Showing 81001 words to 84000 words out of 159340 words
mata man zafi.
Yau ma Yalla
ɓ
ai sai around 11 na dare ya shigo gidan. Yara har sun
yi barci nima na fara barcin marata ne ya ƙulle sai na tashi na shiga
tiiolet a lokacin ya shigo gidan. Yadda na iske shi zaune ya na duba wayarsa fuskar ba alamun rahama ya sa ban neme shi da wata mgana ba bayan sannu da zuwa.
"Yauwa."
Haka ya amsam
in kamar na ya
ɓ
a masa wata mgana mara da
ɗ
i. Sai na yi shuru ina ƙoƙarin danne zuciyata.
"Abinci fa?
Bai kalleni ba hankalinshi na kan wayarsa ya ce" No am ok."
Sai kawai na wuce na koma na kwanta na rufe ƙafafuwana zuwa cikina da bargo na juya masa
baya ina ƙoƙarin danne tasowan wani ƙunci daga ƙasan zuciyata.
"Ba ki je Gwamnaja ba yau?
Ya tambayeni, ina daga kwancen na amsa masa da cewa E ban je ba.
Sai na ji shuru sai ni ce na juya ina fa
ɗ
in" Ai na ga Nenen ta ji sauƙi sosai."
"Ta ji sauƙi
Alhamdulillah."
"Allah ya ƙara mata lafiya."
Ya amsa min da Amin Amin daga nan ya tashi ya fice nima na juya na gyara kwanciyata ina ƙoƙarin danne komai na nuna komai ba komai ba ne daga saman fuskata amma a ƙarƙashin zuciyata kwata kwata ba da
ɗ
i.
W
ashegari da safiyar Talata ya na gida bai fita da wuri ba yana ta aiki a laptop
ɗ
in sa ni kuma ina cikin
ɗ
aki a kwance. Yadda bai tambayeni me ke damuna ba, nima ban fa
ɗ
a masa komai ba ai ya na da hankali tun da ya ga ina kwanciya ai ya san ba lau ba, amma
mutumin nan ko a jikinsa sai ma wanka da ya yi ya shirya cikin manyan kaya ya fice ya bar ni kwance cikin yanayi mara da
ɗ
i. Ban ta
ɓ
a tunanin akwai wata rana da Yalla
ɓ
ai zai ganni kwance bai fara rawan jikin tambayana lafiya na ke kwance? Me ke damuna? Amm
a yau sai ga shi kwana biyu ina kwance ban ji da
ɗ
i ya fice ya bar ni ko a jikinsa lalle na fara yarda ina da abokiyar zama. Ba ni ka
ɗ
ai Yalla
ɓ
ai ke da shi ba, shi ya sa yanzu ba zai cika damuwa da ni kamar a baya ba. Sannan na lura da wani abu tun kwanciya
Nene asibiti bai neme ni ba sai ranar da ta dawo gida shima tun daga ranar har yau bai ƙara nema na ba, ni da na san Yalla
ɓ
ai da bama
ɓ
arnan ruwa muhimmaci amma yanzu kwata kwata ba ya nuna sha'awar haka, ko na daina burge shi ne ban sani ba? Wata zuciyar
ne ta fa
ɗ
a min cewa yanzu ba da ba ne ya na da wata matar, in ma ni bai neme ni ba ita ba zan ba da tabbacin bai samu natsuwa daga wajenta ba.
Ina kwance ina tunanin nan sai ga kiran shi, ina
ɗ
auka bayan mun gaisa shima gaisuwan ni na gaishe shi ya ams
a sai ce min ya yi na shirya na je Gwammaja na sake duba Nene ni kuma ban ce masa komai ba na ce to. Na
ɗ
auka zan
ɗ
an rarrafa na je amma kuma sai na kasa gaba
ɗ
aya jin jikina na ke yi kamar ba nawa ba, sannan ni ba na so ma ina fita in ina cikin wannan yana
yin ganin dai ba zan samu zuwa ba ya sa na yi ƙoƙarin neman wayar Yalla
ɓ
ai na fa
ɗ
a masa ban da lafiya amma ban samu wayarsa ba, ban yi tunanin rashin zuwan nawa zai iya zama matsala ba, ban kuma ta
ɓ
a tunanin Yalla
ɓ
ai zai iya min fahimtar a bai bai ba.
