
a hasso shi a yadda na ji sa
ba. Tabbas kishi kummallon mata na ƙara jinjina ma duk wata mace da a ka yi mata kishiya saboda ƙishi akwai zafi akwai ƙuna akwai
ɗ
aci da rada
ɗ
i. Ra
ɗ
a
ɗ
in da in ba akan ka ya faru ba labari ba zai iya gamsar da kai ba.
*Janafty*
*04 Wed. December 2
025*
*TKD*
02.
Haka suka yi ta kirana amma na kasa iya jarumtar
ɗ
aukar wayarsu. Sai na ke jin kamar da na amsa wayarsu suka fara jefemin tambaya da cewa shin da gaske ne Yalla
ɓ
ai ne ya ƙara aure ? Na tabbata rauni ne zai zo ya yi min
rumfa
ɗ
an jarum
ta da na samu ya ƙwace min na saka kuka shi ya sa na kasa iya
ɗ
aga wayar ko
ɗ
aya daga cikin su.
Yaya Balki sau biyu ta kirani Rahila ce wajen sau hu
ɗ
u da ta ga ban
ɗ
auka ba sai ta haƙura amma ban da Amina da saboda na cin kiranta sai da na
ɗ
aga wayarta.
Tun kafin na yi mgana na ji kara
ɗ
inta a cikin kunnina sai da na runtse ido.
"Ya Sadiya wai wani Yalla
ɓ
an kike nufi ya ƙara aure?
Haka ta fa
ɗ
a cikin sauri kamar ta na jira. Daman na san za a rina wai an saci zanin makauciya. Mirmishin yaƙe na yi kam
ar ta na gabana Amina ce ƴar'uwan da muka ha
ɗ
a uwa
ɗ
aya ita ce zan je gidanta na kwanta mata ina kuka ta lallasheni amma sai dai kash ta yi min nisa.
"Wai dai Yalla
ɓ
an na ki babansu Jidda kike nufin jiya aka
ɗ
aura ma aure?
Haka ta sake fa
ɗ
a jin na y
i shuru. Cikin sanyin murya na ce" Shi fa Amina. Ai yanzu Yalla
ɓ
ai ya zama namu mu biyu, ya tashi daga Yalla
ɓ
ai na ni ka
ɗ
ai"
Na ƙarishe fa
ɗ
a kamar zan fashe da kuka domin ina mganar ina jin wannan abun da ya tokaremin a kirjina ya na motsawa ina jin wani
irin zafi a ƙasan zuciyata zafin da a kan jin in an yi maka wani gagarumin rashi mai zafi ko ka rasa wani abu naka mai muhimmaci. To irin wannan zafin da ra
ɗ
a
ɗ
in na ke ji ya na taso min daga ƙasan zuciyata.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un na shiga u
ku ni Amina Yalla
ɓ
ai dai ya ƙara aure Ya Sadiya"
"E."
Na bata amsa a takaice jin ta ƙara jero wani salatin ya sa na yi saurin cewa" Ke miye na wani salati! Shirka ne? Umarnin Allah ne fa."
Daga can bangaren Amina ta sauke numfashi har ina jin huci
n sa daga cikin wayar cikin ƙaramin sauti da wani abu a muryanta ta ce" Uhm ni mamaki ne ya ishe ni. Wallahi na kasa yarda"
"Uhmm."
Na samu kaina da cewa kawai. Nima
ɗ
in in zan ji kamar karya ne sai kuma na ji wani shashi na zuciyata na gasgata lamar
in.
"To wai ya aka yi ne aure kwatsam ba sanarwa? Sai kawai mu ji an riga an
ɗ
aura aure Ya Sadiya.?
Takaici ya ƙara kamani sai kawai na gya
ɗ
a kai kamar tana ganina kafin na ce" E nima kwatsam na ji Amina."
"Kai jama'a har yanzu na kasa yarda Ya Sadi
ya."
"Ki yarda Amina. Da gaske ne Yalla
ɓ
ai kam ya ƙara aure."
Sai ta yi shuru nima sai na yi shuru kafin can ta ce" Allah ya kyauta. To wacece ya aura
ɗ
in?
"Ƴar'uwansa ne. Ɗiyar marigayi Tafidan Rano ne. Mijinta ya rasu wattanin baya."
Amina ta j
injina kafin ta yi fatan alheri daga karshe ta ce" Ki yi hakuri ya Sadiya ki kauda kai. Na tabbata duk wacce Yalla
ɓ
ai zai auro wallahi a bayan ki ne."
Uhm kawai na ce ban yi mgana ba. To wani baya kuma, ai an gama mgana tunda an raba mijin gaba
ɗ
aya shike
nan kuma.
Muna cikin waya Rahila na ta ƙara kirana ina katse na Amina na
ɗ
auki wayarta itama tambayar ta farko shi ne wai wani Yalla
ɓ
an ne ya ƙara aure?
Kai tsaye na ce mata" Wani Yalla
ɓ
an kika sani? Abban su Jidda ba."
"Kai Sadiya fa."
Sai kaw
ai na yi mata dariya kafin na ce" Wai me ya sa kuke tamtama?wallahi tallahi da gaske na ke yi."
Rahila ta jim kafin ta ce" Danƙari! Aure kuma bagatatan Sadiya? Yar wacece a Rano ya aura?
Itama bayanin Gimbiya na yi mata da sauri ta ce" Gimbiya? Haba na
gane ta ita ce ya aura
ɗ
in? Sai na
ɗ
aga mata kai kamar tana ganina fatan alheri ta yi kafin ta ce" Sadiya an shiga wata ƙwaryan sai kin ninka haƙurin ki. Duk da ta bangaren miji ba ni da haufi a kan ki in sha Allahu ba macen da za ta kama kafarki. Allah y
a zaunar da ku lafiya."
"Amin"
Na amsa mata da Amin sai ta ce" Yaushe ne tariyan! Ko har an taren ne?
Kai na fara girgizawa kafin na ce" A'a.."
"To sai yaushe?
"Ban sani ba Rahila."
Haka na fa
ɗ
a kai tsaye domin da gaske
ɗ
in ban sani ba fahimtar
yanayin da na ke ciki yasa ta yi min sallama kawai amma ni a muryanta sai na ji kamar tausayina ta ke yi. Tabbas ni abar tausayi ce domin ya kamata a riƙa sara ma duk wata macen da aka yo ma kishiya saboda zafin abin ba wanda zai iya kwatanta yanayin shi s
ai ya faru a kanka. Sannan duk macen da ta shanye ya ci a kira ta jaruma ko sarauniya kuma a yabe ta a jinjinta domin ta yi matukar namijin ƙoƙarin da ba kowa ne zai iya yi ba.
Muna cikin waya da Yaya Balki ne Yalla
ɓ
ai ya fito falon. Ganin shi ya sa sai
na ce zan kirata zuwa anjuma a lokacin n nasiha kawai ta ke yi min tana nuna min na ƙara hakuri domin zan ci riban hakuri tunda ai ita an yi mata tana ta bani misali da kanta da ba ta da haƙki ga shi matar ma ta fita sun rabu da mijin kuma da ƴaƴa biyu a
tsakaninsu.
Kamar Yallabai ya fahimci wayar da na ke yi saboda sai da ya kalleni kafin ya ce" Wannan doguwar wayar fa?
Ina mikewa na ce" Ya Balki ce muna wata mgana ne."
"Ok. Na ga Tiolet ba ruwan zafi. Kin saka a heater ne.?
Ban yi masa mgana ba
na dai gya
ɗ
a masa kai na yi wuce gaba ya biyo bayana a cikin tiolet
ɗ
in daman na ke saka heater
ɗ
in ni na je na jona masa sai ya ce na ha
ɗ
a masa abin karya in ya yi wanka zai fita akwai mutanen da zai gani a office ne sai na amsa masa.
Daga Tiolet na j
a birki a kitchen ƙwai kawai na sake soya masa. Na kwasa na kai dining daman akwai ruwan tea a fulas sannan ga kayan tea
ɗ
in da buredi. A niyyata na yi tafiyata falon yara na zauna amma sai na danne zuciyata na zauna a saman kujeran dining ina jiransa na t
sawon lokaci ina zaune ne amma ina tunanin Mama. A raina na ce da uwata na raye yau da wajenta zan yini in sha kukana ta lallashe ni sai dai ina ba ta a raye.
"Allah ya jadadda rahama a kabarin Mama da Hajiya."
Na fa
ɗ
a a fili ina jin ƙwalla na taruwa
a ƙwarmin idanuwana sai dai na yi ƙoƙarin maida ƙwallar da ta taho min
Ina nan zaune ƙamshin turaren Yalla
ɓ
ai ya fara min maraba a ƙofifin hancina sai ga shi ya bayyana a cikin falon cikin shigar Shadda mai ruwan toka sabuwa ce sau
ɗ
aya Yalla
ɓ
ai ya ta
ɓ
a
sakata da wancan sallar azumin ya
ɗ
inka ta
ɗ
inki ba tazarce ba ne half jamba ce irin na matasan samarin zamani. A lokacin Yalla
ɓ
ai masifa ya yi ta ma telan shi wai shi tazarce ya ce bai ce ya yi masa ƙaramar riga ba. Ni na yi ta tausan shi na ce ya yi haƙu
ri tunda an riga an
ɗ
inka. Daƙyar ya haƙura amma bai ƙara saka kayan ba. Kuma kayan suna yi masa kyau matuƙa amma saboda ba haka ya so
ɗ
inkin ba sai kayan su ka fita daga ranshi. Na sha ce masa ya saka kayan suna yi masa kyau sai ya ce min shi ba zai saka
ba saboda
ɗ
inkin su
ɗ
an kama masa jiki shi dai kawai basu yi masa kyau ba. Da na gaji da yi masa magiyan ya saka nima sai na haƙura na ƙyaleshi har na manta da kayan a tunanina ma ya kyautar ne ashe suna nan sai yau ya
ɗ
auko su ya saka saboda ya na ANGO.'
"Ango.".
Haka na maimaita a cikin raina ina jin kamar ƙirjina na
ɗ
agowa saboda yanayin da na ke ciki.
Kallonsa na ke yi da dukkan zuciyata. Haƙika duk macen da ta samun daman auren Yalla
ɓ
ai ta gama dacewa domin shi
ɗ
in mai kyau ne kuma
ɗ
an gayu ne
ɗ
an ƙwalisa da ya ha
ɗ
a komai na matakin rayuwa.
Ya yi min wani irin kyau a idona. Sai wata zuciyar ke fa
ɗ
a min wannan adon duk ba na ki ba ne Sadiya tun yaushe kike son ya saka kayan yaƙi? Sai yau tun da zai je ya ga Gimbiya.
Tuni na ji ta
ɓ
on da ke zuc
iyata ya taso. na ma fara ganin hazo hazo ne saboda tuƙuƙin da ke muƙurƙusan zuciyata.
Har gabana ya tako ya na wani tashin kamshi. Kafarsa na kallah sai na ga takalminsa da ya ke ji