R
anar Saude ma ba ta zo ba ta je makaranta Marwa na kira ta ce tana asibiti sai 2 na rana za ta dawo sai na ce ta biyo ta gidana ba na jin da
ɗ
i. Ita ta zo ta gyara min gida sannan ta yi ma su Jidda girki, ita da kira Ya Aina ta fa
ɗ
a mata cewa ta na gidana b
a na jin da
ɗ
i har ta ba ni ita ma muka gaisa ta na fa
ɗ
an ban da lafiya amma ban fa
ɗ
a ma kowa ba? Sai na ba ta haƙuri da cewa ba wani ciwo sosai ba ne shi ya sa ban
ɗ
aga musu hankali ba, ita kuma Ya Aina ta kawo maganar cewa daman kwanan biyun nan duk kowa
ya ji ni shuru na ce ina nan lafiya ba wani abu ba ne mai tsanani kar ta
ɗ
aga hankalinta. Mun rabu da cewa Marwa ta kwana nan tun da ban ji da
ɗ
i na ji da
ɗ
in haka tun ballatana da Marwa ta ce Gobe ta na da hutu sai jibi ta ke da aikin dare sai na ji da
ɗ
i ko
banza za ta
ɗ
ebemin kewan zaman gidan ni ka
ɗ
ai.
Yalla
ɓ
ai da wuri ya dawo wajen tara na dare. Sai kuma ni da kaina na zauna ina nazarin wani abu. Kwana biyu ya ke yi in ya fita ya na kaiwa dare a Gwammaja kwana biyu kuma sai ya riƙa dawowa da wuri kuma
har ya ci abinci sai zuciyata ta zargi kamar ya na raba mana kwana ne ni da Gimbiya duk da ta na can Gwammaja, saboda sai na ga kamar tsarin da ya ke bi kenan ban yi masa maganar rashin zuwana can Gwammaja ba nima kuma bai yi min ba kuma ko da ya ga Marwa
a gidan bai damu da ya ji dalili ba sanin daman ai yar gidana ce ta na zuwa sosai shi ya sa hankalin shi bai kawo masa wani abu ba.
Allah sai ya taimakeni washegari na tashi garas kamar ba ni ba, Marwa ta na nan sai yamma ta shirya ta tafi asibiti. Rana
r dai mun yi azkar tare da su Jidda har na yi musu karatu ban dai
ɗ
auki Qur'ani ba ne tunda ba ni da tsarki. Domin na ƙara samun tabbaci a kan sabuwar da
ɓ
i'ar Yallabai ya sa ban yi barci da wuri ba kuma illau ranar ma da wuri ya dawo na gabatar masa da abi
nci ya ci ya yi wanka, sannan sai ya jima ya na aiki a loptop har na yi barci na bar shi bai gama ba, washegari na sake zura masa ido sai ya maimaita abin da ya tsara bai shigo gidan ba sai sha
ɗ
aya da rabi na dare ta ma gota ban yi barci ba a raina daman
na kudri niyya sai na yi masa mgana saboda a daran na kira Nene na gaisheta na ba ta haƙuri na ce ban ji da
ɗ
i ne shi ya sa ba ta ganni ba sai ta yi min sannu ta ce ba ta sani ba domin ba su yi maganar da Tafida ba.
A lokacin na ji maganarsa a
ɗ
akin Nene
da na wasu amma ban
ɗ
auki muryan kowa ba sai na shi, kuma a lokacin ko tara bai yi ba kenan a can ne ya ke kwashe lokaci mai tsawo shi a dole mai Mata kawai sai na saka a raina sai na yi masa mgana. Gwara ya riƙa kwana a can duk ranar girkin Gimbiyar in A
dalcin ya ke son ya kamanta dakyau, ni ba ma wani amfani ya ke yi min a gidan ba, gwara ya riƙa tsayawa can ya na kwanan shi zai fi sauƙi da wannan ciccin mganin da ya ke dawowa gida ya na yi min ba tare da na san laifin da na yi masa.
Ina kwance a kan
gado ya shigo na yi masa sannu da zuwa ya amsa ya na kallona.
"Ba ki yi barci ba?
Ya fa
ɗ
a lokaci
ɗ
aya ya na cire agogon hannun shi.
"E."
Na bashi amsa a gajarce sai ya jinjina kai kawai ya fice ya shiga tiolet ya
ɗ
an da
ɗ
e sannan ya fito bai yi
wanka ba na ga dai fuskar shi da ruwa, duk ina zaune ina kallon shi na yi masa ta yi abinci kamar yadda na yi zato sai ya ce min ya ƙoshi ya ci abinci a can Gwammaja.
Sai da na bari ya yi shirin kwanciya ya na zaune gefen gado da wayarsa a hannunsa ya na
dubawa ina kallon shi ya na ta mirmishi koma mene ne ya ke dubawa ya na jin da
ɗ
in haka.
"Ya jikin Nenen?
"Da sauƙi Alhandulillah."
Ya ba ni amsa amma hankalinshi na kan wayarsa.
"Allah ya ƙara mata lafiya."
Ya amsa da Amin haka a gajarce, sa
i na
ɗ
an yi shuru kafin kuma na yaye bargon jikina na sauko da kafafuna daga saman gado na sauke a saman cafet
ɗ
in gefe da gefen gadon.
"Yalla
ɓ
ai."
"Uhm."
Ya amsa min a ciki hankalin shi har a lokacin na kan wayarsa.
"Na ce ba."
Sai ya ji na
yi shuru sai ya juyo ya na kallona bayan ya ijiye wayar a gefen shi, ya na mai kallona kafin ya ce.
"Ina jin ki. Kika ce me?
Kai tsaye na ke kallon shi kafin na ce" Wata shawara na ke so ba ba ka Yalla
ɓ
ai."
"Ina sauraran ki."
Ya fa
ɗ
a ya na mai ƙur
eni da ido amma fa ya wani ha
ɗ
e rai kamar ya san abin da zan fa
ɗ
a
"Me zai hana duk ranar girkin Gimbiya ka riƙa kwanan ka kawai a can Gwammaja."
Giransa ya tattare waje
ɗ
aya ya na min wani kallo amma ban fasa mgana ta ba.
"Zai fi tunda akwai
ɗ
aku
na a can"
"Me ya kawo wannan mganar kuma?
"To ai na ga kana raba mana dare ne da ita. Da zuwan da kake yi kana raba dare barci kawai ke kawo ka nan shi ne na ce duk ranar girkinta ka riƙa kwanciyarka a can har ta koma gidan ta."
Ya da
ɗ
e ya na kall
ona bai ce min komai ba, ni kuma ganin ya yi shuru ya sa na tashi zan fita zuwa tiolet har na
ɗ
an gota shi zaune a gefen gado.
"Kin gama mganarki?
Sai na juyo ina kallon shi kafin na ce" E. Na gama."
Sai kawai na ga ya miƙe ya wani har
ɗ
e hannuwansa
a saman kirjinsa ya fara takowa gabana cikin wani yanayi, sai na tsaya kawai ina kallon shi ba tare da na yi mgana.
"Sadiya."
Ya kira sunana a kausashe bai ma jira na amsa ba ya ce" Kishi ne ke rufe miki ido ko?
Cikin mamaki na kalleshi ina shirin m
gana kawai ya wani
ɗ
aga min hannu a fusace ya ce" Ke ka
ɗ
ai ce mai bakin magana!? Ko ke ka
ɗ
ai ce ake yi ma ba dai dai ba? Ko ke ka
ɗ
ai ce ake zalunta ehe?
Ya ƙarishe fa
ɗ
a ya na mai yi min tsawa, sai na yi baya kawai ina kallon Yalla
ɓ
ai na kasa mgana.
"
Ko domin kin ga bana son ina yi miki fa
ɗ
a? Ko kina tunanin ina tsoron ki ne? To bari ki ji na fa
ɗ
a miki ba ki isa ba, ba ke kike aurena ba ni na ke auran ki Sadiya saboda haka ki shiga hankalinki tun kafin ki
ɓ
ata min rai na bu
ɗ
e miki bakina ba za ki ji da
ɗ
i ba."
Sai na fara mamakin sa? To wai ya na jira na ne, me na yi masa da zai wani fara balbaleni da masifa daga fa
ɗ
in gaskiya ni ma ko a fusacen na kalle shi kafin na ce" To wai me aka yi maka? Daga fa
ɗ
in gaskiya sai ka fara wasu mganganu da ban gane m
usu ba! Ni na ce ka yi laifi ne! Rayuwarka ce yadda ka so ai haka za ka tafiyar da ita. Kuma da kake maganar za ka bu
ɗ
e bakin ka in ka bude ba zan ji da
ɗ
i ba, to don Allah Yalla
ɓ
ai ka bu
ɗ
e bakin naka ka yi mgana mana sai me?
Na fa
ɗ
a ina watsa hannayena
daman raina a
ɓ
ace ya ke kuma a kusa na ke.
"Kika ce sai me ko Sadiya?
Na taso masa ina fa
ɗ
in" E sai me in ka bu
ɗ
e bakin? Me za ka fa
ɗ
a min wanda ayyukan ka ba su nuna min ba. Koma za ka ce ka ce gaskiya na fa
ɗ
a ina lura da kai kwana biyu nan kake ci
n abinci kuma ka dawo a kan lokaci kwana biyu kuma kana can Gwamnaja sai dare ka ke dawowa in na yi maka ta yi abinci ka ce ka ci a can, me ya sa ba zan yi tunanin ka raba ma kwanan ba ne kar a cuceta? Ni fa mafita na kawo maka domin kar ma ka yi tunanin a
lfarma ka ke yi min da kake kwana ranar girkinta a gidana shi ya sa na ce ka je can ka kwana ko ka riƙa tafiya can gidan nata kana kwana babu ruwana tunda in ba ka kwana a nan
ɗ
in ba ba mutuwa zan yi ba, sannan kwanan ma da ka ke yi anan
ɗ
in ba wani amfani
kake tsinana min ba."
Raina ne ya
ɓ
aci na riƙa sakar masa mganganu na gama na juya zan bar masa
ɗ
akin sai ya saka hannu ya fizogoni ya dawo dani cikin
ɗ
akin da karfi har ya na hanka
ɗ
ani na yi baya Allah ya sa ban fa
ɗ
i ba.
"Ina za ki je! Tun da kin g
ama fadin na ki sai ki jira nawa Malama."
Ya fa
ɗ
a ya na nuna min yatsa, sai kawai na koma na yi tsaye na har
ɗ
e hannuna a ƙirji ina girgiza jikina kafin na ce" Ai ban hana ka mgana ba."
"Me ke damun ki? Me kuma kike taƙama dashi ne? Tun da na yi auran
nan kike bi na da fitina ina ƙyaleki saboda ina ganin kamar ni ne ban yi miki dai dai ba, amma me ya sa haka! Me ya sa kike da
ɓ
akin kishi ne Sadiya?
Na bu
ɗ
e baki na rufe ya fi sau uku ina rufewa na kasa mgana.
"Ni ke kake kira da mai baƙin kishi Yu
suf?
"E mana baƙin kishi ke damun ki, kin ƙi ki kwantar da hankalinki ki yi ta zarge zarge. Kar ki manta itama Matatace kamar yadda kike matata kuma auren da na yi zunubi ne? Ko Allah ya hana ne?
Ai sai kawai na rufe bakina na yi shuru, ganin idanuwa
n shi sun rufe ya na zaro maganganu.
"To ba ri ki ji na fa
ɗ
a miki ba ki isa ba. Ke in har kina da tunani za ki kawo wannan mganar? Gwammaja nan ne gidan Ubana kuma uwata ce ba lafiya ta ke jinya. Gimbiyar da kika saka ma ido kike kishi da ita ita ce ta
bar komai na ta har da ni mijin da kike takama da ni ta je ta zauna ta na kula da mahaifiya ke ina kike? Ba kina gida akwance ba? Kin ta
ɓ
a tunanin cewa bari ki je ki taimaka mata! Ko shekaranjiya da na kira ki na ce ki je kin je! Kin je? Na ce kin je?
Y
a ƙara daka min tsawa sai na saka hannuwana duka biyu na toshe kunnuwana saboda sosai ya yi min ihu a saman kaina.
"Ki saki kunnuwan ki saurareni da kyau. Daughter ta yi min komai kuma komai za ki ce kin da
ɗ
e ba ki ce ba. Kwana kuma babu ruwanki ba ke z
a ki fa
ɗ
a min abin da ya kamata in yi ba, in ina son kwana a can ke ba ki isa ki sani ko ki hana ni ba, shawara da zan ba ki ki riƙa saka alheri a cikin zuciyarki Sadiya saboda wata rana kar ki ji kunya."
"Ba ni da alheri a zuciyata ka ke son ka ce mini
Yusuf?
Na fa
ɗ
a muryata na rawa ina nuna kaina.
"To ina alherin. Kin bi kin kwazzabi kan ki tunda na yi auren ba ki bar ni na huta ba daga kice na yi miki kaza sai kice ƴan'uwana sun yi miki kaza duk dai na biki da ki yi hakuri saboda a zauna lafiya.
In ba zuciyarki ba ta saƙa miki alheri ba yanzu ya kamata a wannan halin ki tare ni da wannan mganar? Gimbiyar da kika tsana ita ce ke son ki tsakanina ga Allah ƴaƴanki kamar na ta ta
ɗ
auke su amma ke ko sau
ɗ
aya a zuciyarki ba za ki
ɗ
an mutuntata ba? Ta
na can ta na wahala da mahaifiyata ko sau
ɗ
aya kin ji a ranki ya kamata ki gode mata! Ai ba ita ka
ɗ
ai ba ce matata ke ma
ɗ
in matatace kuma akwai haƙƙin mahaifiyata a kan ki Sadiya, kin je? Ba daina zuwa duba ta kika yi ba amma kullum anan gida na ke barin
ki kwance amma saboda ba ki da kunya har kina tara ta da wata mganar banza saboda kin ga na yi miki shuru? To ki fita daga idanuwana ki